Reading The REGRET by sani Amarya Chapter 4 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kasance Tuesday tun safe ta shirya sa bo da Sultan ya ce zai kaita school.
Ko da ta shirya cikin Palazzo jeens trouser Black color sai White t-shirt mai kyau sannan ta yana
mayafinta sai ta ɗaura da crocks shoes ɗinta as usual white color, tai simple make up da ya amshi
fatarta mai kyau da tsari sannan ta ɗauki jakarta ƙirar Gucci ta re da phone ɗinta.



Sai da ta shiga ɗakin Ammi ta sanar mata ta tafi makaranta sai da ta tsawatar ma ta akan sa mayafin da
ta sa akan wandon, ita dai Liya ba ta ce komai ba because ba yau ta fara jin wannan faɗa daga bakin
Ammin ba, ko da ta fito daga ɗakin Ammi ɗakin Abbhi ta wuce.




Ta na isa ɗakinsa ya gama shiryawa shi ma tsaf because zai je wurin Rufaidhat zai kai ta checkup da ta ke
yi every month.




Ko da ta shiga ce wa ya yi zai kai ta school ɗin ba dan ta so ba kawai tai shahada ta bi shi because sun yi
da Sultan shi zai kai ta school ɗin, amma ya ta iya tun da Abbhi ne ya ce zai kai ta.




Ko da ya ajiyeta sharaɗa ya wuce gidan da Rufaidhat ke zaman kanta ita kaɗai tun da iyayenta da suke
zaune da su a Bachirawa Allah ya musu cikawa.
Ta na isa class ɗinsu sit ɗinta ta zauna tun da lectures ɗin 10 ne da ita.



Arround 12 Oclock bayan ta fito daga lectures wayarta ya ɗauki ruri sunan Sultan da emojis ke ta yawo
akai, bayan ta ɗaga su kaii sallama sannan ya ke sanar da ita ga shi a parking lot ɗin school ɗinsu.




Da toh ta amsa masa sannan ta wuce parking space ɗin, motarsa ta hango da ga can ɓangaren dama
ƙirar range rover spot white color.




Ko da ta isa wurin sa su ka ɗan taɓa hirarsu na soyayya ya ke sanar



mata "yayansa ya dawo da ga Business trip ta shirya at anytime za'a iya fara maganar aurensu daman shi
ya ke jira ya dawo sannan ayi komai."



Murmushi kawai tayi mai kwantar da damuwa sannan ta ɗago da kanta ta kallesa ta re da cewa "yaushe
toh ka ke ganin su Abuhn za su zo sai na sanarwa Abbhina?". " Today's date is what??." Ya tambaye ta a
sanyaye, cikin shauƙi ta ce" Twenty first of August of course." Ta faɗa tare da juyar da manyan idanunta
wanda su ke ƙara narkar da zuciyarsa akanta.




"Marks one year da haɗuwar mu if I'm not mistaken." Ya faɗa ta re da ɗage girar sa guda ɗaya yana
kallonta, ita ma kallonta ta kai duba agaresa ta re da faɗin" Mr Right I've plans wallahi akan auren mu.'' ''
like what and what?.'' ya tambaye ta ta re da tsareta da manyan idanunsa akan kyakkyawar fuskar ta.
Lissafo mai ta ɗinga yi kusan events 10, sakin baki ya yi yana kallonta.
Sannan ya ce " This future you're seeing baa... Is something that we all haven't seen, I don't want to
guarantee you to that ultimate extent of uncertainty an.........''



Ba ta bar shi ya ƙarasa ba ta ce '' Oh mine Why the negative vibes???, we don't know what the future
brings buh we pray for it.

Ko ba kayin addu'a akai??,



Ni bansan mai gobe zata haifar ba amma ina son ta haifar min da kai.''

Ta ƙarashe maganar kamar za ta yi kuka.




Sultan dariya kawai ya ƙyalƙyace da shi yana kallonta, sannan ya ce "Wallahi wannan kalaman ban yarda
ba na wash wallahi kawai yaudarata za ki yi ba komai ba." Ɗaure fuskarta ta yi ta re da kallon sa ta ce
babu daman kai ai maka ma ƴar kalaman soyayya sai ka ce yaudara wallahi i dislike this habit of yours."
Ta faɗa ta re da kai mai duka a kafaɗa.




Dariya yayi ta yi daga ƙarshe dai ya ajiye ta a gida, ko da ta ƙarasa gida kam Amminta ta taya girki tun da
yanzu ta na barinta ta taya ta ba kamar da ba.




Gidansu kam wani gyara ake mai wanda idan kamai kallo ɗaya zaka so ka tsaya kai ta kalla ba ta re da
kasan lokaci ya tafar maka ba.



Because Abbhi ya siyi gidan da ke kusa da su wanda aka ƙara haɗashi da na su ya bayar da One mansion,
mai tafiya da zuciyar mazauna unguwar.
White and golden color paint akai wa gidan ga parking space ɗin gidan kam is full with rides Mercedes
ne kaca - kaca because Abbhi Mercedes is his best ride sa bo da akwai engine mai lasting.




This is just the beginning.




We haven't started yet

This isn’t the end. It’s the beginning of who they must become.

Because the hardest trials... leave the richest scars.



The Noble Writters 🌕 🦋

🦋

Let's end the war together 💔🤝

Kuyimana share sannan

Reactions ɗinku Is All we need the Most 👑🦚



Try your possible best guys 😍
Let the world feel what we have written ✍️✍️✍️



Don't forget with Pending Amarya as usual 🦋 🫠




Assalamualaikum Everyone Especially My supporters, am soo sorry da rashin update ɗin da ba na muku,
yanzu ma kaina na sara min na gama wannan typing ɗin.

Kuyi haƙuri okay!!



`Pending Amarya as usual`




> Please share

> React

> Comment

> At least make me feel that big today 😂 🤌https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?
mode=ac_t




' *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️

*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



The Noble Writters ✊

Dedication is our strong



THE REGRET 🙆



when love meets temptation who survives?



💔




Mallakar Pending Amarya ce_



NDA DUBDO🦚

My Maiduguri ppl




CHAPTER FIVE: THE UNTOLD WEDDING 🦚💫



_PENDING AMARYA _




Page 10
Jummah Mubarak Families

Allah ya jiƙan musulmai da gafara yau juma'a karku manta da salatin Annabi 🦋🦋




White and golden color paint akai wa gidan ga parking space ɗin gidan kam is full with rides Mercedes
ne kaca - kaca because Abbhi Mercedes is his best ride sa bo da akwai engine mai lasting.




Kwance ta ke akan gadonta tana baccin ta hankali kwance, wayar ta da ke ƙarƙashin pillow ya ɗauki ruri
sunan Sultan da emojis ke ta yawo akan screen ɗin wayar bayan ta ɗaga sun yi magana ya ke gaya ma ta
in zata rakasa su je shan ice cream for night.



Da ke ranar Friday ne kuma every blessed friday sai Abbhi ya kaisu shopping mall ita da Ilham kuma zasu
je shakatawa, without any second taught ta gayamasa ba zata samu damar zuwa ba because da Abbhi za
ta fita ba ta jira cewar sa ba ta katse wayar ta koma bacci.
Ba ta daɗe da komawa bacci ba Ilham ta shigo a kiɗime, "Liyana! Ammi is crying ba ta san sanda ta fito
daga cikin ɗakin su ta bangaje Ilham da ke tsaye ba.



Da gudu ta ƙarasa shiga ɗakin, Ammi da ta ƙurawa invitation card ɗin da ke hannunta ido hawaye sai
zuba su ke a idonta.




Cikin muryar da ke nuna tsantsar karaya ta ce "Liyana kar kimin ƙarya kinsan alaƙar da ke tsakanin
Abbhinku da Rufaidhat kika min shiru??. "shiru Liya ta yi ta kasa ƙarasowa wurin da Ammi ta ke, tsawa
Ammi ta daka ma ta wanda ya sa a firgice ta amsa da cewa " Eh Ammi wani abu ya faru ne??." Ɗago
kanta Ammi ta yi ta re da cewa " ni na ke tambayar ki kike ƙara tambayata FATIMA, rashin iya maganar ki
har ta kai da zan tambaye ki ki mayar min da tambayata, idan abin da ubanki ke sa ki kike yi dai-dai ne za
ki gani a kwanon ki, dan ni na yi iya bakin ƙoƙarina wajen ba ki tarbiyya dai-dai gwargwadon ikona
akanki, fi ce ki bani wuri shashasha kawai."



Sum sum Liyana ta fita daga ɗakin Ammi.



Ƙarasa shiga ɗakinsu ta yi ta ga Ilham zaune akan gadonta ta yi ta gumi ta ƙurawa persian carpet ɗin
ɗakinsu ido, trying to figure out what to do.




Ajiyar zuciya Liyana ta saki ta re da ɗaukan wayarta " Wallahi Ilham Abbhi ya ja min matsala, bara na
kirasa har ƙarfe ɗaya ta yi ina baccin asara ashe uwata za'a yi wa kishiya." Ta ƙarashe maganar da tsaki.
Dailing wayar Abbhi ta yi ta na cikin ringing ta ji an ɗaga amma hayaniya ya hanata ma jin abin da ya ke
faɗa saboda wurin da ya ke akwai hayaniya.



Kashe wayar ta yi kawai ta shiga toilet ta yi brush ta re da yin wanka ta saka jeens trouser da long sleeve
sai simple hula tare da zira slippers ɗin ta.




" Ina zakije a hakan??." Ilham ta tambaye ta tana jiran amsar ta.



"Abinci zan je na ci daga nan sai ki shirya mu je shan ice cream."



"Kina ganin Ammi halin da ta ke ciki sai mu sa ƙafa mu fita ?."



Okay ki zauna da ita kinsan ni inna zauna wani laifin zan yi, dan kawai am close to Abbih that doesn't
mean I know everything about him, amma any time she keep on blaming me, ba ta san haka na ba ni
haushi ba, she didn't treat me kamar yadda ta ke treating ɗinki hakan baya min ciwo ne a tunanin ta?."
Ta faɗa ta re da fashewa da kuka.




Ilham ce ta ce" Kin manta Abbhi ya fi ji da ke sai abinda kika faɗa ya ke yi??, soo that means ko wa ya
ɗauki ɓangaren sa ai, Abbhi for his late sister, Ammi for her mother.



Soo chill no need ki damu kanki akan abin da ya ke a warware, Abu ɗaya da za kiyi kawai mu fita ta re da
Ammi let's make her feel that special, atleast mu ne yancin ta a gidan nan, Liyana ki na Abu kamar mara
tunani wallahi ya kamata kwata-kwata kamar ba kya ganin zaman da Abbhi ya ke yi da Ammi ko ni da na
ke ƙarama ina ganin komai amma ke babu abin da kika sa a gaba sai zuwa yawon joints kina ganin Ammi
ba ta fushi da hakan ne?, ke komai Abbhi ki fita harkar Abbhi kiyi abin da zai fishe ki wallahi akwai
mutane da dama in suka ganki da Abbhi basa kawo mahaifinki ne fa ce your boyfriend.''...,
Ba ta ƙarasa ba ta dakatar da ita da faɗi " kawai ki ce kishi kike ko kuma rashin kunya kike son muyi wa
Abbhin??."



" Kiji ko da wani zance kuma,noo not at all kawai ya gane cewa Rufaidhat is not the one for him, idan ta
shigo da peace mu zamu nuna mata shalom akan mu ya ke magana.



In ta zo kuma da war mu nuna mata battle field akan mu ya ke magana,(filin yaƙi).




" Okay nagane mai kike faɗa yanzu, ta ho muci abinci am feeling hungry daga nan sai mu shirya mu sa
Ammi ma ta shirya tun da bikin is unexpected, kinga ma batayi gayyata ba.", inji cewar Liyana.




Ido Ilham ta zaro ta re da faɗin yau ne ma bikin kenan. Is all right."



Daga haka suka nufi dinning room hannunsu sarƙafe da na juna.




Ko da suka gama cin abinci ɗakin Ammi su ka shiga su kai ta bata haƙuri da kuma convincing ɗin ta suje
Park, har ta yarda za ta bisu daga haka su ka nufi ɗakinsu dan shiryawa.
Bayan sun gama shiryawa ita dai Liyana jump suit ta saka purple wanda ya mata kyau da farin rigar ciki
sai kuma ta ɗaura farin mayafi da farin takalmi flat shoe wanda ya ƙara haska farar ƙafarta.



Ilham ko ita abaya kawai ta saka daman ta fi Liyana haske sosai dan ita inkai mata kallo ɗaya ma zakai
tunanin zabiya ce.




Itama Ammi Abaya ta saka sannan suka fito duk da akwai hadari a garin, motar Ammi suka hau wanda
Liyana ce ke tuƙi, ƙirar lexus black color.




Sai da suka fara zuwa valentino su ka sha ice cream, su ka je Grand Square su ka yi shopping har da na
Allah ya isa because Atm card ɗin Abbhi Liyana ta ɗauko.




Idan kaga Ammi sam ba za ka ce ita ta haifi yaran guda biyu ba za a fi tunanin yayarsu ce, because
ƙaramin jikinta ya yi mata kyau sosai Ma Sha Allah.....




Mutanen Telegram say Hi😪




Ruwanku ne kuyi comments ko ku bar shi

Ni dai Allah....... Ba sai na ƙarasa ba.
This is just the beginning.




We haven't started yet

This isn’t the end. It’s the beginning of who they must become.

Because the hardest trials... leave the richest scars.



The Noble Writters 🌕 🦋

🦋

Let's end the war together 💔🤝

Kuyimana share sannan

Reactions ɗinku Is All we need the Most 👑🦚



Try your possible best guys 😍



Let the world feel what we have written ✍️✍️✍️



Don't forget with Pending Amarya as usual 🦋 🫠




Assalamualaikum Everyone Especially My supporters, am soo sorry da ta shin update ɗin da ba na muku,
yanzu ma kaina na sara min na gama wannan typing ɗin.

Kuyi haƙuri okay!!



`Pending Amarya as usual`
> Please share

> React

> Comment

> At least make me feel that big today 😂 🤌 The Regret only on Pending Amarya's book corner
Extraordinary everyday 🦋 🥀



Nabil fa ya ɓaro aiki Readers 🫩https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t




*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️

*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪



:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



The Noble Writters ✊

Dedication is our strong



THE REGRET 🙆



when love meets temptation who survives?
💔



See you distrsct me, boy am distracted without you 🥹 I don't know how to focus baby teach me how
to 💎🥹

Cause I'm standing still again. 🥹💔




Mallakar Pending Amarya ce_




NDA DUBDO🦚

My Maiduguri ppl




CHAPTER FIVE : THE UNTOLD WEDDING 2 🦚💫



_PENDING AMARYA _




Page 11
Idan kaga Ammi sam ba za ka ce ita ta haifi yaran guda biyu ba za a fi tunanin yayarsu ce, because
ƙaramin jikinta ya yi mata kyau sosai Ma Sha Allah.....




Sun shakata sosai musamman Liyana da ta ke enjoying zama wuri ɗaya ta re da mahaifiyyarta for more
than 2 hours abin da ba ta taɓa yi ba.




Ta ƙofar Domino's Pizza su ka biyo hakan ya sa ta tsayar da motar because Abbhi ya koya mata cin pizza
sosai.



Ko da ta ƙarasa shiga entrance ɗin wajen ta tsaya a reception ta yi ordering pizza gu da biyu manyan
kwali.




Bayan an miƙa ma ta pizzas ɗin da akai packaging ta yi hanyar fita da zummar barin wajen wanda
mistakely ta bugi mutumin da ke tsaye ya na making calls kusa da bakin ƙofar wurin, ya na sanye cikin
Black hoddies da ya yi wa jikinsa kyau sosai ga shi fari tass da shi sai ƙamshin turarensa na _Baccarat_ da
ke ta shi duk ya hana ma hancinta nutsuwa.



Wayarsa ƙirar Samsung galaxy Note 20 ultra da ke ƙasa wanda ta ke da tabbacin screen ɗin sa a yanzu ta
yi kwatsa- kwatsa ta durƙusa ta ɗauka hankali kwance ta miƙo masa ta na shirin faɗar kalmar sorry
wanda ba ta kai ga ƙarasawa ba suka haɗa ido da wannan mutumin.




"Ma Shaa Allah"!shine abinda Liyana ta furta wanda ba ta san ya fito a sarari ba , shi ma ata nasa
ɓangaren a cikin zuciyarsa ya furta ''Ma shaa Allah'' Because yarinyar ta haɗu sosai.
Cikin husky voice ɗin sa mai tafiya da zuciyar mai sauraro ya ce " Ba ki ga kin buge mutum ba kika tsaya
kina kallon mutum, can't you say sorry ko ba ki ga kin faɗar min da waya ba??". Kallonsa kawai Liyana ta
ke yi kamar wawiya because she was speechless, ta kasa figuring out mai ƙwaƙwalwarta ke calculating.

.




fincike wayarsa da ya yi daga hannunta shi ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta faɗa, tsaki itama ta
doka tare da ɗaukan pizzarta ta yi hanyar waje ta re da galla ma sa harara tare da faɗin ''akan calculator
ɗinnan ka ke wani zagin mutum kamar pink diamond iphone ne a hannunka ko wurin da ka tsaya an
yarje maka ka yi waya a wurin.'' ta na gama faɗin haka ta fice daga wurin.

Bayan ta ya bi da kallo abin da ta faɗa ya tsaya masa a rai hakan ya sa ya bi bayanta da sassarfa har ta
kai dai-dai bakin ƙofar motar zata buɗe ya finciko ta a dai-dai lokacin da Ammi ta ɗago da fuskarta dan
ganin alamar mutum a wurin ƴartata .




hakan ya sa ta sauke glass ɗin ɓangarenta ta ciki, cikin ɗan jin kunyar Ammin ya saki Liyana ta re da
faɗin" Good Evening Maa." Murmushin ta mai kyau ta sakar masa sannan ta ce"Evening my dear ."
Juyowa Liyana ta yi ta dalla mai harara sannan ta mai sign ɗin yanka mutum sannan ta shiga motar ta
tayar da




haka kawai ya ji yarinyar ta mugun burgesa ina ma ya bi bayansu ko ya gaya wa mamanta he needs help
ya san gidansu ko yaya ne, shi kaɗai ke ta murmushin sa mai kyau, daman waya ya ke da ƙaninsa akan
girlfriend ɗinsa because yarinyar ta ɓata mai rai tun safe ya ke yawon neman restaurant, sai yanzu ya ke
ce mai ba zata samu daman zuwa ba, hakan ya ɓata masa rai.
" Mai alaƙar ki da wancan yaron??." Ammi ta jefo ma ta tambaya Ilham kan ta na ƙasa tun ɗazu because
ba ta masan Liya ta ƙaraso ba baƙon watan ta ke son zuwan ma ta.




Liya da ta jefa chewing gum a bakin ta , ta juyo ta kalli Ammi sannan ta ce " Yau na fara ganin sa bansan
shi ba ma sai yau." Ammi ba ta ƙara bi ta kan zancen ba, ta cigaba da abin da ta ke da wayarta.




Sai arround magriba su ka dawo gida, gidan tsaf da shi an gyara ko ina sai ƙamshin turaren Shuwa da
kanuri ke ta shi.




Bayan Liya ta shigo gidan ɗakinsu ta shige tayi wanka sannan ta kunna wayarta because da wayan ta na
pictures ta ta fi da shi iphone 12promax.




13 promax kuma na chatting ɗin ta ne because ko wani latest waya da ya shigo sai Abbhi ya siyamata.




Bayan ta kunna tai alwala sannan ta saka kayan baccin ta riga da wando, wayar ta ne ya ɗauki ringing
wanda My Rock ✅ 🦋 ke ta yawo akai (Abbhi) .




Cikin tsanin bacin ran da ta bar wa kanta sani ta ɗaga wayar ta re da karawa a kunne, Queen of the
house ina son ganinki a downstairs right now daga haka ya katse wayar.
Da kallo ta bi wayar da shi because ko second goma ba suyi ba, su da suke fiye da 2hrs in suna waya ita
ce yau sukai wayan 10 seconds da Abbih?, ba ta sa kan ta a damuwa ba sosai ta fito daga ɗakin cikin
purple sleeping dress da ya amshi jikinta.




Shigowarta parlour dai-dai da fitowar Ammi da ga kitchen hannunta ɗauke da kayan motsa baki ga
ƙamshin turaren da ya haɗe dana Abbhi sai ya bada wani kalar ƙamshi wanda ke bayar da nutsuwa.



Itama Ilham ta sauko daga downstairs Rufaidhat ku ma na kusa da Abbhi ta zauna cikin farin less riga da
zani because ita tana da jiki kaɗan ba kamar Ammi ba.




Bayan Abbhi ya gama gabatar da ita Liyana ta ɗago da fuskarta ta kalli Abbhi wanda shima ita ya ke
kallon.



Rabon da su zauna ta re da ita da shi sun kai one week yanzu, abin da ba su taɓa yi ba, because shi da
LIYANA bacci ke rabasu shima wani sa' in takan kwana a ɗakinsa, akwai shaƙuwa mai wahalar fassarawa
a tattare da Liyana da Abbihnta.




Bayan ya gama bayanin sa ya bawa Ammi damar magana ta yi sannan ta yi mata barka da shigowa cikin
su daganan Ammi bata sake magana ba ta ta shi ta hau sama ta nufi ɗakinta Abbhi har ya tashi zai kai
Rufaidhat cikin ɗakinta Liyana ta ce " Abbihhhhh ta ja Abbin na ta sosai kamar yadda ta ke faɗa a ko da
yaushe.
Cikin tsananin karyewar da zuciyarsa ya yi kawai ya bar Rufaidhat tsaye a wurin ya kama hannun Liya
suka hau sama bangaren sa wanda ita kuma Rufaidhat na ta ɓangaren ya na daga kusa da Abhi ita kuma
Ammi corridor ɗin ta yana daga can gefe.

Sai na su kuma kusa da Ammin.



Suna shiga ɗakin kuka ta fashe da shi ta re da faɗin "Not even me Abbhi??, ko ni ba ka gaya min ba
Abbhina adalci kenan?? Why me?? Ni fa na yarda ka auri kowa buh not that woman, Wallahi in dai ita ce
za ta zo a matsayin step Mom ɗina wallahi i rather stay for hostel har ƙarshen rayuwata, kasan in da na
ke haɗuwa da matar nan kuwa?? Did you know who's she kasan clashes ɗina nawa da ita a school ɗin
mu??? Kasan mai ta ke zuwa yi a school ɗin mu?? The Answer is noo right?? Bazan gaya maka ba ni
kuma, gaskiya za tai halinta, na tabbatar ko Jiddah ba ka gaya wa zakai aure ba(Baban Nabil shi ne su ke
kira Jiddah).




Is all right za ka iya tafiya amma ni wallahi gobe hostel zan koma." Tana faɗin haka ta gyara kwanciyarta
ta re da rugume pillow akan gadon Abbhin nata.




"Is alright za ki iya tafiya hostel ɗin" shima ya faɗa ta re da danne dariyarsa.



Fashewa da kuka ta yi kamar za ta shiɗe ta na faɗin '' daman ba sona kake ba you never loved me
before."




Yayi kusan 1hr yana lallaɓata sannan ta haƙura ya fito ya shiga ɗakin Rufaidhat.
Rufaidhat da ta ci kulle ta kallesa sama da ƙasa sannan ta ce " ni fa na fara zargin ka da yarinyar nan bana
tunanin ƴar ka ce.



Ya za'ayi ka bar ni for almost 2hrs kuma ka shigo kana neman wurin kwanciya haka addini ya ce
ayi........."




> Ashe da gaske Rufaidhat ba ta da hankali 🤔



Ku biyo ni for sauran pages

comment,like and share

Mutanen Telegram say Hi😪




Ruwanku ne kuyi comments ko ku bar shi

Ni dai Allah....... Ba sai na ƙarasa ba.

This is just the beginning.




We haven't started yet

This isn’t the end. It’s the beginning of who they must become.

Because the hardest trials... leave the richest scars.
The Noble Writters 🌕 🦋

🦋

Let's end the war together 💔🤝

Kuyimana share sannan

Reactions ɗinku Is All we need the Most 👑🦚



Try your possible best guys 😍



Let the world feel what we have written ✍️✍️✍️



Don't forget with Pending Amarya as usual 🦋 🫠




Assala



`Pending Amarya as usual`




Please share

React

Comment

At least make me feel that big today 😂 🤌
> Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 comment, share and react 💎Posting link👇



https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V




Comments Link👇



https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t




*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️

*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪



:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



The Noble Writters ✊

Dedication is our strong
THE REGRET 🙆



when love meets temptation who survives?



💔



Duk wuya duk runtsi ka tabbatar ka zaɓawa ƴaƴanka uwa ta gari wacca kowa zai amfana da ita 🌸🤝




The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, ina hakan ko ta
faru kotu ne zai rabani da ke!!!!




Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂




Mallakar Pending Amarya ce_




NDA DUBDO🦚

My Maiduguri ppl
CHAPTER SIX : HE PROMISED TOMORROW AGAIN 🦚💫



_PENDING AMARYA _




Page 12




Rufaidhat da ta ci kulle ta kallesa sama da ƙasa sannan ta ce " ni fa na fara zargin ka da yarinyar nan bana
tunanin ƴar ka ce.



Ya za'ayi ka bar ni for almost 2hrs kuma ka shigo kana neman wurin kwanciya haka addini ya ce
ayi???."......
Ko uffan bai ce mata ba because shi a rayuwarsa in dai har zai iya magana da Liyana damuwarsa ta kau,
one week ɗinnan tamkar shekaru ya ke ganin su.




*After one Year*




A cikin one year ɗinnan abubuwa da dama sun faru because Abbhi bai cika bi ta kan kowannensu daga
Rufaidhat ɗin har Ammin, da dama dai yaransa ya kan sakewa da su.




Rufaidhat ta masa kane- kane ga zagin Ammi da ta ke kamar ba gobe, ta ɓangaren Ilham kam ta gama
secondary school Abbhi na ta nemar mata admission a emirates College.



Ɓangaren Liyana kam karenta ta ke ci babu babbaka because Abbhi ta na maganar kuɗi ya ke bata baya
ma tambayar mai za ta yi da su, ga glowing skin Ma Shaa Allah.
Gidan miji sai haƙuri Ammi dai lamarin Rufaidhat da na mijinta ta tattara su ta watsar a gefe ta ja
ƴaƴanta a jiki kullum su na hira su na ƙyaƙyala dariya ita kuma Rufaidhat ba ta da abin yi sai zage - zage,
irin zagin nan na uwa ta uba, ba ga Ikimat ba ba kuma ga Nabil ba babu wanda ta ragawa, in banda
Liyana da ke ta ka mata birki.



Ita ko Ikimat reply ɗinta ɗaya ne,''Abin da ban yi da ɗanƴan yarinta na ba bana yi a lokacin da na tara
ƴaƴa ba inna taɓa hayyana cuta tsakanina da ke Allah ya bi miki haƙƙin ki, in kuma ke kike cutar da ni
Allah ya bimin haƙƙi na.''' tana faɗin haka ta ke hayewa saman ɗakinta.

"JUYA"" wooo ta ji tsoro miji dai a hannu

Please Login or Register in order to submit comment