ta kashe gabadaya abinda ya jefashi cikin tashin hankali da tunanin ko ba lfy ba Nan ya tashi ya rinqa zarya a tsakanin parlour da dakinta Abu kamar wasa sai gashi ana neman dayan dare nanfah hankalinsa ya qara tashi duk da wayarta a kashe take haka ya rinqa kiranta babuji Babu gani tare da kiran ma'aikatan gdan yana tambayarsu da wacce mota ta fita domin sai yanzun ya lura Ashe bada motarta ta fita ba.
Shiru sukayi tsayin lkc Saida ya daka musu tsawa sannan Emah ya magantu da cewa “Sir Bata bita da mota ba" Jinjina Kai yayi sannan ya sallamesu ya tashi ya haura sama ya rinqa zarya cikin tashin hankali da damuwa qarfe biyun dare yaji wayarsa na ring ya daga da sauri sunan aminsa ya gani tsoro ya kamasa ya kasa daga wayar Saida ta katse aka sake Kira sannan ya daga cikin firgici yace “Mu'az lfy?" Ajiyar zuciya yayi yace “na zabi kiranka a wannan lkcn ne saboda nasan duk inda kake hankalinka baya kwance shin meye dalilinku na qin auradda yarku Murjanah bayan ta fada maku cewa aure takeso meye dogaranku?"
Wata ajiyar zuciya yaja me nauyi nandanan ya fara kumfar baki da cewa “tohhh dama Ashe shiyasa taqi daga wayata qarata ta kawo maka to ka fada Mata bakai zata kaiwa qarata ba Idris daya haifeni yake qarqashin qasa a kwance shi zataje ta kaiwa qarata Amma Kai baka Isa kasani nayi abinda banyi niyya ba...." Katseshi Alh Mu'az yayi da cewa “tabbas ban Isa nasaka ko na hanaka ba tunda bani na Haifa maka ba Kai ka haifi abarka Amma kasan cewa Allah zai tuhumeka akan amanarta daya baka idan har ta lalace ko ita kanta bazata kaika zunubi ba tunda ta fito ta fada maka aure takeso qarshe Kaine da nadama domin ita daya ka Haifa a duniya
Tsaki yaja ya kashe wayarsa cike da takaici da baqin cikin abinda Janah tayi Masa wato nema takeyi ta tona Masa asiri a duniya dole yasa qafar wando daya da ita zai janye Mata duk wani tallafi da yake Bata zai nuna Mata iyakarta, da wannan tunanin ya kwanta ko banza yadan Sami nutsuwa da yasan inda take, a bangaren Janah kuwa da safe tana kwance a dakin Humaida yar Alh Mu'az da take kusan saarta suna yar hirarsu jefi jefi Hajiya Maryam ta shigo suka gaisheta ta amsa da fara'arta tana shafa kansu kullum rayuwar gdan abokin baban nata tana burgeta duk da kasancewar Hajiya Maryam alqaliya babba a qasa da ake alfahari da ita Amma hakan bai hanata lkcn kula da iyalinta ba koyaushe kazo indai ba lkcn aiki ba tana cikin yayanta suna rayuwa wasa da dariya da komai Bata taba nunawa Janah qyama ko tsangwama ba idan tazo gdan riqeta takeyi kamar Humaida wannan dalilin yasa da Janah taji wuta a gdansu take gudowa nan ta huta.
A baya Hajiya Maryam kawar Mom ce sosai Amma tunda Mom ta samu manyan yan iska ta qullah qawance da duniya ta tattara ta watsar da Hajiya Maryam kasancewar idan sun hadu babu abinda takeyi Mata sai nasiha akan tabi duniya a sannu hakanne yasa Mom taga bazata iya cigaba da rayuwar qawance da Maryam ba domin kashe Mata gwiwa takeyi, shima Dad da Abba Mu'az ba wani ga maciji suke ba domin shima yakan fada masa gaskiya musamman akan lamarin iyalinsa so shima ba mutumne meson a fadansa gaskiya ba shi kullum gani yakeyi shine akan daidai kullum kudinsa a giya da neman Mata yake qarewa wannan tasa Suma sukayi baya da juna domin Alh Mu'az Bai iya gani yayi shiru a rayuwarsa,
Kallon Janah Mama tayi tace “Murjanah Abbanku na Kiranki" gabanta ya buga sosai har taso diriricewa Mama ta kamota tace “meye matsalarki ne Janah yanayinki ya nuna bayan maganar aurenki akwai wani Abu da yake damunki menene shine?" Sunkuyar da kanta tayi qasa tana matsar qwallah ta dauki hijjab dinta tasa ta fice ta nufi bangaren Abba a qofar shiga sukayi kicibis da Bashar babban dan gidan ta kauce ta bashi hanya ya wucce sannan ta shiga suka gaisa da Abba ya qare Mata kallo kallon nazari kafin ya bude bakinsa yace.
“Murjanah nayi tunanin na Isa wani Abu a gurin mahaifinki Ashe ba haka bane, jiya ban kirashi ba sai biyun dare domin muyi magana ta fahimta qwarai nayi danasanin kiransa banyi tunanin haka zai fadamin ba saboda haka Ina ganin kiyi hqr kiyiwa mahaifinki biyayya har zuwa lkcn da Allah zai kawo Miki mafita......" Dagowa tayi ta zubawa Abba ido kawai sai hawaye sharrrr tayi saurin yin qasa da kanta tana shassheqar kuka tace “shikenan Abba na gde da gudunmawarka gareni Amma wlh Abba bazan koma gdanmu ba nabaroshi kenan har abada...." Da sauri yace “what?" Cikin kaduwar ciki da dakiya ta sake fashewa da kuka tace “wlh Abba gara nazama karuwar qasa da qasa da naci gaba da zama a wannan ruɓaɓɓen gdan inajin tsoron ranar da Allah zaiyi flat da gdanmu kamar yanda yayi da jama'ar annabi Luɗ abinda akeyi a gdanmu ya qazanta ya munana Abba please kada ka hanani shiga duniya tafimin sauqi fiye da wannan qazamar rayuwar da nakeyi a gdanmu tsakanin iyayena"........
[05/05 9:53 pm] Yar Mkrnt: *_NKU_*
*_Oum Hairan_*
*_31-32_*
Kallonsa takeyi da matsanancin mamaki gabadaya gashin jikinsa ya wani miqe sai tsuma jikinsa yakeyi ya rabeta ya fita bai Jima ba ya dawo tana tsaye inda ya barta ya haura samansa ya dauko abinda zai dauka ya sauko ya nufi dakin da Janah ke ciki ya dagota yajata suka fice ya sata a mota ya shiga yaja sukabar gdan Kai tsaye wani babban asibiti ya nufa da ita ya barta a mota ya fita ya jima sannan ya fito shida wata likita mace ya bude ya dubi Janah duban da yasa gabanta faduwa batasan meye yasa ba ita tun tana yarinya Allah ya jarabceta da tsoron Bashar qwayar idanunsa tafi komai firgitata hakanan ta fito sumsum tabi likitar har wani daki suka shiga likitar ta kulle tace.
“Yayanki yace case ne na rapping so zan dubaki zan rubuta abinda ya dace" a kunyace ta hau gadon likitar ta fara checking nata sun jima kafin ta dago ta dubeta tace “amma ba sau dayaba akayi amfani dake?" Daga Kai tayi likitar tace “meyesa baki fada tun kafin ba ko bayan yin nafarko?" Shiru tayi tana share qwallah ta lura bazatayi mgn ba Nan likitar ta dauki jininta takai Lab shikuma ya shigo suka zauna lkc zuwa lkc yana satar kallonta.
Yarinya me nutsuwa ana neman Bata Mata rayuwa samada shekara uku baya ya fidda maitarsa yace yanason aurenta Dad yaqi amincewa Ashe da mugun nufinsa akanta tabbas abin akwai rikitarwa da daure kai yasan duk iskancin mace bazata nemi ubanta ba saidai shi ya nemeta, shigowar likitan ne yasashi miqewa yace “ya akayi Dr?" Duban Janah tayi ta sake mayar da dubanta kansa tace “tabbas anyi amfani da qanwarka ba sau daya ba na debi jininta nakai Lab sun gwada Babu matsalar komai saidai kawai ashawarce ku shigar da hukuma saboda abin akwai ciwo mutum ya mayar da yarinya kamar matarsa"
Magunguna ta dauko ta miqa Masa tace ga wadannan tayi amfani dasu zasu taimaka Mata sosai wajen dawowar martabarta duk da cewa baa bari a kwashe duka" karba yayi ya dubi Janah da kanta ke qasa idanunta nazubar da hawaye wannan shine ranar tonon asiri
Sosai likitan ta Basu shawarwari suka fito suka nufi gda ya sauketa ta shiga dakinsu jikinta duk yayi sanyi gdan Babu kowa daga ita saishi shima tanaji ya sake saukowa yazo ya karbi wayarta da camera din hannunta ya sake fita tun daga lkcn Bai sake Mata mgn ba sai ido sai gaisuwa kawai Mama tana janta a jiki da bata hqr akan abubuwan da suka faru kasancewar taji lkcn da take fadawa Bashir din Abba ne dai baa fadawa ba har sai ranar da Bashir din ya dawo daga Abuja Janah tana dakinsu Humaida nayi Mata qarin qur'ani tare da wasu littafai na musulumci Mamee ta shigo ta tsaya akansu tana kallonsu Saida sukakai aya sannan suka dago a tare sukace “Mamee sannu da gda" amsawa tayi da cewa “yawwa yaran kirki Janah kizo Abbanku yanason ganinki ke Kuma Humaida kije ki kaiwa yayanku Abinci yana samansa.
Sosai Janah taji gabanta ya fadi hakanan dai jiki a mace ta fito sanye da hijjab ta nufi dakin Abba tayi sallama ya amsa ta shiga hada ido sukayi da Bashir tunda ta shigo idanunsa na kanta harta zauna Saida Abba yayi gyaran murya sannan ya dawo hayyacinsa ya kawar dakai cike da kunya gaishesu tayi taci gaba da wasa da yatsunta. Abba yace “Murjanah nasan bakisan abinda take faruwa ba cikin sati biyunnan da nayi Miki Shiru ko?" Daga Kai tayi cikin ladabi yayi murmushi yace “tabbas abubuwa sun lalace saboda rashin riqe zumuncinmu tsakaninmu da mahaifanki munyi baya da juna saboda bambamcin ra'ayi da dabi'a da muka samu wanda hakan yasa bamajin abinda ya shafi juna iyayenki basa nemanmu musamman mahaifinki da Yana zuwa muna gaisawa tunda na sanar Masa dan'uwanki Bashir yanason aurenki shikenan ya yanke alaqa tsakaninmu, rabona dayin waya da General Habib Macchido ankusa wata takwas sai dalilin zuwanki da kika duba amintarmu ta baya kika taho gurina cikin yan'uwanki domin sama Miki mafita a rayuwarki, da farko na dauka hangen qawayenki sunyi aurene yasa kika damu da aure kikeso sai cikin sati biyunnan na fuskanci akwai wani boyayyen qulli da yasa kikeson qauracewa gdanku"
Numfashi ya sauke kana yaci gaba da cewa “Banyi tunanin lalacewar Habibu takai wadda zai mayar da ke a matsayinki na yarsa ta cikin matarsa ba innanillahi wa Inna ilaihirraji'un tabbas wannan Abu ya girgizani lkcn da Mameen ku take fadamin taji kina fadawa dan'uwanki nayi Shiru ne zuwa lkcn da Bashir zaimin mgn to na fahimci bazaiyi mgn ba domin yanzu haka case din Yana hannun jami'an tsaro sannan ya shigar da Human right cikin lamarin sunakan bincike domin abune da yake buqatar binciken sirri,
So kwanaki hudu da suka wucce Bashir ya qara jaddadamin tsohon qudurinsa na aurenki duk da abinda yake faruwa tsakaninki da mahaifanki na kirashi nasake fada masa muna neman aurenki a karo na uku kinsan abinda babanki yacemin?" Girgiza Kai tayi cikin sarewa da sallamawa hawaye nabin idonta, murmushi yayi yace “cemin yayi injira sammaci daga kotu na sace Masa ya da nayi na juyanki raayi akansa so nayi muku shisshigi dagake har yayanki na duba nagani a qa'ida ta shari'a Nima waliyyinki ne tunda ba iya aminta bace tsakanina da mahaifinki harda kusanci na jiki babansa qanine a gurin mahaifina saboda haka shekaran jiya na tafi Taraba na sanar da iyayenmu abinda ke faruwa tare da alfarmar aurawa dan'uwanki ke domin rufuwar asirinmu baki daya Kuma haka akayi shekaran jiya aka daura aurenki da Bashir akan sadakinki naira dubu Hamsin gashi" miqa Mata yayi inda itakuma ta sake sunne kanta taci gaba da rera kukanta me ratsa zuciya shikam Bashir bakinsa yaqi rufuwa saboda farin ciki “alhmdllh" kawai yake furtawa yanajin wani shauqin qaunar qanwar tasa dabai tabajin irinta ba a duniya tabbas Allah gwanin kyautane duk da baitaba fiddaran samun Murjanah ba Amma baitaba tunanin samunta da wuri hakaba...."
Miqewa sukayi gabadayansu a lkc daya jin muryar general Habib yana cewa “tabbas kayi nasara ka shammaceni an daura auren yata da danka Amma kasani indai ni na haifi Janah to bazata zauna da Bashar ba nariga nayi Mata miji dan Sanata Balan Yawo zanbawa harma na karbi sadakinsa" hannu yakai ya finciko Janah inda kafin takai ga fadawa jikinsa Bashir yayi azamar riqeta ta fada qirjin mijinta ya matseta sosai Yana sauke numfashi tare da jin dirar ajiyar zuciyarta a tsakiyar zuciyarsa.
Am masumin complain don Allah kuyi hqr banida lfy ne isasshiya kwanannan shiyasa kukaga inayi muku Shan ruwan tsuntsaye Wlh nafiku son nayi na gama book dinnan na huta Kuma ku huta.
*_Oum Hairan_*
[05/05 9:53 pm] Yar Mkrnt: *_NI KISHIYAR UWATA CE_*
*_Oum Hairan_*
Please sis novel dina na kudine 200 idan kina buqata ki biya ta Nan 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko Kati MTN ta wannan number 09013718241 or VTU ta 09031307566, idan baki son group kinfiso ta PC zaki biya 500 ne idan baki siyaba kada ki karantamin littafi.
*_33-34_*
Lumshe idonta tayi tana qara qanqameshi cikin kuka take cewa “don Allah kada ku barsa ya tafi dani wlh tsoronsa nakeji fasiqi azzalumi...." Rufe Mata baki Bashir yayi yana qara shigar da ita jikinsa yana shaqar qamshinta yace “calm down kinzo tudun tsira duk duniya Banga mahaluqin daya Isa ya fitarmin da Mata a gdannan ba General Habib kaje kayi qarata nida mahaifina kace mun sace yarka mun Mata aure abinda ka kasa inyaso a daure mu har gobe kiyama Amma kasani kafinnan kaima ka jira naka sakamakon Janah ba soyayya ce a gabanta ba aure takeso don tsira daga sharrin gurbatattun iyaye irinku wadanda yaya basa taba murna da samunku.
Kuma bari kaji na fada maka Ni ne mijinta daga yau na yanke duk wata alaqa tsakaninka da matata ba haihuwarta ba wlh ko halittarta kayi Kai nifa Ina tantama ma akan kasancewarka uba a gareta"
Wani mugun kallo Gen Habib ya watsawa Bashir ya nunashi da yatsa yace “ni nafi qarfin inyi dakai saidai nayi da ubanka a hannuna aka haifeka" murmushi yayi ya miqe zaiyi mgn Abba ya nuna masa hanya Kama hannunta yayi tana rabewa Dad na doka Mata harara suka fice tana ganin sun fita ta sauke ajiyar zuciya tare da janye jikinta daga nasa ta nufi dakinsu ya janyo da sauri ta dago suka hada ido tayi qasa da nata ajiyar zuciya yayi ya duba gefen dakin Mamee yace “duk matar qwarai ya kamata tabawa mijinta abin tabawa a daidai wannan lkcn zo muje ki rakani na siyo shawarma"
Qasa ta sakeyi da kanta ya sunkuyo da kansa abinka da dogo ya dora harshensa saman kunnenta ya lasa a hankali tare da rada Mata, “kada kiyi jayayya dani ki batamin farin cikina nasan Bai wucce kice Mamee ba ita bamata gdan ta tafi sallari qila sai dare sosai zata shigo Abba kuwa babu ruwansa bazaice komai ba"
Girgiza Kai tayi ya dago fuskarta yace “me kikejin tsoro da mijinki" Kama hannunta yayi tana turjewa yajata har bangarensa sai yau ta taba shiga part din nasa Ashe babba ne dakuna biyu da parlour sai kitchen da bandaki kowanne bedroom sai daya a parlourn tsarin gurin kamar dama don zaman mace akayisa tana qarewa part din kallo taji wani Sanyi a bayanta ta juya da sauri kawai sai taganshi daure da towel ya dora qirjinsa a bayanta hakanan taji wani tsoro ya dirar Mata ta zame ta zauna da sauri tana rintse idonta abin ya bashi dariya yace “kinajin kunyar mijinki Ashe oya fara aikin lada badai aure kikace kinaso ba to gashinan anyi Miki ki shafawa mijinki mai"
Ciccikowa idonta yayi tace “nifa ba wannan abin nakeso a aureba kawai....." Sai Kuma tayi shiru ya matseta sosai yace “kawai me fadi Mana yau ai ranarki ce" hannu tasa ta rufe idonta yayi murmushin daya bayyana sihirtaccen kyaunsa yace “mara kunyar qarya harda kukanta wai ita ta balaga aure takeso ashema sabuwar balaga ce mugani qirjin naki zai iya shayar da babe na don da wuri nakeso na baki babe banson jira....."
Kokowa suka fara ya Kama hijjab dinta zai cire ita Kuma ta riqe saboda iya zanine a jikinta yana cire hijjab din babu komai sai zanin data daure qirjinta dashi ganin ya cire hijjab din yasata rintse idonta ta sanya Masa kuka yayi saurin dora bakinsa s nata ya watsata kujerar yabita ya danne Yana sauke Mata wani sihirtaccen kiss da tunda take Bata tabajin irinsa ba duk da a tsorace take da lamarinsa ta fahimci da gaske yakeyi da dukkan hikimarsa yake qoqarin janye Mata zanin ita Kuma ta kanannadeshi ta hanashi sakat sai kuka da takeyi masa bawai yanayin ne yake bataso ba aa kunyar idanun surukan nata shikam ta lura koma a jikinsa.
[05/05 9:53 pm] Yar Mkrnt: *_NKU_*
*_35-36_*
Da hikima da dabara da magiya ta samu ta zame daga jikinsa tana qara qanqame zaninta tana sauke ajiyar zuciya sake kwantowa yayi jikinta ya dora harshensa saman wuyanta Yana sauke Mata wani hot kiss daya sanya lakar jikinta tsinkewa ta lumshe idonta a daidai lkcn batada wani qarfi hakan ya bashi damar janye zanin daga qirjinta a hankali ya sauko da harshensa zuwa qirjin nata sukaja ajiyar zuciya a tare ta riqe kansa da niyyar turewa shikuma yayi azamar dora bakinsa a boobs dinta ya kamasu da sauri dayan ya riqe a hannunta ta cije lebanta tanajin wani yanayi me wuyar tunawa a ilahirin gabbanta.
Yanayin ratsata yakeyi cike da tsoro saidai ta kasa yimasa gardama shikuma sai sake narke Mata yakeyi da salonsa yana shafa qirjinta yanajan ajiyar zuciya laushi da santsin fatarta Yana fuzgarsa yanajin wani shauqin qaunarta sun jima a haka sannan ya fahimci ta gaji ya saketa ya kwanta luf a jikinta sun jima a haka kafin ya tashi ya dagata ya nufi bedroom dinsa da ita ya dorata a gado ta miqe da sauri suka hada ido zatayi mgn yace “shine me kina part din mijinki lkcn kwanan gwauronci ya qare Mana muma mu mori rayuwarmu kowanne lkc da qalubalensa yake zuwa,
Shiru tayi batace komai ba saima qasa da tayi da kanta tana kallonsa ya shiga yayo wanka ya dawo yasa doguwar riga ya nufi masallaci yana fita ya kulleta ta baya ta cije lebe Bashir da gaske yakeyi dole itama ta miqe tayi alwala tayi sallar Isha tayi shafa'i da wuturi ta zauna tana addu'o'inta tsayin lkc sannan ya shigo da manyan ledoji biyu a hannunsa ya ajiye tare da zare rigarsa ya zauna yana kallonta.
Saida ta gama ya bude ledar da yazo da ita wata lafiyayyar gasasshiyar kaza ce da taji kayan Hadi sai farfesun hanta dayar ledar Kuma tarkacen lemuka ne kawai Dubanta yayi suka hada ido yayi Mata murmushi yace “yau farin cikin da nake ciki ba kadan bane Murjanah inajin kamar na cire rayuwata nabaki kyautarta burina muyi rayuwa ta farin ciki ta mutu ka raba har abada kinji" Jinjina Masa Kai tayi ya yago naman yakai Mata bakinta ta kauda kanta ya kada Mata Kai yace “banson irin haka kici abinci dagake saini fah daqyar ya takurata ta karba taci suka qoshi sannan yabata sabon brush yace taje tayi wanka Babu musu ta shiga bathroom din tayi wanka ta dauro alwala ta dawo tana fitowa wayarta tayi ring suka Kai hannu a tare ganin sunan mahaifiyarsa yasata janye hannunta ya dauka ya miqo Mata a dan tsorace tace.
“As he hello Mamee...." Katseta tayi da cewa “kina inane na dawo banganki ba kallonsa tayi ya daganta gira kawai sai taci gaba da in..ina karbar wayar yayi yace “wani Abu zatayi Miki ne Mamee?" Jinjina Kai tayi cike da mamakin rashin kunya irinta yaran tace “aa wane ni dasa maka Mata aiki Saida safe"
Kashe wayar tayi yayi murmushi ya matsa gabanta ya dauki rigar baccin daya sauko Mata cikin wadanda yaketa Tarawa domin matar aurensa ya bude yace “kisa mu kwanta dare fah yayi kina Raina lkcn Nan" tunda ta karbi rigar ya fice ita kuma take juyata ba sabon Abu bane sanya irin wadannan kayan a gurinta Amma ita kadai take kwana a dakinta wannan kuwa ba ita daya ba Anya zata iya jitayi ya rungumeta ta baya yaja numfashi yace “inason kunya ga mace Amma banso ta zama ta cutarwa Janah nifa mijinki ne meye na tuntuntuni game da abinda zai faranta Raina" a kasalce ya karbe
Ya fara sanya Mata ta rintse idonta yana gama saka Mata ya hade bakinsu guri daya ya fara Shan sweet lips dinta da salonsa kafin su zube a gado ya rinqa bi da ita ta yanda yasan zata biyu, duk fitinarta a wannan dare Saida ta dagawa Bashir tuta ya bata Kashi ba kadan ba taji a jikinta Ashe wasan yara Dad yakeyi Mata ga inda ake Abu da gaske.
Kuka sosai na nadamar abubuwa da yawa tare da Allah wadarai da qazamin ubanta daya zamo silar gaza cikar farin cikinsu ita da mijinta a wannan dare duk da ko alama Bai nuna Mata damuwa ba hasali ma albarka ya rinqa sanya Mata tare da tattalinta yana mamakin baiwarta gashi dai ba Vargin bace Amma a hade take gamgam fiye ma da wata Vargin din. Sun dade rungume da juna har saida bacci ya fara saukarta me nauyi kawai saijinta tayi a cikin ruwa ta bude idonta taganshi tsaye akanta yana kallonta kunya tasata rufe idonta da tafukan hannayenta, murmushi yayi ya tsugunna sukayi wanka a tare ya kamo hannunta suka fito suka kwanta yayi musu addu'a bacci ya daukesu.
Kiran sallar asuba ne ya tashesu yayi alwala ya fice itama tayi tayi sallarta anan baccine akanta aikuwa ta nade saman sallaya ta Kama bacci batasan sanda ya shigo ya mayar da ita gadon ba sukaci gaba da baccinsu dake asabar ce wajen Tara suka tashi tarigashi tashi tayi wanka ta koma ta zauna tana tunanin kayan da zatasa itadai komai rashin kunyarta Bata ratsa parlourn ta tafi dakin Humaida tace zata dauko Kaya ba.
Tunda ta tashi yake kallonta yasan abinda take tunani ya miqe tabisa da kallo bude qofar yayi ya fice bai jima ba ya dawo janye da troley din kayanta ta sauke numfashi tare da budewa ta dauki Wanda zatasa tasa tayi kwalliyarta simple ta koma ta zauna shima daya fito wando yasa three quarter sai riga Mara hannu ya matso ya dagota yace muje kiyi break" zaro ido tayi daidai lkcn da aka qwanqwasa qofar yace “waye" jin muryar me aikinsu yasashi sakinta ya nufi qofar ya bude ya karbi kayan abincin ya ajiye a dinning dinsa ya koma ya riqota suka fito ita dama ba gwanar abinci ba haka ta tsattsakura ta aje cokalin yasanta dama indai ta fannin abinci nee shiyasa Bai wani damu ba bayan sun gama yace “to ai Kya tashi muje mugaida su Abba ko?" Qasa tayi da kanta itakam kunya takeji Amma Babu yanda zatayi haka ta miqe suka fito a babban Parlour suka tarar dasu a kunyace tagaida Abba ya amsa yana murmushi yace “wato Bashir baka iya bari mun baka damar daukar matarka ba shine ka dauketa ko? To ai shikenan Allah yabaku zaman lfy ya ksreku daga dukkan abinqi"
Amsawa sukayi da Amin Mamee nata yima Janah tsiya itakam sai sunkuyar dakai takeyi bayan anyi raha Abba yace “wato akwai wata qura fah a cikin auren Nan naku Bashir dole kayi takatsantsan nasan Habibu fiye da yanda kake zato jiya yayi wani furuci daya dan girgiza ni Amma Babu komi dadin shaida ne lauyanka ya kirani jiya da dare yace ya kiraka Bai sameka ba ya sanar dani duk abinda ake ciki banason maganar nan tayi nisa a tattara abarta Abu daya da nakeso a sanya katanga tsakaninsa da yarinyar nan har zuwa lkcn da komai zai kammala so yacemin ai ba abune da zaayi Shiru ba a shekaran jiya ma ya turawa babbar kotu case din sannan ya turawa mahaifiyar Janah copy din video dinnan saboda qin Basu hadinkai da tayi wajen bincike yanzu haka tana hanyar dawowa 9ja yau ko gobe. Aikin dake kanka shine dole ka hana Janah zuwa ko Ina matsawar ba tare zaku fita ba kuma ko tarene dole kasa ido akan duk wani motsinta domin Habib zai iya farautar rayuwarta don tsoron tonuwar asirinsa"
[05/05 9:53 pm] Yar Mkrnt: *_NKU_*
*_37-38_*
Jinjina Kai Bashar yayi ya dubi Janah yace “tashi kije ki kwanta zan fita ba jimawa zanyi ba zan dawo" batayi Masa gardama ba saboda dama baccin takeji ta nufi part din nasa ta cire rigarta tasa mara nauyi ta kwanta baccin kuwa ya dauketa ba ita ta farka ba sai uku shima jitayi ana taba qofar dakin ta miqe ta bude ganin mijin natane yasata kaucewa daga hanya ya shigo tare da riqo hannunta yace “kinsha bacci sosai kin barni inata bulayi a rana.
Sunkuyar dakanta tayi cikin ladabi tace “barka da dawowa" shafa sumarta yayi yace “da alama ko abinci bakici ba ko?" Sakeyin qasa tayi da kanta a kunyace yayi murmushi ya miqe ya