dinta tafito ko sallama batama kowa ba kawai tawuce ta tafi sauran ma’aikatan na tabe baki har bakin titi taxi along tahau kusan guda biyuhar
zuwa village na Jahi nan gidansu yake da kafa take dandarawa cikin anguwansu har takai
gidansu wanda yake gidan haya, flat flat ne tawuce flat nasu, kafin takarasa aka bude kofanwani yaro ne dayadan tasa yafito kana ganinsa bazai wuce 8yrs ba, baida jiki at all kamantsinkesiririn gaske, yana sanye da yadi riga da wando ajikinsa sai bakar sweater da bakar safa
akafansa, da hulan sanyi akansa dan sanyi na damunsa, yace “Mommy oyoyo, Mommy oyoyo, Mommy oyoyo, Mommy tadawooo” duk yanda ranta yake abace saitaji ya mance gabaki dayaganinsa, hannu ta budemai tana murmushi harta baiyi wata wata ba yazo yana gudu kamaniskazai kwashesa ya rungumeta itama tai hugging nasa tsamtsam ajikinta tace “Hibban din Mommyoyoyooo” dasauri yasaketa yakai hannunsa zai zare jakanta daga kafada da murna yace “mekika kawomin Mommy”? Duk taje aiki takan kawomai dan snacks haka ko nama ko kazawandatadan samu idan an rage, yau ranta yabaci duk batai hakan ba, dasauri takama hannunsatace“bari na huta anjima kadan sai mu fita mu saya ko, kasha maganin rana”? Dasauri yana sakekarban handbag nata yace “Umma tace yakare” bugawa kirjinta yayi sosai bana wasaba tamakasa magana ta tsaya sai Hibban ne yaja hannunta yace “let’s go Momy” ijiyan zuciya ta sauketabisa har gaban flat nasu ta zaro kafafunta daga sneakers tai sallama tashiga falon whileHibban ya duka dan daukan takalminta ya bubbuga yashiga dasu ciki dan gidan nan anasatantakalmi, the only takalmi da ake bari waje is slippers, bubbuge takalmin yayi saiga kati mai kyauyafado tare da kasa daga kasan takalmin, dasauri Hibban yasa hannu yadauki card din yasahannunsa ya kakkabe ya goge kasan saiya taso rike da takalmin da katin da hanbbag yabudedakin yashigo yana maida kofan yarufe yace “Mommy is this for you?” Bakowa a dan
madaidaicin falon dayake dauke da kujeru ga yar TV da Gotv sai dakuna guda biyu sai kitchenda bayi daya, dasauri yace “Mommy” bude kitchen akayi aka fito wata yar budurwace dabazatawuce 16yrs ba tana kama da Hibba, duktai zufa tace “dalla chan wai bazaka yima mutaneshiruba kahanani jin abinda akeyi a Guddan din Zeeworld” hararanta Hibban yayi sosai dan kokadanbasa shiri yace “baza’ayi ba” da gangan yadaga murya dayafi nada ma yace “Mommyyyyyy” aikocikeda harzuka yarinyar ta taho wajen batai wata wata ba ta kwadesa da mari tace “kai marakunya ko” dafe kumatunsa yayi sai kuka dasauri Hibba dake bayi tabude kofa tafito, yanaganinMamansa yakara sautin kuka yace “Mommy kinga Anty Salma ta dakeni ko” Hibba ta kalli Salmatace “mesa zaki maresa Salma? Kome yamiki bazaki gayamin ba bakiga bayida lafiya ba” cikedatsiwa Salma tace “yasan baida lafiya bazai natsu ba, ya isheni ni da gidan ubana, yaje gidansu
yayi haukan nan mana yaga idan damai dauka su tattakasa, suda ko biscuit dinsu babu
acikinsa” “me kikace Salma?” Duk sukaji muryan wata dattijuwa na magana takaraso wajentanama Salma wani kallo cikin matukar bacinrai Umma tace “me kikace Salma?” Cikin fushi dabacinrai dakuma rashin kunya Salma tace “duk kunbi kun bata yaro sabida sikila ne shi yanamamutane rashin kunya laifi nane, ni wlh duk sun isheni da dare yahana mutane bacci da rashinlafiya da rana kuma rashin kunya wawa kawai….” Hannu Umma takai zata kaimata duka tace“kaniyanki Salma” dasauri Hibba tarike hannun Umma tace “Umma dan Allah karki tabatakiyakuri, shima ai Hibban din ba kanwan lasa bane, akanme zai dinga ihu? Bakasan inda nakebane ko ba agabanka na shigo gidan ba? Wuce muje” sai kawai takama hannun Hibban sukawuce dayan dakin dake gefen na Umma, Umma ta kalli Salma tace “kinji kunya Auta yanzuyayanki Hibba kikema rashin kunya?” Cikeda tsiwa tace “kaman ya Umma ni da ita nayi kodadanta mara kunyan yaro” wani girgiza kai Umma tayi tace “ahhh yayi kyau, kodan abindatakemiki bazaki dagama danta kafa ba, Salma ce makarantan ki ita tabiya miki jarabawan WAEChar
dinkin Candy saida tamiki, indomie nan dakike dafawa ba ita tasaya ba iyye Salma kikemaHibban haka wayafi karfin ciwo aduniyan nan” cikin kwakwalan yarinta tace “nidai nagaji daHibban kuma bazan fasa fadaba ku maidasa gidansu babansa mana ha’a kawai an hanani kalloba” cikeda takaici Umma tace “wannan Gotv yakare wlh bazan bari tayi wani ba Shegiya ja’irakwadayayya” Umma tai maganan tajuya tai wajen TV ta kashe.
Idan tace abinda yafaru bai mata zafi ba tai karya but bata taba nunama Hibban she’s sad, sabida yanzu yayi wayau sosai, to yaron da yanzu tsayinsa yakai wajajen kirjinta ai yayi wayau, babban katifa ce lomba one adakin akasa agyare tun na aurenta ne anan take kwana da Hibbandakuma Salma, Hibban ya ijiye jakanta da canvas nata yazo yazauna kusada ita yana batacarddin yace “Mommy I saw this on your shoe” kallo daya tama card din tagane wanda mutuminnanyabata ne dasauri ta karba ta jefar chan kasa ahankali tace “mesa bakajin magana Hibbanmesakakema Anty Salma rashin kunya bakasan tana matsayin Mamanka bane” make kafada yayi
yace “you are my only Mommy Anty Salma muguw….” Wani kallo tamai hakan yasa yagadiyemaganan yace “she’s always beating me Mommmm” jawosa jikinta Hibba tayi ta shafa
fuskansa tace “don’t be rude to anyone again okay” gyadamata kai yayi yace “Mommy I want toeat indomie inje incema Anty Salma kince ta zubamin”?
Dasauri tace “no bari tagama zan dafa mana ga caprisone chan dauko kasha” dasauri yace“dabiscuit?” Gyadamai kai tayi wani jumping yayi cikeda jin dadi tabisa da kallo kafin tadauki
magungunan sa tana budewa duka sun kare, maganinsa gabaki daya idan ta tashi saya isabout
118k cus yanada phenomena kap kudinda take dashi yanzu bazasu kai 20k bama a account
nata
“Umma gas yakare” taji muryan Salma na fadi hakan yasa tamike tsaye ahankali tabude kofatafito Hibban biye da ita daidai Salma na fitowa daga kitchen din da karamin pot data data
indomie ciki daya hadu yayi kyau a idanu tazauna akasa tana goge zufa Hibban na kallonpot dinyana hadiye yawu, Umma tace “Hibban jeka zauna kuci tare” wani kallo Salma tama Ummatace“wlh yasamin hannu a abinci kome namai shiyaja” Umma tace “to sai ki tashi ki dauko robaki
zubamai tunda dai gas yakare Hajjaju” abune ya tsaya mata awuya saitadan saci kallo Hibbasuka hada idanu tana kallonta dan kunya taji saita tashi saita kara kallon tukunyan ta kalli
Hibban tace “kuma wlh nasan yanda nabar abuna ka tabamin kashiga uku” Umma kawai tabuga tagumi tawuce kitchen chan sai gata tafito da plate tazo dasauri Hibban yazo wajenSalmata zubamai kadan tamikamai yajuyo yakalli Mamansa data dauke kai saiya kalli Umma saiyafashe da kuka runtse idanu Hibba tayi idan Hibban na kuka har cikin bargon kashi ta takeji
sabida tana bala’in tausayin yaron nan arayuwanta, Umma tasowa tayi tace “haba Salmakiji
tsoron Allah, yau ace mufadi mu mutu kene zaki rike yaron nan, kada ki mance fa marayane, Mahaifiyarsa ke aiki day and night ta kawo abincin nan aci Babanki na bakin titi yana huraiskaataya abiyasa hamsin, dari, yaron nan baida lafiya da Wanne zataji? Da abincin da babu agida?Ko da gas da babu? Koko da magungunan marayan nan da babu? Menene indomie da bazaki
basa yaci ba haba Salma?” Dan sanyi jikinta yayi saitai kwafa tace “to karamai” karamai Ummatayi da dan yawa tabasa na plate ita a pot Salma tai kwafa tace “kama mutane shiru konakarbi
abuna” shiru yayi da sauri yana gyara zama yahauci, yanason indomie da taliya barinma ayisusuyi tsayi har tsotsa yake, ya tsani tuwo with passion, komawa kujera Umma tayi tazaunatakalli
yanda Hibban tai shiru ta matukar bata tausayi da sauri tace “ba sai an sayi gas ba inadagawayi, nake cewa ba abinci akwai garin dan wake da garin tuwo inada yan chanji sai asayo daddawadakuka mu kada miya, kudin hannunki ki rike anjima zanje wajen Atine mai adashi kwasatanext
week ne naga idan zata oya bani aron dubu talatin din inyaso kwasana yazo ta rike saimuhadamu sayamai maganin duk iya yanda yakai” murmushi ta kakalo tama Umma tace “karki damuUmma bari nai salla saina shirya zuwa aiki zan miki transfer sai asai gas din” Tana maganan tamike tawuce dakinsu Umma tabita da kallo kafin takalli Salma da Hibbandahar sun fara hira suna gasan cin indomie kawai ta girgiza kai agidane Salma ke fada dashi faAmman a islamiyya ko a unguwa aka tabasa sai inda karfinta yakare Amman agida sunafadasau dari kafin dare yayi. Bayinsu tashiga tamaida kofa tarufe tadaura hannunta saman bakinta hawaye na saukowadagaidanunta, ga maranta dake ciwo, jingina tayi da bangon bayin tasauke hannunta ahankali kasasaita mika hannun ta kunna tap na wajen takai hannunta kasa ruwa na sauka a hannun, ahankali
tadaura zare hannun saita kawai ta dage riganta sama ta daura hannun kan maranta ta wani
lumshe idanu ruwa na diddiga kasa zuwa cikin pant nata, yawanci idan maranta namataciwoshi always do this sai abin yatafi, sometimes kuma damuwan Hibban na sa ta mance abindakedamunta, hakanan kawai taga flash na fuskan mutumin nan na dazu a idanunta yace “I want sexHibbatullah!” Dawani irin gudu tabude idanunta tarrrr tana zaro hannunta daga cikin wandodabatasan sanda tasa hannun a wando ba gabanta ya jike sharkap tai tsaki sosai tana dukawawajen ahankali.
DUK WACCE TAKARANTA LITTAFIN BATARE DATA BIYABA WLH BAN YAFE MATABA! THISBOOK IS JUST 1k DAN GIRMAN ALLAH PAY!
PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK
Chat me up idan kin biya wa.me/+2347012181461
[8/1, 3:57 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3 ⃣
DUK WACCE TAKARANTA MINI LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA!
THIS BOOK IS 1k only
PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK
Watsapp me wa.me/+2347012181461
Ahankali tazaro hannunta daya jike ga madara p*ss duk akai ta kalla, takai 1min ahaka sannanta tashi tawanke hannun sai kawai tama cire kaya tai wanka ta dauro alwala tafito tashigadaki
ta shirya tsaf yanzu ma wani abayan takara sawa tai salla tadauki jakanta ta tsaya tamaMamatransfer na kudin gas sannan tafito Hibban yatashi da sauri yace “Mommy zan biki” dasauri tace“no Hibban yau akwai sanyi agarin anyi ruwan sama gashi bakasha magani ba ka zauna agidakaji” kaman zaiyi kuka yakoma yazauna, Hibba tace “Umma bari naje gidan aiki, nasa mukukudin gas din sai a saya bari naje” Umma tace “to saikin dawo, Allah bada sa’a” takalli Hibbandaduk ya batarai saitai murmushi daya kara mata kyau ta duko tai hugging nasa cikeda lallashi
cikin magana kasa kasa tace “tell me mezan kawo maka idan zan dawo”? Kallonta yayi dasauri
yace “chocholate Mommy da cake da kaza” Umma tace “ohh Allah yaron nan baka basalafiyaba amman kabasa iya kwadayi” dariya maganan Umma yabama Hibba tace “shikenan tozankawo maka” ta mannamai kiss a kumatu tace “karkaje ko’ina banda kuma yima Anty Salmarashin kunya” gyadamata kai yayi yace “bye bye My Mommy naaa” Umma tace “idan baki kawotsaraban nan ba yau akwai tashin hankali Mommyn Hibban” dariya Hibba tayi tafice tanazuratakalmi crocs dayadan sha wuya tafita daga gidan. Kusan tafiya biyar tayi ta shiga wani gida kaman nasu haka a zaure taci karo da wata daakallazatai 35yrs itama tana sallaman nata yara mata guda biyu kansu daya tace “to ku koma ciki byebye” yaran suka mata bye tama Hibba murmushi tace “muje kafin su kara biyomu” suka fitodasauri suka fara tafiya, Matar tace “ya restaurant din Hibba? Ni yau wani yamin kyautan dubudari
wlh a restaurant dinmu ai ingayamiki ina tashi kasuwa nafara tsayawa da buhun shinkafanadawo 75k sauran kudin kabawa Mama tai cefane” Hibba tace “Alhamdulillah atleast
damuwan yadan ragun miki Jamila” Jamila tace “wlh, maza mugaye ne kasakeni kuma kaki bani
kudin abincin yara har biyu nace ya karbesu wai sai sunyi girma, akwai Allah, yanzu dai kefayajikin Hibban?” Ahankali tace “dasauki Alhamdulillah yau lafiyan sa kalau yatashi har yanzukociwon kai babu, maganin sa yakare kina ganin nama Madam dinmu magana tadan bani
albasjina kafin lokaci yayi zata bani nasamu na siyamai magani?” Dan dakatawa da tafiyaJamila tayi tace “uhnnn gaskiya ban saniba amman ki gwada mata maganan ai mara imani nekawai will not understand condition ma danki tunda magani zaki saya zata iya baki” danijiyanzuciya ta sauke tace “toh Allah ya yarda” Jamila tace “ke baki samu tip a restaurant dinkuda
manyan kasa ke zuwa ba”? Girgiza mata kai Hibba tayi tace “uhmm ba tip dana samu, manager
mu baida kirki saikuma wani….” Saitai shiru tareda yin tsaki tace “work was not great at all yaudinnan” dasauri Jamila tace “meya faru? Manager yamiki wani abune? Nasanki da zafi idananaaiki a irin wajen nan fa sai kakai zuciya nesa inhar kinaso kici riba” ahankali Hibba tace
“manager called me Dog saikuma wani mutumi yazo yamin maganan that is worse thanabindama manager yakirani dashi” Dan tsayawa da tafiya Jamila tayi tarike waist tareda kama habatace “ke Meya faru haka Hibba”? Janta Hibba tayi tace “mucigaba da tafiya kinga karmuyi latti”
tafiya suka cigaba Jamila tace “ina jinki” Hibba tace “Jamcy nadawo cikin resturant dayakenajebama wata customer wayanta data bari ne Manager yatareni da fada, harda kirana Dogdagabaya yayi shiru yace muje muyi serving VIPs, damukaje wajen wani magidanci ne haka dabodyguard nasa da yan china ni kaman bahaushe kaman ba bahaushe ba he looks like yan Chanamman yafini iya hausa ma idan yayi magana, to bayan sun gama komi manager yace najeanakirana a ViP natafi na takbayesa order nasa kinsan me mutumin nan yacemini”? Hibba tadandakata itama Jamila haka tana kallonta, Hibba tace “wai cemin yayi yanaso ya kwanta dani
nawa zai biyani?” Dasauri Jamila tace “mene? Angaya masa ke Olosho ce?” Cikeda bacinrai
Hibba tace “shina gani aiko na daukesa da mari, sai yace shi ba mazinaci bane menene menene, aurena yakeso yayi, and zai biyani ko nawa na chajesa ya aureni” shiru Jamcy tayi tana kallonHibba harta gama bata labarin, Jamila tace “aurenki zaiyi da gaske yake koko yaudara ce?” Danshiru Hibba tayi chan tace “no I don’t think yaudara ce da gaske yake ba yaro bane, he seemslike irin direct mutanen nan masu fadi duk yanda tafito, so 100 percent da gaske yake” dasauri
Jamila tace “to ki auresa!” Wani kalan kallon Jamila Hibba tayi cus maganan comes as a shock to her takara kallontairinkallon me kikace Jams? What did you just say? Jamila tace “I am very very serious wlh ki auresa, bari kiji anything dazanyi dazai fitar da yarana da iyayena daga talauci wlh wlh zanyi as longasba sabon Allah bane maybe karuwanci ko sata noo but indai aure ne na sauna kakeso kayi dani
and you are even ready to pay me to marry you wlh zanyi koda secret wedding ne ina ruwanani?I will collect enough money dakoda zaka sakeni nasan natara im all set, trust me marry him” Mtswwwwww Hibba taja wani tsaki kawai tama cigaba da tafiya abinta Jamila tabiyota dasauri
tace “yanzu kiduba kigani Baban Hibban ya mutu yabarki da yaro da yan uwansa suka kasacontributing into his health school da feeding kullum kukan babu suke saima idan kikaje kokikanemesu for wani abu suhau miki fada cewa akan mene kika haifi sikila da ilimin they’re blamingyou, biyar dinsu babu ajikin yaron nan, kece first born agidan ku, sisters dinki biyu na gidanmiji
da yaransu, Salma ce kawai yanzu gabanku, Baba na fama da cancer hura iskan taya aiki ne?Tunda kika haifi Hibban baki huta ba kina buga buga baki nan baki chan jibeki dukkin kodeHibba keda kikai tashe gaki da kyau ga gashi duka duka you are just 30 why will you wastethisopportunity Alhaji yazo gareki ki auresa ki siyama iyayenki gida hadadde da mota ki bamakannenki dake gidan miji jari, kikai Hibban asibiti mai kyau, ki budema Baba da Mama watasana’an kema kija abinda zakija kihuta zakima kanki bakin ciki dan Allah ki dauki katin ki kirasakice kin yarda” Hibba tace “Allah ya kyauta, wlh wlh I’m not greedy for money ke kin sani, theway I survived gashi Hibban is 8yrs yanzu I will continue to survive hakan, Allah ke bada kudi badan Adam ba, da ace mutumin yayi approaching dina with respect danayi consider dinshi
Amman da girmana da yaro yatareni tagayamin maganan banza where is my self respect? Nono I’m not those kind of girls dazasu hadiye komi subi namiji sabida kudi” Jamila tace “okaynaji
yanzu to menene plan naki kan aure, duk wanda yafito d moment kika sanar dasu kinadayarodan shekara takwas sikla guduwa suke cus kowa manage rayuwansa yake babu mai nemanwani sabon nauyi yadaurama kansa” Hibba tace “daman na gayamiki auren zanyi? Su shazamansu nasha zamana nima” Jamila tace “Hibba sha’awa fa? Koke baki da itane?” KallontaHibba tayi da sauri, Jamila tace “magana domin Allah fa muba yara bane, I don’t knowabout youbut kusan kullum cikin dare sainayi kuka, dan shegiyan matsiyacin nan haushinsa nakeji ammanwlh duk daren duniya sainayi mafarkin gabansa dayanda yake tumurmusata agado da inagidansa”wani yammm jikin Hibba yayi jin abinda Jamila ke fadi dasauri takara saurin tafiyanta, Jamila itama takara tace “zawarci da wahala sai yanzu naga abinda yasa wasu zaurawankexuwa bin mazan banza sabida sudan samu a tsula musu, mukuma masu tsoron Allah kulluyaumin muna cikin matse kafafu muna tuna moment dinmu da mazajenmu dasuka sakemuyanbura’uba, ke yanzu baki tuna marigayi soja? Gasa karfaffan namiji” tsayawa Hibba tayi taredaruntse idanunta da karfi sabida tuna lovemaking nasu datayi, wani dariya ne ya kufcemaJamilaganin yanda ta tsaya tace “ahhh yanzu naji batu cus na dauka ni kadai keda feelings kemagashinan kinada shi Hibba, tun wuri kisan inda dare yamiki kada kifada ga halaka dazaranmaceta shiga 30yrs tashiga peak na sha’awa da jaraba kenan all you want is kiji lafiyayyen namiji
akanki yana zuba miki zarmalulu duk asuban duniya” dan dukawa Hibba tayi dasauri Jamilatace“ke na shiga uku Hibba” ta duka dasauri tana kamata tace “kan titi muke fa” dago kanta Hibbatayi idanunta sunyi ja ahankali tace “dan Allah Jams kidena min irin hiran nan, kwata kwatabanson magana ko hira ko labari akan tarayyan ma’aurata sabida ni kadai nasan halin danakeshiga saisa I’m always busy da aiki dakuma Hibban hakan na mantar dani komi” tausayi tabaJamila ta kalli hanya ana kallonsu tace “nadena mike to mutafi” ahankali tace “ina zuwa” Sosai
da bala’in mamaki Jamila tace “Hibba wai haka kikeda karfin sha’awa Innalillahi tun munayaramuke tare ya akayi ban sani ba” ture hannunta Hibba tayi tace “dalla cikani” tamike tsaye, Jamilatace “fitsari kikayi a abayan”? Chak Hibba ta tsaya ta juyo takalli Jamila dake kallonta wani
kunya na damunta, Jamila tace “warware rolling din ki sako gyalen ta baya sabida ya rufebayanrigan nasan kafin mukai yabushe Allah yabaki miji mai karfin biya miki bukata wlh wlh kumatunwuri kiyi aure kada kizo kizama karuwa” Mugun harara Hibba tamata Jamila tace “wai misali nake amman yakuri muje but wlh daninekedana kirasa dan daga ganin yanda ya iya batsa haka zai iya dandakan gindi”.😜
[8/2, 2:42 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 4 ⃣
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰Kisha mamaki🗣idan baki da kudin siyankayanYaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙatamusamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1
Karku bari ayi babu ku,😘😘
Nima M Shakur tuni na antaya🏃
Zaune yake cikin mota yayi shiru yana kallon hanya tunda yake in his life baitaba haduwadawacce yajita aransa ba sai wannan waitress dinnan, hannunsa yadaga ahankali yadaura kankuncinsa data mara yana shafawa ahankali yana tuna every word data fadamai alphabet byalphabet yana lumshe idanu, he’s a sucker for fearless mata, all matan dayake haduwa dasuthey’re not bold enough basa iya gayamai magana harma su maresa saidai idan suji pepper
suce ya sakesu, he finds this slap extremely hot and it’s one of his fettish mace ta dakesa, wani
suite awani organization sukaje fitowa yayi yafara shiga masallaci yayi salla yazauna yayi zikiri
sannan yatashi yafito yashiga building din zuwa chan sama inda wasu maza guda hudu
hadaddun gaske suke sunci gayu na gani na fada waje, biyu na buga snooker, biyu na bugachest ga security su da bodyguards na kowa na waje suna gadinsu, suna ganinsa suka tahodaya daga cikinsu yace “Areeffff” suka gaisa kawai saiya wuce ya zauna duk suka zauna, cikinsu biyu are Nigerians daya dandan president na Nigeria ne, dayan kuma yaron Minister of
FCT, sai daya wani Arab ne from Dubai, dayan kuma dan Russia ne bature ne, dukansu areagemate and tare duk suka taso from creach a UK and they’ve been friends since then, sukanhaduevery 3month ones in any country sukai choosing abinsu is more like a club duk inda kakelokacin haduwansu saikun hadu, they’re brothers! Sunyi wani kalan building bond for life dababu wanda ya isa yayi breaking, dan Russia ne mai suna Dawood yace “you late Areef!” Kishingida yayi yana daukan cup of tea yakai bakinsa tsare Areef da idanu dayasa yace “areyouhere for me?” Atare dukansu sukace. “Yesss!” Dan shiru yayi yana binsu da kallo one by oneyanda duk suke kallonsa saiya tuntsure da dariya kaman bashiba, he was seriously laughingsai
dukansu sukai murmushi ya shafa kumatunsa kadan yace “you know a lady slapped me todayand now you guys” yakara yin murmushi dayasa dasauri sukace “who slapped you” Dawudyadafasa ahankali yace “Areef wat is going on?” Fuzar da iska yafakatar da dariyan ya dafakafadan Dawud yace “the question is not wat is going on but what is not going on cus
everything is going on with me” yazare hannun yadaura saman kansa yazare hulan dake kansaya ijiye yana shafa fuskansa yace “I’m a 42yrs old man da all I crave for is to build a standardfamily, wife kids you know, I have everything but not family, I married more than 20 somethingladies none of them has ever spent good 7days with me they run away due to my condition” yayi
shiru yakara matse hannayensa akan fuskansa yace “I feel kaman I’m cursed!” Ya fuzar daiskadayasa Dawud yakama kafadansa, yazare hannunsa daga fuskansa yace “there’s no specialist
or hospital dabanje ba across d world ku kanku how many mutane kukasa nagani not totalkof
therapist” Yayi dan shiru yace “bantaba kashe wani arayuwana ba, bantaba yin wani intentional
mugun abu danasan Allah yahana ba, bantaba yin mugunta ba, banma tabajin labari someonemai kalan condition dina ba, sometimes I wish na mutu na huta, cus I will be on top of a ladykaman zan halakata and I will never get satisfied or cum and I can not stop having the sextell
me what punishment is greater than this?” Duk sukai shiru shima yayi shiru sai chan yadauki teayakai baki Hibba na fadowa ransa yace “I pick interest in the lady that slapped me earlier todayand I want her to be mine no matter what” aare sukace “why did she slapped you?” Murmushi
yayi yace “told her I want to go down on her she picked offense” haba sukahau dariya hardashi, Jafar yace “guys you all know I married a Yoruba girl right?” Duk suka gyadamai kai yace “tundamuka haifi yara biyu yanzu Daddy take kirana, I can’t touch her tace mun girma is time tolookafter children, she hates intimacy, and I don’t know hakanan ni yanzu ne nakeso muyi exploringintimacy together, and I hate the fact that she calls me the way the kids call me wai Daddy” abokanan suka kwashe da dariya Binyamin yace “are you not Daddy”? Hararansa yayi yace“common dude give me a break I love when my woman call me all those pet funky names, Daddy is a turn off for me ko gabana yatashi I wanna go down with her dazaran she calls meDaddy that’s all, the champion goes flat yanzu ma Champ doesn’t rise up again, sometimesI
wish I’m like you Man” ya kalli Binyamin haba sai dariya, tatattun yan iskan maza ne yanbokogakuma kudi, dasauri yace “guys! Listen pls” Duk sukai shiru yace “back in those days whenwewere dating I promised her no second wife but now I’m craving for second wife howdoI goabout it?” Dasauri kai tsaye atare sukace “tell her Bro and get second wife, remember lifestartsat 40” suka wani kashe dan Russia mai suna Alok yadan shafa kansa yace “ahhhhh!” Kallonsaduka sukayi, yadan sauke ijiyan zuciya yace “my case is fucked up” Binyamin yace “wats upwithyou and Fam