Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ *A SANADIN ABAYAR SALLAH* πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ Gajeren labari By Rabi'atu(Ummu Maher) Wannan littafin nayi shine a ramadan domin ya fad'akar kuma ya ilimantar. D'an d'ano daga littafin A sanadin a bayar salla. πŸ’«πŸ’« *πŸ…™οΈŽARUMAI πŸ…¦οΈŽ WRITERS πŸ…οΈŽSSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ* https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl _*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausaπŸ’ͺ*_ *πŸ’«(πŸ…™οΈŽ.πŸ…¦οΈŽ.πŸ…οΈŽ)πŸ’«* *Shafi na 1* *Gidan Malam Tahir* Salma yarinya ce mai hankali kowa a unguwarsu ya santa da hankali da hangen nesa, sai dai a gefe d'aya kuma Salma na da wata gur b'atacciyar k'awa mai suna Zuly wato Zulaihat, ta tura mata wata gur b'atacciyar a k'ida na cewa matuk'ar saurayin ta bai yi mata a bayar Sallah ta kece raini ba to ta rabu dashi tayi mai wulak'ancin da wani saurayi ba zai k'ara zuwa wajenta ba. *GIDAN HAMISU* Hamisu yana da mata kwaya d'aya mai suna Zeenat, Zeenatu dai bata tab'a haihuwa ba shekarar ta takwas, Amman hamisu bai tab'a yi mata gorin rashin haihuwa ba yana kula da i'ta dai dai k'arfinshi, Amman ita a b'angaren Zeenat ba haka yake ba domin i'ta Zeenatu gidan ta gidane na tara jama'ah ko wani kare da kiyashi kullum yana gidan, A saboda haka ne kullum Zeenat da Hamisu suke fad'a Saboda yayi_yayi tara mishi mutane tak'i a cewar ta wai i'ta ta Al'umma ce kuma ta jama'ah ce, don haka tare ya gansu i'ta ba za ta daina tara jama'ah ba. Kwatsam wata rana ta tara y'an mata da matan Aure, da zawara , kawai sai wata mai suna Hauwa"tace Hmm kai ku tsaya kuji wani labariπŸ€” daya shigo mana kwana nan wai wannan Sallar yayin a baya za'ayi ta kece raini, nidai har mai gidana ya siyomun don ni kun san bana wasa da duk abunda ake yayi idan ba haka ba sai kaji a layi da cikin dangin ka ana gulmar ka ana cewa kai kullum kayan da kake saka wa baka saka na yayi, shiyyasa na dage akan saiya siyamun don nima in kece raini don ance baka yi bani wajeπŸ€”. Salma ba tana jin haka i'tama ta d'orawa kanta dole dole saita saka abayar nan da akace sai anyi yayin ta da Sallah, don haka Hamisu yana dawowa ta saka mishi kuka akan cewa dole i'tama saiya siya mata abayar Sallah, Hamisu yace indai baifi k'arfinshi ba zai siya mata, Hamisu yace wa Zeenat ta tambayo kud'in. Nanfa Zeenat ta kama murna, ta saka azuciyarta sai da safe zata tambayi Hauwa nawa aka siyo mata abayar Sallar ta don itama a siyo mata. *Sai a shafi na gaba zaku ji yadda abun zai kaya don gane da gidan Malam tahir da Gidan Hamisu* *Ummu Maher ce* Ramadan kareem✍🏻 πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ *A SANADIN ABAYAR SALLAH* πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ Gajeren labari By Rabi'atu(Ummu Maher)Miss greenπŸ’š πŸ’«πŸ’« *πŸ…™οΈŽARUMAI πŸ…¦οΈŽ WRITERS πŸ…οΈŽSSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ* https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl _*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausaπŸ’ͺ*_ *πŸ’«(πŸ…™οΈŽ.πŸ…¦οΈŽ.πŸ…οΈŽ)πŸ’«* *Shafi na 2* *Gidan Malam Tahir* Where are u going?cike da tsiwa Salma tace kaga Bashir Abaya fa nace kayimun ta Sallah ka tsaya kana yimun wani k'arya k'arya sannan yanzu ka tambayeni ina zanje gidan ubana ma zan koma, Saboda na gaji da cizon sauro, kawai sai a kirawo mutum sauro yayi taci zanshi da sunan zance kai kuma ba za'ayi maka abun da kake so ba. Wani wawan tsaki Salma tayi sannan tayi shigewarta gidansu tana sababi, Bashir kuwa kallon hanyar da Salma tayi kawai yake kallo, ya ambata afili yana mai cewa Ikon Allah yanzu abayar Sallar ce zata had'ani fad'a da Salma. Yarinya mai tarbiyya da sanin ya kamata, A'iya saninshi yasan cewa Wannan ba tunanin Salma bane tabbas akwai wanda yake zuga Salmanshi?to waye wannan kuwa wanda yake son ya ruguza mishi farin cikinshi haka?. *Gidan Hamisu* Hamisu yana fita Zeenat ta fita daga gidanta zuwa gidan Hauwa don ta tambayeta nawa ne kud'in abayar?. Hauwa i'na zaki je naga kina kulle gida?,dariya Hauwa tayi sannan ta ce"gimbiya ta gidanki nake son zuwa yanzu sai kuma ga ki kinzi. Rik'e baki Zeenat tayi sannan ta ce yanzu Hauwa Har Deeni ya fita ne?.πŸ€”Dariya Hauwa tayi"Tace Hmm ke dai muje kawai gidanki tunda na ga kema da magana a bakinki muje?. Zeenat ta muskuta ta gyara zamanta sannan Ta ce"Hmm Hauwa daman tambayarki nake sonyi nawa ce a bayarnan ne?I'na son in saya don kinsan bazan yarda ace ana ya yin abu ba ni,kuma banyi ba. Hauwa ta ce"No ai babu tsada Aminiyas dubu ashirin ce kacal babu yawa?.ta fad'i hakan tana dariya ciki_ciki don tasan da k'er Hamisu zai yarda ya siya. Rik'e baki Zeenat tayi sannan ta ce"kai gaskiya tayi tsada da yawa,to amman babu komai zan gayawa Hamisu kinga komai tsadarta dole ne ya siyomun tunda i'na so. Hauwa ta ce"Hmm ya dai kamata gaskiya ki samu kema ki saka abun ya yin nan don ance da abaka labari gwara ka bayar,suna cikin hirat Salma da Zuly suka shigo. Zuly ta ce"kunsan Allah nifa koma meye zan i'ya yinsa don in samu wannan Abayar don nima i'nason in Faso gari,Dariya suka saka da shewa. Salma kuwa tayi shiru tana d'an ya k'e wanda yafi kuka ciwi,Azuciyarya tana tunanin Masoyinta Bashir Irin wulak'ancin da tayi mishi duk A SANADIN ABAYAR SALLAH. "Hamisu dakai fa nake kana jina kayi mun shiru?. " To me zance miki kin ce in siya miki abaya na ce ki tambayi kud'in,kince dubu ashirince na ce miki bani da k'arfin siya miki sai ki sakani agaba kina zagi na kamar wani sa'anki,da za ki ringa gayamun duk abin da kika ga da ma". *Ummu Maher ce* πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ *A SANADIN ABAYAR SALLAH* πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ Gajeren Labari By Rabi'atu(Ummu Maher)Miss greenπŸ’š *πŸ’…πŸ’…Shalelen Jarumai Writer's Ass✍🏻.* πŸ’«πŸ’« *πŸ…™οΈŽARUMAI πŸ…¦οΈŽ WRITERS πŸ…οΈŽSSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ* https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl _*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausaπŸ’ͺ*_ *πŸ’«(πŸ…™οΈŽ.πŸ…¦οΈŽ.πŸ…οΈŽ)πŸ’«* *Shafi na 3* *Gidan Hamisu* Kai Hamisu tsaya kaji akan Nace ka saimin Abayar Sallah shine zaka zageni, to don Allah karik'e kud'inka banaso Amman kasani kome zanyi saina siya Abayar nan, Yanzu da kace baza ka siyamun yanzu haka nasan Ka saiwa Budurwar ka don duk abunda ka keyi ina nan gida ana kawomun maganarka. Kuma Wallahi tunda kace baza ka siyamun ba ka yiwa kanka, don girki ma na daina yi maka shi tunda kai baka san mai yi maka ba πŸ€”πŸ€¨tana kaiwa nan ta saki wani tsaki tayi tafiyarta ba tare da tace komai ba. Kallo Hamisu yabi Zeenat dashi na mamaki, don yaga alama idan ya cigaba da shiru watarana ma Zeenat zaneshi zatayi don A hallayar Hamisu baya son raini ko kad'an, badon son da ya keyiwa Salma ba da tuni ya mareta don bazai i'ya saka ido mace na yimai rashin tarbiyya ba . *Gidan Malam Tahir* Haba Aunty Salma yanzu akan Abayar Sallah shine kike yiwa Yaya Bashir wulak'anci mecece wata Abaya da akanta zaki zab'i k'unta tawa zuciyar da take sonki gaskiya baki kyau taba, Ke Habiba i'dan kika k'arayimun magana akan Bashir wallahi sai ranki ya b'aci kuma ki ficemun daga d'akina Nonsense kawai.🀨 Habiba"tace Yaya kiji tsoron Allah wallahi ki tuna fa babu abunda Yaya Bashir bai yi miki ba kina biyewa wannan mara tarbiyyar Zuly kuna abunda ranku ya keso agidan Zeenat ana zuga ku , kuma yanzu ma da kika ga baiyi miki ba, kinga bikinku bayan Sallah ne gashi yana gini kuma kinsan shike kula da gidansu, kinga kuwa dole....Fitarmun a d'aki ko in kwad'a miki mari banza kawai, zaki fita ko saina b'abb'alaki mara mutunci kawai, ke ki Aureshi mana muna fuka🀨. Nanfa Salma ta mari Habiba kan kace meye An fara ko kawa Habiba ta kada Salma, Cikin Bacci Umma ta jiyo haya niya i'rin baccin nan na Azumi mai dad'i. Habiba!Salma!!Habiba!!! Me zan gani haka?da k'er Umma ta raba y'ay'an nata sannan ta tambayesu abunda ya faru, Nanfa Salma tace wai Habiba ce tayi mata Rashin kunya, da sauri Habiba ta cafe ta bawa Mahaifiyarsu labarin abunda yake faruwa. Salati Umma ta saki tare da kaiwa Salma duka, tana Cewa yanzu Salma daman haryanzu baki daina yawo da Zulaihat ba, yarinya fitsararriya wadda ta addabi kowa a unguwa i'ta kika zab'a ta zama k'awarki mai baki shawara, akan ki rabu da Saurayinki yaron kirki akan wata Abaya...... To bari kiji wallahi tallahi kiinji narantse duk ranarda na sake ganinki da Zuly saina b'allaki shasha kawai, Umma tana kaiwa nan tayi tafiyarta, Habiba kuwa kallon yayar tata tayi sannan tace A'i wanda baiji bari ba baya k'i gani ba, Salma tayo kan Habiba da sauri Habiba ta fita tana dariya. Hmm Zuly ki samomin mafita akan wannan Matsalar don ni wallahi yanzu gaba ki d'aya na tsani Bashir da kayi mishi maganar kud'i saiya ce miki bashi dashi, akanshi aka fara babu. Zuly"tace to ai ko me Bashir yayi banga laifinshi ba kece mai laifi, tun farko saida nace miki a zamanin nan ba'ah Saurayi 1 kika dage ke sai Bashir Ai gashi tun ba'aje ko ina ba ya nuna miki halinsu na mazaπŸ€”πŸ€¨. "To yanzu Zuly ya za'ayi ne don ni kaina gaba ki d'aya ya kulle wallahi, " Zuly tace k'awata akwai mafita, Inada wani wanda daman ya soki sosai kece kika ce baki sonshi, gashi d'an masu kud'i. "Me zai hana inyi mishi magana kinga shikkenan kin huta Abayarki za tazo hannu in Dubai ma kike so zaki samu *Ummu Maher ce* Ramadan karemπŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ *A SANADIN ABAYAR SALLAH* πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ Gajeren Labari By Rabi'atu(Ummu Maher)Miss greenπŸ’š *πŸ’…πŸ’…Shalelen Jarumai Writer's Ass✍🏻* πŸ’«πŸ’« *πŸ…™οΈŽARUMAI πŸ…¦οΈŽ WRITERS πŸ…οΈŽSSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ* https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl _*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausaπŸ’ͺ*_ *πŸ’«(πŸ…™οΈŽ.πŸ…¦οΈŽ.πŸ…οΈŽ)πŸ’«* *Shafi na 4* Shiru Salma tayi tana tunanin Maganar Aminyartata Zuly, Anya kuwa wannan shawara ce?Zuly take bata wai ta rabu da Bashir ta Auri Sooraj don tafi kowa sanin Sooraj bashi da mutunci ko kad'an... "Salmancy wai tunanin me kike yi don Nace miki ki Auri Sooraj shine wani abun tunani, kinsan yana sonki yana k'aunarki, kece kika ce baki sonsa Amman duk da haka wataran har makaranta yake bina akan in shawo kanki. " To sanin halinki ne na shegen kafiya da son wannan Bashir d'in matsiya ci😏gashi yanzu y'ar Abayar Sallah ma ya kasa yi miki i'ta, common Abaya ba wani abuba, Nidai abunda zan gaya miki kiyi tunani akan Auren Bashir don Aurenshi ba zai tab'a yi miki dad'i ba A'ishi Aure d'anjin dad'i ne ba wahala ba. Kiyi tunani yanzu i'dan kika Auri Bashir babu abunda zai tsinana miki, Amman kika Auri Sooraj wallahi tallahi na kusa dake ma irinmu sai munyi Arzik'i ballan tana ke da iyayenki. I're i'ren i'rin wannan zugar Zuly ta ringa yiwa Salma, Ahankali zugar Zuly ta fara shigar Salma, sai dai har yanzu Salma tana tunanin rabuwa da Bashir don har yanzu tana son Bashir sosai, A SANADIN ABAYAR SALLAH ne suka yi fad'a, ko kuma ace i'tace take fad'a dashi, don ko jiya yazo zance tace ace mishi bata da lafiya. *Gidan Hamisu* Haba Zeenat yanzu akan banyi miki abayar Sallah ba shiyyasa kike yimun irin wannan wulak'ancin?to bari kiji wallahi Zeenat abunki ya fara i'sata zan kai k'ararki wajen Baba saboda Wallahi na gaji da irin wannan wulak'anci. Kina ta_ra mata agidanki suna zugaki kina jin dad'i, kamar kinyi abun arzik'i to bari kiji duk ranar da naga wata shegiyar mata tazo mun gida saina yimata wulak'ancin da tunda aka haife ta bata tab'a ganin irinshi ba wallahi. "Da sauri Zeenat ta tashi tsaye tana kad'a k'ugu kamar wata y'ar danbe ta turo d'aurin d'an kwali a gaba " tace Lallai Hamisu ashe kuwa da baka sake yiwa wani d'an adam wulak'anci ba arayuwarka ba, saboda ranar sai kaga tashin balagar tsuntsaye don wallahi babu wanda ya i'sa yasa in rabu da k'awaye na da abokan arzik'i bak'in ciki ya kashe niba. "in kafita tun safe sai dare kake dawowa sannan ni kace zaka hanani fita waje tsabagen bak'in hali, to wallahi bari kaji na rantse da Allah, ka sake kayiwa k'awaye na wulak'anci a bakin Auren ka wallahi. " Haka kika ce ko?eh na fad'a d'in kayi abunda zakayi wani dare ne jemage bai gani ba, ai sai dai na ranar mutuwarsa. Cike da b'acin rai Hamisu ya bar mata gidan baki d'aya saboda tsananin b'acin rai da dana sanin biyewa Zeenat da yayi gashi yanzu ranshi ya b'aci a banza. "Kin san Allah Hauwa idan Hamisu bai siyamun abayar nan ba Wallahi a bakin Aurensa wallahi don na gaji da shegen son kud'inshi😏 Jamila d'aya ce daga cikin k'awayen Zeenat " tace subhana lillahi yanzu akan abayar Sallar ne kike cewa wai zaki rabu da mijinki maisonki haba Zeenat ki yiwa kanki fad'a wallahi Saboda abunda kike shirin yi ba dai dai bane, ni kinga bance ma ya siyomun ba amman ya kawomun tunda shi Baban Inayat Aikinsa ne siyar da Abaya kala kala, so kinga ke don Hamisu baiyi miki ba kada kiji hau....... "Don Allah Jamila kiyimun shiru saboda ke an siya miki ni kada a siyamun ko, to ki ficemun agida..... *Ummu Maher ce*😘 Ramadan kareemπŸ‘ πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ *A SANADIN ABAYAR SALLAH* πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ Gajeren Labari Na Rabi'atu(Ummu Maher)Miss greenπŸ’š *πŸ’…πŸ’…Shalelen Jarumai Writer's Ass✍🏻* πŸ’«πŸ’« *πŸ…™οΈŽARUMAI πŸ…¦οΈŽ WRITERS πŸ…οΈŽSSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ* https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl _*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausaπŸ’ͺ*_ *πŸ’«(πŸ…™οΈŽ.πŸ…¦οΈŽ.πŸ…οΈŽ)πŸ’«* *Shafi na 5* "Jamila ki ficemun agida tunda ba da kud'inki aka had'a aka siya gidanba, munafuka kawai saboda ke an siya miki abayar Sallah kada ni asiyamun ke me miji ko?. " Haba Zeenat yau ni kike kora agidanki saboda ina fad'a miki gaskiya saiki nemi ki zageni, to insha Allah gidanki ma na daina zuwa tunda daman ba abun kirki ake k'ullawa ba. "To kada ki dawo mana munafuka masu zuwa lahira da k'ok'on bara, nan dai fad'a ya kaure tsakanin Zeenat da Jamila, akayi ta tonawa juna asiri, Da k'er Hauwa ta shiga tsakaninsu , Amman Zeenat ta jiwa Jamila ciwo ahannu sannan ta cijeta a kumatu don har jini saida wajen yayi. Jamila kuwa tana ta zage zage tana cewa wallahi sai ta kai Zeenat polistation don a karb'ar mata y'an cinta na cizon ta da tayi. Zeenat kuwa tace ta turo mata sojoji k'arewar y'an sanda, da k'er aka fita da Jamila daga gidan. " Zeenat yanzu abunda kika yi kin kyauta kenan kije ki hau matar mutane da fad'a, duk kinbi kin b'ata mun suna a unguwarnan babu wanda yake ganina da mutunci, na hanaki tara mun mata agidannan amman kink'i ji kullum cikin tara mun y'an iska kike. "Hamisu ka k'eleni inji da abunda yake damuna saboda yau ji na keyi amutu adawo, don wallahi Jamila sai tasan da ni take rigima don sai ta gwammace kid'a da ganga wallahi. Wani mari Hamisu ya kaiwa Zeenat sannan ya nuna ta da manuniyar hannunshi yana cewa" Wallahi Zeenat baki isa kice zaki juya niba sai dai ni in juya ki, kuma ki saurare ni kiji duk ranar da na dawo naga kin tara mun mata agidannan sai ranki yayi mummunan b'aci wallahi....... Ayyyiri yiri'daga b'acin ran saime?sai saki ko? Aini wallahi duk ranar da ka sakeni sai nayi sadaka nayi party tsabar murna, da zama da zumbuli irinka gwara ka sakeni. Shidai Hamisu baice da Zeenat komai ba ya fita don bawa Mijin Jamila hak'uri. *Gidan Malam Tahir* "Bashir Yace Haba Salma yanzu akan wannan Abayar shine kika juyamun baya saboda ban kawo miki Abayar Sallah ba?ke yanzu ko kunya ma bakyaji ace akan wannan Abayar kin juyamun baya. I'dan ka gama zancen daya kawoka ina da wajen zuwa don ayau wanda ya fika sona zai kawo mun abaya....Wayar Salma ce ta fara ringing ta d'aga tana cewa Yauwa my Sooraj ganinan zuwa kayi hak'uri Saboda y'an bak'inciki gwara muje inda ba za'ah ganmu ba....... Sauri warce Wayar Bashir yayi ya jefar da i'ta ta tawarwatse a k'asa, idanun Bashir sunyi jawur kamar zaiyi kuka jijiyoyin kanshi sun mik'e gashin jikinshi ya mimmik'e saboda tashin hankali da matsanancin kishin Masoyiyarshi Salma. Bai tab'a Tunanin akwai ranarda zata zo Salmansa ta juya mai baya ba akan wata Abayar Sallah ba sai yau. Muryar Salma ya jiyo tana Cewa, wallahi saiya biya ta wayarta kuma kada ya sake zuwa wajenta, sai alokacin ya lura da zuwan Zuly k'awarta tana sake zuga ta akan ta taho su tafi kada Lokaci ya k'ure. Dai dai lokacin Bashir yaji wani jiri ya kamashi atake ya fad'i a wajen...... *Ummu Maher ce* Ramadan KareemπŸ‘πŸ‘ πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ *A SANADIN ABAYAR SALLAH* πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ By Rabi'atu (Ummu Maher). *Miss greenπŸ’š* *πŸ’…Shalelen Jarumai writer's Ass*✍🏻 πŸ’«πŸ’« *πŸ…™οΈŽARUMAI πŸ…¦οΈŽ WRITERS πŸ…οΈŽSSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ* https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl _*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausaπŸ’ͺ*_ *πŸ’«(πŸ…™οΈŽ.πŸ…¦οΈŽ.πŸ…οΈŽ)πŸ’«* Note✍🏻 Gaskiya wasu daga cikin Fans basa kyautamun abubuwa sunyi mun yawa idan kunce na turo muku Littafi ban turo ba abubuwane suka yimun yawa,sai Ku tambayi wani a GRP ya turo muku. Abun mamaki akwai wadda tace in turo Mata na manta ban turo ba ta ringa masifa kamar wata uwata akan me? mufa muna rubuta littafine don mu fad'akar Ga wad'anda suke wani Abu ba dai dai ba badon kud'i ba. ni ban tab'a siyarda littafina a online ba sai dai in buga abuna na siyar,sai y'an film dana siyarwa kwara d'aya. so banason samun sab'ani da KO wa don haka i'dan ka tambaye ni ban turo ba kayi hak'uri wani ya turo maka,saboda ni wani lokacin ma sai in dad'e ban hau online ba saboda skull. πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»saboda Haka aringa yiwa marubuta kyakkyawar mu'amala ta haka ne zamu isar da sak'on da mukeso mu i'sar.πŸ™πŸ» *Shafi na 6&7* __dai _dai lokacinne Malam Tahir ya sauka daga kan Mashin d'inshi idanunshi suka hangomai mummunan Abu don duk abunda Salma ta yiwa Bashir MalamTahir ya ga duk abunda ya faru har lokacin DA Bashir ya fad'i ak'asa su mamme. __ _da gudun gaske Malam Tahir ya nufi wajen yana kiran sunan Allah yayi saurin d'ebo ruwa acikin gida ya shek'awa Bashir,cikin rud'ani Bashir ya tashi tare DA wani matsanancin tashin hankali tare da danasanin zuwa wajen Salma don ayanzu koda Zai mutu ba zai Auri Salma ba,don ya tabbatar yanzu Salma bata sonshi KO kad'an tunda har ta iya tafiya tana kallonshi cikin wani hali Amman tayi tafiyar ta batare DA ta Lura DA halinda yake ciki ba tayi tafiyarta wajen wani ta barshi a wajen rai a hannun Allah._ " _Sannu Bashir duk naga abunda ya faru kayi hak'uri Salma kuma indai nine mahaifinta saita Aure ka tunda ba i'tace ta haifemu ba,Naso in tsayar da i'ta kafun ta hau motar data shiga Amman babu yadda zanyi saboda koda na ganka acikin wani hali baisa na tsaya kula abunda Salma take shirin Aikatawa ba._ Da k'er Bashir ya tashi Zuciyarshi tana yi mishi k'una ga son Salma daya dawo sabo acikin zuciyarshi,har yanzu tambayar da yake yiwa kanshi i'tace me yasa bai yiwa Salma abayar nan ba?Saboda duk i'tace silar komai,Sai dai yasan bazai iya siyawa Salma wannan Abayar ba saboda bashi da yadda zaiyi ya samo kud'in,saboda ga gini da ya keyi,ga lefe daya ke had'awa,ga kula da mahaifanshi da k'annenshi da wanne zaiji? Malam Tahir ne ya raka Bashir har gida sannan ya koma gidanshi,har lokacin Salma bata dawo ba sai kusan k'arfe goma da Rabi na dare ta dawo,Malam kuwa ya kasa rintsawa yana jiran dawowar gantalalliyar y'ar shi. Amman me zai faru?Salma ce ta shigo gidansu cikin maye tana had'a hanya tare da buge duk wani abunda yake gabanta tana surutai abun tausayi abun kuma ayi kuka. Innnalillahi Wa inna Ilaihi Raji'un "Salma!Salma!!Salma!!! Abunda kika koma kenan inji Malam Tahir yana zubarda kwalla tare da, takaicin halin da Salma ta canza Wanda ba halinta ba halin wata ne. Jin Salatin da Malam Tahir ya keyi ne yasa Mahaifiyarsu Salma fitowa tare da k'anwarta,suka fito arazane,was zasu gani?Salma suka gani cikin halin maye sannan tana had'a hanya tana surutai. Yawan Comments yawan tyiping. *Ku yad'a*πŸ“© Sannan *kuyi Sharhi✍🏻* kada kuga Ban Fara posting d'in littafi mai suna Akan Aikina DA K'addarar Rayuwa ba DA Inayatullah ba Saboda Akwai wani Abu Dana ke jira ne shiyyasa. Kuma ba'ah Comment sosai. So shiyyasa guiwa ta ta Saki,Amman akwai lokacin da Zan k'arasa Ku yimun afuwa🀲🏻🀲🏻🀲🏻🀲🏻 πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ *A SANADIN ABAYAR SALLAH* πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜πŸ‘˜ Gajeren labari Na Rabi'atu(Ummu Maher)Miss greenπŸ’šπŸ’š *πŸ’…Shalelen Jarumai writer's Ass✍🏻* πŸ’«πŸ’« *πŸ…™οΈŽARUMAI πŸ…¦οΈŽ WRITERS πŸ…οΈŽSSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ* https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl _*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausaπŸ’ͺ*_ *πŸ’«(πŸ…™οΈŽ.πŸ…¦οΈŽ.πŸ…οΈŽ)πŸ’«* *Shafi na 8&9* *Gidan Malam Tahir* DA sauri Habiba ta k'ara kallon Yayar tata cike da mugun mamaki "Tace gaskiya Aunty Salma baki kyautawa Rayuwar kiba da A SANADIN ABAYAR SALLAH kika zab'i ki zama y'ar maye kika zab'i ki k'unta tawa iyayenmu. Anna Mahaifiyarsu Salma kuwa kuka kawai ta keyi tana salati tare da ta fa hannayenta,Anya kuwa wanna Salma ce kuwa?Yarinya mai kamun Kai da sanin ya kamata Amman yanzu yadda kasan y'ar karuwa haka ta koma kamar ba y'ar Malami ba. Wani wawan Mari Malam Tahir ya kaiwa Salma sannan ya nuna ta da ya tsansa Yace" Amman Salma kinji kunya kuma ki tuna ni mahaifinki ne,kuma matuk'ar Nine Mahaifinki sai kin Auri Bashir Wallahi,Shasha wadda bata San inda yake

Chapter 1 of 4