Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 3
wato mahaifiyata Hajarat da Shafira mahaifiyar Amaila sai ita Amaila. Yayin da tsakaninmu da dakarun ya rage ha; wuce kamu goma ba sai mukaji dutsen Kubul dake bayanmu yana-wata irin Kara. Cikin firgici muka waiga baya sai muka ga ashe dutsen tsagewa ya yj ya raba kan sa gida biyutamkefan raba tsakiyar Kwan kaza, gaba daya cikin, dutsren-a-rarake yake. Ko da ganin wannan al'amari sai muka ruga cikin dutse. Ai kuwa da shigarmu sai dutsen ya koma ya - hade, ma'ana ya rufe kansa tamkar bai taba.tsagewa ba Bisa mamkai sai mukatsificikanmu a cikin aisha ae Seay Powe ETRE 82 cone 'wani dajindaban mai.tsananin girma kuma ga haske -a ko ina babu duhu, wata irin iska mai. dadida- ni'ima na busawa. Lokaci : guda muka durkusa Kasa bisa guiwoyinmu muna "yiwa. Allah godiya cikin 'tsananin murna, don farin cikima har saidamuka . ubangiji ya bamu muka tabbatar da cewa Allah ya -amshi addu'ar nan da attajiri Shalhab ya yi $2' adda ya shafa wannan dutse' na Kubul kafin su tafi sU barmu: : = Allah shi ne mai iko kuma shi ne me yin abin da ya So. Cikin yardarsa ne mu da iyayenmu. muka cl Baba da rayuwa a cikin wannan dutse na Kubul bar tsa si ee won shekara ashirin bamu sake ganip mutum ° Abdulaziz Sani Madakin Gini" aljan ba. Kullum ba mu da. aikj sai ibada. A sannananne tyaycnmu mata girma ya kamasu sosai kuma sai duk suka kwanta cutar ajali a lokaci guda. Watarana muna zaunc a gabansu muna kuka bisa wannan 'lalura da ta samesu sai Hajarat ta dubemu cikin Karfin: hali'ta yi murmushi sannan ta ce, kukan me za:ku@yiemranayalhalin muna sa ran zau cika da imani.mu yanzu abu daya ya rage mana a duniya wanda shi ne Sauke nauyin da iyayenku maza suka . bar mana wato mu daura muku aure. Ko da fadin haka'sai Shafira ta daga hannunta da Kyar ta rike na "Alajarat tace, kin yi gaskiya ' ve uwata gan sai ki «ban 'sadakni> 'danki-m aurz 3 me Hajarat tate, 'ne kike da 'bil at: ana 'sadlakin? Ki sg suratul Baiyinafi domin: ita ce surar da a duk sa 'adda na ji ta-sai-naji 'tamkar muna tare da Mazajenmu.. Nan take kuwaHajarat ta yi. bismillah = "ta fara karanta suratul Baiyinati nima sai na budi . a na" ) tayata, Muna kammalawa Shafira ta : - dubeniita Cé-ya KatUKashat daga yau Amaila ta "zama taka halak malak, don haka mun barta amana a. hannunka. Ai kuwa daga wannan furuci dayarsu batasake magana ba har Allah yah kar6i rayukansu a lokaci guda. A wannan rana munsha kuka ni da Amaila. Haka dai muka rungumi Raddara muka haka musu Kabari muka binncsu muka wanzu muna masu yi musu addu'a dare da rana. Haka dai muka a ci gaba da rayuwa irin ta miji da mata har"tsawon wata bakwai in da Amaila ta sami ciki, kuma ciki ya tsufa. Ko da na ga haihuwa na gabatowa Sai na roKi Allah da ya bude dutsen Kubul domin na nemo mace wadda zata taimakawa Amaila yayin haihuwa. Ina yin addu'ar-kuwa sai dutsen ya tsage ya rabe biyu. Na mike tsaye na fita daga'tikffisa. Fita ta ke da wuya sai naji an damKeni an daureni-tamau da . -sarkoRi. Shi kuwa dutsen Kubul tuni-ya rufe kansa kuma matata na ciki. Wannan shi ne asalin rabuwata da. matata Amaila. Tunda aka. tafi da: ni izuwa., kurkukun tum sai aka kulleni..Daga bisani kuma - >. aka kawoni-nan-birnin-bayi-: Yau shekarata ashirin — "=< da shida kenan anan' cikin birnin-bayi ban san.a... halin-da matata-A mailatake ba. Kota haihu-acikin dutsen Kubul, ko tamutu'Ailau-ya'alamu. Iyayenmu Hanafi da Shalhab suma ban sa ni ba suna raye- ko © = sun mutu. Idan ma suna-raye tsawon shekaru nan na - ée Tabuwamruw idan na.gansu ya za a yina shaidas. \ ++ Ukashat ya dubi-jarumi Najwas ya-ce, ya kai ,. Wwannan sadauki yau kai ne -ka :'kawo KafShen a. damuwata kuma da yardar Allah a wannan sanadi =. ne Zanje naga halin da matata ke icki ko'tana raye ko ta mutu hakama mahaifina. Ina mai tabbatar fie : ae da cewa na kar6i amanar Gimbiya Zarima ih Abdul 4717 Sant Madakin Gini kariya da izinin Allah har izuwa lokacin da za ku zo ku kar6i amanarku. Lokacin-da Ukashat ya zo nan a zancensa sai ya ga gaba dayansu jarumi Najwas idanunsu sun ciko da Kwalla saboda tausayinsa. Najwas ya yi guaran Mmiurya ya-ce, ya kai Ukashat hakika labarinka da ban al'ajabi yake:kuma da-ban tausayi ina mai yi maka fatan-sakc-saduwa da matarka. Amaila kuma Allah ya sa ta bar maka baya haka kuma ina yi maka fatan ka sake saduwa da mahaifinka Hanafi da -. abokinsa Shalhab wato sirikinka. Ukashat ya matso hawaye daga cikin idanunsa ya ce, ameen summa ameen. -.... Wannan shisne-abin da ya. faru-abirnin. bayi "Sbayan gimbiyaZarima ta isa can-a Sirranee-kuma. epollkaghataagema balwa'su Najwas. labarin . rayuwarsa..- —: ond a "Ses .A can babban Birnin Rum kuwa kashe gari-da " sassafe aka tashi da shirye shiryen nadin sarautar ima Mazahir gami da. shirye. shiryen daurin aurensa da pitnbiya Zarima. Nan da nan kuw abirnin = Ya.cika ya batse da baki manya da Kanana. bayan an gama shiri tsaf, fada ta cika sai Yarima Mazahir ya tura hadimai da barori izuwa gidan sarkni yaki Uhaisu domin a cabawa Gimbiya Zarima ado a taho da ita fada. Lokacin da hadiman sukaje sai suka nemi Gimbiya Zarima sama da Kasa a cikin gidan Fs ' od 3 Oo 4b aa ft masun iske garkni yaki Uhaisu a daure da sarkoki harma anyi masa da akaje aka labartawa yarima a cika da tsananin ' suka rasa am i kwance kuma @ ruani a jiki. Ko. -Mazahir wannan al'amari sai y pain ciki da kuma tsananin mamaki. Kawai sai ya "ce aje a dauko Uhaisu a kaishi cikin wani daki na i gidan sarauta a kulteshi sannan kuma ya bada ymarnin-a shirya dakarun Y yaki moti dubu goma su tafi iztwa birnin bayi su nemo Gimbiya Zarima a i duk inda take kuma su kamo bawa Najwas su zo da : shi. Nan take aka cika umarni sannan aka ci are da fe sha! 'anin. nadin sarauta. - "Shin "Ukashat zai sake saduwa da matarsa. maa d akume-ey Hanafi? Shin sarki Mazahir zai Sami nasarar hallaka-Najwas? Wane- hukunci sarki. E Mazahir zai yankewa "sarkin yakiv Uhaise? Yaya ; batun- gasar 'yakin bayi- wacce -sarkin Kisra ya . -Shirya; shin sarkin Rum zai halacci wannan gasa? > Tsakanin sarki Mazahir'da bawa Najwas waye zai = Mallaki Gimbiya Zarima? Shin Zarima zata BR 'Musulunta da ita da tmahaifinta'6 haisu? «- Mu hadu a farmaki littafi na uku don-jin re Baba wannan labari. Be Daga mai debe muku kewa a kullum Bi 77a aziz Sani Madakin Gini 8526896 - 08022496755 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 3 of 3