Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 3
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Oe FARMAKI-1 A wasu shekara da dama da suka shude, anyi wani babban azzalumin sarki a Birnin Rum wanda ake kira da suna Sarus. A wannan lokaci duk duniya babu wani Sarki mai karfin kasansa dan haka dukkanin Kasashen duniya suna tsoron Rum. “A rayuwar Sarki Samrus babu abin da yafi ‘sha'awa sama da tara bayi maza da mata, domin sai “da ya sa ake gina masa babban gari na musamman wanda ake kiransa da sunan ‘BIRNIN BAYT. A ‘Kalla an zuba sama da bayi miliyan hudu cikin Wannan birni, :caza da mata, Wadannan bayi ‘kullum a cikin cikin bautar Sarki suke. Sune suke Kera makaman yaki, noma, cikin gini, da sauran = manyanayyuka na wahala Dakarun dake tsaron wannan birni kuwa gaba dayansu ba su fi miliyan daya ba. ays ba. wani lokaci idan Sarki Samrus ya bushe iska sai ya sa a ware wasu daga cikin bayi a basu makami su yaki junansu, har sai sun kashe rayukansu. Shi kuwa Sarki Samrus de jama‘arsa su zamo ‘yan kallo suna kyakyata dariyar mugunta. -.Wannan muguwar dabi'a ta Sarki Samrus na da bakin ciki. Kuma kullum bayinnan ba su da tunani face na yadda za su bi su Kwaci ‘yancin kansu, amma saboda sanin cewa an fi karfin su dole suka rungumi Daga cikin wadannan bayi na Sarki Samrus akwai wani sadaukin saurayi wanda ake kira NNajwas ibni Kairaf. mei = Asalin NNajwas haifafen birnin Farisa ne, kuma tun yana yaro dan shekara tara aka ci garinsu da yaki. A gaban idanuwansa aka kashe iyayensa, kuma aka kamashi a matsayin bawa. Daga nan ne aka kawo Birnin Rum aka siyar da shi ga wazirin Sarki Samrus, wanda ake kira Zuruk. Sai da NNajwas ya shekara goma. ‘sha takwas a duniya — sannan Sarki Samrus ya Kyalla ido ya ganshi. Ai kuwa yana ganin kirarsa ta karfi sai ya karbe shi daga hannun waziri Zuruk ya kaishi gidansa ya zamo babban hadimin Sarki. ‘Bayan NNajwas ya sami —shekara bakwai a hannun Sarki sai kirar karfinsa ta kara bayyana a fili karara. A wannan lokaci girma ‘ya fara Gone Sarki Samrus, kuma dansa guda daya ne rak a duniya ana kiransa da suna Mazahir. Mazahir saurayine dan kimani shekaru ashirin da shida, wato zai girmi NNajwas da shekara uku Mazahir ya raso da rashin imani fiye da mahaifinsa Sarki Samrus, domin bama talakawan garin ba, h'yata 'yan majalisar Sarki ‘Samrus babu wanda. A Farmaki - 1 Mazahir ke dagawa Kafa a Kasar. Kuma a rayuwarsa babu abin da yake so sama da ya zama Sarkin Rum domin tafiyar da mulki ta hanyar cin zali son ransu don gani yake a yanzu kamar ba mulki ake ba. Wata rana sai Sarkin Kisra ya shirya wata gagarumar gasa ta yakin bayi ya aikowa da Sarki Samrus takardar gayyata, kuma ya ce shima yazo da nasa. Bayin guda hamsin jaruman gaske wadanda yake takama da su. Duk wanda yaci wannan gasa a Lokacin da takardar Sarkin Kisra ta zowa Sarki Samrus sai hankalinsa ya tashi, domin yana da Jabarin cewa a cikin bayin Sarkin Kisra akwai zakwakurai, dan haka lallai idan ma yaje wannan gasa wata zaiyi ba, ba zai sai samu nasarar komai ba. Yana cikin wannan tashin hankali nc Yarima Mazahir yazo ya riskeshi ya ce, "Ya kai Abbana yanzu akan wannan gayyata ne ta Sarkin Kisra ka tayar da hankalin ka? To indai wannan ne ka kwantar da hankalin ka, ni ma da shawara wacce indai ka bita za ka sami mafita”. Cikin matukar mamaki Sarki Samrus ya dubi )Mazahir ya ce, “Ya kai dana kai kuwa wace e Mazahir ya yi murmushi, sannan ya sami wuri ya zauna suka fuskanci juna. Ya ce "Ya kai Abba ka sani cewa kana da zaratan samari daga wadands ba'a taba jarraba jarumtakar eae irin su NNajwas. ¢ zai hana a debi ire-irensu ‘irensu basu horon yaki na tsawon kwana talatin, in yaso sai a tafi da su wannan gasa? Yayin da sarki Samus yfada aji wannan batu sai ya yi shiru yana jinjina al'amarin a cikin zuciyarsa “Daga can sai ya dubi Mazahir ya ce, "Ya kai dana, ka sani cewa ina matukar Kaunar bayina irin su - NNajwas, domin sun kasance karfafa kuma ba kaowane irin bawa bane zai iya irin aikin da suke yi mini a cikin gidana. Ka sani cows gasar nan ta kisa ce ban son na yi asararsu NNajwas." =u Mazahir ya taso daga inda yake zaune ya Zo -gaban Sarki ya tsugunna ya ruke kafafunsa ya ce, "Ya kai Abbana, kayi sani cewa wannan birni namu na Rum ya dade akan tarihin nasara akan komai. 7 Abin kunya ne ace an shirya wata gasa a wata kasa - munje bamu samu nasara ba. Kai da kanka ka ‘gaya ka gaya min cewa fiye da shekaru dari baya ba a taba. cinmu da yaki ba. Ni ina ganin cewa abin da za'a yi -yanzu shi ne a dauki mutum hamsin daga cikin ieee cikin gidan nan a kaisu can talatin, sarkin yaki ya basu horon kwan maka da cewa idan dai tabbatar idan aka yi haka ba zamu ji kunya ba. : Haba Abbana, wai shin me ya sa idan nazo maka da shawara ne baka son ka dauke, ko kuw ‘baka Kaunata ne? Ka tuna fa cewa ni kadai ne © : danka a duniya, idan baka so abinda na ke so ba me - ‘gaka zo? Kar ka manta fa cewa nine -magfada ajinka, ,amma‘ko kadan baka Kara mini Kwarin gwiwa a -rayuwata, ko kuwa dan kaga cewa mahaifiyata bata bata raye ne?" : Yayin de Yayin da Yarima Mazahir yazo nan a zancensa - sai Sarki. Samrus ya mike tsaye ya mikar da = Mazahir sama, suka rungume juna, ya shiga — “rarrashinsa yana mai cewa, "Kayi. hakuri dana, ka ‘sani cewa ina kaunarka dari bisa dari. ba wani abu daban bane yasa kaga: bana. saurin daukar shawarar ka sai - face ka kasance mai zafi, kuma akwai Kuruciya a - tare da kai, ‘idan 2an dings-bin ra'ayinka sai duniya : ta zageni.” -Cikin- fushi Mazahir ya janye jikinsa daga: na Sarki Samrus aie shine. farin cikinka. Me ya sa. ba ka son. farin -cikina?". w. : k “Sa'adda Sarki Samrus - ya ga ran Yarima . . Mazahir ya baci, sai ya ci gaba da rarrashinsa, kuma . -ya ce da shi ya amince. da wannan shawara da ya “-Sarki Samrus ya dube shi. ya ce, "Sarkin ds ya isa > shi duniya ke zafi. Kaine sarkin sarakunan duniyaa - --yanzu, duk abin da Kayi. dai-dai ne, ha zai taba zeman. -kuskure ba, sai dai ayi. koyi da kai. Farin cikina ADAUE GLAL 3. [A/V ayi hamsin a tafi da su can birnin bayi a basu boron yaki na tsawon kwana talatin, domin a tafi da su wannan gasa izuwa birnin Kisra" Koda jin haka sai farin ciki ya jullu6be yarima Mazahir, ya sumbaci goshin sarki Samrus yana maj godiya. Nan take Sarki Samrus: yai masa izinin ya kawo ta a debi b tafi gidan sarkin yaki Ukashu ya ce yazo sarki nason ganinsa. Cikin mica yarims Manabi. ys ‘ee aga cikin turakar sarki da gudu. 3 Nan da nan yasa aka shirya masa dawakai da dakarun goma suka yi masa izuwa fadar Sarkin oe eee : - Gidan sarkin yaki Ukashu a can nesa kadan a gidan sarauta yake. Kuma shima babban gida ne cike da bayi da barori. Sai dai duk girman gidan masu. .. fada fada aji a cikinsa mutum biyu ne kacal, daga shi’. 7 kansa sarkin yakin, ‘Sai. wata- kyakkyawar atts me guda daya, wadda ake kira da Zarima. © Yarima Mazahir ya dade yana matukar kaunar fs Zarima, kuma ya yi alKawarin sai ya aureta. Ita: kuwa Zarima ko kadan bata Kaunar Mazahir, in ba don ma mahaifinta yayi mata dole ‘bay da ko" sauraronsa ba za ta yi ba. ‘ ee Akwai wani lokacin da Ukashu ya matsawa Zarima akan batun yarima Mazahir yana mai cewa, “Haba. 'yata, Wai shin ina tunanin ki ya tafi ne? Shin ime Se gon < Farmaki -1 kin mantanc cewa idan kika auri yarima tamkar sarautar Birnin Rum ta dawo ga gidannan ne”. es Koda jin haka sai Zarima ta fashe da kuka ta ce, "Ya kai Abbana, hakika na fuskanci cewa farin cikin 'yarka bai-dame ka ba. Abin da ya dameka = shine sarauta." Yayin da Ukashu yfada aji wannan batu - sai idanunsa. suka ciko da Kwalla; ya ce, "Ba haka bane ‘yata. Ki tsaya kiyi tunani, ki sani cewa.ke. mace.ce, kuma baki kasance jaruma ba kamata. Ana gimamani da dagartani ne saboda Karfina da iya akin duk sonar da na mutu shi kenan na tafi da darajata, babu wanda zai ga Kimarki a Kasar nan. Amma idan-kuwa kin auri yarima. dolene aci gaba = da dagartaki- har izuwa Karshen rayuwar ii. Burina = Sage opnrag stra, Concer gers ‘Yayin da Zarima tfada aji wannan batu na. “mahaifinta, sai ta fashe da kuka, tz rungume shi tana es “mai cewa,; "Hakika na san kana sonra fiye de komai — a rayuwarka, amma ke sani cewa shi-so wani abune daban mai tsuro a cikin ‘zuciya. Bana tsammanin z cewa yarima zai taba samun matsugunni-a gonar 7 Saree tere hax ya'sastl Canepa. - io: "Koda jin haka sai Ukashu ya janye jikinsa dage ore na Zarima, ya juya mata baya @ sa'adda hawaye ya zubo Waga idanuwansa, sannan ya cc, "Ya ke ‘yata, kiyi sani cewa wannam gata da nake son na yi miki ba dan komai bane sai don na z , : oof 2 - aa na dav karw2 maehaifiyark} iaddada elkawaria hors s tale enti wainen batu, J Yavin da Zariroa ta) eafin ta rasu”. Yaya . juyo da fuskart, : kafadum haius ta suy : : ' ane e "Wane ‘vin alkawarl kayiwa ta ce, wee : recs =A : oehail 'yata kafin ta rasu?”. Ubaist y® share ya y ‘danuwansa, slamari da ya karya — share hawayen iGanuys " Se ca : zuciyar Zarima kenn2, comun ) chesi bec miyenat 2 2 oes y Uhsisu yai fada ajiyar zuciya ya ce, Lokacin da ) mahafiyarki ta rasu kins jexiriya, kuma na aurcta. De tana a matsayin baiwa, domo bata kasance ‘yar kowa ba. Bayan kwana bakwai da haihuwaraki sai ta gamu da larurar cuter barts. A lokacin ne likitoci ‘suka tabbatar mini da cewa ba za ta rayu ba. Ashe lokacin da suke yi mini bayanin tana labe tana. sauraron mu. Bayan sum tafi ne ta shigo cikin tuarakata tana mai zub da hawaye, ta dubeni ta ce, "Nfada aji duk abinda masu meagani suke fadi. Ya kat mijina, na san kana matnkar faunata, kuma ima farin ciki da ya zamana ba zan tafi na barka kai kadai ba, wato na bar maka ‘ya, wacce za ta dingt debe maka kewata. , 4 Ina son kayi mini alfawrai cuda daya". Cikia matuXar tausayi da kuka . ae usayi da kuka na mife tsaye, naje 04 Tungumeta muka sak ghee 4 eal. ake fashewa da kuka cl, = Sannan na ce,"Wanne irin alf ; kike som Bayt miki?". Mahaifivar taki

Chapter 1 of 3