An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[7/31, 5:00 PM] null: đ«HARIJIN MIJIđ«
âđ»M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI!
EPISODE 1 âŁ
Wata mata ce azaune a tsakiyan wani tampatsetse falo da akalla zatakai 53yrs tareda wani
namiji da akalla zaiyi 53/54yrs shima, dukansu kagansu fatarsu bakake ne sidik especially
mutumin da gashinsa yataru yayi yawa looking so silky, kana ganin dukansu biyu kaga asalinyan kasan Sudan đžđ©. Dukansu sanye suke da suit bakake hadaddun, babu abinda ke tashi a falo sai kukan macedaharshen yaren larabci kona sudan ne ke fita daga bakinta oho hade da turenci, ayanda wajenkeda girma inhar suna iya su jiyo ihun matan daga nan simply mean bakaramin ihu ita mai ihunkeyi ba, amman kana ganin mutanen biyun nan na falo ko ajikinsu kukan kwata kwata bai
damesu ba, saima kallon agogon hannunwansu na Iwatch dasukeyi dake counting time, daidai
agogon na clocking 10 dot, mutumin yace âis time Madam Surayyaâ mikewa matan tayi shimaya mike kaman wasu sojoji dukansu sukai wajen elevator na falon suka shiga suka rufe yakaisusama. Nanne ma kukan macen ke tashi sosai da duka muryanta take ihu tana kuka bana wasaba. âSomebody help me, help me, this man is a monster! Heâs a ritualist!â Amman still koâa jikinsu, sukai gaban wani hadadden kofa dakeda alamun mic ajiki, Madam Surayya ta danna door bell
yayi kara, amman still kukan matan ke tashi dakuma karan bubbugan abu, takalli agogonhannunta takara one good minute tsaye awajen sannan takawo bakinta saitin mic na jikinkofancikin harshenta dake nuna babu cikakken hausa akai tace âBinyamin Luhaidan Areef, itâs time!â
Ihu yarinyar dake ciki tayi. âMadam Surayya this man is a murderer, I am not doing the
marriaâŠâŠâ takasa karasa maganan sabida sumewa datayi gabaki daya, MadamSurayyatadansauke ijiyan zuciya ita da mutumin sukadan koma baya da kofan dakin suka sauke kansukasakaman sunsan yanzun ne zaâa fito, kusan 1min suna ahaka sannan aka bude kofan aka fito,
wani lafiyayyan, kakkauran, murdadden mutum ne da akalla zaikai 42yrs, dagashi sai bathrobeajikinsa fari kal, ga gabansa yadaga sosai kaman an nannade dogon kakkauran firewoodanboye awajen, bakin fata ne shima, yanada suma akai sosai daya sauko har saje da gemu, gamanyan idanu da dogon hanci da gira, kagansa baya yanayi da bahaushe, yanada kyau sosai
bana wasa ba, wucewa yayi yafara tafiya abubbude namijin ya bisa while matan tabude kofandakin ta shiga, jan wuta ne adakin gawani gado da bantaba ganin irinsa ba sabida yandaakai
gadon da wajajen da ake sagala hannu a rufe da handcuff, ga wajen dorina, is just a beddaakayisa musamman na BDSM, ga wata matashiya a daddaure a gadon hannunta da kafafuntasunsha lallen amare a sume, akalla zatai 28yrs bakomi jikinta, dasauri MadamSurayya tazogadon tashiga kwanceta ta kwantar sannan tadauki rigan baccinta tasaka mata, sannantadagawayanta takira wasu yan aiki mata guda biyu suka shigo aka dauketa suka fito da ita compound, tamkeken gida ne bana wasa ba kaman a tv, aka wuce da ita wani flat while wata mata faratasskaman Balarabiya na zaune a garden tabubbude kafafu tanashan tea ta tabe baki tace
âAmaryaaaa ta Angoâ. Gabaki dayan gidan irin gidajen nanne da ake kira da Mansion, wani glass flat ya shiga, mutuminna binsa abaya yabude wani bathroom dake attach to sauna ya shiga ya zauna awajen saunanya lumshe idanu, mutumin dake sanye da suit ya shigo ya kunna saunan sannan yajuya yafitatareda rufomai kofa, ijiyan zuciya yasauke ahankali âhmmmmm!â Yamike tsaye har lokacinidanunsa a lumshe yazare bathrobe din yafadi kasa Ya Rabbiiii!! Idan akace yayi aikin sojabazanmusa ba sabida yanda yakeda wani muscles built body kaman heâs on creatine cus musclesnasa are mad, gana kirji, kana abs, 6packs dinsa sunfito sosai yanda kasan wrestler, ga gabansadatake baka kirin kumurci da ita tana nishi tana sukuwa tana mika uwa mutumce ita mai rai
dake neman abinci, ga tsayi, ga jijiyoyi ajikinta, ga kauri bana wasaba, ga hula kaman fanteka. Zama yayi ahankali he looks like heâs in pain, but yanada taurin zuciya so bazaka ganeba, yanazaune wajen kusan 10min sannan yamike yakashe yawuce yayi brush, sannan yayi wankadaruwa mai zafi sosai yadauki wani new bathrobe yafito, still gabansa bai kwanta ba, wani daki yashiga, Ya Allah dakin doesnât look real kaman a wonder world kaman dakin novel tsabaragenkyau, mai yadauka zai shafa jikinsa kawai saiyahau rawa, cikin wata dakakkiyan murya mai
balaâin dadi yace âOsmanâ dasauri Osman dake gaban dakin yace âyes Sirâ da kyar cikin harshenhausa yace âkawomin mace!â Dan jimm Osman yayi cikin dan rage murya yace âbut munadameetiâŠ..â âdamn it! Get any one of them for me right now!â Yafadi azafafe, dasauri Osmanyaceâyes Sirâ yajuya harda dan gudunsa yafito direct yawuce wajen wacce ke garden kafafu abubbude yace âMadam Asmaâu Oga na nâŠâŠâ faduwa sosai gabanta yayi batama bari ya karasaba cikin fada sosai tace âni kadaice matarsa daka gani? Ina Amina? Farida fa dudda nagayagama da Zainab yanzun nanâ cikin harshen turenci Osman yace âAmina served himjiyadayamma, Farida kuma ya nemeta da daddare, Zainab kuma da asuban nan yanemeta a turakansadan haka kece available yanzu Madam Asmaâuâ yanda kirjinta ke dukan uku uku zaka daukawani abune zai kasheta kaman dodo yakirata jikinta har kyarma yake sosai tamike tsaye Osmanyajuya saita shiga binsa suka wuce tana kallon flat na matayen gidan.
Suka wuce har flat din Oga while Osman ya dakata ya tsaya awaje, wani kalan dukan ukuukuzuciyanta keyi tawuce bedroom nasa takai hannu tai knocking, sarai tasan bazai amsa bahakanyasa ta murza kofan tabude tagansa tsaye haihuwar uwarsa ko kadan baida kunya, ga gabansaamike idanunsa sun kada sunyi ja, wannan mutumin kodai an masa asiri a kasarsu ce? Tai
maganan a zuciyanta while kafafunta har rawa suka shiga yi, kallo daya yamata yadaukekai dahannu yamata alamu datazo, daga kafa tayi kaman bataso tajuya tana maida kofan tarufetajuyo yawani kalan fizgota ganin sheâs slow tace âSubhanallahiâ kawai ya kifata da bangoyanadage riganta sama saiga pant ransa baci yayi sosai. âI told you I hate this thing!â katse pant dinyayi with anger, yakama buransa yashiga turamata Asmaâu na runtse idanu sabida zafi batagama warkewa daga gurzata dayayi ba, da kyar ya shiga, shifa yakai wani stage da bayamajindadin sex at all, he canât even remember the last time he cum in his life, baya kawowa kwatakwata yanzu, saidai ya hakura yabarsu idan yaga suna shirin mutuwa a hannunsa, heâs just
doing the sex sabida gabansa baya kwanciya and idan baiyiba cikinsa namasa wani irin ciwodabazai zai iya surviving ba, yana iya yin wuni yanacin mace amman bazai kawoba, yanda yakelumama Asmaâu bura kaman zai ballata, azaba yayima Asmaâu yawa cikeda azaba tace âdallaMalam kasakeni, dana zauna dakai ba haihuwa sannan kana neman halakamin gaba da
muguwar buranka ba gwara na koma gidan ubana ba dudda ba dadi kaman gidanka!â Chakyatsaya da sex dayake mata, Asmaâu ta fizge kanta tana kukan gajiya tace âina dalili duddanasowannnan ne aurena na karshe amman wlh bazan iyaba, kaiba haihuwa ba amman zaka
halakamin gaba, gwara tun wuri kaje ke nemi maganin abinda ke damun gabanka da bayakwanciya inbadai da gasken kai dan yankan kai bane tsafi kake da mu ba, ni bazan iyabakasakeni Wallahi tallahiâ shiru yayi yana kallonta, duka duka today is the 5th day datake gidannanda aurota dayayi, cikin ihu Asmaâu tace âyau aurenmu kwana biyar kacal amman ka hayani kakwakule yafi sau dari, destiny dina kake nema, the only time damuke sararawa shine idankadanfita salla ko wani abu shima baka iya dadewa kadawo kacigaba da hayemu, ubanme akeyi daHARIJIN MIJI? Ni ka sakeni kayan auren dakamin da motar duka ka amshe kayanka bansolafiyata tafi komi!â Juyawa yayi ahankali yasa hannu yajawo drawer, tana kallonsa yacirowani
jotter yarubuta mata saki biyu ya bata, karba tayi tamike tana gyara riganta tashiga tafiyaagwale da kyar tawuce tafita, sai yadauki intercom yakira Madam Surayya, anatse yace âaskthose 3 women idan akwai wacce keso na saketaâ yana maganan ya sauke wayan, ya auri matada dama they always demand for saki, cus shi kansa yasan yanada problemso baya damuwa, that ability to love ma baya zuciyansa yanzu cus all his wives run away fromhimsabida problemnasa, saisa duk wacce tace yasaketa yake saki easily dan baya auren love ko soyayya, theonlytime dayake feeling hurt shine idan mace tamai gorin haihuwa. Wayan ne yay kara hakan yasa yadauka Madam Surayya tace âFarida tace she wants togo, Zainab ma haka!â Zare wayan yayi daga kunne yarubuta musu sannan ya ijiye yawuce yashigabayin dakin yayi wankan tsarki yafito har lokacin gabansa amike sambal, wani karamin wandokaman pant kana gani kasan mai tsadane yasaka yakama buran still bata kwanta ba, sannan
yadauki wani gajeren tight boxer yasaka, kafin yakara saka wani boxer sannan yasa wandonshadda, yadauki jumper yasaka kafin yasa babban riga, kullum manyan kaya yake sawa mai
hade da babban riga sabida condition dinsa, yasaka hula mai kyau da takalmi, yasa agogodazobe yana zuba kamshi ya fesa turare yafito, Osama yabisa abaya dasauri suka fita, MadamSurraya na gaban flat din tana ganinsa ta sauke kanta kasa anatse, yace âgive themthe divorcepapers i left it in the room, give the ladies 10M each, they should take all abinda nabasuâ gyadamai kai tayi yayi wajen motansa, wata roll Royce aka budemai fara kal, baya ya shigaakamaida aka rufe Osman yazagayo yashiga while driver yajasu suka wuce Osman na dannaiPadna hannunsa while shikuma ya lumshe idanu, Osman yace âsuna restaurant din suna jirankaSir, and sunzo maka da sample na gem stone din da zaâayi using for new collection na diamonddaza muyiâ duk yana jinsa baice komiba, tafiya na kusan 20min yakaisu wani mahaukacinbabban restaurant da sai kacika kai wane ne zaka iya gani a restaurant din, parking sukayi ananbasement din Osman yafito yazagayo yabude mai kofa dawani kalan sauri yace âafter youOgaâ
fitowa yayi daidai wata baturiyan mata da yara guda uku na fitowa daga elevator ga takeawayssunyi a paperbag,agogon hannunsa ya kalla yadan dakata sannan yawuce yafara tafiya yayi
wajen elevator while Osama na biyosa abaya. Tsayawa yayi bayan ya danna yana jiran elevator
ya sauko kasa daidai elevator na zuwa nan ground floor yana budewa, Binyamin na gyaratsayuwa gaban kofan dan shirin shiga kofan na buduwa wata yar matashiya tafito aguje dasaida hannunta ya goge hannun Binyamin saiya tsaya chak jikinsa yamai wani sanyi tsiganjikinsa na tashi, abun cikin jikinsa daya kama cikin wanduna guda uku na motsi while
matashiyan ta arce da gudu tai ihu. âMadamnmmmâ Dan juyawa Binyamin yayi yakalletaduddabaya ganin fuskanta but yaga sheâs wearing uniform na restaurant Waitress, Osama dayashigacikin Elevator yace âSirâ dauke kai yayi ya shiga elevator Osman ya danna close door whileidanunsa kan waitress din dayaga taje tana mikama baturiyan dazu wayanta baturiyan namurmushi tanacewa thank you, thank you daidai kofa na rufuwa sukai sama, hannunsa ahankali
yadaura kan kirjinsa dayaji is not beating normal sannan yadanyi gyaran murya tareda fuzar daiska daidai suna tsayawa 5th floor suka shiga cikin restaurant din dasauri Manager yazoyayi
bowing down yace âwelcome Mr Binyamin Suhaidan Areef, your guest are fully settled at your
reservation room come with me pleaseâ ya jagorance su yayi gaba zuwa wani lafiyayyenkebantaccen daki that look like suite glass door ne yarana wajen da asslin dinning hall din, suma VIP din suna iya ganin asalin mutanen dake restaurant din amman su baâa iya ganinsu, wasuyan Chinese ne adakin suna ganinsa duk suka mike suna basa hannu ya amsa Manager yaceâExcuse meâ yawuce yafita daga dakin Osman ya gyaramai kujera ya zauna anytse shimaOsman yazauna kusa dashi yana gyara pen na iPad dinshi aka fara maganganu. Manager na zuwa yace âwhereâs is the new comer ladyâ? Dasauri daya daga cikin maâaikatansatace âshe stepped outâ Cikin fada yace âis this break time or wat? Some important guest arehere danakeso ta shiga cikinku kuje kuyi serving guest tare sabida taĆan the way muke
attending to our VIPs amman sheâs no where to be found I hate workers dabasu san mesukeyi
baâ daidai yarinyar tabude kofa tashigo Manager yayi shiru yana kallonta da bacin rai sosai akanfuskansa kana ganinta zatakai 30yrs, tanada tsayi sanyi take da uniform nasu wanda yakeredriga short sleeve ga black tie awuyanta saikuma skirt nata black da sukayi tokin rigan, sai hulankan wanda yakenan kaman na apron dogo baki shima hakan bai hana nuna kwantaccemblacksumanta dake keyanta ba, chocholate skin gareta thatâs so even tanada dogon hanci dawani irinidanu cat eyes da basu dawani girma sosai amman theyâre special ga kwayan idanun fararesai
kuma lips dinta pink yirrr, tanada boobs sosai cus rigan yadan kamata fromyanda take tafiyama kasan sheâs not comfortable tanada flat tummy ba cha chan flat ba saikuma tiny waist gatada hips sosai Masha Allah, wani long skin tight ne ajikinta mai safa da sneakers baki a kafantasai karamin dan kunne mai bari ma a kunnenta, anatse take tafiya gabanta na faduwa yaukwana biyu data fara aiki hakanan batasan metama manager su amman ya tsaneta kawai badalili karasawa wajen tayi dudda ga few customers awajen amman kafin tai magana maManager yace âare you stupid you this lady? Is out of pity because of your sick son Boss dinayayarda yabaki this work and look at the way youâre behaving leaving and jumping up and downlike a dog!â Dagokai tayi ta kalli Manager ranta ya sosu Manager na kallonta shima cikinkumfanbaki zaiyi magana maâaikaciyan dake kusa da ita tace âSir people are watchingâ gyara fuskansayayi yace âgo to the kitchen and join your colleagues ku kaima VIP abinci I will deal with youlaterâ ahankali tawuce tashiga hadadden kitchen nasu, inda Chef sukai arraigning komi afoodcart, cart da kayan tea aka bata Chef yace âappetizer and main course are ready you guyscango dessert coming right upâ maza biyu ne waiters din itace mutum na uku, sune gaba itanebayasuka shiga tafiya suna gungura cart din ahankali har dakin na farkon yabude kofa ya shigayagaidasu na biyun ya shiga itane na ukun ta shigo ahankali daidai Binyamin da dago kansabaigafuskanta ba amman yanzu kallo daya yamata yagane ita yagani dazu, head waiter yace âthereâstea, coffee, and thereâs soup, samosas, ga Menu daiâ gabaki daya hankalinta ma baya wajenkawai tana tsaye ne tunanin yanda manager su yakirata da Dog take, Osman yace âSir mezaâakawomakaâ? âTea is fineâ yayi maganan yana maida kansa kan file dake gabansa, Osmanyakalli
head waiter yace âtea pleaseâ while yan Chinese na fadin abinda yakeso, ganin ta tsaya
sangangam kaman ma her mind is not here yasa head waiter dake nasa aikin yace âHibba, Hibbaâ firgigit ta kallesa tace âuhmmâ chak ya tsaya da rubutun dayakeyi batare daya dagokansa ba jin muryanta head waiter yanuna Osman kaman mai whispering yace âtea, serve, fastâ gyadamai kai tayi dasauri ta taho wajen Osman tadan duko kadan professionally tace âSir teawith milk or without milk? Thereâs coffee as well, and matchaâ Osman yakalli Binyamin yaceâyallabai me kakesoâ? Kallon wanda aka kira da yallaban Hibba tayi taga rubutu yacigabadayi
abinsa kaman ba magana akamai ba, wai mesa masu kudi keda mugun wulakanci ne, ijiyepenyayi sannan yakalli Osman yace âtea bag!â Osman yakalli Hibba dake kallonsu yace âtea without
anythingâgyadamai kai tayi tajuya Binyamin yabita da kallo every tafiya datayi sai jikinta yagirgiza, tea tashiga hadawa tas saida tajuyo sannan yadauke kai tazo ta ijiye agaban Osmandaya dauka ya ijiye gabansa tawuce takoma ta tsaya Osman ya karbi cake da Moffin yaceâgiveme teaâ takawomai tea saida kowa ya amsa abincin dayake so sannan suka tafi.
Gabaki dayan meeting din hankalinsa baya tareda shi dan gyaran murya yayi hakan yasaOsamayace âletâs continue this meeting tommorow gentleman, Mr Binyamin need to be on his wayâ cikeda girmamawa Chinese mutanen suka mika musu hannu aka gaggaisa suka wuce sukatafi, hakan yasa anatse yace âcall managerâ gyadamai kai yayi yawuce yafita yakira manager sukadawo tare saiya tsaya awaje Manager ya shiga ciki, yace âgani Sirâ wani kallo Binyamin yamai
yace âget that ladyâ dasauri Manager yace âwhich lady Sirâ? Wani kallo yamai dayasa dasauri
yace âHibba?â Binyamin baice komiba hakan yasa Manager yajuya yafita dasauri, Hibba nacikindaukan order ma wasu dasukazo yanzun nan yace âcome with me Hibba another waiter shouldcome to table 08â faduwa gabanta yashigayi saita biyoshi taga sun tafi dakin VIP ga mutumindazu tsaye gaban dakin kaman security, Manager yashiga tabisa wayane a kunnensa yanamagana ciki ciki a natse tun bataso ta kallesa harta kallesa jin hausa radau abakinsa kamanjakin kamo amman he doesnât look like hausa amman kuma daga yanda yake hausa asalinbahaushene zai hausa haka, ikon Allah, kusan 2min suna a tsaye waya yake sannan yazarewayan daga kunnensa yakalli manager yace âexcuse usâ dasauri yace âohh okay Sirâ yajuyayafita ransa ba dadi hope ba tip zaâa bama yarinyar nan ba, Hibba tadan kallesa saikumayadauke kai, another one minutes yabata yana rubuce rubuce chan yace âsitâ kallonsa tayi but baita yake kalloba rubutu yake abinsa, kasa daurewa tayi tace âwhy am I here?â Kaman badashi
take magana ba ranta yashiga baci yana tafarfasa, cikin zafin zuciya tace âidan ka shiryaplacingorder ring the bellâ tajuya zata wuce tafita cikin harshen hausa dakeda zaki yace âidan kumayanzu zanyi order fa?!â Chak Hibba ta tsaya saita juyo ta kallesa suka hada idanu yana matawani kallo kai tsaye yace âhow old are you?â Wani kallo tamai tace âbabu age a menu namu, canyou change your orderâ? Dan tsareta da idanu Binyamin yayi kaman heâs studying her chanyaceâyou just turned 30yrs last month June 1st, you have a kid Hibban heâs 8yrs old sickle cell, hisDad is late, you lost him before ki haifi Hibban, youâre currently living with your Parents acikinJahi, you studied Home Economics a Federal College of Educationâ sosai Hibba ke kallonsahakanan kirjinta sai bugawa yake, restaurant dinnan batama riga takawo musu CV dinta baalfarma aka mata kawai akace tafara aikin balle tace sune suka bada information nata, sowhois this man? How did he know her, maida kujeran dayake kai baya yayi yatashi yace âdonât besuprise cus thereâs nothing Binyamin Luhaidan Areef bazai iya sani ba saidai idan baiga
damabaâ cikin zafin zuciya Hibba tace âokay! What do you want? Why am I hereâ? Cup nateadinsa yadauka yashiga takowa yataho yana kallonta kaman yanda take kallonsa yazo gabantaya tsaya yakai tea baki yana kurba yana kallonta har lokacin itama haka take kallonsa duddayacika mata idanu da kwarjini ta dake, ahankali ya zare cup din ya ijiye kan table sannanyakalleta cikin dakewa irin hali na cikakkun kasaitattun maza dasuka san kansu yace âinasonakwanta dake!â Wani kalan dukan kunnuwanta maganan yayi sai taji kaman batajin hausabataganeba meyake cewa ba, she just wants to believe cewa ba abinda take tunani yake nufi ba, hakan yasa tamai wani kallon bata gane maâanan maganan sa ba, ahankali Luhaidan yaceâname your price! I want to have sex with you!â Tasasss! Hibba tasaukemai yatsu biyar akuncinsa idanunta na cicciko da hawayeâŠ..
[7/31, 7:33 PM] null: đ«HARIJIN MIJIđ«
âđ»M SHAKUR
THIS BOOK IS SERIES POSTING DAYS ARE; MONDAYS, WEDNESDAYS, FRIDAYS, SUNDAYS!!
EPISODE 2 âŁ
Kirjin Hibba na tafarfasa bana wasa ba cus tunda take arayuwanta sheâs 30yrs old yanzubabunamijin daya taba approaching nata yamata banzan magana haka kaman yana magana dakaruwa irin wannan mutumin, dasauri takai bayan hannunta ta sharce hawayen dake shirinzubowa takallesa kaman yanda yake kallonta bayako kyaftawa, Hibba tace âI donât care whoyouâre sabida nasan youâre not God, kai mutum ne like me, listen and listen good, an gayamakani irin matan banzan nanne dazaka gayama irin wannan maganan eh? Kadauka kowa mazinatane irinku? You think sabida I work here I will be so useless and cheap ready to serve any mandayazo cin abinci? Allah ya kyauta na hada jiki da mutane irinka that behaves like an animal cussune sukeda wannan dabiâan, Iâm not taking your order, find another waiter or call Manager
wurin but I refuse to serve you!â Tai maganan tana juyawa azuciye, Binyamin ya tsareta daidanu, tunda yake arayuwansa baâa taba marinsa ba sai yau. kirjinsa wani kalan burning da sensationyakeyi, sai kawai yaji sheâs the one for him, he wants her now more than ever, and ba ja dabayahe must have her, whatever it takes, calmly yace âyou have everything danake so, and ni bamazinaci bane rather ni mabukaci ne! Aurenki zanyi and zaki iya barina aduk sanda kikagadama, I will pay you to marry me, just think about my offer, idan kika shirya call my PA this is hiscardâ yayi maganan yana wani kalan shan gabanta ganin sheâs heading for door, ya tsaya jikinkofandatake kokarin budewa yamika mata card din, Hibba ta tsaya chak tana kallonsa kamanzatarufesa da duka, katin yakara mika mata yana kallonta shima yana kallon balaâin dake tashi aidanunta, hannu tasa ta fizge katin ta yar akasa agabansa tasa sneakers na kafafunta tashigatakewa ta kallesa kaman ta zageshi tadaure cus ba tarbiyanta bane tace âyou are a cheapmeanman, how dare you disrespect me like this? Lumshe idanu yayi yabude yayi wani calmkaraminsmile ganin sheâs very angry and she feel he disrespected her, shikuma harga Allah heâs just
being real and straight cus yasan no woman can love him at all, ahankali yace âbana cikinmazan dake tursasa mata, mata come to me willingly and they have the right to also leaveidansun gaji, I just want to sleep with you that is all! You call it disrespect I call it honesty!â Yayi
maganan yajuya yabude kofan haryasa kafa zai fita saiya tsaya ya dakata batare daya juyobayace âby the way Iâm AAâ yana maganan yabude kofa yafice. Hibba tabisa dawani irin kallon mamaki da bacin rai, yana tafiya security sa daya saka blacksuit
biye dashi abaya, Allah baitaba hadata da straight forward dan iska irin mutumin nan ba, gashi
yasha babban riga da hula kaman na Allah, wlh tsabagen bacin rai saitaji she just wannagohome daman itâs almost time for her shift to end 1PM hakan yasa tabude kofa tafito manager
na kallonta tahaderai tamau direct tawuce changing room dinsu tacire kayan tadaura abayantabaki akai tai rolling gyalenta tadauki handbag