Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 8
Ba haka bane Hakim bawai banji dadin abunda da yay mata bane, what am after shine pay din da zata Samu dasu zamui solving matsalolin dake gaban mu ,kana jifa shi yake sawa kar abata ayki wasu guraran ,idan bata karbi Nasa ba , ba Mai employing nata ,ko kudin aykin ummi tabiya ai munyi achieving. it's ok ya isa haka banason Kuna samu misunderstanding akaina . Hakim at first naki karban aykin nanne saboda abunda Murad yay min duk da he offered me a job .najajje wurare da Dama amma ba alamun zan Sami ayki saboda ya sayesu ,I have no other choice dole na karbi tayin dayay min ,if not i will end up jobless.leaving my sick mother to die.amma kasani dolece tasani karba just for ummi's sake. hum saikin masa wani bayani kirabu dashi, ba fahimta zai ba, malama kimin shiru dake ake magana . ganin zasu fara fadan nasu na cat and dog nakatse su . please Aida ya isa haka kina gaba dashi kina tsokanan shi what's the meaning of this . Ay yana ganin kanmu daya dashi shiyasa yakemin Rashin kunya tafada tana mikewa uhm ni bara in tashi gobe ina da test zanje nai karatu. Sanan karki yadda ki dau ziga if not I will not forgive you tafada tana shigewa daki. Hakim ne ya dawo kusa Dani ya zauna . Are you sure you are ok with this ? ya tambaya cikin nuna damuwa . Banasan Yana threatening dinki and if he those, we must report him Koda kuwa Dan shugaban kasa ne a kwatar maki hakkinki sannan Sannan Kuma ki resigning dagà aykin. I can't get out of this anytime soon, Hakim karka damu insha Allah everything will be fine ok cewar Nuzla. How many times zance maki kidaina shigomin office without my permission? Am sorry ya Murad tafada tana Karewa office din kallon ganin ba wani clue data gani na zargin data ke am sorry tasake fada cikin muryar shagwabe Daman files dinnan nake son kawo ma kayi signing nikuma ina sauri karka fita shiyasa . It's ok zuwa tayi zata ajiye masa files din kan table ta faki idansa taja wuyan rigarta kasa kadan yadda idan ta bending za a iya ganin kirjinta .Sannan taje hankalinsa na kan laptop yayi baya da Kansa alamar he' s tired ,mts yayi tsaki tareda duba agogon dake daure a hannun sa ,gashi bara na ajiye ma Anan karka manta dago Kansa yayi Nan take idanuwansa suka fada kan breast dinta dake cikin white bra Mai lace ajiki an he was carried away he could not take he's eyes off . Sai anjima ya Murad firgigit hankalinshi ya dawo Jin muryan Mimi .Yes ...yes you kan go just drop the file yafada muryan shi na Dan shaking da gayya ta juya tana wata irin tafiya tana kada BOM BOM dinta kunsan akace shedan saiga Murad dinmu he could not keep his see off haka ya bita da kallo harta fice da office din . Tana fita ta kwashe da Dariya aikin banza aina daka dutse ne Kai duk wannan hada ran da dauke kan dakake duk a banza ji yadda yabi ni da kallo kamar wani mayunwacin Zaki . Hum zakayi bayani ni yànzu Nagano lagonka tasake fashe da Dariya tana barin wajen. Sh*t da sauri ya Bude wata drower dake office din inda yake ajiye drugs dinshi ya dauko wasu ya daibi ruwa a dispenser maganin ya watsa abaki yasha sannan yakoma kan kujerar ka zauna Yana Maida numfashi sai Kuma ya Mike da sauri ya dauki key dinshi yafice daga office din. [2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE SOYYAYA TA HAR ABADA 1️⃣3️⃣ ✍️ Good morning sir , Nuzla tafada lakacin da Murad ke karasowa office din. Ya zatayi, dolenta tagirma ma shi tunda tana ayki karkashinsa he's now her boss. Morning ya Amsa batare ya Kalli inda take ba sai agogon hannunsa daya Kalla yashige cikin office nashi . Ajiyar zuciya Nuzla ta sauke tareda maida kallonta kan agogon dake makale a jikin bango 7:45 wani Dadi taji dabata makara ba ganin anan yazo ya sameta 7:30 tazo ,don bata manta warning din daya mata akan lateness ba last week . Don tun dare tashiya komai nata gudun kar tai laifi ta sallan asuba tahau shiri Saida ta kammala ta tashi su Aida ta bawa Hakim kudi ya karbo mata panke a bakin titi sai da tazo company taci . Bin bayansa tayi da sauri kamar wata puppy . two days ago an aikomin da wasu files through Gmail Din to go through Naji so you go through them Okay? yes sir nafada cikin girmamawa . Coffee? da sauri nafita naje na dauko masa abunda ya faru shine danazo na Sami wani staff nake gaya masa i want to prepare coffee gashi bansan ko ina ba because am new shine ya nuna min yadda zanyi . Mika masa coffee Din nayi ina kallon reaction Nasa ina aduan Allah yasa komai yayi daidai, Hmmm naji yace da sauri na kalleshi this is really good yafada Yana kallona . Kin tabbata ke kika hada coffee din Nan? it tastes really good. what sort of crazy question is that saikace yau yafara Shan coffee I said to myself. yes I made the coffee myself! nabashi Amsa . " Good ! Ms Roseline will show you your office she will be here in a jiffy yànzu Zaki ganta . Erm .... kafin Nan zan iya sanin how long zan ma ayki maybe 2-3month ko 3-6month wanne daga ciki kallona yay a dage then he smiles, I can't believe he just smile at my question,what's funny akan tambayan Dana yi. "Sweetheart ' ai ina ga aikin da Zaki min zai dau dogon lokaci like 5- 6 year haka . What ?!!! I brust with anger you can't be serious ...right? Na maki kama da Wanda yake wasa my condition Dina dole ne kimin aiki for 6 years sai mu rabu inkina son bari yafada Yana Bude hannunsa irin if you want to. Raina ne yafara Baci tun baaje ko ina ba zaice Yana da conditions may yasa Bai gayan last week ba kafin na amince da offer dinshi .yànzu Mai Hakan yake nufi? kallonsa Nayi straight in the eyes batare da nuna tsoransa ba ,ka dauka wasa nake ne ? ko na gaya ma ina son na zauna har na wanan tsawan lokacin dakai ? there's is no way I will work for you for that long. shiyasa tun farko naki amincewa da wanan aykin. Oh sweetheart na dauka min gama wanan magana tuntuni an rufe chapter . Anya Murad baida matsalar kwakwalwa one moment he will be nice and sweet another moment he's angry and scary malam kadaina cemin sweetheart niba sweetheart dinka bace sunana Nuzla karka ga ina ma ayki kace zakamin yadda kaga Dama zamma ayki iya lokacin Dana dibar wa Kaina and leave don bahaka mukai dakai in the first place ,Am not here to stay for long quite ! ya daka mata tsawa you can get the fuck out of my office right now! sai asanan Nuzla tasan bata kyauta ba mutumin Yana binta nicely Amma tana botsarewa maiyake damun tane . Am s...Out yasake daka mata tsawa bashiri tajuyo ,zaa zo a nuna maki office dinki yafada in a bossy tone. harta Bude kofar zata fita tajiyo muryanshi,Or are you scared you might fall for me? I knew it Murad is not ok yànzun nan yagamai min tsawa and now ji stupid question din dayake tambaya ta . keep dreaming ni Banga wani abunso a jikinka ba da har zan ji inasonka ,bakada qualities din da macce zatazo ,you are not attractive nafada ina wani tabe Baki . I know I lied , saboda Nasan cewa Murad is the most handsome and sexy guy I 've ever meet my eye on Yana da duk wani qualities da zai sace zuciya ya mace take so a da namiji , he's eyes idan Yana kallona saikaji kamar Kai fainting ,he's tall kana ganin shi kaga karffafa Wanda ke yawan exercise . So you were saying something? huh Basan lokacin daya taso daga kan kujerar shi ba har yazo inda nake ba ina can ina zancen zuci. "Kikace you did no find anything attractive . Wh....Wh ..I are you doing stay back na fada ina taking step back . Kina ganin abunda kike baiyi yawa ba I helped you ,na Baki ayki but all you do is to look down on me.yafada Yana nuna kansa ,daga ganin expression na fuskar sai Bai ji dadin abunda tace ba his face look scary . hannun biyu Nasa na turashi da karfi Amma ko gezo Bai ba Yana tsaye kamar status ka dauka zanji tsoranka ,in haka kake tunani you are wrong bari na gaya Maka abunda baka sani ba Wanda mutane ke tsoron gayama gaskiya saboda kudinka. You are nothing but an annoying jerk...and Don't karki kuskura ki karasa ya fada Yana nunata da yatsa ,if not you will see the other side of me. Idan nakarasa what will you do? Am not scared of you Tafada tana Kara matsowa kusa dashi Yar suna sharkar numfashin junan tana kallon zabar idonshi sanan tafara magana kamar haka. Murad Yusuf A bulama you are nothing but a jerk! arrogant, heartless ,bad ..... jitai ya mannata jikin bango and unexpected sai Jin bakinsa tayi cikin nata zaro Ido tai waje cox she wasn't expecting that . gabadaya jikinta ya dauki rawa ko ina ajikinta bari yake no man has ever kissed in her entire life .the feeling was too unbearable hannunta tasa tai rapping wuyan shi and she kissed him back batareda tasan tayi Hakan ba . sallama......Kara tasaki tarada zubar da files din dake hannun ta tana kuku . Da sauri Nuzla ta Bude idanta tareda tureshi daga jikinta . jikinta sai shivering yake Inallilahi Mai nay haka ta tambayi kanta hankalinta ba karamin tashi yay ba juyawa tai da sauri tafita har tana bige Mimi Dake tsaye abakin kofa har yanzu in shock this is unbelievable Daman ya Murad San waiter Nan yake ? itace kenan yarinyar da aka Bata labarin yayi employing so there's something between the two of them. Da yake namijin duniya ne ko ajikin , Yes Mimi why standing ? come in ,yafada Yana zama kan kujerarsa . Shiga ciki tayi tana goge hawayen dake zubo Mata . How can help you ? banza tai masa Dan itafa da gaskenta son Murad take kamar Mai ,tausayinta yaji for the first time, hannunta yakamo ya zaunar da ita kan kujera Yana facing dinta , tissue yaciro ya Mika Mata ta kArba tana goge hawayenta , tun ba yau ba yasan this is having crush on him . Whats your problem ya tambayeta Yana duba files din data kawo . Wani haushi ne ya turnike ta wato ita zai Maida yar iska takamasu suna tsotson bakin juna shifa PA dintashi sanan yànzu Yana nunata Bai San abunda yayi ba. Yana gama duba files din ya Mike Yana kallonta you can go I will sign the file ok . Tashi tayi jikinta a sanyaye zata fice dagà office din tajuyo muryanshi Yana magana . About what happened earlier just forget it. Sakai tai tafice ranta abace wallahi sai taci Uban waiter tunda har tashiga gonarta don Murad natane itakai bakuma Wanda ya isa ya hanata. Nuzla dake guda tasami wani waje da ba mutane sosai ta tsaya tana Maida numfashi , tunawa tayi da ina zata ita da ba'a nuna mata office dinta ba . kawai sai tai wajen parking lot,zama tayi kan kujerun da aka sa a wajen don zama tana Maida numfashi still Akai akai . " What just happened ? Ta tambayi kanta Did I just kiss my boss? Bata fi goma da zama wata mata ta karaso wajen , Here you are I guess you are the new PA? tafada tana Mika ma Nuzla hannu I'm miss Roseline Johnson I was told to show you your office tafada tana nuna min Id card nata . " Thank you nace mata da murmurshi Asama fuskata . You are welcome please you can follow me ,sure na mike ,the same hanyar da zai kaika office din Murad Nan naga muke bi . Dakatar da ita Nayi Erm ....madam I thought you said you are taking me to where my office is ? Na tambayeta a hankali. Of course I'm talking you there tafada tana min kallon are you oky? any problem ta tambayeni . I shook my head vigorously No no..no not at all am just worried you know ,this way lead to the managers office ,that why am a little bit confuse. Yes ....it Is you're his personal assistant you will be sharing the same office with him tafada tana smiling. What? do you mean I will be sharing the same office with him? Do you mean to say that I will be working In that same OFFICE as ....na tambaye ta ina streching din word din office. No not at all what I meant to say is that your office is closed to his office so literally is just as working in the same office bakaramin Dadi naji ba Jin Ashe ba office daya bane dukda kusa da nashine Don't worry let's go you are going to understand what am saying cewar Ms Roseline bin bayanta nayi to the so called office . Wani office muka shiga Mai kyau I was so excited you mean this is my office I said happily? "Yes this is your office , Oh my God can't believe this. Yana da girma sosai ko ina a gyare harda toilet dinsa bayan tafiyan ms Roseline. Ina zaune naji an banko kofar afirgice na mike wanan burdurwar ce da muka hadu sau biyu ce tashigo ,bin ko ina tayi da kallo tana kwabe fuska sannan ta Maida kallonta Kaina. Miss waiter !so this is your new place Saida tafada brain Dina yay flashing back sai yànzu nagane ta wato customer ta ada Mai Dana waya. Murmurshi Nayi yah this is my office ,come and have a sit.Ba abunda ya kawoni ba kenan tafada tana daga hannunta. So after being a waiter in a restaurant then now a prostitute and PA at the same time Wow !tafada tana tafa hannu you are such a brave girl. Mind your words inda kin min na kyalleki yànzu I will not tolerate your shit Nuzla tafada tana nuna Mimi . It's not your fault yarinya Banga abunda Murad yagani a wanan cheap jikinnaki ba da har yay employing dinki a such a famous company dinsa da baiyi deserving mutane irinku ba . Zan ja maki kunne stay away from Murad karki yadda ki sake acting anything stupid if not am going to get you sacked . Oh bangane Mai kike nufi ba, ban mayi 3 hour da fara ayki a Nan ba ,So what's your problem with me ? My problem is for you to get out of murads life .daga zuwan ki you aucessed in seducing him harsai da yakai ga har kissing dinshi kinyi wanan yazama na karshe a matsayin kuskure kikayi . See that as a warning Murad is mine and mine alone! And kika kuskura kikace Zaki shiga tsakanina da murad na ranste sai naga bayanki ki rike wanan a matsayin Jan kunnen sanan takalleni sama da kasa tana dariya murad will never fall for a low class girl like you ,in Banda talaka da dogon buri ina ke ina murad Mai zaiyi da ke banza karya Ni kike cewa karya ? Nafada Mai zakiyi ? There is fire 🔥 on the mountain 😀 Tambayata anan Mimi Yar wani hamshakin maikudi ne Karku ga na yi English waje miss Roseline remember batajin wasa shiyasa . [2/6, 6:53 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE SOYYAYA TA HAR ABADA 1️⃣4️⃣ ✍️ Ba abunda zanyi Dan ba abunda ya kawoni ba kenan ,da alama sai ankaiki asibitin dawano . How dare you ! kan na ankara saiji nayi tadauke fuskata da Mari Tareda hankadani nayi baya zan fada ! How dare you slaped me Nuzla? tafada tana dafe da kuncinta . Humm kadan ma kika gani ,idan Baki fita gonata ba. wayar dake ajiye awajen ne yafara ringing. Hannu nakai zan dauka ta rigani tana min wani sarcastic took Don't you dare! know your places ,coz am still here tafada tana Dana botton din. Yes ya Murad ! tafada tana wani kashe murya. Bansan Mai yace mata ba naga Nan da Nan fuskarta ta chanza . Bakinta ne ya fara karkarwa tana kokarin hada kalmomin da zata cemasa . No ....yes ...I. ...just tana rasa wanne Zata kama gata nan ne dai jikinta yay sanyi ,kayi hakuri ganinan zuwa tafada tana dropping phone din.Ban San Mai yace mata ba Amma da sauri ta fice daga office din. Huh wanan wacca irin mahaukaciyar Matace daga zuwa na yau zata samin ciwon kai Kuma Marin datai min bata Mari banza don sai na rama . Mts ! because of one stupid Murad shine take wani tada jijiyoyin wuya ,Allah yasa ma yasan tana yi . zama nai kan kujerar na fara duba masa emails dinsa dayace anturo masa Bai duba ba ,sai Dana Bi kowanne one after the other na duba tareda Basu response Saida na dauki 30 ina yi har secludes dinsa nagobe na duba . Gajiya Nayi da zaman na fito da wayata don Nayi game kozai daiben zaman kadaici gashi am exhausted saboda wanan mahaukaciyar data karar min da energy Dina a banza . Nayi jima ina game naji wayata na ringing ,dauka nayi tareda sallama . helloo Nuzla ! Hello Aysha nafada ba ita bace guess who ? murmurshi nayi tareda cire wayar daga kunnena naduba Amma new number. Am not good at guessing,wake magana nasake tambaya. it seems like wata tamanta best friend dinta ,tafada tana dariya What ! samiha kece Daman ,ina ta jiran Kiran ki shiru sai bayan rabuwar mu naita Jin haushi ban karbi numbern ki ba ,nasan by now ma kin koma bakya kasar? You are absolutely right bana kasar satina biyu da komawa ina ta son na kira ki Banda numbern ki sai da nai Taiwa Murad magiya sannan ya turo min . So congratulations to your new job.mai labari ? tell about you first day at office ?What happen ? Dawa Dawa kika hadu tafada tana dariya . I just love sami she nice and exceptional ,loves to make jokes. Da ina Nan damun hada party sanan na kawo maki ziyara ,toh ya office din hope you liked it? tell me what happened today . Dariya Nayi sosai saikace ni na mallaki office din wane party ? am just a personal assistant. I know Ina son Jin labarin first day nakine am just excited my friend is working at one of the most famous company da ake ji dashi . well um nothing too special kinsan Ba san aykin nan nake da Murad ? Yeah duk nasan wanan now it's a begone ,just forget about that . dariya ta bani kusan halinsu daya da Aida . Ni kuwa kin hadu da wata Mimi ? wata zaki ganta she's average in height,fara haka bata da kiba sosai. No ? And why do you asked? Wait a minute ? I think she's the girl that left my office some hours ago tazo office Dina tana min magana akan Murad . Exactly itace! Wani abunne? You have to stay away from her? wai Menene Sami just tell you are scaring tana da Hadi da masu company din ne? ko tanada share coz tacemin she make sure I got sacked by any chance. No duk ba haka bane ,she's just he's stepmother's niece . Mts you got me confused ashema bata da alaka da Murad, so what's the big deal of staying away from her? Yawwa abunda nake son Ji kenan ! ita wanan yarinyar dakika Dani sunanta Mimi, and mamanta itace sistern step mom dinsu , service take awajen ,so muneer ya gayamin son Murad take and ba wannan ba , lokacin danazo company din har Muka hadu dake ,bakiga irin Rashin mutuncin datamin ba thinking am murads girl . She must be foolish I guess? to Amma shi Wanda take domin sa yasan tana son shi? Kinsan Murad shegen Kansa ne inma yasani he will pretend. Kyar yake kallonta shida yammata ke mutuwar sanshi kamar su bashi kansu haka suke ji . Taba Baki Nuzla tayi ,so yànzu Mai yasa kike gaya min wayan Nan maganganun ? please Nuzla don't act something stupid,I just want you to be careful with that girl mimi she might harm you. Hahaha Sami ki kwantar da hankalinki Ni Nuzla ,Murad baya burgeni, Don da Yana gabana wallahi bata Isa taimin tsakani dashi ba, sa'arta guda I don't see him attractive so wannan Mimi take ko wa ? Zaki iya bata shawara ta jikanshi ta shanye for all I care ko abunda ya faru data gani dazu was a mistake Mai yafaru Nuzla har Kinsa nafara Jin tsoro . " He kissed me" What!!!? tafada da karfi Saida na matsar da wayar daga kunnena . Ba wanane yafi dagamin hankali ba Sami I kissed him back" Oh my God ! sai Mai ya faru after that? Shine wanan so called mimin tazo ta ganmu a haka ,shine take zargin there's something between us. "Who start it ? Murad Nuzla ta bata Amsa. So tambaya na anan did you enjoy kissi....Wacca irin tambayace wannan Sami ? Ina gaya maki mistake din danayi for kissing him back and here you are kina tambaya ko I enjoyed it . Easy ...Nuzla yànzu yakike son ayi ? Ni yànzu bansan Mai zanyi, kinga yànzu yadda waccan mahaukaciyar ta dauka . Yànzu dai Mai kike tunanin Yi ? Shiru Nuzla tayi for sometime,sanan tace nayanke shawarar barin ayki I can't face him wanan abun kunya ne . And where will you find another job ? Ni ina ganin barin aykin Nan bashine mafita ba Nuzla act like nothing happened between the two of you.just forget about it and move on . Da kunya fa Sami kina ganin zan iya ? Zaki iya mana Nuzla pretend as if ba abunda ya faru. To I will try my best thanks for the advice. Karki damu what are friends for. Saina sake kira ,take care ok ? Sure nagode ! Tafada tana ajiye wayan . Sallar aka fara kira agogo na duba naga lokacin sallah yayi ,tashi Nayi nashiga toilet din dake cikin office din nai alwala Daman da hijabina a jaka sai kawai na shimfida dankwalin dake kaina don bansan tsaftar wajen ba ,natada kabbara . Ina idarwa na linke hijabin na Maida jakar sanan nakoma nazauna ina duba wayata yànzu

Chapter 6 of 8