Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels FUSKAR ƁOYE BY FATIMA BINTU HUSSEN https://chat.whatsapp.com/Jp93APpPrfe9IezRu9zH91?mode=ac_t https://whatsapp.com/channel/0029VbBbXTM3GJOxiUfRPn1U *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ "Jajirtattu mu ne ƙarfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faɗuwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!" 💪🔥✨ 🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚 (🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚) GARGAƊI BAN YARDA KUMA BAN AMINCE BA A SAUYA MIN LITTAFI TA KO WACE SIGA BA KUMA BAN YARDA A KARAN TA MIN LITTAFI AUDIO BATA RE DA IZINI NA BA A KIYAYE IN KUNNE YA JI👂🏿 INA MAI BADA HAƘURI IDAN WANNAN LITTAFIN YA YI KAMA DA YARUWAR WANI KO WATA INA ME BADA HAƘURI A RASHIN SANI NE🥰 Yan da na fara lafiya Allah ka bani ikon gamawa lafiya Wannan littafin na kuɗi ne Naira 500 ne babu yawa Bisimilahi Rahamanur Rahim Page 1️⃣and2️⃣ Banki ne cike da mutane ga jam'ian tsaro ko ta ina an za ga ye banking saboda babbar satar da da wani wanda ba'a san ko waye ya ai ka ta ba ba wannan bane karo na farko da aka fara ƙwamishi kuɗin mutane a asusun banki ba amma na yau ya girgiza jama'a saboda bankin tsohon shugaban ƙasa ne aka shiga aka yi mai satar wulaƙanci dan 500k kawai aka bar mashi. Sun rufe mutanan cikin bankin suna tunanin sun rufe da ɓarawon amma abin mamaki jami'ai na cikin bincike suka ga wata takarda wani ne ya dauka yana dubawa ya ga an rubuta ZAKI. Cikim ta shin hankali suka shiga daɗi ZAKI. Cikin tashin hankali suka shiga tunanin yau wace kalar shiga ya yi da har suka kasa gane shi ko da ye ke ba abin mamaki bani tun da da fuskoki dama ya ke zo ba'a taɓa ganin fuskar shi ta asali ba duk satar da zaiyi ya na saka face Mask ne ba normal face mask ya ke sawa ba face ma ne me fuskar mutane. Ta bangaren ZAKI kuwa da yaran shi suna fita daga bankin suka hau motar su mota ce kalar ta ƴan taxi duk ta ji jike kai tsaye suka nufi wata unguwa unguwar manyan mutane ce wani babban gida suka shiga. Cikin wani falo suka shiga wow falon ya haɗu ma sha Allah Ka tsaye ya hau cire kayan jikin su. Wani ne wanda ya yi shigar tsofafin ƙauye ya fara ciri kayan cikin shi sai da yagama cire wa naga shi wani murdaɗe ma sha Allah abin da ya bani mamaki da naga ya cire face Mask normal face na shi ya bai ya na sai da na rike ce ma Sha Allah fari ne sosai amma kai tsaye baza ka kira shi da ɗan afireca ba ga shi dogo ya na cirewa ya zauna akan kujera ya na maida numfashi. Muhusin ne ya ce "master ya za'ayi da kuɗin nan?. Kamar ba zaiyi magana ba sai kuma ya ce "ku shigo da su ku sa su a wan can ɗakin." Ya faɗa ya na nuna wani ɗaki. Can kam bankin wannan abin da suka gani ya tabbatar masu da cewa wannan karan ma sai dai sutace Mask me fuskar mutum wanda a iya sanin su wannan fece mask din abune me wuyar samu a Najeriya. Gidan wa kan abinda ya faru dama indai kana so ka tada hankulan mutane su dawo kan ka to kayi magana akan Mr N nan ne fa zaka ga ji media ko ina ya dauka. Kamar kullum ni ce taku Malikat Muhammad ga labaran su ai yau ne misalin ƙarfe 11:26 wanan ɗan ta'addan ya shiga bankin MMB ya ƙwamishi bankin tsohon shugaban kasa wanda aka sani da Sanusi Bukar amma jam'ian tsaro sun kasa kama shi har yanzu sai wani lokaci zasu kawo karshen wannan mutumin wanda ya takura rayuwar mutane. Malikat ta ce " a kullum ya na cewa shiba matsora ci bane taya zamu gane hakan idai da gaske yake shi ba matsora ci bane ya fiddo kam shi ya nuna ma duniya kam shi." ZAKI Kam zuwa yanzu duk sun cire kayan jikin su suna zaune suna hutawa Master ne ya ce "ku kunna mana television dan na san yan zu za'a fara watsa labarai da ɗumi ɗumi su." Jin wannan maganar da Malikat tayi ya yi murmunshi ya ce " ina son ku tura mashi message akan gobe da yamma zanyi fira da wannan yarinyar." Ammar ne da sai yanzu ya yi maganar ya ce "why zaka ce zaka je? Me zakayi?" Ya ce "karka damu Ina son na buga wani game ne ina son su san Malik ya wuce yanda suke tunani." Jabir ne ya yi dariya ya ce "wallahi kam Master kamar ka sani." Malikat ta gama karan to labarai tana karan ta comments na mutane ta ce karo da wani saƙo an rubuta gobe misalin ƙarfe biyar na yamma ina so zan zo zanyi magana akan ZAKI. Wannan message da ta kata karanta ya jawo hankalin mutane da yawa dan babu wanda ya taɓa cewa zaiyi magana akan ZAKI GRA katsina wani hadaɗen gidane ya haɗu rundaga bakin get zaka fara ganin security na yawo ga CCTV cameras nan ko ina. Kai tsaye na shiga cikin gidan wata mata ce warda ba zata wuce shekara 60 ba ta na zaune akan kujera ta na kallon labarai da ka ganta za ka san ita ba ƴar Najeriya ba ce. Budurwar da ke gifin ta ce ka kalle ta ta ce " Ammi Ni fa ina ganin wannan ZAKI din ba haka nan banza zai zo ya na sata, ba kuma ba ya taɓa talakawa ma su kuɗi ya ke ta ɓawa ya kama ta a bincika ba za'a rasa laifin da suka yi ma shi ba." Ammi ta ce "gaskiya nima ina wannan tunanin." Suna cikin wannan maganar suka ji sallama su duka suka kalle bakin ƙofa suna amsa sallamar. Ammi ce ta ce "ɗan nema sai yanzu ka ga damar zuwa ko?" Kunnen shi ya kama ya ce "sorry my Ammi wallahi aiki ne ya yi min yawa." Ammi ta ce "Tom Allah ya bada sa'a fatan ka ci abin ci?" Dariya ya yi ya ce "haba dai kamar wani yaro zan zauna da yunwa." Arfa ce ta ce " Akh wai kaji ZAKI ya shiga banki yau ko?" Daure wa ya yi ya ce "ai kam ya kyuta." Ammi ce ta ce "nikam Malik wai me ya sa ka ke goyon bayan wannan ZAKIN ne?" Malik ya ce "to Ammi ni fa bana ganin laifin shi wallahi." Ammi dai ta ce "Allah ya kyuta ni dai kana bani mamaki." Me makon ya bata amsa sai ya ce "wai yaushe ne tafiyar ku Saudiya?" Ammi ta yi dariya ta ce " Ukht Fatima ta na ta min magana ta ƙaso muje." Ya ce "ya kama ta kusa rana." Banki kam sai da suka ga ji suka watse dan tun da har suka san wan da yayi ta'asar ba bu amfanin yin bincike. WASHI GARI misalin ƙarfe biyar na yamma Malikat ta sanar da zuwan baƙon su. Kowa ya zauna gaban Radio da Tv ya na jiran a fara program din da za'ayi. Cikin natsuwa ya shigo fuskar shi a kulle baka ganin komai. Kai tsaye ya je ya zauna tunda ya zauna Malikat ta ji gaban ta ya na faɗuwa amma haka ta daure ta ce "kai muke sauraro ka gabatar da kan ka ga jama'a." Sai da ya dauka wani lokaci cikin Muryar shi me sanyi ya gabatar da kan shi ga mutane. Malikat ta ce "gaskiya ka zo da abu me girma." Tun da ya zauna kallo ɗaya ya yi mata ya gama karantar halayen ta baki ɗaya da ye ke yayi karatun nazarta halayen ɗan adam saikolaji. Ya fahimci ta na da surutu tsiwa rashin ji. Sai da ya gama tunanin shi san nan ya ce "wani abu ne me girma kenan?" Yar dariya ta yi sanan ta ce "magana akan ZAKI mana." Ya ce "bari mu faɗa kan abinda ya kawo mu dan minti talatin zamuyi." Ta ce "bisimilah." Magana ya fara kamar haka "kamar yanda na faɗama ku zanyi magana akan ZAKI, ni bansan ZAKI ban taɓa ganin shi ba amma ni a tunani na wain da yake yi ma wannan aikin su binciki kansu dan wata ƙila da abinda suka yi mashi. Wannan maganar da yayi ya jefa mutane cikin tunani. Kafin mutane su dawo tunanin da ya je fasu ya kuma ce wa "Ni bana ganin laifin zaki." Malikat ta yi sauri ta ce " kana nufin baka ganin laifin shi yakan ke nuna ka san shi? kuma kasan inda ya ke?ko kuma na ce tare ku ke aikin." Ido ya ƙura mata ya na kallon ta sai kawai ya yi wani miskilin murmushi ya cigaba da kallon ta. Ganin kallon da yake mata kwarjinin shi ya cika ma ta ido duk sai ta ruɗe ta fara mutsu matsu suna haɗa ido ya kashi mata iso yana ɗaga mata gira. Sai ta ƙara ruɗewa karfin halin murguɗa mashi baki tayi. Sai kuma ta tuna hankalin mutane na kan su tayi sauri ta ce " muna jin ka ka bamu amsa." Ji yanda tayi maganar kamar a tsorace ya sa ya ce "wannan tambayan da ki ka ban san me zan ce maki ba amma abin da nike faɗa ma mutane ya kamata su sa ido akan manya da laifin da sukayi mashi hakan ya sa ya koma ta ƙarƙashin ƙasa ya ke wannan ta'asar." Wannan maganar da yayi ita ce ta hargitse socel media ana ta maganganu akai ga message da ake ta turuwa. Kuma ya wanci mutane suna goyar mai baya ne. Jiniyar motoci suka ji alama jami'an ne suka zo yana jin jiniyar ya yi dariya a ranshi komai ya tafi yanda ya tsara. WAIT WAIT WAIT WAIT WAIT WAIT me wannan mutumin yake nufi kenan shi ya kira ƴan san dan nifa na fara daura zargi a kan shi. Ido Malikat ta zaro ta na kallon shi dan ta san. Ba komai zai kawo jami'a ba maganar da ya yi ce. miƙewa ya yi ya ce "lokacina ya cika sai wani lokacin." Ya na faɗan haka ya juya ya fita wajan da saure yana fita ya kama katanga ya ɗere. Ƴan sanda da gudu suka shiga cikin gidan Radio zuna gab da shiga su ka ga wata takarda an rubuta ZAKI BAYA TAƁA FITA FARAUTA BA TARE DA YA SAN ABIN FARAUTAR SA BA FUSKAR ƁOYE By Fatima Bintu hussain https://chat.whatsapp.com/Jp93APpPrfe9IezRu9zH91?mode=ac_t https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3?mode=ac_t https://whatsapp.com/channel/0029VbBbXTM3GJOxiUfRPn1U *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ "Jajirtattu mu ne ƙarfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faɗuwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!" 💪🔥✨ 🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚 (🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚) Ilimi Haske ne, Sannan kuma Jahilci Duhu ne, Tunani mai kyau Baiwa ne, Rashin Tunani kuma Ciwo ne, Kyautatawa a Kullum Arziki ne, Ita kuwa rowa musiba ce, Zaman Lafiya a kullum Walwala ne, Shiko rashin Zaman Lafiya Kunci ne, Itafa Ibada Guzuri ce, Rashin yin Ibadar kuwa Azaba ne, Guri ga Dan Adam wan WANNAN LITTAFIN NA KUƊI NE Bisimilahi Rahamanur Rahim Page 3️⃣and4️⃣ Wannan takardar da suka gani ya shida masu dawa aka yi fira ke nan shine. Dsp Abubakar ne ya ce " gaskiya wannan yaron yana da haɗari to amma ya aka yi tun farko da ya ce zai yi fira meya sa bamu sa jami'an mu ba?" Ya yi tambayar yana kallon sauran. Asp Umar ne ya ce "ai yanzu ba zama zamu yi ma wasu su tsaya anan wasu kuma su bi bayan shi dan duk yanda akayi baiyi nisa ba." Haka kuwa akayi wasu suka tsaya a gidan Radio wai ko za su ga wani abin, Wasu kuma suka fita wai ko zasu Gan shi. Za ki kam ya na fita ya ga muhusin na jiran shi wata mota Prado ce sabuwa sai sheƙi ta ke ya na zuwa ya buɗe bayan motar ya shi ga ya zauna. Muhusin ne ya kalle shi ya ce "gaskiya Master ka birge ni amma wannan yarin yar da ganin ta za'a je da ita." Shi dai Master bai ce komai ba yana kallon abin da ke faruwa ta agogon dake a hannun shi ya na kallon komai dake faruwa a cikin gidan Radion. Ganin ya yi shuru ya sa muhusin ya ce "Master magana fa nike." Sai lokacin ya ce "yan zu zasu fito yan da za'a yi ka ƙara gaba ka hau kan titi sai ka samu waje kayi parking muga Yan da za'ayi." Mahusin bai ce komai ba ya matsa gaba. Can ciki kam Malikat ta gama ruɗe wa kenan da shi tayi fira meya sa ko a wasu maganganun sa bata gane ba. Jami'a kam ko da suka fito suka tai ƴan zagaye su amma basu ga wani abu mai kama da abinda suke nema ba duk wanna abin da suke aka idon Master su ke yin shi ganin sunga ma su samu abin da suke nema ba suka yi gaba shi ma suka ƙara gaba. Malik ne cikin kaƙin soja ya shirya da alama aiki zai fita ya na ta sauri ya sauko daga upstairs ya sauri sauri, Ammi ce Arfa tunda ya fara saukowa suke bin shi da kallon mamaki. Ganin kallon da suke mashi ya ce " Ammi wannan kallon fa?" Arfa ta ce "Akh ba dole zamu kalle ka ba ba ɗazo ka fita ba kuma ba mu ga shigowar kaba kawai yanzu sai mu gan ka." Dariya ya yi ya ce "san da na shigo babu kowa a falo." Ammi ta ce "ranar Friday in sha Allah zamu tafi Saudiya daga can zamu dawo da Dadyn ku." Murmushi ya yi ya ce "Allah ya kaimu Ammi." Ta ce "Amin ba da kai zamuje ba?" Ya ce "eh ina wani aiki ne idan na gama daga baya na je." Ammi ta ce "shi ke nan." Daga nan ya yi masu sallama ya fita yana fita. Yana fita masu take mai baya suka ta so Idirs ne ya buɗe mai ya shi baya shi kuma ya shiga ma zau nin direba kusan mota biyar suka fita. Master suna barin gidan Radio kai tsaye suka wuce gidan shi. Suna zuwa ya haye sama ya bar muhusin a ƙasa ya na waya da wasu da alama ƴan makaran ta ne sun kusa dawo wa. Master ya na shiga ɗakin shi kai tsaye tolet ya wuce kusan 30mnt ya fito daure da tawul da'alama wanka ya yi mai da ya sa ba shafawa ya shafa sanan ya fesa tura re ya kwanta bai daɗe da kwanciya ba wayan shi ya hau neman a gaji, Wayar ya dauka dan ganin me kira DPO ya gani haka ya sa ya ɗaga wayan daga ɗayan bangare akayi sallama bayan sun gaisa wan da suke wayar ya ce "haba Zaki meya sa zakayi haja?" Wannan abin da kayi ba ƙaramar kasada ba ce yan zu haka na san jam'ia zasu fara shiri akan ka. WAI ME KE FARUWA NE WAYE WANNAN MASTER DIN NAN KUMA ZAKI SHI DA YAKE ME LAIFI ME YA HAƊA SHI DA DPO GASKIYA AKWAI LAUJE CIKIN NAƊI FUSKAR ƁOYE BY FATIMA BINTU HUSSEN https://chat.whatsapp.com/Jp93APpPrfe9IezRu9zH91?mode=ac_t https://whatsapp.com/channel/0029VbBbXTM3GJOxiUfRPn1U https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3?mode=ac_t *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ "Jajirtattu mu ne ƙarfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faɗuwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!" 💪🔥✨ 🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚 (🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚) Akwai lokutan da mutum ke fuskantar jarabawa, in da Allah ke gwada yadda yake mika wuya da yarda da ƙaddara. A irin waɗannan yanayin, gabaɗaya ba ya hango mafita, ƙarfi da dabaru duk sun ƙare, masu taimaka masa sun gaza, babu wani abu da ya rage masa sai Allah. To idan mutum ya sallama komai ga Allah, ya zura wa sarautar Allah ido, sai Allah Ya yi masa bazata, Ya buɗe masa ƙofar mafita a wajen da babu ƙofa, Ya sauya wahalarsa zuwa ni'ima. Allah kayi muna mafita ga dukan al'amuran mu bakiɗaya.......✍️ Bisimilahi Rahamanur Rahim Page 5️⃣ and6️⃣ Malik jin Dpo ya fara faɗa ya ce " na san me nike yi Sar hassali ma ni ne na kira ƴan sanda." Dpo ya ce " Ni dai ko ma miye ka dinga kulawa dan Allah." " In sha Allah." kawai ya ce katse wayar. Ta bangaren Dpo kam ganin ya ƙatse wayar ya sa ya ce " Allah ya kare min kai my son." Ni fa kaina ya kulle Malikat tun da zaki ya bar gidan Radio hankalin ta ya kasa kwanciya ga shi mutane sun fara maganganu akai wasu na ganin ya kamata a bincike shi wasu kuma na ganin gazawar ƴan sanda. Malikat bayan ta fito daga gidan Radion kai tsaye bakin titi ta tafi ta na zuwa ta hawai abin hawa ta ce "kofar guga za ka kai ni." Kofar guga unguwa ce ta masu hali wani bangare na unguwar kuma na ya ku bayi ne. Kofar wani gida me napepe ya ajiye Malikat gida ne ne plat ba za'a kira shi da na mara shi ba sai dai ace masu rufin asiri. Bayan ta biya shi kuɗin kai tsaye gidan ta shige ta na shiga taga Kakar su zaune ta na shan iska sai ƙanin ta Muhammad suna kiran shi da Auta da gudu auta ya taso ya rungume ta ya na ma ta oyoyo. Daukar shi tayi suka ƙara sa wajan tsouhuwar ta tsugun na har ƙasa ta gaida ta cikin fara'a tsohuwar ta ce " a'a yar albarka sai yan zu kika dawo?" Malikat ta washi baki ta ce "wallahi kam Inna." Inna ta ce " ki shiga ki huta Aminar ta na ciki." Ta shi tayi ta shiga ciki da sallama ta shiga Umma da ke ɗinki ta amsa mata tana mata sannu da dawowa. Bayan ta gaishe da Umma ta shiga ɗakin su tayi wanka ta fito ta chanza kaya zuwa riga da wando ta fito falo. Ta na zuwa ta ce ma Umma " wai ina Fatima batadawo ba ne?. Umma ta ce " na aike ta." "Allah ya dawo da ita lafiya." Umma ta amsa ta na cewa " kije kicin ki dauka abincinki." Malik tun da ya je office aiki ya yi mai yawa ba shi ya samu kan shi ba sa ba sai ku san 06:30pm yana fito ana kiran sallah sai da ya tsaya a matsala ci ya yi sallah san nan ya kama hanyar gida. Master bayan ya tashi bacci ya ƙara yin wanka san nan ya fito falo ki da ya fito bai samu kowa ba sai kawai ya zauna ya jawo computer ya fara aiki. Yana cikin dan na computer da alama wasu baya nai ya je dubawa wani ƙauye ne aka turo mai baya nai akai gari ruwa na wahala gashi babu makarantun boka da na islamiyya garin dai ya na buƙatar taimako. Ransa ne ya ji ya ɓaci wai meke damun shwagaban nin nageria ne yanzu ace akwai mutanen dake wahala irin wannan wannan wani kalar rashin imani ne waya ya dauka ya kira ta number, Bayan an ɗaga ya ce " Khalid dan Allah zan baka wani aiki wani ƙauye ne zantu ra ma ka baya nai akai idan ka duba sai mu yi magana." Khalid ya ce " she ke nan master sai ka tura." Murmushi ya yi wanda ya ƙara mai kyau ya ce " wai baza ka daina ce min master ba ko ka kira ni da suna na mana." Dariya Khalid ya yi ya ce" kai dai ka sani." Bayan sun gama waya yayi fording din baya nain ya

Chapter 1 of 4