da sarkin yaki Uhaisu ya rabu da Yarima Mazahir sai ya hau dokinsa ya nufi gida cikin mugun tashin hankali yana tafe yana ta sakar zuci, ya Kulla wannan ya kwance wancan.
Tabbas babu makawa yasan cewa dole ne a gobe Yarima Mazahir ya zama sarkin Rum kuma babu wanda ya isa ya "hana hakan.
Idan Yarima Mazahir ya zama sarki wajibi ne ya auri Zarima.
Yanzu ta-yaya zan iya maganin wannan al'amari?
Sarkin Yaki Uhaisu ya tambayi kansa a cikin zuciya.
Amsar da bai samu ba "kenan har ya iso kofar gidansa.
Ba zato ba tsammani sai ya iske dakarun gidan sarki kimanin su dari biyar a tsaitsaye sun yiwa gidan kawanya.
"Al'amarin da
ya 'baiwa Uhaisu mamaki kenan'amma nan ya yi dan gajeren tunani sai ya gano dalilin -..
faruwar hakan.
Nan.
take ya dubi shugaban wannan cewa wani -barde mai kwarjini waishi Amzabu ya ce da Shi;yakai Amzabu wanene ya.baku umarnin kuzo ku kewaye- gidana.
haka?.
Amzabu ya risina cikin girmamawa ya cé, ya'kai dakarun Birnin Rum, ka yi sani cewa ba kowa bane ya umarcemu da cewa in banda kai babu wanda zamu bari ya-shiga cikin gidan nan ko kuma ya fito hatta" 'yarka Gimbiya Zarima kuwa.
Idan "mu ka bari Zarima ta fita ya nemeta ya rasa daga yanzu zuwa gobe "ys, Farmaki - 2 sa'adda za'ayi bikin nadin sarki da daurin aurensu a bakin ranar gobe.
Yayin da sarkin yaki Uhaisu ya ji wannan batu sai hankalinsa 3 ya dugunzuma fiye da kowane lokaci, Cikin takaici ya'sunkuyar da kansa kasa sannan ya yi ajiyar zuciya.
Kawai sai ya" kama linzamin dokinsa-ya kunna kai.
izuwa.cikin gidan.
Ko-da ya wuce cikin harabar gidan inda bargar dawakai take sai..wani bawansa mai suna Amzur ya rugo da sauri ya kama masa dokin.
ya sauka.
Uhaisu ya dubi Amzur ya ce, ina 'yata?
Amzur ya ce, tun safe bata fito ba daga cikin m1 dakinta::< -.
.
Ko da jin wannan batu sai Uhaisu ya taf'?zowa- cikin dakin Zarima da'sauri-yana bude:Kofar sai kuwa ya hango 'Zarima a zaune tana ta faman shara kuka, hawaye na-ta zuba daki-daki daga idanuwanta kuma idanun duk sun kumbura da gani kasan cewa ta dade tana kuka.
Cikin matukar damuwa ya karasa gareta, ita kuwa Sai ta mie' da saurita tareshi ta fashe da kuka,-Uhaisu ya dubeta ya'ce, na san kina 'cikin bakin ciki mara misaltuwa amma don me zaki sawa kanki damuwa haka mai tsanani alhalin kinsan cewa in dai ina raye duk yadda zanyi na kawar miki Zarima (a dubi mahaifinta cikin halin karayar zuciya ane ta Cc, ya kai Abbana kayi sani cewa tun dana "4m labarin cewa sarki Samrus ya mutu na san cewa a Abdulaziz Sani Madakin Gini lallai rayuwata ta shiga cikin hadari da bakin ciki domin babu wanda ya isa ya hana Mazahir aurena.
Bisa wannan dalili nc na shiga kuka baji ba gani har na ji gara ma ace ajali ya riskeni haka kuma sai na fara tunanin babu abin da zai fissheni face na kashe duk duniya babu wani da namiji da na ke so face bawa Najwas: Idan har ba shi ne ya zama abokin rayuwata ba sai na kashe kaina.
Sa'adda sadauki Uhaisu ya ji wannan kalami sai idanunsa suka kada suka yi jawur.
Cikin karfin zuciya ya kama kafadun Zarima ya rike da kyau ya ce, ya ke 'yata shin kin mantane cewa ni ne sarkin sadaukan birnin nan?
Shin kin'manta cewa a.
duniya babu abin da nake so.
sama da ke?
To ki kwantar da hankalinki in dai ina .
Taye babu wanda ya isa ya:yi miki"auren dole.
> Zarima ta tunkude hannayen Uhaisu daga kan kafadunta-ta Kara fuskantarsa tana mai ja baya ta ce, yanzu ta yaya zaka iya hana Yarima aurena alhalin yanzu ya turo dakarunsu hanani gudu kuma - lallai idan na kwana a gidan nan wajibi ne gobe na.
- zama matarsa?
Uhaisu ya yi murmushi ya ce, ya ke 'yata kisani cewa a lokacin da karfi ba zai iya magance matsala ba hikima da basira na iya yi.
Abin da nake so da ke shi ne duk abin da na umarceki da yi kawai ki yi shi kuma ki cire tsoron komai a Zuciyarki.
In dai kikayi haka lallai zamu samu "YE ow aT E = et fee!
a biyan bukata.
Yanzu ki maza kije dakin : : ajiye kayan yakina ki yi.shiga irin wadannan idan zan fita yaki kuma ki rufe fuskarki da hular karfe.
Ki tattara gashin kanki gaba daya yadda.
ba za a taba gane cewa ke macece-ba- Daga nan sai ki wuce izuwa bargar dawaki ki-hau farin dokin nan nawa ki wuce izuwa can ) birnin bayi Z Wata wasika kafin ki tafi wacce za- Ki damka wa jarumi Najwas.
Duk karshen shirin da.za su yi ta cikin nasara da .
wasikar.
Yayin da sarkin yaki Uhaisu yazo hana zancensa sai fuskar Gimbiya Zarima 1 ta fadada murmushi ta ce, hakika Taso na fahimci hikimarka = wurin rubuta wasikar kafin = ao gama shiri.
- Zarima ta ruga cikin dakin.
kayan "yaki shit a - sadauki Uhaisu sai ya-dauko: takarda da alkalami ya zauna ya fara rubuta wasika.
Cikin abin da bai- wuce -dakika dari da tamanin ba "ya kammala— wasikat a daidai lokacin ne -ya ji Karar bude Kofar a dakin kayan yaki.
Cikin Sauri ya waiwaya ya dubi 4 bangaren kawai sai ya bude yana mai matufar' mamaki sakamakon ganin Zarima a cikin sulkensa 'kamar shi da kansa ne.
Hatta irin tafiyar da take'yi- ta iya sa ce.
Aliyu Abubakar Sharfadi
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Mansur Usman Sufi
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Mansur Usman Sufi
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Haruna Usman
Ismail Abdullahi
Xeemat
Mansur Usman Sufi
by Aisha Mohammad Sani (Xayyishatul Humaira)
by Nusnim
by Naseeba I Uba
by Mujahida Matar Malam
by Hafsat Umar Dangoro
by Nafisat Isma'il Lawal
by Nura Sada,Najaatu Haruna Saleh
by Maman Teddy
by Maman Hibbat
by Mrs Bukhari