don haka na yau ma tafi na kullun matse wa, jikin sa sai tashin fitinannen kamshi yake, hannunsa na ɗaure da diamond watch me shegen kyau, kyawawan kafafun sa na sanye cikin Hermes Birkenstock sandal wadda a kalla kuɗin sa ya kai $56000, kasan cewar takalmin launin baƙi ne sai yayiwa farar ƙafar sa bala'in kyau bana wasa ba, a natse yake takunsa irin na manyan jaruman na, ko baka gan shi ba kaji sahun takun sa kasan cikkaken namiji ne mai jini a jika kuma lafiyayye kakkarfa ke tinkaro ka. Zaune ya kai kan wata Linder exclusive chair fara. Tare da janyo laptop nashi yana fara wasu ayyuka ta cikin ta. Cikin kwanciyar hankali yake danna laptop amma fa da an jima kaɗan zaka kalla yana famar cizan lallausan laɓɓansa, ga lips nashi har ya ƙara yin jawur kamar yasa lipstick saboda ciza sun da yake famar yi a kai a kai, duk wannan latsa laplop da yake hankalin sa na can duniyar tunanin me wannan mafarkin da yayi yake nufi?, dan shi har yanzu yaƙi bama ko wacce ƙofa kome mafarkin nasa yake nufi, duk lokacin kuma daya tuna mafarkin sai yaji zuciyar sa ta buga, Tamkar walƙiya haka yaga gilmawar fararen mayun idanunta, zaro nashi idon waje yayi yana tunanin wai meke shirin faruwa da shi ne haka?, "Oh Jesus help" ya furta a bayyane yana kaima iska naushi tare da furzar da abin da ya to kare ƙirjinsa. Tsaye ya miƙe ya shiga kaiwa da komawa zuciyar sa na daɗa ɗaukar ɗumi,,,,,,,
*BY AMMEY LAYLERH ✍️*
08104493215
𝐂𝐎𝐌𝐌𝐄𝐍𝐓𝐈𝐍𝐆 𝐀𝐍𝐃 𝐒𝐇𝐀𝐑𝐈𝐍𝐆
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels