Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 3
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels askar Tsai 2013 G Sai mag Sani silcup CLimEe 2015 2013 ABDULAZIZSANI MGINI Madakin Gini Taskar Tsafi => 5 L lOKACIN DA ABIDATUL AZMAL ta zama tsuntsuwa ta tashi sama ta luluka a cikin gajimare sai aka kama su Zuhura aka tafi da su izuwa cikin kurkuku. Dama an daure hannayensu da sarkoki. Nan take aka zubasu a cikin daki guda aka kullesu. Shi du wannan kurkuku babu taga a cikinsa ko guda daya sai dai kofarsa an yi ta ne da wadansu murtukamurtukan sandunan karfe wadanda babu wani karfen da zai iya saresu. Bayan an kulle Zuhura, Kurbas, Hasilatul Kurbas, Inmal da Lahura a cikin wannan daki sai gaba dayan su hankalinsu ya dugunzuma ainun suka rasa abinda ke musu dadi. Kurbas ne kadai fuskarsa ke da walwala. Babban abinda ya fi daga musu hankali shi ne, ba su ga yadda za su iya fita ba daga cikin wannan kurkuku sannan ba su san inda aka boye jikokin Kurbas ba a cikin wannan fada ta Abidatul Azmal. Bugu da karfi Dakarun da ke gadin wannan fada yawansu ya wuce kima, kuma sun kasance wasu irin manya-manyan dodanni ba mutane ba masu tsananin kwarjini da muni. Bayan dukkaninsu sun yi shiru izuwa tsawon lokaci sai Zuhura ta dubi Kurbas cikin mamaki ta ce, "Ya kai Abul Hasilat mene ne dalilin da ya sa na ga fuskarka da walwala tamkar kana farin ciki da wannan hali da muke ciki?" Ya yin da Kurbas yaji wannan tambaya sai ya yi murmushi ya ce, "Ya ke Ummul Maharaz kiyi sani cęwa na fi kowa damuwa da wannan hali da muke ciki amma kuma 3 Taskar ina farin ciki domin na san cewa wannan ce kadai dama muka samo ta ceton rayuwar jikokina. Zuhura tayıa zuciya ta ce, "Idan har muna son mu ceci rays jikokinka dole ne da farko mu kwance sarkokin da jikinmu sannan mu bude kofar wannan daki mu fita sannan ne kuma zamu shiga neman inda aka boye jik naka a.cikin wannan fada ka san kuwa wadannan aiyuk masu sauki bane musamman ma artabun da zamu yi wadannan dodannin Dakaru masu tsaron wannan fada. Sa'adda Zuhura ta zo nan a'zancenta sai Kurbas ya murmushi ya ce, "Ummul Maharaz shin kin manta ne ce gaba dayan mu nan ma'abota addinin Musulunci ne, mu yarda da Allah kuma mun yi imani da cewa babu abinda z gagareshi, saboda haka mu nemi taimakonsa lallai zai bamu sa'a bisa abinda muke son mu aiwatar". Koda jin wannan batu sai fuskar Zuhura ta fadada da murmushi ta ce, "Madalla da dan uwa mai tunatar da 'yan uwansa abinda suka sha'afa da yi." Koda gama fadin haka sai Zuhura ta mike tsaye ta fuskanci Alkibla, take su ma su Kurbas suka yi koyi da ita suka kama nafilfiloli da addu'o'i bisa neman taimakon Allah akan halin da suke ciki. Ya yin da maigadin wannan daki da suke ciki ya ga suna ta wannan ibada sai ya kyalkyale da dariyar mugunta domin gani yake kamar zautuwa suka yi. Da yake Allah Ma ji rokon bawansa ne, lokacin da s Zuhura suka dan jima suna ta yin addu'o'i sai kawai maigadin dakin da suke ciki ya kama gyan-gyadi dama a zaune yake daf da kofar dakin bisa kujera. Kafin a jima barci ya saceshi bai sani ba har yana ta munshari mai karfi. 4 Taskar Tsafi = 5 Madakin Gini Bayan su Kurbas sun gama addu'o'insu sai kawai sukaga maigadin nasu yana ta barci, al'amarin da ya jefasu cikinmatukar farin ciki ke nan. Cikin sanda da lambo Kurbas ya mike tsaye ya zuro hannunsa ta cikin kafar karafan da ke jikin kofar ya cirowadansu mukullai barkatai a cikin aljihun maigadin a hankali. Koda yai nazarin makullan sai ya ga ashe kuba cе ta bude wannan daki da suke ciki da kuma wasu mukullanna kwance sarkokin da aka faura musu su duka hudun a hannayensu da kafafunsu. Cikin hanzari Kurbas ya budekofar dakin a hankali ya zo kan maigadin ya tsaya kawaisai ya daga hannunsa ya doki wuyan mai gadin da karfintsiya. Take wuyan mai gadin ya karye ya sulale kasamatacce. Cikin hanzari Kurbas ya janyo gawar mai gadinizuwa cikin dakin ya cire suturar da ke jikin maigadin yasanya akan tasa sannan yasa wadannan mukullai ya kwancesarkokin da ke jikinsu su duka suka fita daga cikinkurkukun suka janyo kofar ta rufc. Nan take suka yi gabasuna sanda. Kurbas ne akan gaba sannan Zuhura na biye dashi sai Hasilatul Kurbas, Inmal da Lahura. Haka dai suka ci gaba da sanda labe-labe a cikinfadar, duk sa'adda suka hango dakaru za su gifta sai su yisauri su buya. A haka suka yi ta kutsawa cikin fadar har suka isowani wuri inda suka ga kofofi guda uku. Nan fa suka tsayasuka yi cirko-cirko domin basu san kofar da ya kamata sushiga ba. Su dai burinsu shi ne su gano dakin da aka boye suIzaima jikokin Kurbas. Nan fa duk su biyar din suka kamakallon juna suna tunanin dakin da ya kamata su fara shiga.5 Taskar Tsafi = 5 Cikin rada Kurbas ya dubi Zuhura ya ce, "Ya ke Umm Maharaz yanzu wane daki ya kamata mu fara shiga kuv daga cikin wadannan dakuna uku?" Koda jin wannan tambaya sai ta mai da masa da am cikin rada ta ce, "Ai tunda dai bbamu san a inda aka boye Izaima ba klawai mu shiga cikin dakin farko da gabanmu, idan bamu same su ba a ciki sai mu fito mu shig daki na biyu". Ba tare da gardamar komai ba kuwa Kurbas ya hannu ya bude dakin farko ya kunna kai ciki. Zuhura da s Hasilatul Kurbas suka take masa baya. Da shigarsu cik dakin suka ga babu komai a cikinsa face wadansu gumak na wadansu irin dabbobi da aka yi zamaninsu a shekar aru-aru da suka gabata. Dabbobi ne masu girman gask wadanda ke da dogon wuya kamar na rakuman daw Siffar jikinsu gaba daya irin ta kadangare ce amma suna d manya-manyan kafafu kuma dogaye kamar na dok Dabbobin a jere suke a sahu biyu hagu da dama kuma layi suke tun daga farkon dakin har izuwa karshensa. Dag karshen dakin ne su Kurbas suka hango Izaima da d'am uwanta a zaune bisa wadansu kujeru na alfarma suna t nishadi an caba musu ado. Koda suka hango Kakansu Kurbąs daga can nesa sa suka kama yi masa murmushi suna masu bude hannayensu da nufin ya taho su rungumeshi. Har Kurbas ya yunkura zai ruga garesu sai Zuhur tayi wuf ta rukoshi ta ce da shi, "Mene ne tabbacinka wadannan cewa mana muna jikokinka ne? Babu mamaki tarko ne aka dana zuwa wajensu a cafke mu". 6 Ta Koda jin wannan batu sai jikin sadauki Kurbas ya yi sanyi ya dakata a kofar dakin ya ki shiga. Koda ganin haka sai Hasilatul Kurbas ta wuce izuwa gaban Kurbas annan ta waigo ta dubeshi ta ce, "Haba ya kai Abbana akan wanne dalili za ka ji tsoron abokan gaba alhalin kayi imani da Ubangijin Musulunci, ai kawai mu shiga cikin wannan daki kawai mu shiga cikin wannan daki kawai rau debo wadannan uara idan basu bane ai za mu gani". Koda gama fadin haka sai Hasilatul Kurbas ta wuce kai tsaye izuwa cikin dakin tana ratsawa ta tsakiyar wadannan gumakan dabbobin tana ta karanto addu'o'i na neman tsari a cikin zuciyarta. Koda ganin yadda Hasilatul Kurbas ta cire dukkan tsoro daga zuciyarta ta dogara da Allah sai Zuhura ma ta zare ta ta takobin ta bi bayanta sannan Kurbas, Inmal da Lahura ma suka yi koyi da shi. Ya yin da Izaima da dan uwanta suka ga iyayensu da kakansu sun durfafosu sai suma suka mike tsaye cikin farin ciki har suna kwala musu kira kuma suka rugo garesu. Lokacin da su Hasilatul Kurbas sukà iso dai-dai tsakiyar gumakan dabbobin ne suma su Izaima suka iso daf da su. Ba zato ba tsammani sai dabbobin suka rikide suka zama wadansu irin munanan dodanni masu matukar kwarjini da ban tsoro, kuma ga su da tsawon tsiya. Nan take aka kacame da azababben yaki, wadannan dodanni biyu suka kaiwa Hasilatul Kurbas da Inmal suka da faratan hannunsu. Ai kuwa sai suka sami nasara. Ita dai Hasilatul Kurbas a gefen kirjinta bangaren hagu dodon ya caka mata faratansa mai KAIFI DA TSINI. Sai da farcen ya faso ta 7 Taskar Tsafi = gadon bayanta ta kwala uban ihu, dodon na zare farcen sa jini yai tsartuwa. Hasilatul Kurbas ta ji jiri ya debeta tay kasa luu! za ra fadi, amma sai ta mike daram aka ci gaba da artabu. Shi kuwa Inmal a cinyarsa ta dama dodon ya caka masa farcen. Farcen ya fasa cinyar jini yai feshı Inmal ya kwarar uban ihu saboda tsananin zafi da zogin da yaje ya baje a kasa. Dodon ya kai masa wawan taku da katuwar kafarsa da nufin ya tatsileshi. Cikin matukar juriya da jarumtaka Inmal yai wuf ya goce, saboda karfin takun sai da kafar dodon ta nutse cikin kasan dakin zurfin kamu biyu. BWDKE v Dodon ya zare kafarsa da sauri suka ci gaba da gumurzu. Duk da cewa jini na zuba a kafar Inmal amma bai fasa yaki da dodon ba. Babban abin tashin hankalin shi ne duk sa'adda Inmal da Hasilatul Kurbas suka sari dodannin da takubbansu sai su ji kamar karfe suka sara sai dai ka ji kara kal! kal!! A bangaren Zuhura, Kurbas da Lahura kuwa tuni sun ruguntsume da yaki tsakaninsu da wadannan manyan dabbobi masu siffar kadangaru. Suma idan suka sari dabbobin sai dai ka ga tartsatsin wuta na tashi tamkar dutse suka sara. Su kuwa dabbobin idan suka mangaresu da dogon wuyansu koda hannayensu sai ka ga sun yi sama sun maku da jikin bango sun fado kasa a matukar galabaice. Duk da haka dabbobin basa kyalesu sai ka ga sun bisu sun kai musu wawan taku don su tatsilesu. Cikin zafdin anma suke gocewa da zullewa. Ana cikin haka ne daya daga cikin dabbobin ya shammaci Zuhura ya yr ma ta wawan duka kasa a kirjinta da hannunsa guda. Táke Zuhura ta baje a sumammiya. LSETT BEHE STE 8 Taskar Tsafi = 5 Madakin Gini Koda ganin haka sai dabbar ta daga kafarta za tatatsile Z.uhura, cikin bakin zafin nama Kurbas. ya sureZuhura daga wajen ya goyata a gadon bayansa ya dauretatamau da rawaninsa sannan ya taftaro karfinsa gaba dayaya gabzawa dabbar wawan naushi akan karan hancinta.Take hancin ya burme ta sulale kasa matacciya tamkargiwa ta fadi. Koda Zuhura ta ga wannan lago na dabbobin saiitama ta ringa tsalle sama tana dira akan wuyansu tanasaran kan hancinsu suna fadowa kasa matattu. Nan fa ita daKurbas suka ci gaba da ragargazar dabbobin. A bangaren Hasilatul Kurbas da Inmal kuwa yaki yaitsamari ainun tsakaninsu da wadannan dodanni biyu dominsun kasa gano lagon dodannion kuma gasu sun fara gajiyaśu kuwa dodannin ko alamar gajiya ma ba sa yi. Al'amarinda ya fusata Hasilatul Kurbas ke nan ta daka wawan tsallesama ta doki kan aljanun da kafafunta biyu. Kawai sai ta igasun shanye dukan ko gezau ba su yi ba Lokaci gudadodannin suka kawo ma ta cafa kowannensu ya cafi kafartaguda. Suna shirin za su yagata ke nan sai Inmal ya dakatsalle sama tamkar an cillashi daga cikin baka, yana samayana rike da takobinsa sai ya zaro wata wuka a kugunsa.Lokaci guda ya soke idanuwan dodannin biyu. A taredodannin suka yi kururuwa sakamakon jinin da yaitsartuwa daga cikin idanuwan nasu. Babu shiri suka sakikafafun Hasilatul Kurbas suka kife kasa matattu. A dai-daiwannan lokaci ne Kurbas da Lahura ma suka gama kashewadannan dabbobi. Cikin hanzari da firgici Kurbas ya kwance Zuhuradaga bayansa ya shimfideta a Kas ya ga har yanzu ba ta9 Taskar Tsafi = Ь farfado ba sai dukkaninsu suka dimauce suka za ta ta mutu. Nan take Hasilatul Kurbas da Inmal suka fara kuka. Cikin gigicewa Kurbasd ya cire battar ruwansa ya kwarawa Zuhura a fuskarta amma sai suka ji shiru ko motsi ba ta yi ba. Kawai sai Kurbas ya dafe kai ya fara zubar da hawaye cikin tsananin bakin ciki da takaici. Tsawon 'yan dakiku su duka suna zubar da hawaye. Kwatsam! Ba zato ba tsammani sai suka ji Zuhura ta kawo gwauron numfashi gami da tari. Saboda tsananin farin ciki Kurbas bai san sa'adda ya kamo kafadun Zuhura ba zai rungumeta sai kawai yaji ta tokare kirjinsa da hannunta. Kawai sai ta dubeshi cikin murmushi ta ce, "Ki yi hakuri, ai yanzu akwai hijabi a tsakaninmu face na zama taka ka zama nawa". Koda jin wannan batu sai shima Kurbas ya yi murmushi sannan ya ce, "Madalla da 'yar uwa ta gari wacce ta tunatar da ni gaskiya". Zuhura ta sake yin murmushi a gareshi ta ce, "Godiya nake ga namijin kwarai wanda ya ceci rayuwata." Kafin Kurbas ya sake budar baki ya ce wani abu sai Hasilat ta baro wajen mijinta Inmal ta taho wajensu ta dubi Kurbas ta ce, "Ya kai Abbana ina son ka bamu wuri zan yiwa Ummul Maharaz magani a jikin raunin da ke hannunta. Koda jin haka sai Zuhura tayi sauri ta dubi hannun nata domin bata ma san cewa taji rauni ba. Kawai sai tayi murmushi ta dubi Hasilatul Kurbas ta ce, "Kada ki damu ya ke 'yata ai nawa raunin karami ne, na ki raunin kuwa babba ne. Ki koma wajen mijinki Inmal ku yiwa juna magani tunda shima yana da babban rauni a kafarsa. Ni zan iya Taskar Tsafi = 5 Madakin Gini yiwa kaina magani tunda shima yana da babban rauni a kafarsa, ni zan iya yiwa kaina magani". Koda jin hbaka sai Hasilatul Kurbas ta juya ta koma wajen Inmal ta bi umarni. Zuhura ta dubi Kurbas ta ce, "Ai sai ka juya baya don haramun ne ka ga wani bangare na jikina kuma dole ne na cire rigar jikina don na yiwa kaina magani". Koda jin haka sai Kurbas ya mike tsaye ya dubi Zuhura ya ce, "Sai ki buya a bayan wadannan dabbobi ki yi abinúa za ki yi." Gama fadin hakan ke da wuya sai Kurbas ya taho wajen sai Inmal ya dubesu ya ce, "Dole ne mu dan huta anan tsawon sa'o'i kadan, musamman saboda raunin da ke jikin Hasilatu da Inmal. Ba tare da gardamar komai ba kuwa su Inmal suka amince da wannan shawara. Bayan Hasilatul da mijinta Kurbas sun yiwa junansu magani kuma kowa ya huta sosai har tsawón sa'a uku sai Kurbas ya dubi gaba dayan abokan tafiyar ya ce, "Ya ku 'yan uwana ku yi sani cewa lokaci ya yi da zamua fita daga cikin wannan dakia mu shiga cikin daki na biyu don neman jikokina. Tabbas idan ba sa cikin daki na biyu suina cikin daki na uku, domin babu sauran wani daki a cikin wannan fada. Koda gama fadin haka sai Kurbas ya zare takobinsa ya nufi kofar fita daga cikin dakin. Cikin sauri Zuhura ma ta dauki ta ta takobin ta bi bayansa sannan Hasilatul Kurbas, Inmal da Lahura suka take musu baya. Da isar Kurbas bakin kofa sai ya bude kofar a hankali ya leka waje, yai nazarin fadar gaba daya. Abinda ya daure 11 Taskar Tsafi = 5 masa kai shi ne bai ga giftawar dakarun gidan ba koda guda daya kuwa. "Wai shin har yanzu ba a san sun fita daga cikin kurkukun su bane? Shin duk gurmurzun da suka yi a cikin wannan daki na farko ba a ji motsinsu ba ke nan?" nan. Tambayoyin da Kurbas ya kasa baiwa kansa amsa ke Bayan Kurbas yai nazarin fadar ya tabbatar da cewa babua kowa kuma babu motsin komai sai kawai ya bude kofar ya fito ya nufi wannan daki na biyu su Zuhura na baiye da shi da sauri. Kai tsaye yaje ya bude kofar daki na biyu ya kunna kai, suka shiga ciki gaba dayansu suna shiga su duka suka yi turus cikin tsananin tashin hankali da firgici. Ba wani abu ne ya haddasa hakan ba face ganin wadansu abubuwa uku. Abu na farko, wani murgujejen zaki ne a kwance ya yi lamo kamar bashi da lafiya, a bayansa kuma wani karamin kogi ne na kankara wanda sanyinsa ya addabi su Kurbas tunda suka shigo cikin dakin. A bayan kogin kankarar kuma wata gagarumar wuta ce ke ci, harshenta na laso saman dakin inda aka rataye Izaima da dan uwanta da igiya suna reto kuma suna ihu da kuka sakamakon rashin kwarin igiyar da ke rike da su, wadda a ko yaushe za ta iya tsinkewa su fado cikin wutar. Koda ganin wannan al'amari sai hankalin su Kurbas ya dugunzuma ainun suka rasa abinda za su yi. Nan take Zuhura ta yunkura za ta aſkawa Zakin sai Kurbas yai sauri ya rikota ya ce, "Dakata tukun na yi wani nazari". Cikin mamaki Zuhura ta dubi Kurbas ta ce, "Wane irin nazari kuma? Ba ka ganin halin da jikokinka ke ciki ne?" 12 Taskar Tsafi = 5 Madakin Gini Kurbas yai ajiayar zuciya ya ce, "Dole ne mu tabbatar da wannan Zaki na tsafi ne ko kuwa na gaske ne, sannan ina son na san halin da wannan zaki ke ciki, domin akwaialamun yana kan lokacin rashin lafiya irin wacce kowanne Zaki ke fama da ita". Zuhura ta kalli Kurbas cikin mamaki ya ce, "Wacceirin cuta ce kowanne Zaki ke fama da ita? Kuma ya ya za a yi mu gane cewa wannan zaki na tsafi ne?" Koda jin wannan tambaya sai Kurbas ya nutsu ya dubi wannan murgujejen Zaki da ke gabansu ya ga ko dagokai bai yi ba bare ma ya kallesu kawai dai ya yi shameshame a kasa a kwance kamar wanda ya shekara yana yin jinyar rashin lafiya". Kurbas ya dubi Zuhura sannan yai ajiyar zuciya ya ce, "Ya ke Ummul Maharaz ki yi sani cewa a shekarun baya na bata shekaru da yawa a dazuzzuka iri-iri ina farauta kuma na gano yanayin rayuwa irin ta zaki. A yanzu ne na dada gano cewa Allah Ya nuna ikonsa da hikimarsa akan Zaki domin duk duniya babu wata dabba mai fama da matsanaicin ciwon kai sama da Zaki. A duk tsawon rayuwar Zaki a shekara guda ana bashi lafiya ne ta tsawon sa'a daya jal. Hikimar anna ita ce shiZaki Allah Ya bashi gagerumin karfi na gaban kwatance idan ya kasance a cikin koshin lafiya ko yaushe dukdabbobin da ke cikin daji ba za su zauna lafiya ba. Idankuwa ya balle daga daji ya shigo cikin gari nan ma sai ya yimummunar 6arna a kullum. Wannan shi ne dalilin da ya sa Allah Ya jarrabi Zaki da ciwon kai. Game da tambayaki ta biyu kuwa hanyar daza mu bi mu jarraba kwakwalwarsa mu gani idan ba ta da13 Taskar Tsafi = 5 Madakin Gini saurin mantuwa: A duniya babu wani abu mar saurin mantuwa fiye da aljani domin shi aljani zai rya zuwa gari ya yi aure ya haifi 'ya'ya amma da zarra ya bar garin shi ke nan ya manta da wannan mata da 'ya'yanta tamkar ma bai taba haduwa da su ba." Sa'adda Kurbas ya zo nan a zancensa sai su Zuhura suka cika da tsananin mamaki da al'ajabi domin dukkaninsu sun ji sabon ilimi ne wanda basu taba ji ba. Nan take Kurbas ya fiddo wani gasasshen nama daga Jikinsa ya ajiye a gaban wannan Zaki. Zakin ya shinshiná naman ya kama ci, yana gama cinyć naman sai Kurbas ya sake fiddo wani naman gasasshe da wani dan itacıya ya ajiye a gaban Zakin, amma sai da ya bari an sami shudewar yan dakiku. Koda Zakin ya ga an ajiye masa nama da dan itaciya sai ya shinshinasu SM O o Maimakon ya sake cin gasashen naman sai ya kama cin dan itaciyar. Koda ganin haka sai Kurbas ya yı murmushi ya ce, "Tabbas wannan Zaki aljan ne ba dabba bace. Inda dabba ce ba za ta ki cin naman ba ta ci dan itaciya. Yanzu kun ga "yar tazarar lokacin da aka samu tsakanin lokacin da na bashi naman farko da na biyu har ya manta da dandanonsa, kanshinsa da kamanninsa, shi ya sa ya barshi ya ci dan itaciyafnmagng dasd aY dsltA T Koda gama fadin haka sai Kurbas ya zare takobinsa ya wuce ta gaban wannan Zaki suna kallon juna, shi bai kaiwa ED..ROAD SAVAM Zakin hari ba, shima Zakin bai yı yunkurin kai masa hari ba. Su kuwa su Zuhura sai suka tsaya a baya suka zuba ido su ga abinda zai faru tsakaninsa da Zakin. Sai da ya rage saura kiris Kurbas ya isa cikin wannan kogin kankara da ke bayan Zakin sair Zakin akin ya dako wawan 14 Taskar Tsafi = 5 Madakin Gini tsalle ya bangaje Kurbas da kirjinsa. Take Kurbas ya baje a Kasa sumamme, jin: na kwaranya daga cikin hancinsa da bakinsa. Koda ganin abinda ya faru ga sadauki Kurbas sai su Hasilatul Kurbas suka firgita ainun suka zazzare takubbansu lokacin da Zakin ke shirin daka tsalle ya sake dira akan Kurbas. Kawai sai Zuhura ta kwada kabbara tana mai daga takobinta sama ta daka tsalle daga inda take tsaye ta cafo kugun Zakin ta yi wurgi da shi ya maku a jikin bango tamkar da buhun yayi tayi wurgi, amma sai Zakin ya diro kasa bisa kafafunsa ya yi girgiza tamkar ba a jikin bango ya maku ba. Nan fa aka fara kallon-kallo tsakaninta da Zakin ya yin da ya fara yin wani irin gurnani mai ban tsoro, wanda zai iya firgita mace mai juna biyu ta kama nakuda a take, koda kuwa lokacin haihuwarta bai yi ba. Bayan an yi dan kallon-kallo tsakanin Zakin da Zuhura ya zamana cewa an rasa wanda zai kawo ma ta dauki daga cikin abokan tafiyar ta ta su Hasilatul Kurbas sai Zuhura tayi ta maza ta afkawa Zakin tana mai ta yin kabbara. Ai kuwa sai suka ruguntsume da azababben yaki isakaninta da Zakin ya zamana cewa tana kai masa sara da suka cikin matukar zafin nama, juriya da bajinta, shima kuma Zakin yana kai ma ta mangari, yakushi da cizo a lokaci guda. Duk da cewa girman Zakin da karfinsa ya ninka na Zuhura sau uku sai gashi ta zame masa alakakai ya kasa koda lakutar jikinta ne ita kuwa duk inda tayi nasarar sara a jikinsa sai dai ka ga wajen ya dare jini n zuba. Cikin Kankanin lokaci tayi kaca-kaca da jikin Zak ta daddatsa shi. Taskar Tsafi = 5 Madakin Gini Koda ta shammaci Zakin ta fille masa kai sai ya fadi kasa sannan ya rikide izuwa ainahin halittarsa ta wani basamuden bakin aljani mai siffar gwaggon biri. Take jikin aljanin ya kama da wuta gaba dayansa yai bindiga ya tarwatse. Ba tare da jiran komai ba Zuhura ta ruga izuwa cikin wannan kogin kankara tana mai ci gaba da yin kabbara. Tana shiga cikin kogin sai gaba dayan kankarar da ke cikinsa ta narke ta zama ruwa, kuma ruwa wanda ya kasance shi ba mai sanyi ba, kuma ba mai zafi ba. Zuhura ta ketare kogin kankarar ta kunna kai izuwa cikin wannan gagarumar wutar. Take itama wutar ta dauke dif tamkar bata taba wanzuwa ba. Adai-dai wannan lokaci ne igiyar da ke sakale da Izaima da dan uwanta ta tsinke suka rukito kasa. Wuf sai Zuhura ta cafesu a hannayenta tana mai yiwa Allah godiya sannan ta juyo ta taho izuwa ga Sadauki fuskarta cike da mrumushi da annuri. Kafin ta kusantoshi sai ta sauke su Izaima a kas suka karasa wajen Kurbas da gudu ya rungumesu cikin

Chapter 1 of 3