da zangocikin wannan bimi domin kin shiga watan-haihuwarki ko yaushe naKuda za ta iya zuwamiki. Yana da kyau ki haihu inda. za ki sami kulawar kirki. Koda jin haka sai gimbiya ta ce, "To shi ke nan ban ki shawarar ki ba, amma'ki sani cewa bai zamo lallai mutanen wanann bimi su zamo musulmai ba masu jin Kai." Lumaira ta cc, "Na san da haka, kada ki damu ai muna da sauran dinare tare da ma, kinsan kuwa duk inda mutum ya shiga duniya
indai yana da dinare dole ne girmamashi ay!
'masa duk abin da ya ke so. Koda jin haka sai gimbiya layi munashi la cc, "Haka ne". Ba tare=e
RAAINGAMO Madahin
ja bata lokaci ba suka nufi cikin bimin Daluza
gas bisa Kafafunsu domin wannan lokacin sunrasa
kKomai akan hanya. Suna tafe Lumaira narike da gimbiya tana taka Kafafunta da Kyar harsuka shiga cikin Kofar birnin. Sai da suka yi
taffyar rabin sa'a amma basu iso cikin gari ba.
lokacin gimbiya ta gaji ainun kuma Kishirwa taishecta gashi babu ruwa tare da su, kawai sai gimbiya
ta.durKushe Kasata dubi Lumaira ta ce, "Ya ke Lumaira. kiyi sani cewa ba zan iya ci
gaba da wannan tafiya ba domin na gaji matuKakuma Kishirwa ta kamani matuKa. Abin da za
yi shi neki barni nan na zauna na huta in yasoke ki Karasa cikin gari ki.samo mana abinci daruwan sha. Idan kika dawo na sami nutsuwa sai mu sake rankayawa tare mu shiga garin". Koda jin haka sai hankalin kuyanga-Lumaira ya dugunzuma, domin bata son abin dazai sa ta rabu da gimbiya dai-dai da dakika dayaamma da ta ga cewa bata da wani zabi wandayafi hakan sai ta miKawa gimbiya wata sanda dake hannunta ta ce, "Ya shugabata wannan sandarki riketa ko zata yyi miki amfani, Allah ya
tsarcktdaga sharrin dukkan abin ki. Gimbiya ay
Ameen' Kuyanga lajuya
don ta tafi, sat gimbiya
ta kira sunanta, tawaigo
ta ce da ita, "Ki nike addu'ar nan da mukeyi da kyau
kada kiy1 wasa da ita."
Lumaira ta cc, "Insha Allahu zan kiyaye". Nan take ta juya
ta nufi hanyar cikin garin. Tun suna ganin juna
Lumaira na waigen gimbiyahar ta Bace mata da gani. Bacewarta ke da wuyasai gimbiya taji
idanunta sun ciko da Kwalla harhawaye ya zubo..Ba komai ne ya haddasa hakanba face tunowa da tayi da mijinta wanda rabontatuno da dukkanin dakanin da suka yo matarakiya cikin wannan tafiya da kuyanginta yaugashian wayi gari duk babu su saura Lumairakadai. Itama Lumaira gashi yanzu sun rabuKuma wata Kila shi ke nan har abada ba za susake haduwa ba. Haka dai gimbiya Raziyatul
hi ta CC,
da shi yau kusan shekara guda ke nan, sannan laHabliya ta ci gaba da tunani har gyan-gyadi yafara daukarta Kwatsam! Sai taji ana Kyalyalatayi arba da dariya akanta
firgice ta bude idonta kawai sai
cikinsu ya dakawa gimbiya tsawa ya ce, "Ya keaman su uku. daya dagawannan mace mal una bi ma'abociar awu58
PE CECMCEN LTE NEETEE
kiyi sani cewa mu 'ya'yan Wazinn Sarkin garin nanne. [lakika bamu taba panin mace mai kyawu kamarki ba don haka dole ne mu more samartakarmu da keyanzu. Muna shawartarki da ki bamu hadin kai cikinruwan sanyi
in ba haka ba kuwa mu biya bukatarmuda Karfin tsiya sannan mu kashcki". Koda jin wannan batu sai hankalin gimbiya yadugunzuma- bata. san sa'adda ta mike tsayc™bazumbur kamar an dagata,.ta riKe sandar hannunta dakyau ta ce, "Kaiconku wadannan. samari kuyi sanicewa da izinin-ubangijin musulunci baku isa kw ketamini haddi:ba muddin na nimfashi sa dai bayan-haka «suka kece dadariya domin suna ganin cewaa galabaice
take kumata kasance macc ba zata iya:kare kanta ba. Lokaciguda su ukun. suka afka mata. Cikin zafin nama tayimusu kwaf dayada sandarta su ukun, kawai sai ta gaduk sun baje Kasa ko shurawa dayansu bai yi ba. Al'aamrin da ya Kara dugunzuma hankalinta ke nan, domin rayuwarta
ko Kuda bata taba kashewa ba, amma yanzu gashi ta kashe rai uku lokaci, guda. Kawai sai ta rude ta fada kan gawarwakin
tana kuka. dai-dai wannan lokacin ne wasu dogarawa
suka ZOwuccwa. Koda suka santa akan gawar ya'yan wazin-