Reading BACCIN SO BY M SHAKUR Chapter 6 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

respect privacy nasu, knocking yayi kafin yagama knocking din har an bude kofa, daki ne mai kyau"

"da gadaje biyu masu kyau hadaddu, Faiza ce tabude tana sanye da yar rigan bacci data saukan mata har knee kalaba ne akanta tai wani tsalle ganinsa tareda hugging nasa tace  Uncle M welcome, ya clinic yau bayanta yashafa yace  it s okay where s Farida ?  She s in the restroom sakinshi tayi tajawo kofan yawuce yana bin dresses daya gani akan gadonsu da kallo yace  who bought this dresses? Murmushi tayi tace  Mami ne takawo mana tsaraba daidai Farida na bude bayi tafito daga ita saidan towel pink ta taho da gudu tai hugging dinsa tace  Uncle M kadawo, kaga Faiza has been troubling me ko? Daman nace saina gayamaka hannunsa Marwan yakai yana share mata kumfan dake kunnenta, Faiza tace  learn how to bath first kafin kidinga kai kar&  Wani kallo Marwan yamata hakan yasa ta hadiye tai shiru kawai Faiza fa fashe da kuka abinma dariya yaso bashi but yahadiye cus yana dariyan kukan zai karu, Faiza akwai saurin kuka tace  kaga wai ban iya wanka ba ko she always bully me Uncle Marwan shafa bayanta yayi sounding very caring yace  don t mind her, kin iya wanka kumfa a kunne even me it happens to me sometimes so don t cry because of that yakalli Farida dake murmushi yace  stop teasing your sister okay Gyadamai kai tayi tace  to nima hug me hannu yamika mata saitazo dukansu yayi hugging nasu yace  did anything happen today a school ko Islamiyya? Farida tace  no, revision kawai muke next week Monday zamu fara WAEC, Islamiyya kuma yau anje hutu next week zamu koma atare sukece  how is hospital today ? Dan shiru yayi kaman mai tunani, atare dukansu suka turasa kan gadonsu ya zauna, Faiza ta dauko chair ta zauna agabansa Farida kuma na nanike dashi suna kallonsa sukace what happen today? Lumshe idanu kadan yayi saiya bude ya kallesu yanda suke kallonsa yace  we got a new patient today sai yayi shiru, ahankali yace  she s just like Farida yasake shiru yace  she s gentle, super fragile morethan Farida and she s also so a small girl, she s my first small patient since when I came back to Nigeria, she s none verbal, I have no clue on how to go about her treatment, do you guys have an idea for me future Doctors? Duk shiru sukayi sai Farida dake rungume dashi ta tashi tace  Uncle kaga in public I hardly speak I only talk at home, mutane na cewa wai bana magana, you see I have two uncle you and Uncle Sam but I hardly talk to Uncle Sam cus he doesn t play with us, my point is idan I see someone that genuinely care for me, he s thoughtful and he s intentional about me just like the way you are very caring I will talk to you Dasauri Faiza tace  you re right Farida, Uncle M kaga naturally you re caring haka Allah ya yika, I think if you continue like that with her maybe she will open her mouth and talk to you, she will trust you, then you can help her get better, don t just study her study everything that she does read her like a book remember uncle this is statement naka kace mana shine first rule na idan kanaso kazama psychiatrist Murmushi yayi kadan yana kallonsu he loves them morethan anything a duniyan nan, saiya mike strictly yana kallon Farida yace  wuce kije kisa kaya anjima kihana mutane bacci da tari mikewa tayi tana murmushi, yaba Faiza hannu yace  goodnight highfive tabashi tace  gud night BUM,best Uncle M Farida ta dawo da sauri tace  nima high-five yabata yace  rigimammiya yawuce yafita daga dakin abinsa yawuce karshen wajen akwai wani corridor nan yashiga saiga dakuna biyu tsayawa yayi yakalli second room din saiyadan sauke ijiyan zuciya yabude kofan yashiga dakine that s very simple yet very fine, Baban bed ne adakin sai shelf wanda medical books da Islamic books ne cike tam awajen maida kofan yayi yarufe, yakarasa yashiga closet nasa ahankali yasa hannu yazare glasses na idanunsa ya ijiye kan slap sannan yarage kayan jikinsa yadauki glasses din yamaida idanunsa saiya bude bathroom ya shiga akwai wani specific chamber dayake bayin next to wajen shower zare glasses din yayi ya ijiye kan chamber saiya shiga shower yayi wanka yafito yadauki"

glasses din yamaida yawuce yayi brush tareda dauro alwala yafito yashiga closet nasa ga karamin towel

"a hannunsa yana goge kansa tsayawa yayi sabida Amirah ne tafado ransa, did that man ohh father nata"

"forcefully brought her to the hospital? What about the Mom? The girl isn t violent but why is she hitting her father? Maisa taji masa ciwo akai haka cus he saw it, He also saw kalan cizon data masa wanda it wasn t funny, how can a father zaisa wasu unknown kattin maza suyi man handling sick daughter ka haka da batada lafiya? How can a Dad brought his child to the hospital and left without paying a dime? No explanation? Bai damu da wani hali zata shiga ba? Baidamu da idan hospital din rejected her ba, He saw mutumin he looked into his eyes unlike mahaifiyar yarinyar there s no single affection or soyayya na yarinyar a idanunsa ba kaman mahaifiyarta ba da kallo daya yama matan yasa tana matukar kaunar yarinyar, the next question dayazo ransa is does the mom even knows cewa an dauki yarta? An kawota asibiti? Idan Maman tasan da zuwa asibiti he knows kotana ciwon kafafu zatai rarrafe tabiyosu akawo yarsu tare to the hospital something is fishy? Just today daya ga yarinya he knows she s not having wani autism dasuka lakaba mata, and he s sure he can help her to get better but the way yarinyar keson mahaifiyarta he can t do it alone, he needs the mother, family factors na yakara wan gani a mental condition mai kyau ko mara kyau, Babanta is a bad agent a mental condition nata but Mamanta is a very positive agent in her mental condition idan zaisa yarinyar nan ta warke he needs the Mom she s the first"

step na therapy yarinyar

Ijiyan zuciya ya sauke yana shafa mai wayansa ringing yahauyi screen din ya kalla Mami yagani hakan

yasa ya dakatar da abinda yakeyi yadauki wayan kafin yayi magana tace  Marwan zo kasa maza Abban ku baida lafiya he just entered the house banso yaran su sani dasauri ya ijiye wayan da pajamas zaisa amman saiya dauki wata 3quater black yasaka dayar farar T-shirt mai kyau bai feda turare ba amman

kamshi yake sosai yadauki wayansa yafito.

EPISODE

Dasauri gaske Marwan yayi stairs tundaga staircase ya hango Mami tareda wani dattijo daya manyanta

"sosai atleast zaikai 66yrs yana kwance flat akasa yana wani irin haki Mami ta rude, dawani irin gudu Marwan yayi wajen yace  what happened to him Mami? Yayi maganan yana tallabo Abba dasauri, Mami tace  wlh shigowansa kenan ransa abace nasan dai ya ambato Saleem saikawai yafadi saida na yayyafamai ruwa ma yafara numfashin nan ahankali yace  Mami bring first aid box wanda na ijiye a dakin Abba mikewa Mami tayi tace  toh, toh ahankali Marwan yace  Abba, Abba, calm down please nothing is going to happen to you kaji daidai nan Mami tadawo bude akwatin yayi da hannu daya yadauki wani allura yakama hannun Abba tashi daya yamai alluran a jijiyan hannunsa hakan yasa jikinsa"

"yadena rawan Mami takama hannunsa tace  Alhaji Alhaji ahankali yake bude idanunsa, Marwan daya"

rikesa yace  Abba follow hand movement dina nagani if you can hear me Yayi moving hand nashi Abba

yabi hannun da idanu hakan yasa alhankali Marwan yace  Alhamdulillah

Mami ma tace  Alhamdulillah Alhamdulilah you scare me to death Hassan meya sameka eh? Ahankali

"Marwan yace  let him rest Mami, give me pillow Dasauri Mami tabasa pillow kwantar da Abba yayi kan lallausan carpet na wajen yana daura kan Abba akan pillow dake maida ijiyan zuciya yana kallonsu zai tashi danya basu waje Abba yarike masa hannu dasauri yajuyo yakalli Abba, ijiyan zuciya Abba yasauke ya tsare Marwan da idanu saiyakai hannunsa ahankali yasa agefen fuskan Marwan yana kallonsa still, hannunsa Marwan yarike yace  Abba menene what happened to you? Ahankali Abba yace  Marwan dasauri yace  na am Abba murya chan kasa Abba yace  kai d ana ne Marwan and you will always be one kaji lumshe idanu Marwan yayi yabude, Mami data gama rudewa tace  wai Alhaji menene kake magana haka Innalillahi wa innailaihi raji un ahankali Abba yace  amatsayina na wanda yake tamkar mahaifi agareka ahankali Marwan yace  Abba kai mahaifinane you are and will always be Abba to me ijiyan zuciya Abba ya sauke yace  amatsayina na Abban ka inaso na rokeka wata alfarma zaka iyamini ? Ahankali yace  Abba me kakeso zan maka dan ijiyan zuciya Abba yasauke, yace  nasan Saleem yayane agareka ya girmeka da shekaru biyu but in reality ni I see you as yayansa, shekaru is not age, shekaru shine hikima da basira da sanin yakamata dakuma kwazo na yaro wanda kafi Salim in that aspect nesa ba kusaba ahankali yace  Saleem amanata ne kafin mahaifina yarasu last year dudda yanda ya tsufa yanada shekaru 97 amman saida ya barmin wasiyya guda daya tak wato ga amanan Salim autanmu nayi hakuri dashi, nakuma rikesa amana, I tried my best nothing is working today I saw some disturbing pictures daya girgizani duk suna wayata Abba yayi shiru yace  mistake danayi shine tun bayan mahaifiyar mu tarasu lokacin yana 3yrs dana kawo Salim nan wajen naba Mami shi tabasa tarbiya ba uwargidana ba, look at you yanda kasamu kyakkyawan tarbiya a hannun yayarka look at the man you ve become, all abinda Saleem yasani is shaye shaye, zuwa club, party, mata, Astagafurullah Abba yayi shiru sai chan yakalli Marwan yakama hannunsa duka biyun yace  I believe in you Marwan sabida nasan waye kai, I trust you dako yau nafadi na mutu nasan zaka kula da iyalaina kap dinsu da dayan gidan da nan, Marwan inaso nabaka amanan Saleem, I want you to help Saleem, and change him to be a better person, bring him back here yadinga rayuwa anan damu, help me change him kaji, inama Salim kwadayin halinka da dabi unka help me Marwan, ko na rasu yau inaso kowa ya shaida cewa na damka amanar Saleem a hannunka kaji Marwan he s just an orphan shima like you kome kayi akansa Allah zai baka lada sosai, na rokeka da gir& .. Hannu Marwan yadaura akan bakin Abba yana girgizamai kai yace  Abba bankai matsayin dazaka bude baki ka rokeni ba don t do it, Saleem dan uwana ne, me and him are one, I will try my best on him Abba, he s a good person you will see, all abinda kake gani inada shi shi yama fini he s better than me Abba and one day you will see it Abba yayi wani murmushi na manya ahankali yace  shikenan Allah yamaka albarka Marwan, thank you ahankali Marwan yace  where is he now? Ahankali Abba yace  last 2 weeks he told me zaije Dubai yafara masters I gave him card na kudi da komi amman yana Nigeria one of my workers send me this picture ina wayata Wife ? Dasauri Mami taciro wayansa a aljihun wandonsa yace  bude kiba Marwan budewa Mami tayi tabasa pictures Marwan yashiga saiya ijiye wayan kawai Abba yace  yanzu haka yana this address club ne wai can you go get him kudawo gida Marwan? Already nakira manager na nasa duk anyi freezing account dinsa this evening gyadama Abba kai yayi ahankali yace  okay saiya mike saikuma yadawo yaduka ahankali yace"

" Abba kadena daga hankalinka akan abu, you have BP avoid tashi hankali kar zuciyanka tabuga karka"

"kara damuwa akan Salim tunda kabani responsibility nashi, all I want is kamai addu a kaji Abba "

"gyadamai kai Abba yayi yace  Naji Marwan tashi yayi yadauki key motan Mami dake wajen kawai yafita Abba yabisa da kallo saikuma ya kalli Mami yace  how did you train this boy Wife? Remind me please tayaya kika iya tarbiyantan da Marwan yayi girma yazama this responsible Man? Murmushi Mami tayi tace  Allah ne kawai Abba ya tsareta da idanu kafin ahankali yace  I m very proud of you and I am so lucky to have you as my wife Mami ta girgiza kai tace  I am the lucky one, bakowani miji zai yarda ka dauko kaninka dan one year ka kawosa gidanka ba bayan iyayenku sun rasu baki riga kin haihu ba, you supported me, ba a yaye Marwan ba lokacin kaine d first person daya sayomai abincin yara dayaci, we trained him together, and I know your reason dayasa ka kai Salim dayan gidan bayan Umma tarasu sabida kaga ina fama da dan 1yrs old akanme zaka kawomin kaninka that was 3yrs old then saisa ka kaishi dayan gidan, don t worry we will save Saleem all together and he will be a better person kaji "

gyadama Mami kai yayi sai ya rungumeta sukai shiru.

Shiga motan Mami yayi ya kunna sai yayi shiru kallo daya yama address dayagani a wayan Abba saiya

"shiga saka address din a motan Mami sannan ya kunna motan saiya sauko yawuce gate da kansa yabude gate din yajuya yakoma mota daidai Musa na fitowa yaja motan yafita dasauri Musa yashiga rufe gate din kafin ma yasauko yace zai rufe Marwan yaja motan daganan zuwa club din kusan tukin 1hr ne but yayishi in 40min sabida yanda yake gudu plus hanya is free dare ne, tundaga bakin anguwan club motoci suke acike taresa security akayi hakan yasa yadan sauke glass na motan kasa yace  Sir ba parking space saidai kabiya na VIP dan jim yayi saiyace  nawane VIP parking space din ? Security yace  1M per hour baci yaji ransa yayi bawai kudin wani abu ne awajen sa ba but daya zubasu a club he rather bought toys and ice cream for his patients, reverse yayi batare daya kulasu ba yakoma main road kawai yayi parking awajen yasauko yaryfe motan yawuce yadanyi tafiya a layin kafin yakaraso club din ga bodyguards a gaban enterance din, line yabi anzo kansa kai tsaye yace  I m with Saleem dasauri bodyguard din yace  yohh entrance is free for Sam gees (Saleem Friends) sai aka kawo wani band da jikin band din akwai rubutu na Sam Gees aka samai a hannu, aka budemai kofan yashiga ciki yana dan gajeren tsaki kafin yatura kofan yashiga asalin cikin club din dasauri ya sauke kansa kasa ahankali yace  Astagfurllulah! Sabida mata yagani tsirara haihuwan uwarsu suna rawa a poll ga maza dayawa suna manna musu kudade yan 1k dayan dollars a duwawu da nonuwa, yakai 1min ahaka ga hayaki na su shisha ga loud music, gashi babu wani haske wajen sai irin club light dinnan, ahankali yadago kansa da kyar yadake yadago kansa yabi wajen da kallo looking for Saleem amman baiga alamun sa ba.  Hey handsome yaji muryan mace ta shafamai baya ass dawani irin sauri yajuyo tawani girgizamai nono.  You want? Dawani irin sauri Marwan yawuce yana dauke kai gabansa na faduwa, he s a Doctor but hardly yake ganin tsiraci wlh, yayi hanyar staircase daya gani cus wajajen yaga VIP Saleem can be there, yafara hawa yana kalle kalle somehow kagansa zaka gane he s JJC to zuwa club band dake writs nasa yasa bodyguards dake aiki"

a wajen ba wanda yamasa magana cus mutanen Saleem are fully protected and respected in this space.

"VIP room kusan 10 ne wajen, saiya fara shiga one by one yana bude labulen yaduba, daga masuyin sex"

"harmasu gay yagani, har xaginsa anyi sabida yanda yake daga labule kai tsaye sabida neman Saleem& .."

EPISODE

"Masallacin yashiga yabi jam i akayi magrib sannan yafito yashiga mota, yadanyi jimmm kafin yakunna"

"motan yaja, baya wani gudu sosai, tsayawa yayi wajen fruits yasaya dayawa kwallo kwallo aka lodamai a booth sannan yaja motan, koda yakai unguwansu it s already isha i time, ya tsaya yayi sannan yadawo yaja motan yayi horn aka budemai gate ya shiga ciki, parking yayi gateman din yazo wajen motan da sauri kafin yabude yarigasa bude masa yace  sannu da zuwa Dakta murmushi kadan yamasa, Musa yace  Dr kaga kaman dan kankare naso yakamani hannun sai zugi yakemin mezansha ? Anatse Marwan yakalli dan yatsun dayake nuna masa daya kumbura sai yace  kanada ciwo haka tun safe maisa baka sanar dani ba ? Cikeda fara a yace  banso na dameka ne Dakta, dan karamin ciwo haka sainaita raki kaman mace Marwan yasake kallon hannun again saiya koma mota yadauko wani karamin box yabude, wani katin magani yabasa yace  kasha biyu yanzu biyu da safe, idan baiyi sauki ba zan tafi dakai hospital gobe, and kaje ka kwanta don t work again murmushi sosai Musa Allah yasani yana son bawan Allahn nan Marwan yace  nagode Dakta juyawa yayi zaitafi Marwan yawuce a natse yabude booth din bayan motan yashiga ciro fruits din zai dauka kaman ance mai hadin yajuyo dasauri yataho yace  laaa bari na tayaka Dr wani kallo Marwan yamasa yace  wuce kaje ka kwanta kahuta baiyi musu ba yawuce yana murmushi sosai, babu wani ma aikaci da bayason Dr agidan nan, da kansa yadauki all the fruits yawuce babban dankararen flat na gidan yabude kofa ahankali tareda sallama, Mami ne kadai a falon da waya a kunnenta tana magana ganinsa yashigo Niki Niki da kaya saita zare wayan daga kunnenta tace  why are you carrying all of this ? Baice komiba yawuce kitchen ya ijiye yafito Mami tace  ina Musa ? Ahankali yace  I told him to rest yanada Wicklow a hannun zama yayi kusada Mami saiya dauki plate na abincin daya gani agabanta wanda salad ne yarage da chicken yashiga ci, Mami tace  ga abinci a dinning why are you eating wannan dayayi sanyi cikin yar karaman murya yace  i am very hungry Mami tsaresa da idanu Mami tayi yanda yakecin salad din ahankali, ijiye plate yayi bayan ya cinye zai tashi tace  badai bazakaci abinci ba ? Dan yatsine fuska yayi ahankali yace  lemme shower first zan sauko nabaki magani yayi maganan yana kallon kafanta daya koma normal saiya wuce stairs Mami tabisa da kallo, sama yawuce ahankali yake tafiya kana gani kasan yadan gaji sai kawai ta maida wayan kunnenta tana sauke ijiyan zuciya daga ta dayan bangaren muryan wata tace  Menene Yaya Mami? Naji kina ijiyan zuciya ?"

"Ahankali tace  Marwan ne, he bearly have time for kansa all he does is take care of others, hospital, hospital, hospital, he doesn t do any other thing, baya hutawa, bayama tunanin aure Nafisa Nafisa tace"

" to ba idan mun faramai maganan aure kice kaza kaza kaza ba, yaki yayi aure sai kallonsa kike & & "

One of daily routine nasa is inhar yadawo before yaje dakinsa saiya shiga dakin kannensa spend time

"with them cus he s always busy but yadawo dole saiya basu time, he s their uncle, dudda they re just 16 but he respect privacy nasu, knocking yayi kafin yagama knocking din har an bude kofa, daki ne mai kyau da gadaje biyu masu kyau hadaddu, Faiza ce tabude tana sanye da yar rigan bacci data saukan mata har knee kalaba ne akanta tai wani tsalle ganinsa tareda hugging nasa tace  Uncle M welcome, ya clinic yau bayanta yashafa yace  it s okay where s Farida ?  She s in the restroom sakinshi tayi tajawo kofan yawuce yana bin dresses daya gani akan gadonsu da kallo yace  who bought this dresses? Murmushi tayi tace  Mami ne takawo mana tsaraba daidai Farida na bude bayi tafito daga ita saidan towel pink ta taho da gudu tai hugging dinsa tace  Uncle M kadawo, kaga Faiza has been troubling me ko? Daman nace saina gayamaka hannunsa Marwan yakai yana share mata kumfan dake kunnenta, Faiza tace  learn how to bath first kafin kidinga kai kar&  Wani kallo Marwan yamata hakan yasa ta hadiye tai shiru kawai Faiza fa fashe da kuka abinma dariya yaso bashi but yahadiye cus yana dariyan kukan zai karu, Faiza akwai saurin kuka tace  kaga wai ban iya wanka ba ko she always bully me Uncle Marwan shafa bayanta yayi sounding very caring yace  don t mind her, kin iya wanka kumfa a kunne even me it happens to me sometimes so don t cry because of that yakalli Farida dake murmushi yace  stop teasing your sister okay Gyadamai kai tayi tace  to nima hug me hannu yamika mata saitazo dukansu yayi hugging nasu yace  did anything happen today a school ko Islamiyya? Farida tace  no, revision kawai muke next week Monday zamu fara WAEC, Islamiyya kuma yau anje hutu next week zamu koma atare sukece  how is hospital today ? Dan shiru yayi kaman mai tunani, atare dukansu suka turasa kan gadonsu ya zauna, Faiza ta dauko chair ta zauna agabansa Farida kuma na nanike dashi suna kallonsa sukace what happen today? Lumshe idanu kadan yayi saiya bude ya kallesu yanda suke kallonsa yace  we got a new patient today sai yayi shiru, ahankali yace  she s just like Farida yasake shiru yace  she s gentle, super fragile morethan Farida and she s also so a small girl, she s my first small patient since when I came back to Nigeria, she s none verbal, I have no clue on how to go about her treatment, do you guys have an idea for me future Doctors? Duk shiru sukayi sai Farida dake rungume dashi ta tashi tace  Uncle kaga in public I hardly speak I only talk at home, mutane na cewa wai bana magana, you see I have two uncle you and Uncle Sam but I hardly talk to Uncle Sam cus he doesn t play with us, my point is idan I see someone that genuinely care for me, he s thoughtful and he s intentional about me just like the way you are very caring I will talk to you Dasauri Faiza tace  you re right Farida, Uncle M kaga naturally you re caring haka Allah ya yika, I think if you continue like that with her maybe she will open her mouth and talk to you, she will trust you, then you can help her get better, don t just study her study everything that she does read her like a book remember uncle this is statement naka kace mana shine first rule na idan kanaso kazama psychiatrist Murmushi yayi kadan yana kallonsu he loves them morethan anything a duniyan nan, saiya mike strictly yana kallon Farida yace  wuce kije kisa kaya anjima kihana mutane bacci da tari mikewa tayi tana murmushi, yaba Faiza hannu yace  goodnight highfive tabashi tace  gud night BUM,best Uncle M Farida ta dawo da sauri tace  nima high-five yabata yace  rigimammiya yawuce yafita daga dakin abinsa yawuce karshen wajen akwai

Please Login or Register in order to submit comment