Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ÿþ*SAKATA*d'þ“&þ <Ø;ßStroy and written<Ø;ß By Sayyid writer (Legend) 'þ *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ* <Ø;ß<Ø;ß<Ø;ß _"˜ungiyar Marubuta masu tasawa, Rubutunmu shi ne tafiyar da ke wuce lokaci, mu ne masu Waukar harshen gobe a yau. Marubuci ba ya zana kalma kawai, sai dai ya zana mafarki a zuciya, ya maida shi haske ga al'umma. Wannan shi ne alwashinmu a matsayin mu na matasan marubuta. Taken mu shine Waga darajar Marubuta masu tasawa."_ <Ø;ß<Ø;ß<Ø;ß <Ø;ßSYou Na sadaukar da wannan littafi ga  yan uwa marubuta na cikin ™ungiyarmu mai albarka  *Future Writers Association*. Ku ne ginshi™in kwarin gwiwa da hasken tafiyata a duniyar rubutu. Wanan Littafin yafi ™arfin Shafi ko al™alami; wani Wan Sangare ne daga zukatanmu da ke Wauke da mafarki, ™alubale da burin da muke fatan cimmawa tare. Allah ya ka Worar mana da haWin kai, ka bun™asa ™ungiyarmu, ka ba mu ikon sauya al umma ta hanyar kalmomi. * Fatan alheri da ™auna.* *[Sayyid writer Legend]* (3E 'DDG 'D1-EF 'D1-J SHAFI NA FARKO (P. 01) Dur™ushe nake, gaban kawu Mudi yana zubamun bulalal da nake jinta kamar saukar ruwan dalma a jikina. Yata ™ar™are sai zubumun bulalal yake iya ™arfinsa, idanuwa na suna a murje kamar baza su zubar da hawaye ba. A cikin raina kuma faWi nake.  Ya ubangiji ka gama Mus ab da masifar duniya, da ta lahira. Ya ubangiji kasa yayi saSani da Alkhairi, yayi ido huWu da tsautsayi , da asara. Wata bulala da ta shigeni ce, tasa ™walla fitowa daga idona ba tare da na shirya ba. Da sauri nayi ™asa dakaina, ina goge ta da hijabi na. Mai na yiwa Mus ab a duniyar nan ya tsane ni har haka?, a kullum burinshi yaga ana jibgata kamar sabuwar jaka, ko nace tsohuwa tunda na saba da dukan. Tabbas nasan, ina da taurin kai, da kafiya, haka naci, amma kwata-kwata bani da rashin kunya. To yanzu ma ko ina da rashin kunyar, zan tsaya a waje na fara yiwa mutane rashin kunya ba tare da sunyi mun komai ba. Mahaukaciya nake ko me?, su kuma iyayen tarbiya, gidan da yafi na kowa tarbiya. Daga ance musu gani can waje, ina yiwa mutane rashin kunya. Shine zai sani gaba da duka.  Tashi ki bani waje. Muryar kawu mudi ta shiga kunnuwa na, tashi nayi na nufi cikin Wakin mu. Nasan Mamana ba zata ce mun ko sannu ba, hakan yasa na kwanta kan doguwar kujera, ina kuka na a hankali, zuciya ta cike da ™arin tsanar Mus ab. ³an mintina kad an, Sadiya da Ummi suka shigo Wakin namu, lokacin Mamana na cikin d aki.  Gaskiyya Yaya Mus ab baya kyautawa, kullum shi burinshi yaga an dake ki, ko da yaga kina yin rashin kunyar ai shi mai yi miki faWa ne. Wani haushin Ummi ya ™ara kamani, ita yayanta bazaiyi ™arya ba kenan, sai nice nake ™arya tunda gashi sun yarda nayi rashin kunyar. Ni daga ganin mutane, suka tambayeni gidan Alhaji Idi me mai. Na nuna musu gidan, d aya cikin su yace.  Mungode  yan mata. Ni kuma nayi dariya shikenan kawai sabida Mus ab ya tsaneni, yasa aka jibgeni kamar ba daren jiya yasa Yaya Iliyasu ya mareni ba. Sadiya ce, ta bawa Ummi amsa.  Nikam gaskiyya abinda Yaya Mus ab yake yayi yawa, shi fa bazai hanamu abu ba, sanan bazai sa a hana mu ba. Ita kad ai yake sawa a daka, itama kuma ba sabida soyayya ba, sai dan  yar tsamar dake tsakanin su. Duk gidan nan Yaya Mus ab ne kawai ke nuna ware, yana nuna ku kaWai ne ™annansa, kuma sauran yayin mu ba haka suke ba.  Sadiya gidan ku da wanan maganar, kar nasake ji kinyi ta. Gaba Waya gidannan babu wani mai ware, domin dukkan ku jini Waya ne, Hajja itace asalin ku. Kuma shi Mus ab ai yanayin sa ne a haka, bai da son mutane kwata-kwata. Ummanah dake cikin Waki ta faWa. Nikam takaici ya isheni, na yadda Ummanah bata taSa jin haushin Mus ab, juya musu baya nayi na kwanta. Tun ina jin maganarsu sama-sama har bacci ya d auke ni, zuciyata cike da tsanar Mus ab. ˜arfe 1:45 dai-dai natashi, domin nasan da zuwa islamiya hakan yasa natashi a lokacin. BanWaki na shiga na watsa ruwa, tare da Waura alwala na fito na tada sallar azhar. Ina idarwa na shiga Kitchen na lodo abinci, dan gaskiyya babu laifi Allah ya horemun ci, kamar yadda Mus ab ke dizgani cikin mutane. Yake cemun (Gara uwar ci). To kam gaskiyya ina da cin abinci, sai dai kuma idan naci yanzu fa zai iya zama naci har na dare, dan bani da yawan cin abinci akai-akai, lokacin farko dai xanci har sai yabawa mutane mamaki. Ina gama ci na zura hijabi na, nayi makaranta, a tsarin gidan mu (Gidan Galadima) duk lokacin tafiya makaranta sai an shiga Wakin Hajja, an gaida ta, kama da makarantar safe, rana, da kuma ta dare, sabida Sacin rai da hausin Wan gaban goshinta, wanda nafi tsana sama sa kowa a duniya yasa nakaWa kai na tafi banje na gaida ta ba. Ko a islamiyyar ma haka na zauna, kamar wacce aka yiwa mutuwa. Tsana da haushin Mus ab na lugude a zuciyata. Ko da na dawo ma banje Wakin Hajja ba, Sangarenmu na nufa nayi kwanciyata. A Sangaren Hajiya Hajja kam, tana ganin kowa na shigowa gaisuwar tafiya amma babu ni, babu alamu na. Hakan ya matu™ar damunta, tana nan zaune  yan islamiyya suka fara dawowa. Ganin sun ™are babu ni yasa tace da Iki.  Ikirama, kira mini Salame. Tashi Iki tayi ta nufo Sangarenmu, ina kwance kan doguwar kujera tashigo Wakinmu.  Salma, kizo inji Hajja.  Kice mata banzo ba& . ban ™arashe ba, naji an make mini baki tare da faWin.  Zanci ubanki Wallahi, Hajja kike cewa ace baza kizo ba. Sai kin ™ara tabbatar da cewa baki da kunya ko. cuEo baki nayi gaba, tare da sakkowa daga kan kujera, banko Wauki mayafi ba na fice. Dabda Sangaren Hajja, na hango Mus ab yana tafiya a hankali, kamar wanda ™wai ya fashewa a ciki. Idanunshi sunyi jazur, kamar gauta. A fili nace.  Allah yasa wanan ciwon kan ne ajalinka. A bakin ™ofar Wakin Hajja na tsaya, tare da cewa.  Gani.  Naganki tijararra, naganki. Juyawa nayi zan koma Sangaren mu, ba tare da na ce ko ™ala ba, tunda ni yau bakina jinshi nake kamar an Wora masa kwaWo, babu abinda nake ji sai tsanar Mus'ab, Hajja ta ™ara cewa.  Yanzu salame, tafiya za kiyi.  Toh Hajja mene zance miki, bayan wanan kafirin la ananne jikin naki, yasa  ya yanki suna dukana, sun mai dani kamar wata jaka, kowacce a ka siyo.  Yanzu Salame,Mus abun kike kafurtawa, har da la ana. To fice ki bani waje.  Daman bani na kowa kaina ba, kice kika nemeni. na faWa tare da fice, a hanya na ™ara cin karo dashi, har yanzu bai kai ga shigowa ba. Dogon tsaki naja tare da cewa.  Duk wanda ya Wauke zalunci a matsayin sana a, rayuwarshi zata ™are a jinya. nikaina nasan da a ce ba'a wanan halin Mus ab yake ciki ba, da kafin na ™arashe wanan maganar na kwashe ha™ora na a hannu. Ci gaba yayi da tafiyarsa, nima nayi Sangarenmu, a raina ina nanata addu a ta  yar kullum.  Allah yagama Mus ab da masifar duniya. *Asalinmu* Dafarko dai sunana: Salamatu Yunusa Galadima. Kakan mu shine Galadiman, bawai Galadima na fadar sarki ba, a ah sunane kawai yace. Mahaifina Yunusa shine Wa na Uku wajen Galadima, Yakubu shine babba, wanda muke kira da Abban ciki. Sai kuma Aisha wacce muke kira da Mami, sai Mahaifina Yunusa wanda kowa ke kiranshi da Abba, sai kuma Halima wacce ake kira da Ummah, sai Abbas da ake kira da Alhaji ™arami, daga shi sai Ilyasu da ake kira da yaya Ilyasu, shi kam shine baya son ace masa Kawu, shiyasa ake ce masa, Yaya ilyasu, sai kuma autan su Kawu Madu. A ta™aice da Galadima kakanmu yana da  ya ya bakwai, maza biyar mata uku. Kuma duka wa yan nan  ya yan sun fito daga matarsa guda Waya, (Hajiya Hajja). Kakanmu Galadima, tsohon mai kuWi ne. Domin ko gidansa wanda muke ciki yanzu, yana da girman da kowanne part zau dauke mata hudu. Kafin rasuwarsa shiya bawa kowa Sangaren da zai zauna, domin bayason yaga yaranshi su raba giadaje. Yace yana da burin ganin mun tashi a zuri a Waya. Abban ciki ne ya fara aure, matarshi yar kano ce mai suna Jamila. Muna ce mata Maman ciki, idan mutunci yana yawa to ya yiwa Mamam ciki yawa, tana son mu, tana kaunar mu. Duk abu indai Maman ciki ce bata taba ware mu da yaranta, sanan mijinta shine babba. Kuma ta dau girman, domin har su Ummanah Yaya suke cemata, tana da yara guda biyar. Mai sunan Hajja ce babba, wacce yanzu take aure a Abuja, da yaranta guda biyu, yanzu gaba daya gida ance da ita, Yayar Abuja. Sai kuma Yaya Amira wacce ke aure a Zaria, Wanta guda daya ne. Shekarar da ta ™are ne, a ka aurar dasu, su hudu a cikin gidan. Daga ita Sai Mus ab, shine babba a maza a Sangarensu, sai kuma mai binsa Mai sunan kakanmu. Daga shi Sai Ummi dake auta a bangarensu. Sai kuma  ya yan Mami guda shida, su kam ba a gidan Galadima suke ba, kuma basa amfani da sunan Galadima kamar yadda mukeyi. A tsarin wanan gidan, yadda mahaifanmu ke amfani da Galadima haka muma mukeyi, kwata-kwata bama amfani da sunan iyayen mu, yadda mahaifina ke amfanu da Yunusa Galadima, haka nake amfani da Salma Galadima. Kuma kowa na cikin gidan haka yake amfani dashi. Legends pen. (08165383931 / 08129553971). *SAKATA*d'þ“&þ <Ø;ßStroy and written<Ø;ß By Sayyid writer (Legend) 'þ *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ* (3E 'DDG 'D1-EF 'D1-J SHAFI NA BIYU (P.02). Mu hudu ne wajen Mahafinmu, Yaya Asma u ce babba. Wacce tana cikin  yan matan da aka aurar shekara da ta kare. Sai kuma Muhammadu dake bin ta, sai ni sai Mai sunan Hajja. Wacce itace autar mu muna ce mata Iki. Itama Ummah bata gidan Galadima, amma kuma yaranta maza uku, duka a gidan Galadima suke, sai matan ne a wajenta, wa yanda sune ™anana dan muma nun girmesu. Aliyu, shu aibu sai Kuma mai sunan Galadima. Sai kuma Sangaren Alhaji ™arami, shi  ya ya uku gareshi, Yaya Khadija ce babba. Itama tana cikin wa yan da aka aurar shekarar da ta ™are, daman uku ne a cikin gidan Galadima. Sai kuma Waya daga gidan Mama. Sadiya ce ke bin Yaya Khadija, Sai kuma ™anwarta guda daya. A cikin jikoki 27 da Allah yabawa Hajja, sai Allah ya jarabce ta da son guda daya, fiye da sauran jikokin. Har ake tunanin ta mafi son shi a kan wasu yaran na ta. Mus ab Galadima. Tun haihuwarsa take nuna masa muguwar ™auna, fiye da tsammani. Dan ko sanda yana jariri yayi kuka, nan Hajja zata fara balbalin bala i, ˜arshe dai Maman ciki, ba tajira lokacin yaye yazo ba ta mi™awa Hajja abunta. A cinyar Hajja ya taso, Wangata, Wan lele, rigimamme, mara kuma jin magana, sabida gata da ya samu wajen Hajja, kowa bai kyale ba a lokacin ™uruciyarsa, har da kawunansa wa yanda basuyi aure ba lokacin. Haka rayuwa tai ta tafiya, har a kazo lokacin da muka diro duniya, mu uku ne a set Winmu. Sadiya ce babba, sai kuma Walidah, ni ce ™arama cikinsu. Tun tasowa ta, nake mugun son Kakata Hajja. Ina ™aunar Hajja sosai da sosai, itama ganin haka yasa take ™aunata. Sa dai Mus ab ba ya ™aunata ko kaWan. Haka rayuwa tai ta tafiya, har a kazo lokacin da muka diro duniya, mu uku ne a set Winmu. Sadiya ce babba, sai kuma Walidah, ni ce ™arama cikinsu. Tun tasowa ta, nake mugun son Kakata Hajja. Ina ™aunar Hajja sosai da sosai, itama ganin haka yasa take ™aunata. Sa dai Mus ab ba ya ™aunata ko kaWan. Da zarar nazo wajen Hajja, zai fara dukana, ni kuma Allah yasa mun taurin kai, kafiya, naci, da kuma rashin ha™uri. Shekaru d ai-d ai har goma ne tsakanin ni dashi, amma a wanan lokacin da nake da shekara uku, shi kuma yake da goma. Da zarar ya dake ni, ko ya buge ni, ko ya harare ni, kai ko kallon banza yayimun sai fa na rama. Wanan ramawar da nake itace abun da ta kara haifarwa da Mus ab tsanata, ni kuma wanan tsanar tashi itace ta raini tawa. Mus ab bashi da kunya, ko yayunsa maza ma yi musu yake. Wanan rashin ha™uri nawa, yawan faWa da ™arata da Mus ab ke kaiwa Hajja. Shi yaja ta fara yi mun faWa, har tana hanani zama a Sangarenta, da nazo zata fara cewa. Ni Salame, wanan halin rashin ha™uri naki ya fara isata na. Ke kenan bazaki zo ba, sai kin addabarmun yaro?. Cikin kuka nake cewa.  Hajja shine yake duka na.  Ke kuma da baki da kunya, shine sai ki rama ko?. haka kullum muke fama da Hajja, har naji zuwa Sangaren nata ya fara fita a kaina. Abinda na kwana, na tashi da sanin shi shine. Mus ab yana masifar son ganin ya kai ™arata, dan tu ina  yar mitsitsiya idan ya dakeni, nayi masa Allah ya isa, sai yazo ya ce.  Ya ganni a waje, ina yiwa wani Allah ya isa. haka za asani gaba, ai ta jibga kamar sabuwar jaka, nai ta kuka kamar marainiya. Irin wa yannan abubuwan, sune suka taru suka haifar da muguwar ™iyayyar Mus ab a zuciyata. ˜iyayya irin mai girman gaske, sanan da yanda yake yiwa kowa rashin kunya, yasa na ™ara jin haushin sa. Sai da Ummanah ma Allah ya jarabce ta da ™aunar Mus ab. ˜auna ta gaske, bata taSa ganin laifinsa duk abunda zaiyi, ko da kuwa ya dakeni, ko yayi mun sharri an dake ni. Haka zan zauna nai ta kuka, amma ko a jikinta. Kamar yanda na faWa.  Gidan Galadima gidane na haWin kai, ™aunar juna. gida ne da babu wani ware, kowa yana son kowa,sanan kowa yana da set na, sakwanin haihuwa. A bangaren rayuwa, gida ne na masu rufan asiri, ba zaka ce mana masu arzi™i ba. Amma duk wani ci, sha, suttura, wajen zama, wajen karatu, munfi ™arfinsu. Muna rayuwa a nutse cike da tarbiya, kowa na ™aunar kowa. A Sangaren kyau kam. Duk cikin gidan Galadima babu wanda yakai yayata Asma u kyau. Duk da ance tana kama dasu Yaya Khadija, amma kowa yasan tafi kowa kyau A cikin wanan gidan. To ni da ita muna Wiban kammani, ko da baza ace nike biye mata a kyau ba. Bazan huce ta uku ba a cikin gidan Galadima. A maza kam a bayyane take, Mus ab Galadima yafi kowa kyau, dan har wani shigen kama yake da wanan jarumin na indiya. (Aditya Roy Kapur) kawai shi Mus ab yafi Aditiya faffadar fuska, kasancewar ta Aditiya  yar tsurut ce. Amma ni bana ganin wanan, sabida girmam tsanar da nayi mishi. Nikam zance ban taSa jin yakira sunana ko sau daya ba. Yoo mutumin ma da harkar arzi™i ba ta haWa ku ba, ta ina zai kira sunanki?. A haka har mu kazo matakin gama firamare, zuwa sakandire. Mukam a gidan mu ba a cewa mace ba zatayi karatu ba. Sabida iyeyenmu nan duk da iliminsu, sai dai kuma ba a taSa samun wacce taje gaba sakandire ba, domin da zarar sunje matakin siniya samari zasu fara SulSulowa kamar ruwa. Hajja kam cewa take.  Tun da samarin nan sunzo, to aurar da yaran nan, sabida lokaci daya mazaje ki zu war wa mace, da zarar sun kare to tsiyayewa zasuyi kamar hawaye. Hakan ce ta faru kuwa, da zarar  yan matan gidan mu sunkai senior, zakiji anyi musu baiko. Suna kammalawa za ayi bikinsu, wasu mazajen na barin su su ci gaba, wasu kuma basa ci gaba. Auren da akayi shekarar da ta gabata, shine aure na uku da akayi, sabida idan aka tashi sai a hade mutum biyar, ko uku, maza da mata. A yanzu mukam mun shiga Ss1. Mu uku abun mu, sanan an saka ran aurar damu tare dasu Mus ab, da wata buduruwarsa Junaidiya. Yarinyar kamar tsinken sigari haka take, ni ina mamakin yadda Mus ab yake son yarinyar nan, duk kudinshi, duk gayunshi, duk ajinshi. Sai kuma wani lokacin nace, menene nawa?. A zuwa yanzu, tsanar Mus ab ta danne ™aunar da na kewa Hajja. Dan ko Sangarenta banni xuwa, indai Mus ab na garin. A kwanakin baya nai ta biyewa Mus ab, ina zaginsa da masa rashin kunya, shi kam sai ya dakeni sosai, sanan yasa kawunnai na, ko yayumun su zaneni. Bansan mai yasa kaf ahalin Galadima, ake yarda da maganar Mus ab ba, ni kuma ake kin yarda tawa. Ko dan shi yanayin magana cike da nutsuwa, niko da hayaniya nake magana. Sanan ina ™aryatashi a gabansu. Haka za aita jibgata kamar jaka. Akwai wataran da nayi niyar daukan fansa a kan Mus ab, Naje har Sangarensu lokacin Maman ciki na kitchen. Da sallama nashiga Kitchen tare da faWin.  Maman ciki, aiki akeyi.  Eyh, diyar ciki. dariya nayi, sabida sunan da take kirana dashi kenan.  Ummi bata dawo ba kenan?.  Ke wai lafiyanki, kike mun tambayoyi haka. Murmushi nayi sanan nace. Babu komai, sai anjima.  Dawo mana, Wiyar ciki. Naji ta fada murya a sanyaye, alamun taji babu dadi. Haka kawai naji zuciyata ta karye, nafasa yin abinda ya kawo ni. Abinda ya faru kuma, jiya da daddare har yaja Yaya ilyasu ya mareni. Mun dawo daga makarantar magariba, sai wani dan ajinmu Walid ya tareni a lokon baya. Yana tambayata a kan buduruwarsa, wacce take ™awata. Muna cikin magana, Mus ab yazo wucewa, da sauri Walid yace.  Salma ga yayanki. kallon Mus ab nayi nace.  Naganshi, yayi kyau kamar rago. gyaWa kai yayi yahuce, kasancewar lokon da mutane. Shi kam bazaiyi abinda xai zubda mai da mutunci gaban mutane ba. Ina shigowa harabar gida, naganshi yafito daga bangaren Hajja. Da sauri na nufin Sangaren nata, amma yarikemun hannu, juyowa nayi zan mai masifar da nasaba. Naji ya tsinkeni da mari. "Allah ya isa, Allah yagamaka da masifar duniya. addu ata  yar kullum gareshi, wacce shi kan shi ya haddace ta.  Zaki ci gidanku. ya fada tare da jana ciki, ihu na fara kur mawa, ko Allah zaisa maman ciki tajiyo ni, amma Allah bai nufita ba. Kai tsaye inda Yaya Ilyasu yake yakaini.  Yayana, nagaji da abinda yarinyar nan keyi. Har ta kai ga abokaina sun fara mun magana a kan rashin kunyar da takeyiwa mutane a waje. Da sauri na Wago, tare da faWin. Wallahi karya yake, Mus ab kai azzaulumi ne. Yaya iliyasu ne ya tare ni da cewa. Legends pen. (08165383931/ 08129553971). *SAKATA*d'þ“&þ <Ø;ßStroy and written<Ø;ß By Sayyid writer (Legend) 'þ *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ* (3E 'DDG 'D1-EF 'D1-J SHAFI NA UKU (P.03).  Tabbas kuwa, wanan ba rashin kunya bace. Salma mai yasa kike haka?. Cike da jin haushi na sake buWe baki nace.  Wallahi, karya yake min. Kawai ya tsaneni ne. ban rufe baki ba naji, an Waukeni da mari. Tabbas marin ya shigeni, domin har wasu taurari nagani. Suna yawo a sama, daga nan Waki na huce. Ban san mene zanyiwa Mus ab na huce wanan kayan haushin, sai dai kuma Waukar fansar duk kusanci dashi ne, nikam ina neman tsarin ubangiji da zuwa kusa dashi, ni ko a laira idan za ayi mana Hisabi so nake tazarar mu ta kasance nisan sama da ™asa. Idan kuwa har akace sai nuna gab da juna, ni mai iya yafeshi ce. Duk lokacin da Mus ab, ya matso kusa dani wani irin turnu™u™i nakeji daga cikin zuciyata. Wani irin zafi kamar ana soyata. Idan nace na tsani Mus ab, to na tsaneshi, bana fatan ko da rana daya naji na samu sasssuci daga tsanar da nayiwa Mus ab. Yau ta kasance Lahadi, babu makarantar boko sai islamiyya. Muna zaune a compound muna wasa, har yanzu zuciyata cike da Wacin marin da Yaya ilyasu yayimun jiya, kamar ance Salma fita waje haka naji zuciya na na fusgata. Kyawawan samari ne guda biyu, suna tsaye daga gefen gidanmu. Kyawawa ne sosai da sosai, cike da nutsuwa na fara tafiya zuwa inda suke, kamar wacce aka saka.  ³an mata barka. Daya cikinsu ya faWa fuskarshi da murmushi.  Ina wuni. na faWa kasancewar sha-biyu ta kawo kai.  Lafiya ™alau, dan Allah ko kin san gidan Alhaji idi me mai. Waga kai

Chapter 1 of 5