Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da ita ya riqo qugunta ta baya ya kwanto da kansa a kafadarta ya sauke numfashi yace “yau ina cikin farin ciki zan kwana da mata" Dagowa tayi ta kalleshi ya daga mata gira yace “hakane Zahrah bazakisan cewa nayi missing naki long time ba saina saki a kwana na fara baki wuta tukunna" kawar dakai tayi cike da fargaba tace “bance da Ummuh zan fitoba don Allah kayi hqr ka mayar dani gda" yamutsa fuska yayi yace “wannan kece ta shafa nikam dai yaj bazan kwana da wannan nauyin a marata ba" yana fadin haka ya sunkuceta tana zullo tana miqewa amma Saida ya dangana da ita da saman ya zaunar da ita gefen gadon ya zauna kusa da ita yace “me zaki bani yau?" Dauke kanta tayi tace “nidai da ka taimqkeni ka mayar dani gda da zanji dadi Colonel" hannunsa yakai ya kashe sweech din dakin yace “wasa kikeyi yarinya na rantse miki da Allah ya tare zamu kwana haba don Allah ke ko tausayina bakiji shekara guda kamar wani dutse" Batace masa komaiba saboda ta lura yau koda me zata hadashi bazai saurareta ba, janyota yayi jikinsa ya fara shafa jikinta suka sauke ajiyar zuciya tare ya gyara mata kwanciya sosai ya balle bottle din rigarta ya zareta a hankali ya kwanto jikinta ya kama boobs dinta yana murza nipples dinta a hankali. Saqonshi yana fara ratsata ta sake masa jiki sosai suka fara farantawa juna, duk yanda takai da feel dinta Marwan yafita yanda ya rikice mata ya haukace mata yake narkewa a jikinta kamar zai rabata biyu abin ba qaramin dadi yakeyi mata ba sun jima suna wasannin motsa juna kafin daga bisani suka shiga duniyar qarshe, da dabara ya rinqa shigarta saboda tayi bala'in tsukewa wani gardi da santsi yana dibansa yana sakin wani nishi me rikita zuciya itakam zafi takeji amma yanda taga ya susuce tasan kome zatace masa bazai saurareta ba dole taja bakinta tayi shiru ta rinqa taimaka masa yana dibanta da wani rikitaccen salo aikuwa ranar taga ta kanta tayi danasanin biyoshi tafi a qirga tun tana daurewa har saida ta fara kuka amma gogan baimasan tanayi ba qara zungurar ta yakeyi sai daqyar ta samu yati release sannan ya daina pompim nata ya kwanta luf a jikinta yana sauke ajiyar zuciya ta dadi ita kuma tana sauke ta wuya. So ganin ta jigata ne yasa kawai ya saurara mata ta zame jikinta daqyar ta shiga bathroom tana kuka ta hada ruwa a bathtub ta shiga ta zauna tanajin zafi da wani ciwon jiki hakanan ta daure ta rinqa gasa jikinta har tasamu tadan samu qwari ta fito su Colonel an mayar da mugun yawu har anyi bacci ta lallaba ta shafa mai ta haura gadon can gefensa ta kwanta bacci me dadi ya dauketa itama taji ya matso ya shige jikinta da haka sukayi bacci kasancewar dama dare ya fara nisa. Da asuba shine ya tashesu sukayi sallah ya sauka qasa ya dauko fresh milk ya kawo mata me dumi da farko qinsha tayi sai hawaye saboda tasan ta kade har ganyenta amma yanda taga yayi kicin² da fuska yasa ta karba tasha ya dake janta suka kwanta ya tsotseta tare da warming nata sosai aikuwa yasha kuka yayi aikin lallashi ta lafe a jikinsa tana kuka tace “Colonel!" Amsawa yayi da “na'am" taja ajiyar zuciya ta kuma cewa “don Allah ka rinqa dagamin qafa Colonel banida lfyr da zan iya daukeka har yanzu inajin ciwon gurin da aka yankani aka ciro min Sakinah please" yanda tayi mgnr ba qaramin tausayi tabashi ba ya rungumeta sosai yace “Insha Allahu zanke daga miki qafa kinji" Daga masa kai tayi ta sake gyara kwanciyarta a jikinsa yana shafa gashin kanta da haka har bacci ya sake dauketa ya tashi ya leqa gadon daya kwantar da Ukteeh yaga har yanzu baccinta takeyi cikin kwanciyar hankali ya shafa fuskar yarinyar ya nufi bathroom yayi wanka ya dawo yasa kayansa ya fita gdansu Granny ya nufa ya shiga yanata zuba murmushi da kaganshi kasan yau kwanan farin ciki yayi ya zauna suka gaisa da Granny Mu'azzam ya taho gurinsa ya daukeshi ya rungumeshi yace “Son ina kashiga ne jiya akayi babu kai" harararsa Ummuh tayi tace “ina qanwata" shafa kansa yayi yace “batama tashi ba mamanta kuma batajin dadi" kallonsa tayi da sauri tace “batajin dadi?" Qasa yayi da kansa yace “kayy Ummuh kawai ciwon jikine shiyasa ma nazo na daukar mana breakfast" Numfashi ta sauke tace “Allah ya kyauta gashi can dama yanzu nakeson bawa Shufa yakai muku" miqewa yayi ya kira yarinyar da take musu goge goge cike da mamakin yanda Ummuh bata tuhumesa ba ya bata umarnin ta dauki kayan takai masa mota ta dauka ta fita ya sakai zai fice Ummuh tace “banishi nan kuje kuji da waccan ma itama da ka kawota nan zatafi samun kula" murmushi yayi ya miqa mata Mu'azzam yayi masa bye-bye ya fice da sauri ya shiga motar ya koma gdan. Har ta tashi tayi wanka tayiwa Ukteeh tana shiryata ya shigo ya tsaya yana kallonta tayi masa kyau sosai ga wata qiba da tayi me daukar hankali baisan sanda ya qarasa ya daki bombom dinta ba yace “yarinyar nan Lebanon ta karbeki wlh kinyi qiba abinki" lumshe idonta tayi ta bude tace “ina kwana" amsa Mata yayi tare da daukar Ukteeh yace “inajin yunwa jiya duk kin qarar dani tashi muje muci abinci" miqewa tayi suka sauko suka baje a parlourn ya rinqa bata abincin da kansa yana janta jikinsa yana shafa cikinta yace “so nake wannan karon ma bugun farko ace na saka qwaina a gurin nan..." Dagowa tayi ta kalleshi da sauri kamar zatayi mgn sai kuma tayi qasa da kanta cike da kunya, suna gama break din ta koma ta kwanta saboda ciwon da jikinta yakeyi mata shikuma ya zauna parlour shida Ukteeh yanata yi mata wasa tana bangale masa baki. Wayarsa ce tayi ring ya kalleta ya kawar dakai ta katse wani kiran ya sake shigowa ya daga yanata yima yarsa wasa tanata dariya irin tasu ta jarirai yana fadin “mamana maman mamanta mamana tafi ta kowa" ajiyar zuciya Ra'isah tayi tace “jikina ne ya bani kana Lebanon gurin iyalinka Colonel don Allah ka taimakeni ka hadani da matarka mgn daya zamuyi da ita inyaso daga yau kada ka qara hadamu ma na yarda" banza yayi da ita yaci gaba da yiwa yarsa wasa kamar wani zautacce yana dariya, jin dogon lkcn da suka dauka ba tare da yace mata komai ba saima shashancinsa da yakeyi da yarsa yasata cewa “nasan Ukteeh tanada matsayi a zuciyarka da ita da uwarta dama dan uwanta saboda darajarsu nakeson kayimin wannan alfarmar koda kuwa itace zata zama alfarma ta qarshe tsakanina dakai kafin katsewar numfashina Colonel ko inaso ko banaso ruhina gaf yake da katsewa a jikina nasan tsakanina dakai akwai cutarwa laifukana gareka sunfi gaban na nemi yafiyarka a fatar baki Marwan..." Katseta yayi da cewa “nifa na fada miki koma me kikayimin indai tsakanin ni dakene na yafe miki amma bazan iya hadaki da matata ba ki bari mun kusa dawowa idan mun dawo kyazo inda take ki fada Mata abinda kikeso ki fadi Mata" ajiyar zuciya tayi tace “shikenan bazanyi maka dole ba zanyi rubutu a daren nan zan ajiye a dakin ka idan Allah yasa kun dawo kun taddani shikenan idan kuma qaddara bata qara bamu damar haduwa ba ka yafemin kuma ka nemamin yafiyar matarka"…….…….. More comments😍 More typing😍 *Mrs Dr M.A...✍🏻* [3/22, 3:06 PM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ ) *( F.W.A)🖌* *WACECE NI?* *(SANADIN KUKANA!)* _typing✍🏻_ *Mrs Dr M.A...* *70-71* Miqewa yayi da sauri yace “me me kike nufi Ra'isah bangane ba ki bari gobe zamu dawo ga Zahran bari nakai mata" dakin da Zahrah ke kwance ya shiga bacci takeyi tsakani da Allah ya hau saman gadon ya kamo hanunta yace “everlasting tashi Ra'isah tanason mgn dake" miqewa tayi tayi miqa ya kara mata wayar a kunnenta tace “hello" ajiyar zuciya Ra'isah tayi tace “amincin Allah ya tabbata a gareki haske a gdan Colonel Marwan haqiqa nayi farin cikin kasancewarki tare dani Ina alfahari da kasancewata silar hadaki da dan'uwanki Zahrah don Allah badon niba kiyi hqr ki yafemin rabaki da mijinki da nayi, na cutar dake na bataki a gurin mijinki, nayi miki qazafi nayi miki qage nasa an kawo namiji dakinki kawai saboda a rabaki da mijinki a sheganta cikin jikinki, haqana bai cimmma ruwa ba duk da yake nayi nasarar rabakun amma banyi nasarar canza qaddarar Allah ba, sai gashi sakina tayo kama da mahaifinta kamar da ko wanda baya gani zai gane akwaita don Allah badon niba ki yafemin Zahrah na cutar da kaina na cuci mijina nayi zina da auransa a kaina na tafka babban kuskuren da zaiyimin katanga da samun rahamar ubangiji gashi kullum jikina kusantar kabari yakeyi Zahra ya zanyi na gyara tsakanina da mahaliccina bayan nasan Allah baya taba yafe haqqin wani harsai me haqqin ya yafewa wanda ya dauki haqqin nasa, Zahrah na roqeki da Allan da baya bacci ki taimakeni bayan gushewar numfashina ki fadawa Marwan abinda na dade Ina aikatawa da auransa a kaina ki fada masa dalilin da yasa nayi watsi da haqqoqinsa dake kaina sannan ki nemamin yafiya gurinsa ki roqamin iyayena su yafemin abinda nayi musu Zahrah ki taimakeni ki tsaya akan dukiyata a gina masallaci da ita ko makarantar islamiyyah ko rijiya wacce zata zama sadaqatul'jariyyah gareni na gde Zahra Allah ya rayaki da yayanki da mijinki rayuwa me albarka..." Ta qarashe mgnr cikin kuka da sarqewar murya itama Zahran kuka takeyi me tsuma zuciya mamakin wannan kwamacala da kwado takeyi a hankali tace “ innanillahi wa Inna ilaihir raji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha" abinda taketa nanatawa kenan jin yana qoqarin bude qofar ne yasata miqewa da sauri ta shige bathroom ta sakarwa kanta ruwa saboda zafin da taji zuciyarta tanayi. Ta jima sannan ta fito suka hada ido yana kwance da Ukteeh a jikinsa yanda yake kallonta ya bata tsoro tadai dake taci gaba da shiryawa har yanzu idonsa na kanta tayi ajiyar zuciya qoqarin danne damuwarta takeyi don haka tana gamawa tayi ficewarta ta shiga kitchen ta fara qoqarin girki. Ji tayi ya rungumeta ta baya ya saqalo weast dinta ta sauke ajiyar numfashi tare da dagowa ta kalleshi idanunta cike da hawaye tayi saurin janye idonta daga nasa tace “yaushe zamu tafi 9ja everlasting?" Tambayar ta bashi dariya yace “kin matsu mu tafine?" Ajiyar numfashi tayi tace “matarka tana buqatarka sosai tanada abinds zata fada maka don Allah idan zai yuwu yau mu tafi inason ganin Hajiya Ra'isah" Dago kanta yayi ya sanya harshensa cikin bakinta ya tsotsa sosai sannan ya saki yace “babu matsala ki shirya mu wucce kawai yanzu nayiwa abokina waya yace akwai jirgin da zai tashi qarfe biyu zai sama mana 2 sit" murmushi tayi tace “na gde mijina" suna gama aikin sukaci abinci suka fara shiri cike da qaunar juna daya da kwata suka gama shirinsu suka fita driven yajasu zuwa airport suna zuwa suka shiga jirgi ya lula dasu zuwa qasarmu ta gado wato Nigeria. Bakwai na dare suka dira a airport suna sauka drivensa na office yazo ya daukesu tunda suka iso takejin gabanta yana faduwa kai tsaye driven gidan Abuh ya nufa Colonel Marwan yace “gdana zaka kaini naga ka nufi wani gurin daban" sunkuyar dakai yayi yace “ba dabi'ar soja bane saba umarnin shugabansa amma wannan umarnin na dole ne Alh ne yace idan kun iso na wuto daku nan" Colonel Marwan bai qara cewa komai ba saboda jikinsa da yaji yayi sanyi suna isa gidan suka tarar dashi cike da mutane gaban Zahrah ya qara faduwa taji jiri yana neman daukarta da gudu ta shiga gdan yana Kiran sunanta amma Ina tasan babu lfy suna shiga dukka sukayi turus ganin mutum kwance mimmiqe da alamun gawace, da sauri Zahra ta zube a gaban gawar hanunta na rawa ta bude fuskarta dukkansu sukaja da baya ba kowa bace face Hajiya Ra'isah ta zuba mata ido jikinta na rawa mgn takeso tayi amma ta kasa sai rawar baki yanda jikinta yake rawa kona marwan bayayi, da sauri ya riqota jikinsa ta kuwa rushe da kuka tace “itace Colonel da gaske Ra'isah ta mutu innanillahi wa Inna ilaihir raji'un meyasa kika mutu Ra'isah meyesa kika mutu meyasa baki jira na dawo na mallaka miki Mu'azzam ba wlh naci buri da alwashin mallaka mikishi halak malak, ashe dama dazu wasiya kike barmin wayyoh duniya kaico rayuwa da bakida tabbas Allah ya gafarta miki Ra'isah Allah ya karbi tubanki Allah ya baki tubarakin wannan rana ta juma'a...." Amsawa mutanen dake gurin sukayi da “amin" janyeta mahaifiyar Ra'isah tayi daga jikin Marwan da ya qanqameta abokinsa Colonel Mahfuz yajashi suka fita sukayi alwala aka gama shiryata itadai Zahrah kuka kawai takeyi saboda tunawa da wannan rana itama tana zuwa kanta da kuma tuna kalaman Hajiya Ra'isah gareta dazu, bayan an gama shiryata zaa dauketa a fita da ita Zahran taja hannun Inna mahaifiyar Ra'isan sukaje sukayi mata addu'ar bankwana aka dagata aka fita da ita qanqame Inna tayi tana kuka me ban tausayi hakanan Inna itama ta qanqameta sukayita kukansu har zuwa wani lkc da Zahrah ta miqe ta shiga wani daki ta kwanta saboda kukan da yaja mata ciwon kai. Bayan isha suka dawo gada jana'izar Ra'isah ya shigo parlourn idanunsa sun kada sunyi jawur mutanen dake parlourn sunata yi masa ta'aziyya amma hankalinsa baya gurinsu Ukteeh ya karba a gurin maqociyarsu ya dubi Inna yace “Inna ina Zahrah?" Dakin da take ciki ta nuna masa ya shiga ya taddata zaune saman sallaya da qur'ani a hannunta tana karatu tana kuka, zama yayi kusa da ita ya sanya hanunsa ya rufe qur'anin ta dago a sanyaye ta zuba idanunta da suke cike da qwallah akansa shima qwallar ce a idonsa yace “meye yasaki kuka?" Murmushin qarfin hali tayi tace “ya hqr?" Shima murmushin ya qaqalo yayi mata ya janye qur'anin ya ajiye yace “inajin yunwa everlasting bazan iyacin komai ba ki samomin coffee nasha ko zanji sauqi" miqewa tayi ta ta fita ta shiga kitchen din dake saman ta hado masa tea ta soya masa chips ta dawo ta kawo masa ta hada masa zuba mata ido iska ta hura masa yaja numfashi tare da karbar cup din ya fara sha tana bashi Chips din yanaci har ya qoshi ya zame ya kwanta a qasan carpet din yana qoqarin janyota ta zame ta gudu parlourn sukaci gaba da zaman tagumi har zuwa wani lkc sannan kowa ya nemi makwanci itama ta tashi ta shiga dakin ta lallaba ta haye gado ta kwanta yanajinta kasancewar bai rintsa ba saboda dukan da mutuwar takeyi masa a hankali. Da hijjab dinta ta kwanta tanata juyi bacci barawo ma ya saceta yaqi taji ya miqe ya hauro gadon ya riqota jikinsa ta sauke ajiyar zuciya tasan ta kade har ganyenta ita bata taba ganin mutum jarababbe irin Marwan ba matarshi ta mutu a yau dan baqin naci kuma so yake ya kwanta da ita, tanajin yanda yake yawo da hannunsa a jikinta tayi kamar me bacci shima sanin ba baccin takeyi ba yasashi yaci gaba da yamutsata har saida ta saki jikinta ya cita son ransa sannan sukayi wanka suka dawo suka kwanta yanayin bacci ta miqe ta tayar da sallar nafila tana roqawa Ra'isah rahamar ubangiji. Haka suka wanzu a gdan har akayi kwana bakwai tun a kwana na biyu Ummuh da Mu'azzam suka dawo ranar da akayi bakwai suka koma gdansu suka gina sabuwar rayuwa cike da so qauna da tattalin juna rayuwa me cike da ban sha'awa, tsohuwar amana Baba Zulai itace take kula musu da yaran rayuwa cike da albarka. Kwanaki sukayita turawa abubuwa masu dadi da akasinsu sunata faruwa. ******* Watanni bakwai tsakani Marwah ta sake samun ciki wannan cikin har yafi na Mu'azzam bata wahala hakadai lkc ya rinqa shudewa har cikin ya isa wa'adin haihuwa saboda girman cikin da wahalar da yake bata ai sai gdan Ummuh ta koma taci gaba da rainon cikinta idan tasa ta ciyosa kuwa anan zai kwana suna kashe arna. Satinta biyu a gdan nasu Ummuh ta fara labour cikin dare suka tafi Asibiti wannan karon ma taci baqar wahala likitan tace bazata iya haihuwa da kanta ba dole sai Cx aka kumayi mata aka ciro mata yayanta biyu mace da namiji, wayyoh zo kuga murna gurin Colonel Marwan gdansa ya cika da yara likitocin sunso suyi mata planning amma yaqi yace zasuyi na musulumci. Kwananta hudu a asibiti aka sallamota suka bata hutun wata uku batare da tayi wani aiki me wahala ba kwana hudu tsakani akayi didimar suna yaran sukaci sunan Fatimah da Aliyu inda Ra'ess da Ra'eesah daqyar Marwan ya bari ake cewa yarsa Ra'isah, hakanan yanaji yana gani ya qyaleta saida tayi wata uku sannan ya koma gareta aikuwa tanacin uwarta don duk wani missing da yayi na watanni ukun nan saida ya sauke matashi tass. Bayan watanni takwas Zahrah an zama manyan mata ta koma makaranta tana digree dinta a fannin miscommunication A daidai lkcn ne labari me dadi ya isheta Mrs Hellin Moses ta musulumta har tayi aure sosai Zahrah taji dadin wannan lamari suka kuwa dinki da Raliya wato Hellin a baya tare sukeyin komai nasu. Lkcn da ta sanar da Marwan saqon Ra'isah gareshi yayi kuka sosai daqyar ta lallabashi ya daina yimata Allah ya isa yace ya barta da Allah yayi duk yanda yakeso da ita zai iya yafe komai amma banda cin amanar aure, sun dade suna tufkawa kafin ya yafe mata tasasshi ya shige gaba wajan gina masallacin da tabar wasiyyar a gina matashi a matsayin sadaqatul'jariyyah sannan ta sanya aka gina boihol a gdan marayu da nufin Allah ya rinqa kaiwa mahaifiyarta da Hajiya Ra'isah ladan ta sake gina makarantar islamiyyah a cikin gdan wannan domin mahaifiyarta kawai tayita. Shekarar data gama karatunta tayi service shekarar ta samu cikin auta Aisha wadda taci sunan Granny daga haka suka dakatar da haihuwar gaba daya saboda itama aikin akayi mata, sukaci gaba da bawa furensu ruwa yadda yadda ya kamata. *_Tammat bi hamdullah_* _Nan muka kawo qarshen wannan labari namu me taken *WACECE NI* *(Sanadin kukana)* me cike da darrusan rayuwa kala kala da fatan alkhairi ln dake ciki Allah ya sadamu dashi sharrin cikinsa Allah ya nisantamu dashi_ . _Daga yau zuwa gobe sharhinku akan wannan labari kawai muke jira inane yafi burgeku? Inane ya baku haushi? Inane ya baku tausayi? Inane?? inane inane???._ _Don sharhi qarin bayani ko shawara ko neman sauran litattafai na zaa iya samuna ta wannan number a WhatsApp_ 09013718241 _taku a kullum_ *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 18 of 18