hudo sai aka je aka fara kofarin bude katuwar kofar kurkuku. Koda jin haka sai dakarun sumame suka kara nutsuwa kuma suka gyara zaman makaman jikinsu. Dama yadda suka ga rana haka suka ga dare, kuma ko alamar barci babu a idanunsu, domin sun sha wani magani wanda ke hana barci. Su dai wadannan dakaru sun kasance karfafa kuma masu karfin sihi. Shi kansa Sarki Barzufa yana alfahari da su domin bai tafa turasu yin wani aiki ba wanda ya
---
**Page 22**
igaqresu.
Ita dai kofar kurkukun birnin Daluza ta kasance gabjejiya mai tsaw o da fadi, kuma an yi ta ne da wani murtukeken lailayayyen kafre wanda koda mutum zai kwana yana saransa da gatai ba zai iya huda shi ba. Shi kuwa ginin kurkukun gaba dayansa an yi shi ne da dutsen wuta. A tarihin wannan kurkuku tun da aka gina shi sama da shekaru dari da ashriin baya ba a tafa kaw o fursuna ya sami damar guduwa daga cikinsa ba. Wannan katuwar kofa kuwa tana da manyan sakatu guda tara, kowacce sakata daya sai kato ashirin sun taru suke iya zareta.
Tun da aka fara zare sakatar sai Dakarun sumame da suka yi lambo a kan dutse suka nutsu sosai suna kirga iya sakatun da ake zarea domin an sanar da su cewa guda tara ne cif. Koda aka gama zare sakata ta tara sai gaba dayan Dakarun suka fara fitowa daga cikin ramukan da suka bu66uya suka ci gaba da tafiyar jan ciki a kasa suka durfafi inda kurkukun yake. Wata hikima da dakarun suka yi shi ne, hatta tufafin jikinsu ya saje da kalar ciyayin da ke kan hanyar zuwa kurkukun, don haka da zarar sun baje akai sai aga kamar babu komai a wajen sai ciyayi kawai.
Bayan an zare sakata ta tara sai kofar kurkukun
---
**Page 23**
ta budc gaba daya wan-war, sai ga Dakaru guda dari sun sawo wata mace a tsakiyarsu wacce ta sha daurin sarkofi a hannu da kafafunta har da wuyanta. Sabo da kaurin sarkofin da nauyinsu da kyar take iya tafiya. Nan take dogaran Sarki suka tusa keyar matar izuwa hanyar cikin gari, kowannensu na rike da zabgegen kulki da sandar karfe mai kama da mashi.
Kwatsam! Ba zato ba tsammani sai dogaran nan suka ga dakarun sumame kimanin mutum dubu sun yi musu kawanya.
SHIN . ZA SU SAMI NASARAR KWACETA?
WANNE MATAKI SARKI ZAI DAUKA IDAN YAJI LABARIN AN KWACE WACCE ZA TA ZAMO GARKUWA A BIRNINSU?
Mu hadu a littafi Bafin Gamo kashi na biyu.
Daga mai debe muku kewa
ABDUL’AZIZ SANI M/GINI
---
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels