yana cikin
halin fita hayyaci da rashin mafita a
gare shi.
Sai hakan ma ya zama kamar
sabuwar al'adar da ta daura auren dole
da shi, har tsayin kwanaki hudu yana
cikin wannan hali!
*** *** ***
Karfe biyu na rana Abidu yana
zaunc a ofis dinsa, yana ta latse-latse a
laptop dinsa don shigar da wasu bayanai
da yake yi. Masinjarsa ta kwankwasa
kofa, ya ba ta dama ta shigo tana fadin.
"Yallabai kana da bakuwa".
37
SUNANMU DAYA-2
ce.
NAJNOOR,
Abidu ya dago kai ya dube ta, ya
"O.K, ta shigo".
Masinjar ta koma.
Ba a jima ba bakuwar ta shigo, ta
ja tunga a bakin kofar ta tsaya fuskarta
na bayyana murmushin farin ciki.
Abidu ya mike tsaye zumbur
kamar wanda aka tsikara wa sirinjin
allura, cike kuma da tsananin mamakin
ganinta a ofis dinsa bayan babu wata
hanya da yake ganin za ta iya gano ofis
din nasa ballantana ta kawo masa irin
wannan ziyarar bazatar mai tsuke
Kwałwa da tunani.
"Labiba, da ma ke cе?"
Та се, "Кa yi mamaki ko? Ni ma
na san za ka yi mamaki. Sai dai ba
wannan ne abin duba ba, musamman
kasancewar gurin nan ba boyayyen guri
38
SUNANMU DAY A-2 NAJNOOR
ba ne ga al'umma tunda ya kasance
matattarar sharri, wato (siyasa) mai
hada da da uba fada, miji da mata, yaro
da ubangidansa!".
Ya yi dariya, tun a haduwar da
suka yi guda biyu ya san ita mai azancin
magana се, уа се.
"To karaso mana".
Ta karasa ta zauna a kan kujera
idanunta a kansa, ta cc.
"Barka da rana, ya kuma hakuri da
irinmu masu katsalandan shiga lamuran
wasu?"
Murmushi ya jefe ta da shi, sannan
ya cc.
"Hala ke din Hausa kika karanta
nc?"
"Mc ka gani?" In ji ta.
"Yadda kikc sarrafa harshc kc
nuna hakan". Ya cc da ita.
39
SUNANMU DAYATa girgiza kai tana fadin.
NAJNOOR
"Wani iko na ubangiji kuma saiy
kasance 'Labarotary sciences nake
karanta a nan 'Polytechnic Katsinal
kawai dai haka Allah ya yi ni da sarrafa
harshe kamar Aminu Malami".
Ya cc, "Wane ne kuma haka?
Ta ce, "Wani lakcaranmu ne da ke
daukar mu Bello ba ya ji.
Yas co "Wane darasi nekuma
Haka?
Tana dariya ta cc.
"Biology, idan yana magana kai ka
oc digiri gare shi a harshen Hausa"
Ya cc, "Amma kwanaki kin sanar
da ni bax ki fi watanni da dawowa
Katsina ba, wanda kuma a lissafin
watanni ba a isa daukar sababbin dalibai
ba Yanzu kuma kin ce min wai a pol
ki ke karatu, wane ne gaskiya a ciki?"
40
SUNANMU DAYA-2
ce.
NAJNOOR
Ta rausayar da kwayar idanunta ta
"Share wannan, ka san abin da ya
kawo ni gurinka kwatsam da rana
haka?"
Ya girgiza kai, ya cе.
"A'a, sai kin fada".
Ta jinjina nata kan, ta ce.
"Jiya ne muka yi waya da
Sumayyah na ba ta labarin na ga wani
mai kama da BAKON ALJANI a nan
Katsina, shi ne ta rikice lallai sai ta zo.
Yanzu haka zancen da nake maka
Sumayyah na cikin mota ta baro Borno,
nan da awa daya ko kafin haka za ta iya
sauka, kuma ba don kowa za ta zo ba,
sai don kai".
Abidu ya ci gaba da kallonta ba
tare da ya cc komai ba, ita kuma ta ci
gaba da ccwa.
41
1
SUNANM DAYA-2 NAJNOOR
Shi ne na yanke shawarar nemo
ka, saboda na san muddin ta iso garin
nan ba ta ganka ba akwai matsala! Na
san babban abin da zai ba ka mamaki ta
wace hanya na bi na gano inda ka ke
aiki, to amma idan kanutsu zan
warwarc maka abin da ya hadu ya cure
ya DUNKULE. ns B T
Akaro na farko mun hadu da kai a
kasuwa shagon Shchu Bos ka je saycn
atamfa. ARIA MONA B RNA BM
onsiKaro na biyu mun hadu darkaia
shagon karfo dinki, ьd иу
omo Duka guraren nan biyu da muka
hadu da kai ba su isa zama hujjar samun
adireshinka a garc nitbas illa na samu
adireshinka bayan wahalar da na sha ta
tunanin mafita kafin zuwan masoyiya
Sumayyah mai sumaca kan tauraron
zuwarta. co on kaps
42
SNNMUDAY A-2 NAINOOR
Ai ka san ana zarginka da laifin
kisan kai har aka tsinci I.D card dinka
ko?"
Zumbur Abidu ya mike tsayc, zai
yi magana ta daga masa hannu.
"A'a zauna ba lokacin daga
hankali ba ne, nutsuwa za ka yi ko don
da yakc kana da taurin kai, kusan ma
hakan ne ya janyo maka matsalolin da
kc bibiyarka sanadin SUNANKU
DAYA!
Zauna ka ba ni hadin kai ka
sammin lokaci a cikin lokacinka, idan
kuma a yau babu sai ka sanya min wata
ranar, amma tabbas yau Sumayyah na
tafe, kuma za ku hadu a King Paradisc
cikin duhuwar nan mai korayen
ganyayyaki da taurarin da ke haskaka
wajen yayin gudanar da hadadden
wasan ai ka dai gane ko?"
43
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Ambato wannan gurin ya kara
kidima Abidu, cikin rashin kuzari ya
koma ya zauna a ransa yana jin ina ma
mutuwa za ta dauke shi a take ba tare da
ya kuma shakar numfashi ko na sakon
daya ba (Kuskurc, bawa ya kasance mai
fatan alkhairi, ko da mutuwar ce ba irin
ta haka akc so a yi ba).
"Don Allah ke wace cс? Ki yi min
bayani, na gaji da zagayc-zagayen da
kike bibiyar rayuwata da shi".
Murmushi Labiba ta yi kafin ta ce.
"Ba ni cc ke bibiyar ka ba Abidu,
hakki nc ke bibiyarka kamar yadda dan
kwikwiyo ke bin ubangidansa.
Ba yau muka tsara fasa kwan abin
da ka yi rami ka bunne ba, mun so ka fahimci hakkin kamar yadda muka
haska maka, amma dalilin rashin
gancwarka ya sa dolc za mu taya ka
t
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
tono abin da ka binnc a surkukin king
paradisc hotel da ke Gidan Dawa, a
watanni goma da suka shude"
Tana Karashc fadar haka ta buda
tafin hannunta na hagu, sannan ta sanya
yatsan hannunta na dama tana danncdanne kamar wadda,kc danna wayar tafi
da gidanka. Sannan daga bisani ya ga ta
kara tafin hannun nata a kunne, ta yi
wasu zantuka cikin launin wani yarc da
bai san me ake nufi ba.
Ta sauke hannun idanunta a kansa,
ta cc.
"Bani Adam suna da girman,
DARAJA ta yadda Ubangiji ya fifita
darajarsu fiyc da dabbobi, tsuntsaye ko
Jinnu. Darajar Bani Adam ta sa aka
halatta masa cin naman dabbobi da
tsuntsayc, su kansu Jinnusukc
hidintawa ga Bani'Adam, amma shi ba
45
VNMU DAYA-2 NANOOR
ya duba wannan darajar da mahalicci ya
yi masa ballantana ya fitar da hakkin
Allah a kansa, ya fitar da hakkin sauran
halittu, a'a har kullum Bani'Adam yana
kfaukar kansa shugaba a cikin halittu
idan ka daukc mala'iku, eh Allah
Buwayi ya yi masa wannan karamcin, to
amma ya sani ba an karamta shi ne don
ya zamo AZZALUMI ba...."
Abidu ya kasa jurowa, dolc ya
katsc ta cikin rikitacciyar muryar da
tsoro/ya gama dashewa.
"Labiba, me kikc nufi da ni? Wace
co.kcAMc na yi miki?"
Та сс, "Ba na nufinka da sharri
Abidu illa alkhairi da taya ka inganta
dahirarka fiyc da duniyarka.
Ni abar halitta cc da Ubangijina ya
halitta ni don na bauta maSa, sannan ya
ba nivwata dama da zan tallafa wa mai
46
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
son rahamar Ubangiji na ceto bayi daga
fada wa azabarSa ba don na isa wani
abu ba, sai don ni ma na kara rabauta da
wata gugguben lada...
Tambayarka ta karshe amsar ita
ce, ba ka yi min komai ba, illa ni na yi
maka katsalandan din shiga lamuran
rayuwarka... Wani labari ne zan ba ka,
wanda a kalla zai kwashe mu mintuna
arba'in cif ba tare da ragi ko kari ba,..
Sharadin labarin idan na fara ba za ka
katse ni don yin wata tambaya ba, sai na
gama tsaf sannan ka kwaso abubuwan
da suka faru sanadin SUNANKU
DAYA, ka hada su da labarin da zan ba
ka, ka yi wa kanka adalci... Sauraren
labarin ya zama dolc a wannan gabar".
Ta ce da shi, ba ta kuma ba shi
damar cewa kanzil din ba ta ci gaba da
cewa.
47
NAJNOOR SUNANMU DAYA-2
HAKKI NA BIBIYA
Sabuwar unguwa firamare a can
cikin tsakiyar unguwar, wato wajen
Koramar da idan ka bi ta za ta kai ka
Koramar Nayalli. To daga bayan
koramar a layi na uku, gida na hudu
wanda aka gina shi da bulon kasa rufin
kwanon da ya gama lalacewa da tsatsa,
idan yanzu aka yi ruwan sama kowane
fangare na gidan daga dakuna shida da
ke cikin gidan zuwa soron duk sai
ruwan ya zuba.
A wannan mataccen gida da ya
rasa gatancin shafen filasta zuwa rufin
kwano akwai magidanta biyu da ke
zaman haya.
Malam Iro mai mata uku shi yake
biyan dakuna hudu. na gidan, uku
48
SUNANM DAYA-2 NAJNOOR
matansa ne a ciki, daya kuma wata
tsohuwa ce da suka tarar a gidan ya ci
gaba da hadawa da nata dakin yana
biyan kudin hayar.
Sauran dakuna biyun Malam
Sa'idu ne ya kama wa matarsa da
'ya'yansa maza guda biyu Jamillai da
Habu.
A cikin 'ya'ya goma sha shidda da
Malam Iro ya haifa, akwai wata yarinya
mai suna FAUZIYYA, diyar matarsa ta
biyu kenan. Fauziyya 'yar shekaru goma
sha shida ta cikin sha bakwai da
haihuwa tana fama da wata matsala ta
shafar aljannu, tun tana ciki kafin a
haife ta, amma saboda Malam Iro
mutum ne mai tawakkali, wanda
zuciyarsa ta tsayu da komai kudurar
ubangiji ne, ya sa bai yarda cewar
aljannu nc a kan Fauziyya ba.
49
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Kamar yadda wata rana
mahaifiyar Fauziyyar mai suna HANNE
ta ke sanar da shi da sun jc wajcn wani
malami game da lalurin Fauziyya ya ce,
Aljana Ci Wake ce a jikinta, don haka
ita ke sa ta yawo ba ta zama a gida, ko
da kuwa za a kulle ta da igiyar da ake
daure doki ne za ta iya tsinka igiyar ta
gudu.
Muddin kuwa ana so ta rabu da
jikinta, to sai an sai buhun wake da
bakaken awaki guda shidda an ba wa
aljanar. A take ya karyata Hanne, ya
kuma ba da umarnin a daina kawo masa
wannan soki burutsun, babu wani aljani
a jikin Fauziyya illa shakiyanci, kumа
shi zai yi maganin shakiyancin nata.
Yadda ciwon Fauziyya ya ke, sam
ba ta zaman gida, tun tana yarinyarta idan ta shalle ba za ta dawo ba sai dare
50
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
ko gab da sallar magriba, tun iyayen na
bugu da zagi, har suka soma zuba mata
idanu.
Abin da Malam Iro bai sani ba shi
ne, tabbas Fauziyya tana da matsala ta
shafar aljannu da sakacin mahaifiyarta
ya ja mata, lokacin da ta ke da cikin
Fauziyya ba ta shayin shiga bandaki
babu dankwali a kanta, a ko ya ta ga
dama shiga ta kc, su kuma JINNU masu
zama a wajen najasa shaidanu nc, idan
suka shiga jikin bil'adama ba karamar
wahala ake sha kafin a fitar da su ba.
A zahirance Malam Iro yana da
tawakkali, shi ya sa sam bai yarda
aljannu nc a jikin Fauziyya ba, duk da
cewa a wani 6angaren ba burgewa ba
cc, ko kuma na cc ba ilimi ba ne yaro
yana fama da irin matsalar da Fauziyya
ta ke fama da ita ba a ce shakiyyanci ne
51
NUNNME DAY A-2
NNOOR
ba za a mikc tsayc don ncma masa
magani ba.
Yaro ya tafi yawo yau, ya dawo ka
yi masa fada, Gobe ya koma ka yi masa
faďa. Jibi ya koma, ka sa tsabga ka buge
shi, amma duk wannan bai sa ya daina
yawon ba, to ya kamata a matsayinka na
babba ka yi nazari ba fa zai zama lallai
shakiyancin da kuruciya kan gadar da
shi ba ne, za ta iya yiwuwa akwai shafar
aljannun.
Amma idan ka yi katari da samun
yaro mai irin wannan matsalar kada ka
ce za ka nufi 'yan bori ko malaman ci da
addini, kai tsayc je ka ga mafita, wato
ALKUR'ANIL KAREEM, idan ba ka da
sani a nan samu yardaddun malamai da
suke da takwa ka yi musu bayani.
Saboda wasu garin neman gira
suke rasa idanu, wato wajen yawon
52
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
neman magani ido rufe suke fadawa
halaka, idan ko bawa ya fada halaka, to
komai zai iya faruwa maimakon nasara
sai tabewa da wuyatar lamari.
A takaice ina so a gane illar kai
irin wannan lamarin ga 'yan bori ko
masu ci da addini, don suna yi wa jinnu
karya, wasu masu lalurar ana musu
jaye-jayen abin da ba su da shi, misali
kamar Fauziyya aljani daya ne tal a
jikinta, wanda ya ke sa ta yawo, amma
akwai 'yan borin da uwarta ta ziyarta
suka ce mata sun kai arba'in da wani
abu... Karya dai iri-iri tana gindin
wadannan mutane masu shirka (Allah
ya yi mana tsari da su).
Daga jinsin jinnu akwai masu
sassauci, akwai marasa sassauci, ina
nufin akwai wadanda za a yi karya da
su su hakura su yafe ba tare da sun nuna
53
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
fushinsu ba, saboda Allah ya yo su masu
hakurin ne.
Akwai kuma wadanda sanadin
karya da su ne suke buwayar wanda ya
yi karyar da su, ko haka kawai ma suna
neman hanyar azabtar da wasu bayin,
kenan komai aka yi zalunci a kai
HAKKI NA BIBIYA?
Malam Iro ya yi wannan sharadi
ga mai dakinsa Hanne, amma sam ba ta
ji ba, saboda a ganinta don 'ya'ya sun yi
masa yawa ne shi ya sa ya yi watsi da
lamarin Fauziyya, kuma har da karin ba
koyaushc yake zaune ba, wannan ya sa
ta zage damtsen zuwa duk inda ta samu
labarin mai magani ko ya yake kuwa ba
ruwanta.
Su kuwa kakarsu ta yanke saka,
tsuntsu daga sama gasasshe, rabon
kwaďo aka ce ko ya je sama zai fado
54
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
cikin bakinsa, duk inda ta je da karyar
da za a girba mata, a hado mata
magungunan karya da wofi, don wani
maganin ma kashin (Aura) Jaki nc za a
shanya ya bushe a dake a hada da kasa
ko tokar kararc a ba ta, amma da yake
kwalwar kifi gare ta mai wayo a ruwa
sai ta kasa ganc ita masu maganin suka
mayar da JAKА.
Hanne ta fitar da duk kayanta
masu amfani tana sayarwa, ita dai a
zaunar mata da Fauziyya gida har ta yi
mata aurc ba wai don kiyayc al'ummar
da za ta halakar ba, yayin da kaidinta ya
girmama, wato aka sanya ta hanyar
banza, ta yiwu idan ta zama karuwa ta
jefa wasu matasan da ba sa zina sai
sanadinta, ko kuma ta yi zaluncin
zamowa uwar wasu kashin bayan
al'umma! Tur!
55
SUNANMI DAYA-2 NUNOOR
Hanne duk ba ta yi tunanin
katange faruwar wannan bala'i ba, sai
burin a zaunar mata da Fauziyya aa
gidaa har ta samu miji ta aurar da ita ta
samu a maido mata ramakon bikin da ta
ke ta dibga wa al'umma tun bayan
haibuwar Fauziyyar da yakc ita kadai ce
'ya daya tilo a gare ta.
Duk yawon da Fauziyya ta ke yi,
babu wani namiji da zai cc ya tabа
saninta 'ya mace, kai ko da hannunta
babu namijin da ya taba kamawa a
lokacin, domin aljanin da yake jikinta
ba irin wannan yawon yakc sa ta ba, a'a
bin kazanta ya ke sanya, wato bin
bololin da kc karshen gari.
A ciki ta ke yini, ta tsinci abin da
za ta tsinta, ta ci abin da ya burge ta a
bolar, ba kuma za ka taba kallonta ka
56
SUNANMU DAYA2 NAINOOR
kira ta mahaukaciya ba, don ba kama bu
alama idan ba a bolar ka riske ta ba.
JAR KASA wani Rauye ne a cikin
Raramar hukumar Dutsi, amma ya fi
kusanci da karamar hukumar Mashi. A
nan Hanne ta samu labarin 6illuwar
wani mushiriki, wanda wata aminiyarta
Lami ta lalubo mata, watarana suka
buga sammako don neman sa'a zuwa
wannan kauyc, ko a cikin kauyen ma sai
ka fita can cikin gonaki sannan zaka
riski bukkar mushurikin, taба66сn
Allah Ta'ala, wanda babu komai a
rayuwarsa sai batar da bayin Allah.
(KAICO!)
Suna isa gurin nasa da bufar baki
sai ccwa ya yi.
"Aljannu tamanin da uku nc a
jikinta, Dogon Zango, A ci bola, A ci
Marmaru, 'Yar Mairo, Sarkin Rafi,
57
SNNMU DAYA-2
NAJNOOR
Sarkin Aska, Sarkin Turanci, Inna,
Doguwa, Sarkin Kutarc, 'Yar Sudan...."
Ya dinga lissafo musu sunayen
jinnu har tama'in da uku, sannan ya dora
da ccwa.
"Zan kawar mata da su duka cikin
kwaana daya kacal, ku je ku kawo ta".
Da yakc idanun Hannc a rufe suje
sam ta kasa ganc karyar da ya girba
musu, in ba karya ba, yaushc zai се а
cikin kwana daya zai iya fidda mata
aljani har tamanin daa uku, wanda idan
wasu ba sa jikinta ko kusa da ita, ba
lallai a iya kiransu su zo cikin lokaci ba
har a yi yarjejeniyar sun rabu da jikinta.
Haka suka baro surkukin dajin nan
suka dawo gida, ko tsoro ba sa ji.
Washegari ba ko sanin Malam Iro
suka sake komawa wajen mushirikin, ya
cc ai nan za su bar Fauziyyar gobe da
58
VUNOOR
safc za su wayi gari da ganinta a cikin
dakin Hannen kamar a can ta kwana, to
daga lokacin ba za ta kuma yawo ba har
abada!
Rashin sanin ciwon kai da duhun
jahilci da ya yi wa Hanne katutu ya sa ta
bar Fauziyya a gurin mushirikin a kuma
dabdalar shaidanun jinnu, ya kwana
yana fasikanci da Fauziyya washegari
ya tura aljani ya kai ta dakin Hannc.
Garin neman gira aka rasa idanu,
domin maimakon Fauziyya ta zauna a
gida sai yawonta ya dadu, a lokacin sai
ta kwana a kofar gidansu, ita lallai ba za
ta iya kwana a cikin gidan ba, ga shi a
lokacin Malam Iro yana zuwa Lagos da
yake direba ne, kuma unguwar akwai
matasan da suka gurbata rayuwarsu da
harkar shaye-shaye, dön haka suka zama
abokanan Fauziyya, su ke taya ta hirar
NAJNOOR
SUNANMU DAYA-2
darc, amma ba tare da wani abu na
fasikanci ya shiga tsakaninsu ba.
Ganin rashin nasara bai sa Hannc
ta zauna ta rungumi hannu ba, sai ta
Kara fantsama zuwa Mai Mujiya can
cikin Karamar hukumar Mai'adua iyaka
da Niger, nan kuma aka sanar da ita
aljanu talatin nc a jikin Fauziyya, kuma
duk za su fita ne idan aka ba da jinin
bakaken shanu biyu da masu wake.
wake guda biyu.
Duk kadarar Hanne sun kare, don
haka wannan karon aikin ya fi karfinta,
dole dai ta dawo gida tana kallon
Fauziyya na neman janyo mata asarar
ramakon bikinta da ta tabbatar idan
kowa zai maido mata a auren na
Fauziyya, iya wanda ta ba shi ma kadai
ba tare da ya yi mata kari ba, to kuwa
sai ta samu sama da miliyan biyu ba ma
60
SENANNE DAY NUNOOR
dubu dari biyu ba, don Hanne gwana ce
wajen bikin kure kai, ga shi maigidan
nasu ba shi da wadata, gidan haya suke
zaune, amma daidai da naira daya
wannan ta shiga cikin girkinsa sai ta
haihu ta zama naira biyu.
Taju wani fan asharalle ne da ke
zaune a cikin unguwar, yana matukar
son Fauziyya, mahaifiyarsa
shahararriyar 'yar bori ce da ke zaune a
Kauyen Daddara ta karamar hukumar
Jibiya, lokacin da ya zo wajen Hanne da
maganar son Fauziyya da yakc, kai
tsayc ta kwashe matsalolin Fauzziyya ta
fada masa, wato na rashin zamanta a
gida, sai dai idan ya amince zai ci gaba
da son nata ba tare da ya damu lallai sai
ya zo ya tarar da ita sun yi zance ba to.
61
SUNANMU DAYА-2 NUNOOR
Ta ju ya amince da haka, har ya yi
alkawarin shi zai kawar mata da wannan
matsala.
Ya jc Daddara ya sanar da
mahaifiyarsa ta ba shi wani magani da
sabuwar kwarya ta cc a sai nono a zuba
a kwaryar, a zuba garin maganin da ta
ba shi, muddin Fauziyya ta je daji ta kai
wa Tsinka kafa (wai sunan aljanin da ke
hana ta zama) to da ta dawo ba za ta
kuma yawo ba.
Taju ya zo gidan ya yi babbar sa'a
ranar sam Fauziyya ba ta je ko'ina ba,
kuma da yake ita ma tana son Taju ko
da ya ba ta kwaryar mai cike da nono
kindirmo ya barbada garin maganin ya
cc za ta kai daji, ba ta musa ba.
Ya yi wa Hanne bayani kamar
yadda mahaifiyarsa ta yi masa, ta yi
masa godiya sosai da sosai tana shi
62
SUNANMU DAY1-2 NAJNOOR
masa albarka da duban ya yi mata
namijin kokarin da maigidanta bai yi ba.
Karfe biyar na yamma aka tura
Fauziyya kai nonon a gurin Tsinka kafa,
wanda aka ce wai ita kadai ta san inda
za ta tarar da shi, tunda yana jikinta.
Hannc ta sanya Jamillai da Habu
'ya'yan Malam Sa'idu su bi bayan
Fauziyya har ta je dajin ta dawo, inyaso
za ta ba su kudi su raba.
Fauziyya tana tafe a dokar dajin
dauke da kwaryar nonon, su kuma
Jamillai da Habu suna biyc da ita, idan
sun ga ta tsaya sai su ma su tsaya.
Wani lokaci yanayinta na nuna
musu kamar ta gansu suna biye da ita,
don haka sai su duke ko kuma su buya a
bayan bishiya kamar yadda Hanne ta
umarce su su yi, ita dai burinta Fauziyya
63
NENANMUA
ta rabu da wannan Txinka Rafar da ke
neman tsinka mata burikan rayuwa.
Haka suke wannan tafiya wadda tu
Ri ei ta ki cinycwa, sun kasa fahimtar
inda Fauziyya za ta mufu da Nи.
Kamar walkiya suka nome ta sama
ko Rasa suka rasa, hankalinsu ya dada
tashi, ai ba su san lokacin da suka
runtumo da gudu zuwa gida ba.
Wasu bayin Allah da magriba ta
riske su a cikin dajin can can da nisa
kusa da gidan rodi idan ka wuce
sabuwar makabarta suna alwala,
kasancowar magriba ce, daya ya fara
hango Fauziya da kwaryar nonon tana ta
tafiya ba ji ba gani kamar mai shirin
tashi sama, ya yi saurin ccwa da dan
uwansa.
64
NAJNOOR
"Ka ga wata baiwar Allah da
uwarta ba ta Kaunarta ta ke yanka mata
wahala".
Dayan ya dubi Fauziyyar, sannan
ya сc.
"Kwarai kuwa, kwanaki na ji ana
labarinta".
Wanda ya fara maganar ya ce.
"Wai nan fa 'yar bori cc ta ba su
aiki ta kawo wa aljani tsinka kafa, ga
shi nan ko za su tsinka mata kafa da
wannan bakar tafiyar marar yankewa...
Amma ba komai akwai Allah, shi ne
mai sakayya! Taso mu taimake ta mu
tsayar da ita, mu je mu samu jam'in
magriba sannan mu dubi lamarinta".
Haka bayin Allah nan da na san ka
gane ko su wa nake nufi, wato salihan
aljannu masu taimako ga bayin Allah da
ba su ji ba su gani ba. Suka tsayar da
65
SNANMU DAY1-2 \UNOOR
Fauziyya a dajin bisa kariya da yardar
Ubangiji, suka je suka sallaci magriba,
sannan suka dawi suna bibiyar lamarinta
suka gano aljanin da ke azabtar da
Fauziyya, ya ke sanya ta wannan yawo.
Su da kansu suka dau gabarar kai
kara ga shugaban bakaken aljanu akan
zaluncin da aljanin ya yi wanda ta
sanadin haka ya halakar da uwar
yarinyar, kuma ba a san wadanda za su
halaka ba a nan gaba idan aka bar shi.
Da akc tambayarsa dalilin makale
wa Fauziyyar, sai ya ke cewa, saboda
uwarta tana shiga bandaki babu
dankwali, sannan bata wata addu'ar
kariya ga komai ya same ta, shi kuma
tun yarinyar na ciki ya ji yana kaunarta,
dalilin haka ne ya kc kai ta gurin da ke
da Razanta, don kada wani namiji ya
ganta har ya yi sha'awar aurenta.
66
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Wanan hujja da ya bayar ba ta yi
tasiri ba, sai da aka yanke masa hukunci
a bisa zaluncin da ya yi a kan baiwar
Allah.
Na farko ya kai ta ga kazanta, ya
banata samun ilimin da za ta bauta wa
Ubangijinta.
Na biyu ya hana iyayenta
kwanciyar hankali, har ya jefa
mahaifiyarta a halaka.
Na uku ya kasa ba wa yarinyar
kariya har aka raba ta da mutumcinta,
wanda ko a jinsin jinnu budurci ba
karamar daraja gare shi ba.
Na hudu, ya sani babu aure
tsakanin Jinnu da Bil'adama, amma ya
yi zaluncin da ya hana jinsinta su nemw
ta har su aure ta!
To an dai yi masa hukunci, kuma
an raba shi da ita, su bayin Allah su
67
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
suka dawo da ita gida, Gallagazar uwarta
tana ta murna wai 'yarta ta je lafiya ta
dawo lafiya.
Daga wannan lokaci Fauziyya ba
ta kuma fita yawo ba, kowa ya yi
mamaki a unguwar, wai Faziyya da
zaman gida!
Bayin Allah suka dinga bibiyar
rayuwar Fauziyya akai-akai duk da ba
wadatar lokaci gare su ba. A'ah
kwatsam Taju sai ya nemi kawo nakasu
a rayuwarta, saboda yana tunanin
maganin da uwarsa 'yar bori ta ba ta ne
ya sa Fauziyyar ta daina yawo, ta daina
kula shi shi ne ya ke mata wulakanci, da
yake uwar tata sauna ce har da ita a
bayan Taju wajen matsanta wa
Fauziyya.
Akwai wani dan Malam Iro da ke
zaune a jihar Legas mai kudi ne sosai,
68
SENANMO 1D111-2 NAJNOOR
to amma sanadin Malam Iro yahana shi
auren wata kabila ya sanya ya dauke
kafarsa.
Cikin irin taimako da bayin Allah
ke yi, suka dinga bibiyar Salahudden da
shawarwari a matsayinsu na aminnan da
yake huldar cinikayya!
Salahudden ya zo Katsina ya saya
wa mahaifinsa tamfatsetsen gida, babu
abin da babu a gida, sannan ya zo ya
kwashe su suka koma can.
Bayan komawarsu gidan da wata
uku, a unguwar Yaranchi, wani sha'ani
ya taso wa bayin Allah na taimakon
wata godiyarsu, wanda abin ya hada
dolc sai sun je Saudiyya sun yi roko na
tsayin lokaci don samun nasara.
Ashe wannan aljanin da aka yi
yarjcjeniya ya fita a jikin Fauziyya
dawowa ya sake yi, a 6oye yarinyar ta
69
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
dinga satar jiki tana ficewa cikin gari,
wani loakci ta dawo, wani loakci ta
kwana biyu ba a ma san inda ta ke ba.
Rannan abin ya ta'azzara,
Fauziyya ta yi kwanaki shidda ba ta
dawo gida ba, hankalin Hanne in ya yi
dubu ya tashi, ta bazama Tiga wani
kauye a Kano da ta ta6a raka aminiyarta
Lami, mushirikin ya ce, muddin ana so
Fauziyya ta dawo lallai sai an kawo
masa jinjiri sabuwar haihuwa.
Hanne ta sake rikicewa saboda tun
da ta ke biye-biyenta ba a taba yanko
mata aiki irin wannan ba, sai Lami ce ta
amsa cewar za su kawo jaririn.
Abin ajali, sun taho daga Tiga
zuwa Kano suka samu hatsarin mota, а
take Lami ta shura yayin da Hanne ta yi
muguwar buguwa, karaya hudu duk a
kafafunta, sannan hannunta daya ya
70
SUNANML DAYA-2 NAJNOOR
ragwargwaje, ta dai sha wahala tsayin
kwana biyu rak ita ma ta wuce tana ihu
da rakin kada mutuwa ta dauke ta ba ta
shirya ba.
Har aka gama zaman makoki
Fauziyya ba ta zo gidan ba, sai rannan
wani yayanta ya fita yawonsa ya ga
Fauziyyar, kai tsayc ya yi mata dubara
ta shiga motarsa ya nufi gida da ita.
Malam Iro ya fashe da kuka
lokacin da ya yi tozali da Fauziyya, ya
sa a sanya ta a wani daki guda a cikin
gidan.
Aka garkama ta a dakin aka rufe,
har lokacin Malam Iro kuka yakc yana
fadin.
"Ina amfaninki Fauziyya, a cc ke
kullum babu abin da kike so da muradi,
illa ki janyo min magana? To na ga yau
uban da zai fidda ke a fakin nan".
71
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Ya sanya kwado ya rufe ta, ita
kuwa ko digo babu na damuwa a tarc da
ita ballantana ta nuna alamun bugun da
aka yi mata ya yi tasiri a jikinta.
Washegari tunda asuba Malam Iro
ya bude dakin, wayam! Ba Fauziyya ba
alamarta.
Cikin tsananin rudani ya shiga
duban inda ta shige, karaf idanunsa suka
kai ga silin din dakin, wanda ba tantama
ta nan ta fita, to amma abin tambayar ta
ya ta iya fasa silin din har ta fita? Kuma
silin din a daidai tsakiyar dakin fa ta
fasa, wanda babu komai a cikin dakin
bare tsanin da za ta hau!
Lamarin Fauziyya kam ya
girmama a gurin dattijo Malam Iro.
A wannan karon ya yarda ba
hatsabibancin yarinyar ba yin kanta ba
ne, domin da ya fito daga dakin ya taka
72
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
tsani ya tarar har kwanon da ke saitin
inda ta fasa silin din