Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 2
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels BAKIN GAMG-2 koda ganin haka sai gaba COparansuka zubar da makaman ne mupsusuka durkusa Kasa bisa gwiwoyinsu suna masumika wuya domin su tsira da rayuwarsu. Ya yinda Dakarun sumamen suka ga dogaran sun mikawuya sai suka bubbugesu suka sumar da susannan suka yi musu mugun dauri wanda komotsi ba za su iya ba. Ita kuwa wannan mai laiftana tsaye kawai tana kallon duk abin ca kefaruwa tana dariya sabo da tsammaninta 'yanne. suka zo su ku6utar da ita. Bisa'mamaki sai ta ga itama an ham6arcta ta fadiKasa sumammiya. Nan take dakarun sumamensuka daukcta: suka tafi. da ita izuwa can wanigidan shaKatawa na waziri Karmahan da ke canbayan gari. Bayan shafewar dakika dari datamanin sai wannan babbar Kofa ta kurkuku tasake budewa sai ga wadansu dogarawan dari sunfito riKe da wata mace mai laifi daurc cikin sarkatare da 'yarta wata kyakkyawar yarinya ta gabankwatance. Su kansu dogaran ban da kallonuwanta 35 Git BAK babu abin da suke yi sabo da wannan Yannya tsananin kyawunta Nan tak da ganin razana Keyar anan mace da 'yarta suka nufj bautar gunki suka can inda maimakon su wuc }Jasaru. yake da ita fadar Sarki Kailubul ee Al'amarin Dakarun sumame kuwa,9 lokacin da suka isa gidan shakatawar Waziri Karmahan tare da wannan mace da ke daure cikin sarKa sai suka iske Waziri Karmahan cikin babban falo na gidan. Halkam ne akan gaba yana yiwa Dakarun jagora. Da shigowar su WazinKarmahan ya yi arba da fuskar wannan' mata wadda suka zo da ita sai hankalinsa ya dugunzuma ya dubi Halkam fusace ya Ce, "Wane ne ya ce ku kamo wannan ai ba ita muke nema ba." Koda jin haka sai idanun Halkum suka zazzaro, ya dubi Waziri Karmahan cikin mamaki takobin awar matar sanannya dub yi mahgana da shi Sal kawai ya ga Karmahan ya zare takobinsa ya sare kan wannan mace (4 fadi Kasa mataccilya Karmahan Ya Boge jinn MadahinGint kam ya ce, "Gaba daya shirinmu ya wargatsc, ina tabbatar maka da cewa matar da make son ku zo mini da ita ta hannun su Sarki Kaiyubul Hasaru yanzu, kuma lallai ba fada aka tafi da ita ba. Duk yadda aka yi Sarki ya zargi ccwa zan iya turowa kashc wannan macc ta kurkuku shi ya sa ya yaudarcku aka fito da wannan wadda na kashe yanzu. Bayan kun taho da ita nc aka fito da waccan wadda nake muradi. Ku sani cewa ita wannan wadda na kashe asalinta baiwatace, kuma an kamata ne shokarar bara sa'adda ta kaiwa Sarki hari da nufin vata hallakashi." jin haka sai mamaki ya kama Halkamya co, "Ya shugabana idan bar baiwarka ce me ya sa ka kasheta yanzu'". Waziri Karmahan yai murmushi sannan ya ce, "Ai yanzu ku kadai ne ku ka san sirrina kuma bana son wani ya sake sani. Ita kanta wannan baiwar tawa da na kashe yanzu ko wancan karon da aka turata ta kashe Sarki bata san cowa mi no shugaban wanda ya sata aikin ba." Halkam yai ajiyar zuciya ya ce, "Ya Shugabana to yanzu mene ne abin yi?" ve Koda 37 GAMO yai Dag cn shiru Daga sai Karmahan dubi Karmahan ya Ce, halin ya babu inda 'pautar ubangiji Sharkas da ke can bayan gari, maza ku tafi izuwa can, kuna isa ku kawar da duk dakarun da ke wajen. sannan ku karfowannaiimace da Karfin tsiya ku ZO min da ita nan, domin matata ta cika alKawarinta akanta. Kada ku dawo nan gareni koda kuwa shi kansa Sharkas zai -fito fili ku fafata da shi, idan har kun riski Sarki Kaiyubul Hasaru wajen shima ku kashe shi, ku saro-mini kansa ku'zo mini da shi nan. Idan har kuka cika mini wannan aiki kowanne dayanku saima azurtashi yadda jikokinsa ma har abada baa za su yi talauci ba." Koda jin wannan batu sai murna ta kama su llalkam. Har sun jiya za su fita sai Halkam ya Juyo ya dubi Waziri Karmahan ya ce, "Yashugabana ina son nayi maka wata tambaya guda daya wcce ta daure min kai?". lambay. domin bamu da isasshen lokact". Ulalkam vai fyaran murya ya ce, "Wai shin ake zargin Za tafi da wannan mace face dak;n mahan ya ce Yi sauri ka faci BARINGAMO™ Nadahin Gini ita waniann mace da kake son lallai sai matarkata kashcta da hannunta wace ce ita kuma dagaina ta fito? Mene ne ya kawota nan Kasar?". Koda jin wannan tambayar sai Waziri Karmahan yai ajiyar numlfashi ya ce, "Da farkodai ita wannan mace sunanta Raziyatul labliya, kuma ta fito ne daga can wani birni na ma'abotaaddinin musulunci da ake kira Nurul Samadan. Ba wani abu banc ya sa Raziyatul Babliya tabaro Kasarsu ba face neman mijinta wani gawurtaccen Sadaukin Jarumi mai suna Darusi Ibni Ammar wanda ya gagari dukkaninsarakunan da ke nahiyarsu ya yaKesu da Karfintsiya ya maishe da. biranensu na ma'abotaaddinin Musulunci, ya rushe gumakansu ababandogaronsu na. tsafi. Sat da ta kai cewa sauraSarki daya nahiyar wanda yaKin bai kai kansaba wanda ake kira Sarki Shamuzul Marbus. Lokacin da Sarki Shamuzul Marbus ya gasaura shi kadai ya rage ba cishi da yaki -ba, kuma ya tabbatar da cewa ko yaushe sadauki Darusi zai iya afka masa sai hankalinsa yadugunzuma ya rasa abin da kc masa dadi dunaiya don haka sai yai shiri ya bazama 39 @7. wee duniya wajen bokay¢ domin ya samo sihirin da vai kubuta daga sharrain sadauki Darusi. Sai da Sarki Shamzuru Marbus ya shekara hudu yanayiyartar bokaye Kasa-Kasa, duk bokan da yajewajensa sai ya sanar da shi ccwa wannan aiki yafi Karfinsa ba zai iya ba. shckara ta hudu ne ya sadu da wani hatsabibin boka mai suna Kuraitu. Sa'adaKuraitu yaji bukatar Sarki Shamuzul Marbus sai.ya bushe da dariya ya ce, "Matsalarka mai sauki ce tamkar cire silin gashi cikin tandun mai. Zaniya raba sadauki Darusi da nahiyarku gaba dayana 6atar da shi cikin duniya yadda har abada bava iya gano inda yake ba bare ma ya dawo yakawar da kai. Amma bisaa sharadi guda". Koda jin wannan batu sai farin ciki yalullube Sarki Shamzubul Marbus ya cc, "Zanyarda da kowanne irin sharadi muddin buKata zata biya na tsira da raina da-kuma mutkina daaddinina." Beka Kuraitu ya sake bushewa da danyasannan ya ce, "Sharadina shi ne idan buKata tabiya za ka raba mulkin ka, matan ka dadukiyark sida biyu na dauko kaso daya. Idan. are' PO RANE Maduhin thi kuwa ka saba alKawarin Zan dawo de sadauki PURINE -Darust ya hallaka ka". Ya yin da Sarki Shamzuts! Warbus yaywannan batu sai yai shriy yahna wayarinal'amarin harizuwa wani lokact, dare can sai yadago Kal ya dubi boka Kuraitu: ya ce. "Waamince". Boka Kuraitu yai All yar numfashi yace, "Ka tafi abin ka daga yau din nan xan farawannan aiki, don haka zama bai samc ni ba. yau din nan zan sauka bayan birnin Nurul Sanadan",. Koda jin haka sai Sarki Shamuzul Marbusya cika da mamaki ya ce, "Yanzu ta ya ya zakazuwa bimin Nurul Samadan yau alhali daganan zuwa can tafiya ce ta Kalla shckera biyu da'yan watanni akan rakumi ko doki ba tare dayada zango ba?" Boka Kuruitu ya bushe da deaniya ya cc, "Ashe har ka manta ke nan da 'ameri na aljanvko?'Yanzun nan za-ka ga aiki da cikawa". Nan- take 'sai Kuraitu ya yi girgiza sai kamanninsa suka juya izuwa tsohowa tukul "yar kimanin shckaru dari da 'ya'ya sanye cikinfararen tufafi kuma rike da sanda. Daga nan sai 41 (ALN Gal rza biyu ya rule idanunsa Yana ya mu wani ljani wai shi JalPara," kiran sunan Kawai sal vai nutsc cikin Rasa, ashe igka, girgiza Saar ani Balgarazu cc ta haifar qy fuskanci cowa gangar jikinsa lay girma da yawaba zai iya shiga cikin gidan ba, Sai ya sa 'yanyatsansa biyu ya datike rufin gidan gaba dayatamkar mutum ya-dauki faifan aka rufeAkush sannan ya IcKo da kansa. Nan yai-arba dasu Kuraitu ya risina-ya kai gaisuwa sannan ya cc, "Ya shugabana gani na amsa kirfa wacce buKatake garcka garcni?" Kuraitu ya ce, "Ina son kadaukenmi ka kaini daf da birnin Nurul Samadaninda Sarki Darusi ke mulki ka ajiye cikin abinKoda jin wannan batu sai aljani Balgaraz yabushe da dariya ya cc, "Shan ruwa ya fi wannanKafin Boka Kuraitu ya Kara cowa wani abualjani Balgaraz, ya ZUrO hannunsa ta samanka ji gidan geha daya ya kamafukan Ijant hakan Balgaraz ya baiyana akan saman rufipfakin da su boka Kuraitu suke cikt Koda yada bai wucc sa'a bj yu da rabi ba" aiki ahala wajena" luni dakin davaa adon ba ansa skin Madakin Gin BAAIN GINO abin da bai wuce Kiftawar ido ba, duk da cowa nisan saman dakin zuwa Kasa ya kai kamu dar. Koda ganin haka sai Sarki Shamuvul Marbus yai sauri ya daga kansa sama don yahangesu amma kafin dakiKa daya sun Kule cikin gajimare sun 6ace bat, ko alamunsu ba hangowa. Al'amarin da ya matuar baiwa Sarki Shamuzul 'Marbus mamaki ke nan ya dadasallamawa aljanu. cikin sa'a biyu da 'rabi cif, aljani Bargarazya shafe tafiyar shekara biyu dayan watanni. Aljani Bargaraz. ya sauke boka Kuraitu bayanbirnin Nuru Samadan, kusa da wata kyakkyawarKorama wadda ruwanta ke gudana garai-garai gwanin ban sha'awa. Nan take aljani Balgaraz yayiwa boka Kuraitu sallama ya tafi. Wannan lokaci da Kuraitu ya sauka birninNurul Samadan duku-dukun safiya ce, kawai sai Kuraitu ya kwanta gefen Koramar 'a cikinsiffarsa ta tsohuwar mace ya kama haki tamkar-ransa zai fita. Ana cikin haka ne wadansukuyangin Sarki Darusi su goma sha daya sukanufo Koramar dauke da tulunansu za su dcbi ruwa. Koda isowarsu suka ga tsohuwa kwance43 rai hannun Allah sai suky cunst ma suka juya razane za gy "Kada ku gujent ya ku wadannan 'yansani cewa ni mutum ce kamarku\,fatake. Akan hanya 'yan fashi suka tarcmu, sukatarwatsamu, da Kyar da rokon Allah na isira dagasharrinsu bayan na.shafe sa'o'l masu yawa Ina tagudu daji ba tare da sanin inda na dosa ba. DonAllah don darajar musuluntt ku taimakeni kuceci rayuwata domin nima 'yar .uwarku ccmusulma". Koda jin haka sai mamaki ya kamawadannan kuyangi gaba dayansu. 'Babbarcikinsu wacce ake kira Lumaira ta matsa kusa datsohuwar ta tashcta zaune sannan ta dubeta ta ce, "Ya ya aka yi kika san cowa mu musulmai nealhalin kin kasance baKuwa wannan bimi namu?". biyo ayarin fatake ne. bakinsu naji cewa biminda ke gabanmu na ma'abota addinin musulunc! ne ana kiransa da suna Nurul Samadan, koba8abar firgice har Wa reghuwar ta tsaida su tana maj fila da gudu. Koramar cewa, mata, kuy! kuma na kasance matafiya tare da 'yan uwanaSQhuwar ta cc Ai na gaya muku ccwa na haka banc?" SS Lumaira ta ce, "Zanccenki dutse ne. To kekuma meye sunanki, kuma daga ina kika fito?". Tsohuwar ta ce, "Sunana Umaisha, kuma nafito ne daga can Kasar Misra". Koda jin haka sai Lumaira taji ta aminta daUmaisha, sabo da ta san ccwa wannan lokaci birnin Misra na KarKashin jagorancin ma''abotaaddinin musulunci nc. Lumaira ta cc, "Shi ke nan, yanzu sai ki tashi mu tafi tare da ke izuwa gidan sarauta mukaiki wajen matar Sarki mu gabatar da ke domintaimaka miki". Koda jin haka sai farin ciki ya lullubcUmaisha, tayi godiya. Nan take ta mike tsaye sukuwa kuyangin sai kowaccc ta sanya tulunta cikin Koramar ta cikashi da ruwa sannan sukawuce gaba Umaisha na biyc da su har cikin gari. Kai tsaye suka wuce da ita izuwa cikin gidansarauta 6angaren matar Sarki gimbiya Raviyatul Habliya. Falo ne mai tsawo da fadi, kuma shimfideyake da kyawawan fatun dabbobin daji. Zaunc laskiya gimbiya Raziyatul Habliya cc, sanye da45 13 Vv OAVO, Vadahin Goi Pst NE Cr Ae Ll mayafi. kanta fuskarta kawai ake gan. Gaba0aya matan gidan sun zagaycta tana basu darasi na littafi mai tsarki, wato Al-Kurant lana karantoayoyin Allah tana fassarawa. Wato dai takaicetana yi musu wa'azi ne gami da tunatarwa bisaabubuwan da suka sani da wadanda basu sani ba. Lokacin da kuyangin suka shigo da tsohuwaUmaisha cikin wannan falo taji ayoyin Allah aafita bakin gimbiya Raziyatul Habliya sai jikintaya kama karkarwa taji kamar ana gasata kanwuta. Nan take ta sulale Kasa sumammiya. Al'amarin da ya dugunzuma hankalin kowa dake wajen ke nan. Gimbiya ta ajiye Al-Kur'anin tataso da kanta ta taho inda tsohuwa Umaisha kekwance cikin dimauta ta.cc, "Wannan kumawace Cc, mene nc ya sameta ta suma haka?". Nan take kuyanga Lumaira ta kwashelabarin duk abin da ya faru bayan gari tsakaninsu da tsohuwa Umaisha ta sanar da ita. wannan lokaci tuni an fara yiwa Umaishafifita ana dan. watsa ma ta ruwa. Ya yin da gimbiya Raviyatul Habliya layi arba da fuskar isohuwa Umaisa sai laji ta kamu da tsananinshudin tufaf ta rule duk jikinta ruf kuma ta yafawee 46 PNG Se UNE? Vadahin Gin tausayinta don haka sai ta bada umarnin ayi sauri ccto rayuwarta, kuma idan ta farfado bataabinci mai kyau ta ci sannan aje kwantar da itadomin ta sami barci isasshe. Nan take aka cikawannan umarmi sannan gimbiya Razitatul Habliya ta ci gaba da bada karatu. Tsohuwa Umaisa bata dawo cikinhayyacinta ba sai da yammaci tayi, sannan neaka kawo mata abinci da abin sha na alfarma takimtsa cikinta. Bayan nan sai gimbiya Raziyatul -Habliya tazo garcta suka gaisa sannan ta sake yi mata bayanin duk abin da ya faru garcta tun dayalokacin da ta, baro birninsu don gabatar dasana'arta ta, fatauci kawo 1zuwa lokacin da 'yanfashi suka tarcsu suka kar6c dukiyoyinsu ta tsirada rayuwarta da Kyar. Sa'adda Raziyatul Hlabliya taji wannanlabari sai ta Kara kamuwa da tsananin tausayinta. Nan take tayi mata alKawarin cewa za ta kai kukanta ga mijinta sarki Darusi domin taimakaKashe gar kuwa gimbiya Raziyatul Habliyata kai tsohuwa Umaisha wajen Sarki Iarusi lagabatar da ita. Koda Sarki Darusi ya yi arba damata. a7 adAin Crint tsohuwa (jmaisha sai yaji tsigar Jikinsa la tashi nan take yaji baya Kaunar ya sake kallon fuskarta. Nan take ya bade umarni aje bude baitul Mali bata dinare dubu gami da kyautar doki sannan kaita masaukin fatake wadanda za su tashi gobe ta bisu domin la koma Kasarta". Koda jin wannan umarmi na gaggawa Sal mamaki ya kama gimbtya Raziyatul Hambtya ta dubi Sarki Darusi cikin mamaki ta ce, "Haba ya kai mijina shin ka manta ne ccwa bakonka annabinka? Mene ne na gaggawar sallamar wannan bakuwa haka alhalin ta kasance musulma 'yar uwarmu?". Dama wannan lokaci an tafi da tsohuwa Umaisha izuwa baitul Mali, don haka Sarki Darusi shi da gimbiya ne kadai cikin turakarsa. Cikin matukar damuwa Sarki Darusi ya dubi Raziyatul Habliya ya ce, "Ya ke matata kinsani ccwa yau shckara ashirin da biyar ke nan da yin aurenmu ni da ke, tsawon wadannanshekaru sau uku kina samun ciki kina haihuwaf lagwaye amma duk sai su mutu, Allah bai raya mana su ba. wannan sheckarar da muke ciki yanzu kin sam? sabon juna biyu wanda bai wucc, 4g OPE INES Madakin Gint r~ wata biyu ba, ni da ke mun zage dantse wajcnaddu'ar Allah ya raya wannan cikin da kamaabin da za ki haifa, haka ne ko?". Raviyatul Hambliya ta ce, "Haka yake". Parusi ya ce, "To ki sani jiya da daddare nayi mafarki Allah ya amsa addu'armu har kin haihulafiya, kuma abin da kika haifa mace ce, ammakuma sai wata Kaddara ta rabamu alhalin munafayc, ya Zamana ccwa mun nisanta da juna nisanda babu alamar zamu sake saduwa, kumamutumin da yarabamu fuskarsa na diban.kamanni sak da na waccan tsohuwa da kika zomini da ita yanzu. Wannan shi ne dalilin da ya saian ganinta naji bana'son an Cl gaba da ganinta, shi ya sa nayi sauri nasallameta." Lokacin da Sarki Darust ya zo- nan zancensa sai idanun gimbiya Raziyatul Habliyaya ciko da Kwalla ta kama zubar da hawaycsannan ta rungumeshi tana mai ccwa,. "Ya katmijina abin Kaunata babu abin da zai rabani dakai face mutuwa, don haka ka kwantar daSarki Darusi da matarsa gimbiya Raviyatul aq hankalinka, muna tare da juna har abada. Wannan shi ne abin da ya faru tsakanin Habliya. eK OK Al''amarin tsohuwa Umaisha kuwa, tunsa'adda Sarki Darusi ya sallameta cikin gaggawasai ta sha jinin jikinta ta fahimci ccwa Sarki bai aminta da ita ba, dan haka sai hankalinta yadugunzuma ainun, domin ta tabbatar da ccwaidan bata yi abin da tazo yi ba cikin gaggawaasirinta zai tonu. Nan fata fara sakar zuci.-Dayake ance maso abin ka ya fika dabara, lokacinda tsohuwa Umaisha zata fita daga cikin turakarSarki Darusi sai ta faki 4ido ta huro iskar bakintaizuwa inda KarKashin Kofar kewayensa takc. Take wani abu kamar hayaki ya shiga cikoinKewayen, Bayan Sark Darusi ya sallami gimbiya tafice daga cikin turakar, sai shima ya mike tsayeya yi shirin ya shiga kewaye ya yi wanka, dominya kimtsa ya tafi fada. Ra'ida duk lokacin daSarki Darusi zai shiga kewaye sai ya yi addu'a da#arar ya iso Kofar, amma wannan karon yanaisowa bakin Kofar sai yaji bakinsa yai masa50 BAKINVCGAMO Madakin Gint nauy! ya kasa budeshi bare ya motsa harshensa. jikinsa gaba daya yaji babu kuzari da Kyar ma yake iya daga sawayensa. Al'amarin da ya dugunzuma hankalinsa ke nan. Cikin Karfin hali ya bude Kofar bandakin ya shiga, yana shiga sai yaga rwuan wankansa ya zama ruwan wuta yana ta zabalbala tamkar tukunya. Har hucin zafin ruwan na bugowa'kamar zai Konashi. Ba shiri ya koma da baya ya rufe Kofar. Juyawar da zai yi haka sai ya ga gaba daya falonsa ya cika da wasu irin maKaKen macizai barkata masu ban tsoro. Babu inda mutum zai sa Kafarsa face ya takasu. Sarki Darusi ya sake yunKurawa ya bude baki don ya yi addu'a amma sai ya kasa, don haka bai san lokacin da. ya ruga waje ba. daga cikin turakarsa. Yana fitowa -harabar gidan duk hadimin gidan da ya hadu da shi sai yaga-yana yi masa gizo fuskarsa na komawa irin ta dodanni ko ta aljanu. Haka kuma sai ya dunga jin kamar ana tsikararsa da allura. Nan fa ya ci gaba da gudu cikin.gidan sarautar yana KoKarin cewa. Koda Dogarai suka ga haka sai suka ruga gareshi da nufin su tsaida shi. Abin ka da sadauki sai duk ya tarwatsa su. Anma cikin haka ne labari ya 51 10 riski (Gimbiya Raziyatul Iabliya cewa ga Sarki can ya sami tabin hankali. Cikin rudcwa da dimaucewa ta ruga inda yake har ta isa gareshi. kamar dodanniya ce ke KoKarin hallakashi, donhaka sai ya mangareta ta fadi Kasa sumammiya, sannan ya ruga ya hau kan wani doki yazabureshi da gudu ya fice daga cikin gidansarautar. Daga wannan rana ba'a sake ganin Sarki Darusi ba, kuma ba-a ji duriyarsa ba. Itamatsohuwa Umaisha sai ta 6ace 6at aka nemetasama da Kasa aka rasa cikin bimin NumSamadan. ti--t-"-s-sS Bakin ciki kuwa wajen gimbiya Raziyatul Habliya abin ya wuce ayi bayani domin dare darand cikin kuka tare, koda yatishe cikinziyartar Malamai take ana yi ma ta istaharadomin gano inda za riski Sarki Darusi, ammasai abu ya faskara. Sai da ta shafe wata uku cikin wannan hali sannan ta sadu da wani ShehinMalami mai suna Usman bn Kaddaf wanda yakwana goma sha hudu yana roKon Allah akan«al'amarin sannan ya shaida ma ta cewa aljanu neKoda ta sha gabansa tana kusantarsa sai ya ga Ii CUBAAINGMO Nadakin Suka shiga jikin Sarki Darusi kuma sun daukeshi gun kaishi can cikin wani daji da ke Karshenhangon duntya na bangaren kudu. Idan har ana son rabashi da wadannan aljanu kuma dawoda shi gida sat dai tafi izuwa bimin Kisra cctorayuwar want musulmin aljani mai sunaMahazur ibmi Auzar, wanda aka tsafance shi yadda ko motsa danyatsansa guda baya iyawakuma aka daureshi tamau da sarKoKin tsafi gudadari ba daya, kullum ana gana masa azabaa kaladari ba daya, don kawai ya ambata ya fita dagaaddinin Musulunci amma har kwanan gobe ya Ki yarda ya ambata hakan.Yau shekara arba'un dadaya ke-nan ana yi tnasa wannan azaba kuma bawani banc yake masa wannan azaba ba facemahaifinsa. Sarki Auzar wanda ke mulkinbaRaken aljanu na duniya. Mahazur ne kadai dansa guda daya cal duniya amma ya bijircwaaddininsa.natsafi da shirka ya kar6i.musulunci." Usman bn Kaddaf ya dubi ya dubi gimbiyaRaziyatul Habliya ya ce, "Ya ke wannan matarSarki kiyi sani ccwa aljani Mahazur bn Auzar nckadai zai iya zuwa inda mijinki yake ya kashebaKaKen aljanun da suka shiga jikinsa sannan ya BARINGAMG VMadakin Gini daukeshi ya dawo da shi garcki. Idan kina son ki ceto rayuwar aljani Mahazur daga hannunmahaifinsa sarki Auzar dole ne ki haddacewadansu addu'o'i da zan baki guda dari ba dayawadanda za ki karantasu ya yin da kika shigafadar Sarki Auzar dake birnin Kisra. In dai kikabiya addu'o'in dai-dai to za ki tya kubutar da shi ya zamana cewa kin hallaka duk dakarun aljanunda ke gadinsa. Idan har kin sami wannan nasarasai ki gayawa Mahazur buKatarki tabbas zai biyamiki ita. Koda jin wannan batu sai gimbiyaRaziyatul Habliya ta ce ta aminta da koya matawadannan addi'o'i. Daga wannan rana ta zaunatare da Malam Usman bn Kaddaf ya koyar da itaaddu'o'in. Sai da ta shafe wata biyu tana koyasannan ta haddace su. Sannan tayi sallama daMalam Usman ta koma birnin Nurul Samadan. Kwana daya da zuwanta tayi sabon shiri takwashi Dakaru dubu goma suka yi mata rakiyaizuwa birnin Kisra. Daga birnin Nurul Samadanzuwa birnin Kisra tafiya ce ta shekara biyu cif sannan akwai mugayen dazuzzuka da mugganabubuwan hadari akan hanya. Lokacinda aka fara wannan tafiya juna54 BAAIN GAMO -Madakin Gint biyun gimbiya Raviyatul Ilabliya ya sami watashida don haka jikinta ya fara nauy: kuma galaulayi na damunta amma kullum bata da aiki gai yawan addu'a tana roKon Allah akan ya batasa'a ta sami nasarar zuwa birnin Kisra ta cetorayuwar. aljani Mahazur domin yaje ya cctorayuwar mijinta Sarki Darusi. duk sa'addagimbiya Raziyatul Habliya ta tuno da innkaramci da ta yiwa tsohuwa Umaisa amma kumaita ta saka ma ta da sharm, sai tayi kuka tana mai cewa, "HakikKa nan gaba idan taga mutum ranaha zata kaishi inuwa ba domin halin dan adamkenan kayi masa rana ya yi maka darc. kwana tashi, darare na shudewa kwanaki na ta wuccwa sai aka wayi gari gabadaya Dakarun da ke yiwa gimbiya Raziyatul Habliya rakiya sun rasa rayuwarsu sakamakonmuggan 'yan fashi da suke haduwa da su dayuzzuka. Hatta kuyangin da ta taho da su anrabata da su ya zamana cewa su biyu ne rak sukaisira da rayuwarsu wato daga ita sai kuyangaLumaira suma sun ku6utane albarkacin wannanaddu'ar da Malam Usman bn Kaddaf ya koyar daila. duk sa'adda kuyanga Lumaira taji gimbiya55 na karanta wannan addu'a sai ilama ta rinkabiyata har ya zamana ccwa stama ta haddaccta, Duk bala'in da suka shiga in dat suna karantaaddu'o'in sai su ga sun fita lafiya ba tare da wani abu ya same su ba. Lokacin da cikin gimbiya ya cika wata taracif suka iso bayan birnin Daluza. Koda sukahango bimin daga nesa sai suka tsaya sunashawara su shiga ko su sauya hanya. KuyangaLumaira ta dubi gim:iya Raziyatul Hamliya tace, "Ya shugahata zai fi kyau mu ya

Chapter 1 of 2