An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
S 7 5 oe 7 oes da sarkin yaki Uhaisu ya rabu da Yarima Mazahir sai ya hau dokinsa ya nufi gida cikin mugun tashin hankali yana tafe yana ta sakar zuci, ya Kulla wannan ya kwance wancan.
Tabbas babu makawa yasan cewa dole ne a gobe Yarima Mazahir ya zama sarkin Rum kuma babu wanda ya isa ya "hana hakan.
Idan Yarima Mazahir ya zama sarki wajibi ne ya auri Zarima.
Yanzu ta-yaya zan iya maganin wannan al'amari?
Sarkin Yaki Uhaisu ya tambayi kansa a cikin zuciya.
Amsar da bai samu ba "kenan har ya iso kofar gidansa.
Ba zato ba tsammani sai ya iske dakarun gidan sarki kimanin su dari biyar a tsaitsaye sun yiwa gidan kawanya.
"Al'amarin da
ya 'baiwa Uhaisu mamaki kenan'amma nan ya yi dan gajeren tunani sai ya gano dalilin -..
faruwar hakan.
Nan.
take ya dubi shugaban wannan cewa wani -barde mai kwarjini waishi Amzabu ya ce da Shi;yakai Amzabu wanene ya.baku umarnin kuzo ku kewaye- gidana.
haka?.
Amzabu ya risina cikin girmamawa ya cé, ya'kai dakarun Birnin Rum, ka yi sani cewa ba kowa bane ya umarcemu da cewa in banda kai babu wanda zamu bari ya-shiga cikin gidan nan ko kuma ya fito hatta" 'yarka Gimbiya Zarima kuwa.
Idan "mu ka bari Zarima ta fita ya nemeta ya rasa daga yanzu zuwa gobe "ys, Farmaki - 2 sa'adda za'ayi bikin nadin sarki da daurin aurensu a bakin ranar gobe.
Yayin da sarkin yaki Uhaisu ya ji wannan batu sai hankalinsa 3 ya dugunzuma fiye da kowane lokaci, Cikin takaici ya'sunkuyar da kansa kasa sannan ya yi ajiyar zuciya.
Kawai sai ya" kama linzamin dokinsa-ya kunna kai.
izuwa.cikin gidan.
Ko-da ya wuce cikin harabar gidan inda bargar dawakai take sai..wani bawansa mai suna Amzur ya rugo da sauri ya kama masa dokin.
ya sauka.
Uhaisu ya dubi Amzur ya ce, ina 'yata?
Amzur ya ce, tun safe bata fito ba daga cikin m1 dakinta::< -.
.
Ko da jin wannan batu sai Uhaisu ya taf'?zowa- cikin dakin Zarima da'sauri-yana bude:Kofar sai kuwa ya hango 'Zarima a zaune tana ta faman shara kuka, hawaye na-ta zuba daki-daki daga idanuwanta kuma idanun duk sun kumbura da gani kasan cewa ta dade tana kuka.
Cikin matukar damuwa ya karasa gareta, ita kuwa Sai ta mie' da saurita tareshi ta fashe da kuka,-Uhaisu ya dubeta ya'ce, na san kina 'cikin bakin ciki mara misaltuwa amma don me zaki sawa kanki damuwa haka mai tsanani alhalin kinsan cewa in dai ina raye duk yadda zanyi na kawar miki Zarima (a dubi mahaifinta cikin halin karayar zuciya ane ta Cc, ya kai Abbana kayi sani cewa tun dana "4m labarin cewa sarki Samrus ya mutu na san cewa a Abdulaziz Sani Madakin Gini lallai rayuwata ta shiga cikin hadari da bakin ciki domin babu wanda ya isa ya hana Mazahir aurena.
Bisa wannan dalili nc na shiga kuka baji ba gani har na ji gara ma ace ajali ya riskeni haka kuma sai na fara tunanin babu abin da zai fissheni face na kashe duk duniya babu wani da namiji da na ke so face bawa Najwas: Idan har ba shi ne ya zama abokin rayuwata ba sai na kashe kaina.
Sa'adda sadauki Uhaisu ya ji wannan kalami sai idanunsa suka kada suka yi jawur.
Cikin karfin zuciya ya kama kafadun Zarima ya rike da kyau ya ce, ya ke 'yata shin kin mantane cewa ni ne sarkin sadaukan birnin nan?
Shin kin'manta cewa a.
duniya babu abin da nake so.
sama da ke?
To ki kwantar da hankalinki in dai ina .
Taye babu wanda ya isa ya:yi miki"auren dole.
> Zarima ta tunkude hannayen Uhaisu daga kan kafadunta-ta Kara fuskantarsa tana mai ja baya ta ce, yanzu ta yaya zaka iya hana Yarima aurena alhalin yanzu ya turo dakarunsu hanani gudu kuma - lallai idan na kwana a gidan nan wajibi ne gobe na.
- zama matarsa?
Uhaisu ya yi murmushi ya ce, ya ke 'yata kisani cewa a lokacin da karfi ba zai iya magance matsala ba hikima da basira na iya yi.
Abin da nake so da ke shi ne duk abin da na umarceki da yi kawai ki yi shi kuma ki cire tsoron komai a Zuciyarki.
In dai kikayi haka lallai zamu samu "YE ow aT E = et fee!
a biyan bukata.
Yanzu ki maza kije dakin : : ajiye kayan yakina ki yi.shiga irin wadannan idan zan fita yaki kuma ki rufe fuskarki da hular karfe.
Ki tattara gashin kanki gaba daya yadda.
ba za a taba gane cewa ke macece-ba- Daga nan sai ki wuce izuwa bargar dawaki ki-hau farin dokin nan nawa ki wuce izuwa can ) birnin bayi Z Wata wasika kafin ki tafi wacce za- Ki damka wa jarumi Najwas.
Duk karshen shirin da.za su yi ta cikin nasara da .
wasikar.
Yayin da sarkin yaki Uhaisu yazo hana zancensa sai fuskar Gimbiya Zarima 1 ta fadada murmushi ta ce, hakika Taso na fahimci hikimarka = wurin rubuta wasikar kafin = ao gama shiri.
- Zarima ta ruga cikin dakin.
kayan "yaki shit a - sadauki Uhaisu sai ya-dauko: takarda da alkalami ya zauna ya fara rubuta wasika.
Cikin abin da bai- wuce -dakika dari da tamanin ba "ya kammala— wasikat a daidai lokacin ne -ya ji Karar bude Kofar a dakin kayan yaki.
Cikin Sauri ya waiwaya ya dubi 4 bangaren kawai sai ya bude yana mai matufar' mamaki sakamakon ganin Zarima a cikin sulkensa 'kamar shi da kansa ne.
Hatta irin tafiyar da take'yi- ta iya sa ce.
Babu wanda zai ganta a.
wannan lokaci ya"ce ba sadauki Uhaisu ba ne.
Cikin murna Uhaisu ya mike tsaye rike da wasikar ya taho gareta ya ce, da kyay bin gane ki 'yata naso ace kina da Abdulaziz Sant Madakin Gint jarumtaka irin tawa.
Zarima ta yi murmushi ta ce, ai jarumta sai maza mu kuwa mata anyi mu ne domin maza.
Uhaisu ya maida mata martanin murmushi ya ce, kin yi gaskiya ya 'yata.
Nan take ya bata wasiKar ta boye ta a cikin jikinta sannan ya cc, maza kije ki hau dokina ki tafi abinki idan kika isa Kofar gida wajen su Amzabu kada ki yi magana da kowa idan suka matsa-miki ma ki yi barazanar zare takobi.
Kar ki tsaya a ko ina har sai kin dangana da birnin bayi.
Zarima ta gyada kai ta ce, an gama ya shugabana.
Cikin sauri Zarima ta yi masa sallama suna masu bakin cikin rabuwa da juna, sannan tayi waje da sauri.
Lokacin-da Zarima ta isa a bargar dawaki sai Amzur ya mike da sauri cikin biyayya ya rugo gareta yana mai cewa, ya.
shugabana.
wane doki-zaka hau .
yanzu?
Maimakon Zarima ta ce wani abu sai tayi shiru ta nuficikin bargar da kanta ta tunkari farin dokin nan.
Ko da ganin haka sai Amzur ya ruga da : '3@uri ya-kwance dokin kafin ta iso ya rikeshi.
Da zZuwa'sai Zarima-ta kama dokin 'ta hau ta zauna.
A - wannan lokacin idanun:: 'Amzur suka kai kan 'yan yatsunta.
Ko da ya lura da wani zobe' dake jikin yatsanta guda kuma yaga 'yan yatsun nata sirara ne zara-Zara gwanin sha'awa sai ya ganc cewa lallai wannan ba mai gidansa ba ne sadauki Uhaisu.
Nan take ya cika da tsananin mamaki zuciyarsa ta cika $n Cm 1 eo armMaki 2 da tsoro da wasu-wasi.
Shi dai baice komai ba sai ya yi shiru ha Zarima ta sakarwa dokin linzami ta gufi Kofar fita daga gidan.
A daidai wannan lokaci ne UHaisu ya tuna cewa ashefa Zarima bata dauki guzurin komai ba kuma gashi daga Birnin Rum zuwa birnin bayi tafiya ce ta kwanaki.
Uhaisu ya mike da sauri ya rugo-izuwa bakin kofa don-ya Kwalawa Zarima kira sai yaga hartafita daga harabar gidan, bisa dole ya fasa kiranta don kadaa ji " muryarsa a gane cewa ba shi ne ya yi wannan shiga ba zai fita.
7 ae Sa'adda Zarima ta iso Kofar gida ta iske su Amzabu a tsaitsaye sai ta ci gaba-da tafiya da nufin — - ta ratsa ta cikinstCikin-hanzariAmzabu ya sha gaban dokin nata ya Kare mata kallo sama da Kasaso™ sannan ya risina ya ce, ya shugabana ina kuma zaka ' haka cikin shigar yaki alhalin baka dade da dawowa.
ba?
Maimakon Zarima ta amsa wanan tambaya sai ta daga hannunta tana ai nuni da hanyar zuwa birnin - bayi.
Ko da faruwar hakan sai Amzabu«ya yi « Murmushi ya ce, an gaisheka dakarun Rum lallai kana .
kan cika aikin sarkin gobe.
Nan take Amzabu ya .,.
baiwa dakarunsa umarni suka buda hanya ita kuwa , Zarima sai ta zaburi dokin ta sukwaneshi da gudu ta aufi hanyar birnin bayi.
Duk wannan abu dake faruwa sadauki Uhaisu na la6e a bakin tagar cikin - gidan.
Koda yaga cewa Zarima ta sami damar tafiya - Abdul'aziz Sani Madakin Gint salin alin sai ya cika da tsananin farin ciki don yasan cewa haKansa ya kusan cimma ruwa.
Wannan shi ne abin da ya faru a Birnin Rum bayan mutuwar sarki Samrus.
"Acan birnin bayi kuwa-.
bayan Najwas ya rabu da bawan nan ma''abocin addinin musulunci a nfiakabarta ya 'koma cikin dakinsu na bayi ya zauna sai ya shiga cikin tsananin tunani da damuwa bisa matsalolin dake gabansa.
Abu na farko dai yasan cewa a halin yanzu rayuwarsa a cikin hadari take tunda lallai yarima.Mazahir na son hallakashi.
Yanzu gashi.
sarki Samrus ya mutu kuma gobe za a 'nada mazahir a matsayin sarki.
Tabbas idan - Mazahir ya zama sarki sai ya auri: Zarima: Najwas yyarsake-tunowa:da 'abokinsa Amuza wanda ya mutu sakamakon Cin guba a abinci wanda a Ka'ida shi ya © kamata' ya mutu.
Ko da Najwas ya zo nan a tunanin asa Sai ya ji a ransa cewa duk duniya babu wanda Sieawanens da Yarima Mazahir wanda ya kasance bakin azzalumi Tanda haya tutausayin talakawa « " bare bayi.
Najwas ya Kudurce a ransa cewa tabbas -idanhar mazahir ya zamo sarki wahalar da bayi zasu shiga sai ta Karu ninkin baninkin.
Najwas ya tuno da maganganun Uhaisu lokacin da yake cewa' da shi, burina shi ne ka zamo sarkin yakin Rum, Sannan kuma ka auri 'yata daga nan kuma ka zamo ae A GHMHGRL Z sarkin Rum.
Ta yaya zan sam" Wadannaaee Down: 4 uku alhalin na kasance bawa?
Haka dai Najwas ya wanzu yana wannan funanl har izuwa lokaci mai tsawo amma bai ga hanyar da zal bi ya samu nasara ba.
Yana cikin wannan hali ne abokansa Kaumuzda Faluda suka shigo suka riskeshi.
Ko da suka faskanci halin da yake cikivsai-jikinsu ya yi sanyi suka zauna daf da shi cikio yanayin-.
damuwa, Kaumuz ya dubi Najwas ya cc, ya kai aboki-hakika mun san kana cikin tsaka mai wuya to amma ka sani cewa a shirye muke mu ba da rayuwarmu: don taimakonka domin 'mu Kwatowajunanmu'yanci.
Ko da jin haka-saioNajwas ya dubesu subiyun'cikin alamun karayar zuci ya ce, ya ku abokain aku yi...
sani cewa Yarima Mazahir -yafi Rarfin mu: tunda gashi gobe zai zama sarki-don haka har abada-ba zamu iya kwatar 'yancinmu ba.
Kamar daga sama = " ji suseraalial zaku'sami-nasara idan zaku ayar da gaskiya ga ubangijina.
Cikin hanzari su Najwas suka waigo baya sai-yaga ashe bawan nan — ne ma''abocin addinin musulunci wand aya gani jiya a maKabarta sa'adda-aka binne Amuza.
Bawana ya Karaso garesu cikin nutsuw aya sami wuri ya zauna sannan ya fuskanci bawa Najwas ya ce, ni sunana Ukashat Ibini Hanafi.
Ya kai wannan sadaukio bawa jiya mun rabu akan cewa zaka{ k .
hawara da zuciyarka bisa karbar stints Secs ina.
Yanzu wace Abdulaziz Sant Madakin Oi - shawara ka yanke da zuciyarka?
Yayin da Najwas ya ji wannan tambaya sai ya ji ajiyar zuciya sannan ya ce, na yanke shawarar zan kar6i wannan addini naka amma kafin haka ina son nayi maka wadansu tambayoyi guda uku wadanda in dai na gamsu da amsoshin da ka bani lallai zan kar6i addininka da hannu biyuekuma naci gaba da yadashi a doron Kasa.
Ko da jin wannan batu sai Ukashat ya yi murmushi cikin farin ciki ya ce, fadi tambayoyinka ni kuwa ina tabbatar maka da cewa amsoshin da zan baka sai sun gamsar da kai.
Najwas a yi gyaran murya ya ce, tambayata ta farko ita ce'akan wane ginshiki aka gina wannan addini naka?
Tambaya ta biyu menene bambancin addininka-da saurap addinan duniya?
Tambaya ta Karshe ina son ka.
gaya min kariyar da wannan addini zai bani idan na-kar6ceshi?' Oe " Ukashat ya'sake yin murmushi a karo n na 1 biyu ya ce, game da tambayarka ta farko.amsarta ita ce shi © addinina na musulunci an"gina shi ne akan kalma dayawadda ita ce, ashhadu alla'ilaha ilallahu wa'ashhadu anna Muhammédar rasulullah.
Lallai babu abin bautawa da gaskiya face Allah, kuma Annabi Muhammadu Manzonsa ne.
Game da tambayarka ta biyu amsar ta ita ce bambancin addinin musulunci da sauran addinai shi ne a musulunci ana bautar Allah shi kadai ba a yi masa iti as ' da wa KO Kani, Kuma Da shi eS 'i "a 'bate mata.
Dangane da amsar da - : i eerie ita ce idan har ka kar6i wannan aay oil sami kariya ta smaun imani bisa yadda da sharri ko hairi a matsayin Kaddara.
Zaka sami nutsuwa a zuciyarka bisa dukkan al'amuran rayuwarka, Zaka samo mai tausayl, adalci, gaskiya da amana haka kuma Yaka rabauta a.duniya da can lahira, ma'ana rayuwa ta gaba bayan mutuwa.
Lokacin da Ukashat ya zo nan a zancensa sai jikin Najwas, Kaumuz da Faluza ya yi sanyi domin sunji kalmomi irin wadanda basu taba ji-ba-masu karya zuciya da baiyana gaskiya muraran.
Najwas ne ya fata budar baki ya ce, tabbas naji a jikina" cewa duk amsoshin-trani-da'ka ba ni gaskiya ne don haka na gamsu kuma na yarda na kar6i wannan<"" addini yanzu.
Gama: fadin hakan-ke da wuya sai Kaumuz da Faluza ma suka ce suma haka suka jia jikinsu don haka suma sun ba da gaskiya.
Cikin farin ciki Ukashat ya biya masu kalmar shahada su ukun suka maimaita.
" — Daga wannan rana Ukashat-ya fara koyar da su Najwas yadda ake buatar Allah.
Ai kuwa a cikin kwana uku suka sami ilimi mai yawa musamman ma Najwas nan da nan ya fi su Kaumuz samun ilimi saboda basirarsa da saurin fahimta.
542) SEAN ALEA eV ATT (VIAUIALTT CHT OS.
A rana ta uku ne suna zaune gaba dayansu bayin su arba'in da tara a cikin Bangaren da aka kebesu kawai sai suka hango sarkin yaki Uhaisu bisa farin dokin nan nasa ya durfafo garcsu.
Cikin biyayya suak mike tsaye gaba daya.
Yayin da dokin ya Zo daf da" Najwas sai ya tsaya.
Cikin murna Najwas ya kamawa Uhaisu-dokin ya satka yana mai yi masa barka da zuwa: Najwas ya bude hannayensa biyu da hufin-ya rungume Uhaisu saboda murnar ganinsa a faye don a tsammaninsa Yarima Mazahir zai iya sawa a hallakashi tun da ba ra'ayinsu daya ba.
Bisa mamakt sai yaga Uhaisu ya ja da baya.
Kawai sai Uhaisu ya circ hular Karfen da ta rufe fuskarsa.
Ko da su Najwas suka ga ashe ba Uhaisu bane Zarima ce sai suka cika da tsananin mamaki kuma .
hankalinsu ya-dugunzuma.
Najwas'ya dubi Zarima a firgic@-ya cc, ranki ya dade'me ke faruwa ne?
Ina mahaifin naki yake?
— Maimakon ta amsa tambayar sai ta cior wasika ta.danKa masa a hannu.
Fikin sauri- Najwas ya warware wasikar-ya fara Karantawa kamar haka a fili: = eee Takarda daga hannun sarkin yaKin Rum na yanzuzuwa ga saduaki kuma sarkin yaKin Rum na gobe.
Ya kai Najwas ni Uhaisu ina mai sanar da ku cewa Yarima Mazahir ya-kashe mahaifinsa sarki Samrus kuma tabbas gobe zai hau karagar mulki.
43 Yana da burin a gobe.a Calle nese ee Zarima bisa wannan dalili ne nayi dabara na turota nan kafin nima na taho.
Hikimata anan shi ne duk yadda za a yi Zarima ta tafi can Kauyen Harmut ta Boye kanta a can inda babu wanda Zai sani face daya daga cikinku.
Tabbas a goben ni ma zan taho na riskeku domin murci.gaba da aiknimu na-shirin tunkarar gasa a birnin Kisra: Nasan za ku' yi mamakin yadda na shirya wannan al'amarida-kuma — yadda zanyi wasa da hankalin yarimaMazahir, to.
amma ka-da ku damu domin ina da yaKinin cewa — hakanmu zaicimmaruwa.
== 9.
= Lokacin da Najwas ya zo nana karatun wasika sai ya yi ajiyar-zuciya-yadubi Gimbiya Zarima cikin — murmushi ya ce, hakifa ina alfahiari da mahaifinki-<< domin ban da kasancewarsa-Sadauki yana kuma da - .dumbin hikima da basira.
Zarima-ta mai--da- martanin murmushi ta ce, zancenka dutse ne ya - tauraron taurari.
Ko-da-gama faidn haka sai Zarima ta lura da sauyin yanayin shigar su Najwas'domin a yanzu duk sun rufe jikinsu da sutura ta kamala sabanin irin shigar da suke yi a da.
Cikin mamaki ta budi baki ta ce ya kai abin begena menene yake faruwa ne a garcku, hakifa ina iya ganin sauyin lamari a tare da ku sabanin yadda na sanku a da?
Ko da jin wannan batu sai Najwas ya yi murmushi y4 ce, zancenki gaskiya ne amma ki sa ni cewa gaba ae S - dayanmu nan yan7u mun kerStsudinin.
musult unci domin mun gamsu cewa shi ne.
addinin gaskiya kuma kema ina yi mik!
fatatki-kardesbi.
A Ralin yanzu babu lokacin da zanm (saya gabatar: da hakan domin doieac.2 al hanzarta tafiya dake: MW Rauyen at a Harmut.
ena ae aa wre eine Ko -da-gama fa%5 Goke sab 'Najwas.
ya juy a.
ya.
dubi venation bay su arba'in da takwas yana "—nazarin wanda zai damka amanar.
gimbiya % Zarima a.
shane, Daga can-sai-ya dubi Zarmut ya ce ya tati.
izuwa can.
bangaren: da -sauran bayt suke yancme .
masa Ukashat bin Hanafi ¥ coda shimaza maz.aya iia, hanzari: -kuwa, dawo- fare.
fo : zuwa: -da bi : fe, Sane: = yi rikon' manaveai zamo mai.
ai eka ee eee a" -Yayin "da "Ukashat yz agamata, ga.
Najwas: ya yi = athe da Gimbiya Zarima sai ya 'sunk da kansa Kas.
Najwas yae-dubeshi- cikin' girmamawa- ya.
604.93.
.
shugabana kayi sani ccwa ban kira ka nan.
iba.
sal.
, -domin.ka bamu taimako.
Da farko dai ka'sa ni ccwa.
duk bawan da ya shigo.
'cikin "gidan nan-ba shi' dai kon.
fita face da iZinin sarki -ko na sarkni yaki "Thais: Wannan kyakkyawar mace dake tsaye q nka vag : Sais Kayan dake jikinta kuwa a yanzu na mahaifinta ne in ba don darajar kayan ba bata isa ta shigo nan ba.
Ya shugabana ka sani cewa na yarda da kai dari bisa dari.don haka ina son.na baka amanarta ku tafi tare izuwa attyen Harmut domin ka bata kariya har izuwa lokacin da'zamu zo mu nemeku.
Daga sannan ka samu 'yancin kanka in kaso ka kama gabanka.
Tabbas yanzu idan aka ganka tare da ita a cikin wanna shiga tata ba za a hanaka fitadaga birninnan ba.
Yayin da"Najwas..ya zo nan a zancensa sai Ukashat ya yi murmushisannan ya dag.
hannayensas-sama ya ce," Alhamdulillah hakika 4 ubangijina ya amsa du'a'ina domin lokacin da zan cika burin rayuwata ya zo.
Ko da jin wannan batu sai mamaki ya kama su Najwas duk suka tsura masa - idanu.
Cikin mamaki Najwas ya sake dubansa ya ce, kai kuwa wane irin buri ne-haka da kai?
.
Yayin da Ukashat ya ji jikinsa ya yi san = wal ya fara zubar da hawaye, al'amarin da ya ee ae hankalin kowa kenan a wajen.
Ukasha!
kallogjartimi Nac " Sannan ya dago kai yana m4!
a mi Najwas ya ce ya kai ma'abocin sur Sadaukantaka kayi gan; Sani cewa ka tambaye?
ji wannan tambaya sai yl, nan da nan idanunsa suka ciko , ita ce Gimbiya Zarima 'ya ga sarkin yakj - Farmak; 2 Wannan kyakkyawar mace dake tsaye , gabanka ita c¢ Gimbiya Zarima 'ya ga sarkin yag; Uhaisu.
Kayan dake jikinta kuwa a yanzu na mahaifinta ne in ba don darajar kayan ba bata isa ta shigo nan ba.
Ya shugabana ka sani cewa na yarda da kai daribisa daridon haka 1 ina son.na baka amanarta ku tafi tare izuwa'ka@ttyen Harmut domin ka bata kariya har izuwa lokacin da"zamuzo mu nemeku.
Daga sannan ka samu 'yancin kankain kaso ka kama gabanka.
Tabbas yanzu idan aka ganka tare da ita a cikin wanna nshiga tata ba za a Uhaisu.
hanaka fitadaga birnin nanba.
© = a -Yayin dgNajwas,ya zo nan a zancensa sai Ukashat ya yi murmushi-- sannany j -hannayensassama ya ce, Alhamdulillah hakika ubangijina ya.amsa du'a'ina domin lokacin.da zan cika burin rayuwata ya zo.
Ko da jin wannan batu sai mamaki ya kama su Najwas duk suka tsura masa idanu.
Cikin mamaki Najwas ya sake dubansa ya ce, kai kuwa wane irin buri nehaka da kai?
> : Yayin da Ukashat ya ji wannan tambaya sai jikinsa ya yi sanyi, nan da nan idanunsa suka ciko da Kwalla ya fara zubar da hawaye, al'amarin da y@ dugunzuma hankalin kowa kenan a wajen.
Ukashat 2 y!
gyaran murya Sannan ya dago kai yana mai i.
ee Najwas ya ce ya kai ma'abocin sura cantaka kayi sani cewa ka tambaye!
— y Abdulaziz Sani Madakin Gint labarin rayuwata wanda ban taba gayawa wani ba tsawon shekaru ashirin da suka gabata amma yanzu dole ne na baka wannan labari tunda babu wanda ya taba tambayata sai kai.
: Da farko dai kamar yadda na gaya maka cewa sunana.Ukashat haka al'amarin yake.
Mahaifina -Kiwa Hanafi™bin Alkasim shi ne wani babban attajiri.
dan asalin birnin Misra.
Matarsa daya cal a duniya wato™ "mahaifiyata ana kiranta.
da suna Hajarat.
A lokacin da'na cika shears tara a duniya ne ni - da iyayena muka fito fatauci inda muka.
sauka a Kauyen Harmut wato anan cikin Kasar Rum.
A- wannan lokacia gaba dayan: Kasart nan babu inda za a sami ma'abocin addinin musulunci face-mu kadai don haka da muka sauka a Kauyen Harmut-bamu = baiyanaaddininmu.a fili ba idanzau yi ibada mukan : "- Boye kanmu ne a cikin- gida mu yi abin mu a- Sitfgnice.
3 = Miutimin da ya bamu hayar aa wani adali-ne mai Kirki kuma 1 atta} iri ana kiransa da suna Shalhab.
Attajiri Shalhab 7 na -da.matar aure guda daya da kuma 'ya guda daya wata kyuakkyawar yarinya.'yar shekara bakwai ana kiranta da suna Amaila.
Gidan attajiri Shalhab yana' makwabtaka da: gidan da ya bamu haya don haka kullum idan zamu fita kasuwa ni da abbana sai mu iske Amaila zaune ty 417 aa i lie reer .
Farmakt!
2 a gofar gida tana wasanni.
Duk sa'adda muka hadu aj mu yi ta kallon juna ni da ita muna yin