Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 10
yasa hankalinsa yasoma tashi dakyar yace surbajo kunyata kuma yanzu kikeji ko kinmanta saura kwana biyu yarage kizamo mallakina Toni banason kunyar nan taki kinji ko kai tadaga masa yaci gaba ko bakyasona ne dasauri tace kado aradu ina sonka kawai inajin kunyarkane kunnenta yaja da Dan karfi Wanda hakanne yasa ta samishi kukan shagwaba Dan dama surbajo gwanace gurin kukan banza bare yanzu dame dalili yasamu alameen yace daga yau nasauke sunan kado inkika kuma kirana dashi kuma zanyi Maganin bakin daya kirani da sunan kadon cikin kuka surbajo tace aradu kado bazan Kuma........bata karasa fadin abinda zata fadaba yahada bakinshi da nata yashiga kissing kamar yasamu sweet hankalin surbajo kusan barin jikinta yayi asakamako fadawa duniyar dabata taba sanin akwaitaba arayuwarta seda yajita jikinta yagama mutuwa sannan yakyaleta surbajo dasauri ta janyo mayafinta tarufe jikinta har fuskarta jikinta se rawa yakeyi ita bata san sunan abinda yamataba jikinta duk yamutu ga wata matsananciar kunyarshi data kamata shima daurewa kawai yayi amma Allah kadai yasan yanayin dayakejin kansa hira yay tajanta da ita amma bata bashi amsa hakanne yasa yamike yace tosu zasu tafi dubu dari yabata akan kozatayi amfani dasu dakyar taamsa sannan tayomasa rakiya inda Usman yake jiranshi ajikin motarshi dakyar surbajo tayima UsmUsman sallama sannan tacewa alameen kado kugaida Gid.......bata karasaba tasa hannunta tarufe bakinta sannan takwasa da gudu tayi cikin gida dariya alameen yayi Dan yasan me yasa surbajo guduwa mota suka shige bayan sunyiwa ardo sallama suka dauki hanyar kaduna Usman se tsokanarshi yakeyi Maman Yusuf [3/18, 14:13] Zahra muhd mahmudπŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *page 25-26* Abangaren uwargida Aisha kuwa jitake kamar takashe kanta dan bakinciki sabida koda sukaje gurin bokan su Zuly cemusu yayi kawai suyi hkr Dan aure ba fashi se anyishi shiyasa gabadaya tarasa natsuwarta ga alameen yanzu yayi wuyar gani sabida shirye shiryen bikin Ganin tadamune yasa su Ruky kwantar mata da hankali dacewa tabari akawo Amaryar bayan kwana biyu sumata dukan tsiya hakanne yasa Zuciyart yin Sanyi danko kayan fadan kishiya daaka bata batabi takansuba kawayentane suka dau na dauka itama suka zabarmata Wanda zata sa in amfara bikin ********** Surbajo Tunda alameen yatafi yabarta kullum cikin tuno abinda yamata takeyi itade batasan sunan abunba amma in tatuno abun namata dadi har addua take Allah yasa yakara yimata πŸ˜€ Ardo sosai yake shiri shima Dan tun ana sauran sati guda bikin kullum se an kwantar da sa anyanka dangin maman surbajo suma baa barsu abayaba sunzo bikin kwansu da kwarkwatarsu suma sunyma surbajo shatara ta arziki *RANAR BIKI* ranar asabar 31-12-2011 dubban jamaa suka shaida daurin auran Zahra Muhammad mahmud (wato surbajo)tare da angonta alameen jibrin sulaiman daurin auran dayasami halattar manyan shuwagabanni da yankasuwa uwauba sojoji manyansu da kanana Ko ina kakai dubanka alummane tako ina ranar garin makarfi bamasaka tsinke sabida yawan alumma ga jiniya takoina natashi kowa mamaki yakeyi me alameen zeyi da surbajo yar kauye kamar haka hakade akagama taron daurin auren jamaa suka fara watsewa Dayake tare zaa wuce da Amarya tuni motocin daukar Amarya sunfara dibar jamaa Inda yawancinsu mutanen kaduna ne sabida ardo yace yana gudun kauyancin yan rigarsa shiyasa masu natsuwar kawai aka dauka Amarya survajo wacce ke nade cikin wata lafaya Medan karan Kyau da tsada se kuka takeyi sabida rabuwa da gida dazatayi ammafa tayi kyau sabida wata yarinyar yayan mamanta me suna Bilkisu dasuka zo daga kaduna itace tayima surbajo Kwalliyar duk da ita surbajon bataso Amman seda akayimata kuma tayi kyau farinta yafito sosai Sumaye tajima Tana yiwa surbajo fada akan zama da miji haka yan uwan mamantama sunmata fadan sabanin ardo da kukan da surbajo takeyi yakeson sashi kuka dakyar yaiya cemata surbajo aure ibadane kiji tsoron Allah.... Hawayen dayake tarewane suka kubce dsauri yabar dakin dabaze iya jure ganin kukan surbajoba dakyar aka ja surbajo zuwa gurin motor dazata dauketa wacce ango alameen yake ciki yana jiranta yayinda Usman ke zaune agaban motar shida driver abaya alameen ke zaune se motoci guda hudu biyu gaba biyu baya sunsa motor atsakiya excode dinshine bayan motor aka budema surbajo tashiga dakyar Tana shiga takifa kanta akan cinyarta tacigaba da kukanta bata lura da alameen dake gefentaba tuni motocin suka fara tafiya ana jiniya Usman dake gaban motar ne yajuyo yana fadin haba amaryarmu aymana afuwa haka munyi laifi Amman aymana afuwa alameen ne yaamshi zancan dacewa sede inkaine kayi laifin Amman baniba wayace taamsa tanason auran kagako tunda taamsa dole tadau naannabawa tunda taga Dan fari me dimples tamakalemishi ita wai me wayo tacuceni ta taba raminko ay ga makomar cutarnan yakarasa zancan yana dariya dasaurin surbajo tadago kanta Tana kallonshi Dan bata dauka yana motarba ido suka hada danshima ita yake kallo dasauri tayi kasa da idonta Dan bazata iya jure irin kallon dayake mataba hannunta yakamo yana kallon zanen lallen dake Zane akan hannun lallen yayi kyau sosai wasa da hannun yashiga Yi tasigar daduk macen daakayiwa setaji dadin hakan jawota yayi jikinshi yarungume yafara yimata magana akunne yace baby waya miki wannan lallen dakyar tabashi amsa da Bilkisu ce tayimata wannan Kwalliyar fa yatambaya duk itace tayimin tabashi amsa kinyi kyau sosai yafadi yana hada bakinshi danata seda yafara kissing seda yaga yana shirin fita daga hayyacinsa sannan yasaketa surbajo wacce bataso yadenaba kwanciya tayi ajikinshi Tunda yasaketa rungumeta yayi yana shakar kamshin jikinta tuni bacci yadauki surbajo gyara Mata kwanciya yayi ajikinsa tayadda bazata wahalaba kamin sukai gida dago idonsa yayi carab suka hada ido da Usman ta mirror yanamasa dariya dan duk abinda yafaru tsakaninsu akan idonsa akayi kunyace takama alameen Amman se ya maze yace to munafiki saidonnaka wato har akan mata da mijiko to thanks God matatace ay yafadi yana hada rai dariyace takwacewa Usman yace ikon Allah inbanda tsarguwa nimekaji nace aynasan zakacene shiyasa natari numfashinka inji alameen dariya Usman yasake yi yace rufamin asiri da kallon mata da miji ni kawai cartoon din Tom and Jerry nake kallo duk yadda alameen yaso daurewa kar yayi dariya Amman yakasa duka yakaiwa Usman yana dariya yace saido de bakyau harsuka iso gida Usman na tsokanar alameen Wanda kunya tahanashi ramawa itako surbajo har suka iso gidan iyayen alameen bacci takeyi hankalinta kwance maman Yusuf [3/18, 14:14] Zahra muhd mahmudπŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *slm masoya littafin ballagaza to nayi gyara yanzu sunan littafin yatashi daga ballagaza yakoma surbajo duba da akwai littafi mesunan ballagazan inafatan zaku anshi sabon sunan littafin da hannu biyu* *page 27-28* Koda akayi parking aharabar gidan surbajo bata tashi daga baccinba ganin bata tashin bane yasa alameen gyara zamansa a motar Dan cewa Usman yayi da direban su sauka amotar danshide baze fitaba se surbajo ta tashi a bacci sauka sukayi suka barshi Usman yace ah lalle wannan cartoon yana kyau tonide badaniba nashiga ciki inta tashin inajiranka yafadi yanamasa dariya Mommy dasauran dangi masu jiran karasowar Amarya jin ance motar amaryar takarasone yasasu fita domin taryota Sede ga mamakinsu sojoji ne kewaye da motar rike da bindigu cikin shirin kota kwana abun yabasu mamaki Tsayawa sukayi suna jiran abude motar tsawon minti goma baa budeba yasa Momy tambayar daya daga cikin sojojin Kai wai amaren basu isobane ko bawannan bace motar amaryar Cike da girmamawa yace madam Amarya taiso amma oga shima yana cikin motar bande san abinda yahanasu fitowaba sede ko zakije ki gani Murmushi Momy tayi sannan aranta tace dakyau aminullahi wato mu zenunawa yayi Amarya ko zeci uwashi ne dawannan shegen rawar kan munauwara takira tace taje gurin motar tace injita tace aminullahi yafito da Amaryar haka kota sabamasa dagudu munauwara tanufi motar abinnema yasamu Dan ita akwai son Amata irin wannan ayken nurking glass din motar tayi seda tadan jima tana nurking din sannan yasauke glass din motar ganin munauwarace Yana saukewa idonta yasauka kan surbajo dake ta faman bacci kwance ajikinshi Dariya tayi sannan tace Bross kana hutawafa to mommy tace Wlh ranka ze baci inbaka fito da amaryaba tafadi Tana dariya takara dacewa su Bross ko kunya juyawa tayi da gudu zata bar gurin dasauri yarukota yace zaki sani wato ninema mara kunyan ko kwacewa tayi taruga gurin mommy Tana dariya tace mommy Wlh amaryar ma bacci takeyi maybe shine abinda yahanashi fitowa daga motar bata rufe bakiba taga daya daga cikin sojojin yanufi motar yabude kofar Alameen ne yafito sannan yamika hannu yadauko surbajo dake bacci Yanufi su mommy nanfa abokanan wasa suka shiga tsokanarshi masu dauka awaya suna dauka Dan abun koni yaburgeni jin hayaniya da surbajo tayine yasata farkawa ganin abinda kefaruwane yasata Fara kiciniyar kwace kanta Dan gaskiya kunyace takamata sosai Ganin tanason saukane yasa alameen sauketa Lafayar dake jikinta takara ja tarufe fuskarta jikinta se rawa yake sabida kunya mommy ce takarasa ta rungumota tana fadin barka da zuwa cikin zuriata Allah yasadamu da alkhairin dake tattare dake yakawar da sharrin Ameen sauran jamaar suka amsa daganan aka shige da ita cikin gidan falon daddy aka kaita alameen ma yabi bayansu nasiha sosai daddy yamusu inda akarshe yagargadi alameen akan yarike amanar yar mutane kuma yayi adalci atsakaninsu daganan akawuce da surbajo part din mommy domin shiryata zuwa gurin dinner shima part dinshi na gidan yanufa Usman yatarar da wasu abokansa su biyu suna hira dashigarshi suka juyo kanshi suna tsokanarshi babu kamarma Usman harda cewa shi ko alabari betaba jin ango Mara kunya kamar alameenba dariya alameen yayi sannan yace Kai alhdllh nagodewa Allah dayasa nazama nafarko atarihi duka suka kaimasa dukansu suna dariya daganan suka shiga shirin zuwa gurin dinner wacce zaayi a bafra international hotel dake no11b yakubu avenue off alkali road unguwar rimi kaduna Sosai suke shiri inda Amarya mommy tadauko me kwalliya tashiga yimata sosai tayi kyau wedding gown akasamata light blue gaskiya bame kallonta yayi zaton wai shekarunta sha hudune sabida surbajo akwai Kira kuma bame zaton tasan hanyar wani abu waishi kauye bare aje ga ruga ita kanta data Kalli kanta a mirror tantama tashigayi akan anya itace kuwa alameen ma shadda yasa light blue shima yayi kyau sosai yayinda sauran abokansa suka sa farar shadda kawayen munauwara sune suka zama yanmatan Amarya dangama surbajo baazo da kawarta kodayaba suma yanmatan Amarya fararan dogayen riguna sukasa yayinda Suka daura head ja takalmi ja gaskiya sunyi kyau takwas nadare motoci suka fara dibar mutane zuwa gurin taron yayinda uwargida Aisha ma tagama shiryawa cikin wani yellow din material doguwar riga takalminta red head dinta ma red Jakarta ma red ce se mayafin Data Dan yafa shima red itama ba laifi tayi kyau aminanta kuma pink din material suka sa da duk wani Wanda yazo ta bangarenta duk pink sukasa muje zuwa maman Yusuf πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *slm masoya littafin ballagaza to nayi gyara yanzu sunan littafin yatashi daga ballagaza yakoma surbajo duba da akwai littafi mesunan ballagazan inafatan zaku anshi sabon sunan littafin da hannu biyu* *page 27-28* Koda akayi parking aharabar gidan surbajo bata tashi daga baccinba ganin bata tashin bane yasa alameen gyara zamansa a motar Dan cewa Usman yayi da direban su sauka amotar danshide baze fitaba se surbajo ta tashi a bacci sauka sukayi suka barshi Usman yace ah lalle wannan cartoon yana kyau tonide badaniba nashiga ciki inta tashin inajiranka yafadi yanamasa dariya Mommy dasauran dangi masu jiran karasowar Amarya jin ance motar amaryar takarasone yasasu fita domin taryota Sede ga mamakinsu sojoji ne kewaye da motar rike da bindigu cikin shirin kota kwana abun yabasu mamaki Tsayawa sukayi suna jiran abude motar tsawon minti goma baa budeba yasa Momy tambayar daya daga cikin sojojin Kai wai amaren basu isobane ko bawannan bace motar amaryar Cike da girmamawa yace madam Amarya taiso amma oga shima yana cikin motar bande san abinda yahanasu fitowaba sede ko zakije ki gani Murmushi Momy tayi sannan aranta tace dakyau aminullahi wato mu zenunawa yayi Amarya ko zeci uwashi ne dawannan shegen rawar kan munauwara takira tace taje gurin motar tace injita tace aminullahi yafito da Amaryar haka kota sabamasa dagudu munauwara tanufi motar abinnema yasamu Dan ita akwai son Amata irin wannan ayken nurking glass din motar tayi seda tadan jima tana nurking din sannan yasauke glass din motar ganin munauwarace Yana saukewa idonta yasauka kan surbajo dake ta faman bacci kwance ajikinshi Dariya tayi sannan tace Bross kana hutawafa to mommy tace Wlh ranka ze baci inbaka fito da amaryaba tafadi Tana dariya takara dacewa su Bross ko kunya juyawa tayi da gudu zata bar gurin dasauri yarukota yace zaki sani wato ninema mara kunyan ko kwacewa tayi taruga gurin mommy Tana dariya tace mommy Wlh amaryar ma bacci takeyi maybe shine abinda yahanashi fitowa daga motar bata rufe bakiba taga daya daga cikin sojojin yanufi motar yabude kofar Alameen ne yafito sannan yamika hannu yadauko surbajo dake bacci Yanufi su mommy nanfa abokanan wasa suka shiga tsokanarshi masu dauka awaya suna dauka Dan abun koni yaburgeni jin hayaniya da surbajo tayine yasata farkawa ganin abinda kefaruwane yasata Fara kiciniyar kwace kanta Dan gaskiya kunyace takamata sosai Ganin tanason saukane yasa alameen sauketa Lafayar dake jikinta takara ja tarufe fuskarta jikinta se rawa yake sabida kunya mommy ce takarasa ta rungumota tana fadin barka da zuwa cikin zuriata Allah yasadamu da alkhairin dake tattare dake yakawar da sharrin Ameen sauran jamaar suka amsa daganan aka shige da ita cikin gidan falon daddy aka kaita alameen ma yabi bayansu nasiha sosai daddy yamusu inda akarshe yagargadi alameen akan yarike amanar yar mutane kuma yayi adalci atsakaninsu daganan akawuce da surbajo part din mommy domin shiryata zuwa gurin dinner shima part dinshi na gidan yanufa Usman yatarar da wasu abokansa su biyu suna hira dashigarshi suka juyo kanshi suna tsokanarshi babu kamarma Usman harda cewa shi ko alabari betaba jin ango Mara kunya kamar alameenba dariya alameen yayi sannan yace Kai alhdllh nagodewa Allah dayasa nazama nafarko atarihi duka suka kaimasa dukansu suna dariya daganan suka shiga shirin zuwa gurin dinner wacce zaayi a bafra international hotel dake no11b yakubu avenue off alkali road unguwar rimi kaduna Sosai suke shiri inda Amarya mommy tadauko me kwalliya tashiga yimata sosai tayi kyau wedding gown akasamata light blue gaskiya bame kallonta yayi zaton wai shekarunta sha hudune sabida surbajo akwai Kira kuma bame zaton tasan hanyar wani abu waishi kauye bare aje ga ruga ita kanta data Kalli kanta a mirror tantama tashigayi akan anya itace kuwa alameen ma shadda yasa light blue shima yayi kyau sosai yayinda sauran abokansa suka sa farar shadda kawayen munauwara sune suka zama yanmatan Amarya dangama surbajo baazo da kawarta kodayaba suma yanmatan Amarya fararan dogayen riguna sukasa yayinda Suka daura head ja takalmi ja gaskiya sunyi kyau takwas nadare motoci suka fara dibar mutane zuwa gurin taron yayinda uwargida Aisha ma tagama shiryawa cikin wani yellow din material doguwar riga takalminta red head dinta ma red Jakarta ma red ce se mayafin Data Dan yafa shima red itama ba laifi tayi kyau aminanta kuma pink din material suka sa da duk wani Wanda yazo ta bangarenta duk pink sukasa [truncated by WhatsApp] πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *page 29-30* Gabadaya jamaa sungama tafiya gurin dinner se Amarya da ango yarage Motar dazasu tafi aciki ta iso dan haka alameen dakanshi yanufi falon Momy inda surbajo kezaman jira dan babu kowa agidan duk Sun tafi harda su mommyn Dasallamarsa yashiga falon dakyar surbajo ta amsa gamida dago fuskarta Wow itace kalmar alameen tafarko jikinshi narawa yakarasa gurinta hannunta yakamo yamikar da ita tsaye yayi hugging dinta kissing dinta yake kokarinyi dasauri surbajo takwace jikinta gamida ballamasa harara tace hoddijan aradu baka isaba yau inma wani asirin akabaka kadunga samin abaki da bakinka to yau takare danni yau KO abinci banajin zanci sabida gudun kar jambakina yagoge shine kai godaigodai dake kawani zo zaka lashe minshi da bakinka ko to Wlh a hir dinka takarasa maganar tana murgudamasa dan bakin dayasha makeup Dariya abun yaba alameen yadda tayi maganar gunta yanufa da niyar kamata nanfa surbajo tasa gudu shima yana binta sunata zagaya dakin wedding gown dinta taja yakamata sabida Jan kasar datakeyi rungumota yayi jikinsa yana kokarin yimata Kiss wayarsa tashiga ruri dasauri yaciro wayar a aljihunsa mommy ce ke kira dasauri yadaga tunkafin yayi mgn mommy tafara fada Aminu baka da hankaline kuntara jamaa a guri amma har yanzu baku isoba banason shashancin banza fa Hakuri yashiga bata sannan yakashe wayar danshi ganin surbajo dayayine yasa yamanta akwai dinner da zasuje Be tsaya bata lokaciba ya dauketa cak bayan yadauko mata fos dinta kai tsaye motar yanufa da ita tun kamin yakaraso wani soja yabude masa murfin bayan zaunar da ita yayi sannan shima yazagaya yashiga direba yaja suka dau hanya yayinda sauran motocin excode dinshi suka sa motar a tsakiya ana jiniya Dayake ba nisa tsakanin gidan da hotel din so basu wani dauki lokaciba suka iso Isowarsu keda wuya abokan ango da kawayen Amarya suka fito daga hall din danyima ango da Amarya rakiya zuwa ciki Fitowa yayi sannan yakamo hannun surbajo itama tafito nanfa masu hoto da video camera suka shiga aykinsu Kawayen Amarya da abokan ango ne suka sasu atsakiya Sun fara tafiya surbajo se kokarin faduwa takeyi sabida takalmin kafarta me uban tudune ganin hakan da alameen yayi ne yasa be Bata lokaciba yadauketa kamar jaririya itakuma tasakalo hannunta ta wuyansa Ihu da tafi kawayen suka sa dan gaskiya koni sunburgeni Daganan suka fara takowa zuwa cikin hall din yayinda MC yashaida shigowarsu Nanfa kallo yadawo kofar dazasu shigo aisha ko wuyanta kamar ze tsinke dan tsawon datake karamasa nason hango ango da Amarya shigowarsu seda numfashinta ya dauke yadawo bakaramin razana tayiba da ganin alameen dauke da amaryarsa suko sauran jamaar dake gurin tafi kawai suke musu masu daukarsu hoto nayi har suka karasa gurin zamansu zaunar da surbajo yafarayi sannan shima yazauna surbajo kara rufe fuskarta tayi da mayafinta sabida tasha kunya daukota da alameen yayi daurewa kawai tayi tabarshi yadaukota dan tasan intace dakanta zata tafi faduwa zatayi nanfa aka shiga gabatar da abinda yakaisu gurin inda MC yabukaci da ango yabude fuskar amarya batare da Bata lokaciba yabude fuskar surbajo innalillahi wainna ilaihirrajuun itace kalmar da aisha ke furtawa dan ta gigice da ganin kyau irinna surbajo hawayene suka fara biyo fuskarta na bakin ciki dasauri Zuly tasharemata gudun kar wasu sugani rarrashinta suka shigayi amma kosu Sun jinjina dakyau irinna surbajo hankalinta besake tashiba seda taji ana Kiran ango da Amarya sufito su yanka cake duk abinda ake fadi da turanci akeyi kuma surbajo batajin turancin alameen ne yamike sannan yakamo hannu surbajo yamikar da ita suka nufi gurin cake din dakyar surbajo take tafiya sabida gudun karta sha kasa duk da de rabin jikinta na jikin alameen tafiyar Tata seta karamata kyau dan wasu dauka sukayi yanga takeyi harsuka karasa gurin cake din alameen besaketaba koda suka tsaya zagayo da hannunsa yayi ta kugunta yariketa ahaka suka yanka cake din aka tafa musu MC yace Amarya taba ango abaki cikin harshen turanci surbajo batajiba alameen ne yaradamata akunne waigowa tayi tana harararsa akan yace tabashi abaki shikuma yana murmushi wayyo jamaa zokuga yadda wannan kallo da surbajo tayi yakoma na so da kauna ga alameen yanata murmushi yanko cake din surbajo tayi tanufi bakin alameen kara rungumeta alameen yayi ta kwantar da kanta a kirjinshi ahaka tasa mishi cake din abaki huuuuu kawai mutane ke fadi dan wasu liki suka fara zuwa suna musu agurin dankoni Sun burgeni shima alameen ahakan yabata cake din tana kwance ajikinshi bayan sunkoma gurin zamansune aka bukaci ango yayi Godiya ga jamaar dasuka taru dominsu nan alameen yayi jawabin cikin harshen turanci bayan yagama aka bukaci Amarya tayi itama alameen ne yafada mata abinda MC yace yakara dacewa tayi da hausa kuma don Allah karta dunga sako aradu Γ  maganar murmushi tamasa Wanda yadauki hankalinsa sannan taamshi loudspeaker tafara magana cikin harshen filatanci wow bakaramin burge mutane tayiba danko babu Wanda yayi zaton batajin turanci bayan tagama ne akabukaci ango da Amarya su fito fili su taka alameen ne yarukota suka fito filin yana rungume da ita aka samusu wakar da Sani slowly yamusu ta auransu suka fara takawa a hankali nanfa kowa yamike yafara yiwa ango da Amarya liki aisha kuka take harda majina n'a bakinciki da sauri aminanta suka fitar da ita daga cikin hall din gudun karsuyi abin kunya kai tsaye gida suka nufa da ita suna bata hakuri itako fadi take wayyo Allah alameen yakasheni yacuceni yarasa wacce ze auromin amatsayin kishiya se wannan gogaggiyar Yar bokon😜 nabani ni aisha sude hakuri suke ta bata acanko ango da Amarya ne keta cashewa baa tashi ataronba se goma nadare suna dawowa aka sa surbajo tayi wanka aka shiryata cikin shigar alfarma aka nufi gidan mijin[truncated by WhatsApp] πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud Zahramuhammadmahmud.blogspot.com *page 31-32* Ankai amarya Lfy inda dangin mahaifiyarta suka kara yimata nasiha game da zaman gidan miji itade surbajo se kuka takeyi Kamin goma nadare kowa yawatse anbarta ita kadai Bilkisu ce tace mata takulle kofarta karta bude se intaji alameen ne ayko haka tayi kulle kofar tayi duk da bata iyaba seda bilkisun takoyamata Gefen gado tasamu tazauna tadunga bin dakin da kallo irinna kauyanci komai yamata kyau sede ita wasu abunma batasan menene shiba Siket da rigane ajikinta nawani material purple colour semayafin data rufa dashi fari takalmin kafarta ma farine kanta ba dankwali sede farin ribom daaka kama mata gashi dashi Mikewa tayi tacire mayafin dan tagaji tunda aka fara bikinta take rufa mayafi to itade yau tagaji shiyasa tacire Falonta tadawo tazauna akan two sitter sanyin AC naratsata komai na falon yaburgeta zamanta bajimawa taji ana nurking din kofar mikewa tayi taleka ta ramin da Bilkisu tace tadunga lekawa Alameen tagani tsaye shikadai bude kofar tayi takoma gurin zamanta tazauna Da sallamarsa yashigo Suman tsaye yayi lokacin dayayi arba da surbajo tamasa kyau sosai musamman gashinta daya zuba har gadon bayanta bakikkirin se shining yakeyi Ledar daya shigo da ita yaajiye sannan yasami daya daga cikin kujerun yazauna surbajo amare kallonshi kawai takeyi ba um ba umum shima itadin yake kallo murmushi yayi yace baby na babu ko gaisuwa irin wannan shan kamshi haka konayi laifi ne murguda baki tayi tace yoto shikenan sokake insaki baki inta zuba agabanka kaidin daba kunyace gareka ishashshiyaba yanzu kace zaka daukeni kamar wata yarka to aradu kakiyayeni kajide nafadamaka tafadi Tana Kara daure fuska ita ala dole batason raini dariya zancannata yabashi babu abinda yake burgeshi da ita irin son girmanta mikewa yayi yakoma kujerar datake kai dasauri tamike tana shirin barin gurin cikin zafin nama yarikota tafado kanshi Riketa yayi tayadda bazata kwaceba sannan yace baby na Wlh bakida kunya ke kodan irin kukannan da amare keyi in antafi anbarsu bakiyiba Dan mayafin dasuke rufe fuskarsu dashi shima bakiyiba kin yiwa ango magana dawuri se ansiyi baki shima duka bakiyiba se rashin kunya kikemin to ki kiyayeni ko yanxu nayi Maganin rashin kunyar taki yafadi yana shafo gashin kanta Surbajo kokarin mikewa takeyi Amman yahanata ayko budar bakinta se cewa tayi hddijan amma aradu kado akwai raini yo inbanda abunka ko kukan nakeyi aka kawoni gidannan me shegen kyau ay aradu nadena kukan kuma wannan kayan kyalekyalen duniyar inna rufe idona ay bazan gansu da kyauba kuma dakake cewa nayi magana da wuri badole inmaka magana da wuriba gudun kar kace zaka lashemin bakina kamar tsohon Maye ni wallah narasa mekakeji acikin lashewa mutane baki kallonshi tayi sannan tace Don Allah kado mekakeji inkana tsotsewa mutane baki batagama fadin mezata fadaba yahada bakinta danashi yashiga kissing besaketaba seda yaji dakyar take numfashi kallonta yayi yaga jikinta yamutu murmushi yayi yace baby to kinji abinda nakeji inna lashewa mutane bakin surbajo baki yamutu mikar da ita yayi suka shiga kitchen dinta dake falonta yadauko plate da cup suka dawo falon ledar daya shigo da ita yadauko yajuye naman kaza a plate din sannan ya tsiyayamusu fresh milk a cup yamatso dasu gabanta wayyo surbajo idonki idon nama ay tuni ta watsake daga kasalar da yasamata takai hannu zata dauki naman caraf yarike hannunta yace au ci zakiyi batare danamiki tayiba wani kallon banza tawatsamasa sannan tace aa kallonshi zanyi kamar yadda kaima naga kanayi murmushi yayi yace inde zakici namannan to akwai sharadi inde kikaci sekin biyani ko ajikinta tace inde biyane me saukine zanbiya koma menene bani naci murmushi yayi sannan yamikamata seda taji takoshi over sannan tahakura da naman sannan tashanye cup biyu na fresh milk din mikewa alameen yayi sannan yamika mata hannu takama yadagata toilet suka nufa brush yadauko yamiko mata bayan yasa maclean kallonshi tatsayayi danbatasan amfaninshiba mamakine yakama alameen ganin surbajo batasan brush ba Amman bakinta baya wari kwatantamata yadda zatayi yayi wayyo shazumamu aytana gogawa taji zakin maclean tas tashanye kumfan hankalinta kwance tamika masa brush din yakaro mata wani Kobe tambayaba yasan shanyewa tayi dariya yashiga Yi sannan yasamata wani yacemata inde tasake hadiyewa mutuwa zatayi Dan yaganota mutuwace kawai kebata tsoro ayko bata sha dinba duk da ranta naso haka tadunga zubarwa har suka gama suka dauro alwala suka fito shiyajasu sallah rakaa biyu ta nafila bayan sun idar yamata tambayoyi gameda addini ga mamakinsa duk tabashi amsa dede sabanin Aisha mayafinta yabata tarufa yaja hannunta zuwa falonshi zaunar da ita yayi sannan yanufi dakin Aisha sallama yayi yashiga tanajinshi tamasa banza karasawa yayi yasamu guri yazauna bata gaisheshiba shiya gaisheta sa[truncated by WhatsApp] πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra

Chapter 4 of 10