dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
[8/2, 2:10 PM] ❤️❤️ 𝐔𝐁𝐄𝐄𝐑𝐀 🔥🔥: *BA SON TA NAKE BA*🌹
{ Tausayi ne }
NA
*AUTAR MANYA*
HOME OF QUALITIES WRT ASS....
004
Kwantacciyar murya mai kama data wanda ke jin bacci koya tashi daga zazzaɓi koya kejin sanyi muryar Ummul dake kwance a gefen gadon su riƙe da wayar Ameerah tana kiran layinta data ke zaton tabar wayar tane a hotel ta karaɗe cikin kunnen.
Barrister A'A Dikko.
Da sauri ya zame wayar daga cikin kunnen shi tare da ɗan tsirama numbern idanu batare daya katse kiran ba kuma bai mayar da wayar kunnen shiba sannan kuma bai yi magana ba.
"mai wayar ce please a ina zan sameta?"
Wannan furucin ummul ke faman nana tawa ta cikin wayar meerah tare da tsananin jin haushin shurun da aka mata duk zaton ta ma baza'a bata wayar tata ba sabida yadda akai mata shuru don haka cike da ƙosawa da jin haushi ta ja dogon tsaki tare da cewa.
"Koba za'a bani wayar ba dan Allah abani sim card ɗina ni waya ba damuwa ta bace"
Ta kuma faɗin hakan cike da jin haushi har tana ƙoƙarin datse kiran da sauri Ameerah ta dakatar da ita sabida fatan su' samun layin koda bazasu sami wayar ba domin layin yana da matiƙar amfani wajanta don duk numbers ɗinta akan shi tai serving.
Cike da wata irin izzah wadda a zahiri shi bai ganta ba sedai ga duk wanda zewa magana ko wanda yake tare dashi ze gane yana da ita.
Cikin wata irin dakakkiyar murya mai cike da amo! ya furta.
"Idan kinje kin koyo sallama tare da iya magana seki faɗi inda za'a kawo maki babu mace mai daraja dazatai irin abun da kikai nonses"
Ya ƙarasa faɗin hakan yana jan dogon tsaki mai ƙarfi.
Sarai ya gane muryar sedai yana kokonto a inda ya santa, Jim yayi tare da hasko fuskar yarinyar da sukai karo ɗazu dashi tabbas babu ko tam tama muryarta ce acikin wayar tsakin ya kuma ja tare da zira wayar cikin Aljihunsa yabar ɗakin yana sauri domin nufar wajan baƙon shi dake jiran sa.
Da zafi zafi yake tafiya tamkar ze tashi sama sabida sauri wanda hakan shine al'adarshi komai nashi yana yinshi da zafinshi wanda har hakan yana sanyawa wasu nai masa kallon mafaɗaci ko mai zafin rai tsananin zafin namanshi yasa bai sanya akan komai daya shafi rayuwarshi.
A harabar hotel ɗin wata haɗaɗɗiyar farar mota tai parking daga ɓarin da mutumin yayi mai kwatance kai tsaye wajan motar ya nufa wanda murfin motar duk suke a buɗe emty side ya shiga ya zauna tare da aje takardar daya ɗauka a saman cinyar sa tare dayin sallama a nutse, cikin sakin fuska sukai musabaha da mutumin wanda ze girmewa A'A sosai maganganu sukai akan shari'ar dazasu soma gabatar wa A gobe talata wanda shi Aliyu shine lauyan da mutumin ya ɗauka wanda ze kareshi a kotu wanda ya kasance lauya ne mai zaman kanshi, Tambayoyi Aliyu ke jefawa Alhaji mahmud a nutse yana bashi amsa yana rubutawa wanda hakan ya sanya suka ɗauki tsayin lokaci suna tattaunawa.
Wurgi Ummul-khairi tayi da wayar Ameera tare da sanya kuka! wanda baya mata wahalar yi.
Da sauri Ameera tai wajan wayar tare da ɗaukarta tana duba wa kota fasa mata.
"Haba ummul yaya zaki jefar min da waya kinsan wuyar dana ci wajan Alhaji kafin ya bani ita?"
Tafaɗa tare da aje wayar bisa gefen gado sannan ta tsirama ummul idanu data ke faman jan numfashi mai haɗe da kuka.
"Ni banga abin kuka ba anan wayar ce aka ce baza'a baki ba? har kike yin kuka kinga in ma baza,a baki ba share zanma bangis waya yanzu ya aiko miki da wata idan yaso gobe muje mtn shop ai maki well come back daman nasan ba lallai ki sami wayar ba duba da yadda zamani ya lalace yanzu waya ma a hannun ka nuna ka ake da makami a ƙwace to bare kuma ka yarda se mutum yaga dama yake baka wani ma baze baka ba ta tafi har abada"
Ameera takai maganar tana mai sharewa ummul hawayen dake ambaliya a saman fuskarta wadda tai jajir abin ka da farar fata.
"Nifa ba wayar ce damuwa ta ba sim card ɗina sannan kuma harda gaya min baƙar magana wai bani da daraja ko a ina yasan ban da darajar oho masa"
Tafaɗa cikin kukan takaicin baƙar maganar daya gaya matan.
ɗan jim ameerah tayi tare da kallon yadda wani hawayen ke kuma zubowa ummul cike da mamaki tace.
"Kiyi haƙuri kinsa mutane kala-kala ne ina zaton shi mutum ne mai zafi ki ƙara kiranshi ki basa haƙuri ki amshi wayarki kawai a wuce wurin"
Ameerah take kuma miƙo mata wayar a karo na biyu.
"Rabu dashi na haƙura duk da nasan dagajin muryar shi yafi ƙarfin ya riƙe min wayata sedai daga duk inda ya fito mutum ne mai taƙama da izzah"
Tafaɗa tana mai share hawayen ta batare data jira amsar ameerah ba ta cigaba.
"Nifa ameerah duk damuwata a yanzu bata wuce inda zan sake ganin mutumin ɗazu ba wallahi kirjina har zafi yake ina tausaya ma kaina ban taɓa zaton soyayya na shiga tafarar ɗaya zuciyar mutum ba"
Ta kuma share hawaye.
Sakin baki ameerah tayi tana kallonta cike da ɗunbin mamakin furucinta.
"Hmm kar dai kice wannan kukan naki bana iya baƙar maganar da kika ce mai wayarki ya faɗa maki bane har da ma tarin damuwar rashin sanin inda zaki ƙara ganin masoyin ki?"
Ameerah ta jefa mata tambayar.
Ɗago da idanunta tayi.
"Hakane ameerah ina mai so na haƙiƙa ina masa wani irin zazzafan so daga kallo ɗaya naji duk na kamu na damu na ɗimautu yaya zanyi ne damuwar waya ba komai bace domin damuwa dashi tafi damuwa da kaina bare wata abar banza waya"
Tafaɗa a haukace.
"Cool down my sister kibi komai a sannu shiɗin kinsan waye? yaya yake yana da mata? ko baya da ita ze amshi soyayyarki ko baze amsa ba mai yasa zaki sanya ma zuciyarki damuwar abin da ba lallai ki samu ba nifa a yanzu kuɗi da kayan more rayuwa sunfiye min soyayya sau dubu duk mazan dana ke hulɗa dasu babu wanda nake so fatan kawai ka hauni ka bani kuɗi a bariki kuɗi nazo nema ba soyayya ba kuma bana zaton ze soki tunda duk namijin arziki baze so auran karu......."
"Dakata Ameerah"!!
Ummu ta faɗa a haukace kamar ba ita ba.
"na shanye dukkan maganganunki amman bana shanye wannan ƙazantaccen furucin naki gareni ba karuwa ita ba halitta bace koba Allah ne ya jarabceta ba.......
"Dakata ummul akwai gyara karuwa halitta ce itama Allah ne ya halicce ta amman ba a karuwa ya halicce taba A mutum bil adam ya halitto ta sedai daga baya ƙaddarar rayuwa ta mayar ta haka wata kuma son zuciya da son duniya ya mayar ta haka wata kuma hakan cikin ƙaddararta yazo kamar ni nagaya maki ƙaddara ce ta jefoni nan toke wani dalili ne ya kawo ki nan wanda ga mahaifanki a raye amman ki kasa zama gabansu se gidan karuwai Wanda duk zamana dake kin kasa gayan dalilin zaman ki anan kin kasa gayan mai yasa kika zaɓi zaman bariki akan zaman gaban iyayenki dubeki yarinya santala mai kyau wadda zata iya tsayawa ayi gasar kyau da ita amman kash kin zaɓama kanki zaman dadiro"
Cewar ameerah cikin tsananin jin haushin ummul.wadda har yanzu taƙi sakin jiki taci arzikin jikinta duk da dandazon mazan dake rubibi akanta.
Se wani banza can daga karo dashi zata ɗaga ma kanta hankali akan shi.
"Ameerah duk naji furucin ki gareni amman ki sani hakan bai sanya naji komai ba kuma banji na tsaneki ba don kinmin halacci a rayuwa sedai akan wancan mutumin tabbas zamu iya samun matsala dake idan har zaki shiga hurumin soyayyata dashi dalilin zamana anan kuma akwai lokaci idan yaxo zakiji komai sedai idan kin gaji da zamana a kusa dake zan iya tashi daga gidan ma gaba ɗaya na matsa na baki waje, maganar karuwanci kuwa tabbas wasu da son zuciya wasu kuma ƙaddarar suce tazo da hakan sau tari wasu mutanan suna aikata kuskure ne batare da son zuciyarsu ba kamar yadda ƙaddara kan shigowa mutum batare dayay tsumin taba haka ƙaddarar soyayyar A'A ta shiga zuciyata batare dana tsammace taba kuma soyayyata dashi bata buƙatar kishiya sabida haka dukkan kalaman ki gareshi yazamana kin sanya ɗa'ar harshe cikinsu"
Tafaɗa da sauri tare da tashi tana mai kokarin nufar wajan kayansu.
Da wani irin hanzari ameerah tabi bayanta tare da rungumeta ta sanya kuka.
"Kiyi haƙuri da dukkan kalamai na dan Allah karki gujeni tsananin haushin shiga damuwarki ga wanda bai damu dake bane ya sanya na gaggaya maki magana amman zomu mu zauna nima na goyi bayanki ƴar ƙanwata
Ta janyota suka koma gado suka zauna.
Share hawayenta tai tare da kallon yatsun hannunta tana wasa dasu batare data ƙara furta komai ba.
"Babu ɗa namijin daya isa ya ganki bai ƙyasa ba komai izzarsa ina son kiyi amfani da bariki da kirsa tare da albarkatun jikin ki wajan janyo hankalinshi duk ranar da kikai ido biyu dashi ki tabbatar jikinki ya haɗu da nashi daga ranar nasan dole ya darajaki ya martabaki yakuma amshi soyayyarki ta ƙarfi da yaji"
ANYA HAKA NE?
Dayake idanun ummul rufe yake daso yasa take amsar darasin ameerah har ta aminta da hakan don yanzu yadda maza suka zama mayun mata dole in kana son jan hankalinsu seka haɗa da wannan.
Sakin ranta tayi ta cigaba da sauraran darasin ameerah mai cike da bariki tsantsa wadda ba mis.
Seda ameerah ta gama cika ummul da maganganu kamar tana da sanin ummul zata haɗu da A'A kafin tai murmushi haɗi da cewa.
"Ki saki ranki maza karɓi waya ki ƙara kiran wancan guy ɗin ya kawo mana wayarki sabida kinga akwai numbern mutanan mu ciki nima duk na damu"
Dayake Ameerah ta bata shawara akan sahibin ta yasa ba musu ta amshi wayar ta kuma danna kiran layinta.
Lokacin Barrister A'A Dikko har sun kammala magana da baƙonsa sunyi sallama tuni ya koma ɗakin daya sauka sanye yake da guntun wando yana zaune bakin gado hannunshi da black tea yana waya da basmah tana ta zabga mai shagwaɓa gaba ɗaya ta gama kashe mai jikinshi.
Jin kiran wayar daya tsinta wadda ya aje gefen gadon shi ya sanya yaɗan katse kiran basmah saninta mai zafin kishi akansa taji ƙarar wata wayar yanzu se ai gurmi.
Da ɗan sauri ya ɗauki wayar tare da karawa a kunnenshi.
"Assalamu alaikum dan Allah a ina zan amshi wayata"
Ummul ta faɗa sakamakon tirsasawar da ameerah tayi mata.
Lumshe idanu yayi haɗi da cewa.
"Ashe kin gane kuskuren da kikai a farko ok ina city star hotel room 5 amman sanin darajar ƴa mace yasa zan maki alfarma da ki bari zuwa gobe insha Allahu zan kawo maki har gida"
Yafaɗa yana ƙoƙarin kashe wayar.
"A,a nikam yau nake buƙatar wayata zanzo na amsa na hutash sheka base kazo ba"
Ƙittt! ta katse kiran tare da kallon ameera data gama sauraran maganarsu domin wayar tana hands free ne.
Ganin da sauran lokaci kafin ayi kiran sallar magarib yasa ummul tashi tsaye batare data wani tsaya dogon shiriba da hijabin datai sallar la'asar ta nufi hanyar fita hannunta riƙe da keyn motar ameerah data ɗauka domin ta iya draving
Tasan city star ɗakin ma data zauna a ɗazu yake dan haka babu wani ɓata lokaci ta fice motar ta hau tare da nufar hotel ɗin.
Shiko tsananin mamakin yarinyar ya kamashi amman dayake nan ɗin ba baƙonta bane dalilin ganin tan dayay a ɗazu yasan ya bai wani sha mamakin hakan sosai ba wayar shi ya cigaba dayi da basmah data kuma kiranshi har tsayin lokaci gaba ɗaya jikinsa ya mutu da salon shagwaɓar data ke mai ta cikin wayar.
"Please Baby zan ƙara watsa ruwa kafin ayi kiran magrib don duk kin sakar min da kasala ina jin yammmm ajikina"
Yafaɗa tare da datse kiran tashi yayi tare da nufar bathroom hannunshi dafe da hajiyarshi datake son fara harbawa.
A tsaye ya dafe bango yana sakarma kanshi ruwa yana lumshe idanun shi tsayin lokaci ya ɗauka a hakan kafin yaji ɗan sauƙin feeling ɗin dake taso mai ya ɗaura tawul ya fito a gaban mirrow ya tsaya tare da tsirama fuskarshi idanun shi dasu kai jajir.
Dai dai lokacin Ummul ta ƙaraso cikin hotel ɗin da sauri take taka step harta hau saman adai dai inda suka haɗu ta dakata kafin ta watsar da damuwar ta nufi room 5 jan handle ɗin ƙofar tayi duk zaton ta xataji ta a rufe da key amman cikin mamaki setaji ta a buɗe amman batai mamaki ba don tace mai zata zo amsar wayarta dan haka babu wani dogon tunani ta tura ƙofar ta kutsa cikin ɗakin kai tsaye.
Sallamar dake bakinta ita ta maƙale sakamon idanu biyun da sukai da wanda bata kawo ko zato ko tsammanin ganin shiba da sauri ta ƙara ware idanu a jikin madubin dakin dake hasko mata fuskarsa, mai ya kamata tayi kuka ko dariya? da wani irin sauri shawarar ameerah data bata, ta faɗo mata aranta babu wani dogon lissafi ta nufeshi da sauri wanda shikam baima san da shigowarta ba sakamon bayan daya bawa kofar da kuma tunanin daya ke faman yi cikin zuciyarshi.
Ƙwatsam seyaji...........
Littafin *BA SON TA NAKE BA* Na kuɗine akan farashin Naira #500 kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
[8/2, 2:10 PM] ❤️❤️ 𝐔𝐁𝐄𝐄𝐑𝐀 🔥🔥: *BA SON TA NAKE BA*🌹
{ Tausayi ne }
NA
*AUTAR MANYA*
HOME OF QUALITIES WRT ASS....
005
Saukar tattausan hannu agadon bayanshi tare da wani irin ƙamshin shu'umin daddaɗan turare mai kashe jikin mutum.
Tsintar kanshi yayi da lumshe idanunshi nan da nan jikinshi yahau rawa bakinshi na fitar da wani irin zazzafan huci, kamo ƙasan laɓɓanshi yayi yana faman tsotsa yana fitar da hucin zazzafan feeling ɗin dake taso masa.
Kwanciya tayi lamo a faffaɗan gadon bayanshi idanunta lumshe tana jin tamkar ba'a duniya take ba sabida tsabar shauƙin soyayyarshi dake huɗa sassan jikinta tana jin daman su dauwa ma a haka.
Kanta ta ziro ta gefen wuyanshi hannunta takai dai dai saitin cream ɗinshi ta ɗauko da wani irin salo ta buɗe tare da lakatowa tana kokarin shafa masa agadon bayanshi ƙara manne masa tayi ajikinshi tana goga masa tudun cikakkun kirjinta masu firgita maza.
Cikin wani irin salo mai kama dana tafiyar tsutsa take shafo man a tsakiyar allon bayanshi tsintar hannunta tayi da cigaba da mirzawa aguri ɗaya haka nan kanta har yanzu na saƙale da gefen wuyanshi tana fesa mai sassanyan numfashinta mai cike da wani irin ƙamshi mai kashe jiki.
Hannun ta sauke daga tsakiyar gadon bayanshi ta ƙara mayarwa dai dai saitin ƙugunshi tana wani irin matsawa tamkar tana mai tausa.
"Ashhhhhhh"
Barrister ya faɗa tare da matse cinyoyinshi yana wani irin fesar da huci gaba ɗaya jikinshi rawa yake da wani irin zafin nama yake ƙoƙarin juyowa domin ganin wadda take ƙoƙarin jefa rayuwarshi a masifa sedai juyowar daze yaci karo da tattausan laɓɓan ummul data tura masa cikin bakinshi cikin hatsabi banci irin nata take sarrafa harshenta acikin bakinshi kuma har lokacin hannunta yana bisa saman ƙugunshi gaba ɗaya sun manne sun zama abu ɗaya tamkar zata shige cikin jikinshi haka take faman sarrafa shi.
Ƙarar wayar shi ita tai saurin dawo dashi daga duniyar daya faɗa jikinshi na rawa ya tunkuɗeta ya turata gefe.
Dafe jikin madubin yayi yana wani irin fitar da zazzafan huci bakinshi baya ambaton komai se kalmar.
"Ƙanu innalillahi wa'innah ilahirraju'un"!!!
Kalmar hakan kaɗai itake yawo a saman laɓɓanshi.
Wannan wace irin rayuwa ce mace da ƙoƙarin yima namiji fyaɗe mai ma ya kaishi biye mata? abin da bai taɓa aikatawa ba tsayin rayuwarshi bai taɓa haɗa jiki da mace ba se matarshi wannan wace irin shaiɗaniyyar yarinyace zata biyo shi har ɗaki ta nemi jefashi cikin halaka?
Da ƙyar ya gyara zaman tawul ɗin dake ɗaure a ƙugunshi tare da azamar yayimo jallabiya black colour ya sanya gudun kartaga al'aurarshi kafin ya dai dai ta nutsuwar shi.
Ya tunkaro ta fuskarshi da zallar rashin imani tamkar bai taɓa wata aba wai ita dariya ba.
Raɓe take a gefen gado sakamakon jefawar dayay mata ta haifar mata da buguwa a ƙugunta wanda bata jin ko yatsa zata iya ɗagawa a halin yanzu bare ta iya fita daga ɗakin duk da tsananin tsoron shi dake nausarta wanda tana jin tamkar ta arta aguje domin ceton lafiyar jikinta.
Duk takunshi ɗaya zuwa gabanta yana mai dai dai, da dokawar kirjinta mai ɗauke da tsananin tsoronshi gami da wata irin kwantacciyar soyayyarshi dake huda mata dukkan sassan jikinta.
Agabanta ya zube tare da dafe hannunshi a ƙasa yana mai ƙureta da kallonshi mai nakasa dukkan sassan jikin ma'abocin kallonshi.
Tura kanta tayi tsakanin cinyoyinta tama kasa jure kallonshi gareta.
"Mai ya kawo ki ɗakina?"
Saukar sassanyar muryarshi ma'abociyar nutsuwa kamala da haiba ta dirar mata cikin kunnenta.
Bai jira amsarta ba ya cigaba da cewa.
"Kamar yadda kike gurɓa tacciya shine nima kike son gurɓata mini rayuwa? kamar yadda kike najasa shine kike son nima na zama najasa zaki biyoni har ɗakina kinemi cillani a tarkon shaiɗan?"
A wannan karon muryarshi cike da tsantsar ɓacin rai yake faɗin maganar sedai tsabar nutsuwar shi yasa bai ɗaga murya ba, inma ka gansu bazaka ɗauka magana yake jefa mata ba seka rantse maganar arziki suke duba da yadda yake fitar da maganar a sautin hankali da nutsuwa tare dayin ƙasa da murya tamkar mai yin raɗa.
"To zan baki shawara in ma kina ganin hakan waye wa ne to sam ba waye wa bane sema naƙasu daze janyo miki tare da zubewar mutunci kamarki yarinya ƙarama wadda a tsarin ilimi ba lallai kin kammala karatun secondry ba amman ki zaɓi wannan harkar ta jagaliyanci wadda baxata fusheki komai ba se taɓewa da wahalar rayuwa, ban taɓa ganin shaiɗaniya irin kiba hakan yasa na baki muhalli na matsayin karuwa ƴar jagaliya maiwa maza fyaɗe marar kamun kai daƙiƙiya marar tunani naji ina tausaya miki da wannan makauniyar rayuwar da kika zaɓa ma kanki tabbas idan kika yarda na kuma saka idanuna akan fuskarki zan sauya maki halittar zubinta zan maki mugun tabon da ƴan gidanku bazasu ƙara shaidaki ba"
yafaɗa tare da saurin tashi ya wurga mata wayarta se yanzu ya tuna ashe ɗazu garin sauri bai saka ma ƙofarshi key ba wannan dalilin ya bata damar ratso mai ɗaki harta so jefa rayuwarshi cikin bala'i da dana sani wanda wayar da sukai da basmah ita ce ummul'aba isin na shigar shi cikin halin feeling wanda idan yana ciki yake jimawa bai dawo dai dai ba wanda shine har ita wannan shaiɗaniyar yarinyar ta sami damar raɓar jikinshi.
Daga zaunan datake ta yunƙura kaɗan tana matse fuska alamar har yanzu akwai zafin buguwa a tare da ita amman hakan bai sa ta zauna ba seda ta cigaba da tashi har Allah ya bata ikon miƙewa gaba ɗaya tare da taimakon dafe bangon datai ta kai duba gareshi ya bata baya tare da zira hannu cikin aljihun jallabiyar jikinshi.
Murya can ƙasa mai cike da kukan nadamar abin da tai take furta.
"Nima ba laifina bane laifin zuciya tace wadda batai min adalci ba don ta kaini inda bazata sami muhalli ba! nagode da dukkan furucinka gareni amman kasani atun haɗuwarmu dakai a ɗazu naji duk duniya bani da Aminin zuci idan ba kai ba Ina sonka! ina son ka!! ina Sonka!!! wanda soyayyar ka ce tajani na afka maka kuma ka riƙe a ranka har abada Ummul khairi mai son kace.........
"Ƙarya kike munafuka ƴar iska ba sona kike ba sha'awa ta kike irin na matan bariki marasa aji irinki! to ki sani Ni ALIYU DIKKO nai miki nisan da har abada bazaki kamoni ba Domin wuta da ruwa basa haɗuwa kin taɓa ganin tsafta da najasa sun haɗu? to ni dake babu maganar soyayya domin bakya cikin types na matan dana ke burin mallaka a rayuwata"
Yafaɗa yana mai nufota kamar ze shaƙeta.
Da wani irin sauri ta juya har tana ƙara yarda wayarta a karo na biyu tai saurin nufar ƙofar fita muryarta a dakushe ta furta.
"I love you for ever Aliyu"
Tana faɗin hakan ta fice a ɗakin tare da datso ƙofar ta silale a wajan tare da sanya kuka! mai ƙarfi na jimamin Rashin Aliyu na har abada anya zata jure........?
Littafin *BA SON TA NAKE BA* Na kuɗine akan farashin Naira #500 kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
[8/2, 2:10 PM] ❤️❤️ 𝐔𝐁𝐄𝐄𝐑𝐀 🔥🔥: *BA SON TA NAKE BA*🌹
{ Tausayi ne }
NA
*AUTAR MANYA*
HOME OF QUALITIES WRT ASS....
006
Girgiza kai ta shigayi tamkar wani naganinta.
"No! bazan iya ba soyayyar Dikko ajini na take bana jin koze cire dukkan naman jikina zan iya rabuwa dashi"
Tafaɗa tana mai cije jajayen laɓɓanta dasukai wata irin kumbura sakamakon tsotar dasuka sha a bakin barrister dikko.
Kafin ta miƙa hannunta a hankali tana ɗingishi take tafiya wadda