An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
Zinariya
SUNANMU DAYANaja'atu Harüna Saleh
Da
Nura Sada Nasimat
U DAYA-2 NAINOOR
UNANMU DAYA
(Hakki na bibiya)
2
Nà
NAJA ATU HARUNA SALE
Da
NURA SADA NASIMAT KT
I
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
HAKKIN MALLAКА (Н)
Nura Sada Nasimat Kt
COPYRIGHT (c):-
Nura Sada Nasimat Kt
SHEKARAR BUGU
2014
GODIYA
Ina mika godiyata ga Ubangina, mahaliccin kowa da komai, wanda Ya ba ni
dama da ikon rubuta wannan littafi nawa ba
don iyawata ba, sai don Kudirarsa na
tabbatuwar rubutuna alkali a cikin al'umma.
GODIYA TA MUSAMMAN
CGa Mijina abin tinkahona, wanda ba ya
gajiya da bukatuna, ina fatan Allah Ubangiji
Ya saka masa da gidan aljanna Firdausi, Ya
daukaka, Ya kiyayc shi daga dukkan sharri,
Allahumma Amin.
2
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
SADAUKARWA
Wannan littafi nawa SAbAUKARWA
ne ga mahaifiyata Marigayiya Rukayya
Na'iya, ina fatan Allah Ya kai haske a
kabarinta, Ya sa aljanna Firdausi ce
makomarta.
JINJINA GA:-
Alhaji Haruna Sale (Abbana)
Alhaji Sada Isah Mani (Babana)
Alhaji Ibrahim Na'iya (Kawuna).
TA'AZIYYA
Muna taya Sadiya Garba Yakasai
ta'aziyyar rashin mahaifiyarta da ta yi mai
suna Hajiya Hauwa'u Ahmad (Umma). Allah
ya kai haske a kabarinta, ya ba wa 'ya'yanta
hakurin juriyar rashin, amin.
TSOKA DAYA A MIYA
Ban manta da farin cikin nawa ba, wato
dana Yusuf Nura Sada (Faanah) Allah ya raya
mana shi bisa tafarki madaidaici.
3
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
GAISUWA DA FATAN ALKHAIRI
Aisha Aliyu Zamfara
Amina S/Unguwa
Aminatu Jos
Bilaratu Kebbi State
Fatima Mainasara
Fatima Ahmad Gwale
Hadiza Daki Tara
Hadiza Sama'ila
Hafsat F/Samji
Hafsat Katsina
Hafsat S/Unguwa
Halima K/Marusa
Hassana Adamawa
Hussaina Zaria
Khadija Sadi Sidi Sharifai
Malama Hindatu Zaria
Malama Hindatu Kebbi
Maryam Bomo Zaria
Maryam Lawal Isma'il
Hauwa Adam CRC
Fatima Umar Maiduguri
Maimunatu Azare (Munari)
SUNANM DAYA-2 NAJNOOR
Naja'atu Nura (Najnoor)
Nasima Dorayi
Lubabatu Abubakar (Maman Ummi)
Rabi Yahya
Rukayya Maiduguri
Rukayya Ahmad (Maman Zuhra Sharada)
Rukayya Yola
Sa'adatu Umar Abubakar
Sadiya Usman Zaria
Zahra'u Zaria
Zainab Yusuf Sulaiman
Haj. Asma'u Shchu Shanono
Hadiza Zamfara
Asiya Zamfara
KU TAYA MU MURNA
Asma'u Inwa Abdurrahman da Isma'il
Muhammad Aliyu sun samu karuwar da
Ahmad Isma'il Muhammad wanda aka haifa a
ranar 10-4-2014, Allah ya raya shi da sauran
al'ummar musulmi, amin.
5
SENNMU DAY\ NAJNOOR
An bugaa karkashin kungiyar Zinariya Writter Assocition Katsina (ZWAK).
Ka ribaci kuruciyarka kafin tsufanka
Ka ribaci lokacinka kafin mutuwarka
Ka ribaci arzikinka kafin talaucinka
Ka ribaci lafiyarka kafin rashin lafiyarka
Typesetting:-
Nura Sada Nasimat Kt
MANAWA BUSINESS CENTER
Link Anis Bookshop
08131994808
BUGAWA DA YADAWV
FANCY PUBLISHER
S/unguwa Kwabren Dorawa Katsina.
6
SUNANMU DAYA-2
08131994808
NAMNOOR
ab HA
SUNANMU DAYA-2
bidu ya dinga raba idanu A
tsakanin Nazcer da
Abdulmalik zuciyarsa, na
ci gaba da bugawa tamkar kirjinsa zai
tsagc, tashin hankalin da yake ciki sam
ba shi misaltuwa, don a wannan lokacin
Abidu ji yakc kamar an masa kamshin
mutuwa nc, koda yakc a yanzu bai ki
mutuwar ta daukc shi ba da wannan
AZAL din da ke fada masa.
Dakin ya dau shiru na wani lokaci
kamar babu mai motsi a cikinsu, sai
zuwa can Abdulmalik ya cc.
"Abidu a rayuwa ana so mutum ya
yi riko da IMANI, wato ya yi imani da
kaddara mai kyau ko akasin haka,
7
SUNANMU DAY \-2 NAJNOOR
sannan ya yi imani da mala'iku, ya yi
imani da manzanni, ya yi imani da littattafai, sannan ya yi imani da ranar lahira, ya yarda akwai hisabi tsakanin bawa da bawa.
Abu na biyu da ake son bawa ya yi riko da shi a rayuwa shi ne, GASKIYA,
saboda ita ce ginshikin aiki na gari, da
zarar babu gaskiya a dukkan abin da za
a aikata, to aikin ba zai amfana wa bawa komai ba sai sharrі.
To yanzu da wahalar gaske ka samu bawan da ke riko da wadannan
abubuwan biyu, wasu sukan ki rikon IMANI DA GASKIYA saboda kwadayin zaman duniya!
Shin ina abin burgewa ga mutumin
da kc dakon zunubi don kawai ya
inganta kwadayin duniyarsa?
8
SX4YMI DAA A-2 INAINOOOR
Dumiya fa da ikakc ganinta KyalcKyalen banza cc, ka tsayar da gaskiya a
kan koma RY ET BO2 868"
Ka fitar da hakkin Allahodaima
addininka, usannanolkasifitaruda hakkin
bayin da Allah ya hada iku zama da su,
ina da tabbaci idan bawa yadyi riko da
wadannan abubuwa zai rabauta daga
mummunan Karshc zuwamummunan
makoma! stam от
Ba don komai ya sa na koro maka
wannan jawabin ba, saiddon kanganc
dumbin son da mukc maka da rahmar
Ubangiji, ba don haka iba wallahi da tuni
kana hannun da ba za a saurari uzurinka
ba, tunda shaidumasuyawa irsun
bayyana kai mai daifi nc, Iika aikata
KISAN KAI don cikar wani buri naka
na son rai!! Wanda ba za a dubi
uzurinka ba don ba ka da shi!"
SUNANMI DAYA-2 NAJNOOR
AAbdulmalik na rufe baki, Nazcer
ya kar6e da cewael oc asuad uels
"Bayan son rai, ya yi ganganci da ZaluncilallAnillur sb 1831 62
niAbidu ya raunanar da murya cikin
yanke kauna ya ceard svdaliA s nived
Babuv abind dabzansdcc illasin
ambaci Innalillahi wa'inna ilaibi raji'ud donwannan lamarinıda ya faruuba Raramar masifa ba cc a garc ni. Ina fatan
Allahoya ba ni kwanjin da zan cinye
wannan jarrabawa"ad nidavsi nsnw Nacerlya cc.ium a to midb
mu sU'Ehk to, sdjarabawa cc.i Amma
hak kin bayin Allah da basu jifba su gani ba bibiya yakc"ubiart
alslis Abidu ya dora hannunsa a Rirjinda
yake jin yana ta dafa bugawa, ya сc21K
E BN 8d sbaaW i
"tide ab sd nob ad вAniNIA
10
H
71NMU DAY A-2 NUNOOR
"Na yarda ku damka ni ga
hukuma, Allah ya fitar da ni wannan
Kaddara".
Abdulmalik ya ce.
"Ba manufarmu yin zalunci ba,
muna so ka yarda cewa ka yi kisan kai
bisa ra'ayin zuciyarka".
Abidu ya girgiza kai, уа сс.
"Na fada na kuma fada, ba zan
amsa laifin da ban san faruwarsa ba".
Nazcer ya kada kai, tukunna ya сс.
"To tunda ba ka aminta da ccwa ka
yi kisan kai ba, za mu sake ka ba tare da
mun bayyana wa duniya mun tsinci I. D
card dinka a gawarwakin da aka kashe
ba. Sai dai ka zama cikin tsumayen
tuhumar bincike idan wani sanadi ya
fallasa faruwar sanya hannunka a kisan
shi kenan ba tsumi ba dubara, za ka fada
tsamo-tsamo".
11
SMU DAYA2
Abdulmalik ya cc.
NAUNOOR
"Saboda haka za ka iya tafiya mun
sallame ka, amma ba za mu ba ka I.D
card dinka ba, za mu rikc shi a
hannunmu saboda halin bincike".
Har yanzu Abidu ba shi da kuzari,
don haka ko da suka ba shi damar tafiya
kasa motsawa ya yi, kansa na sunkuye
kasa a fakaice kwalla ne ke kokarin
zubo masa, saboda raunin da ya samu
kansa a ciki, amma ya ki amincewa
kwallan su kwato su jika fatar fuskarsa.
Abdulmalik ya sakc cewa.
"Mun fa sallame ka, kana iya
tafiya".
Ya dago kai ya dube su, duk sun
mimmike tsayc, ya cсс.
"Na ba ku dama ku damka ni ga
huk..."
Nazcer ya tare shi da sauri.
12
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
"Ba za mu damka ka ga hukuma
ba Abidu, sai idan har ka amince ka yi
kisan kai, saboda ba ma son yin zalunci
ga al'umma".
Ya ce, "Ni dai ban kashe su ba, ba
kuma zan amsa na yi kisan kan ba,
amma za ku iya damka ni ga hukumar
tunda har kun tsinci I.D card dina, na
yarda da kaddarar da ta fado min".
Abdulmalik yana zura hannu a
aljihu ya сe.
"Shi ya sa muka ce ka je mun
sallame ka, kuma muna maka albishir
ka dauka wannan al'amarin da ya faru,
kamar ka yi tuna da shebur ne ka binne
wani abu babu mai ji babu mai gani, sai
ranar da Allah ya tashi kama ka KWAI
zai fashe! Watakila a lokacin ka yarda
biyc wa zuciya don kawata duniya ba
abu ne mai kyau ba".
13
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Har suka kai kofa ba shi da niyyar tashi, sai da Nazeer ya zo ya kamo
hannaycnsa duka biyun ya mikar da shi
tsaye, fuskarsa da murmushi ya се.
"Kada ka damu babban aminina,
ka je kawai, Allah ya shiryar da
zuciyarka, ya kawar maka da KAWAR
ZUCIYA da ke dawainiya da kai".
Ya ja shi har wajen dakin, dole ya
bi bayansu, suka hau mashin suka barshi
a harabar Katsina Motel din yana raba
idanu, da damuwa fal a ransa.
Ya gaji da tsayuwa a gurin ya
shiga cikin motarsa ya kife kai a sitiyari
yana tunanin maganganun da su Nazeer
suka gama fada amsa.
Tsoro da nadama kam sun gama
luguiguitaa masa ga66an jiki, duba
yadda suka kama shi da laifin da bai ji
bai gani ba, kuma sun samu babbar
14
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
shaidar da za ta tabbatar da hannunsa
cikin aikata wannan ta'adi, duk da akwai
salo na na'ura mai kwalwa za su iya
sarrafa hotonsa su samar da wani I.D
card din, amma rudanin da yake ciki ya
hana ya yi wannan hasashe.
To ko ma ya yi wanc sakamako
zai girba? A wanc dalili za su kirkiri I.D
card su cc an tsince shi a gawarwaki har
ana tuhumarsa da laifin kisan? Na farko
dai ba su nemi wani abu daga dukiya a
hannunsa ba, ballantana, ya cc garkuwa
suką yi don su yaudarc shi, haka ba su
nuna za su fallasa shi a matsayin wanda
ya yi kisan ba, ballantana ya zargi su
suka aikata kisan suke son ja masa
sharri.
Tunanin ya dauke shi tsawon
lokaci, daga bisani ya ja motar ya dau
hanyar unguwarsu.
15
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Yana shiga oikin falon gidan ya ci
kari da kaninsa Mashkur yana fitowa,
ya cc.
"Yaya Abidu kun hadu da Nazcer
kuwa?"
Gabansa ya yanke ya fadi, kar dai
a cc hukuncin da suka dauka kenan
kawo maganar gidansu, shi ya sa suka
ce ya tafi?
Idan ko haka ne sun zamo
azzaluman da suke ikirarin ba sa
zalunci, me ya sa tunda ya ba su damar
damka shi ga hukumar ba su yi hakan
ba?
.Ya katsc tunaninsa da cewa.
"Yaushe suka zo gidan, kuma sun
hadu da Abba?"
Mashkur yа сс.
16
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
"Ai shi kadai ya zo, ya fi awa biyu
yana zaman jiranka, ya kira wayoyinka
duka kulle".
Abidu ya cika da mamakin jin
cewa fiye da awa biyu Nazcer ya ke
zaman jiransa a gidansu, bayan ba su fi
minti talatin da rabuwa a Katsina Motel
ba, ta ya hakan ta faru?
Cikin sanyin murya ya ce da
Mashkur.
"Ka tabbata shi din ne kuwa ya
zo?"
Mashkur ya yi dariya, ya ce.
"Haba Yaya Abidu, na fa san
Nazeer, muna jamewa sosai fa, ya za ka
ce na tabbata shi ne na gani? Har
gaisawa sun yi da. Umma ya сeya
kwana biyu bai ganka ba shi ne yau ya
ce bari ya zo ku gaisa, ya kuma ba ka
17
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
hakurin laifin da ya yi maka, ya san fushi ka kc da shi".
Kan Abidu ya sake daurewa
tamau, tamkar wanda aka sa sasari aka
daure ya rasa hanyar da zai bi ya
warware wannan sarkakken al'amari da
ke awon gaba da nutsuwarsa.
Ya sake duban Mashkur, sannan
ya ce.
"Shi kenan, na kira shi a waya".
Mashkur ya wuce, shi kuma ya
shiga cikin dakin Umma, ita ma ta sanar
da shi zuwan Nazeer din, har tana cewa.
"Wallahi duk cikin abokanka
Abidu babu ya Nazcer, yana da nutsuwa
sosai. Ba ka ga yadda muke magana
yana ta girmamami kamar ni ce
mahaifiyarsa".
Abidu ya kasa shanye mamakinsa,
ya ce.
18
SENINME DAY -2 NUNOOR
"Umma ni fa a lokacin da ku kc
ikirarin Nazcer ya zo gidan nan muna
tarc da shi a Katsina Motel".
Ta yi sororo tana dubansa, anya
kuwa ba zargin da akc a kansa ba ya
tabbata, ya fara shayc-shayc? Idan ba
haka ba, ya dazun suna tarc da yarn
suna shan hira, yanzu kuma ya ce wai
sun jima a tarc?
nadi?"
Idanunta a kansa ta cc.
"Anya Abidu babu laujc a cikin
Ya yi saurin dubanta cikin rashin
fahimta, ya сс.
"Umma ban fahimta ba".
Та сс, "Кa cc kuna tarc da Nazcer
ya aka yi ya bayyana a gidan nan? Ko
alhani ne?"
Da sauri ya tuna yana son 6oус
duk abin da ke damunsa kamar
19
SENINMU DAY A-2 NANOOR
koyaushe, saboda fadar ba magani zai
masa ba, ya сс.
"Na manta nc, mun yi da shi za mu
hadu, sai na ga kamar mun hadu pin
ne".
Ya karashe maganar yana sosa
kai, tarc da mikewa zai bar dakin, ita
kuma ta bi shi da kallon mamaki kawai.
Ta lura a 'yan kwanakin nan duk
ya sauya kamar wancan lokacin watanni
goma da suka wuce, ya koma kamar ba
shi ba, kullum tana son zaunar da shi ta
tuhumc shi damuwarsa, amma sai ta yi
tunanin fushin da mahaifinsa kc yi da
shi ne ya assasa rashin sukuninsa, har ya
koma kamar wani zautararre!
Tausayin dan nata ya shige ta
sosai, ta ji ina ma tana da hanyar
taimakonsa mahaifinsa ya daina fushi da
shi don ya samu kuzarin da ya rasa! To
20
SNNMUDAYA-2 NAJNOOR
amma wutsiyar rakumi ta yi ncsa da
kasa, idan Alhaji Nasir na kan dokin
zuciya babu wanda ya isa ya shawo
kansa, sai idan shi ya yi galarin kansa ya
sauka.
Sai dai za ta ci gaba da taya shi da
addu'a Allah ya saukaka lamarin.
Abidu ya shiga dakin nasa, kai
tsayc ya nufi gefen talabijin zai ajiyc
makullan motarsa, amma sai mc?
I.D card dinsa ne ya gani a inda ya
ajiyc shi tun jiya da ya dawo daga aiki.
Da sauri ya murza idanu yana
tababar yiwuwar hakan, tunda ya ga I.D
card din a hannun su Abdulmalik.
A hankali ya bude idanunsa, har
ila yau yana nan a inda ya kc, a'ah? Ya
haka ne? Ya shiga tambayar kansa.
"Na rabu da su Nazeer, amma na
zo gida an ce ya dadc yana zaman
21
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
jirana, sannan na baro musu L.D card
dina da suka cc ba za su ba ni ba, yanzu
kuma na dawo na tarar da shi a inda na
ajiyc shi. Wanne a ciki zan kira mafarki,
haduwata da su Nazcer, ko kuma yanzu
da na ga abubuwan al'ajabi?"
Amsar ta gaza samuwa, don ba shi
da ita diи.
billah
Cikin sanyin jiki ya ambato.
"Lahaula wala kuwwata illa
Sannan ya kai hannu ya dauki I.D.
card din, tabbas babu bambanci ko
kadam tsakaninsa da wanda ya gani a
hanmun su Nazcer, lallai akwai
boyayycn al'amarin da ke gudana, sai
dai bai san ta kan inda zai kamo bakin
zarcn ba, saboda karkasuwar da
zaruruwan labaran masu tsuke kwalwa
suka yi masa!
2
ANOOR
Tun ranar da al'amarin nan ya faru,
Abidu ya sake shiga firgici, ya kama
wayoyinsa ya kashe saboda gudun kada
Nazeer ya kira shi tunda shi ya yi
amanna haduwarsa da su Nazeer ba a
mafarki ba ne, tabbas sun hadu a zahiri,
kuma Nazeer din ne ya zo gidan ya
dawo masa da I.D card dinsa, ya sanya
su Umma suka ce ya jima da zuwa don
kawai.
Wannan kaso ya fi rinjaye a
zuciyar Abidu, amma sai ya samu kansa
cikin tsoro, yana ji a jikinsa guguwar da
za ta tafi da rayuwarsa ce ke kawo masa
farmaki yana zillewa!
Babu abin da ya fi kidima shi irin
labarin da ya ji yana yawo a gari, wai
wasu mutane sun haura gidajen Alhaji
23
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Lawan da Alhaji Sagir masu neman
takarar kujerar ciyaman an musu yankan
rago.
Wannan kadai ya sake tabbatar wa
Abidu duk abin da ya faru tsakaninsa da
su Nazeer ba a mafarki ba ne, ya faru a
zahiri, kuma shi suke zargi da alhakin
kisan.
Duk da an ce dinyar makaho ta
nuna a hannunsa, wato shi ga 1.D card
dinsa, zai iya musa cewa ba shi da
masaniya da wancan I.D card fin da ya
gani a hannun su Nazeer, to amma yana
cikin shakku da fargaba saboda har
yanzu yana tunanin yadda zai warware
wannan al'amari na haduwarsa da
Nazcer da kuma zuwan da aka cc masa
Nazcer din ya yi a gidansu a daidai
lokacin da suke tare can Katsina Motel.
24
SUNANMU DAYT1-2 NAJNOOR
Idan ya kamo wannan tunanin, sai
ya kasa gamsuwa da shi, ballantana ya
dora shi matsayin mafita a gare shi.
Yana so su hadu da Nazeer, amma
yana fargabar abin da haduwar za ta
haifar, shi ya sa dole ya bar maganar
haduwar tasu, sai dai sam ba shi da
sukuni, hatta wayarsa sai da ya sanya
lambar Nazeer din a black list wai don
kada ma ya kira shi ya daga masa
hankali, ba don ma yana da muhimman
lambobi a layin nasa ba ai da circ shi zai
yi gaba daya, duk da haka ma sai da ya
sanya lambobinsa a whitc list yadda
idan ba shi da lambar mutum bakuwa ba
za ta iya shigowa wayarsa ba.
Hakan ma ba tsira ya yi ba, da
zarar ya ji karar kira sai gabansa ya
dinga faduwa.
25
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
A haka aka kwashi tsayin mako
biyu babu wani mummunan labari mai
kadar da zuciya da yaa iso garc shi,
game da wannan kisa da aka yi.
Maimakon hakan ma sai ya samu
labarin an kama wadanda suka yi kisan,
bayan kwana goma kenan da faruwar
al'amarin kwana hudu kenan yau cif da
kama mutanen.
Hankalin Abidu ya kwanta kadan,
kasa baccin da yake ya kwana a zaune
yana tunani duk ya ragu, don haka zuwa
lokacin za mu iya cewa ya fara maida
kumarinsa.
*** *** ***
Tafc yakc a motarsa cikin sauri,
saboda mai da yake son ya je ya sha a
gidan mai, ya kasa hankalinsa biyu,
daya a tunanin ya dace ya yi wa Umma
26
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
magana ta roki Abba da ke kan dokin
zuciyaa a tura magabatansa gidan su
Rukayyah saboda yawan damuwar da ta
ke a kan rashin tura magabatan nasa.
Sai kuma kashi na biyu inda
hankalin nasa ya tafi shi ne, wajen
tunanin yau ya dace ya nemi Nazeer don
samun karin bayani game da abin da ya
faru a baya.
Da wannan tunanin ya isa gidan
man ya sha ya dau hanyar Saulawa don
fara zuwa gurin Nazeer kafin daga
bisani idan ya dawo gida ya yi wa
Umma maganar turawa gidan su
Rukayyah abar so da kaunarsa.
Amma yana zuwa daidai round
about din Kofar Marusa da zai karya ya
kai shi Saulawa ya fito daga titin
Hamada, wata mota ta zo daidai saitinsa
ya zamto sun jera. A hankali ya kai
27
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
dubansa ga mazauna cikin motar. Abid
ne ya gani da Rukayyah tana ta dariya,
da alama hira suke mai dadi da farantawa.
Iya tashin hankali Abidu ya shiga,
wannan wane irin al'amari ne ke
wanzuwa a gabansa? Ta tabbata kenan
matashin da suke haduwa a masallaci
wanda ya kira kansa Abid Nasir
Barshim wato Takwara shi ne sunansu
yake daya har mutane suke ganin
kamarsu daya, don yana da tabbacin da
kamannun nasa ne Abid ya samu
nasarar dauko Rukayyah!...
Da sauri ya dawo da hankalinsa
ganin motar tasu ta gota shi suna shirin
shallewa, sai shi ma ya ba wa tasa motar
wuta ya mike titin Kofar Kaura
maimakon Kofar Marusa da zai shiga,
aka shiga wasan tsere a tsakaninsu.
28
SUNNMUDAYV-2 NJNOOR
Ah! Fit! kamar walkiya ya hango
su sun karya kwanar titin da zai sadaka
da Nakowa, wato sun wucc round about
din Kofar Kaura sun tasar wa Gidan
Amadi Kurfi inda ya ga Abid da
abokinsa suna shayc-shayc, daga
lokacin kuma ya daina ganin ko da
launin motarsu.
Sun 6acc masa 6at a cikin motoci!
Idan ya cc ya bi su ma ba lallai ya gansu
ba, don haka sai ya zabi takaitawa kansa
wahala, ya nufi titin da zai kai shi cikin
Kofar Kaura zuwa Tsohuwar Tasha,
daga nan ya karya zuwa Sabon Layi, har
Saulawa da zummar zuwa gidan su
Nazcer kamar yadda ya ayyana a ransa
tun a farko.
Sai dai ya daki gurbi, domin bai
tarar da Nazcer din ba, a yadda ake
29
SENANMU DAY 1-2 NAJNOOR
sanar da shi wai ya je Jibiya, don haka
dole ya wuce gida.
Ana gama sallar la'asar ya nufi
Masanawa unguwar su Rukayyah,
bayan ya aika yaro ta fito cikin
daurewar fuskar da bai taba ganinta da
ita ba. Ta kuma yi tsaye kikam ba ta ko
kallon inda yakc ballantana ya samu
arzikin gaisuwa a garc ta.
Abin da ya matukar ba shi mamaki
kenan a tare da ita, wai Rukayyah da
wannan halin da ko a mafarki bai taba
riskarta da shi ba?
Muryarsa a raunanc ya сс.
"Me ya faru ne Rukayyah na ga
ranki kamar a 6ace?"
Cikin halin ko in'kula ta ce da shi.
"Ba komai".
Ya sake kafe ta da idanu cikin
yanayin tuhuma, ya ce mata.
30
SUNAXMU DAYA-2 NAJNOOR
ninse "Ya hausaruba komai, kumahzan
gan ki a haka? Ko kin manta ko gaishc
ni yau ba ki yi ba? Don Allah me na yi
amiki?"b sbadrast sda KN bri !ח
nim Ta dago idanunta gaba daya tana
kallonsa, kamar ya raina mata hankali,
tarccl in ad sd ubidA ds1
лод Ва kansanama motka yinmin ba
ko? To bari nansanardda kai, ba don
Momina dalba tasan abin da ya faru ta
matsa mimna fito bawallahi dasbalzan
fitotball adad BYYYO 18
Da sauri ya ce da ita.
"Duk mai ya yi zafi haka?Y
sAI
anisb Taleji kamar yarsake daba mata
wuka a kirji, ai kortastattaro Gacin ran
darko ta hankoron bayyana a fuskarta, ta
loc.inse an uabig isbids ani Y
anioBacin karaina min hankali ka zo
ka dauke ni har gidänmuswgidan
31
NAN DAY4-2 AINOOR
mutumoi, gidan tarbiyya da sanin
darajar amutuntaka da sunan za ka kai ni
dubiyar mahaitiyarka,amma ka zuroc da
ni inda ka saba tambada da lalata
rayuwan al'umma ka cc za ka 6ata min
rayuwa?
Ai wallahi Abidu ka ba ni kunya
da mamuki, ban taba sanin farin goro
zai yi tsutsa ba, ban taba sanin son
shalawa kakc min ba, wallahi da ban
wahatar da zuciyata wajon tursasata
karbar soyayyarka ba, har na dawo
ina..."
Ya katse ta da sauri da fadin.
"Ya isa haka Rukayyah! daina
fada min abin da zai Ikassara tunanina...
Yaushc na zo gidan naku har na daukc
ki? Ina akidar gidanku da na sani na
rashin bin namiji da kukc kowacc irin
unguwa сс?"
32
=
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Ta dube shi ido tsakar kai, ya yake
son raina mata hankali, ya zo ya dauke
ta kamar duka kenan daga Masanawa ya
bi ta Sabon Layi wai zai kai ta Hamada
Kafet, amma ya kai ta King Paradise
hotel in bacin da Allah ya takaita da
yanzu ya 6ata mata rayuwa, a haka ta
shigo ba duhuwa tana hango shi zaune a
motarsa ya ware kida yana saurare bai
ko ji tausayinta ya ce bari ya maida ita
gida ba, ta wuto karuwan da ke
zazzaune a karkashin inuwa suna raba
idanun samun mai ba su abinci su
mallaka masa mutumcinsu.
A lokacin ta ji duk ta muzanta
saboda har wasu maza guda biyu sai da
suka dinga biyo bayanta suna mata
magana, dole ta sa gudu har ta fito cikin
mutanc wato bakin hanya, ta tsayar da
33
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
abin hawa ya kawo ta gida ta karbi kudi
hannun Ummanta ta biya shi.
Yanzu kuma tsabar ya raina mata
hankali shi ne zai cc wai yaushe ma ya
zo gidan ya daukc? Ko yana tunanin
kanta a tukunya ya ke, tunda ta ki ba shi
hadin kai zai iya yi mata basaja ne?
Takaicin haka ya hana ta ba shi
amsar sai ta juya za ta koma cikin gida.
Da sauri ya sha gabanta yana
fadin.
"Haba Rukayyah kada ki yi min
haka, na yarda an zo an dauke ki da
rigar sunana, amma shi wanda ya dauke
ki din SUNANMU DAYA, kuma na
ganku a round about din Kofar Marusa
har na kwata binku ku ka bacc min..."
Ta tarc shi cikin sigar raini da
rashin yarda.
34
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
"Sunanku daya, sai kuma
kamannunku su zamo daya kobo da
kobo, har na kasa ganc kai ne?
Hmmm... Ni fa na wuce yarinyar da za a
yi wa wannan wayon ko da na aji biyu
nc a matakin sakandirc ballantana
candidatc... Ka jc kawai na hakura da ba
wa zuciyata aikin Baban giwa, tunda ka
zama WUKAR NESA ai shi kenan".
ta raba ta gefensa za ta wucc, ya
sakc shan gabanta, ya ce.
"Don Allah Rukayyah ki tsaya ki
saurari...."
Ta daga masa hannu, ta cc.
"Wallahi na gama da babinka, na
sani zan sha wuya kafin na circ ka а
zuciyata, amma na hakuraa da kai ko da
kai no autan maza, kuma duniyar ta
koma daga ni sai kai ba zan taba
aurenka ba!!!"
35
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Tana karashe fadar haka ta sa
karfi ta wuce ta gabansa har tana take
masa yatsun kafa.
Ya yi tsaye kawai a gurin kamar
mutum mutumin, mamaki da al'ajabi
sun fi komai mamaye masa jiki. Yana
mamakin musabbabin samuwar Abid da
sharrin da yake kulla masa!
Zuwa yanzu kam ya circ tababar
zamowar Abid ALJANI bisa dalilai
kamar haka; shi Abidun idan zai gan shi
ba ya ganin kamanninsu da juna.
Babu wata sahihiyar alaka a
tsakaninsu wadda ta wuce ta suna.
To amma mutanen da ke ganin
kamannunsu da juna za ta yiwu idan
Abid din aljani nc ya boyc siffarsa ya
bayyana a tasa siffar su dinga ganin
haka.
36
SUNANMU DAYA-2 NAJNOOR
Ya yarda aljani ne babu ko ja,
amma yana bukatar karin bayanin
dalilin da ya sa yake bibiyarsa da sharri
bayan shi bai sanshi ba ballantana ya ce
ramakon sharrin yake masa.
Har daren ranar Abidu