Reading FATALWA by MRS JAY Chapter 1 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ÿþhttps://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2eFollowing this link to join PINKY DARLING

HAUSA NOVELS WORLD

Wanna liltafi mallakina ne ™agaggen labari ne banyi shi don cin zarafin kowa idan ya yi dai-dai da

"rayuwar wani ta arashi ne, banyarda a juya min liltafi ba ta kowace siga duk wanda ya yi haka na barshi da Allah banyarda a karanta min liltafi a You tube ba duk wanda ya yi haka matsala zan jamasa saboda"

haka a kiyaye

Not Editing

*FATALWA*

"(Horror story) love and romantic,"

Shot story

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE

"""LAYLERH da gaske nike gaya miki wallahi akwai FATALWA a gidan nan don Allah ki yarda dani."" LAYLERH"

"tace ""Wallahi ZUHURA ke cika tsoro yanzu haka ba komai bane kega yanzu lokacin, sanyi ne iska na yawan kaWawa, cikin, dare shine kawai amma FATALWA ™aryace, ba gaskiya ba, saboda haka ki kwantar"

"da hankalinki,"

"ni yanzu gida zan tafi kega dare ya yi."" LAYLERH ta ™arasa maganar tana kallon Zuhura da gaba Waya a"

"tsorace take,babu yadda zatayi saboda duk wanda ta gayawa ™aryatawa yake yi, haka ta rako LAYLERH,"

"tsakiyar gida da tunani fal a ranta, a fili ta furta ""Allah ka bani wanda zai yarda dani."""

"LAYLERH tace ""Amin amma fa na gayamiki babu FATALWA fa ™aryac...""˜aryace inji Uban wa, kalloni nan"

"yarinya!."" Suka ji wata murya mai amon sauti, mara daWin ji, na faWa, Zuhura ta saki fitsari a wando, suka haWa idanu da LAYLERH itama fitsarin ne takeyi,"

"da hannu Zuhura tayiwa LAYLERH alamar yanzu ta yarda ko, jikinta har rawa yake tana Wagawa Zuhura"

"kawai, kafin su kwasa da gudu zasu fita gidan gudu suke cikin ™aton gidan mai mutu™ar tsayi ga duhu da"

"ya mamaye ko ina hasken farin wata ne kawai a gidan, duk wannan uban gudun da sukeyi,"

"amma idan suka juwa, bayansu, suna nan wurin da suke babu inda suka Waga amma gudu suke LAYLERH"

"tace ""ZUHURA kamar maida mu baya akeyi, mu ha™ura kawai mu shige Waki mu rufe, har Mijinki ya dawo."" Zuhura tace ""Nima haka nike tunani, muje ciki."" Wata mahaukaciyar dariya sukaji an kece da ita,"

"da wata murya wacce tafi ta Wazun, rufe kunnuwansu sukayi da ™arfi, amma saiji sukayi anjanye hanun, a"

"razane suka buWe idanunsu dake rufe, abinda suka gani ne ya sumar da su, fuskar mutun ce kawai, ba sauran gangar jiki, ha™ura duk a waje masu masifar tsawo, ga wani ba™in jini na zuba, idanunta kuwa manya"

suna fitar ba™in jini wutar nepar da aka Wauke ce ta dawo lokacin wata muta ta tsaya bakin Get Win gidan

"tana danna horn Get Man yazo ya buWe saboda ya zagaya baya, danna hancin motar akayi cikin gidan,"

"bayan anyi parking, kusan minti biyar kana matu™in motar ya zuro ™afarsa guda,"

"kafin ya ziro Wayar ya fito gaba Waya, ma sha Allah! wani kyakkyawan matshi ne, ajin farko,kyau iya kyau,"

"kamar shi ya yi kansa, idan ka gansa zaka Wauka ba™o balarabe ne, gaba Waya baya kama da ´an Najeriya, duk da ™wayar idanunsa brown color ce, lips Winsa pink color, ga sumar kansa da ta sha gyara kamar ba'a"

"taSa ta,"

"ga dogon hancinsa kamar an zana kara, farine tas jikinsa har wani she™i yake alamar hutu da kuWi sun"

"zauna, mai, yana da tsayi amma ba sosai, yana faffaWan ™irji irin na jaruman maza, tafiya ya fara yi cikin takon isa kamar baya son taka ™asa,"

"hanyar da zata sada shi da parlo ya nufa, da sauri ya dakata da tafiya, saboda ganin ZUHURA kwance da"

"LAYLERH babu alamar lumfashi atare da su,wurinsu yazo hankalinsa a tashe, ya fara duba su jin zuciyarsu na bugawa alamar suma ne sukayi, ya shiga cikin tangamemen paroln su da yasha,"

"Kayan more rayuwa, firij ya buWe tare da Wauko gorar ruwa mai sanyi, ya fito, zuba musu ya yi ajiyar"

"zuciya suka sauke kafin su tashi zasu kwasa da gudu, ya ri™e, Zuhura, ""Habibty ina zakije.?"" Bata juyo ba"

"tace ""wallahi guduwa zanyi bazan zauna a gidan nan ba yau kaga muguwar fatalwar da muka gani,"

"kashe mu takeson yi."" LAYLERH kuwa tuni ta arce, sai gidansu dake layin gidan Zuhura, Wauke ta ya yi"

"chak zuwa parlo, kan kujera ya sauketa ya zauna kusa da ita yana janyota jikinsa, yace ""Habibty ki natsu fitarki a gidan nan bashi zai hana ta cigaba da bibiyar ki ba,"

saboda alamu ya nuna ki take bibiya saboda ni har yanzu ban taSa ganinta ba sam ban taSa jin tsoron

"gidan nan ba, abinda ya fi mu mayar da hankali wurin addu'a, da karatun Alqur'ani, Allah zai kawo muna mafita."" shigewa tayi jikinsa, yana shafa kanta kafin yace ""yau ko ruwan wanka baza'a haWa min ba.?"""

dariya tayi kafin ta taja hannunsa suka haura sama bedroom Winsa suka shiga ta haWa musu ruwan

"wanka tare sukayi wankan suka fito, sai da ta shirya shi tas kafin itama ta fara shiryawa tace ""Honey"

"Wauko min rigar bacci."" Yace Okey ya fita zuwa bedroom Winta"

tana gaban mirror ta hango wannan fuskar da suka gani Wazun kusa da ita afirgice ta juyo amma bataga

"komai ba, idan ta juya gaban mirror kuma sai ta ga fuskar Arman ne ya turo ™ofar yana faWin ""Habibty kayan baccinki duk sabbi ne, banga na cikin dirowar ki ba."""

"Zuhura tace ""Honey zoka gani."" Takowa ya yi gaban mirror ya tsaya tace "" baka ga komai ba.?"" Ya Waga"

"mata kai shiru tayi kan bed ya jata suka zauna yace "" kidena kula da duk abinda kika gani kiyi banza da ko menene, yanzu dai ga rigar baccin hakkina zaki fara bani ko abinci kesan nayi missing."""

"murmushi ta sakar mai tace ""Arman rigima, muje dai ayi dinner."" murmushi ta sakar mata yana shafo"

"abinda suka tsone mai idanu, da sauri ta saka riga tana faWin "" kai dai baka gajiya da matsar min breast."" murmushi kawai ya koma yi mata bece komai, suka fita parlo"

Writer Bey

*PINKY DARLING MRS JAY*

more comment more typing please share

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2eFollowing this link to join PINKY DARLING

HAUSA NOVELS WORLD

Not Editing

*FATALWA*

"(Horror story) love and romantic,"

BOOK PAGE

"Kitchen ta shiga ta haWo musu abinci, bayan sun kammala, cin abinci, nan parlo suka baje suna kallo,"

"MBC2 ana wani horror Film, wata mai ban tsoro, Zuhura tace ""Honey Allah tsoro nike ji, Please ka sauya muna wata Tashar."" Ta faWa tana shigewa jikinsa, rimout ya Wauka yana chanza zuwa MBC MAXE"

abin mamaki Film iri Waya sukeyi ya koma sauyawa wata tashar nan ma haka duk abu Waya kallon juna

"sukayi, Arman yace ""Wai ko dai wannan fatalwar da kike gani ce.?"" Zuhura tace""FATALWA na sauya Film da ake kallo a Tv .?"" Yace ""Sosai kuwa, ai fatalwa da aljanu babu abinda bazasu iya ba."""

"a tsorace tace ""Please a kashe Tv kawai muje sama mu kwanta."" Arman ya tashi, ya kashe Tv yana"

"juyawa aka kunna Tv ya cigaba da aiki, waigowa ya yi, abin ya bashi mamaki yace ""Inajin soket Win nan ya samu matsala jifa ma kashe Tv amma ya koma kunnuwa."" Zuhura da ta gama firgita tace ""Haka fa aka"

fara tsorata ni

"dana gayama baka yarda ba yanzu ai ka gani da idanunka."" Koma kashe Tv ya yi ko juyawa beyi ba aka"

"koma kunna Tv, yace ""Wai wane irin iskanci ne wannan Allah idan na koma kashe Tv nan aka koma kunna shi idan nayi ido biyu da kowaye, saina karya mai hannu."""

"yana rufe baki, wutar paroln ta Wauke gaba Waya, gaba Waya parlon ya Wauke wata iska kamar guguwa,"

"chan aka kice da wata dariya mai firgitarwa, jijjiga suka ji paroln, nayi, kamar za'a Waga shi, sama Arman na tsaye yana kallon ikon Allah, ihun Zuhura yaji, nan ya fara dube-dube,"

"amma beji motsinta ba, wayarsa ya Wauko daga cikin aljihu, ya kunna, yana kallon paroln, ta inda yake"

"jiyo ihunta, ma™ale ya ganta jikin ginin parlon, sai wutsilniya takeyi, da ™afafu tana neman agaji, da gudu"

"ya ™arasa wurinta, yana janyota, amma ta ma™ale jikin gini kamar cingam, gashi duk idanunta sun fito,"

"saboda wahala,"

"cikin azaba tace ""don Allah Arman ka cire ni jikin ginin nan wallahi kasheni zatayi!."" Zuhura ta faWa tana"

"zubar da hawaye, maida hannunsa ya yi jikinta amma ina sai wani zafi yaji cikin jikinsa kamar zai ™one, da sauri ya ja baya, wani haske ne ya fito, da haya™i sai ga fuskar fatalwar, ta bayyana, a gabansa tana wata dariya,"

"tana tafiya hannuwanta suka fito da sauran jiki har ™afafuwa, gaban Arman ta tsaya, cikin Waga murya"

"tace ""Haba Masoyina kadena wahalar da kanka akan wannan, ka rabuda ita, wutar da nike hura mata cikin jiki, ta isa halakata, idan ka cigaba da taSa ta kaima bazaka sha da daWi ba."" ta ™arasa maganar tana"

"saka hannu zata taSa fuskarsa,"

"da sauri ya buge mata hannu, dai-dai lokacin Zuhura ta saki wani gigitattacen Ihu, saboda azabar da"

"takeji har tafi ta farko, gaba Waya ta gama galabaita Zuciyar Arman ce ta rin™a ta farfasa, take idanunsa"

"suka sauya launi, zuwa ja, wasu manyan jijiyoyi, suka firfito mai jikinsa ya fara buWewa, take rigarsa ta yage,"

"wasu zara zaran farata ne suka fito mai, wani Ihu ya saka tare da sha™e wannan fatalwar lokacin Zuhura"

"ta jima da suma, babu yadda fatawar batayi ba wurin kwatar kanta amma abu ya gagara nan ta fara surkullenta amma a banza beyi aiki ba da taga yana neman illata ta, dole ta buWe baki da ™yar tace"

"""Kada ka cutar dani nifa Masoyiyarka ce."" Cikin wata murya mai kama da tsawa yace ""Zaki sakar min"

"mata ko saina gama dake na gaya miki babuni babu ke amma dayake jahila ce ke, shine kika dawo kan Matata, maza ki saketa kafin na Sarar dake."""

"Araman ya faWa yana ™ara matse ta, azaba ta nuna Zuhura da hannu sai gashe ta faWo ™asa, kana Arman"

"ya sake fatalwar, yana sakinta tace ""Arman kai Win nawa ne bazan taSa cutar da kai ba, amma duk macen da ta raSe ka saina hukunta ta , ko yanzu Matarka bata tsira ba, ka jira dawowa ta."" Tana gama"

"faWar haka ta Sace,"

"dur™oshewa, Arman ya yi yana dafe hannuwansa ™asa, haliltarsa na dawowa yadda take, kafin ya je inda"

"Zuhura take kwance, hannunsa ya Wora akan ™irjinta, take zafin wutar dake cikin jikinta ya rin™a shiga"

"jikinsa, kafin ya Wauke ta ya haura, sama, bathroom ya shiga, da ita,"

"ya sakar mata ruwa ajiyar zuciya ta sauke wanka ya yi mata suka fito, tana ma™ale da jikinsa saboda gaba"

"Waya ta manta da komai, saboda abinda ya yi mata shiryata ya yi cikin kayan bacci, kana yaje ya yi wanka, ya fito, ya shirya kwanciya ya yi kusa da ita,suka rungume juna, nan Arman ya fara lalabarta,"

"kissing Win juna suka farayi, suna romantic Win juna, sukeyi kamar zasu haWiye kansu, har ya kai ga rabata"

"da rigar jikinta, suka fara sex, banda nishin da ihunsu babu abinda ke tashi a bedroom Win ™arar fashewar"

"abu sukaji, cikin parlo, Zuhura ta zabura zata tashi ya hanata, ya cigaba da sha'ani, saida ya gamsu sosai, kana ya shige bathroom ya yi wanka ya saka ragar bacci,"

"ya sauko parlon ™asa, wutace ya ga tana ci a jikin ginin da FATALWA ta ma™ale Zuhura rufe idanunsa ya"

"yi tare buWe tafin hannunsa, yana kallon jikin ginin take wutar ta mutu, da hannu ya rin™a gyara duk"

"abinda ya lalace a paroln, kana ya haura sama,"

"Niko nace a kwai ayar tambaya game da Arman miye hadinsa da fatalwa, gashi yana wasu abubuwa"

kamar aljani muje zuwa dai.

Kuyi ha™uri da wannan page ba yawa kaina ke ciyo

Writer Bey *PINKY DARLING MRS JAY*

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2eFollowing this link to join PINKY DARLING

HAUSA NOVELS

WORLD

Not Editing

*FATALWA*

"(Horror story) love and romantic, story"

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK PAGE

"kwance ya same Zuhura inda ya barta, suna haWa idanu tace ""Honey menene ya faru a paroln, naji"

"kamar kana aiki.?"" kwanciya ya yi gefenta kana yace "" aikin da kikeyi ne na rage miki na gyara paroln,"

"babu abinda ya faru."" Arman ya faWa yana shafa sumar kanta lumshe idanu tayi tace ""Yaushe zamu koma Najeriya, na duba iyayena.?"""

"shiru ya yi be bata amsa ba buWe idanunta tayi tana kallonsa tace""Magana fa nikeyi da kai Honey."""

"kwanciyarsa ya gyara yace ""Zuhura dok lokacin da kike so amma ni bazan jeba!."" mamaki abin ya bata wai bazai je ba to akan me, tashi tayi zaune tace ""Arman bazaka je ba fa kace, saboda me bazaka je ba."""

"""Saboda bana ra'ayin tafiyar ne, gaba Waya wata Waya da aurenmu yanzu satinki uku a ™asar nan amma"

"kike min zancen tafiya naga ai ga ™awarki LAYLERH, shekararta Waya bata je gida ba, Zuhura gaba Waya na fahimci baki son bani cikakkiyar kulawa, a matsayin mijinki, saboda haka idan ma gobe ki keson tafiya"

"Allah ya kai ki lafiya, kesan wahalar dani zakiyi amma kika amince zaki biyoni."" Arman ya faWa yana tashi"

"zai bar mata Wakin."" Zuhura kuwa gaba Waya ranta ne ya Saci dole taje gidansu duk lokacin da taga dama"

"kuluwa kuma, bazata wahalar da kanta ba, saboda ba don ta wahala ta aure sa ba bata hana shi fita, saima kwanciya tayi,"

"tana binsa da harara, tare da furta, ""kaji dashi, gobe ma zan bar ™asar nan, kaci kanka."" Wata murya taji"

"mai ban tsoro na faWin""shiyasa nace baki dace da shi, dole saina rabuku, saboda bazaki iya bashi kulawar da ta dace ba!."" A tsorace ta fara dube-dube, amma bataga mai maganar ba,"

"a haka bacci ya Wauke ta, Arman kuwa bedroom Winsa ya shiga ya kwanta sai juyi yake kan bed, yana"

"tunanin halin rayuwar da yake ciki, sam baiga amfanin aurensa ba, yasan ya yi babban rashi, a rayuwarsa, ga wannan muguwar fatalwar dake bibiyarsa,"

"tashi ya yi zuwa bathroom ya Wora alwala, ya tada sallah bayan ya kammala addu'oi ya kwanta wani"

"bacci mai nauyi ya yi awon gaba da shi, cikin baccin ya koma mafalkin wata kaykkyawar yarinya, cikin dokar daji, ita kaWai ke rayuwa, sai tsuntsayi, gefenta ya ga kansa zaune, tana wasa da ´an yatsunsa, sai"

"murmushi takeyi mai,"

"suna haka wannan muguwar fatalwar tazo ta fara ™o™arin tafiya dashi, amma wannan yarinya ta hana,"

"™arshe fatawar guduwa tayi, bayan ta gudu ya nemi yarinyar ya rasa sai hango wani farin tsoho ya yi zaune bakin wata bishiya mai kyau, yana kiransa da hannu alamar yazo , tashi ya yi zuwa wurin tsohon,"

"ya zauna hannunsa tsohon ya kama ya saka mai wani zuSe mai matu™ar kyau da haske, zoben yana"

"Wauke da wani tambari kamar na wata masarauta, yace ""Arman karka yarda ka cire wannan zoben, saboda shine igiyar tsiranka, da wannan zoben kaWai zaka samu wannan yarinya, dok lokacin da ku ka"

"haWu, wannan zoben zai fitar da haske"

"wannan hasken shine zaiyima jagoranci har zuwa inda take, tana nan tana jiran zuwanka, ko aiwatar da"

"abinda aka haifeku saboda shi, na barka lafiya."" Tsohon na gama faWar haka ya Saci kamar bai taSa wanzuwa ba a wurin,kiran sallar asuba ne ya tashe Arman, yana buWe idanunsa,"

"hannunsa ya duba zoben da tsohon da ya gani cikin mafalki shine a hannunsa, shiru ya yi, gaba Waya"

"kansa ya Waure, me yasa duk ya yi mafalki an bashi wani abu yana falkawa sai ta gansa, da abin, a fili ya furta ""Waye ni me yasa waWannan abubuwan ke faruwa dani.?"" ya faWa yana dafe kansa,"

"wata murya yaji mai daWin sauraro tace ""Ya kai Arman ka tashi zuwa bautar Ubangijin da ya hallince mu"

"baki Waya lokaci na tafiya, waWannan tambayoyi da kakeyiwa kanka nan gaba kaWan zaka samu amsar"

"su."" Daga haka yaji shiru, tashi ya yi zuwa bathroom ya yi wanka kana ya saka jallabiya ya fita zuwa masallacin dake cikin Unguwar da suke,"

"tun da ya fita Masallaci bai dawo ba sai da gari ya yi haske, wuraren ™arfe7:00 na safe parlo ya tarar da"

"Zuhura, da akwati kayanta gefe, be cemata komai ba ya fara hawan step- step zuwa sama, bedroom Winsa ya shige tare da cire jallabiya yana kwanciya, saboda wani mugun sha'awa yake ji, kamar bai yi sex ba,"

"Zuhura kuwa Sosai abin ya bata haushi, jan akwatin tayi zuwa bakin ™ofar paroln ta ajiye kana ta haura"

"sama, bedroom Winta ta shiga ta kwashe kayanta gaba Waya ta zuba cikin ™atuwar akwati, kana ta fito, bedroom Winsa ta shiga kwance ta same sa kunna hasken Wakin tayi kana tace ""Arman inaso ka bani takardar saki na tafi da ita"

"gida saboda bazan dawo ba na gaji da zama da kai!."" Wagowa ya yi yana kallonta, ko a falki bai taSa"

"tsammanin haka da ga wurinta ba, ganin irin kallon da yake mata jikinta ya yi sanyi amma ta basar tana janyo dirowa ta Wauko biro da takarda tace ""gashi ka rubuta min kai nike jira jirgin ™arfe takwas zanbi."""

"KarSa ya yi kana ya rubuta mata saki Waya ya bata, dubuwa tayi kana ta kallesa tace ""Ya naga saki Waya"

"wallahi saki uku zakayi min don bana fatan wani abu ya koma haWani da kai."" wani irin kallo ya yi mata kana yace ""Saki Waya nayi miki ki fita ki bani wuri bana son ganinki Zuhura, har abada bana fatan sake"

"ganin ko mai kama da ke a rayuwata."""

"ba shiri ta fita saboda ganin tayi kamar ba Arman ba wani ne daban, wasu hawaye taji na bin fuskarta"

"masu zafi amma ta rasa gane ko na menene, haka ta fitar da kaynta ko sallama batayiwa LAYLERH ba,"

"direba ya kaita tashar jirgin sama na ™asar Pakistan,"

"Arman ™uwa wani kuka ya fashe dashi kamar ™aramin yaro, a haka bacci ya Wauke sa, ga mararsa dake"

"ciyo, wannan yarinya ya fara mafalki, suna kwance akan bed da shi da ita babu kaya a jikinsu, ga bearst"

"Winta ´an ma dai-daita dasu, masu kyau, farare tas, kan nonon ya yi jajir, hannu ya saka ta janyota jikinsa,"

"tare da kafa bakinsa kan nononta ya fara tsosa, kamar ya samu sweet, ita kuma tana shafar Dick Winsa,"

"tana ban™aro mai ™irjinta, game bakinsu ya yi suka fara kissing Win juna, Arman ya saka hannu ™asanta yana Fingering Winta, tana yi mai wani nishi da kukan shagwaSa, a haka ya ware mata ™afafuwa ya saita Dick Winsa,"

"ya fara sex cikin wani yanyi na shau™i da bai taSa tsintar kansa a ciki ba, sunyi awa Waya a haka kafin ya"

"yi rilizin, suka ma™ale juna, suna sakarwa juna murmushi mai cike da zalar soyayya,"

Writer Bey *PINKY DARLING MRS JAY*

More comment more typing please share my dear friends

https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2eFollowing this link to join PINKY DARLING

HAUSA NOVELS WORLD

Not Editing

* FATALWA*

"(Horror story) love and romantic,"

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

*DIAMOND STAR LADIES *

(*we stand together*)

Bismillah Rahamanin Raheem

BOOK

PAGE

"Arman bai falka ba sai ™arfe Waya, wanka ya yi kana ya shirya zuciyarsa fal da tunanin wanan yarinya mai"

"saka shi farin ciki, zoben hannunsa ya duba kamar ya ciresa wata zuciyar ta hana shi, key Win motarsa ya"

"Wauka ya fito, harabar gidan zai fita saiga Laila ™awar Zuhura,"

"gaisawa sukayi da Arman zata shiga ciki yace ""Bata nan."" Da mamaki Laila tace ""Ina taje.?"" Arman yace"

"""Najeriya."" Ya shige motarsa, ya bar Laila a tsaye cike da mamaki me Zuhura taje yi Najeriya, shine ko sallama batayi mata ba, haka ta koma gida tana kiran wayarta amma bata samu,"

"Zuhura kuwa tun da ta shiga jirgi kuka takeyi kamar ranta zai fita, Allah ya gani tana son Arman amma"

"bazata iya zama da shi ba, ita kaWai tasan abinda take gani a cikin gidan, wani lokaci ji takeyi kamar ta kashe Arman, karfe uku jirgin su ya sauka Abuja keke napep ta shiga zuwa unguwar gwarunfa,"

"dai-dai wani get ta tsayar da mai napep, ta biyashi kuWinsa, yace ""Hajiya wannan kuWin bana Najeriya"

"bane kamar dala nike gani.?"" Tace ""Eh jeka kawai Allah ne ya ci da kai."" Ta shige gida akwatin kayanta ya ga ta manta da su, ya Wauko ya biyo bayanta, yana ""Hajiya ga kayanki fa."" Mai gadi ne ya karSe kayan gaba Waya,,"

"ya saka mata cikin gida, koda ta shiga parlon gidan Abbanta baya nan Mommy ce kawai tana karatun"

"jarida, da mamaki take kallon Zuhura! Mai gadi ne ya shigo da tulin kayanta ya ajiye kana ya fita MOMMY tace ""Zuhura lafiya kuwa na ganki a wannan lokaci, yaufa sati Waya da tafiyarki ina Arman"

"yake.?"""

"Mommy ta jero mata tambayoyi, jikin Mommy ta faWa tare da rushewa da kuka ta jima haka kafin"

"Mommy ta lallasheta tayi shiru kana tace ""Kiyi min bayani Zuhura ke sakani a ruWani."" Share hawaye tayi kana tace ""Mommy Arman ya sakeni!."" Salati Mommy ta saka tace ""Saki fa kika ce Zuhura!.?"""

"""Me kika aikatawa Arman da zafi haka, saboda nasan haka kawai bazai taSa sakinki ba, yana masifar"

"sonki, babu kalar wahalar da be sha ba akanki wallahi Zuhura ki faWa min gaskiya kafin jikinki ya gaya"

"miki."" Zuhura tace ""Wallahi Mommy tun bayan tafiyarmu Pakistan, na fara ganin wasu abubuwa masu masifar ban tsoro da firgici."""

"nan ta kwashe komai ta gayama Mommy tas tas kakeji Mommy ta wanke Zuhura da mari, kana tace"

"""Wallahi keyi asara Zuhura duk wannan abin da ya faru, laifin waye idan ba naki, gashi da kanki ke faWa, ba kya karatun Alkur'ani, ba kya kunnawa ki saurara idan bazaki iya karatu ba,"

sallah sai kega dama kike yinta baki da aiki sai kallon horor Film da sauraren wa™o™in banza ai dole kiga

"abinda yafi Fatalwa, kuma ta tsorata ki, Allah keci amanar Arman don haka ba ruwana kijira Abbanki ya dawo shi zakiyi ma wannan bayani, dama shi ya lalata ki yanzu sai ji illar gatan da ya yi miki."""

"Mommy na gama faWar haka, ta haura sama ta shige bedroom Winta, Zuhura kuwa sai yanzu wata"

"nadama marr amfani ta ziyarce ta, tabbas gaskiya Mommy ta faWa, yanzu ina zata samu miji ko wanda bai kai Arman ba, tayi sake wannan Muguwar Fatalwa ta cuceta,"

"gajiya tayi da zama parlon ta nufi bedroom Winta yana nan kamar yadda yake, da gani kullum sai an"

"gyara sa, wanka tayi, kana ta kwanta tana jiran dowawar Abbanta,"

Pakistan bangaren Arman!

"Company ya wuce saboda yana da mitin da wasu ´an Chaina, bayan sun kammala ya wuce wurin hutawa,"

"bakin ruwa ya zauna, yana tunanin Zuhura lokacin da suka zo wurin, suna wasa tana watsa mai ruwa, har"

"ya goyata, suka rin™a zagaye bakin Tekun, jin ya yi an dafa kafaWarsa,"

"""Arman tunani ba naka bane neman wannan yarinya shin yafi dacewa da kai Zuhura ta fita rayuwarka"

"har abada ba zaku sake ganin juna ba ita tamkar iskan gaguwa ce duk abinda ta Wauka bazata mayar da shi ba, to kamar haka ne ya faru tsakaninku da ita, haWuwarka da ita rubutacciyar ™addara ce."""

"Shiru yaji maganar ta tsaya waigawa ya yi amma ba kowa, ta shi ya yi zuwa gidansa, saboda ya gaji gaba"

"Waya wurin beyi mai daWi ba, yana kan hanya, ne sam bai kula da matashiyar dake Waga mai hannu ba"

"alamar ya dakata zata tsallaka titi karaf kakeji ya kaWeta ba shiri ya fito cikin motar kwance ya ganta gashin kanta duk ya rufe mata fuska,"

"hannu ya kai zai Wauke ta zuwa hospital, zobon hannunsa ne ya yi wani haske, yana wani kyalli, jikinsa ya"

"fara karkarwa, jiri na fisgarsa, ja ya yi da baya, ya jin gina jikinsa motarsa, ya jima haka kafin ya dena jin komai, ya Wauke matshiyar budurwar ya saka ta mota kana ya nufe hanyar hospital wata zuciyar"

"tace""Karka manta kaima Dr ne kaje da ita gidanka ka duba ta,"

"da wannan shawara ya juya motarsa zuwa gidansa, yana isa ya Wauko ta zuwa parlo yana sauketa kan"

"kujera, tana buWe idanunta, da sauri ta zabura ya ri™e ta, yana faWin ""Ki natsu ke samu rauni a ™afa nine"

na kaWe ki da Mota Please kiyi ha™uri idan na duba ki zan mai daki gida...sauran maganar ce ta ma™ale

"mai,"

ganin kyakkyawar fuskar yarinayr itace wadda yake mafalki tare da ita! Itama kallonsa takeyi kamar

"tasan wannan fuskar

Please Login or Register in order to submit comment