Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
FARMAKI Book 1

FARMAKI Book 1

by Abdulaziz Sani Madakin Gini ,

0 Hours
22, Jan 2026
Unknown group
Not Inserted
Free
47.11 kb
TXT
57+
47+
Last download 10 hours ago

You cannot download this book until you log in, but you can read it.

Read Now

OR

Description

A wasu shekara da dama da suka shude, anyi wani babban azzalumin sarki a Birnin Rum wanda ake kira da suna Sarus.

A wannan lokaci duk duniya babu wani Sarki mai karfin kasansa dan haka dukkanin Kasashen duniya suna tsoron Rum.

“A rayuwar Sarki Samrus babu abin da yafi ‘sha'awa sama da tara bayi maza da mata, domin sai “da ya sa ake gina masa babban gari na musamman wanda ake kiransa da sunan ‘BIRNIN BAYT.

A ‘Kalla an zuba sama da bayi miliyan hudu cikin Wannan birni, :caza da mata, Wadannan bayi ‘kullum a cikin cikin bautar Sarki suke.

Sune suke Kera makaman yaki, noma, cikin gini, da sauran = manyanayyuka na wahala Dakarun dake tsaron wannan birni kuwa gaba dayansu ba su fi miliyan daya ba.

ays ba.

wani lokaci idan Sarki Samrus  ya bushe iska sai ya sa a ware wasu daga cikin bayi a basu makami su yaki junansu, har sai sun kashe rayukansu.

Shi kuwa Sarki Samrus de jama‘arsa su zamo ‘yan kallo suna kyakyata dariyar mugunta.

 -.Wannan muguwar dabi'a ta Sarki Samrus na da bakin ciki.

Kuma kullum bayinnan ba su da tunani face na yadda za su bi su Kwaci ‘yancin kansu, amma saboda sanin cewa an fi karfin su dole suka rungumi Daga cikin wadannan bayi na Sarki Samrus akwai wani sadaukin saurayi wanda ake kira NNajwas ibni Kairaf.

mei = Asalin NNajwas haifafen birnin Farisa ne, kuma tun yana yaro dan shekara tara aka ci garinsu da yaki.

A gaban idanuwansa aka kashe iyayensa, kuma aka kamashi a matsayin bawa.

Daga nan ne aka kawo Birnin Rum aka siyar da shi ga wazirin Sarki Samrus, wanda ake kira Zuruk.

Sai da NNajwas ya shekara goma.

‘sha takwas a duniya — sannan Sarki Samrus ya Kyalla ido ya ganshi.

Ai kuwa yana ganin kirarsa ta karfi sai ya karbe shi daga hannun waziri Zuruk ya kaishi gidansa ya zamo babban hadimin Sarki.

‘Bayan NNajwas ya sami —shekara bakwai a hannun Sarki sai kirar karfinsa ta kara bayyana a fili karara.

A wannan lokaci girma ‘ya fara Gone Sarki Samrus, kuma dansa guda daya ne rak a duniya ana kiransa da suna Mazahir.

Mazahir saurayine dan kimani shekaru ashirin da shida, wato zai girmi NNajwas da shekara uku Mazahir ya raso da rashin imani fiye da mahaifinsa Sarki Samrus, domin bama talakawan garin ba, h'yata 'yan majalisar Sarki ‘Samrus babu wanda.

A Farmaki - 1 Mazahir ke dagawa Kafa a Kasar.

Kuma a rayuwarsa babu abin da yake so sama da ya zama Sarkin Rum domin tafiyar da mulki ta hanyar cin zali son ransu don gani yake a yanzu kamar ba mulki ake ba.

Wata rana sai Sarkin Kisra ya shirya wata gagarumar gasa ta yakin bayi ya aikowa da Sarki Samrus takardar gayyata, kuma ya ce shima yazo da nasa.

Bayin guda hamsin jaruman gaske wadanda yake takama da su.

Duk wanda yaci wannan gasa a Lokacin da takardar Sarkin Kisra ta zowa Sarki Samrus sai hankalinsa ya tashi, domin yana da Jabarin cewa a cikin bayin Sarkin Kisra akwai zakwakurai, dan haka lallai idan ma yaje wannan gasa wata zaiyi ba, ba zai

sai samu nasarar komai ba.

Yana cikin wannan tashin hankali nc Yarima Mazahir yazo ya riskeshi ya ce, "Ya kai Abbana yanzu akan wannan gayyata ne ta Sarkin Kisra ka tayar da hankalin ka?

To indai wannan ne ka kwantar da hankalin ka, ni ma da shawara wacce indai ka bita za ka sami mafita”.

 Cikin matukar mamaki Sarki Samrus ya dubi )Mazahir ya ce, “Ya kai dana kai kuwa wace e Mazahir ya yi murmushi, sannan ya sami wuri ya zauna suka fuskanci juna.

Ya ce "Ya kai Abba ka sani cewa kana da zaratan samari daga 

 wadands ba'a taba jarraba jarumtakar eae irin su NNajwas.

¢ zai hana a debi ire-irensu

‘irensu basu horon yaki na tsawon kwana talatin, in yaso sai a tafi da su wannan gasa?

Yayin da sarki Samus yfada aji wannan batu sai ya yi shiru yana jinjina al'amarin a cikin zuciyarsa “Daga can sai ya dubi Mazahir ya ce, "Ya kai dana, ka sani cewa ina matukar Kaunar bayina irin su - NNajwas, domin sun kasance karfafa kuma ba kaowane irin bawa bane zai iya irin aikin da suke yi mini a cikin gidana.

Ka sani cows gasar nan ta kisa ce ban son na yi asararsu NNajwas." =u Mazahir ya taso daga inda yake zaune ya Zo -gaban Sarki ya tsugunna ya ruke kafafunsa ya ce, "Ya kai Abbana, kayi sani cewa wannan birni namu na Rum ya dade akan tarihin nasara akan komai.

7 Abin kunya ne ace an shirya wata gasa a wata kasa - munje bamu samu nasara ba.

Kai da kanka ka ‘gaya ka gaya min cewa fiye da shekaru dari baya ba a taba.

cinmu da yaki ba.

Ni ina ganin cewa abin da za'a yi -yanzu shi ne a dauki mutum hamsin daga cikin ieee cikin gidan nan a kaisu can talatin, sarkin yaki ya basu horon kwan maka da cewa idan dai tabbatar idan aka yi haka ba zamu ji kunya ba.

: Haba Abbana, wai shin me ya sa idan nazo maka da shawara ne baka son ka dauke, ko kuw ‘baka Kaunata ne?

Ka tuna fa cewa ni kadai ne © : danka a duniya, idan baka so abinda na ke so ba me - ‘gaka zo?

Kar ka manta fa cewa nine -magfada ajinka, ,amma‘ko kadan baka Kara mini Kwarin gwiwa a -rayuwata, ko kuwa dan kaga cewa mahaifiyata bata bata raye ne?" : Yayin de Yayin da Yarima Mazahir yazo nan a zancensa - sai Sarki.

Comments

Please log in to leave a comment

Login here