Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 5
tace “Ranka ya daɗe zuwa dare Zaifi dacewa da lokacin bincike" zuba mata sihirtattun idanunsa yayi wannan ta sanyata yin ƙasa da nata cikin izza ya tako gabanta yace “Tun yanzu kince zakiyi iyakar ƙoƙarinki, Iya inda ƙoƙarin naki ya tsaya kenan" sake rusunar da kanta tayi jikinta na kyarma tunda take bata taɓa ganin mutum me kwarjinin wannan mutumi ba, da wannan ya kama hannunta ya ɗora bisa wandonsa ya haɗeshi da dick ɗinsa ta ɗago da mugun sauri cike da razani taga yanda ya kafeta da idanunsa yace “Wannan shekarar ta biyu da watanni shida bata kwanta ba kuma an tabbatar min da ke kaɗai zaki iya kwantar da ita ina so yau ta kwanta" cike da tsoro tace “Meye amfanin sai na taɓa sannan zanyi abinda ya dace" sake matse mata hannu yayi a jiki yace “Ina samun nutsuwa da ɗumin hannunki Likita Samha a matuƙar buƙace nake yanzu haka, kuma inason nayi release ko zan samu ta kwanta kiyi wani abu akai an tabbatarmin da warakata tana hannunki har yanzu ruhin sirri yana bani tabbas akan zan samu waraka ne ta hannunki" Janye hannunta tayi tace “Akwai buƙatar gwaje gwajen jini da ƙwayoyin halitta, aikin yazomin bakatatan ina buƙatar zurfafa bincike Yallaɓai, alamun tsoron da yagani a yanayinta shine ya sashi rabuwa da ita yace “yanzu meye solution?" Zama ta nemi guri tayi ta buɗe system ɗinta ta fara bincikenta ta ɗago tace “Inason wasu magunguna da allurai zasu taimaka maka wajen samun bacci me kyau" Juyawa yayi ba tare da yace mata komai ba ya fice daga parlourn zuwa inda ya tarar da Yadam ya miƙe cikin ladabi suka fice ta bi bayansu da kallo tana jinjina girman wannan mutumi saikace ragowar jinsin samudawa, ita a tarihin rayuwarta bata taɓa ganin mutum mai tsayi da faɗinsa ba, damƙe hannunta tayi har yanzu tanajin ɗumin wannan abu nasa da ya sanya mata a hannunta, Lumshe idanunta tayi tsigar jikinta tana tashi tana tunano matan da suke kwance yanzu haka cikin rashin hayyaci kuma duk ta'annatin wannan abar ne, ji tayi ance mata “Sultan ya bada umarnin a kaiki ɓangarenki" da sauri ta kalli mai maganar tace “Inane ɓangarena?" Sunkuyar dakai tayi tace “Yace a kaiki ɓangaren mai rasuwa Nataj" zubawa hadimar ido tayi daga bisani tace "Muje" fita sukayi suka nufi wani katafaren dake masu gadin sun san da zuwansu suka buɗe musu ƙaramar ƙofa suka shiga, haske fetal kamar rana ko ina sai walwali yakeyi sashin yanada maƙotaka da sashin Sultan ta kusa, ƙofar parlourn suka buɗe suka shiga ta rinƙa kallon gurin da irin ƙawa da alatun dake wannan sashi, ta sauke ajiyar zuciya ta ɗago ta kalli Hadimar tace “Nan ɓangaren baiyi kama da Aikina ba" ƙasa tayi da kanta tace “Nidai haka aka umarceni" nuna mata ko ina tayi ƙarshe ta barta a wani ɗaki da kallon haɗuwarsa ta shagaltar da ita har Hadimar ta fita bata sani ba" Rage kayan jikinta tayi ta shiga inda aka faɗa mata bathroom ne tayi wanka cike da tsoro wannan ƙawa da alatun ya koma firgitata, alwala tayi ta fito tayi sallah tana shirin kwanciya wata Hadima tazo ta ƙwanƙwasa mata ƙofa tace “Ranki ya daɗe me kike da bukatar ci ko sha?" Ɗan jim tayi kafin tace a bata Tea kawai haka wannan Hadima ta fita babu jimawa ta dawo ta haɗa mata tea ɗin ta gama ta tashi tayi mata sallama, zama tayi tana research ɗinta tana save abubuwan da zasuyi mata amfani, har biyun dare bata kwanta ba, ji tayi iskar ɗakin ta sauya mata da ɗumi da wani ƙamshi me ratsa zuciya, tanajin kamar wani idanu yana Kallonta, nan ta fara dube dube tanajin idanun ruhi na yawo a jikinta babu kuma kowa a gurin. Tsoro ne ya shiga Zuciyarta ta maza ta rufe system ɗinta ta ja duvet ta kwanta tanajin wani razani na shigarta, da haka wani bacci me nauyi ya ɗauketa cikin baccin taji wayarta tana ruri ta tashi firgigit ta lalubo wayar tana jin haushin dalilin daya hanata kashe wayar ganin number an rubuta (Sultan Al Zirkan) yasata tashi zaune ta kara a kunnenta, “Kizo" iya abinda aka faɗa kenan aka kashe wayar ta fara rarraba idanun tana maimaita kalmar “Kizo! Kizo!!" Allah ya jarabceta da tsoron dare musamman a wannan gidan data fahimci kamar akwai motsin wasu ruhika saɓanin wanda take gani. Ji tayi wayar ta ƙara ɗaukan ruri ta miƙe da sauri cikin rashin sanin abinyi ya yayumi rigar saman rigar baccin jikinta ta fice domin tasan dole wannan kiran zai zama kiran ujula ne, bata samu matsala da duk masu gadin gidan ba tun daga inda ta fito har inda ta shiga babu wanda yace mata ƙala hasali ma janyewa suke suna bata hanya, shiga tayi har parlourn da suka tsaya ɗazun bata ishe kowa ba ta shiga wanda ya isheshi a ciki ta tarar da Basrah tsaye tana kaiwa da komowa, ta kalleta tace “Likita me kikazo yi da daren nan?" Cikin tsoro tace “Uhm... Dama na samu kira ne ance nazo" kallon ƙofar shiga turakar Sultan tayi tace “Kira daga wannan sashin?" Jinjina kai tayi tana me duba wayarta Basrah ta kalli number tace “Hakane amma yanzu yana kan ganawa da matansa ne saidai ki jira ya gama sai ki shiga...." Sake kiran wayar hannun nata akayi ta kalli Basrah ta kalli wayar tace “Yana kirana kina cewa kuma na jira idan wata ujular ce tasa ya nemeni a wannan lokacin fah?"............... *👑 HARIJIN SARKI 👑* *Oum Hairan* *Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566* *Ga masu son a tallata musu hajojinsu ƙofa a buɗe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuɓi wannan number 09031307566.* https://arewabooks.com/u/oumhairan1 *Page 13-14* Ƙararrawar dake parlourn ce ta buga Basrah ta nufi sashen da take ta duba saƙon daya shigo mata ta dawo da sauri tace mata “ki shiga" buɗe ƙofar tayi ta tura ta shiga wani irin duhun haske ne me matuƙar kyau da sanya nutsuwa a zuciya ya mamaye ɗakin ga wani ƙamshi me matuƙar daɗi dake tashi a kowacce kusurwa ta ɗakin, fara rarraba idanun ta tayi bisa kowanne lungu dake ɗakin har tayi katarin sauke idanunta bisa gadon ta a naɗe yake cikin duvet babu wata alama da take nuna idanunsa biyu. A hankali ta taka zuwa inda gadon na alfarma yake ta rusuna cikin yanayi me sanyi tace “Yallaɓai gani" Wata gwauruwar ajiyar zuciya ya sauke ya buɗe idanunsa da suka ƙanƙance ya sauke su bisanta tayi ƙasa da nata ya ɗan motsa kaɗan ya buɗe bakinsa da wani babban yanayi a cikin muryarsa yace “Ina buƙatar taimakonki likita" yanda yayi magana da sanyin yanayi Saida ya sanya tsigar jikinta tashi cikin ƙoƙarin ɓoye yanayin da takeji tace “Dame zan iya taimakonka?" Shiru ta ratsa kamar ba zai yi magana ba can ya numfasa yace “Ko ki bani magani ko ki bani ɗumi jikinki" da sauri ta miƙe da nufin janyewa ya wani janyota ta faɗo gadon suka fara kokawa, yayi nasarar shigar da ita duvet ɗin ya mannata da ƙirjinsa ya sake wata ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya saboda yanda yaji ɗumin jikin ta yana shiga jikinsa, Zuciyarta tana bugawa da ƙarfin gaske karon farko a rayuwarta da ta riski kanta a irin wannan yanayin ita da namiji kwance gado ɗaya, subhanallah nandanan ta haɗe ƙarfinta da nufin tureshi ya sake matseta yana jan hannunta ya tura shi cikin wandonsa ta kuma rasa nutsuwa da jin yanda Penis ɗinsa take wani harbawa da karfi kamar bugawar zuciya ga wata irin miƙewa da tayi, duk da bata cikin nutsuwa shatin jijiyoyin dake jikin dick ɗin nasa ya bata firgici gata ƙatuwar gaske daƙyar hannunta ya ritsata, ba yau ta saba ji ko ganin Tsaraicin maza ba a hoto ko a video amma bata taɓa sanin akwai me girman halittar Sultan ba...... Bakinsa ya ɗora bisa kunneta ya lasa a hankali sannan yace “Zan ninka Miki albashinki sau biyar Samha zan baki duk abinda kike buƙata a gidannan idan kika bani dama da lokacinki tabbas daga yanayin da na tsinci kaina Jiya dana kalleki cikin madubina nasan cewa akwai wani lulluɓeɓɓen sirrina a tare dake nasan abinda baki sani ba game dake kuma zan baki dama ki san komai game dani, Samha ina buƙatarki a wannan daren, ba suba ke nakeson ci......." Tureshi tayi ta dira a gadon da sauri tana cewa “Wannan babban zunubi ne Sultan meye madubi meye sirrinka? Ni kawai likita ce da aka ɗoramin alhakin kula da ɓangaren lalurarka, Meyesa zaka nemi wulaƙantani, shin nayi maka kama da haka ne, banyi banso kuma bazanso ba Yallaɓai banso nace maka banso......." Batasan ya iso gareta ba Saida taji hucinsa a saitinta ta kuma zabura zata janye ya shigar da ita jikinsa, dukkan gaɓɓansa na ɓari yace “Ni shaida ne akan hakan Shiyasa nace Miki nasan abinda baki sani ba kuma dole zansan abinda kowa bai sani ba game dake, zan jiyar dake daɗin da kika kasa samun wanda zai jiyar dake shi Samha ina so nayi release yau ina so burata ta kwanta kar ta kuma tashi a yau don Allah, naji a jikina zaki iya kwantar min da damuwata ne Shiyasa na tasoki....." Yana maganar yanayin ƙasa da wandon jikinsa ta janye tare da juya baya tana cewa “Innanillahi abu mai muni Sultan ka suturta kanka Ni ba muharramarka bace banason komai, zanbi ƙaddarar data kawoni Masarautar ka zan koma Fes na haƙura da Rabat gabaɗaya bazan rayu a cikinta ba....." Matsawa yayi ya kama hannunta ya ɗora bisa hular dick ɗinsa ya ɗago kanta ya ɗora bakinsa saman nata ya kamo lips ɗinta da nasa ya fara musu wata muguwar tsotsa, gashi ya ƙureta iyakar sonta data ƙwace ta kasa saboda ko a hankali ya riƙeta ita ƙarfi ne a gurinta, bata cikin halittu masu ƙarfin jiki tun farkonta bare yanzu da jikinta yake amsar wani saƙo me kashe zuciya tanajin wasu ɓangarori na jikinta suna amsa da'awar Sultan Zuciyarta Ƙalbunta na son bijire masa Nafsuƙalb nata na turata tare da ce mata "Likita Samha wannan dama ce da zakiyi amfani da ita wajen yin bincikenki cikin sauƙi maimakon ki nemi alfarmar a baki dama yanzu kece da damar a hannunki, kiyi amfani da hikimarki da ƙwarewarki ki samu kiyi abinda ya kawoki" can dannaniyar Zuciyarta ta bijiro tace mata “Akan me zaki saki mutumcinki akan wani binciken da iya duniya zai ƙare, shin in kin binciko da file ɗin binciken da kika rubuta zaki tafi lahira, kina ganin yanda yake farkewa mata tsuliya shine ke kuma saboda bakida hankali kikejin zaki sarayar masa da kanki? Kawai kiyi masa hikima gobe ki gudu ki bar masa Masarautarsa kamar yanda kika furta....." Janyewa tayi daga gareshi daidai yana ƙoƙarin ɗora hannunsa bisa ƙirjinta tace “Na roƙi alfarmar ka barni nayi aikin daya kawoni kar ka shigo min da wanda babushi a tsarin aikina" janyewa yayi daga jikinta ya koma saman gadon ya kwanta ya ɗaga idanunsa a hankali yana kallon sama tare da jan duvet ya rufe tsaraicinsa. Idanunsa suka yi launin toka na ɗan lokaci kafin suka dawo daidai wani irin haske taga ya tashi a ƙirjinsa ta gefen hagu abin da ya sa ta ɗan ja da baya, sannan ta daidaita kanta daidaita kanta, tace “Mai Martaba, ina son fara tambayoyi na farko don in fahimci irin ciwon da kake fama da shi.” Juyo da idanunsa yayi gareta yanajin muguwar sha'awarta na ƙara shiga cikin jininsa yace. “Tambaye ni, Likita Samha. Amma ki sani, babu abin da zaki tambaya da zai fitar da wannan sirrin gaba ɗaya.” bata bashi amsa ba ta buɗe littafinta tace, “An ce kana fama da ƙaruwar zafin jiki, rashin bacci, da yawan tashin zuciya da tsananin feelings me fitar da hayyaci, ko kuwa akwai ƙari da masu faɗar basu faɗa ba?” Ya yi murmushi mai sanyi yace “Ƙari? Eh, akwai.” Ya miƙa hannunsa ɗaya sama, sai fitilar ɗakin ta ɗan yi rauni ma'ana haskenta ya ragu sosai A lokaci guda, Samha ta ji zafi ya ratsata kamar iska mai ɗauke da wuta ta wuce kusa da ita. Ta ɗaga idanunta, Rashid bai motsa ba amma bakinsa ya motsa da cewa.... “Na san me kike tunani Kina ganin ciwona na jiki ne cutar da za’a duba da stethoscope da likita. Amma abin da ke cikin ne yana da ɗanɗanon wuta da duhu kamar yanda kikaji kika gani yanzu" Ta ɗan kama kanta cikin mamaki. “Wuta da duhu?” ta tambayi kanta kafin tace zatayi magana ya shaƙi iska yace. “Akwai aljanun da aka haifa tare da ni. Kamar inuwa da ba ta barin mutum ko da yana cikin rana. A wasu lokuta suna farkawa… kuma suna neman jini, ko jinƙai.” dama tayi wannan hasashen tun ganin farko ta yi shiru na wani lokaci, tana nazari Ta ce da muryar da ba ta nuna tsoro ba “To idan kana da su, me yasa baka barin su su tafi?” Rashid ya lumshe ido, ya buɗe su da ɗan sanyi na haske ya tashi zaune yace “Saboda suna da alaka da ikon da ke gadona. Idan suka tafi, mulkina zai tafi tare da su" Wannan kalma ta daki zuciyarta tamkar karar ƙarfe. Ta lura wannan mutum ba mai lalura bane kawai ke damunsa akwai wani abu wanda yake ɗaure da wani abu mai zurfi,ta matsa kusa da shi a hankali, ta zauna kusa da gadonsa “Mai Martaba” ta ce da taushi. “Wani lokacin warkarwa ba ta zuwa ta hanyar tsafi ko kimiyya, Ta zo ne daga yarda da gaskiya, Kuma dukkan duhu yana jin tsoron haske" Ya kalleta sosai, har ta ji kamar idanunsa suna shiga cikin zuciyarta yace “Kina da ƙarfin magana, Samha… amma ki tuna, duk wanda ya fara neman haske a fadar nan, to duhun nan kan fara neman shi ma.” Tashi yayi ya matsa zuwa window Hasken farin wata ya haska kan fuskarsa, yana haskaka jarumtarsa yana kuma fallasa sirrin da ke cikin idonsa, ya buɗe baki a ɗan kausashe yace “Kin riga kin shiga abin da baki shirya ba Likita” Ta tsaya a nutse, a cikin zuciyarta tana jin wani abu mai kama da ɗaurewar ƙaddara. Ta san wannan aikin da aka kira ta domin shi ba aikin likita bane kawai, sai dai wani abu mafi girma, mafi haɗari shine yanda zata tunkari aikin da tun kafin ta farashi petiant ɗin ya fara kawo wa mutumcinta farmaki a matakin farko, shin shiga zatayi ko fita zatayi? Rungumar ƙaddararta zatayi kokuwa yaƙi zatayi tuƙuru don gujewa wannan cakuɗaɗɗen zane.....? Ji tayi an dafata cikin husky voice yace “In aka shigo cikin sirrina ba'a fita likita Samha saidai mu mutu duka a cikinsa"........ *_Daga wannan paging sai na ƙarshen Free page, bazanyi da yawa ba saboda yanayin labarin, akwai gwagwatsula a pagis na gaba🙈 duk wanda ya karanta KING ROMANCE ya karanta HIDDEN CROWN, tabbas zaiji daɗin wannan zai bashi nishaɗi fiye da waɗancan👌🏽_* *Oum Hairan* *👑 HARIJIN SARKI 👑* *Oum Hairan* *Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566* *Ga masu son a tallata musu hajojinsu ƙofa a buɗe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuɓi wannan number 09031307566.* https://arewabooks.com/u/oumhairan1 *Last free page 15-16* Cike da mamaki take Kallonsa cikin ido tace “Ya akayi na shiga cikin sirrinka nidai nasan nazo ne akan aikina kuma zanyi abinda zan iya?" Kamo haɓarta yayi yace “babu abinda zaki iya daya wucce wanda nake faɗa Miki" daga haka ya kama hannunta ya kaita bakin gadon ya zaunar da ita yana yawo da hannunsa a cinyarta yana kallon saman fuskarta tare da turawa Zuciyarta saƙon gasƙatashi ta cikin sirrinsa inda ita kuma take son zamewa daga gareshi saidai ta rasa kuzarin ƙwacewa wata irin kasala takeji a dukkan gaɓɓanta a hankali tace “Sultan!" Kallonta yayi cikin ido ta sunkuyar da nata tare da jin wani irin yanayi me kama da suma yana neman kaita ƙasa, kafin ta kuma fahimtar komai ta baje bisa gadon nasa yayi wani yalwataccen murmushi ya kira sunanta a hankali ta amsa masa tare da buɗe idanunta ta saukeshi saman fuskarsa da batada wata alama ta tausayi ko rahma daidai lokacin da yake haurowa samanta ya rumfaceta tare da ɗora bakinsa saman hancinta ya tsotsa sosai har Saida Samha taji kamar zata iya magana saidai ina gabaɗaya ya kwace mata sarrafar jikinta da ƙarfin sihirinsa ya hanata wani tunani na ƙashin kanta tanaji tana gani kamar a wata duniya ba wadda take rayuwa a cikinta ba Sultan Rashid ya ɗora bakinsa saman nata yana kissing bakinta da wani irin yanayi me gusar da hankali tare da turawa Zuciyarta saƙonnin accepted na abinda yakeyi mata. Lumshe idanunta tayi cikin sanyi me kashe rai taja wani numfashin wuya a lokacin da ya ɗora hannunsa bisa Boobs ɗinta, yana matsawa da wani irin salo na musamman a hankali ya ɗago ya kuma kallon fuskarta har yanzu shi take kallo ya ɗaga mata gira ya sanya bakinsa daidai kunnenta yace “Tun ranar dana fara sanin mace ban ƙara kwana babu mace ba Likita Samha, ba iya mace ɗaya ke gamsar Dani a duk tsahon dare ba a ƙalla tun kafin abin ya zama yanda yake yanzu ina kwanciya da mace biyu zuwa uku a dare ɗaya inason ƙulla wata sihirtacciyar alaƙa dake" Lumshe idanunta tayi ya ɗora bakinsa saman kunnenta ya lasa tare da zamewa a jikinta ya kwanta yana kama Dick ɗinsa yana mulmula samanta yace “Kiyimin tausa kiyi playing ɗina har na samu bacci" Kamar robot haka ta miƙe ta fara mammatsa masa jiki da tunanin da ba nata ba tana matsa masa jikin tana shafashi ɗumin hannunta yana ƙara jefashi a jalala ji yake tsigar jikinsa na wata irin tashi yanajin wani irin shorck na ratsa dukkannin jikinsa hannunta takai ƙirjinsa daidai inda taga wani hatimin Haske na Zirkan yana fidda wani irin walƙiya a kirjinsa ɗazun ta ganshi yanzu ma ta ganshi hakan ya sanyata kai hannunta ta shafa gurin tare da sunkuyawa ta ɗora harshenta saman nipples ɗinsa yaja wani Gwauron numfashi cike da wani irin shauƙi ya danna kanta a nipples ɗin nasa daɗin baya misaltuwa yana mamakin yanda akayi shi bai taɓa sanin mace tasha maka nono duniya bane, Baisan ta cire bakinta a nipples ɗinsa ba Saida yaji hannunta na yawo bisa kaciyarsa tana shafawa tana matsa ball ɗinsa tana wani Lumshe ido kamar ita takejin daɗin. Shi kuwa ƙololuwar daɗi yau yakeji ji har wani zabura takeyi tanayi tana Kallonsa shima yana Kallonta, sanya hannunta tayi ta kama kan kaciyarsa ta buɗa ɓular sosai ta ɗora harshenta a kai ta tura ciki ya kuwa saki wani ihu yana kiran sunanta, maimakon ta bari sai ƙara damƙe dick ɗinsa a hannunta ta gyara zaman harshenta a cikin ɓular kaciyarsa tana karkaɗawa tana tsotsa tare da zuƙowa tanajin yanda yake wani fusgo numfashi yana rirriƙeta yana wani yamutsa nononta yana murza nipples ɗinta tare da kiran sunanta da wani salo me shiga jiki, so yake ta sakar masa karfinsa ya Afka mata kamar yanda ya sabawa matansa da kwarkwarorinsa amma ina Samha ta shayar dashi mamaki duk yanda yake tunanin yanada ƙarfi tsi tafi da ƙarfinsa da salonta babu abinda yake iyawa sai nishi da murza nononta, yau kam yana karɓa shi tunda yake a rayuwarsa bai taɓa sanin haka suck ɗin bura yake da daɗi ba sai yau, mamakin yanda akayi yarinyar ta janye masa ƙarfi yakeyi babban burinsa yaci durinta amma ya kasa hassala komai ita kuma sai sarrafashi takeyi. Gurnani ya fara yana wani irin mimmiƙewa saboda yanda ta sanya joystick ɗinsa a bakinta tana shanta tare da tsotsar samanta tana murza babbar jijiyarsa da yatsanta, hannunsa yasa ya zame mata pant ɗin jikinta ya ɗora hannunsa bisa Pupsy ɗinta yana shafawa, Masha Allah kamar ba'a taɓa halittar gashi a wajen ba haka gurin yake sumul dashi kamar fatar jikinta, kamo dan tselan yayi ya shigar dashi tsakanin yatsunsa ta saki dick ɗinsa tayi baya tana wani gantsarewa yayi maza ya juyar da ita ya juyo da Pupsy ɗinta saitin kansa ya tura yatsansa cikin gabanta ta wani cure jikinta, wani zafi ne ya ratsa ta duk kuwa da ikon sarrafarta yana hannunsa taji azabar shigar hannunsa gindinta ta cije lips saboda yanda taji yana ƙwaƙular cikin jikinta yana turawa cike da shauƙin jin yanda take matse ƙamƙam, shakka babu ya cika da mamakin jinta a haka domin ba a haka labarinta yazo masa a madubin tsafinsa ba, an bayyana masa ita a mace me tsananin sha'awa wadda take sanyata kasa control ɗin kanta gashi kuma aure ya gagareta tsayin shekarunta wannan ne yasa ta kashewa kanta sha'awa wadda Mahaɗin ruhinsa ya tabbatar masa da sha'awarta bazata taɓa dawowa ba matuƙar ba shine ya kusanceta ba, kuma shima kar ya kuskura ya kusanceta cikin gushewar hayyaci gashi an tabbatar masa da muddin tana cikin hayyacinta bazata taɓa amincewa dashi ba domin tanada tsaurarawa akan rarrabe halal da Haram kuma bashida ikon aurenta a yanzu haka domin kuwa uwarta ta sanya mata dakarun da babu wani namiji da ya isa ya raɓeta da zummar aure da zai kai labari, amma idan da sheɗanci ne zai samu nasara, saidai ita kuma Samha zata tsaneshi tsanar da idan ta samu dama zata iya kashe shi har lahira..... Da wannan tunanin ya ɗora bakinsa bisa Virginia lips ɗinta ta tsuke ƙafarta tare da sakin wata siririyar ajiyar zuciya hakan ya bashi nishaɗi ya tabbatar da ya samu main pointer ɗinta a wannan guri, haka yaci gabs da tsotsar belinta tana nishi jikinta yana rawa a nutse ya tura harshensa cikin Kogin days cika taf da ruwanta me ɗumin gaske ga garɗi, wow!😋 Su HARIJIN SARKI an samu abinda akeso nandanan ya zame jikinsa ya kwantar da ita ya zamana ita ce a ƙasa ya aza halshe nai bisa gindinta yaci gaba da tsotsarta ya haɗe hancinsa da bakinsa a gurin yana wata irin gurnani ita kuma tana nishi tana wani mimmiƙewa tana shafa kwantacciyar sumarsa ta Moroccons tana kiran sunansa slow take furta “Ahhhhh Sultan..... Uhmmm.... Daɗi..... Wow!.... Very nice....." Duk wani sauran hayyaci na Sultan saida ta rabashi dashi ya gama kaiwa ƙarshe idan Baici gindi a wannan lokaci ba za'a tashi da gawarsa ne, da wannan ya janye bakinsa a gabanta lokacin tuni tayi release, ya zubawa gurin ido kyawun kallo ne dashi sosai ransa yana faɗa masa ya shigeta mana ya samu cikakkiyar nutsuwa, can ƙass yaji ana ce masa “Aa sultan yin hakan na nufin rushewar burikanmu karka shige wannan guri yau ba shine a layi ba"......... Yif aka jefo masa wata mace ya ɗaga kansa ya kalli inda aka kwantar da matar tana bacci ya kawar da kai shikam ba Hajar yakeson ci ba ga ruwa yana gani yana ambaliya ga garɗi ga ɗumi za'a wani haɗashi da Hajar....... Bai dawo daga tunanin da yake yi ba aka ɗauke Samha cak aka fice da ita shi kuma ya afkawa Kwarkwararsa Hajar wacce batama san an kawota ba Saida taji yana ƙaƙaba mata rodi a gabanta ta buɗe idanunta tarwai ganin Sultan ne ya hayeta kawai sai ta baje a wajen sumammiya da shi kuwa haka ya kwana sukuwa bisa Hajar tun yana expecting zai yi release yau domin ya mulmulu a gurin Samha har ya haƙura daidai kiran Asuba ya ture Hajar ya koma gefe idanunsa yayi jajir ya zauna ya dafe kansa da dukkan hannunsa biyu yana furzar da iska me zafi, kiran shiga Masallaci akayi da wannan ya sanyashi miƙewa a galaɓaice ya shiga bathroom ya sakarwa kansa ruwa ya tsarkaka ya fito ya dauki bell ɗin da yake daure burarsa ya ɗaure ya sanya pant ya daura boxes sannan yasa Doguwar riga ya yafa hiraminsa ya fito kamar wani cikakken mutum, yana fitowa excout ɗinsa suka rufa masa baya zuwa Masallaci Basrah ce ta shiga turakar da son ganin abinda yake faruwa amma ga tsananin mamakinta maimakon taga Samha sai taga Hajar, nan kanta ya kulle ta cika da tsananin mamakin wannan almara, ya za'ayi Likita Samha ta shiga turakar Sultan kuma tazo yanzu taga Hajar a sume kenan yaushe Samha ta fita yaushe Hajar tazo?" ........... *Kamar yanda na

Chapter 3 of 5