Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 6
sbd tasan itadai data shigo ta rufe k'ofar"bata kuma zaton sadeeq dayakeji da girman kai zai iya shigowa cikin d'akin "sai kawai ta basar sbd batason zurfafa bincike Aranta"rufe k'ofar da key taje tayi sannan ta shige wanka"bayan ta fito ta shirya cikin bak'ar jallabiya me Adon stones ta yane kanta da mayafin"sai tayi kamar bak'ar balarabiya....lolx"d'akin ta d'an gyara sannan ta fito da nufin ta shiga kitchen ta sami sadeeq kwance saman kujera 3 seeter da jallabiyar d'azun Ajikinsa"ya lumshe kyawawan idanuwansa yyi matashin kai da hannayensa"kallon second 3 ta masa ta d'auke kanta zata wuce kitchen Farooq yaturo k'ofar yashigo da wani exercise book Ahannunsa"ihu yasaki yaje yayi hugging nata tasaki murmushi tana fad'in islamiya zakaje?"s d ganinsa da yonifoam Ajiki"Eh Ina kwana Anty yasmeen?"lafiya qlau "dama Assignment zaki mun guda biyu ne kuma yah sayyadi yace"idan ba'a mana ba zai dokeni pls kimun"to shikenan Amma bazaka makara ba?"sai k'arfe 8 muke shiga ajifa "kuma mama yanzun da zata tafi wajen Aiki tace k'arfe bakwai da rabi yanzun"batace komai ba ta zauna kan carpet tana duba book d'in "Anty yasmeen yah sayyadi yace"misali guda biyar zamu rubuta na nunisakinah da tanwini"kuma kinga harrufan nan yace" duk idan muka rubuta muja musu layi"to shikenan bara na rubuta maka a wata paper saika kwafa ko?"yauwa Anty yasmeen daga yanzun zan dinga kawo duk wani Assignment kinamun ko koyamun hadda na hadisi"idan na cewa Anty zarah ta mun batayi"murmushi tayi batace komai tana yagar paper tafara rubuta masa"tana gamawa tace"maza ka kwafa Anan saika tafi karka makara"tana fad'in hakan ta tashi tsaye ta wuce kitchen"duk zatonta sadeeq bacci yakeyi"Ashe idonsa biyu tun bayan yabar d'akinta yaje yayi exercise shine yadawo nan ya kwanta ya huta kafin yaje yayi wanka"duk Abinda yafaru tsakaninta da farooq yanaji"kasancewar week end ne ba office zai fitaba shiyasa yayi kwance yak'i tashi har farooq yagama kwafa yamik'e tsaye yafita da gudu batare daya lura da sadeeq na kwance a parlourn ba"shi kuwa k'amshin girkintane yafara kai masa ziyara"yaja tsaki ya tashi zaune yana duba time 7:48 p am"Ahaka yasmeen ta fito daga cikin kitchen d'in tana rik'e da plate da cup d'in tea"saidai tana ganinsa da sauri tayi baya batare data yadda ta kalli cikin Idanuwan saba"shi kuwa doguwar tsuka yaja"sbd ganin ta koma cikin kitchen d'in"Aikin banza kawai"shine Abinda yafad'a yatashi ya wuce saman"yasmeen kuwa a kitchen d'in ta zauna tayi break fast d'in "bayan ta gama ta wanke Abinda ta b'ata tayi tafiyarta d'akinta tayi kwanciyarta bacci me dad'i yayi Awon gaba da ita...... kimanin kwanan yasmeen biyar kenan Agidan"tana iya bakin k'ok'arin ta wajen gyara sashensu da tarban duk wanda zaizo ka musu ziyara cikin mutunci"yayinda zarah da farooq sun zama y'an gidanta ta shak'u dasu Acikin kwana biyar kacal"gefen sadeeq Lamid'o kuwa babu ruwanta dashi"kullum da safe zata gyara masa part d'insa "idan yashigo waje tana agurin kallo be ishetaba zata tashi tabar masa wajen"yana jin zafin Abin Aransa yasha Alwashin zaiyi maganinta"sbd Aganinsa rainine yasaka take masa hakan"jiya da yau ta fara zuwa skul dukda ba course d'aya suke da sarah ba Amma idan basuda lactures tana zuwa"kuma face mask duk tasaka"iya zuwan datayi sau biyu taga Abubuwan k'aruwa ga rayuwarta fiye da tunanin me tunani"sbd mutanan data gani kala kala"masu tarbiya da mararsa tarbiya "masu mutunci da mararsa mutunci"babban Abinda yafi burgeta ga wasu y'an matan shine iya d'aukar dressing"da yadda zakaji mace ta wuce k'amshi ya zauna Ajikinta"sai yanzun ta fahimci irin shawarwarin sarah da lami da suke bata"badai sbd sadeeq yaganta hakaba yake ganin bata kai mace ba"in sha Allah zata nuna masa d'an hakkin daka raina shike tsone maka ido.....da yamma taci kwalliyar da tunda take bata tab'a yin irintaba"riga da wondone maroon calour na kanti Ajikinta da maroon d'in veil"sai jambaki maroon data shafa"ba k'aramin kyau yasmeen tayiba kamarma ba itaba"sai k'amshin turaruka masu dad'i jikinta keyi"ita kanta yau jinta takeyi kamar ba itaba"sbd yanzun duk kayan cikin lefenta tafara Amfani dasu,irinsu soap,body cream ,body sprays da sauransu da k'ananun kaya" suna zaune itada farooq tana koya masa haddan wani hadisi"sadeeq ya shigo cikin parlourn"sallamarsa kawai dayayi ciki ciki ta Amsa daga haka ta nuna kamar Allah be ajiyeshi Awajen ba"dukda bata yadda ta kalli fuskar saba saidai ta kalli bayansa daya wuce"saima mik'ewa tsaye tayi tana fad'in farooq tashi muje daga ciki....K! banza ta masa kamarma badashi dake ba"saima k'ok'arin kama hannun farooq datayi da nufin subar parlourn.....kai farooq! wuce kaje cikin gida" dan Allah yaya hadda Anty yasmeen zata koyamun....kallonsa kawai yayi da mayatattun idanuwansa da sauri yazare hannunsa dg cikin na yasmeen yanufi k'ofa"sosai yasmeen taji haushi"saita juyo da nufin ta gallah masa harara"Atake idanuwanta suka shige cikin nata"da farko shi yama d'auka ba ita bace sbd canzawar dayaga ta masa"Amma dayake d'an duniyane saiya had'e rai yana zare mata Ido yace"nike kiranki kinaji kikamun banza??"ta janye idanuwanta tana b'ata fuska tace"kaifa kace nayi rayuwata kuma nadena tankaka"kinamun tunine ko kuwa gayan mgn kikeyi?"nidai dan Allah ka kira zarah kace farooq d'in yadawo"mitsssssuww! Ina miki mgn kinamun wata mgn ko?"ba cewa nayi kizo ba"batace komai ba ta iso gefensa ta zauna kan kujerah nesa dashi tana fad'in gani "da mamaki Aransa yace"yaushe yarinyar nan ta waye ne?"saiya kalleta murya Akausashe yace"sakko k'asa kimun tausa nagaji"wayyo Allah yaya sadeeq ni ban iyaba"kuma banaso hannuna yatab'a ji....kallon daya Aiko mata dashi yana jan tsaki yasaka tak'i k'arasawa"saiya mik'e tsaye zai nufota"k'ara ta saki tana fad'in wlh zanyi karta taso pls"yaja tsaki yana fad'in matsoraciyar banza"yak'are maganar yana zare takalminsa sawu ciki ya kwanta kan 3seeter a gefen dama yana fad'in Allah yasa bakida kaushi ga hannu"k'afafuwana zaki jamun kimun tausa sbd nagaji"saidai kika sake kika kallemun jiki saikin sani"batayi mgn ba gabanta na fad'uwa tana jin tsoron tab'a shi"jin shirun yayi yawa bata faraba yasaka ya juyo ya kalleta tana duk'e gabansa"yaya sadeeq dan Allah kayi hak'uri kasani wani Aikin banda wannan"hmm! tunda na b'ata lokacinah na miki mgn confirm kiyi yadda nakeso"kinma Isa na lallab'a kine"matan wajema sunamun biyayya idan nabasu umarni balle ke matar Aurenah oya ki fara ko ranki yab'aci"bayan ma wannan dalilin kinada aji ko matsayin tab'amun jiki ne"batace komai saidai kalamansa ba k'aramin zafi suka mata ba"ta daure ta matso tana bin k'afafuwan nasa da kallo sbd ganinsu jajir kamar na jinjiri wanda baya taka k'asa"daga sama k'afafuwan duk gargasan gashi "d'an murmushi tayi sbd itama ta shirya muguntar da zata masa"Aza hannuwanta tayi saman k'afafuwan "tayi d'an sama dasu ta zauna ta Azasu saman cinyoyinta tafara jamasa yatsun k'afar"wani iri sadeeq yaji ya rintse idanuwansa babu shiri"beyi tunanin tafin hannunta zaiyi laushi har haka ba"be gama wannan tunanin ba yaji tana ja masa b'akin gashin dake saman fatarsa da k'arfi"Aransa yayi murmushi yana fad'in nafiki mugunta yarinya"bud'e idanuwansa yayi da nufin yamata mgn aka turo k'ofar"yasmeen ta kalli k'ofar"wasu gogaggun y'an mata ne guda biyu"gudar datafi isgili itace Agaba tana bin parlourn da wani irin k'ask'antaccen kallo irin na raini"sai kuma suka had'a Ido"Atare gabansu ya fad'i "tana bin yasmeen da wani irin kallo take fad'in sweet heart mena ke gani haka?"gaban sadeeq yafad'i sbd jin muryar suhan"kafin yajuyo ya kallesu ta iso gabansu afusace cikin zafin kishi da bacin rai tana fad'in me k'afafuwanka keyi saman cinyar wannan banzar y'ar gidan matsiyatan?? da wani irin mamaki yasmeen ta d'ago kanta tana kallonta zuciyarta na sanar mata wannan itace suhan d'in jinta yafi ganinta"kallon second 5 yasmeen ta mata"tana sanye da doguwar riga ta kanti wacce ta bayyana shape d'in k'irjinta "ta yane kanta da siririn mayafi ana iya ganin gashin kanta"tanata taunar chiweengum da wayarta iphone 14 a hannunta sai takalminta masu masifar tsini a k'afarta"jikinta na fitar da wani irin shegen k'amshi"duk yasmeen ta mata wannan kallon ne cikin second 5"yayinda feedyn data zugota sukazo ta toge daga nesa"sadeeq kuwa tunda yake da suhan bata tab'a kaisa bango irin yauba"miye ribarta na zuwa nan? idan Abba ko mama suka san tazo har wani abu marar kyau yafaru miye zai ce sbd yakare kansa??"bance ki kulataba ki cigaba da Abinda nasaki"shine Abinda yafad'i murya bbu Alamar wasa "yasmeen batayi mgn ba ta cigaba da Abinda takeyi"sadeeq ni zaka nunama wannan y'ar iskan tafini mutunci awajenka?"meye take baka dani na kasa baka?ke dan kutumar ubanki tashi daga nan kona miki shegen dukan dana sabar taki.....wa'iyazubillahi! a'ubillahi mina shaid'anun rajim!" y'ar gidan k'aruna zagi da rashin iya mgn naki iyayen suka koyar dake ne?"zan iya jure komai Amma banda cin zarafin iyayena"bandamu da sanin ko wacece ke Awajensaba !saidai inaso kisani ita rashin tarbiya babban dafice duk inda mutum yaje saiya nuna....ke banza kin Isa ki nunamun yadda zanyi ne? sadeeq cikin tsananin bacin rai ya mik'e tsaye da wani irin mugun sauri ya wuce upstairs....kinga zomu wuce sakkowar wannan me bak'in halin ba Alkhairi bane"cewar feedyn tana nufar k'ofa"suhan ta matso gaban yasmeen tana jan tsaki tace"ki rubuta ki Ajiye saina illataki na zama ajalinki tunda kikayi gigin rabar sadeeq"ta fad'a cikin ihu tana nufar k'ofa "suna fita sadeeq na sakkowa k'asan idanuwansa jajir da belt a hannunsa"saidai ganin basu nan yasaka yaja tsaki yakoma"yasmeen kuwa tsaki taja sbd burgan suhan bata saka mata komai ba sai jin tsanarta Aranta"tasha Alwashin su zuba"ita sadeeq baya gabanta balle har tayi kishinsa"iya Abinda tasani bata sonsa to akan me zatayi kishinsa?"mik'ewa tsaye tayi da nufin ta koma d'aki taji Amon tattausan muryansa yana fad'in na sallameki ne dama?"banza ta masa ta wuce d'akin ta murza key da sauri"ya matso Afusace ya dinga dukan k'ofar ta masa banza taje ta zauna"saidai tana tsoron kar yasaka wani key d'in ya bud'e ya shigo yamata muguntar daya saba"gaba d'aya mamakin suhan ne dank'are Aranta"tayi zaton zata ganta wata muguwar kyakykyawar gaske sai taga sab'anin hakan"saima rashin tarbiya da kamun kai data gani Atare da ita"sannan yadda yake fad'in yana son suhan d'in sai taga sab'anin hakan "can ta tab'e baki ta wuce bath room ta d'auro Alwallah tazo ta zauna tafara Azkhar kafin akira sallar magrib....... Ab'angaren suhan kuwa✍️ wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300 Vip grp 1000 via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251 Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba 2/26/24, 14:08 - Ummu: *Littafin kud'i ne!* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 6 of 6