Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 2
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Based on the provided PDF content, here is the extracted text: --- **Page 1** Bakim Gamo! Etfaliy magcey putha mali Sami ABDULLAZIZ SANI M/GINI --- **Page 3** BAKING GAR Kailubul Hasanru da Nuraiha sun sami shekara goma sha biyar da yin aure amma basu sami haihuwa ba, babu irin fokarin da ba su yi ba wajen neman haihuwar amma abu ya faskara, dole suka hakura suka rungumi kaddara. Gaba daya mutanen birnin Daluza suna bautar wani gunki ne mai suna Sharks. Masana tarihi a birnin Daluza sun tabbatar da cewa tun da aka kafa birnin sama da shekaru dari hudu da suka gabata ake bautar gunkin Sharks, kuma an yi imani cewa shi ne yake kare birnin daga dukkan masifu domin ba a tafa yin fari ba, ba a tafa kawo musu farmaki ba ko hari na 'yan sumame. Haka kuma suna da kwanciyar hankali da koshin lafiya, abu ne mawuyacima mutum ya ga nakasasshe a birnin koda zai yini yana yawa. Abinci kuwa ya wadata a ko ina. A takaice dai babu talauci ko fatara ko kadan a birnin. Kai ko bako ne ya shigo cikin birnin sai yaji kamar ba zai iya tafita ba sabo da ni'imar garin gami da hala iyar jama'arsa ta karrama baki. Bugu da kari mazansu ya yi musu kyu na fuska da na surar jiki. Mafi yawan fataken dake zuwa birnin basa yarda su tafi ba tare da sun auri 'yar birnin ba. --- **Page 4** Ana nan a cikin wannan jin dadi da ni'ima sai kuwa aka wayi gari wani azzalumin Sarki da akc kira Barufa wanda ke mulki a wani birnni can yammacin Daluza mai suna Hilusa ya kamu da hassada da kuma kyashin arzikin mutancn Daluza. Sarki Barufa ya kasance gwarzon mayaki kuma gawurtaccen matsafi wanda ya gagari dukkain sarakunan da ke makwabtaka da shi, domin haka kawai sai ya aikawa Sarki ya bashi dukiya mai yawa, idan sarki ya ki ba da dukiyar sai ya kaddamar da yaki a kansa ya kashe shi ya dora wakilinsa akan karagarsa, wato birnin ya zama karkashin daularsa. Lokacin da Sarki Barufa ya sami labarin irin ni'imar dake cikin birnin Daluza da kuma karfin arzikin su sai ya sa aka rubuta wasika aka baiwa Sarki Kailubul Hasaru. Sa'adda wasika ta riskeshi yana zaune ne a fadarsa. Nan take ya umarci maga takardarsa da ya karanta wasika a fili kowa yaji abin da ta kunsa. A wannan lokaci kuwa fadar ta cika makil da jama'a har da fadawansa gaba daya. Maga-takarda ya warware wasika ya --- **Page 6** 9 da wasikar ta kunsa. Da sarki Kailubul Hasaru da dukkanin jama'ar da ke cikin fadar kuwa sai duk suka dimauce hankalinsu ya dugunzuma ainun, suka rasa abin da ke musu dadi a duniya. Nan fa fadar tayi tsit! Kamar mutuwa ta gifta. Sai da dakika kusan dari uku ta shude kowa ya fada tunani mai zurfi. Daga can sai Sarki Kailubul Hasaru ya kawo gauron numfashi ya ajiye, sannan ya dubi wakilin Gunki Sharkas wani boka da ake kira Mauzaru ya ce da shi. "Ya kai Mauzaru yanzu me ne abin yi? Ka sani cewa Sarki Barzufa ya fi karfinmu ta ko ina, domin ya fimu yawan mayaka da sanin yaki tunda mu bamu taba yin yaki ba ma, ya fimu karfin sihiri, tabbas idan ba mu bi umarninsa ba sai ya aikata abin da ya yi alkawari a garemu. Idan muka bi umarninsa kuma tamkar mun talauta kanmu ne, mun lalata arzikin kasarmui, kuma mun zama bayinsa." Sa'adda boka Mauzaru yaji wannan tambaya daga bakin Sarki Kailubul Hasaru sai ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Ya shugabana kayi sani cewa a halin yanzu bani da ikon yin bayanin komai face na tuntu6i Ubangiji Sharkas. Duk abin da ya ce --- **Page 8** 15. Isawon kafan. Ya isar boka Mazuaru cikin dakin bautar sai-ya fadi gaban gumkin Sharkas yana mai sujiada sanman ya dago kansa cikin nutsuwa ya dubi gunkin ya ce, "Ya kai abia dogaron birnin Daluza ka sani cewa mu bayinka ne masu bauta a gareka bisa biyayya. Yau gamu a cikin matsanaicin tashin hankali muna rokonka da ka fitar damu daga barazanar Sarki Barzufa na birnin Hulusa ya zamana cewa bai sami damar cutar damu ba. Ka gaya mana abin da zamu yi mu sami kariya". 16. Koda boka Mazuaru ya zo nan a zancensa sai yaji an bushé da mahaukaciyar dariya cikin kakkausar murya. Sautin dariyar na fitowa ne daga cikin gunkin Sharkas. Daga can kuma sai dariyar ta dauké tamkar daukewar riwan sama. Gunkin Sharkas yai gyaran murya ya ce, "Ya kai amintaccen hadiminmu, kuma wakilinmu ga mutancen birnin Daluza, kayi sani cewa matsalarku mai sauki ce muddin zaku aikata abin da muka umarccku da yi. Ka koma ga Sarki Kailubul Hasaru ka gaya masa cewa a duk fadin duniyar nan babu wanda zai yi muku maganin wannan masifa da ta durfafoku face mace daya. --- **Page 9** 12 --- **Page 10** 11 11 11 11 11 11 11 11 11 11 1 1 1 1 1 1 1 1 1 1 2 2 2 2 2 2 2 2 2 2 3 3 3 3 3 3 3 3 3 3 4 4 4 4 4 4 4 4 4 4 5 5 5 5 5 5 5 5 5 5 6 6 6 6 6 6 6 6 6 6 7 7 7 7 7 7 7 7 7 7 8 8 8 8 8 8 8 8 8 8 9 9 9 9 9 9 9 9 9 9 10 10 10 10 10 10 10 10 10 11 11 11 11 11 11 11 11 11 12 12 12 12 12 12 12 12 12 13 13 13 13 13 13 13 13 13 14 14 14 14 14 14 14 14 14 14 15 15 15 15 15 15 15 15 15 16 16 16 16 16 16 16 16 16 17 17 17 17 17 17 17 17 17 18 18 18 18 18 18 18 18 18 19 19 19 19 19 19 19 19 19 20 20 20 20 20 20 20 20 20 21 21 21 21 21 21 21 21 21 22 22 22 22 22 22 22 22 22 23 23 23 23 23 23 23 23 23 24 24 24 24 24 24 24 24 24 25 25 25 25 25 25 25 25 25 26 26 26 26 26 26 26 26 26 27 27 27 27 27 27 27 27 27 28 28 28 28 28 28 28 28 28 29 29 29 29 29 29 29 29 29 30 30 30 30 30 30 30 30 30 31 31 31 31 31 31 31 31 31 32 32 32 32 32 32 32 32 32 33 33 33 33 33 33 33 33 33 34 34 34 34 34 34 34 34 34 35 35 35 35 35 35 35 35 35 36 36 36 36 36 36 36 36 36 37 37 37 37 37 37 37 37 37 38 38 38 38 38 38 38 38 38 39 39 39 39 39 39 39 39 39 40 40 40 40 40 40 40 40 40 41 41 41 41 41 41 41 41 41 42 42 42 42 42 42 42 42 42 43 43 43 43 43 43 43 43 43 44 44 44 44 44 44 44 44 44 45 45 45 45 45 45 45 45 45 46 46 46 46 46 46 46 46 46 47 47 47 47 47 47 47 47 47 48 48 48 48 48 48 48 48 48 49 49 49 49 49 49 49 49 49 50 50 50 50 50 50 50 50 50 51 51 51 51 51 51 51 51 51 52 52 52 52 52 52 52 52 52 53 53 53 53 53 53 53 53 53 54 54 54 54 54 54 54 54 54 55 55 55 55 55 55 55 55 55 56 56 56 56 56 56 56 56 56 57 57 57 57 57 57 57 57 57 58 58 58 58 58 58 58 58 58 59 59 59 59 59 59 59 59 59 60 60 60 60 60 60 60 60 60 61 61 61 61 61 61 61 61 61 62 62 62 62 62 62 62 62 62 63 63 63 63 63 63 63 63 63 64 64 64 64 64 64 64 64 64 65 65 65 65 65 65 65 65 65 66 66 66 66 66 66 66 66 66 67 67 67 67 67 67 67 67 67 68 68 68 68 68 68 68 68 68 69 69 69 69 69 69 69 69 69 70 70 70 70 70 70 70 70 70 71 71 71 71 71 71 71 71 71 72 72 72 72 72 72 72 72 72 73 73 73 73 73 73 73 73 73 74 74 74 74 74 74 74 74 74 75 75 75 75 75 75 75 75 75 76 76 76 76 76 76 76 76 76 77 77 77 77 77 77 77 77 77 78 78 78 78 78 78 78 78 78 79 79 79 79 79 79 79 79 79 80 80 80 80 80 80 80 80 80 81 81 81 81 81 81 81 81 81 82 82 82 82 82 82 82 82 82 83 83 83 83 83 83 83 83 83 84 84 84 84 84 84 84 84 84 85 85 85 85 85 85 85 85 85 86 86 86 86 86 86 86 86 86 87 87 87 87 87 87 87 87 87 88 88 88 88 88 88 88 88 88 89 89 89 89 89 89 89 89 89 90 90 90 90 90 90 90 90 90 91 91 91 91 91 91 91 91 91 92 92 92 92 92 92 92 92 92 93 93 93 93 93 93 93 93 93 94 94 94 94 94 94 94 94 94 95 95 95 95 95 95 95 95 95 96 96 96 96 96 96 96 96 96 97 97 97 97 97 97 97 97 97 98 98 98 98 98 98 98 98 98 99 99 99 99 99 99 99 99 99 100 100 100 100 100 100 100 100 100 101 101 101 101 101 101 101 101 102 102 102 102 102 102 102 102 103 103 103 103 103 103 103 103 103 104 104 104 104 104 104 104 104 104 105 105 105 105 105 105 105 105 105 106 106 106 106 106 106 106 106 106 107 107 107 107 107 107 107 107 107 108 108 108 108 108 108 108 108 108 109 109 109 109 109 109 109 109 109 110 110 110 110 110 110 110 110 110 111 111 111 111 111 111 111 111 111 112 112 112 112 112 112 112 112 112 113 113 113 113 113 113 113 113 113 114 114 114 114 114 114 114 114 114 115 115 115 115 115 115 115 115 115 116 116 116 116 116 116 116 116 116 117 117 117 117 117 117 117 117 117 118 118 118 118 118 118 118 118 118 119 119 119 119 119 119 119 119 119 120 120 120 120 120 120 120 120 120 121 121 121 121 121 121 121 121 121 122 122 122 122 122 122 122 122 122 123 123 123 123 123 123 123 123 123 124 124 124 124 124 124 124 124 124 125 125 125 125 125 125 125 125 125 126 126 126 126 126 126 126 126 126 127 127 127 127 127 127 127 127 127 128 128 128 128 128 128 128 128 128 129 129 129 129 129 129 129 129 129 130 130 130 130 130 130 130 130 130 131 131 131 131 131 131 131 131 131 132 132 132 132 132 132 132 132 132 133 133 133 133 133 133 133 133 133 134 134 134 134 134 134 134 134 134 135 135 135 135 135 135 135 135 135 136 136 136 136 136 136 136 136 136 137 137 137 137 137 137 137 137 137 138 138 138 138 138 138 138 138 138 139 139 139 139 139 139 139 139 139 140 140 140 140 140 140 140 140 140 141 141 141 141 141 141 141 141 141 142 142 142 142 142 142 142 142 142 143 143 143 143 143 143 143 143 143 144 144 144 144 144 144 144 144 144 145 145 145 145 145 145 145 145 145 146 146 146 146 146 146 146 146 146 147 147 147 147 147 147 147 147 147 148 148 148 148 148 148 148 148 148 149 149 149 149 149 149 149 149 149 150 150 150 150 150 150 150 150 150 151 151 151 151 151 151 151 151 151 152 152 152 152 152 152 152 152 152 153 153 153 153 153 153 153 153 153 154 154 154 154 154 154 154 154 154 155 155 155 155 155 155 155 155 155 156 156 156 156 156 156 156 156 156 157 157 157 157 157 157 157 157 157 158 158 158 158 158 158 158 158 158 159 159 159 159 159 159 159 159 159 160 160 160 160 160 160 160 160 160 161 161 161 161 161 161 161 161 161 162 162 162 162 162 162 162 162 162 163 163 163 163 163 163 163 163 163 164 164 164 164 164 164 164 164 164 165 165 165 165 165 165 165 165 165 166 166 166 166 166 166 166 166 166 166 167 167 167 167 167 167 167 167 167 168 168 168 168 168 168 168 168 168 169 169 169 169 169 --- **Page 11** da wur-wuri ga Sarkinku tun kafin lokaci ya kure domin kwana bakwai ne kacal a gareku, da zarar Sarki da 'yan majalisarsa sun gama yanke hukunci to sai su sa a rubuta takardar raddi a aikawa Sarki Barzufa muddin ba su sabawa umarnina ba. Idan kuwa sun yi fatali da shawarata to ka gaya musu cewa duk abin da ya biyo baya su zargi kansu kuma ba zan sake bayar da kariya ba ga wannan birni da al'ummarsa har abada". Sa'adda gunki Sharkas ya zo nan a jawabinsa sai boka Mauzaru ya mike tsaye ya juya da baya ya fice daga cikin dakin bautar. Boka Mauzaru ya kama hanya yana tafiya cikin sauri, gudu-gudu har ya iso fadar Sarki Kailubuk Hasaru. Da 'zuwa ya iske sarki tare da 'yan majalisarsa a zaune kowa ya yi tagumi ana cikin zullumi da fargaba. Koda shigowar boka Mauzaru sai kowa ya nutsu aka zuba masa ido, fadar tayi tsit kamar babu mai rai a cikinta. Mauzaru ya risina ga Sarki sannanya kwashi gaisuwa. Ba tare da bata lokaci ba ya kwashe labarin duk abin da ya faru tsakaninsa da gunki Sharkas ya sanar da su. Koda ya gama bayani sai --- **Page 12** wayi gari da shi." Sa'adda Himjanatu ta zo nan a zancenta sai Waziri Karmahan yai ajiyar zuciya, daga can kuma sai ya takarkare ya bushe da mahaukaciyar dariya kamar ba zai daina ba. Ita kanta Himjanatu sai da ta tsorata. Daga can kuma sai ya tsuke bakinsa yai shiru tamkar daukewar ruwan sama, ya juyo ya dubi Himjanatu ya ce, "Kwantar da hankalinki ya ke matata, ki tuna cewa ni mutum ne mai magana daya. A iya sanin ki da ni ban taba alkawari na karya ba. Lallai zan cika wadannan alkawarurruka guda biyu a gobe da safe lokacin da aka zo da bakuwar mai laifi fadar Sarki." Cikin kaduwa da mamaki Himjanatu ta dubi waziri Karmahan ta ce, "Ta ya ya za ka iya cika wadannan alkawarurruka masu wuyar gaske duk a gobe kuma a lokaci guda? Ni kam ban ga ta hanyar da alkawarin zai iya kasancewa ba". Koda jin haka sai Waziri Karmahan ya yi murmushi ya ce, "Tabbas na san cewa za ki yi mamaki, to amma kada kiyi mamaki domin duk yadda kike tsammanina na wuce nan. Ina tabbatar miki da cewa a cikin daren yau zan --- **Page 13** 4KIN GAMO gama dukkan shirye-shiryena. Lallai a gobe zan zama Sarkin birnin Daluza". Cikina alamun kaduwa da fargaba Hijanatu ta dubi Karmahan ta ce, "Ya kai mijina ina tsoron kada duk shirin da ka kulla ya warwarc, Karshcnmu ya zo". Karmahan ya sake bushcwa da dariya a karo na biyu ya ce, "Kada ki darnu yake matata, domin ni murucin kan dutse ne ban fito ba sai da na shirya, kuma ni hadari ne malafar duniya, duk inda na so zan sa gabana babu mai iya hanani." Koda gama fadin hakan sai Waziri Karmahan ya fice daga cikin turakar ya bar Himjanatu a tsaye tana tararrabi. Da fitowar Waziri Karmahan izuwa harabar gidansa sai ya kwalawa wani bawansa mai suna Zalim kira ya umarceshi da ya kawo amsa doki. Cikin hanzari Zalim ya zo da shiryayyen doki daukca da siddi da linzami. Cikin hanzari Karmahan ya kama dokin ya hayc ya sukwanc shi da gudu izuwa wajen gidan. Karmahan yai ta tafiya har ya fice daga cikin gari ya tasamma wani Karamin gari da akc kira Furus. Asalin birnin Furus wasu 'yan tawaycn --- **Page 14** 5ark1 Kailubul Hasaru ne suka ginashi, wadanda a shekaru da yawa a baya sukan kawo hari amma duk sa'adda suka kawo harin ba sa samun sa'a sai dai a kashe su ko a kame wasunsu a kaisu kurkuku a rufe bisa hukuncin daurin rai da rai. Da suka ga uwar bari sai suka hakura suka daina kawo hari. Shi kuwa Sarki Kailubul Hasaru da yake ya kasance mutum mai tausayi da adalci sam bai sa anzo an murfushe su ba, sai ya kyalesu suka ci gaba da rayuwarsu a wannan gari. Sai dai ba a huldar komai da su koda kuwa ta kasuwanci ne. A takaice dai garin Furus baya daga cikin kasar Daluza, garine mai zaman kansa. Sarkin da ke mulkin birnin Furus wani gwarzon jarumi ne mai suna Halkum. Asalin Hulkum babban bafaden Waziri Karmahan ne kuma tun yana suarayi yake hidima a gidan Waziri har ya girma ya yi iyali na kansa. Akwai aminci da yarda mai yawa a tsakanin Halkum da Waziri Karmahan. Lokacin da Waziri Karmahan ya 'yanta Halkum sai ya kawo dukiya mai yawa gami da bayi ya bashi, daga sannan ne ya kama fatauci ya --- **Page 19** 4 fargabar ba?" Koda jin wannan batu sai Sarki Kailubul Hasaru ya yi ajiyar zuciya sannan ya ce, "Ya ke matata kiyi sani cewa ban taba yin kokwanto ba bisa al'amarin mai girma Sharkas, amma ki sani cwa ina shakkar waziri Karmahan. Ni na san cewa abu ne mawuyaci ya zuba ido kawai ya ga an fito da wannan mace da ta kashe 'ya'yansa an 'yafe mata. Ina kyautata zaton cewa ba zai kasa yin wani yunkuri ba na tabbatar da yanke rayuwarta. Waziri Karmahan ya cika fitinanne kuma hatsabibi zai iya shammatar kowa ya yi abin da ba a taba zato ba, domin yana da karfin sihiri, sannan ina zargin yana da boyayyen shiri a kaina domin zuciyata ta dade tana rawa akansa." Sa'adda Sarki Kailubul Hasaru ya zo nan a zancensa sai Nuraiha tayi shiru tana tunani da nazarin al'amarin har izuwa wani dan lokaci. Daga can sai ta dago kanta ta dubeshi ta ce, "Ya kai mijina kayi sani cewa duk cutar da ta fito fili aka santa tana da magani, don haka yana da kyau mutum ya yi riga-kafi kafin cuta ta same shi. Ni ina da shawara ko in ce tunani akan wannan --- **Page 20** matsala, kuma ina tabbatar maka da cewa idan har kayi amfani da wannan shawara tawa za ka sami waraka". Cikin mamaki Sarki Kailubul Hasaru ya dubeta ya ce, "Mece ce shawarar taki?". Koda jin wannan tambaya sai Nuraiha ta yi masa rada a kunne. Koda yaji zancenta sai ya kara cika da mamaki, ya dubeta yana murmushi da kada kai yana mai cewa, "Hakika na gamsu da wannan shawara taki, kuma lallai zan yi amfani da ita". *** Tun a wannan dare Halkum da sojojin hayar Dakaru guda dubu suka shigo cikin birnin Daluza a sirrance ba tare da kowa ya gansu ba. Kai tsaye suka wuce can bayan gari inda babban kurkukun kasar yake suka 6uya akan wani dogon dutse mai yawan ramuka da ke nesa kadan da kurkukun suka kwanta a cikin ramukan dutse suka yi lam6o, kai kace babu wani abu mai rai a kai. Masu iya magana sun ce da dan gari akan ci gari. Hakika wannan magana gaskiya ce, domin babu abin da zai bawa mutum mamaki face yadda wadannan dakarun sumame suka sami damar --- **Page 21** shigowa cikin birnin Daluza ba tare da asirinsu ya tonu ba. Yadda abin ya faru shi ne, a daren aka yi wasa da hankalin masu tsaron kofar birnin aka shagaltar da su ta hanyar kawo musu kyawawan 'yan mata daga cikin gari gami da lafiyayyen abinci da abin sha suka yi ta budurinsu har dakarun suka wuce ta gabansu cikin tafiyar ruf da ciki da sanda ba tare da sun sani ba. Kuma daya daga cikin 'yan matan da aka kawo ne ta bude musu kofar birnin bayan an shayar da masu tsaron giya sun bugu sun fara fita daga haiyacinsu. Tabbas an dafe ana shirya kaidi da makirci ta hanyar amfani da giya da mata a duniya, don haka wadannan abubuwa biyu suka zama abin tsoro, ya zama wajibi mutum ya nisancensu ko dan ya baiwa kansa kariya daga sharrin makiya, Ya yin da gari ya waye sarai har rana ta

Chapter 1 of 2