Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 10
bashi nagade kudin daaka bani kyauta aka bani kuma bakai kabaniba baffankane bare kace sukazo ansa sede idan bakin halin nakane zaka gwadamin aradu ko dakasha sanda Danni bani daukar raini tafadi harda murguda baki alameen dariyace takwacemasa tabbas ya yarda da zancan mutane dasuke cewa yanfulani Nada katobara surbajo ganin yanamata dariyane yasa takwance dankwalin kanta tasake Damara dashi dama akwai wata damarar daure akugunta karasowa tayi gabanshi tatsaya taruke kugu ita ala dole zatayi maganinsa tunda yake mata dariya wata dariyarce tasake kamashi yace ikon Allah yau nahadu da gamona inba hakaba taya daga zuwana bancimikiba ban shamikiba kitareni da balai surbajo tsayawa tayi Tana kallonshi tunda yafara dariya dimples dinshi suka lotsa hankalinta yakoma kanshi aranta tace Ashe akwai Wanda yafi jae kyau dama bansaniba hannunta takai dede setin dimples din ta taba dariyar dayakeyine tatsaya sakamakon jin antabashi afusace yajuyo zekaimata duka dagudu takwasa Tana cewa woo nacuceshi nataba ramin nacuceshi nataba ramin harta kule yadena ganota haba alameen mezeyi inba dariyaba shi tunda yake betaba nishadi irinnayauba yana dariyar ne ardo yafito yasameshi ganinshine yasa yadena dariyar da faraa yanufeshi suka gaisa ardo yamasa iso zuwa cikin gidan anan alameen yafadamasa abinda yakawosa zagayawa dashi ardo yayi gardengarken shanun yagama zaba yabiyashi kudinsa inda harda ihsani yamasa sannan yabaShi kudin daze dauko motor dazaa zuba shanun akawo musu kaduna Dan dama inaka siya ardonne yake kaimusu sallama yamasa yatafi bayadda ardo beyi dashiba yatsaya yatafi da nono amma yaki yafara rakiyatafiya kenan yahadu da surbajo tadawo daga kitson tsayawa yayi Dan yaga tanufoshi soyake tasake bashi dariya Dan duk wani bacin ran da Aishaaisha tasashi dariya da surbajo tabashi dazu yakawar masa dashi karasowa tayi tace kado zaka tafine kai yadagamata yana murmushi tace to Dan Allah kabarni nasake taba ramin fuskarka aradu bazan fadawa kowaba inma bazaka Bari nataba Dan Allah ba togashi kabarni nataba a naira goma tafadi tana kwance habar zaninta tadauko naira goman dariya alameen yakeyi danshi Wlh yanzu kallonta yake tamkar katoon Mika hannu yayi yaamshi kudin sannan yatada motarshi yatafi yabarta dagudu tabi bayan motor Tana cewa kado katsaya kabani kudina gudu take iya karfinta alameen na kallonta ta mirror yana dariya dataga bazata iya kamoshibane tace kaci wuta balbal ban bakaba tadauki dutse tawurga ma motar dayake surbajo ta iya jifa seda tasamu motor Alameen Allah ne kawai yakaishi gida Lfy Sabida daya tuno surbjo dariya yakeyi lalle ya yarda fillo akwai wowta baabinda kebashi dariya irin nacuceshi nataba ramin wannan Abu nabashi dariya ahaka har yaiso gida itako surbajo Allah yaisa tajata yafi kwando dubu sabida naira gomanta Dan kudin da daddy yabata gona ardo yasiyamata dasu goman data ba alameen ardone kullum yake bata goma takashe toshine tayau alameen yagudu da ita har kuka tayi akan naira goman koda sukaje makarantar dare kasa karatu tayi sabida gomanta yayinda tasha alwashin duk randa taga kado seya sani taku har kullum Maman Yusuf 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 11-12* Alameen yadawo hutu inda yasamu labarin anyi rasuwa akano zasu tafi gaisuwa duka family dinsu Ayko haka suka rankaya gaba dayansu harda matar kabeer da yaransa gabadaya ran alameen ne yabaci ganin batashi matar acikin ayarin Mota biyu sukayi kabeer ke Jan motar da iyalinshi suke ciki yayinda alameen kejan wacce iyayensa da kannansa suke ciki Dan be tafi da excode dinshiba sabida gaisuwa zasu Sun isa kano Lfy sunyi gaisuwa an karbesu cikin mutunci da karramawa Seda laasar suka kamo hanyar dawowa gida Dan ba kwana zasuyiba ************** Surbajo yau dawuri ta shirya ta tafi tallan nono Dan Tana gudun tayi dare kuma tasha alwashin yau intaje talla rokon mutane zata dungayi akan su siya Tayi kwalliyarta cikin kayansu na Fulani inda fuskarta tacikata da digedige duk asunan kwalliya bakinta tacikeshi da bakin kwalli gaba daya dan Tana tunanin rashin yin Kwalliyar ne yasa baa siyan kayanta sallama tayiwa sumayen tadauki kwaryar nonon ta wuce Koda tazo cikin gari jamaa bame bitakanta bare asiya kota rokesu basa siya Dan haka kuka tasa taci gaba da bin mutane akan su siya haka tadunga bi kwararokwararo akan asiyi nonon mutum Hudu ne kawai suka siya ga nonon da uban yawa haduwa tayi da Mari yar rugarsuce ita har ta siyar tambayarta tayi Don Allah Mari ina kike kai nono da furarki asiye Dan Allah kifadamini Murmushi tamata sannan tace aradu da nisa Dan sekin hau mota naira dari zaa kaiki a akori kura Dasauri surbajo tace fadamini Dan Allah aradun Allah zani Tashar yarine tabata amsa daganan tajata takaita inda zata hau motar Godiya sosai surbajo tayi mata tahaye motor akori kuran suka tafi ************** Alameen tafiya suke suna hira cikin nishadi sabida daddy bayason gudu amota shiyasa ahankali yake tafiya sabanin kabeer Wanda yakusa shiga kaduna Dan cewa yayi baze iya tafiyar wahainiya ba suna zuwa tashar yari tayansu Yay faci dole Al ameen yay parking agefen titi dede wani masallaci gurin akwai jamaa sosai kamarde kasuwa fitowa yayi Dan yanemi Mesa iska yasamusu suwuce agefe yaga Mesa iskar Danhaka yace yazo yasamusu dasauri Mesa iskar yasakamusu sabida ganin dankareriyar motor dasuke ciki 1k alameen yabashi mutumin se godiya yake karaf a kan idon surbajo hakan ta faru Dan haka dasauri takaraso inda alameen keshirin shiga yatada motor dasauri tace sannu bawan Allah Don Allah kataimakeni dasauri alameen yajuyo jin zazzakar murya namishi mgn arba yayi da surbajo dauke da kwaryar nono akanta durkusawa tayi tana kuka tace Don Allah kataimakamin kamar yadda Allah yataimakeka kasiyi nonon nan da fura wlh inna koma dashi bansiyarba yankani zaayi kuma inna Dade agurin tallan Baffa yace seya yankani takara rushewa da kuka alameen mamakine yakamashi to inbanda haukar fillo shi mezeyi da fura da nono dahar zata ce yasiya motarshi yashige yana shirin tadawa dagudu surbajo tasha gaban motor tana kuka tace cikin kuka haba bawan Allah Allah fa nahadaka dashi kaji tausayinamana Don Allah hankalin daddy ne yakai gurunta mamakine yakamashi Dan haka dakatar da alameen yayi sannan yabude kofar motor yakirata karasowa tayi jikinta har rawa yakeyi mommy ce tafara mgn dacewa yanmata Lfy cikin harshen fulatanci kasancewarta mommyn bafulatanace cikin Yaren fulatancin surbajo tabata amsa dacewa taimako nake nema akan asiyi nono da fura Dan inna koma gida yankani zatayi inbansiyarba inkuma najima agurin tallan Baffa dukana zeyi Don Allah kutaimakamin tausayintane yakama mommy bayani tayiwa daddy game da abinda surbajo tace tambayarta yayi da Hausa yace yarinya meyasa kika ga muyadace damu taimakeki share hawaye tayi sannan tace sabida naga kuna da kudi Dan wancam tanuna alameen da haushi duk yagama cikashi sabida batamusu lkcn datayi taci gaba naga yabiya kudin sa iska naira dubu guda amaimakon naira talatin shiyasa dariya sukayi harda sumunauwara daddy yace to tundaga ina kikazo nan tallan tundaga rugar yalli tabashi amsa jinjina Kai daddy yayi Dan yasan rugar duk sallah anan ake siyo shanun dayake rabawa mutane kuma agurin shi yallin wato ardon ke yar wanne gidace a rugar daddy yatambaya ni yar gidan ardoce mamakine yakamashi yace nasan shi yanzu ke yarsace washe baki tayi jin ance ansan baffanta tace eh Amman innata ta rasu no wonder inji mommy shiyasa ake doramata talla inbata siyarba adoketa shigo mota inji daddy yayinda yace munauwara dake gaban motor tadawo baya surbajo tashiga gaban arude alameen yawaigo yace haba daddy time is going fa inakuma zamu da ita gidansu zamu daddy yabashi amsa dakyar surbajo tayarda tashiga motar Dan gani take guduwa daita zasuyi seda sukasha fama da ita tayarda tashiga utone alameen yayi sannan yadauki haryar makarfin daddy kemasa kwatance dan surbajo tunda tashiga tarungume kwaryar nononta sanyin ac yafara dukanta tafara bacci yin baccinnata seda yabasu daddy dariya ita me gudun asaceta gata Tana bacci harsukazo makarfi surbajo baccinta take sha maman yusuf [3/18, 14:08] Zahra muhd mahmud💃: 🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 17-18* Alameen tunda yadawo gida ko Aisha tabata masa rai baya damuwa sabida yanashiga damuwar surbajo take fadomasa arai yayita dariya shikadai Naira gomanta ko duk inda zashi da ita sabida inya Kalli kudin suna sashi nishadi yanason komawa rugar Dan yaga irin bidirin da zaayi in suka hadu da ita Dan yasan tabbas akwai artabu Anyi sallah da sati guda alameen yakoma bakin ayki Sosai wannan Karon yakejin dadin aykinnasa sabida baya tare da damuwa ko kadan Dan daya tuno surbajo yake samun natsuwa yauma tafe suke a mota shida amininsa Usman tambayarshi yayi yace yadai mutumin naga tunda kadawo daga pass gaba daya kasauwa dariya bata maka wiya kode madamce tasamu twins ne Murmushi alameen yayi Sannan yace hmm Usman kenan wanne irin twins Aisha zata samu abinda ranar dazan dawo naje mata sallama naga wasu tablet a kan mirror dinta a time din tana toilet nadauka nakaranta naga nahana daukar cikine abun yadauremin kai banmata maganaba sabida nasan kanta ta cuta Danni Wlh aure zan kara kwanannan Kai haba mutumina Usman yatambaya cike da murna Wallahi kuwa aure zan kara inji alameen tokodai soyayyace take saka yawan nishadi dariya sukayi gabadaya sannan alameen yaba Usman labarin surbajo Usman harda hawaye Dan dariya Alameen yaci gaba Usman Wlh bawai sonta nakeba sabida yarinyace gaba dayanta kawai drama dinta nakeso shiyasa nake ganin auranta kawai zanyi tazo gidana amatsayin cartoon inkalla inyi dariya Kokuma takalleka tayi dariya ba darabon kaine zaka zama cartoon din agurinta inji Usman yafadi yana dariya Haba Usman nidin yarone dazan tsaya ina shirme kawai nafadamaka for personal use zan ajiyeta dariya usman yakeyi sosai sannan yace Allah yabada saa amma Wlh zakace nafadamaka kaine zaka koma cartoon din at the end of the day Dariya alameen yayi yace zanko baka labari ni dannayi dariya kawai Zan auri yarinyarnan Wanda kaima intayi wani shirmen agabanka seka dara ********** Seda alameen yakwashe wata uku sannan yazo hutu wannan Karon besamu tarba daga gimbiyarsa ba shima bedamuba sabida badan ita yazo hutunba Dan madam surbajo yazo Iyayensa sunyi murna dazuwansa dama kuma sungaji da ganin shi a halin dayake sunason subashi shawara agameda rayuwar gidanshi Bayan yagaishesu mahaifinsa yace yanzu aminullahi haka kazabawa kanka rayuwa da macen dabatasan ciwon kantaba bazaka iya daukar matakiba duk Inda nafita labarinka Akeyi mace tamallakeka ko haka kaga Dan uwanka nayi anasa gidan haba aminullahi kasanifa mace itace mutum amma Kai ga irin wacce kazabowa kanka kayi tunani kagyara rayuwarka mahaifiyarsama fadan Tamasa dama kuma sunbarshine badan komaiba sedan kar ace suncika sa ido arayuwar yayansu godiya alameen yayi sosai sannan yashaida musu aure yakeson karawa sosai sukai farinciki dajin zancan dansuma abinda ke ransu kenan mahaifinshine yace aina kasamo matar aminullahi murmushi yayi yana sosa keya yace daddy kumma santafa faraace takaru afuskokinsu inda daddy yace Kai alhdllh wacece surbajo yabasu amsa gabadaya sukasamasa dariya mommy tace ikon Allah tagida ma kana fama ina zaka iya da shirmen surbajo ban hanakaba amma Allah yasanya alkhairi Kai kaji kagani daddy da tun dazu dariya yake seyanzu yace aminullahi na yar fillo to iyayenta sunsan dazancan aa yabasu amsa inade so daddy kaje kanemarmin aurannata badamuwa aminullahi daddy yafadi yana dariya sallama yamusu yatafi Dan dama yakosa sugama magana yatafi Dan surbajo yakeson gani yana fitowa yadauki hanyar makarfi shikadai dan bako inane yakeson excode Dinshi subishiba bare irin wannan tafiyar tazuwa yada manufa 😜 da azahar yaiso garin makarfi lokacin surbajo taje yo icce parking yayi akofar gidan dayake yau larabace mazan gidan suntafi cin kasuwa Dan kasuwar makarfi ranar laraba take ci surbajo ce tashawo kwana da iccen datayo akanta kamar amafarki taganshi atsaye ajikin motarshi habawa xubar da iccen tayi ta runtuma da gudu gurinshi Tana zuwa rigarshi takama Tana fadin yauwa wana Kama ay dama nafadi aradu nakamaka sekaji jiki gashiko yau kaida kanka ka kawo kanka har gida tabadi Tana kokarin gyara damararta da hannunta daya daya kuma Tana rike dashi Dan kar yagudu shiko alameen dariya abun yabashi Dan yasan zaa rina surbajo dataga yana dariya naushi ta dirka masa aciki sannan tacigaba da kaimishi duka takoina ba abinda keba alameen dariya seganin itace ke dukan Amman itace ke kuka Tana aradu Seka bani kudina bazan yardaba gashi dukan datakeyi ko zafi babu kamar badukannasa takeyiba be hanataba seda tagaji Dan kanta sannan takyaleshi Tana haki sannu alameen yamata yana dariya yace ammafa kinsha ayki dagowa tayi da jajayen idanuwanta datasha kuka tace jiki kamar karfe dukanka nakeyi amma ninakejin zafi aradu senamaka abinda koda wasa akace ka kuma yimin rashin kunya bazaka kumaba tafadi harda nunashi da hannu shide binta kawai yake da ido yayinda gefe daya kuma yana daukarta awayarshi shigewa gida tayi Takai iccen sannan tadawo ga mamakinsa tsugunnawa tayi agabanshi tanacewa Dan Allah kado kayi hakuri kabani kudina aradu nasha kuka sabida kudina daka gudu dashi danhaka seka karamin akan nera gomata kaji kado murmushi yayi sannan yace naji zanbaki kuma zan karamiki akan nakin tonikuma dukan dakikamin anawa dannima biyana zakiyi inba hakaba inje inkiramiki sojoji sukamaki akidime surbajo tamike Tana shirin guduwa jin yaambaci sojoji rukota yayi dasauri yace ina zaki muna magana kuma cikin barin jiki tace aradu nayafemaka kudin kuma Don Allah karka kiramin wainnan mugayen mutanan niko ganinsu banaso yin sabida nataba ganin yadda sukayiwa wani mutumi dukan tsiya akasuwa suka ciremishi kaya aradu mutumin yabani tausayi Danhaka kayafemin aradu bazan kumaba ganin ta tsoratane yasa alameen kwantar mata da hankali tahanyar cewa haba surbajo ayko nakirasu bazasu iya yimiki komaiba sabida kyanki ay surbajo najin haka tahau dariya sannan tace dagaske kakeyi basa Kama mekyau ehmana dagaske nakeyi kwace hannunta tayi daga rukon dayamata sannan tace to aradu nafasa yafemaka kudina seka bayani dariya alameen yayi yace ayko bazan bakiba sabida ke kikace kin yafemin kallonshi surbajo tayi sannan tace zaka biyanine tun biya nada dadi sunanan Ardo yadawo dafaraarsa ya tarbi alameen Yayinda yarufe surbajo da fadan meyasa bata kawomasa ruwa da shimfidaba alameen ne yace nine nace tabarshi base takawoba sannan Ardo yadena fadan mamakine yarufe surbajo tace a zuciyarta hoddijan aradu kado ko a makaryata shinadabanne kato dashi amma baya kunyar karya cikin gida ardo yaja alameen suka zauna suna hira sato jiki surbajo tayi tafito inda motarshi take tsinke tasa acikin tayoyin tasacemusu iska gabadaya Tana gamawa ta ruga gidansu arera Tana dariyar mugunta ita atunaninta hakan datayi baze Hana. motor tafiyaba sede yahanata yin sauri dalilin dayasa tasacemishi iskar kenan alameen hira tayi dadi Shina Shida Ardo besan magaruba takusaba seda yakalli agogon hannunshi mikewa yayi domin tafiya ardo nata samishi albarka kyauta yayiwa ardo metsoka sannan yafito daga gidan tsayawa yayi yana waigen ta ina ze hango cartoon dinsa tazo suyi sallama amma be hangotaba ardo yace aykawai kayi tafiyarka inde surbajoce takai takwas nadare bata dawoba tanacan suna wasa da saointa bahaka alameen yasoba Amman bashida zabin dayawuce yatafi sabida dare yafara Yi ga hadari yahadu sosai shiga motarsa yayi batare daya Lura da barnar da surbajo tamasaba seda yakunna motar security dake jikin motar yafara kara alamun akwai Matsala amotar fitowa yayi danganin meyasami motar innalillahi wainna ilaihi rajuun ita kawai yake maimaitawa ganin tayoyin motarshi a sace kobaa fada masaba yasan aykin surbajone dafe kanshi kawai yayi yana kallon motar yama rasa abinyi dama daya tasace dase yadauko spare din tayar dake boot yasa to duka hudunne gashi garin ko mashin babu me ita bare asamu Mesa iska wayarsa yadauko babu network sam kamin yagama yanke abinyi ruwan sama yafara sakkowa ardone yakaraso kusa dashi yace Aminu akwai matsalane kai yadagamasa sannan yamasa bayanin abinda yafaru da motar amma befada masa surbajo ce tamasa ba Dan yasan tsaf ze iya Zaneta suna nan tsaye ruwan yakarasa tsugewa kamar da bakin kwarya dasauri ardo yajashi zuwa wata bukka wacce dama anyitane sabida baki zama yayi akan gadon karan dake ajiye adakin ardone yajawo kofar bukkar yakare wacce take ajiye agefe itama takarace sunanan zaune ruwan betsayaba se misalin bakwai da Rabi nadare ruwan alwala ardo yaje yakawomasa yayi alwala yay sallah sannan ardo yakawomasa barguna guda biyu da fitilar aci balbal yace gashi yashimfida daya yarufa da daya yayi hkr yakwana anan inyaso gobe da safe ardon zeje cikin gari yakira mesa iskar yasamasa alameen bakinciki yagama rufeshi bakomai yake bashi haushiba se irin yadda ze kwana Abukka batare da wani tsaroba ko kofar arziki babu ga sanyi daaka fara kamar jaura tawuce shiyama zeyine gurin bacci akan gadon kara amma ya yaiya bashida zabin daya wuce hakan komawa motarshi yayi yadauko bindigarshi da touch light Wanda yaajiye amotar sabida tsaro surbajo se takwas tanufo gida itadasu arera dasuka rakota tabayan gida tashigo gidan Dan haka batasan alameen betafiba alwala tayi sallah sannan tafara tunanin oh kado koyaje gida yanzu oho sumayece takirata tace tazo takaiwa bako abinci yana dakin baki mamakine yakamata nayaushe sukayi bakon daukar abinci tayi tuwan dawane da miyar kuka danya yasha manshanu Wanda aka zuba a akushi na musamman tanufi bukkar bakin dayake motor alameen bakace kuma akasan bishiyar mangwaro yayi parking dinta surbajo bata Lura da itaba sallama tayi kofar bukkar daga ciki aka amsa shiga tayi taajiye kwanon abincin tajuya zata fito fisgota yayi da karfi tafada jikinshi zata samasa ihu yarufe bakin da hannunshi haska Mata fuskarshi yayi sannan yasakarmata baki arude tace kado meya hanaka tafiya gida kallonta yayi sannan yace haba surbajo meyasa Zaki sacemin iskar tayakinsan motar kuma bazata tafiba inba iska tausayinsane yakamata hawayene suka fara zubowa daga idonta cikin kuka tace Dan Allah kado kayi hkr aradu bansan motor bazata tafiba nadauka saurine bazatayiba Dan Allah kayafemin nasa Zaka kwana a inda baka saba tausayinta alameen yaji amma hakan baze hanashi hukuntata ba danyayi alkawarin yimata hukunci bindigarsa yazaro ya saitata kan surbajo Maman Yusuf [3/18, 14:09] Zahra muhd mahmud💃: 🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *ina barar adduarku gobe in Allah yakaimu zanyi tafiya so atayani da addua inje Lafiya in dawo Lfy Wanda nataba batawa rai pls agafarceni nima nayafema kowa ngd* *page 19-20* Surbajo idanuwantane suka fito kurukuru ganin bindigar datayi jikinta sebari yake Alameen yace umarni zanbaki inkika kuskura kika ki bi sena harbeki yafada in a serious talk Girgizamasa kai yakeyi alamar tayarda Cigaba yayi da magana yace surbajo yau kinbatamin raina sosai so dole ne nahukuntaki Dede da iri laifin dakikamin Don Allah kado kayi hakuri aradu bazansakeba Tsawa yadakamata wacce ta tilastata yin shuru jikinta nabari Kara matso da bindigar alameen yayi dede goshinta aytuni fitsarin datake rikewa ya kubce alameen seji yayi yajike da fitsari bedamuba yacigaba da cewa umarnina shine zan aureki ko kinaso kobakyaso kuma idan kika sake kika nuna cewa nina tilasta miki aurena harbeki zanyi surbajo wacce tunda yafara magana numfashinta ke barazanar daukewa dakyar tace Don Allah kado kayi hkr inada Wanda nakeso kumashi zan aura Bigemata baki yayi yace ay ba raayinki nakeson jiba umarni nabaki kuma dole kibi inkinki ko dagake har Jaen sena harbeku Jikintane yakama Bari kamar mejin sanyi tace kayi hkr Don Allah karka kashemini jae aradu naamince zan aureka Wani malalacin murmushi alameen yasaki alamun samun nasara cikin ruwan sanyi alameen bekyale surbajo tatafiba seda yagama tsoratata sannan yace tawuce da gudu tafito tayi cikin gida kamin takai cikin gidan tafadi yafi so uku sabida agigice take koda tashigo Kowa yashige dakinsa sabida sanyin daakeyi itama nata dakin tashige wutar jin dumi ta tarar sumaye takaimata dakin ga kuma abincinta a akushi Gaban wutar taje tazauna bayan ta karo kofar dakin kuka tashigayi Mara sauti duk da tabon daya bata mata kaya bata damu taciresuba ita kawai tunaninta alameen Dan fashine Dan inba Dan fashiba baabinda zekawo bindiga gurinsa itayau yazatayi da rayuwarta Ashe Dama basuda rabon aure da jae gaskiya kado mugune Allah seya sakamana tafadi Tana cigaba dakukanta Wanda babu mesharemata ranar azaune surbajo takwana kowanne motsi akunnanta Dan tsoro takeji takwanta kado yazo ya harbeta Shima alameen Tana fita ruwa yadiba yasa ajikinsa inda fitsarinta yashafa sannan yaci abinci data kawomasa gaskiya yaji dadin abincin ruwa yasha sannan yakwanta badan yayi bacciba seda yaji dadin tuno dramarsa da surbajo juyi kawai yake yana murmushin jindadin gano surbajo nada tsoro dayayi ayko yasamu abinyi shima ranar beyi bacciba da sassafe ardo yaje cikin gari nemo mesa iska yaci wuya kamin yasamu Wanda yaamice zebiyoshi zuwa rugarsu suna zuwa yasa iskar alameen Wanda tuni yashirya yabiya mutumin kudinsa sannan yakarasa gurin ardo domin suyi sallama sosai ardo yadunga kara bashi hkr abisa tsautsayin dayafaru sallama yamasa yanufi gurin motarshi kamar anjefota yahango surbajo tafito daga gidan dauke da tulu Zata dibar ruwa tsayawa yayi harta karaso ko kallonshi batayiba Tana kokarin wuceshi Dan ita yanzu tsoronshi takeji kiran sunanta yayi arude tajuyo Dan tunda take babu Wanda yataba kiranta da sunanta taji dadin sunan kamarshi tsayawa tayi ainda take ba gaisuwa yatambaya kayi hkr ina kwana murmushi yayi sannan yaamsa da Lfy yakara da ina Zaki ruwa zan debo tabashi amsa muje inrage miki hanya yafadi sannan yajuya yashige motarshi bude mata gaban motar yayi tsayawa tayi kamar da karta shiga sekuma ta tuno bindinga dagudu taje tashige yarufe kofar yatada motor suka tafi afuwan akwai tafiya agabana maassalam maman yusuf [3/18, 14:11] Zahra muhd mahmud💃: 🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 21-22* Tafe suke yana janta da hira har suka iso bakin rafin yana parking Ta bude motar tafice Tanufi rafin ko sallama bata masa ba Murmushi yayi sannan yace halin surbajo se ita shima bedamu ba yaja motarshi yawuce yana fita agarin wayarshi tafara ringing abokinshine Usman bayan sungaisa yace yanemi wayar alameen din besamuba ko Lfy Dariya yayi sannan yabashi labarin abinda yafaru tsakaninshi da surbajo dariya shima Usman din yayi yace shege mutumina wlh dukanku kunburgeni kunyi dede Allah de yanuna mana ranar bikinnan Hakade suka Dan jima suna hira daga baya sukayi sallama Alameen gidansu yasauka yaci abinci anan abba yake shaidamishi sati mezuwa zasuje nemarmasa auran surbajo .sosai alameen yanuna jin dadinsa dajin zancan godiya yamusu sosai sannan yanufi gidanshi fuskarsa dauke da faraa Koda isarsa Kai tsaye cikin gidan yanufa bayan yagama gaisawa da masu tsaron Lafiyarsa Yana shiga falon Aisha ta taso afusace ta kama kwalar rigarsa tarike sannan tace daga ina Kake kuma agurin wacce shegiyar ka kwana batare daka sanar daniba tafadi cike da rashin kunya ran alameen tuni yafara zafi jin takira surbajo da shegiya Dagowa yayi yace sakeni inwuce Aisha banason rigima yanzu shewa tayi sannan tace ay Wlh inkaga nasakeka kafadamin gurin wacce ka kwana ko anfadamaka bansan taketakenka ba ay Tunda kafara zama bunsuru nagane to Wlh baka isaba bade agidannanba Tass yadauketa da Mari kamin tawatsake yasake Kai mata wani daga bisani yarufeta da duka ihu take Tana neman agaji seda yamata dukan dashi kanshi besan iya adadinsaba sannan yakyaleta tuni tajima da sumewa Ko ajikinshi ya dauko ruwa yasheka mata tafarko sannan yabata amsa dacewa Aisha Tunda nake bantaba ganin jaka kamarkiba dakikiya kawai mahaukaciya Wai kindauka tsaron ki nakeji to Wlh ko daya tausayinki nakeji amma Tunda kin nunamin kedin dabba ce Wlh sena baki mamaki kuma dakikace daga ina nake daga gidan matar dazan Aura nake kisama ranki Wlh aure zanyi nanda sati guda kuma it doesn't matter to me kome nene ze faru yafaru banza tinkiya kawai ko kigyara halinki ko kada ki gyara damuwarkine ko tablet nahana haihuwa dakike sha keze cutar baniba Danni wuyarta nayi auran ya ingijeta tafadi akan tiles sannan yawuce yabarta da faasshen jiki se kuka takeyi ******** Surbajo Tunda alameen yatafi kullum da tunaninsa take kwana take tashi sosai take kewarsa sakamakon so da kaunarsa dasuka addabi zuciyarta tabbas yanzu tana sonshi dari bisa dari zuwa yanzu sunfara samun sabani da jae ganin yanzu batashi takeyiba shiyasa yaja baya shima da ita duk da yanasonta amma baze jure tadunga shareshiba su daddy sunje nemama alameen auranta inda ardo yay matukar murna da afkuwar hakan badan komaiba sedamutuncin iyayensa kamar yadda alammeen yafadawa mahaifinsa daga baya cewa shima bayason bikin yawuce sati guda tokoda suka sanar da ardo bemusamusuba aka tsaida ranar auran sati mezuwa bayan an tambayi surbajo shin kotana sonshi ta amsa da eh tanasonshi Ayimin afuwa nayi tafiyane maman yusuf [3/18, 14:12] Zahra muhd mahmud💃: 🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 23-24* Acikin satin aka soma shirye shiryen biki dan ranar asabar zaa daura auren Aisha Data fuskanci dagaske aure alameen zeyi hankalinta vakaramin tashi yayiba Dan haka tanufi kawayenta subata shawara Koda isarta gidansu zuly kuka tasa mata tace kawata nashiga uku alameen aure zeyi Dan Allah kitaimakeni narasa abinyi Wani dadine yarufe zuly Dan Dama sun jima suna jiran wannan ranar Amman afili kukan tasa itama suka rungume juna dakyar sukayi shuru zuly tace wannan tashin hankali dame yay Kama wallahi bazamu zuba ido muna kalloba semun dauki mataki ki kwantar da hankalinki Gobe in Allah ya kaimu zamuje gidan wani malaminmu yaiya ayki sosai zeshare miki hawayenki sosai Aisha tayi murna da shawarar aminiyartata Dan bata bar gidanba se dare Alameen murna yake sosai Badan komaiba sedan auren cartoon dinshi dazeyi Usman dariya kawai yakeyi dazaran yaji alameen yakira surbajo da cartoon Dan yana da tabbacin alameen dinne zekoma cartoon din Shiri suke sosai musamman gidansu alameen Dan sunfi kowa murna da auren da alameen zeyi Dubai mommy taje tahadowa surbajo kayan lefe da kayan daki sabida sunce ardo base yayiwa surbajo kayan dakiba su zasuyi Dakuna biyu dake falon kasa nagidan alameen aka shiryawa surbajo kayanta aka kulle dakin yayinda kayan lefenta aka ajiye gidan su alameen sabida ardo yace a ajiyemata acan ********** jae dayasamu labarin surbajo aure zatayi har gida yaje yasameta koda tazo jae rufe idonsa yayi ya zazzagamata masifa har yana cewa auran kwadayi zatayi kuma insha allahu se an sakota kuka surbajo tasa Tana rokonsa ya yafemata Dan tasan bata kyauta mishiba amma bata da iko da zuciyarta takamu da son alameen me tsanani Wanda tanajin bazata iya rabuwa dashiba kuma ita badan kudinsa takesonsaba sedan Allah Jae shima kukan yakeyi Dan kukan surbajo yadagamasa hankali cikin kuka yace ya yafemata Allah kuma yabasu zaman Lafiya da mijinta daganan yawuce yatafi yabarta Tana Ta kuka alameen shida Usman suka dauko hanyar makarfi Dan sunason ganawa da Amarya suji shirye shiryenta da isarsu ardo yasaukesu a dakin saukar baki yasa aka kawo musu fura da nono me kyau sosai Usman yasha furar sabanin alameen dashi ba cimarshi bace seda suka Dan jima dazuwa sannan aka turo surbajo wacce ta yafo mayafi tarufe fuskarta sabida jin kunya sallama tayi tashigo dakin tasami guri tazauna daga nesa dasu dakyar ta iya gaishesu suka amsa cike da barkwanci Usman yace amaryarmu kunyarmu kuma kike Yi haka Ko fuskar bazaki budeba Ay surbajo jitayi wata kunyar tasake kamata Dan haka Kara Rufe idonta tayi Tana murmushi daga cikin mayafinnata hakade Usman yay tajanta da hira amma takasa bashi amsa sabida kunya mikewa Usman yayi yafice daga dakin Dan yabasu guri su tattauna shuru ne yabiyo bayan fitar Usman jin shurun yayi yawa ne yasa surbajo zaton sun fitane daga dakin ne dukansu yaye rufar datayi tayi carab idonta yasauka akan na alameen da tun tuni ita yake kallo dasauri tamaida rufar matsowa alameen yayi gab da ita har jikinsu na gogar juna lullubin ya bude surbajo kankame hannunta tayi a kirjinta sabida batason yakalleta murmushi yayi Dan yafahimci me take boyewa hannuwanta yakamo yaruke anasa sannan yabita da ido yana karewa halittarta kallo ba laifi duk da kankantar shekarun surbajo hakan be hanata mallakar duk wani Abu da yamace ke daukar hankalin da namiji dashiba surbajo duk Ta takura da irin kallon da alameen yake mata kokarin kwace hannunta takeyi amma takasa cikin siririyar muryarta tace kado Don Allah kasakarmin hannuna Wlh kunyarka nakeji tafadi Tana runtse idonta akasalance alameen yafara magana sabida kallon kirjin surbajo dayayi yahaifar masa da damuwa sabida surbajo batasa bresiar ba hasalima bata da ita garigar jikinta me budadden wuyane irin na Fulani shiya Kara bayyanar da halittar dukiyar fulaninta ganin hakanne

Chapter 3 of 10