Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 5
kai ba. Amma ya ce wai A'ah, yanzu idan ciwon ya kashe shi ina yake so na sa ka kaina." "Kiyi ha™uri Hajja." kawu Mudi ya faWa. Abban ciki ya Wora da cewa. "A yanzu likita ya ce hanyar samun sau™i guda Waya ce, ayi masa aure." Abbanah ne ya ce. "Abinda ke raina kenan, dama ai akwai yarinyar da ya ke nema ko?." gyaWa kai Abban ciki ya yi, sanan ya ce. "Amma ya na da kyau idan anje neman auren a sanar da iyayen komai." "Salan su hana shi, to wallahi ba da yawo na ba." Hajja ta faWa. "Yaya ba fa cewa sukayi ya na da Mentel disorder ba, kuma ba cewa su kayi ya na sa yawan bu™ata ba. Dan haka wanan ai ba matsala ba ne." Abbanah ya faWa, Hajja ta cafeshi da ce wa."shine dai, yanzu ina so ku tashi daga nan kuyi gidan iyayenta a ba su komai da komai harda sadaki." "Shikenan, amma ni ai babu ni za'a je ko?." Abban ciki ya faWa da alamun tambaya ga Hajja. "Uhmmm." ta faWa a gajarce, sai kuma ya ™ara cewa. "Su ma masu neman auren Sadiya fa?" "Naga dangin Mahaifiyar ta ne, Wan gidan Yayar Mahaifiyarta uwa Waya uba Waya. Ba najin sun cancanci a hana su, duba da Mahaifinsa kowa yasan shi, tarbiyar gidansu ba Soyayye ya baci." Abbanah ya faWa. "Sanan yaron yana zuwa nan sosai da sosai, haka mahaifiyarsa." Itama Hajja ta faWa. "Shikenan, sai a ba su watanni. Amma kuna ganin za' a haWe dana yaron nan." "A'ah kar ku fara, banason auren sa ya huce wata biyu fa." Hajja ta faWa cike da damuwa. "Shikenan." kawai suka ce sanan suka fice, dole sai sunyi tasu shawarar a waje. Ina shiga cikin Wakin mu, nayi Sangaren Ummanah. ˜asan kayanta na shiga du bawa, nasan nanne wajen ajiyar kuWinta. Cikin sa' a na gano su, naira dubu daya na dauka na ™ara da Wari biyar cikin canji mota na, na fita siyo alewa sadaka. Shagon bayan gidanmu na je, na siyo lolipop mai tsinke, har leda biyu a cewa ta "idan zaka gode wa Allah, ka gode ma sa da babban masaki sai ya ™ara ma ka da wanda ya fi wanan girma." Ina dawowa harabar gidan mu, na fara ™walawa yara kira ina faWin."Sadaka, sadaka." cikin ™an ™anin lokaci yara su ka fara ta ruwa cikin gidan mu. Daga na cikin gida har na waje, ni kuwa faWi nake. "Duk wanda ya karSa ya ce Allah yabar ™auna." ai kuwa da sun amsa za kiji suna cewa. "An gode, Allah ya bar ™auna." na cafe da. "Amin." abuna, zuciyata shar, Allah ya bani zankaWeWen saurayi da ga sama. Walida ce ta fito wajen da na ke sadakar, ta kalli ne ta ce. "Sadakar mecece haka kuma?." Jin wani yaro ya ce. "Allah ya bar ™auna, yasa ta bi ni da idanu, ni kuwa na murje na ce. "Menene a ciki?." "Ce wa yayi yana sonki?." ta tambaye ni. "Ba ke uwar munafukai ba, a faWa miki kije ki ya Wa mutum." "Ya za'ayi na ya Wa ki?." "Walida da ban san halinki ba." na faWa ina ci gaba da sadaka ta. "Wallahi ba zan fada ba." "To ce wa yayi ya na so na, har da ba ni lambarsa." na faWa hankali kwance. "Lallai ne, ki na cikin Alheri. Kin san Sadiya ma an ba da ita?." "Naji ™ishin-™ishin dai." Na faWa, ni dai hankali na na kan 'yan sadaka. Ganin kamar ta ji babu daWi ya sa na ce. "Yanzu ke ma sai ki yi wa, Haidar magana kawai a kwashe mu." "kina ganin Haidar zai yi aure yanzu?." ta tambayeni cike da damuwa. "Mai zai hana shi tun da ya na sonki, ko ma ba za yi ba menene a ciki. Sai ki bawa wasu dama." "Ni kam na fi sonshi." "Sai ki zauna ki jirashi, ni dai wallahi ko yanzu a ka ce za'a Waurawa Masrur ne bin shi zanyi, na zauna na yi uban me a gidan?." Na faWa ina murguWa baki, kamar gaban iyayen nawa nake. ˜arar tsayawar Napep ya samu Wagowa tare, Su Ummah mu ka gani. Wani irin abun naji tsurum a zuciyatah, ga uban ledar alewa a hannuna, ga yara sun zangaye ni su na faWin."Allah ya bar ™auna." Legends pen. (08165383931/ 08129553971). Daga page 10 zamu gama free pages, mu shiga paid pages, ¦ 500 kacal ne sai kuma masu bu™atar complete ¦ 1000. Payment via. 8129553971 OpaY Sani Muhammad lawan. Shaidar biya. 08165383931. *SAKATA*d'þ“&þ <Ø;ßStroy and written<Ø;ß By Sayyid writer (Legend) 'þ *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ* SHAFI NA SHIDA (P.06). (3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE ˜arar tsayawar Napep ya samu Wagowa tare, Su Ummah mu ka ga ni. Wani irin abun naji tsurum a zuciyatah, ga uban ledar alewa a hannuna, ga yara sun zagaye ni, su na faWin."Allah ya bar ™auna." Sakkowa su ka fara yi daga cikin Napep Win, idanu na suka sauka a kan sa, a raina na furta. "Ya dawo bai mutu ba." na ja tsakin da ya fito fili, har Walida ta kalle ni, sai kuma na sake ce wa. "Kai ka Wai dai za ka ci tsiyarka, ni kam lokacin ta shi na daga gidan Galadima ya yi." "Sadakar me a ke yi kuma?." Umnanah ta tambaya, bayan sun ™araso inda muke tsaye. BuWe baki nayi zan fara wa'in- wa'in yaron da yake gaba na ya ce. "An gode, Allah ya bar ™auna." da sauri nayi ™asa da kai na, ban san da wane ido ne zan kalli Ummanah ba, Maman ciki kam ce wa tayi."˜aunar wa?." Shiru mu kayi nida Walida, nasan dai Walida ganin ina wajen yasa ba ta faWi komai ba, amma da ba na wajen tuni ta shai da musu. Ummanah ce ta ce."Ku shigo da kayan." sanan ta huce, Maman ciiki ma ta huce. Ido nasa na kalleshi, wata irin tsanarshi mai nauyi ta durga a ™irjina, ni ke nan ba zanyi masa mugun fa ta ya kama shi ba, duk da haka ba zan gaji ba."Allah ka gama shi da masifar duniya da ta lahira." na sake faWa ina daukan kayan. angaren Hajja suka nufa, mu kuma mu kayi bangarensu. A raina naji dadin dawowar Ummanah, ko ba komai zan Wauki wayarta na kira Masrur. Ban daddara ba, na mai da lolipop Wita jakar islamiya ta, a ce wa ta idan na fita nayi sadakar a bata, dan wallahi sai na nunawa Allah godiyata da yabani kyakyawan saurayin kamar Masrur. ˜arfe Waya da rabi nayi shirin Islamiyya, bayan na Wau jaka ta na fito falo na ce da Ummanah. "Na huce." tsaya ki mika wa Mus'ab doyar nan. TurSune fuska nayi sanan na ce. " Na ma kara fa." "To sai kin kai, ko abinda ya fi makara kika yi. Wai ni Salma yaushe ne zaki dai na yi wa Mus'ab wanan ™iyayyar ne?." "Au ni ce nake ™insa?." Na faWa a raina, a fili kuma na ce. "Ni ba ™insa na ke ba, kawai ba na son kowacce kalal ala™a ta haWa ni da shi." "Sabida ba Wan-uwanki ba ne ko me?." "Umma kawo na kai."Na faWa domin son tsayar da waccan maganar. "Salma ba fa ke ce kika haife ni ba, kin san da haka?." shiru nayi, ni ba na son a ci gaba da maganar, domin har cikin rai na ba na son wani abu da ya shafi Mus'ab a rayuwata. Ina tsaye ta gama soyawa ta mi™o mun."Sa a plast ki mi™a mai." ban ce uffan ba, na Wau plast Win na zuba. Ga ba daya na juye a plast din na kama hanya na fice, na fito daga Sangarn mu zan nufi Sangaren su na ga Sadiya ta dawo. Washe baki nayi da faWin. "Ka ga amarya, shine kika kwashe ™afa ki ka tafi, wato sai da a ka ce an basu shine ki ka dawo." Dariya tayi sanan ta ce. "Wallahi dazu Amina ta ce mun, Mal isah ya ce sai ya Sallani, shine ki ka ga na kwaso ™afa na dawo." Dariya nayi sanan na ce."Ba kunya ki ka tafi gidan su saurayi ki ka zauna." "Yoo kunyar wa zanji, ina shan zumar ™auna." ta fada ta na fari da ido."Uhm bari na mika wanan Sangaren Hajja, amma kafin nan tsaya ki amshi sadakar ki." na fada ina a jiye plast Win a ™asa. "Sadakar me?." ta tambaya ne da mamaki. "Allah ya kawo mun masoyi, na kece rai ni." Na faWa ina mi™a mata alewan."Ki ce mun kusa barin gidan Galadima." "Mun kusa fa." na fada ina hucewa, ita ma tayi bangarensu. A hankali nayi sallama, amma ba'a amsa ba hakan yasa na shigo ciki kai tsaye. "Yanzu Mus'ab da wanna ciwon ya kashe ka fa?." Naji muryar Hajja na faWa. Ahankali na ji ya yi magana cikin sanyin muryarshi."Hajja ai ina shan magani, ba zai kashe ni ba." "A'a nidai Mus'ab, gwanda kawai ayi auren nan. Irin wanwn ciwon na ku, aure ne kadai mafita." Nan take kwakwalwata ta gano mun cutar da ke damunshi, kuma gashi Wazu naji likita ya ce tayi Worst. "ChaS, irin su ne muke ji a Novel kenan? Wa'yanda matansu ke ramewa sabida yawan sha'awarsu." wata muguwar dariya ce ta tawo mun da ™yar na iya tare ta, sabida tinawa buduruwar da zai aura nayi kamar tsinken sigari haka ta ke. "Sai dai ta koma tsinken kwa-kwa." na fada a fili, ina dariya ™asa-™asa na shigo dakin. "Baki iya sallama ba." Hajja ta fada ta na hararata, nima hararar na mayar ma ta sanan na ce. "Kun can kuna hirar ku ai ba za ku ji ba." "Ke dalla me yasa baki da hankali." hararar na mayar kanshi, sanan na ce. "Ni ce ma kai." azabure ya ta so ya yo kai na xai da ke ni. Hajja tayi saurin ri™eshi, tare da fadin. "A'a Mus'ab na hana ka." Koma wa yayi ya zauna ya na haki. "Ai da ka dake ni, wallahi sai ka yi da nasani, domin yanzu Allah yakawo mun mai tsayamun, wallahi Mus'ab idan ka dake ni har kotu sai mun je." Na faWa tare da ajiye plast Win na juya. "Lallai yarinyar nan tabbata ki ke ji, to wallahi zaki zo ki same ni." Hajja ta faWa, shi kuma ya ce. "Da kin barni na Sallata." "A'a Mus'ab, ka dai na wanan saurin hannun." Shiru yayi bai ™ara ce wa komai ba. Ni kam ina fita na kaWa kai na yi makaranta abu na. A hanya nai ta yiwa yara sadaka, haka 'yan ajinmu. Duk wanda na bawa sai na ce ya ce."Allah ya bar ™auna." Kasancewar Ajin mu ba daya dasu Walida ba, ya sa ban fiya tsaya su tafiya ba. Allah bashii dawowa ma, ita kam Halima ba ma islamiyar mu Waya ba, ita hadda ta ke yi. A haka na shigo cikin layinmu, zuciyata fes sai dai ™ara hango Musrur da nayi ya ™arawa zuciyar ta wa haske, a nuste na ci gaba da tafiya har inda ya ke. Da mayalwacin murmushi a fuskar sa ya tare ni da faWin."Sannu da dawowa ranki ya daWe." Wani sanyi na ji da ya ce ranki ya daWe. "Yawwa sannu, YallaSai." na faWa sabida kar na ce ranka ya daWe ya zama kamar na kwaikwaiye shi gwanda na zo da sabon salo abuna. "Uhm, i apprecite this name." "You deserve it." na mayar mai cikin harshen turanci nima, domin ban son ya ga gazawa ta, ta kowanne fanni, domin yasan bani ka Wai nayi sa'ar samunshi ba, shima ya yi sa'ar samu na. "So how was the school." "Alhmadulilah YallaSai, how was your work." "Everything great, ya mai jiki." "Jiki gashi can ya na fama." Na faWa, in i don't care, ban son ma ya sake mun maganarshi. "Tun Wazu ina ta expecting kiranki." Murmushi nayi kafin na ce."Ina ta jiran Ummanah ta dawo da ga asibiti kafin na kira." "Ouh, bakya da waya!?." Ya fada da mamaki ™arara a fuskarshi. Sai naji na zama wata kala, dama bance ba. "Yaka ma ta na sama miki." Da sauri na girgiza kai. "Abbanah duka ne zai yi, kaba ri with time za'azo lokacin da zaka bani." Murmushi ya yi sanan ya ce. "I'm so glad to have you in my life." ˜asa na yi da kai na, sanan na ce."Same here." Kamar an ce Salma juya, idanu na suka sauka a kan shi, a raina na ce. "Ko uban me yake yi a nan, oho." "Fulani, wanan kamar mara lafiyan nan ko?." "Fulani.." na sake maimaita sunan, ya masifar yimun daWi. Na ma manta da abinda ya tambaye ni. "ko ba shi ba ne?." ya sake tambayata. "Yeah, shine." Na faWa. "Oh ya warke sosai, gida Waya kuke kenan?." "Uhm, family house ne." Na bashi amsa, ni ban son maganar wan can Mutumin. "But you look alike kamar blood brother na ki." da sauri na girgiza kai sanan na ce. "Godforbid, cousin brother ne." Dariya ya yi sanan ya ce."Mene na Godforbid Win?." "Ni kam, i really hate this Mus'ab, mahaukaci ne fa Wa zu fa ce wa ya yi wai zai dake ni." nan da nan ya haWe rai, sanan ya ce. "Du ka kuma?." Na Waga kai sanan na ce. "Ai bashi da hankali." "Da'alama faa." shima ya faWa. "YallaSai bari na shiga gida, Ummanah na jira na." "Okay, Fulani take good care I love you." "I love you too." Na faWa tare da juyawa da sauri, har na kusa shiga gida ya ce."Am, Fulani kar ki manta ki kirani faa." Daga kai kawai nayi na huce, Mus'ab na tsaye bakin gate nazo zan huce, sai da na kalleshi wata sabuwar tsanar ta sake dirga a raina, sanan na ce. "Allah ubangiji ba danni ba, ba dan Halina ba, ba dan laifuka na ba, ka gama Mus'ab da katuwar Masifa ko iya duniya ne, masifa wacce za ta azbtar da shi." Legends pen. (08165383931/ 08129553971). Daga page 10 zamu gama free pages, mu shiga paid pages, ¦ 500 kacal ne sai kuma masu bu™atar complete ¦ 1000. Ranar litinin zamu fara posting paid pages, posting kullum, za'a fara siyar da complt ma ranar litinin, zaku iya fara payemnt tun yanzu Payment via. 8129553971 OpaY Sani Muhammad lawan. Shaidar biya. 08165383931 *SAKATA*d'þ“&þ <Ø;ßStroy and written<Ø;ß By Sayyid writer (Legend) 'þ *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ* SHAFI NA BAKWAI. (P.07).. Sanarwa! Ranar litinin zamu fara posting paid pages, posting kullum, za'a fara siyar da complt ma ranar litinin, zaku iya fara payemnt tun yanzu Payment via. 8129553971 OpaY Sani Muhammad lawan. Shaidar biya. 08165383931. (3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE "I love you too." Na faWa tare da juyawa da sauri, har na kusa shiga gida ya ce."Am, Fulani kar ki manta ki kirani faa." Daga kai kawai nayi na huce, Mus'ab na tsaye bakin gate nazo zan huce, sai da na kalleshi wata sabuwar tsanar ta sake dirga a raina, sanan na ce. "Allah ubangiji ba danni ba, ba dan Halina ba, ba dan laifuka na ba, ka gama Mus'ab da katuwar Masifa ko iya duniya ne, masifa wacce za ta azbtar da shi." "Ke wai baki san wanan masifar da like jawa Yaya Mus'ab ba, Mala'iku su na amsa da ce wa Walaki ba." Kallon Sadiya da ke zaune kan doguwar kujera a falon mu nayi sanan na ce. "Wallahi Sadiya ni dan ta tawa mai sau™i ce, indai har Mus'ab zai shiga Masifar da nake masa fata." "A'ah, dan Allah ki rage wanan muguwar tsanar." "Wallahi Sadiya duk safiyar ubangiji, wata sabuwar tsanar Mus'ab ke huda zuciyata." "Allah ya kawo miki sau™i."Banza nayi da ita, sanan na mi™i zuwa Wakin Ummanah. Wayarta da ke jikim chaji a soket na je Wauka, amma ™walam ba ta nan. "Nasan tana dakin Abbanah, bari na je na ce tabani zanyi karatu." Na faWa a raina tare da fice wa. Ban kai ga Wakin ba naji muryar Ummanah na ce wa. "To yanzu zuwa yaushe zaku jira su?." "Eyh, zamu jira su zuwa sati ko fi. Dole dai idan su ka gama shawararsu su nai me mu." "Nima amma Alhaji, ciwon yaron nan ya mugun damana, gani nake kamar zasu Sata mana lokaci. Kasan Likitan yadda ya nuna, yana bu™atar aure cikin gaggawa fa." "Gaskiyya ne, ciwon nan na shi na bu™atar iyali kusa-kusan nan, Allah dai ya bamu yadda zamuyi." Abbanah ya faWa, dai-dai lokacin da nayi sallama. Ummanh ca ta amsa da faWin. "Salma shigo ma na." shigar nayi kaina a ™asa, sanan na ce. "Ummanah ina son nayi karatun hadda, idan babu damuwa." "To ai wayar na Waki." "A'ah Umma, ba ta jikim soket." "Eyh, ba nan na ajiye ba. Ki duba gefen fulo." Tashi na yi a raina ina ce wa. "Ko mai yasa ban duba nan ba oho." wani Sari da ga zuciyata ya ce. "Rabon kiji wanan maganar ta su." afili na furta. "Mene haWi na da maganar." kasancewar babu mai ba ni amsa, ya sa nayi shiru na ci gaba da tafiya zuwa Wakin mu. Wayar na gefen gadon, hakan yasa na Wauka na fara loda lambar ta shi, wacce tsabar yawan dubawa yasa na hadda ce ta. Bugun farko ya Waga wayar, kamar ya san ni ce ya fara magana. "Fulani barka da dare." idan na ce banyi mamaki ba, kuma kusan ™arya ne. Domin yadda ya kira sunan da ™arfin gwiwarsa, irin yana da tabbacin ni Win ce."Ba ita ba ce." Na faWa ina murmushi. "Haba Fulani, tun kafin ki kira zuciyata ke cemun Next call is your future wife." Murmushi nayi sanan na ce. "Yakake?." "Not good." ya bani amsa, a Wan tsorace na ce. "What's going on." "Fulani I'm missing you, so badly." "Same here, Vida mia." "Oh what a sweet name, amma naji dadin sunan." kunya ta ka mani, na ce."Amma Fulani yafi daWi." "No, wanan ma yayi daWi i really appreciate it." "Thanks you." na fada, cikin ™arewar magana. "Fulaninah." Sassanyar muryarshi ta sake faWa. "Vida Mia." Nima na faWa, cike da sabuwar soyaya, a raina ina cewa. "Ni kam na dace, a rayuwar soyayya, domin Masrur ko babu ci babu sha, zan zauna dashi ko dan kyakyawar fuskarsa. Duk da Walida ta ce wai rawar kai ce, amma nafishi kyau." "Fulani, ina da tarin tambayoyi." "Tambayoyi kuma?." Na faWa kai tsaye. "Yeah Fulani, amma ba tambayoyi masu damuwa ba, na soyayya ne." Murmushi nayi sanan na ce. "Tom ina jinka." "Fulani mai kika fara ji ranar da kika ganni." Shiru nayi ina sauraron zuciyatah. A hankali na fara ce wa."Ina zaune a harabar gida, na ji kamar ana kirana a waje, na tashi na fito, idanuwa na suka sauka a kan ka. Kyakywar farar fuskar ka ce ta fara burgeni." sai kuma nayi shiru. "Ci gaba mana Fulaninah." "Shikenan." Na faWa, shi kuma yayi dariya. "Ni kam Fulani idan na faWamiki ranar da na fara ganinki za ki yi mamaki sosai." "Yaushe?." Na tambayeshi. "Fulani, wajen 3weeks back. Na gan ki ke da ™awayenki, kun dawo daga school. Tun lokacin na fara bin ki, ina ganin ki." Murmushi nayi mai sauti sanan na ce."Kasan maganar da nayi da ku, sai da Mus'ab ya ja a ka dake ni." "Fulani, wai mai kika yiwa Mus'ab ne?." "Nima ban sani ba, kawai dai na san ya tsane ni, nima haka." "Amma ya kama ta ku daina haka, ba kya ganin yadda kuke kama ne." "Ni kam har abada ba zan so Mus'ab." "Nima bance ki so shi ba, amma ku fahimci juna." cike da jin haushi na ce."Ko da a kwai wani abu da fahimtar juna dashi za ta yi mun?." "Šan-uwan ki ne fa." "Dan Allah mu bar maganar shi haka." Na fada kamar zanyi kuka."Shikenan, yanzu tambaya ta gaba. Mutum nawa kika yi dating kafin ni?." Shiru nayi ina son tuna wa, sai kuma na ce."Wani yaro ne Hafiz, tun muna aji biyu a islamiya daga baya kuma mu ka rabu." "FaWa kuka yi?." Ya tambaye ni. "A'a, kawai yau da gobe da kuma girma." "Okay, Wa kika fi so a ™awayenki?." "Ai ni bani da ™awaye da suka huce 'yan uwana, Walida da Sadiya." "Wacece wacca nagan ku tare a asibiti?." "Walida, na bashi amsa." "Okay, yanzu yi mun naki kafin na ciga ba." "A wacce unguwa kake?." tambayar da ta fara zuwa bakina ba tare da na shiryawa fitarta ta ba. "Gwari avenue." Na girgiza kai, alamun naji."Akwai wata?." ya tambayeni, na ce."Eyh, mai ya baka kwarin gwiwar zuwa layin mu." "Zuciyatah." Dariya nayi sanan na ce."Na gama." "Ina da wasu masu yawa, amma naga dare yayi." "Uhm." Na faWa, sabida bana son wayar ta kare. "Ki kwanta, sai Allah ya tashe mu. Kisani ina matu™ar ™aunarki." "Nima haka." Na faWa tare da gyara kwanciyatah, fuska ta Wauke da murmushi ya katse wayarshi. Haka na kwanta ina ta murmushi, kamar wata sabuwar kamun hauka. Washe gari.. Da sassafe na tashi, sabida ina son zuwa boko duk da ba wani abu ake mana ba, sabida muna Ss2 ne kuma anyi exam Win third term har angama. Boko dai ajin mu Waya da Sadiya, amma Walida ta na Science ne, ni da Sadiya Muna art. Ita sadiya ma commerce take, kawai wasu subject Win mukeyi tare. Ni dai na ce ba zan wahalal da kaina a kan Karatun boko ba, dan yanzu ba wani aiki a ke samu ba, gwanda na karanci har kar kasuwanci abu na. Zaune nake a cikin class, na ware gefe na zauna hirar mu da Vida mia nah ta na dawomun ina murmushi ni kadai abu na. Safiyya ce ™anwar Samira wacce Mus'ab zau aura ta shigo ajin mu, wata muguwar dariya ce ta tawo mun, ganin ta na tafiya kamar cokali. To a haka ma tafi Samira ™iba, ga mamaki naga ta na yo inda nake, kau da kai nayi daga saitin inda take tawo wa."Salma Galadima." ta faWa, bayan ta ™ara so inda nake, cike da haWe rai na ce. "Ya a ka yi?." murmushi tayi sanan ta ce. "Lafiya ™alau, ai yanzu mun zama 'yan uwa." "kun dai zama 'yan uwa, ni mene alaka ta da ku, har da wanda zaku aura." "Ai ko ba komai Wan uwanki ne ko." "Kinga Safiyya, tashi ki bani waje." Na faWa a tsawa ce, saukar da murya tayi sanan ta ce."Kiyi ha™uri, tambayar ki na zo yi fa." "Me zaki tambayeni?." "Dan Allah KifaWamun gaskiyya, nasan ba kya ™arya kuma ba za kiyi ba." kallonta nayi sanan na ce. "Wai me zan fada miki." "Nasan kin san Mus'ab su na soyayya da Samira, to amma tun farko ba wata soyayya ba ce ta a zo a gani, dan bai taSayi ma ta maganar aure ba. Kawai dai soyayyar tasu ta bazo ne, kowa ya sani to kwatsam su Abbanku su ka zo da maganar aure, bayan su Babban mu sunyi shawarar ba shi, sai ga wani zance ya fito. Wai Mus'ab yana dauke da wata cuta, kuma duk macen da ya aura za ta sha wahala a kan wanan cutar tashi, dan Allah ki faWamun gaskiyya, nasan ba zaki Soye ba, sanan kin san Yayata ba wani kiSa gare ta ba, kuma wallahi ba xan taSa cewa daga bakinki na ji ba, ko a gidanmu." Legends pen. (08165383931/ 08129553971). Daga page 10 zamu gama free pages, mu shiga paid pages, ¦ 500 kacal ne sai kuma masu bu™atar complete ¦ 1000. Payment via. 8129553971 OpaY Sani Muhammad lawan. Shaidar biya. 08165383931. *SAKATA*d'þ“&þ <Ø;ßStroy and written<Ø;ß By Sayyid writer (Legend) 'þ *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ* *The Fearless Writers Team* _Marubuta masu tsage gaskiyya_ SHAFI NA TAKWAS. (P.08). (3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE "Nasan kin san Mus'ab su na soyayya da Samira, to amma tun farko ba wata soyayya ba ce ta a zo a gani, dan bai taSayi ma ta maganar aure ba. Kawai dai soyayyar tasu ta bazo ne, kowa ya sani to kwatsam

Chapter 3 of 5