Reading The REGRET by sani Amarya Chapter 3 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce "Hajiya mammahna am soo sorry karkiyi fushi, Oya shiga front seat mu tafi gida
Ammi tayi mana fried rice, Liyana ba ta bari Ilham ta shiga ba tayi sauri ta shige.

"Abbih ka kalleta ko?."(My Maiduguri ppl 😂).




"Yi haƙuri baby of the house shiga back seat kinji habibty".

Tun da su ka shiga motar babu wanda yayi magana, sai arround 12:30 suka ƙaraso gidan, komai na gidan
anyi renewing ga masu aiki da aka sama Ikimat (Likafa ta cigaba babu labari Ikimat 😂).



Komai na gidan smells rich and elegant, bayan yayi parking a wurin da motocinsa su ke kusan kala biyar
gaba ɗaya Mercedes Benz ne sai kuma sauran duba da yanayin motar da ake yayi vibe ne kusan kala
biyu, wanda ya sa motocin suka cika kala bakwai.




Bayan yayi parking motar da gudu Ilham ta ƙarasa shiga entrance ɗin gidan, sanyin Ac sai ƙara ratsa
living room ɗin ya ke.



Wata ƴar matashiyyar mata ce wacca ba zata wuce early 30s ɗinta ba zaune cikin boyel ɗinki na alfarma,
tayi kyau sosai kallo ɗaya za ka ma ta ka ga tsantsar jin daɗi da kwanciyar hankali da ke wanzuwa a fatar
ta da ma fuskar ta ba ki ɗaya.



Ilham ce ta ƙaraso ɗakin tayi hugging ɗin ta tare da bata ƙarar Liyana, dariya kawai Ikimat wadda su ke
kira da Ammi a halin yanzu ke yi.




Cikin siririyar muryarta ta yi sallama su ka shigo falon tare da Abbihnta, Ikimat na ganinsa ta tashi tsaye
ta re da faɗin "Yaya sannu da zuwa". Murmushi ya ma ta kawai ta re da zama akan kujera.
Kallonta Liyana ta yi cikin muryarta mai sanyi ta ce "Ammi ina fried rice ɗin?." "Wanda ki ka bani
ajiya?."Ammi ta faɗa, Juyowa ta yi ta ɓangaren Nabil ta ce "Abbihhhhh" ta ja Abbin sosai, Nabil dariya
kawai ya ke, "Daughter kin yarda Ammi fried rice tayi?" Na gaya miki ne kawai saboda bazan iya
stressing kaina ba yau, kuma laifin da nai bazai wuce driver ne ya kai ki school ba.




"Ki kawo min ɗaki." Daga haka yayi upstairs tare da faɗin "ku shirya za mu fita yawo yau ".

Ba yaran kaɗai ba har Ikimat murna ta ke saboda ta san bachirawa zasu je yau ɗin.




Ko da yamman da suka je bachirawa tsallaken gabas gidan a gyare mai kyau bayan sun sauko a motar
wani tsoho fari kyakkyawa irin kyawawan shuwa Arab ke zaune a madaidaicin ƙofar gidan ko da Liyana
ta fito tsokanarta ya shiga yi yana faɗin maman Liya ke ce yau a gidan namu."




"Alhaji ka daina ɓata min suna." Liya na faɗin haka ta shige gidan kakannin nata, ko da ta ƙarasa cikin
gidan direct ɗakin Mama Maimu ta nufa.



Mama Maimu, mahaifiyyar Ikimat kenan, cikin Isa ta zauna akan kujerar da ke ƙaramar parlourn ta re da
faɗin "Tsohuwar manya!, come forward na iso gidan tun da ke ba za ki zo ba." A hankali ta fito daga
uwar ɗakinta, cikin sanyinta da yaranta suka gada daga wurinta ta ce " ja'i ra kin iso kenan?, ina uwar ta
ki mara son zuminci???." " Gada tayi ai." Shine abinda Liyana ta faɗa mata.
This is just the beginning 🇳🇬

Hausa Writter from Igala land 🌸 🥀



NDA DUBDO 🦚 🌟 THE NOBLE WRITTERS




Mun fara shigowa cikin labari ku bani goyon baya da cigaba da kawo muku updates yanca ya dace.




Readers are we together 💔 🥹

Readers duk wacca ta karanta ba tayi comment ko like ba Allah ya isa ban yafe ba.

And I mean it a lahira sai ta biyani ✍️✍️




> Shin duk cin zarafin da Rufaidhat ta mai a public ya na tare da ita?

> Ku biyo Pending Amarya ✍️dan jin yadda zata kaya ✍️

> What comes arround goes arround 🥀 🤌

> The Regret (Dana sani) ONLY ON PENDING AMARYA'S BOOK CORNER 🥀 🦚

> Extra Ordinary Everyday 🦋 🥀 🦚https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=r_c




*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️
*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.🤌💪



:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



The Noble Writters 🦚🦚✊

Dedication is our strong 🦚🦚✊



THE REGRET 🙆🥀🌸🇳🇬



when love meets temptation 🦚 who survives?



Hausa Writter from Igala land 🌸 🥀



Rayuwa ta kan zo da sauyi ko wani yanayi🥹

Gwara ka riƙe ƙaddara kan ka shigewa tsautsayi💔💫



NIGERIA 🇳🇬

For Pending Amarya ✍️✍️



NDA DUBDO🦚

My Maiduguri ppl😂
Page 7




Chapter 5: The present is calling 🥀🦚🦋




Mama Maimu, mahaifiyyar Ikimat kenan, cikin Isa ta zauna akan kujerar da ke ƙaramar parlourn ta re da
faɗin "Tsohuwa manya!, come forward na iso gidan tun da ke baza ki zo ba." A hankali ta fito daga uwar
ɗakin, cikin sanyinta da yaranta suka gada daga wurinta ta ce " ja'i da kin iso kenan?, ina uwar ta ki mara
son zuminci???." " Gada tayi ai." Shine abinda Liyana ta faɗa mata....




Ko da su Ikimat da Ilham da Nabil suka shigo bayan sun gaisa, ta ƙara haɗa musu da nasiha sannan su ka
bar gidan gidansu Nabil su ka wuce rijiyar zaki daga nan kuma su ka da wo gida.




Tafiya ta yi tafiya Su Liya na Senior Secondary School Grade 12(ss3) ita kuma ILI na Jss3, wani kalar
shaƙuwa ke tsakanin Ilham da yayarta.
Ɓangaren Nabil da Ikimat kam sun doshi 10years yanzu babu wata matsala amma wannan shaƙuwar
babu ita a tsakaninsu, in ta mai magana sai dai murmushi, sometimes ma abin ya kan motso shi yayi ma
ta halin nasa amma ba duka kallo ɗaya ma in ya ma ta za ta sha jinin jikinta.




Let's start the Journey 📚🦚




Tafiya ta ke sannu a hankali trying all her best ta tsayar da hawayen da ke bin ƙuncinta, Ilham ce ta tawo
da gudu ta na binta wanda alamu sun nuna da ga joint su ke, gudu ta ke sosai saboda ta cimma yayar
tata, alamun girma sun bayyana ajikin ko wannensu, barimma Liyana da ke sanye cikin jump suit black
color da farin tootle neck with white jersey Veil, shape ɗinta ya fito soo Ma Shaa Allah.




Wata Mercedes Benz ce ta fito daga wurin da su Liyana su ka fito da gudu, motar ce ta sha gaban Liyana,
Abbin Liyana naga an rubuta a bayan motar wanda hakan ya tabbatar min da ce wa motar Nabil ce,
fitowa yayi daga car ɗin ya ƙaraso kusa da Liyana, cikin kakkausar murya ya ce "Liya!, maganar da na miki
ce ta ɓata miki rai?, ba za ki cika min burina ki zama doctor baa Liya?." Cikin muryar da ke haɗe da kuka
ta ce "Abbihhhhh!." a sanyaye ta re da fashewa da kuka ta rungume shi ta cigaba da shashsheƙar
kukanta.




"What's wrong with you daughter?, Mey akai miki?, kallon Ilham ya yi ya ce"Mammah kin yi mata wani
abu ne ?.""Noo Abbih bayan mun yi waya da kai zaka zo ɗaukan mu then mukai yan ciye ciye da
pictures, kana shigowa ita kuma ta fito ta na kuka shi ne nima na biyo ta, buh I have no idea akan kukan
ta Abbih." " Okay" ka wai ya fa ɗa sannan ya ce su shiga mota daga haka suka wuce gida a mota ma juyin
duniya ta yi magana ta ƙi sai kuka ta ke kamar an aiko ma ta da saƙon mutuwa.
Ko da suka je gidan ko abinci kasa ci ta yi Ammi ma ta zo ta yi ma ta magana juyin duniya ta ƙi bata amsa
sai kukan da ta ke yi, daga ƙarshe ma Ammin tsawa ta daka ma ta sannan ta bar ɗakin.




Ko da akazo dinner ma ita ba ta fito ba shi ma kuma Abbih da bai ganta ba ɗakinsa ya wuce.




Washegari da safe bayan sunyi breakfast ya ke ƙara tambayarta "Liyana! Auren ki ke so ko karatu?."
"Abbihhhhh." ta ja Abbin sosai, "Am all ears" shi ne kaɗai abin da ya furta, Abbih ni Aure na ke so, Buh
ka san Abdul kai ma ka ga in muna waya the way he use to respond kamar ba shi ya ce yana sona ba."
"Adam faa?.'' Abbih ya ƙara tambayar ta, Abbih that guy is a monster ya fi ya juya mutum, and Ahmad is
the most worst person I have ever met on earth, har mari na ya taɓa yi, bazan so kuma na auri mai
dukan mace ba abinda mahaifina be yi wa ƴar wani ba ba za'a min ba . (Yarinya baki san Nabil ba 😂).




"Mari fa ki ka ce Princess?", "Abbih ka bar maganar is a long story." Ta na faɗan ha ka ta fara niyar tashi
daga dinning table ɗin, Ilham ce ta fito sanye da kayan school wanda su ka ma ta kyau ba laifi, bayan sun
gaisa da Abbih ya ba ta kuɗin break ta je driver ya kai ta school.




After one hour 📜✅




Bayan Abbih ya ce ma ta ta shirya, ta sanya kayanta ma su kyau wanda suka amshi jikinta lifaya ne
yellow colour sai pink tootle neck sai takalminta na marlians da ta saka milk color ta yi kyau sosai Ma
Shaa Allah, ko da ta fito ta ga Abbih na zaune Ammi na ɗan nesa da shi, ya na zaune cikin ƙana nan kaya
yayi kyau sosai ya fito sak shuwa Arab ɗin shi.
"Abbih ka canza kayan nan zuwa native Dan Allah, Ammi ki gaya masa." Sai da ta saci kallon Abbih
sannan ta ce " Abbinsu ka canza kayan zuwa native tun da school za ka kaita."




Bayan ya canza kayan nasa B. U. K ya kaita sukai registration week coming za ta fara lectures da ke
ɓangaren science ne.




Ko da suka taho a hanya babu labarin da ta ke basa sai na samarinta, ko wanne kam inta faɗi sunansa da
aibunsa.




"Daughter ya kamata ki yi koyi da haƙuri irinna mahaifiyyar ki, in ki ka ce za ki bi ta aibun mutum kenan
you're not still ready to get married."



"Abbih ba zaka gane ba ka ga jiya kukan da nayi fa Nifraz ne wai ya kawo ni date can wani restaurant I
can't recall Mey sunan sa, kawai bayan zuwan sa i asked him ya ban wayarsa wai ba'a haifi ɗiyar da zai
bawa waya ba , Abbih just imagine faa."
" Daughter wa ya gaya mi ki ana duba wayan saurayi ballantana ace miji, za ki mutu da wuri ne ai, am
telling you." Daga haka ba ta ƙara mai magana ba ta cigaba da kallon window har suka ƙaraso gidan,
Ammi da ke kitchen ta na preparing lunch, Liya ta ƙaraso kusa da ita ta ce" Ammi barka da rana."
"Barka." Shi ne kaɗai Ammi ta faɗa sannan ta cigaba da haɗa lafiyayyan abincin da yaci hanta. "Ammi
zan iya ta ya ki da wani abu?", "A'a ki je ki yi hira da Abbihnki idan Ilham ta zo za ta yanka cabbage ɗin.",
Noo in ta dawo ai za ta gaji bara nayi kawai." Ba ta jira cewar Ammi ba ta ɗauki cabbage ɗin ta fara
yankawa a hankali, Ammi kawai kallonta ta yi ta ɗauke kai ta re da girgiza kan ta.




Tana cikin yankan mistakely ta yanka hannunta da wuƙan, wani ihu da ta saki sai da Abhi da yake ɗaki ya
ji ta, a million ya sauko da ga stairs ya nufo kitchen ɗin sai hawaye ta ke shaɓe shaɓe, kallon Ammi yayi
ya ce kina ganin yarinya taji ciwo ba za ki iya duba wani hali ta ke ciki ba, haka aka miki??."




"She insisted, kuma bazan iya ce mata a'a ba kar na ɓata ran gimbiya." Tana faɗan haka ta cigaba da
kwashe abincin da ta gama.



"Ki kawo mana namu ɗakina." In ji cewar Nabil, "ta tsaya ta amsar muku." Ta na faɗan haka ta ƙarasa
yankan cabbage ɗin. . ..
LIYANA WAHALA 😂

I peity her wallahi.



Ku biyo ni kuji yadda zata kaya ✍️🦋



> The Regret wants your Reactions and comments for the person to regret 😂 🦚



> The Regret only on Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 🥀



Ku dai ki biyo Pending Amarya dan jin yanca zata kaya✍️✍️




> Duk wanda ya karanta be yi comments, share,likes ba Allah ya isa ban ya ce ba 😂✌️😩

https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=r_c




*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️

*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.🤌💪



:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



The Noble Writters 🦚🦚✊

Dedication is our strong 🦚🦚✊



THE REGRET 🙆🥀🌸🇳🇬



when love meets temptation 🦚 who survives?



Hausa Writter from Igala land 🌸 🥀



Rayuwa ta kan zo da sauyi ko wani yanayi🥹

Gwara ka riƙe ƙaddara kan ka shigewa tsautsayi💔💫



NIGERIA 🇳🇬

For Pending Amarya ✍️✍️



NDA DUBDO🦚

My Maiduguri ppl😂




Page 0008
"Ki kawo mana namu ɗakina." In ji cewar Nabil, "ta tsaya ta amsar muku." Ta na faɗan haka ta ƙarasa
yankan cabbage ɗin.



Be yi wani magana ba ya kama hannun Liya suka hau sama. "Abbih mai sa Ammi ke janye jikinta da ga
naka? Ni fa innai aure mijina shi ne babban abokina, ko abinci ba kwa ci ta re, ina gani kawai banza na ke
da lamarin, kuma in abu na wa ne she always stay away from it, ni kuma bana son hakan". Ta faɗa ta re
da fashewa da kuka, "Sorry princess." Ai Ammi ta fi kowa son ki buh ba za ki sani ba yanzu, sai watarana,
buh keep that on your mind, ammi na sonki sosai."

Gyaɗa kanta ta yi, sannan su ka cigaba da labarinsu ta na gaya masa kalar mijin da ta ke so, in so samu
ne ta samu mai kalar halinsa. (Ashe ba ki da hankali 😂😏).




After one week 🥀🦋




Yau ta kasance Monday, yau kuma za ta fara ɗaukan lectures, tun sassafiyar ranar ta tashi ta yi wankanta
as usual, sannan ta shafa mayukanta da turarukkanta, duk da lectures ɗin 9:00 ne da ita hakan bai hana
ta shiryawa tun seven o clock ba.




Classic Abaya ne ajikin ta wanda ya dace da fatarta mai zubi da na halfcaste, ta yi kyau sosai cikin Black
ɗin abayar da zamu iya kira da one million stone, sai flat shoes da ta saka ta ya fa mayafinta Islam in
peace style, ta saka sun shade a saman kanta sannan ta yi hanyar ɗakin Ammi dan gaishe ta, ko da ta
shiga har mahaifiyar tata ta yi wanka cikin shigarta na super holland (abin ka da masu companyn
atamfa🌚) .
Bayan ta gaishe ta ta amsa ma ta sannan ta ɗaura da yi mata nasiha, ta bi a hankali da makarantar
jami'ah musamman B. U. K da lecturers ma su neman ma ta su ka fi yawa, duk da ba'a hostel za ta zauna
ba wannan ba secondary school ba ne ba.




Tayi mata nasiha sosai kuma sun shiga jikinta, sai ta fara tunanin kamar karta je school ɗinnan, sa bo da
maganar gaskiya ba ta son abin da zai sa mutumcin ta ya samu targada, domin mutumcin ƴa mace
tamkar madara ce in ta zube ba ta taɓa komawa yadda ta ke.



Ta yi wa Ammi godiya sosai sannan ta ke ce mata ta je dinning ta ci abinci in mama hafsa ta gama, gyaɗa
kanta ta yi kawai, ta wuce ɗakin Abbih da ya ke kwance ya na baccin sa hankalin sa kwance, zuwa ta yi ta
zauna a ƙasan gado ta re da ƙurawa mahaifin nata ido ta na jin wani kalar ƙaunarsa na fizgarta wanda
Allah ma ya san the love she had for him is infinity, ba za'a iya ƙirgawa ba.




A hankali ya buɗe idanunsa ya sauke su akanta, ya just smile at her sannan ya tashi ya shiga toilet ya yi
brush haɗe da wanka ya fito towel ɗaure da kyakkyawan jikinsa, ganin futowarsa ne ya bata damar fita
da ga ɗakin ta koma falon ɗakin sa dan ta ba shi daman shiryawa.




Bayan ya shirya ya fito tsaf cikin kayansa masu kyau da ta ajiye masa kaftan sai hularsa mai kyau Black
color da ta ƙara haskaka fatarsa, ko da suka fito dinning room 8 o clock dai-dai, abincin suka ci sannan ya
ɗauki Car key ita ma ta ɗauki jakar ta da niyar tafiya school ɗin dan Ilham ta jima da tafiya.
Bayan ta ƙarawa Ammi salama su ka fito compound ɗin gidan, sannan suka ɗau hanyar B. U. K, zuciyarta
na dukan uku uku, ji ta ke kamar karta je, duk maganar da Abbih ke ma ta sai dai ta ba shi amsa da umm
ko um um, daga ƙarshe shi ma ya gaji ya daina ma ta labarin.




Bayan sun ƙarasa school ɗin parker motarsa ya yi a wajen parker mota, sannan su kai hanyar office ɗin
H.O.D ɗin makarantar suka gaisa, sannan ya ƙara gabatar da LIYANA, sukai duk abin da ya dace su ka fito
ta re har 8:30 yayi a lokacin, dan haka motar Abbih ta koma idan 9 yayi sai ta shiga class ɗinsu.




Suna cikin mota Abbih na danna wayarsa Liyana kam sai ɗaukan selfie ta ke a wayarta ƙirar iphone
12promax, ɗagowar da Nabil zai yi yayi ido huɗu da Rufaidhat he's confused da ke basu jima da gama
waya ba, ƙara dailing numberta ya yi bayan ta ɗaga ya na kallonta ya ce "kina ina?." Cikin muryarta da ya
ɗan buɗe alamar girma ya kankama ta ce "kasan tun da ya sake ni na koma gidan Aunty Nafisat can
Abuja, mai ya faru??."




Cikin muryarsa mai cike da bacin rai ya ce "a B.U.K Aunty Nafisat ɗin ke aure kenan ba a garki ba?."

Daga haka ya kashe wayarsa, Liyana da ta saki baki ta na kallonsa ta ce" Abbhi me ya faru?", be kalleta
ba sai scrolling wayarsa ya ke ranshi a mugun ɓace.




"Abbih na ta fi." " Tsaya na raka ki." Suna fitowa kam Rufaidhat na tsaye ta na kallon ta ina zai ɓullo, ko
da ta ganshi da wata budurwa kauda kanta ta yi da ga dubansu.
Liyana kam hannun Abbhi ta riƙe gamm su ka cigaba da tafiya, because ta na noticing matar sa bo da
suna yawan haɗuwa da Abbhi sosai.(Toh kishi kike??😂).




Bayan ya raka ta dawowa yayi wurin Rufaidhat ta na ganin shi itama ta nufo wurin shi suka shi ga mota
sannan ta gaya mai dalilin ta na ɓoye mai cewa ta shigo Kano.( Shi kuma wawa sai ya yarda 😂😂😂).




Ko da suka ta shi daga school ɗin arround 2 O clock tai ta dailing wayar Abbhi bai ɗaga ba, gashi ita bata
san yadda za ta tari machine ta hau ba.




Walking slowly ta nufi gate ta na tafiya a hankali dan ita ta na da wuyan sabo, ballantana ta tambayi
course mate ɗinta lift.




Ga wani yunwa da ke nuƙurƙusan cikinta, horn ɗin da ake danna mata a bayanta shi ya ɗan fargar da ita
ta waigo ta na kallon wanda ke cikin motar wanda tai tunanin ko Abbhi ne.



Buh unfortunately wani guy ne wanda ya yi balance a cikin motar zaune cikin black yard da ya amshi
jikinsa he's soo cute Ma Shaa Allah.




Zuge glass ɗin motar ya yi sannan ya kalleta sosai ita kuma ta ɗauke kai ta re da cigaba da tafiyar ta.
Cikin nuna rashin damuwarsa ya ƙara tayar da motar, ya sha gabanta da shi tare da faɗin "Please"
sannan ya marairai ce idanunsa, fitowa ya yi ya buɗa ma ta gaban motar, sai da ta ga ba sarki sai Allah
sannan ta shiga motar da ke cike da sanyin Ac ta re da ƙamshin turarensa na All men.....




Who's Sultan??



Wacca kaɗɗara ce ta haɗa sa da Liyana???



Is he the one for her???




Mey Abbhi ke nufi ga me da dawo da Rufaidhat rayuwar sa???




Da gaske Auren Rufaidhat ya mutu da gaske???
LIYANA WAHALA 😂

I peity her wallahi.



Ku biyo ni kuji yadda zata kaya ✍️🦋



> The Regret wants your Reactions and comments for the person to regret 😂 🦚



> The Regret only on Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 🥀



> Ku dai ku biyo Pending Amarya dan jin yanca zata kaya✍️✍️




> Duk wadda ta karanta ba tai react da comment ba wuta bal bal 🥹




> Duk wadda ta canza min salon labarina ko saka sunan ta ta goge nawa kotu ne zai raba ni da ita sa bo
da mallakar pending amarya ce.🌕 💫Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t



https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t




*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️

*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪



:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



The Noble Writters ✊

Dedication is our strong



THE REGRET 🙆



when love meets temptation who survives?



💔




NDA DUBDO🦚

My Maiduguri ppl




CHAPTER FOUR : SULTAN 🦋🥀
_Pending Amarya_




0009




Cikin nuna rashin damuwarsa ya ƙara tayar da motar, ya sha gabanta da shi tare da faɗin "Please"
sannan ya marairaice idanunsa, fitowa ya yi ya buɗa ma ta gaban motar, sai da ta ga ba sarki sai Allah
sannan ta shiga motar Dake cike da sanyin Ac tare da ƙamshin turarensa na All men.......




Ko kallonsa ba ta yi ba ta fito da wayarta ta cigaba da daddannawa, sai da suka zo hotoro sannan ta fara
mai kwatance har ya kawo ta ƙofar gidansu.



Numberta ya ce ta basa wanda da ƙyar ta ba shi sannan ta shiga gidan tare da ce masa ''thanks.'l



Ita kanta kawai jan aji ne amma guy ɗin ya gama tafiya da ita ba ƙarya a lamarinsa amma akwai surutu.



Ko da ta isa gida ta gaida Ammi ta tambayeta ya lectures ɗin yau Superb kawai ta ce mata sai da ta
tsawatar mata sannan ta ce" Alhamdulillah.''
" Ammi please Dan Allah ina Abbhi?." Ta faɗa da shagwaɓaɓɓiyyar muryarta, kallonta Ammi ta yi sannan
ta ce " ai tare muka fita ya sauke ni à school."




Murmushi kawai Liya ta yi sannan ta ce "Ina Ilham?", " kin shiga ciki ne ba ki ganta ba?."



Ba ta ƙara tambayarta ba ta hau stairs sannan, ta kama hanyar ɗakinsu.



Ilham da ke zaune cikin shigarta na maxi dress, ta na wasa da ƙafarta a lafiyayyar _persian carpets_ da ke
ƙasa ku sa da gadon su na ɗakin, "ILY!" Juyowa ta yi sa bo da ta san babu mai kiranta hakan sai yayarta ta
kanta maganin kukanta.




"ILY, na yi miji" ta faɗa tare da faɗawa kan gadon da ke ɗakin, murmushi Ilham ta yi ta re da faɗin " tell
me more about him."



Cikin ƙaguwa ta fara lissafa guy ɗin yadda ya haɗu, sunan sa da iyayensa bla bla bla, dai haka ta yi ta
lissafa ma ta everything about him daya gaya mata a ranar.




Ily kallon Liya ta yi sannan ta ce "toh me ya kawo sa school ɗin har kuka haɗu ko shima student ne?."



"Nooo ya kawo ƙanwarsa school ɗin Saboda ta na da lectures shi ne da ya ajiyeta muka haɗu."



Fatan Alkhairi Ily ta yi wa Liya sannan ta ɗauko musu lunch ɗinsu suka ci tare suna ta hira akan Sultan.
Bayan magrib bayan Abbhi ya dawo Liyana ce a ɗakin zaune kusa da shi tana ta ba shi labarin first day
ɗinta a university ta na yi ta na dariya.




Shi ma ya biye mata sai labari suke yi shiru ne ya ratsa ɗakin na ƴan wa su lokuta, sannan cikin sanyin
muryarta ta ce "Abbihhhhh", "na'am babyn Abbhi."




"Abhhi kana tare da wannan matar har yanzu??, bayan ka gaya min ba ka ma ta magana? Bayan duk
alƙawarin da ka min ka cigaba da ɓata lokacinka akanta???, Abbhi wallahi matar nan ba da zuciya ɗaya
ta ke son tarayya da kai ba saboda kuɗin ka ne da kuma sunan da kai ata ɓangaren kasuwanci am sure
akwai abin da ta ke son achieving this time arround.




Please Abbih kawai ka rabu da ita she's not meant for you.''........




Bai barta ta ƙarasa ba ya kamo hannunta tare da faɗin "First fruit, ke ma kina against na farin cikin
Abbhinki? Idan kowa zai ƙi farin cikina ke mai yaƙar kowa ce ya so abinda na ke so da haka yayi ta
convincing ɗin ta har ta yarda har da waya da Rufaidhat.



Daga nan kam ta shiga ba shi labarin haɗuwarta da Sultan, da komai na shi yayi farinciki sosai daga nan
ta mai sai da safe ta wuce ɗakinsu ita da Ily.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya soyayya mai zafi ta shiga tsakanin Liya da Sultan wanda most times shi
ke zuwa ya kai ta makaranta yanzu.



Har Abbhi ya san shi sa bo da ya na iya bakin ƙoƙarinsa ya ga ya sa Liyana farinciki sosai, ita kuma kullum
ba ta da wani labari sai na Sultan.




Har yanzu da sukai one year da relationship in ta ce ya turo sai ya ce ya na da wanda ya ke son ya zo
kafin a kai ga maganar aure.



Ita abin har ya fara damunta gashi Abbhi bai wani cika bi takanta ba yanzu balle ta gaya masa , ita duk
abin ya dameta.

Kuma till date ita da course mates ɗinta sai dai Hi, Hi.

Duk da yanzu suna level 2

Ilham tana ss 2 ga hankali ga nutsuwa a tattare da ita, sam ba ta yo rashin kunyar Liya ba.

Domin ita Liyana babu wanda ta ke ragawa a yanzu.




Yau ta

Please Login or Register in order to submit comment