Reading FATALWA by MRS JAY Chapter 7 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya ce na gaya miki ya na godiya sosai sai"

"na kawo miki ziyara."" Murmushi Zuhura ta yi kana ta mayar da martani""Barka dai ma Baby fatan kina lafiya,ki gayamai ba komai, nima na gode zanji daWi sosai idan kika kawo min ziyara."""

"Kashe datar ta yi saboda kanta ta ji ya na sarawa, kusan kwana uku haka take fama da ciwon kan, idan ta"

"fara jin haka, sai wani bacci ya Wauke ta, wannan lokacin ma haka ta faru, ba'a yi awa Waya ba ta falka a firgice, tayi gumi sharkaf, kamar ba'a cikin sanyi. Ac take ba,"

"dai dai lokacin Hajiya Balkisu ta shigo, Wakin saboda daga wurin aiki ta fito ta biya ta shagon Zuhura bata"

"nan tana so ta wanke mata kaine, shine ta shigo ta duba ta saboda ™arfe shida take dawowa shagon"

"amma gashi yanzu akayi sallar la'asar, ganin yanayin da Zuhura take ciki ne ta zauna gefen gadon ta ce ""Ke lafiya meke damunki ne.?"""

"Rungumeta Zuhura ta yi kana ta fashe da kuka mai ban tausayi, bata hanata ba, sai da tayi mai isarta"

"kana ta shafa bayanta alamar ya isa haka ta ce ""Mommy kwana biyu zuwa uku, kaina ke masifar ciyo idan ya fara ciyo sai bacci ya Wauke ni, a cikin baccin nike wani mugun mafalki, wani mutum ya ja"

"hannuna da ™arfe fuskarsa,"

"a rufe muna tafiya cikin wani daji, mai mutu™ar duhu har ya muka isa wurin wani ™atun gida, wasu"

"mutane ne, sanye da ba™aken kaya, muna shiga aka fara rera min wa™a, wai ni ce amayar dodon kuWi!."""

Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY

* FATALWA*

*Love and romantic*

*Story and Writer Bey*

*PINKY DARLING MRS JAY*

Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel Wina zaku samu tare da sauran liltafai

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e

Following this link to join PINKY DARLING HAUSA NOVELS WORLD

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE

"Zuhura ta ™arasa faWa tana kallon Mommy, ajiyar zuciya! Mommyn ta sauke kana ta ce ""Zuhura ke yanzu"

"kika fara wannan mafalki ni na jima ina yinsa amma tun bayan aurenki da Arman, na dena sai kuma ranar da kika dawo Najeriya, yanzu gashi kema abin ya fara damunki fiye da ni,"

"tabbas akwai matsala akwai abinda ke shirin faruwa, amma in Allah ya yarda babu abinda zai sameki,"

"abinda nikeso da ke, shine ki mayar da hankali sosai wurin ibada saboda ki ™ara samun kusanci da"

"Ubangiji, saboda shi kaWai ne zai taimakonki akan komai,"

"amma ina so ki kama bakinki duk hirar da zakuyi keda Abbanki, karki yarda ki sanar da shi komai, duk"

"abinda ya faWa miki ki nuna mai ke Wauka ke amince zakiyi mai duk abinda yake so, akwai abinda nike"

"bincike, daga baya zan sanar da ke."" Šaga kai tayi alamar to kana Mommy ta jata zuwa bedroom Winta,"

"wasu adduo'i ta bata na safe da yamma,dana kwanciya bacci sai addu'ar Manzon Allah Sallallahu alaihi"

"Wasallama ya kowayar da mu idan kayi mugun mafalki, bayan ka karanta addu'ar kai sauya kwanciya, kana ta koma bedroom Winta, lokacin har an fara kiran sallar magrib,"

"wanka tayi kana ta Wora alwala bayan ta idar da salla, ta janyo chalbi tana azkar, wayarta ce ta shiga"

"ringing, bata Wauka ba sai da ta kammala, kana ta duba wayar number ce ba suna saboda haka ta mayar da wayar,"

"Unguwar Maitama Gidan Minista Alhaji Abubakar M Bello, Pinky ce a tsakiyar ™atun gidan tana wasa, ita"

"kaWai sai ga wata dattijowar Mata ta fito ™ofar paroln gidan tana kiran ""Takwara kina ina ne zo ga Abbeey ya kira.?"" Pinky dake zaune tana wasa jin Abbeeyn ta ne ya kira da gudu ta ™arasa wurin matar,"

"tana faWin ""Har Abbeey ya isa gida kenan."" Ganin ba waya hannun matar Pinky ta Sata fuska ta ce ""Haba"

"Kaka ya zakiyi min haka, ™arya fa ba kyau.?"" Dariya Matar ta yi kana ta ce ""Da gaske ya kira na duba ki ba"

"kya parlo shine ya kashe wayar, na fito na duba ki."""

"""Okey to muje na kirasa, ai ya ce zai siya min waya na huta da Waukar wayarki kina yi min yanga."""

"Murmushi Matar ta koma yi kana ta ce ""Ai kuwa da wayata ta huta da masifarki ."" suka shiga cikin paroln, wani babban Mutum ne na hango ya na saukowa daga kan bene,"

"Alhaji Abubakar M Bello kenan, wurinsa Pinky taje da gudu ya buWe mata hannu ya na faWin""Oyoyo"

"Amaryata, har kun dawo wurin gyaran gashin.?"" Ta ce ""Eh mun dawo muje ka gani ya yi kyau sosai."" Zama sukayi kan kujera kana ya ce ""Wow you are so beautiful, my dear, wacece wannan mai gyaran"

"gashin.?"""

"Cikin zumuWi Pinky ta bashi labarin har abinda bai tambaye ta ba, murmushi ya yi kana ya ce ""Nima zan"

"bata kyauta muje tare ki kai mata."" Pinky ta ce ""Ai kuwa zataji daWi kaga gobe ba school sai muje gidansu."" Ya ce mata ""Eh zasu je."" Kana ya ce ""Hajiya Maryam ki bata waya tayi magana da Abbanta,"

"ki sameni a paroln sama."" Ya na gama faWar haka ya haura sama bawa pinky wayar tayi kana tabi bayan"

"Mijinta zaune ta same shi, kusa da shi ta zauna kana ta ce ""YallaSai gani."" Zama ya gyara kana ya ce ""Maryam me kika fahimta game da Takwararki, da wannan yarinya Zuhura.?"" Lumfashi Hajiya Maryam ta sauke! kana ta ce,"

"Maganar da zanyi da kai kenan saboda tun bayan dawowarsu ta dameni da zancen Aunty Zuhura, kamar"

"ba yau suka san juna ba, ™arshe dai cema Abbeey tayi dan Allah ya aure Zuhura ta rin™a yi mata gyaran"

"gashi, data matsa mai da zancen shine ya mareta, ya bar gidan gaba Waya baya son zance aure,"

"ai ko don saboda ´arsa ya kamata ace ta samu mata, gashi Takwara bata taSa cewa ya yi aure ba ko tayi"

zance wata mace bayan Mamanta sai wannan duk da ban taSa ganin yarinyar ba amma yadda Takwara

"ke zancen ta sai naji ta shiga raina, shine yanzu ya kira waya ya gama fushi, da ´arsa."""

Alhaji ya ce ai ina ganin wannan lamari zai zo muna da sau™i saboda na fahimci itama Yarinyar tana

"™aunar Pinky, da wannan zamu lauye sa dole ya je neman soyayyar ta ko ya™i ko ya so, yanzu abinda ya kamata zuwa gobe kuje tare gidansu yarinyar domin ke ™ara gane mana yadda take idan ba wata"

"matsala, shikenan."""

"Dariya Hajiya Maryam ta yi kana ta ce ""Haba YallaSai yanzu sai kawai muje tare da Takwara.?"" ""Eh mana"

"miye aciki, ke san yadda zakiyi dabarun nan naku na mata."" ""To shikenan Allah ya kaimu gobe lafiya."" ""Amin."" Ya amsa tare sauya akalar zancen ,"

"pinky kuwa Abbeey ta dannawa kira, katse kiran ya yi kana ya kira, Wagawa tayi bata ce komai, shiru"

"sukayi na wani lokaci, kafin ya ce ""Pinky fushi kikeyi dani.?"" ""Hamm."" Shine kawai abinda pinky ta yi,"

"ajiyar zuciya ya sauke! saboda ya san halin ´ar tasa akwai zuciya, ya ce ""I'm sorry my Angel bazan sake"

"dukan ki ba,"

"a yafewa Abbeey."" sai lokacin Pinky tayi magana ta ce ""Idan har kana so na yafe ma sai ka yimin"

"al™awarin zaka aure Aunty Zuhura ta dinka gyara min gashi."" Be tsaya wani tunani ba saboda bai Wauke maganar da mahimmanci ba, ya ce ""Na yarda, yanzu dai kiyi min dariya idan ke ha™ura."" Dariya tayi mai"

"sauti kana ta ce ""Thank you my Dad love you."""

"""Me too my Angel."" ta kashe wayar da gudu ta haura sama tana kiran ""Takwara Daddyn Abbeey kuzo"

"muyi rawa Abbeey zai aure Aunty Zuhura."" Ta shiga parlon tana faWawa jikin Alhaji, Hajiya Maryam ta ce"

"""Ke Takwara bana son ™arya fa shi Abeey ya yarda zaiyi aure.?"" Pinky ta ce ""Na taSa yi miki ™arya ne bara"

"na kira shi kiji."""

"Ta dannawa Abbeey kira Wagawa ya yi ta ce ""Dad ba ka yarda zaka aure Aunty Zuhura ba.?"" ""Eh ya"

"akayi.?"" ˜is ya ji ta kashe wayar, tana kallon Hajiya Maryam, ta ce ""To yanzu kinji ai."" Alhaji, ya ce ""Oh"

"wannan yarinyar baki da dama, akwai rigima, to Allah ya sa da gaske ya ke."" Hajiya ta ce ""Amin."" Pinky kuwa tsalle tsalle kawai takeyi Abeeyn ta zaiyi aure,"

"India Sangaren Arman da Sarki Raka,"

"Wani azababben ya™i ne ta kacame da, banda gumurzu da kaima junansu mugun farmaki babu abinda"

"sukeyi, kusan awa biyu suna abu Waya babu wanda ya samu nasarar cutarda Wan uwansa, ganin haka"

"Arman ya sauya salon ya™i suka zubar da makamai suka zage damtsi,"

"nan fa Sarki Raka ya fara raina kansa saboda Arman nayi mai naushe biyar kafin ya kai masa naushi Waya,"

"nan fa ya fara haWawa da tsafi, da wannan ya fara cutar da Arman Anaya kuwa ganin yana neman halaka mata miji, ta diro tsakiyar filin ita da Amrita, suka fara gwabzawa,"

"yanzu gaba Waya suna samun sa'ar juna, sun jigata sosai, amma sai gumurzu sukeyi, Sarki Raka na kaiwa"

"Arman suka da wu™a Anaya ta kara ya daSa mata ita ga ciki take ta zube ™asa, wani ihu Arman ya saka tare da yi kan Anaya, nan sarki Raka ya chaka mai wu™a a gadon bayansa,"

"take ya zube kan gauwoyinsa wani yanka ya kaima Arman ya kafaWa take ya zuSe ™asa, idanunsa na"

"kallon Anaya dake dafe da cikinta, jini na zuba, saboda takobin ta shigeta sosai hannu take mi™owa Arman shima ya na mi™a mata nashi amma basa cinma juna, cikin mugunta Sarki Raka ya take hannun Arman,"

"Amrita kuwa tana ganin haka, ta daka wani tsalle tayi sama, Sarki Raka ya bi bayanta,"

Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY

Idan kunyi comments kuga Update yadda kuke so idan ku ka yi shiru zaku ga shiru

*FATALWA*

*Love and romantic*

*Story and Writer Bey*

*PINKY DARLING MRS JAY*

Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel Wina zaku samu tare da sauran liltafai

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e

Following this link to join PINKY DARLING HAUSA NOVELS WORLD

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE

"Haka Sarki Raka ya bi bayan Amrita kamar wani tsuntsu, suka ringa shawagi, a sama, da ™yar ya samu"

"damar cinma Amrita, suka fara gabza bala'i, ko wane na ji da iya tsafi, da ™arfi, Boka kuwa, da ganin Sarki"

"Raka ya bi Amrita da sauri ya isa wurin Arman,"

"ya tayar da shi, tare da bashi sauran ruwan da ya baiwa Anaya tasha, jin ginar da Arman ya yi kana ya je"

"wurin Anaya, itama ya bata, Waukar ta ya yi kusa da Arman ya ajiyeta, tare da Waukar hannun, Arman ya"

"Wora a cikin Anaya, take wurin da Sarki Raka ya chaka mata wu™ar,"

"ya soma haWewa, sai lokacin Arman ya buWe idanunsa da suka rikiWe i zuwa ja kamar wuta, ganin Anaya"

"kusa da shi, ga boka zaune gefensa, ya Wan zabura, zai tashi Boka ya dakatar da shi ya ce ""Zauna Yaro ba cutar da ku zanyi ba,"

"ka tsayi kaji dama ni bana tare da Sarki Raka, kawai ina biye masa ne saboda idan na fito fili na gaya mai"

"gaskiya kasheni zaiyi, asali ne ba Boka bane, musulmi ne, sunana Kabir, dama wannan ranar nike jira tazo asamu Jarumin da zai kawar muna da shi, wannan mulkin zalunci da yake yi,"

yanzu lokacin da zan Wauke fansa ya cika saboda ya kashe iyayenka har Matata ya kashe tana Wauke da

"tsohon ciki ita ke yima Mahaifiyarka hidima wannan shine dalilin da ya sa nayi Sadda kama tsawon shekaru ina zaune a matsayin Boka, shi ya sa na saka, shi kashe Wansa a matsayin,"

"hakan zai bashi ™arfin ikon da zai iya halaka ku, ita Aljana Amrita ta san komai wannan ne ya sa taja shi i"

"zuwa sama saboda na farfaWo daku kafin ya dawo, ya tarar daku, ya ida nufinsa."""

"Shiru Arman ya yi saboda duk yadda yake jin zalunci irin na Sarki Raka ashe ya wuce haka, lokacin Anaya"

"ta farfaWo wurin sa ya chaka mata wu™ar ya haWe gaba Waya kamar babu abinda ya sameta a wurin, rungume juna sukayi sun jima a haka kafin suka sake juna Arman ya tashi, tare da"

"fasa wani ihu yana girgiza jikinsa, take takobinsa ta zo da gudu, sai cikin hannunsa, take kayan jikinsa"

"suka sauya zuwa cikin wata shigar ya™i irin ta mayan sadaukai, masu jini ajiki da basu san tsoro ba, Anaya"

"ma haka ta cire wani zube dake hannunta tana juya shi,"

"sai ga shi ta dawo cikin shigar ya™i dai dai lokacin Sarki Raka ya sauko ™asa tare da Amrita saboda masifa,"

"ya na ganin Arman ya yo kansa ai kuwa su Anaya sukayo kan sarki Raka suka kacame da azababben ya™i, har wani tsalle sukayi zuwa sama suna masifa kana su dawo, ™asa,"

"kamar wasu tsuntsaye, har wuta takobin Arman ke fitarwa, wannan lokacin sun samu sa'ar Sarki Raka sai"

"gabzar juna sukeyi, sukeyi, kamar ba jini da tsoka a jikinsu,"

Abuja Najeriya Sangaren ZUHURA

"Washegari da safe bata fita shago ba kwnace kawai take har Mommy ta fita wurin aiki, Abbanta ya fito"

"ya ce ""Mamana lafiya yau bazaki fita bane.?"" Ta ce ""Abba yau bazan fita ba sai gobe idan Allah ya kaimu kaina ke ciyo."""

"""Ayya Mamana ke sha magani.?"" ""Eh Mommy ta bani."" ""Okey ni zan fita saina dawo ina da mitin da"

"wasu turawa."" ""Adawo lafiya Abbana."" ""Amin Mamana."" Ya fita ta raka shi da idanu, sai da ta tabbatar ya fita haka kawai taji tana son shiga part Winsa, ta zagayawa,"

"shiga tayi, ta soma yawo ciki ™atun paroln, tana yawo ta shiga bedroom ta fito wurin wani ™aton hoton"

"Abbanta ta nufa, da ke gefen paroln shi kaWai tana fara dosar wurin ta ji kamar ana bibiyarta a baya, a tsorace ta juya bataga kowa ba,"

"ta cigaba da tafiya jin tayi an cigaba da bibiyarta, addu'a ta somayi shiru taji andena biyarta, tana isa"

"wurin hoton ta saka hannu ta Wauke hoton tana faWin""Kai duk ya yi ™ura ina ganin kamar ba'a taSa gogesa ba."" Idanunta ne suka sauka kan wata ´ar ™aramar ™ofa ta gilas wurin da ta janye hoton,"

cike da mamaki take kallon ™ofar tun da suka tare a gidan tsawon shekaru bata taSa sanin akwai wannan

"™ofa ba, haka kawai taji zuciyarta na ingizata ta shiga ciki, ai kuwa ta buWe ™ofar tana shiga,"

"taji ™ofar ta rufe da ita, Abbanta kuwa bayan ya fita, ya na cikin mota ya ji totsar dake kunnensa ta fara"

"motsi zata fito ya saka hannu ya dafe kunnensa, alamar ta koma, ya ce ""Direba juya da sauri ka mayar dani gida."""

"haka suka juya zuwa gida yana shiga parlo ya duba bega Zuhura ba kana be ga Motar Hajiya Balkisu ba,"

"da sauri ya haura sama zuwa parolnsa, turus ya tsaya! ganin Zuhura ta shige cikin wannan ™ofa da sauri"

ya rufeta ta waje ya mayar da hoton ya zauna gefen bed wani gumi na keto masa

"gaba Waya jikinsa har rawa yake yi,"

Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comments more typing please share

* FATALWA*

*Love and romantic*

*Story and Writer Bey*

*PINKY DARLING MRS JAY*

Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel Wina zaku samu tare da sauran liltafai

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e

Following this link to join PINKY DARLING HAUSA NOVELS WORLD

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE 5

Motar data Wauke Zuhura kuwa tafiya ya yi mai nisan gaske har ya isa wata Unguwa da babu wadatatcin

"jama'a dai dai wani ™atun get ya danna horn Get Man ya wangele mai ™ofa ya danna hancin motar ciki,"

"yana gama parking ya fito ya zagaya baya ya Wauko Zuhura,"

"ya shiga da ita cikin gidan parol ya ajiyata kan kujera, kana ya wuce ciki bathroom ya shiga ya yi wanka"

"ya shirya cikin kayan bacci, kana ya dawo paroln ya zauna tare da ™orawa Zuhura idanu, wayarsa ya Wauko ya kunna tare da kiran wata number, ""Hello Dr Ali tsawon awa nawa allurar zata Wauka kafin ta saketa.?"""

"""Tawon awa shida haka zuwa 7 idan jininta bashi da ™arfe sai da safe zata iya sakinta."" ""Okey thanks."" Ya"

"kashe wayar tare da saka hannunsa cikin sumar kansa, wayarsa ce tayi ringing ya na dubawa ya ga sunan Umma Wagawa ya yi tare da sallama,"

"""Assalamu alaikum."" Wa'alaika salam Abbeey wai ina ka shiga? ne tun da safe Pinky sai rigima takeyi da"

"™yar tayi bacci saita ganka anyita kiran number ka bata shiga har gidanka Mai gadi yaje baka nan."""

"Lumfashi ya sauke! ya ce ""Wani aiki ne ya ri™e ni inda nike ba network amma in sha Allah zan shigo da"

"safe."""

"""Okey to sai ka shigo saboda har mun shirya zuwa gidansu Zuhura amma ba'a samun number ta kashe"

"take."" ""Maybe ta kashe wayar ne a bar zancen zuwa gidansu har nan da kwana biyu."" ""To naji saika shigo da safe."" Ya ce ""Okey Allah ya kaimu lafiya."" ""Amin."" Ta kashe wayar, idanunsa ya maida kan Zuhura da"

"sai bacci takeyi,"

"a fali ya furta, ""Ke dai bakiyi sa'ar Uba nagari ba amma ba komai ™arshen su yazo lokacin da nike jira ya"

"zo zan shafe labarinsu, a doron ™asa."" Wani murmushin ya yi kana ya bar parlo zuwa bedroom Winsa ya"

"kwanta, Zuhura kuwa na nan parlo tana bacci, ™arfe uku na dare wayar Alhaji ILIYA ta soma ringing,"

"cikin maganin bacci ya Waga wayar batare da ya duba mai kirinsa ba, ""Hello."" Ya faWa Waya Sangaren"

"akace ""Kai la'ananne daga yau baccin dare ya ™are maka, ™arshen ka ya zo daga yau zaka fara girbar abinda ka shuka."" Šif yaji an katse kiran dubawa ya yi an Soye number da aka kirasa,"

message ne ya shigo ka duba Wahtsapp Winka da sauri ya kunna data shiga sa™o ya shigo da wata

"number, video ne ya buWe yana kallo shida Abban Zuhura ne lokacin da suka ajiye ta suka bar wurin sai Audio wayar da sukayi kafin a Wauko Zuhura, wani gumi ne ya rin™a karyo mai, gaba Waya hankalinsa ya"

"tashi,"

"be ida shiga tashin hankali ba sai da aka Tura mai wani Audio, lokacin yana magana da Abban Zuhura"

"akan bada ´arsa Khadijah da ya yi ga dodon kuWi, da matarsa ta gano ita kuma ya haukatar da ita, gaba"

"Waya ya faWa cikin wani yanayi Number Abban Zuhura ya kira lokacin shima Abban Zuhura na zaune an turo mai duk abinda aka turama ILIYA,"

"Yana Wauka ya ce ""Alhaji Haruna wallahi muna cikin babbar matsala ya za'ayi mu haWu yanzu."" Abban"

"Zuhura ya ce ""Kaga abinda aka turomin kuwa.?"" ILIYA ya ce ""Duk abinda aka turoma nima haka saboda"

"haka ya kamata muyi gaggawar Waukar mataki mu gano ko wanene ya yi muna wannan abin kafin videon nan da Audio su fita waje wallahi kashin mu ta bushe."""

"""Abban Zuhura ya ce ""Idan na fito yanzu zargi zai shiga tsakanina da Balkisu, dole muyi ha™uri har zuwa"

"gobe da safe."" Haka sukayi sallma da juna amma ko wanensu ya kasa komawa bacci sai safa da marwa"

"sukeyi, Abban Zuhura har parlo ™asa yake yana yawo saiga Hajiya Balkisu ta fito, kallonsa takeyi ganin"

"gaba Waya baya cikin natsuwarsa,"

saita Wauka rashin Zuhura ne ya saka shi wannan hali saboda irin so da ™aunar da yake mata wacce ko

"kanta ke ciyo ranar baya fita ko ina dafa ™afaWarsa tayi cikin sanyin murya ta ce ""Abban Zuhura kayi"

"ha™uri kaje ka kwanta Zuhura bata cikin mugun yanayi nayi istihara tun Wazu abinda na gani kenan addu'a zamu dage dayi Allah ya bayyana ta,"

"duk inda take."" Ajiyar zuciya ya sauke! kana ya ce ""Shikenan Balkisu zan kwanta amma bana tunanin zan"

ita bacci baki san kalar tashin hankalin da nike ciki bane har na matsu gari bai waye ba naje neman ³ata

"da kaina."" Balkisu ta ce ""Kayi addu'a in sha Allah zaka samu bacci."" Da ™yar ta lallaSa shi sukaje ya kwanta,"

addu'a tayi mai har ya yi bacci tana zaune tana kallonsa tayi nisa cikin tunani sai gashi ya zabura yana

kiran Zuhura Karkiyi min nifa Mahaifinki ne ina sonki fiye da kowa dan Allah Ya sai kuma ya koma

"bacci, gaba Waya taisayinsa ya gama ratsa zuciyar Balkisu, washegari da safe ko sallar a suna gida ya yi ta bai fita Masallaci ba,"

"Wayarsa ta soma ruri, Alhaji ILIYA ne yana Wagawa ya ce ""Gani nan zuwa yanzu."" Ya kashe wayar kallon"

"Hajiya Balkisu ya yi kana ya ce ""Zamu fita nida Alhaji ILIYA wurin neman Zuhura kega har zuwa yanzu babu wani abu da aka samu Sangaren ´an sanda."" Ta ce ""To adawo lafiya Allah ya bayyana ta."" Ya ce"

"""Amin."" Tare da Waukar Key Win Motarsa ya fita,"

"Ita kuwa wuri ta samu ta zauna tana tunanin inda Zuhura take, kamar wacce aka tsikara bedroom Win"

"Zuhura ta shiga ta soma bincike amma bata ga komai ba, haka ta fito, laptop Winta ta janyo tana son duba wani abu saboda ta saka Cc Tv camera a gidan har ta manta maybe ta ga lokacin da Zuhura ta fita,"

"ta soma dubawa kenan, taji hayaniyar ´an aiki a bayan gidan suna ihun wuta ""Wayyo Allah Jama'a"

"gobara a taimaka muna!."" Ta gudu ta fito, wutar gas ce ta kama gaba Waya ta mamaye kitchen, nan fa masu gadi suka fara zuba ruwa amma a banza wutar sai hauka takeyi, har ta shiga cikin part Win gidan,"

"ai da sauri suka fito, Hajiya Balkisu ta Wauko wayarta tana kiran Abban Zuhura amma bai Waya gaba Waya"

wutar ta soma mamaye gidan da gudu suka fito wajen gidan nan fa wani ma™ocinsu ya kira motar kashe

"gobara, koda motar ta iso gaba Waya wutar ta kama gidan babu wurin shiga, idan aka zuba ruwa har wani zillo takeyi,"

"tana ™ara kamawa kar an saka mata fetur, nan da nan labarin wannan gobara ya zagaye gari gidan"

"shahararren Wan kasuwa Alhaji Haruna ya kama da wuta kuma an kasa kashe wannan gobara, Abban"

"Zuhura kuwa sunyi ta kiran number da aka turo musu sa™o amma a kashe take, sun rasa gane ko waye"

"ya akayi haka ta faru,"

"sa™o ne ya shigo wayar Abban Zuhura ""Kaje gidanka gobara ta kama ta cinye komai har Wakin tsafinka."""

Wani ihu ya kurma tare da fita mota ya kwasa da gudu Alhaji ILIYA ya bi bayansa yana kiransa amma ina

"har ya kai bakin titi, karaf wata ™atuwar Mota ta buge shi, bata tsaya ba ta gudu, da yake babban titi ne,"

Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY

Happy iftar Mubarak My lovely friends

* FATALWA*

*Love and romantic*

*Story and Writer Bey*

*PINKY DARLING MRS JAY*

Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel Wina zaku samu tare da sauran liltafai

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e

Following this link to join PINKY DARLING HAUSA NOVELS WORLD

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)



Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE

"Ihu Alhaji ILIYA ya saka ganin kan Abban Zuhura ya rabu da gangar jikinsa, wasu suratai ya soma yi kamar"

"mai taSin hankali, ""Haruna ka tashi mana muje zuwa wurin mitin kasan yaune zamu cika ma Dodon kuWi"

"al™awarin da muka Wauka kayi sauri ka tashi."" Haka ILIYA ke faWi,"

"Tare da Wauke kan Abban Zuhura da ya cire ya Worawa a gangar jikinsa, Mutane ne suka fara tasowa"

"dake chan tsallake titi saboda wasu sunga lokacin da wannan motar ta kaWe Abban Zuhura, har suka iso"

"wurin Alhaji ILIYA na wannan surutu, nan suka fahimci ´an ™ungiyar asiri ne ai kuwa suka shiga dukansa,"

"yana Ihu amma ya kasa guduwa sai sunan dodon kuWi ya ke kira , sai da suka sumar da shi kana suka"

"rabu da shi, wani ya kira jami'an tsaro suka zo nan fa suka soma bincike, wurin motar Abban Zuhura sukaje a nan suka samu wayarsa aka kira Matarsa, suka sanar da ita halin da ake ciki,"

"Lokacin kuwa gidansa wuta ta cinye komai da kanta ta mutu, kowa ya cika da al'ajabin wannan gobara,"

"Hajiya Balkisu kuwa yanke jiki tayi ta faWi ™asa a sume, ma™ociyarsu da ´an aikin gidan suka kaita cikin gida aka fara zuba mata afuwa da ™yar ta farfaWo,"

tana kiran Zuhura

Please Login or Register in order to submit comment