Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 10
yafice masallaci Tana kuka tamike tashiga toilet tayi wankan tazo tayi sallah sabida kafin yatafi masallaci seda yamata worning akan ta tabvatar kamin yadawo tahada break fast sannan tayi gyaran gida tayi wanka tayi kwalliya idan yadawo yaga batayi daya acikiba zatasani shiyasa tamike tafarayi jiri nadaukarta sabida rashin bacci ga jikinta dake mata ciwo ahaka tadaure tayi komai kamar yadda yabukata har girkinma tayi duk da ba wani dadi yayiba amma yafi babu dayadawo abun yaburgeshi har wani nishadi yakeji amma idan yatuno tilastata yayi seyaji duk ranshi yabaci maman Yusuf [3/18, 11:27] Zahra muhd mahmudπŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *BALLAGAZA* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *pls yanuwa Dan Allah ina barar adduarku yaron Aunty nane jariri bashida Lfy Dan Allah kusashi cikin adduarku a sallah πŸ™πŸ™πŸ™πŸ˜­πŸ˜­πŸ˜­* *page 8* Tundaga wannan rana Aisha take tsoron Alameen Dan ko fita bata sakeyiba sosai take jin maganarshi Bangaren rayuwar aurema ko tanaso ko bataso inde shi yanaso anwuce gurin Yau alameen ze koma bakin ayki inda yakafamata dokoki yakuma ce muddun ta karya daya takuka da kanta Har airport Tamushi rakiya kamar gaske Ay tundaga airport dinnan bata wuce gidaba kaitsaye gidansu Ruky tasauka kamar fadi Tana zama Sega zuly tazo nan suka shiga hirar yaushe gamo daga karshe Aisha tabasu labarin abinda alameen yamata Dariya suka samata harda hawaye Zuly tace dankari amma wlh Aisha kinbada mata yanzu tsayawa kikayi yadakeki tabdi ayko inde baki dauki matakiba wlh kinzama filin training dinshi Ruky taamsa ay yana cewa zedokeki gabansa zaki rike iya karfinki inyaji zemutu wlh zedena ko ki dunga ajiye wuka agefenki dazaran yamiki wani wargi kinuna zaki masa kachiya wlh denawa zeyi amma taya zaki sakarmasa jiki yadunga labta wlh kin rikito nande sukasata agaba suna huremata kunne basu bartaba seda suka tabbatar shawararsu taamsu agurinta Dan har haushin kanta tadunga ji amma bata baciba tasha alwashin inyadawo zegane kurensa. *Photacot* Alameen ne zaune a office dinshi shida amininshi Usman fira suke gameda rayuwar duniya ananne alameen yashaida mishi labarinshi da Aisha harda dukan dayamata Major Usman ne yace haba abokina meyakaika dukanta gaskiya baka kyautaba aysu mata insuna iskanci irin wannan akwai dukan daake musu yasasu haukacema gaba daya dasauri alameen yamatso yace Kai haba abokina wlh yabashi amsa to wanne irine shi dukan alameen yabukata ka kara aure shine mafita ajiyar zuciya yayi sannan yace major kafi kowa sanin raayin mace daya ne Dani arayuwata so gashi nakuma Aura bandaceba baka tunanin yin wani auran ze Kara daga hankalinane haba abokina wancan auran dakayi aurene bana soyayyaba maana aurene natausayi so yanzu inzaka sake wani wacce kakeso takesonka zaka Aura wlh inde kadace sekayimin godiyar shawarar Dana baka amma taya zaka tsaya mace tana gasaka bakadauki matakiba aywasu matan zumane seda wuta dariya sukayi gabadaya suka tafa inda daga karshe alameen yace zeyi nazari akan zancan Usman haka kwanaki sukai ta tafiya har Allah yadawo da alameen gida koda yazo yaga Aisha tayi fatali da dokokinshi be kulataba anata bangaren tayi shirin ko ta kwana Amman ga mamakinta setaga ko kallo bata isheshiba hakan bemata dadiba taso yakulata tace zata masa kaciya shiko bawan Allah bata ita yakeyiba . shurun dayamatane yasa tasake Mike kafa ita adole taci dubu se Ceto kawayenta nakara zugata *RUGAR YALLI* wata rugace ta fulani agarin makarfi ta jahar kaduna jamaa dayawa basu San rugarba sabida Tana cikin dajine sosai ko yan garin se tsofaffin zamane sukasan da rugar sabida rugar gida ukune kawai acikinta gidan alhaji babba dagidan alhaji jume se gidan ardon rugar wato gidan alhaji yalli duka gidajen Manyan gidajene sabida kowa dashi da zuriarshi yake zaune agurin zahrau wacce akafi saninta da surbajo "ya ce agurin alhaji yalli wato ardon garin Wanda aynihin sunanshi muhammadu Mahmuda asalinsu yangarin gwangolane dayake su fulanin tashine shine suka dawo wannan guri dazama matanshi biyu sumaye wacce itace uwargida se amina wacce itace Amarya yaranshi takwas inda sumaye takeda guda bakwai duka Mazda ita Kumar amina takeda guda daya wato zahrau amina asalinta yar garin kadunace awata anguwa mesuna tudun wada layin kosai anan aka haifeta kaddarar aurece takaita ga auren ardo dakuma rabo danginta Sam basason aurannata dashi kasancewarta marainiya shiyasa tunda taaureshi danginta suka tsameta acikinsu bayan haihuwar zahraune da shekara biyar Allah yama amina rasuwa ardo yayi kuka kamr ranshi zefita yanuwantama dasuka sami labarin rasuwarta sunyi kukan rashinta dasuka zo gaisuwa suka bukaci ardo yabasu zahrau sutafi da ita fafur ardo yahanasu yace meze dunga kallo amatsayin amina idan yabasu ita ransu besoba amma yafisu iko da ita haka suka tafi suna danasanin watsi da aminan dasukayi Maman Yusuf πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *page 9* Zahrau ta taso cikin tsana da tsangwama irinna kishiyar Uwa Sumaye ganamata azaba takeyi tun tana karama aka fara sata zuwa kiwo zuwa yanzu taiya sosai dama ga aladar gidan insun fita kiwo dare yamusu to acan suke kwana ingari yawaye su cigaba da kiwon sede laasar nayi zasu komo gida Shiyasa inzasu tafi suke tafiya da kanzo Wanda aka daka da gishiri da yaji da man shanu da tukunya sabida koda dare yamusu acan sugirka suci Kokadan zahrau batajin dadin zaman gidan inde mahaifinta bayanan sabida inyananan bame dukanta sosai yake jida ita kuma gata sunan mahaifiyarshi yasamata shiyasa ake kiranta da surbajo Yauma kamar kullum surbajo tafita kiwo ita da ya'u yayantane Suna zuwa rafi suka hadu da arera yar gidan alhaji jume itama tafito kiwon itada yaynta saidu Suna ganin juna suka rungume juna ita da areran sabida murnar ganin juna guri suka samu suka zauna suna hira surbajo ayko inada wani albishir dazan miki inji arera dagaske wanne irin albishir ne wannan kekuwa arera inji surbajo Aradu dama jae ne dan gidan alhaji Babba jiya yazo gurin yayana zubairu danaganshi muka gaisa shine yace wai ince miki yana gaisheki ihu surbajo tasa sannan tarungume arera tace kai madallah aradun Allah naji dadin wannan albishir Aydama nasan zakiji dadin shiyasa nafadamiki Ranar agurin kiwo wuni surbajo tayi tanajin dadi Dan harga Allah sakon gaisuwar da jae ya ayko mata ta sanyaya zuciyarta *JA'E* dane agurin alhaji babbah Dan kimanin shekara ashirin kyakkyawane naajin farko dan duk mazan garin bawanda yakaishi kyau shiyasa kowacce mace take kaunarsa gashida da kyauta dan inde yace yanasonki to ko zakici soyayyar gyada da burodi kimore gashi ranar kasuwa kullin kosanki da yar yau na musammanne Shiyasa kowacce mace burinta yace yana sonta to surbajo ma Tana cikin jerin masu sonnasa yau akwai biki agidan alhaji babba inda yake aurar da yarsa Safiyya yar kimanin shekaru goma shadaya Su surbajo sune kawayen Amarya sabida suma shekarunsu sha dayanne ga alada ta Fulani akwai wani wasa dasukeyi bayan shadi inda maza da yanmatane zasu taru suyi layi layin maza dabam haka namatama zasu fuskanci juna suna wakar Wayyohoro hirobe gadaibe jadu jande wayyo horo hirobe gadaibe jadu jande. Seme kalangu yasa kida to matanne daya bayan daya zasu dunga fitowa su tsaya a tsakiyar filin se tagama kallon samarin Wanda yamata acikinsu shi zataje ta yalo da kafarta yin hakan nanufin tanason yafito suyi rawa kenan kuma yawanci daga wannan rawarne soyayya take shiga tsakani hartakai ga aure to wannan bikinma anshirya irin wannan wasan Danhaka surbajo taruga kowa zuwa gurin sabida tanada gaba sabida basa son arugasu zaban jae sabida a alada irinta wasan duk Wanda kika zaba fita zakuyi tsakiyar filin kuchase sosai to inkuma yaji yanasonki zece kufita afili kusami guri kuyi mgn fili yacika bamazanba ba yanmatanba su kuma mazan kowa burinshi Allah yasa surbajo tazabe shi Dan itama duk yanmatan garin tafi kowa kyau anfara waka inda surbajo ce farkon fitowa tashigo filin tafara rawar Fulani irin wacce ake daga kafa dayannan ana saukewa sannan takarewa mazan kallo can idonta yasauka akan jae yanamata murmushi ayko batayi kasa agwuiwaba ta yaloshi ihu yayi sannan yashigo filin da kwambe suka fara rawa tare inda me kalangu yadunga wasasu dacewa kyakkyawa se kyakkyawa bayan sungamane jae yacewa surbajo Sudan fita afilin ay sauran yanmatan naganin sunfita kowacce haushi yakamata inda sukasha alwashin se summa surbajo dukan tsiya akan yaloshin datayi hakade yanmata da samarin suka ci gaba dawasansu har suka gama itako surbajo tunda jae yace sukebe farinciki yabi yacikata dantasan yau tafi kowa saa a duniya koda suka keben juya mishi baya tayi alamun jin kunya shimade kunyar yakeji Danhaka shima bayan yajuyamata sannan yafara mgn wato surbajo nadade inashonki amma nakasa fadamiki segashi yau Allah yakawo ranar dazan sanar dake danhaka Do Allah do annabijjo kishe kina shona.nide aradu ina shonki kunyace da dadi suka rufeta Dan haka ta ranta anakare takoma gurin arera gudun datayi shiyabashi tabbacin tanasonshi Danhaka agurin yafara rawar cin nasara Dan yasan yama mazan garin nisa maman yusuf [3/18, 11:54] Zahra muhd mahmudπŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *fans muna barar adduarku yaron da bashida Lafiya Allah yamasa rasuwa to kutayamu da addua Allah yajikansa yasa meceton iyayenshine sukuma iyayenshi Allah yabasu hakurin jure rashin sa ,rest in paradise my baby* *page 10* Tundaga wannan lokaci syy me karfi tashiga tsakanin surbajo da jae ko kadan basa son rabuwa da juna Yauma kamar kullum jae yazo hira gurin surbajo Akan wani ice suka zauna yayinda surbajo tajuyamasa baya sabida kunya Gyada takawomusu da burodi sunaci suna hirar Can jae yace surbajo aradu inna aureki nahaye nasan duk garinnan se andunga hirata saboda na auri sarauniyar mata Dariya tayi tasake rufe fuskarta sannan tace aynima hakanne Dan yanzu haka yanmatan garinnan haushina sukeji Dan rannan munje kiwo nida arera su haulen gidan ku suka tsareni wai sesunmin duka ayko nida arera muka hadu mukaimusu dukan tsiya dariya yayi sannan yace hauka sukeyi nibance inasonkowa acikinsuba shima Baffa cewa yayi inzabi wacce nakeso inde agarinnanne ze auramin nikuma nazabeki Dadine yarufe surbajo harseda sautin dariyarta yafito hakade suka gama hirar wacce yawancinta cin gyadar yafi yawa **************************** Al ameen yanzu yafita harkar Aisha kwatakwata harkar gabanshi kawai yakeyi yayinda mahaifansa zuwa yanzu sunfara bashi shawarar yakara aure kuma yabasu tabbacin ze Kara yana neman wacce yake sone fatan alkhairi suka masa alameen anturashi wani course kasar amurka inda seda yakwashe tsawon shekara guda acan yanzu idonshi yakara budewa ya waye fiye da tunaninku ko maganarshi yanzu tasauya Alameen Kenan Dan kimanin shekaru arbain da haihuwa amma babu me ganinshi yayi zaton yakai hakan Aisha ma yanzu bata da lokacinshi Dan yanzu tazama yar business Dan haka kasuwancinta yafiyemata komai Mahaifiyarta tanasane da irin tsiyar da Aishan take tsulawa agidan miji amma kda wasa bata taba tsawatarmataba sabida gudun kar abin arzikin da Aishan take kawomata tadena Su Ruky suma kullum cikin bata munanan shawara suke inda ahalin yanzu har sata takema alameen din yasan tanamishi satar Amman ko afuska be nunamataba Dan yafuskanci bata da wadataccen hankali *************** surbajo Ankara zama yanmata inda yanzu shekarunta sha biyu da haihuwa Dankaka yanzu sumaye har tallan nono da fura take doramata tabi yanmatan rugar sukai cikin garin makarfin ranar dabata siyarba dukan tsiya take mata shiyasa surbajo bata dawowa gida da wuri matukar tasan bata siyarda nononba Se tara nadare take baro cikin garin kamin tagama keto dajin ta iso rugarsu goma tayi haka baffanta zetamata fada itade sede tai tabashi hkr itakuma sumaye na zugashi da cewa maza tafara bi shiyasa take dare bata dawoba itade surbajo sede kuka wasawasa seda kaiwa dare agurin talla yabi jikin surbajo sabida bata da kan kasuwa Dan wani lokacin setakai laasar baasiya ko na kwaboba gashi nonon yafi Nakowa yawa acikin wainda suke zuwa tallan tare duk sanda ta dawo se baffanta yazaneta sannan yamata fada akan dolene setayi cinikin inbata siyarba ta dawo mana inya tambayi sumaye ko itace take cewa surbajo karta dawo seta siyar munafukar har kuka take sawa tace haba alhaji yazaayi nacemata haka koban haifeta ba ay yatace kuma nasan hatsarin dake tattare da hakan da irin wannan kalaman take Rufe bakinshi insuka koma daki ita da surbajo tashaketa takuma ce wlh inkika kuskura kika dawo gidannan baki siyarba yankaki zanyi itade sede tayi kuka tafadawa Allah jae yasha yimata juyen nonon yabiya kudin Dan kawai tasamu taje gida dawuri to yau da gobe tafi wasa ba koyaushene yake da kudin juyenba seyafara rakata tallan sui ta yawo agari har su samu asiye haka sukeyi sunfi karfin wata guda suna zuwa tallan tare kwatsam rannan se sukayi kwantai basu sayar da wuriba ranar basu dawo gidaba se goman dare lokacin Baffa yafito yabi hanya yagani meyasa bata dawo da wuriba dayake basu San jae narakata tallanba seganinsu yayi tare suna tahowa tsawa yadaka musu yace daga ina kuke cikin darennan tsugunnawa sukayi sannan sukace daga talla wankesu yayi da Mari duka lokaci daya sannan yace nizaku maidar yaro wato dama abinda innarki take fadamin akan maza kikebi Ashe da gaskene to wlh yau zaki gane kurenki kaikuma zanga baffan nakane wawa kawai kekuma munafuka shige mutafi dagudu tamike tayi gaba Tana kuka koda isarsu gidan yaba sumaye labarin abinda yafaru cewa tayi ay gwanda dakagani da idonka Dan Dana fada baka yardaba aygashinan ranar seda yama surbajo jinajina inda yakara da fadin gobema ki kuma kaiwa dare awaje wlh Sena yankaki na huta kuma tallan nono bazaa Dena doramiki ba sabida aladarmuce kowacce yarinya tanayi Danhaka yazama dole kema kiyi daga yanzu in magaruba tamiki awaje ki kuka dakanki haka taci gaba da Kukanta har zuwa washe gari batayi bacciba maman Yusuf πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *page 11-12* Alameen yadawo hutu inda yasamu labarin anyi rasuwa akano zasu tafi gaisuwa duka family dinsu Ayko haka suka rankaya gaba dayansu harda matar kabeer da yaransa gabadaya ran alameen ne yabaci ganin batashi matar acikin ayarin Mota biyu sukayi kabeer ke Jan motar da iyalinshi suke ciki yayinda alameen kejan wacce iyayensa da kannansa suke ciki Dan be tafi da excode dinshiba sabida gaisuwa zasu Sun isa kano Lfy sunyi gaisuwa an karbesu cikin mutunci da karramawa Seda laasar suka kamo hanyar dawowa gida Dan ba kwana zasuyiba ************** Surbajo yau dawuri ta shirya ta tafi tallan nono Dan Tana gudun tayi dare kuma tasha alwashin yau intaje talla rokon mutane zata dungayi akan su siya Tayi kwalliyarta cikin kayansu na Fulani inda fuskarta tacikata da digedige duk asunan kwalliya bakinta tacikeshi da bakin kwalli gaba daya dan Tana tunanin rashin yin Kwalliyar ne yasa baa siyan kayanta sallama tayiwa sumayen tadauki kwaryar nonon ta wuce Koda tazo cikin gari jamaa bame bitakanta bare asiya kota rokesu basa siya Dan haka kuka tasa taci gaba da bin mutane akan su siya haka tadunga bi kwararokwararo akan asiyi nonon mutum Hudu ne kawai suka siya ga nonon da uban yawa haduwa tayi da Mari yar rugarsuce ita har ta siyar tambayarta tayi Don Allah Mari ina kike kai nono da furarki asiye Dan Allah kifadamini Murmushi tamata sannan tace aradu da nisa Dan sekin hau mota naira dari zaa kaiki a akori kura Dasauri surbajo tace fadamini Dan Allah aradun Allah zani Tashar yarine tabata amsa daganan tajata takaita inda zata hau motar Godiya sosai surbajo tayi mata tahaye motor akori kuran suka tafi ************** Alameen tafiya suke suna hira cikin nishadi sabida daddy bayason gudu amota shiyasa ahankali yake tafiya sabanin kabeer Wanda yakusa shiga kaduna Dan cewa yayi baze iya tafiyar wahainiya ba suna zuwa tashar yari tayansu Yay faci dole Al ameen yay parking agefen titi dede wani masallaci gurin akwai jamaa sosai kamarde kasuwa fitowa yayi Dan yanemi Mesa iska yasamusu suwuce agefe yaga Mesa iskar Danhaka yace yazo yasamusu dasauri Mesa iskar yasakamusu sabida ganin dankareriyar motor dasuke ciki 1k alameen yabashi mutumin se godiya yake karaf a kan idon surbajo hakan ta faru Dan haka dasauri takaraso inda alameen keshirin shiga yatada motor dasauri tace sannu bawan Allah Don Allah kataimakeni dasauri alameen yajuyo jin zazzakar murya namishi mgn arba yayi da surbajo dauke da kwaryar nono akanta durkusawa tayi tana kuka tace Don Allah kataimakamin kamar yadda Allah yataimakeka kasiyi nonon nan da fura wlh inna koma dashi bansiyarba yankani zaayi kuma inna Dade agurin tallan Baffa yace seya yankani takara rushewa da kuka alameen mamakine yakamashi to inbanda haukar fillo shi mezeyi da fura da nono dahar zata ce yasiya motarshi yashige yana shirin tadawa dagudu surbajo tasha gaban motor tana kuka tace cikin kuka haba bawan Allah Allah fa nahadaka dashi kaji tausayinamana Don Allah hankalin daddy ne yakai gurunta mamakine yakamashi Dan haka dakatar da alameen yayi sannan yabude kofar motor yakirata karasowa tayi jikinta har rawa yakeyi mommy ce tafara mgn dacewa yanmata Lfy cikin harshen fulatanci kasancewarta mommyn bafulatanace cikin Yaren fulatancin surbajo tabata amsa dacewa taimako nake nema akan asiyi nono da fura Dan inna koma gida yankani zatayi inbansiyarba inkuma najima agurin tallan Baffa dukana zeyi Don Allah kutaimakamin tausayintane yakama mommy bayani tayiwa daddy game da abinda surbajo tace tambayarta yayi da Hausa yace yarinya meyasa kika ga muyadace damu taimakeki share hawaye tayi sannan tace sabida naga kuna da kudi Dan wancam tanuna alameen da haushi duk yagama cikashi sabida batamusu lkcn datayi taci gaba naga yabiya kudin sa iska naira dubu guda amaimakon naira talatin shiyasa dariya sukayi harda sumunauwara daddy yace to tundaga ina kikazo nan tallan tundaga rugar yalli tabashi amsa jinjina Kai daddy yayi Dan yasan rugar duk sallah anan ake siyo shanun dayake rabawa mutane kuma agurin shi yallin wato ardon ke yar wanne gidace a rugar daddy yatambaya ni yar gidan ardoce mamakine yakamashi yace nasan shi yanzu ke yarsace washe baki tayi jin ance ansan baffanta tace eh Amman innata ta rasu no wonder inji mommy shiyasa ake doramata talla inbata siyarba adoketa shigo mota inji daddy yayinda yace munauwara dake gaban motor tadawo baya surbajo tashiga gaban arude alameen yawaigo yace haba daddy time is going fa inakuma zamu da ita gidansu zamu daddy yabashi amsa dakyar surbajo tayarda tashiga motar Dan gani take guduwa daita zasuyi seda sukasha fama da ita tayarda tashiga utone alameen yayi sannan yadauki haryar makarfin daddy kemasa kwatance dan surbajo tunda tashiga tarungume kwaryar nononta sanyin ac yafara dukanta tafara bacci yin baccinnata seda yabasu daddy dariya ita me gudun asaceta gata Tana bacci harsukazo makarfi surbajo baccinta take sha maman Yusuf πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *Banida Lafiya pls i need your prayers* *page 13-14* Daddy ne yace alameen yatashi surbajo Dan takarasa kwatancen gidan Wani uban duka Al Ameena yakaimata acinya Hande in bonide itace kalmar da surbajo tafadi da karfi asakamakon zafin dukan dataji Arude tadago Tana kallonshi sannan tace Kai kado menayimka Kake buguna da zafi haka aradun Allah ka kuma senasa jae yabugemin kai Dariya gaba daya motar akasa banda alameen Dan yaji haushin maganar Kwatance surbajo taci gaba damusu har suka iso kofar gidan ardo Ardo ganin motane yasashi tasowa yaiso gurin ga mamakinsa seyaga surbajo tafito daga gaban motar Begama mmkb yaga daddy yafito shima Wanda shi alhajin burni yake cemishi Dasauri yakarasa gurin daddy yana fadin ikon Allah alhaji kaine agidana yau Kai lale lale Mommy ce tafito itama Tagaida ardo tace nashori yace jam sago Iso yamusu zuwa cikin gidan sumaye jiki na Bari tafito Tana lalelale kodo jabbama anan jabbeko Ruwa takawo musu bayan sungaisa tabasu guri daddy yace haba ardo yanzu mene amfanin dukiyarka dazaka Bari ana dorawa yarka tallah harda samata dokar inbata siyarba se anyankata daganan yakwashe labarin yarda suka hadu da surbajo yafadawa ardo mamakine yakama ardo jin ashe sumayece kecewa seta siyar zata dawo gida amma munafukar tace ba ita bace tasa yana dukan marainiyar Allah shima fadawa daddy yayi abinda yasani danshi vashida masaniya akan sumayece take cewa kar tadawo seta siyar Nande daddy yayta mishi waazi akan yadena bari ana dorawa surbajo tallah kuma yamasa alkawarin bazaa sakeba da daddy zasu tafi dubu dari yaba ardo sannan yaba surbajo dubu hamsin akan tasiyi kayan sawa ay surbajo dukawa tayi kamar zatayi sujada Dan godiya duk da batasan yawan kudinba ammade tasan masu yawane sumayema daddy yabata murna kamar tayada zani Rakosu sukayi bayan ardo yasa daya daga cikin yayanshi me suna sammani yadebowa su daddy kwarya biyu ta Kwai sannan jarka guda ta zuma me kyau Sumaye ma kwaryar manshanu tabasu duka akasa abooth din motor Su daddy suka shiga duk abinnan daake alameen betako kafarsa kasaba sabida takaici shi koda excode dinshi bayason tafiyar dare bare yanzu shinema driver ranshi yagama baci ko ardon daga cikin motar yagaisheshi sungama shiga yayi ribar's yajuya kan motar dagudu surbajo tazagayo setin window dayake tace kado arage mugun hali aradu bacin baffanka yabani kudi dase na kira jae yabugeka tafadi Tana murguda masa baki afusace yaja motar suka wuce ranshi namishi zafi suko su daddy se dariya suke masa babu kamar munauwara gurin tsokanarshi abu kadan tace kado aradu jae seya bugeka shide be tankamusuba .se Tara nadare suka iso kaduna agidan yakwana yaki zuwa gidanshi Wanda ita Aishan ko ajikinta Dan itama tafiya gidansu tayi takwana acan kodasafe dayaje gidan bata dawoba se wajen tara sannan tashigo ko ta tambayeshi ina yakwana kawai hidimar gabanta taci gaba dayi kuyi hakuri dawannan banida lfy ne Maman Yusuf πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *page 15-16* Tundaga wannan rana vaa sake dorawa surbajo tallah ba sede taje kiwo Ardo Dan Yi yayi kamar ze saki sumaye seda yaranta sukai tabashi hkr sannan yahakura Sosai sumaye tayi nadamar abinda taaykata tai taba ardon hkr kuma tace bazata sakeba Abangaren soyayyar surbajo da jae kuwa se abinda yayi gaba Dan yanzu ma intaje kiwo shima yaje to hirarsu suke sha har cikin zukatansu suke son junansu Dan yanzu jae yace zefadama baffanshi aje nemarmasa auran surbajo Wanda hakan bakaramin farinciki yasa surbajo ba danji take tafi kowacce mace saa aduniya araina nace Anya surbajo harda Aisha kuwa *************** Alameen bejimaba yakoma bakin aykin Dan zamannashi baida amfani tunda matar gidan batasan darajarshiba Dan ahalayenta kaf babu abinda yasauya Gidanshi kuwa inda kazanta nasawa gini yafadi datuni nashi yajima da faduwa Aisha ce zaune itada aminanta suna gulmar wata kawarsu anmata kishiya carab Aisha ta amshe zancan dacewa kan ubancan nahango alameen yamin kishiya Wlh dase nakonata kurmus Dan alameen Danni kadai akayishi shiyasa koda wasa betaba attempting Kara aureba Danni kadai naisheshi rayuwa 😜dariya suka samata Dan zancan nata dole Adara su sungama kokarin alameen da har yanzu besaki Aisha ba dansu burinsu yasaketa tadawo gida suzama daya tunda su har yanzu basuda mashinshini amma ita dayake ballagazace bata gane nufinsu akantaba Haka de taita cika bakin alameen be isa yamata kishiyaba koze mutu inko yayi seta kona matar aminan nata nazugata dacewa shi yama isa ay baze ma faraba Babbar sallah ta taho Dan haka ana saura sati daya Al ameen yanufi gida danyin bikini sallah agida wannan Karon Aisha tayi murna dazuwanshi Dan gaba daya shaawarshi takeji kuma ita bata iya zinaba shiyasa takosa yadawo Dan tasamu karbuwa agurinshi gyara ko ina nagidan tayi har kudi taware takira masu yin penty sukayiwa ciki dawajen Gidan turaruka kalakala haka tadunga sawa gidan duk Dan tafaranta mishi rai ga abinci yakai kala goma Data siyomishi a restaurant duk Dan yaji dadi. Itama wani gurin gyaran gashi taje me suna maman Izzuddeen beauty Saloon sukayimata gyaran kai hardasu eye lashes suka samata dayake Maman Izzuddeen taiya aykinta shiyasa Aisha sosai tayi kyau Daga Saloon gurin wata Hajiya me gyaran jiki taje wacce ake Kira da Maman Gidado tamata gyaran jiki sannan tamata lalle wayyo fans naso kuna gurin dakunsha kallo araina nace ikon Allah wato Ashe Aishan tasan abinda yadace Amman batayi se yanzu datake dawata manufa tadaban aranta lalle taamsa sunanta ballagaza Bata dawo gidaba ranar se laasar Tana zuwa wanka tashiga Wanda seda takusan share awa guda a toilet Dan rabonta da wankan takusa sati guda sede tayi ciki tsami tafita Tana fitowa kwalliya akasoma ba batun sallah danko alwala batayoba haka tagama Kwalliyar ta ta cakare a wasu tsinannun English wears masu bayyana surar jikinta falon kasa tadawo ta harde zamanta ba jimawa taji alamar bude get wani sanyine yaratsata Dan tuni magungunan data shashsha dawanda ta matsa sunfara aykiπŸ™„ dasallamarshi yashigo Dan tundaga kofar gida kanshi yafara kwancewa daganin sabon penty yanashigowa falo faduwa yakusan Yi sabida arba da Aishan dayayi Tana takowa zuwa gareshi se girgiza kirji takeyi abinda yafi tsolewa alameen ido suman tsaye yayi rungumar da Aishan tamasace tafarko dashi kallonta yakeyi cike da matsanancin mamaki Dan tunda yake da ita bata taba rungumeshi Dan yadawo ba sede shi yarungumeta mamakinshi be karuba seda Yaji muryarta Tana fadin sannu da zuwa Rabin Raina wani dadine yalullube alameen tabvas yanzu ya yarda Allah yashirya mishi Aishan shi rungumeta yayi shima nanfa suka shiga kissing din juna dakyar alameen yakwace kansa danta Aisha bataki komai ayishi agurinba kan kujera suka nufa suka zauna yayinda Aishan tahaye kan cinyarshi tazauna Tana masa wani malalacin murmushi sannan tace sannu dazuwa hubby na ya hanya cike da farinciki yace hanya Lfy baby na yana sameki Lafiya tabashi amsa gamida fari πŸ™„da idanuwanta janshi tayi tarakashi toilet danyayi wanka ga mamakinsa Aisha yau harda tayashi yin wankan yana fitowa ta tayashi shiryawa sannan tajashi zuwa dinning alameen murna kamar ta kasheshi ganin kulolin abinci kalakala nande yashiga dibar gara yana samata alvarka bayan yagama alwala yayi zefita masallaci sallar magrib dasauri Aishan Tasha gabanshi tace haa hubby ina zuwa kuma sallah zanyi Gimbiyata yanzu zandawo kema jeki kiyi sallar yana gama fadin hakan yamata kiss agoshi yazagayeta yawuce tsaki Aishan taja Wlh Dan karta ja yafasa biyamata bukatane da tamasa rashin mutunci Dan tsabagen rainin wayo yasan abinda take nufi amma shine harda wani tafiya masallaci sallah dakinta tawuce tazauna Dan sallar cewa tayi tahada da asuba danko azahar batayiba 😳 alameen bedawoba seda yayi sallar ishai sannan yashigo gida bata falo danhaka dakinta yanufa Yatura kofar yashiga hasbunallahu waniimal wakeel itace tafito abakinsa sabida arba dayayi da Aishan haihuwar uwarta babu kaya ajikinta jikinshi ne yafara Bari dasauri yaje yarungumeta yashiga ayka mata da sakwanni masu wuyar fassara to abinka daya jima beyiba jinshi yake kamar ango ajan gado suka yada Zango sosai suka Raya wannan dare Wanda se asuba alameen yasaurara mata yayi farinciki sosai da canjin dayaji Aishan tayi Danjinta yayi takara test dasafe yashirya zeje gidansu gaida iyayensa yanemi Aishan datamasa rakiya wata uwar harara ta wurga masa sannan tace Bainda zani kajimu da mutum shikenan daga Dan sakar maka fuska se raini yanemi yashigo to contract ne kuma yakare bukatar maje hajji sallah Dan haka karka nemi ka takuramin amfaninka nawannan lokacin agurina yawuce sewani jikon tawuce tabarshi agurin jiri ne yafara daukar alameen dasauri yazauna yadafe kanshi yana karanta adduar datazo bakinsa wato Aisha tayaudareshine da duk abinda tayi Dan yabiyamata bukata badan Allah ba wannan wanne irin balaine dakyar yasamu zuciyarshi tadena zafi yana zaune agurin tazo tawuceshi tafita yawonta mikewa yayi jiki bakwari yanufi gidan iyayensa sosai sukayi murna dazuwanshi daddy ne TaiwanYauwa aminullahi dama Kabir nake jira yazo na aykeshi tunda gaka kazo sekai kaje cikin ladabi da biyayya yace to daddy ina zanje rugar yalli inda muka taba zuwa muka Kai wata yarinya gidansu can Zan aykeka kasiyo shanu dazaa rabawa mutane carab munauwara taamshe daddy cewa zakayi gidansu me kiranshi kado budurwar jae zaka aykeshi gabadaya falon sukasa dariya duka alameen yakaimata ta gudu kudi daddyn Tamiko Yamiko masa a ledar viva yace gasu miliyan ukune kasiyo yadda yakama murmushi alameen yayi sannan yaajiyewa daddy kudinsa yace ze siyomasa danashi kudin inda sabo daddy sunsaba da kyautatawa daga alameen din albarka sukai tasamasa yamusu sallama yatafi bayan daddy yatambayeshi zegane gidan yace eh zegane har munauwara nacewa kode tazo tarakashine yamata banza yawuce da azahar ya iso garin yana faking surbajo nafitowa zata tafi kitso tsayawa tayi Tana kallonshi yayinda shima tsayawar yayi yana kallonta cike da TaiwanTsiwa tace aradu wannan kadon bayan bakin halin har maita gareka yoto inba mayeba taya zaka tsaya kana kallona kamar nacimaka

Chapter 2 of 10