Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 7
Lok?” Dan ijiyan zuciya ya fuzar yace “I wanna be real cus in this space we don’t lie” kowa ya gyadamasa kai, ahankali yace “I’m in love with a guy!” Dukansu kallonsa suke, yarane su masu kudi dasuka taso cikin turawa dudda dukansu musulmai ne but shi Alok da Dawudwani irin musulunci suke da basa salla da azumi but they call kansu musulunci they celebrateEid da komi, ahankali yace “it’s my driver, he drives me, he looks at me in a way that my wifedoesn’t, he cares for me and look after me, my wife hardly looks at me with that admiration, I want him so baddd guys I have no idea wat to do” kai tsaye Binyamin yace “if you’re truly adevoted Muslim Alok you know gay is haram, HARAM! That’s all I can say, you make the decision and always pray May Allah guide you to the right path you got this” ijiyan zuciyayasauke yakasa magana, Jafar yace “fire the driver before he drives you to astray, Jahannamafire is real Lok” gyadamusu kai yayi yace “I will try cus I want Jannatul Firdaus” Binyaminyadankama kafadansa alamun everything is gonna be okay, Isah yace “you know I got marriedendinglast year, this is the 6month of our marriage, my wife wants to divorce me” dasauri sukace“why”?Dan shiru yayi kafin ahankali yace “she said I have micro penis” kowa shiru yayi jikin dukansuyayi sanyi idanunsa suka cicciko da hawaye yace “i love Ra’eesa so very much, i don’t wannaleave her, why complain that I’m small? I mean I didn’t make my body myself right guys?” Kowaya gyadamai kai, ahankali yace “love is about sacrifice and acceptance, the most important thing is love, why worry about wat is down here since I’m not my creator? Can’t she accept melike that?” Binyamin yace “have you tried talking to her? I mean deep communication”? Ajiyanzuciya yasauke yace “I’ve done that but no good outcome, she’s not in my house anymoretamafara divorce process din sharia court final ruling is next week, I’m just heartbroken and verysad, I know I have tiny penis but I have the biggest heart in this world and I’m an awesome husband”hawaye ya gangaro daga idanunsa dasauri sauran mazan suka rungumesa bandaBinyamin dayayi shiru yana kallonsa da yanda yake share hawaye, see life is funny wandayabiyema duniya shine zai halaka, dan adam can never be satisfy no matter wat, you havesmall penis mace tace yamata karami ta gudu, you have big yamata girma zaka kasheta ya gudu, wat do women wants? Maza are going through alot, kawai case din Isah just weak his spirit downsosai yakasa motsi. DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA! IS 1k CHAT ME UP AND BUY wa.me/+2347012181461 Da kyar suka lallashi sa yayi shiru, sai Hamza yace “my wife is a worldly wife, an influencer that cares about jikinta more than mijinta da komi nata, batason anything dazaiyi temperingwithher body, her skin, kun sanni dukanku nataso from huge family yaran Babanmu mu 15, i amnot saying inaso ta haifamin yara 15, I just want minimum of 3kids maximum na 5kids, I want kidsI love kids but Matana hates kids, tana ciki sai miscarriage I just found out fromwani phamacyreceipt dana gani naturama Dr maganin cire ciki ne, tayi total of 4 miscarriage duk itane tazubar da cikin intentionally, I confronted her wai ita batason jikinta ya lalace bazata dinga samininfluencing job nata ba, she will loose her confidence, nabata nan da 5yrs kafin mufara maganankids” duk kallonsa suke yadan sauke ijiyan zuciya yace “I want to let her go zan saketa” duksuka kallesa babu wanda yacemai kada ya saketa, Jafar yace “just think it through Bro, andprayfor Allah guidance” ya gyadamusu kai. Mikewa Binyamin yayi su sunsan menene kafinma yayi magana sukace “see you later” wucewakawai yayi yafita da sauri ya sauka kasa aka budemai mota yashiga Osman yarufe yace “didhesend more info on the girl?” Dasauri Osman yace “yes Sir have a look” iPad din yabasa, picturesne na social media na Hibba da marigayin mijinta yana sanye da kayan sojoji lokacin bazatawuce 21/22yrs ba, shima mijin looks young, hoton bikine ta dafasa, hannu yasa yayi scrollingsaiga hoton Hibba da Hibban recent picture ne a IG tasaka just 5likes me akan hoton, tsareHibban Binyamin yayi da kallo yaron looks so thin, ahankali yace “wani asibiti suke using?” Osman yace “Maitama General Hospital” anatse yace “look for hospital with special carena sickle cell na yara inda specialist ke dubasu” dasauri Osman yace “angama Sir” tsare Hibbayayi da idanu a hoton yakasa daina kallonta shi kansa he doesn’t know why saiyakai hannunsayataba kumatunsa daya aura, bawai he’s looking at her sabida jikinta ko wani abu bane no, idanjikine ana maganan nono duwawu skin ya auri mata da sun fita a komi da komi so it’s not beauty or body features kawai there’s something intriguing about her or is it because of theslap?Dan murmushi yayi kadan yasauke hannunsa dagakan kumatunsa yace “send this picturetomyphone, arrange meeting with her father” dan kallonsa Osman yayi cus this is the first timeyakesomething like this batare daya jira comsent na yarinya ba, lumshe idanu yayi yace “speakOsman” ahankali yace “sir baka taba neman auren yarinya batare data baka iznin ba, why doyouwant to meet her Dad batare data yarda zata aureka ba?” Shiru yayi baiyi magana ba cirekansaOsman yayi harya cire rai yace “sabida bazata taba yarda ta aureni ba” yayi murmushi kadanI want the meeting to be tommorow morning saikuma yabude idanu dasauri yace “can youarrange it today?” Adan hankali Osman yace “yallabai don’t you think you’re rushing things, youjust met this girl like how many hours ago” yana kallon Isman right in the eye yace “andI wannamake her mine in 24hrs if I can, turn the car let’s pay him a visit do we have his address”? Ahankali Osman yace “yes he sent it” Osman ya kalli driver yabasa address suka wuce. Daga inda suke zuwa bakin titi inda Baba ke aikin focalizer tafiyan kusan 30mins ne ammansukaje, bakin titi ne but wajen is more like sun maidashi dan Mini garage, Baba kadai ke aikinhura iska, sai masu gyaran machine da masu gyaran keke napep, riga da wando ne ajikinsanaaiki kananu but baggy sai hula irin kifa hadisin nan akansa wani tayan keke yake gyarawayanamaida karfen ciki sukaga arniyan Roll Royce tai parking wajen kap jama’an dake wajen damasugyara da wayanda suka kawo gyara dago kansu sukayi harda Baba suna kallon motan fitowaOsman yayi yabude kofan anatse cikeda dattaku Binyamin yafito looking like a responsiblebabban mutum yana gyara babban rigansa ga hula akansa duk aka kallosa kallo daya yamaBaba yaganesa yataho nan da man yan wajen sukace. “Sai Alaji sai Alaji” bama sa magananyara cus sunsan ba gyara yazo ba takowa yayi cikin garage din Osman biye da shi yazohar gaban Baba dake kallonsa saiya cire hulan kansa yaduka har kasa yace “ina yini Baba”dasauri Baba ganin magidanci banban mutum yaduka gabansa yana gaishesa yace “Subhanallahi tashi tashi bawan Allah, musabaha yakamata muyi” Baba yamikomai hannunsa da duk yayi baki Binyamin na tashi sai Baba yaja hannun zai komar dashi baya yace “datti” Dasauri Binyaminyakarbi hannun Baba yarike yana murmushi Baba yakallesa sosai sannan yasakesa yadagahannuyana gaidasa da mutanen wajen wasu tsofaffi guda biyu Amin an Baba sukazo waje cus thisisnot ordinary thing suka tsaya tareda Baba yace “lafiya ince bawani laifi mukayi ba bawanAllah, sunana Aminu ga shakikaina nan, gwamnati tabamu daman aiki anan dudda sunce manashekara mai zuwa sa’a koremu daganan” murmushi Binyamin yayi yace “ba ma’aikacin gwamnati ne niba Baba nazo ganinka ne sabida neman aure nazo wajenka” haba sai samarinwajen suka fara Allahu Akbar Allahu Akbar, suka wani tattaro sukazo wajen, Aminin Babayace“Malam Aminu ina gani mukoma daga ciki ko ga tar ama Chan ashago Bismillahnku bawanAllah” Baba yatafi da Aminansa Binyamin ya bisa mutanen wajen suka bisu yan Machinana parking ana tsayawa kaman ana wani abu sai aka zazzauna sauran jama’a suka zauna Babayace “waye kai bawan Allah Meya kawoka wajen nan?”anatse yace “sunana Binyamin LuhaidanAreef, Mahaifina dan Sudan ne Mahaifiyarta kuma yar Nigeria ce yar katsina, inada kampani nanakaina muna aikin computer da AI, inada mata, yau naga diyarka Hibba awajen aikinta Allahyadoramin kaunarta, na sanar da ita shine kaima nazo na nemi aurenta awajen ka kamin izini Baba” samarin wajen sai kabbara, Aminin Baba yace “Hibba ai diyarmu ce nan, yarinya cemai hikima da kwazo mai amana ga kirki gata da zuciyan maza, Allah yama mijinta rasuwa bayanwata bakwai da aurensu, tanada d’a guda, kuma sikila ne, maza da dama sunsha zuwa ammanduk wanda yaji yaronta saiya gudu shaida kowa na gudun dawainiya” calmly yace “ni ba yarobane banbancina da sauran mazan kenan, nasan shi ciwo daga Allah ne lafiya ma daga Allahne, inaso kubani auren Hibba zan dauki dawainiyan ta dakuma dawainiyan yaronta mai sunaHibbantundaga kan ta lafiyansa da duk wata abu dayake bukata aduniya, Allah bai bani haihuwaba, sanin tanada Hibban yasa naji nakara kwadaituwa ma daga in aureta” wlh kowa na wajenyayaba da hankalinsa da dawainiyan sa, Aminin Baba yace “Malam Aminu ka daura musu aureabinda akeyi kenan, Hibba ba yarinya bace, inhar tasami wanda zai tayata daukan dawainiyanHibban gwara ka aura mata shi mu samusu albarka” kawai sai samarin wajen sukahau ihuadaura adaura adaura, Baba yakallesa yace “iyayenka fa” ahankali yace “Allah yamusu rasuwa” wani tsoho awajen yace “zan tsaya maka as wakili Malam Aminu basa auren diyarka” kallonsaBaba yayi cus shine tsoho awajen tsogon kirki ne saiya gyadamasa kai yace “kawo sadaki” nanda nan agarejin nan agaban dibannin yan gareji da yan machine aka daura auren BinyaminLuhaidan Areef da Hibbatullah Aminu akan sadaki Naira dubu dari biyar aka shafa, wani murmushi yayi God works in mysterious ways so this girl is his wife saisa Allah yakaisa wajennan, karban number sa Baba yayi yace “gobe kazo gida” Gyadamai kai yayi yana murmushi saiyatashi sukaje mota shiga yayi ya zauna sai Osman yafito da ledan kudi miliyan goma yabamatsohon wajen yace Yallabai yace arabama kowa jama’a zikaga hauka da murna nan da mansamari sukahau wasa da machine anama Binyamin dake mota kirari yana murmushi a natse. Kawai he’s very very happy da aurenta which is not common baya murna dan ya auri watainfact bayama jin komi wlh, bude kofa Osman yayi ganin yanda yake murmushi saida abin yabasamamaki shima driver yajasu. [8/3, 2:18 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 5 ⃣ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰Kisha mamaki🗣idan baki da kudin siyankayanYaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳. IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙatamusamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1 Karku bari ayi babu ku,😘😘😘😘😘 Nima M Shakur tuni na antaya🏃 Rannan Hibba takasa bacci. Sai juye juye take akatifa you know this abu is unbelievable, shekara takwas kenan batadamiji tun kafin ta haifi Hibban yau Hibban is 8yrs old wai kawai rana daya ace Baba yazo yanagayamata ya daura mata aure da wanda kwata kwata batasan waye shi ba at all at all, mutuminda bata taba gani ba arayuwanta, kodai bokanci yakeyi? Ko dan yankan kai ne? Tayaya Babazai aurar da ita gawani baiyi bincikeba, tasan cewa sabida yaga iya bazawara ce sannan ita bayarinya bace saisa amman dudda haka she’s not happy at all and she will not accept this marriage zaigani, he thinks sabida yanada kudi he can acquire anything ko to she will showhimshe’s one thing da he can not acquire, wlh ba’a haifi wani mai kudi dazaizo ya nuna he canbuyher life ba, zata gwadamai cewa aurenta dayayi is the worse mistake of his life, sai kawai tamike taja bargo takara rufe Hibban da kyau, agado yake kwana kusada ita dudda he’s 8yrsHibban baida lafiya da zata basa wajen kwanciya nasa na kansa shi daya, cus she check himevery now and then, funny enough babu abinda ke damunsa yau, ijiyan zuciya ta sauke tabudekofa tafito tadauro alwala tadawo dakin ta shinfida dadduma tai salla tadaga hannaye tafaraaddu’a cus she’s not understanding anything and tasan Allah has his own reason of doingthings, addu’a tayi inhar auren nan Alkhairi ne Allah ya tabbatar idan ba Alkhairi bane kumaAllahya chanzasu zuwa abu mafi alkhairi, har aka kira asuba tana kan dadduman tashi tayi tai sallasannan ta tada Salma da Hibban suyi salla itakuma ta fita ta tafi kitchen wake ta deba tasurfakoko takeso tamusu da kosai nan da nan tashiga yi cus tanaso tafita daga aiki before 8. Wuraren 7:45 tagama komi tafito da kokon aroban penti sai kosan kuma a kula, Umma nafitowa tace “ina kwana Umma” ahankali tace “Alhamdulillah Umma” Hibban yace “Mommy asamin kosaina da koko na” hararansa tayi tace “muje bayi kafara brush da wanka sai kazokaci nakaimana ruwa” zaiyi magana tarike hannunsa suka shiga bayin, ita kemai wanka tamai brushsannan suka fito suka shiga dakinsu shiryasa tai tsaf kullum yana cikin kayan sanyi jeantasamai da riga dawani dark blue sweater da black sock ta fesamai turare sannan takamasasuka fito ta zaunar dashi a falon tabasa koko a cup da kosai a plate sannan tawuce tafadabayi a gurguje tashiga wanka koda tafito Baba na falo tace “Baba ina kwana” Mamana an tashi lpy, sannu da aiki Allah miki albarka tace Ameen tashiga daki tana kallon Salma dake shararabacci. DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA! IS 1k CHAT ME UP AND BUY wa.me/+2347012181461 Mai ta shafa a gurguje sannan tadauki wata atampa mai kyau dinkin riga da skirt ne yabi jikintaya zauna da kyau tadauki comb ta taje kanta tanada suma sosai tai parking sannan tadaurakallabi tadauki kwalli tasaka tadauki man baki tana shafawa tadauki turare tana fesawa daidai Salma natashi zaune takalleta tace “Anty Hibba kinga yanda kikai kyau kuwa” kallonta Hibbatayi ta harare tace “sannu mara kunya jeki brush kisha kokon ki da kosai” dasauri tace “ke kikayi Anty”? Gyadamata kai tayi dasauri tawani jumping ya tashi tace “I love kosai da kokon ki wlhsosai” tawuce tafita Hibba ta tabe baki abinta tana daukan wani dark blue mayafinta ta warwareta yafa wlh tayi bala’in kyau she look matured fine and also decent tadauki handbag dintatanakara duba 50k dazata sayom Hibban magani sannan tasaka slippers tafito, Baba dasu Ummadakeshan koko duk suka kalleta tace “natafi wajen aiki Baba, Umma saina dawo” tajuya zatawuce Baba yace “kinga Hibbatu dakata Mamana” tsayawa tayi tajuyo takalli Baba, Baba yadauki wayansa yanuna mata yace “mijinki yakirani da safiyan nan kan karkije aiki kijirasa gasananzuwa” the only kalman Baba dataji is mijinki kanta harya dauki charge, like is this man for real, baki Hibba tabude zatai magana saiga wayan Baba yafara ringing dasauri Baba ya ijiye cupnakokonsa yamike yace “gashinan yana kirana ma” da Umma da Salma duk suka kallesa sunafarin ciki, yakai wayan kunnensa yace “to to to, bari nazo” yakalli Umma yace “gasa nan awajebari na shigo dashi” dasauri Umma tace “toh bari nasa lullubi Salma kema je sa lullubi akankayan baccin nan” Umma ta kalli Hibba tace “ke kuma zoki zauna” Baba yace “wuce ki zauna” yafice while Salma na tattare roban koko da koluna da kula banda na Hibban dayakeci abinsaana tabawa akwai matsala, fita Baba yayi waje agaban kofar gidansu yaga wata arniyanseinacar danai taba ganin irinta ba Osman sanye da suit yabude baya Binyamin ya sauko yau wataarniyan gizna ve jikinsa sky blue da malummalum da hula yana wani irin kamshi ganin Babasaiya duka yabasa hannu yace “ina kwana Baba” Baba ya karba yace “tashi tashi kaga bismillah, mushiga ciki” tashi yayi yabi bayan Baba suka shiga ciki yana kallon gidan few mutane dakecompound na kallonsa yawuce flat nasu Baba yabude ahankali yace “salama Alaykum” Ummadake zaune sanye da hijabi tace “Wa’alaykumus Salam Bismillah ku” Hibban yadago kansayanakallon mutumin da kosai a hannunsa dayakai baki Binyamin ma ya kallesa, Umma ne kadai afalon sai Hibban dake zauna akasa abinsa shigowa falon Binyamin yayi falon yadauki kamshi Umma tace “Bismillah zauna ga kujera” instead of yazauna akan kujera saiya zauna kusadaHibban abinsa yana kallon yaron sosai yana murmushi yace “ina kwana ku Mama” kafinUmma ta amsa Hibban yace “are you my Mommy’s Husband?” Atare Umma da Baba sukace “gaisuwankenan Hibban” dasauri Hibban yace “ina kwana are you my Mommy’s Husband”? Wani murmushi Binyamin yayi yashafa kan yaron yace “yes I’m your Mommy’s Husband and your Daddy too” wani murmushi Hibban yayi na jin dadi cus shi yadade yanaso Mommy sa tamasaDaddy yanason Daddy kawai tsabagen farin ciki kosan daya soma kai baki kawai saiya basadaragowan kokon yace “take” cikin tsananin farin ciki yace “thank you Son amman ka koshi?” Gyadamai kai yayi yace “yes this is for you” wlh su Baba basu dauka zai amsa ba saiya amsakosan yakai baki dasauri Umma tace “laaaa chakwalkwalon yaron nan zakaci akwai kosai ai dakamu” cup din kokon Binyamin yadauka yakai baki yanasha Hibban ya washe baki tass yashanye saiya kalli Hibban yace “kira Mommy takaramin ban koshi ba yayi dadi sosai” dawani irinsauri Hibban yatashi yayi daki yana Mommy Mommy my Daddy wants to take koko andkosai zoki samai. DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA! IS 1k CHAT ME UP AND BUY wa.me/+2347012181461 [8/4, 11:43 AM] null: 💫HARIJIN MIJI💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 6 ⃣ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰Kisha mamaki🗣idan baki da kudin siyankayanYaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳. IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙatamusamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1 Karku bari ayi babu ku,😘😘 Nima M Shakur tuni na antaya🏃 Daga Abba har Umma sai Binyamin yakara burgesu, Umma tasan ba lallai ta tashi ba saitamike tawuce dakin su tashiga ciki ta kalli Hibba data haderai tasa Hibban ya zauna tace “Malamataso kisama mijinki koko da kosai bakiga yanda yaci ragowan na Hibban ba, Salma jeki gaidasa”Salma ta tashi itada Hibban suka wuce, Mama takalli Hibba tace “bakiji menace ba” zuciyantaba dadi amman ahaka tamike tsaye kawai taja gyalenta tayafa tafito, magana yake da Hibbanamman saida yadan dago kansa sabida kawai jikinsa yagayamai tafito yabita da kallo tashigakitchen, sunada dan plate masu kyau fa amman da gangan sabida jin haushi tadauki kwanonroba mara kyan gani tasa kosan ciki da cup na roba shima ta zuba kokon ciki, tadauko ahannutaki sawa a tray tafito tana tafiya ahankali tsareta da idanu Binyamin yayi ko kunyan BabadaUmma da yara dake falon baiyiba harta taho gabansa tadan duka ahankali ta ijiye zata tashi calmly yace “Allah miki Albarka My Hibba” dasauri Hibban yace “Ameen” cus yanda yayi maganan kowa yaji, Hibba taji wani kunya ta tashi zata wuce Baba yace “koma kizauna maganaza’ayi” Umma takalli robobin data samai abinci wanda ko su basu amfani dashi ta buga tagumi tana kallonta, koma Hibba tayi ta zauna shikuma yashiga cin kosai, to be honest he loves all thiskind of foods, one thing about him wanda halin Babansa ne baya taba demanding for foodyaceamai kaza ko kaza a aladansu takurama mace ne let her cook anything abaka kaci, but dukranda akai abinda yakeso he eats sosai and today happens to be that day, rabon dayashakokoda kosai yafi shekara biyar, tass ya cinye komi yasha komi yace “Alhamdulillah” Salma takwashe plates din takai kitchen, yadan sake Satan kallon Hibba dake zaune kan kujera abintatana kallon tv shida Hibban na kasa abinsu. Abba yace “Malam Binyaminu this is my little family, yarana hudu duka mata, Hibba ce babbaakwai kanninta guda biyu Asiya da Maryam sunyi aure suna gidan mazajensu sai autanmunanSalma, yaushe kakeson ta tare”? Gaban Hibba faduwa yashigayi dan kallonta yayi kallo dayayamata yagane yanda gabanta ke fadi saiyace “zamuyi magana muka yanke shawara zansanar dakai Baba, kawai for now banson iyalina nawani aiki, so duka ayyukan nan na dakatar dasubazata kara zuwa ba” dawani irin sauri ta kallesa shima yajuyo hada idanu sukayi saiya daukekai yakalli Baba yace “Baba dan Allah inaso dukanku kufito kubini zuwa wani waje ba nisazamuyi ba, Hibban zomuje mu jirasu a mota ko” Gyadamai kai Hibban yayi yatashi shimayatashi sai suka wuce suka fita, Salma tace “inama ace IPhone 16 zaije ya siyamin pink” dakuwaBabayamata yace “kaniyan ki” Baba yatashi yace “kumuje toh” dasauri Hibba tace “wai sai kubishi idan dan yankan kai ne fa Baba yaje yasaidamu” dakuwa Baba yamata yace “mai garin kumijinnaki kike kira da dan yankan kai iyye tashi muje” ahankali ta tashi sai duk suka fito ita tasakeyta kulle kofan tana tafiya ahankali su Baba suka wuce abinsu suka barta. Yana tsaye gaban motan yabude gaba yasa Hibban aciki, yana jiran su Baba yanuna musuwajeyace “bismillah Baba” shiga Umam tayi da Baba Salma ma tashiga saiya juyo yakalli Hibbadatafito ta haderai wani blushing yayi yace “go to the back Wife” dasauri takallesa sai kawai tashigechan last roll na baya shima saiya shigo yawuce last roll na baya, Osman yashiga mazaunindriver yaja motan aka fara tafiya gabaki daya Hibba is not comfortable jinta kusa dashi akwai space fa amman yawani zauna dab da ita ga turarensa dake ratsa mata har zuciya rasa yandazatayi tayi sai kawai tajuyar da kanta tana kallon glass hannunsa taji yadaura saman cinyantawani irin shocking taji numfashinta na neman daukewa dasauri tajuyo takallesa hada idanusukayi ya tsareta dawasu mayun idanu murya chan kasa yace “are you uncomfortable My Hibba?” Wani yirrrr taji da batasan sanda ta ture hannunsa ba yafadi daga kan cinyanta tawani matsa chan karshe sai kawai ya barta yana murmushi, chan guzape area sukaje gaban wani dakareren gida Osman yayi horn wani gateman yabude suka shiga akai parking yasauko yabudegaba Hibban yasauko da gudu yayi wajen wani bicycle yace “Mommy see keke” aka budebayaSalma ta sauko Baba ma haka da Umma saiya shigo yawuce shi yasauko kafin Hibba tasauko, Baban gudane sosai ga motoci sababbi guda biyu kowa sai kallon gidan yake all abinda suketunani is nan ne Hibba zata zauna yakawo su ya nuna musu, ahankali yace “mu shiga Baba” sai yayi gaba yabude flat din Ya Rabbi is a fully furnished house da babu abinda babu aciki, duksuka tsaitsaya ita kanta Hibba gidan yamata kyau karasawa dinning Binyamin yayi saiyadauki envelope na gidan da keys keciki yataho saiya kama hannun Baba yasa envelop din aciki yace“Baba gashi gidan ka ne halak malak komi naciki nakane kuma!” Daga Baba har Umma kallonsa suke Salma tayi wani ihu wayyyoooo dadi Allah Alhamdulillahmum dawo yan gayu Hibban this is our house, yanda jikin Baba yafara rawa Umma ne mataiyamagana tace “Binyamin sabida ka auri yarmu kake mana dawainiya haka” girgiza kai yayi yace“wallahi ba sabida ita bane Mama, kome nakeyi arayuwana dan Allah nakeyi ba dan kowaba, this is wat I do everyday to mutanen da banma sani ba balle ku dakuke mahaifana, nakunegidannan kuma wlh bazan yarda kuce a’a ba, anyways yanzu sauri nake settle in appointment naHibban is 10 bari nida Wife mu kaisa asibiti mudawo sete in, Hibban” Dasauri Hibban yace “yes Daddy” hannu Binyamin ya mikamasa da gudu yataho yayi jumpingyakama hannunsa yace “let’s go” wucewa sukayi yakalli Hibba dake tsaye turus yace “let’sgo” yayi gaba Umma tace “jeki mana Hibba” ahankali tajuya tafita, Salma tai wani tsalle ta rungumeUmma tace “Umma kalli gidanmu” Allah yasani both Baba da Umma they’re not greedy but at dsame time babu wanda baya fata Allah ya ciresa daga wahala, seeing this house wai nasunesun kasa yarda, ahankali Abba ya ijiye envelop din saiya daga hannayensa sama yace “Allahni Aminu bawanka dake hura ma tayoyin abun hawa iska kabawa tampatsetsen gida haka cikindare daya? Ya Allah tayaya zan gode maka” hannunsa Umma tarike tace “sujudu shukur” dukawa sukayi sukai sujjada Salma ma tayi

Chapter 3 of 7