koda ganin haka sai gaba COparansuka zubar da makaman ne mupsusuka durkusa Kasa bisa gwiwoyinsu suna masumika wuya domin su tsira da rayuwarsu. Ya yinda Dakarun sumamen suka ga dogaran sun mikawuya sai suka bubbugesu suka sumar da susannan suka yi musu mugun dauri wanda komotsi ba za su iya ba. Ita kuwa wannan mai laiftana tsaye kawai tana kallon duk abin ca kefaruwa tana dariya sabo da tsammaninta 'yanne. suka zo su ku6utar da ita. Bisa'mamaki sai ta ga itama an ham6arcta ta fadiKasa sumammiya. Nan take dakarun sumamensuka daukcta: suka tafi. da ita izuwa can wanigidan shaKatawa na waziri Karmahan da ke canbayan gari. Bayan shafewar dakika dari datamanin sai wannan babbar Kofa ta kurkuku tasake budewa sai ga wadansu dogarawan dari sunfito riKe da wata mace mai laifi daurc cikin sarkatare da 'yarta wata kyakkyawar yarinya
ta gabankwatance. Su kansu dogaran
ban da kallonuwanta
35
Git BAK babu
abin da suke yi sabo da wannan Yannya
tsananin kyawunta Nan tak da ganin razana Keyar anan mace da 'yarta suka nufj bautar gunki suka
can inda maimakon
su wuc
}Jasaru.
yake da ita fadar Sarki Kailubul
ee
Al'amarin Dakarun sumame kuwa,9 lokacin
da suka isa gidan
shakatawar Waziri Karmahan
tare da wannan mace da ke daure cikin sarKa sai
suka iske Waziri Karmahan cikin babban falo
na gidan. Halkam ne akan gaba yana yiwa Dakarun jagora. Da shigowar su WazinKarmahan ya yi arba da fuskar wannan' mata wadda suka zo da ita sai hankalinsa ya dugunzuma ya dubi Halkam fusace ya Ce,
"Wane ne ya ce ku kamo wannan ai ba ita muke nema ba." Koda jin haka sai idanun Halkum suka
zazzaro, ya dubi Waziri Karmahan cikin mamaki
takobin awar matar sanannya
dub
yi mahgana da shi Sal kawai ya ga Karmahan
ya zare takobinsa ya sare kan wannan mace
(4
fadi Kasa mataccilya Karmahan Ya Boge jinn
MadahinGint kam ya ce, "Gaba daya shirinmu ya wargatsc, ina tabbatar maka da cewa matar da make son ku zo mini da ita ta hannun su Sarki Kaiyubul Hasaru yanzu, kuma lallai ba fada aka tafi da ita ba. Duk yadda aka yi Sarki ya
zargi ccwa zan iya turowa kashc wannan macc
ta kurkuku shi ya sa ya yaudarcku aka fito da wannan wadda na kashe yanzu. Bayan kun taho da ita nc aka fito da waccan wadda nake muradi. Ku sani cewa ita wannan wadda na kashe asalinta baiwatace, kuma an kamata ne
shokarar bara sa'adda ta kaiwa Sarki hari da nufin vata hallakashi."
jin haka sai mamaki ya kama Halkamya co, "Ya shugabana idan bar baiwarka ce me ya sa ka kasheta yanzu'". Waziri Karmahan yai murmushi sannan ya
ce, "Ai yanzu ku kadai ne ku ka san sirrina kuma bana son wani ya sake sani. Ita kanta wannan baiwar tawa da na kashe yanzu ko wancan
karon da aka turata ta kashe Sarki bata san cowa mi no shugaban wanda ya sata aikin ba." Halkam yai ajiyar zuciya ya ce, "Ya
Shugabana
to yanzu mene ne abin yi?"
ve
Koda
37
GAMO
yai Dag cn shiru Daga sai Karmahan
dubi Karmahan ya Ce, halin ya babu inda
'pautar ubangiji Sharkas da ke can bayan gari, maza ku tafi izuwa can, kuna isa ku kawar da duk dakarun da ke wajen. sannan ku karfowannaiimace
da Karfin tsiya ku ZO min da ita nan, domin matata ta cika alKawarinta akanta. Kada ku dawo nan gareni koda kuwa shi kansa
Sharkas zai -fito fili ku fafata da shi,
idan har kun
riski Sarki Kaiyubul Hasaru wajen shima ku
kashe shi, ku saro-mini kansa ku'zo mini da shi nan. Idan har kuka cika mini wannan aiki kowanne dayanku saima azurtashi yadda
jikokinsa ma har abada baa za su yi talauci ba." Koda jin wannan batu sai murna ta kama su
llalkam. Har sun jiya za su fita sai Halkam ya
Juyo ya dubi Waziri Karmahan ya ce, "Yashugabana ina son nayi maka wata tambaya guda daya wcce ta daure min kai?".
lambay. domin bamu da isasshen lokact". Ulalkam vai fyaran murya ya ce, "Wai shin
ake zargin
Za tafi da wannan mace face dak;n
mahan ya ce Yi sauri ka faci
BARINGAMO™ Nadahin Gini
ita waniann mace da kake son lallai sai matarkata kashcta da hannunta wace ce ita kuma dagaina ta fito? Mene ne ya kawota nan Kasar?". Koda jin wannan tambayar sai Waziri Karmahan yai ajiyar numlfashi ya ce, "Da farkodai ita wannan mace sunanta Raziyatul labliya, kuma ta fito ne daga can wani birni na ma'abotaaddinin musulunci da ake kira Nurul Samadan. Ba wani abu banc ya sa Raziyatul Babliya tabaro Kasarsu ba face neman mijinta wani gawurtaccen Sadaukin Jarumi mai suna Darusi
Ibni Ammar wanda ya gagari dukkaninsarakunan da ke nahiyarsu ya yaKesu da Karfintsiya ya maishe da. biranensu na ma'abotaaddinin Musulunci, ya rushe gumakansu ababandogaronsu na. tsafi. Sat da ta kai cewa sauraSarki daya nahiyar wanda yaKin bai kai kansaba wanda ake kira Sarki Shamuzul Marbus. Lokacin da Sarki Shamuzul Marbus ya gasaura shi kadai ya rage ba cishi da yaki -ba, kuma ya tabbatar da cewa ko yaushe sadauki Darusi zai iya afka masa sai hankalinsa yadugunzuma ya rasa abin da kc masa dadi dunaiya don haka sai yai shiri ya bazama 39
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Najibullah Ahmad
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Ismail Abdullahi
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Mansur Usman Sufi
by NimcyLuv Sarauta
by Sadiya Abdul
by Fatima Alaramma F.M.Y
by Fareeda Abdullahi
by NoorEman
by Asma Baffa
by Abdulaziz Sani Madakin Gini
by Yusrah Musa Abubakar
by Ummu Ja'afar
by Oum Aphnan