Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 8
Nuzla Bayan tagiyansu Sami najuyo karaf muka hada Ido that means tun dazu kallona yake or what hankalina bakaramin tashi yay ba ,shikenan nasan yanzu zaisa atafi Dani jail Amma kafin zan nemi alfarmar yabarni naga su Hakim . Juyawa yayi yakoma cikin office din har yànzu Bai cire hannunsa dake cikin aljinhun sa ba . A hankali tafi bayansa zuciyarta fal cikeda tsoro yayin da fuskarta ke nuna dakewa. Office din nashi babbane sosai don zaiyi gidanmu ko yafishi da kadan. Wani irin kudi mutumin Nan yake dashine koma kagani acikin office dinshi Mai tsadane gwanin shaawa ko baa gayama ba. So Where is my money ? Yafada fuskarshi ba alamun wasa ciki. [2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE SOYYAYA TA HAR ABADA 9️⃣ ✍️ How was the interview ?dafatan an dace this time around cewar Hakim dake zama a gefenta . Nuzla ya interview din Aida ta fada tana shigowa dauke da ruwa tana Mika Mata ,Saida ta shanye ruwan tas Tamika Mata cup din ,zama sukayi Suka sata a tsakiyarsu ,kun biya wajen ummi yau kuwa ? naje sai wajen 2:30 ma nabaro can kaifa banjeba wallahi saboda bamu tashi da wuri ba ,Amma gobe am free. Hum it's terrible! kunsan bansamu ba duk wannan balayin da Wahalar danasha a banza. Kai !!! Kina nufin har companing dasukai maki interview last week ki koma yau cewar hakim. Naje shima sunce baza su daukeni ba sun dauki wasu already saboda haka basa bukatar sake dauka yànzu. Kuma bakya Jin ko wanan Murad dinne yake sasu karsu Baki ayki awajensu?cewar Aida. Nima Saida Nayi tunanin Hakan daga farko harma nai mashi magana Amma yay denying yace baida wanan lokacin harma yay min tayin ayki a company dinshi. What!!!? Yay maki tayin ayki Amma kika kin Karba ko ? hope you said yes Nuzla ,tabdi su dasuke da manyan companies a kasar Nan . Wait a minute, A ina ma kika ganshi ? Aida tafada karfi hartana kokarin fadowa daga kan kujerar datake zaune . Shiko Hakim Yana zaune Yana kallonshi baice komai ba . it's a long story Nan ta gaya masu yadda yazo gidan in brief da maganan payment din daza taimashi . Tashin hankali ,So you kept such a big secret from us .Aida bazaki gane bane inda nagaya maku most especially you kindinga blaming Dina kenan that's why I kept mute .yànzu bagashi na gaya ba .But inda kin gaya mana tuntuni ,we could have come up with a plan amma kin barshi aranki kekadai yànzun ma Bai bace ba cewar Nuzla shiyasa naketa neman aykinan don nay settling nashi, ta ina yànzu zamu Samo kudin nan cewar Hakim . Shine abunda naketa tunani Gashi cikin kwanakin da yabani remain 3 days or he's going to sue me. Then You have to accept he's offer shine kawai hanyar da Zaki bi kibiyashi kudin nan and kin gama zamu Sami kudin da zaayi ma ummi ayki, don nasan pay din ba kadan bane Waike Aida Mai yasa bakida hankali ne Na maki kamada wacca take wasa ne? Na gaya maki mutumin Nan he's baida mutunci ,his rude Yana da girman Kai da izza and you expect me to accept his offer? never! Try to understand Nuzla bayan duk abunda kikai masa ,Sanin kankine dan babban gida kika tabo Amma ya kyalleki without taking revenge on you but he even offer you a job a company dinshi, And yet you turn him down .Kina barin ego dinki Yana controlling naki ,wanan ba daidai bane. Shut up ! Zan mareki in Baki min shiruba Kya Zaki gaya min abunda ya kamata tadaka ma Aida tsawa . can't you say something reasonable. cewar Hakim Wanda sai yànzu ya tsoma masu Baki , yànzu mutumin da ya wulakanta yar uwarki shine zakice he's nice enough to offer her a job .ke har kin manta irin wulakancin dayay mata ya Kuma kunyatata gaban mutane ,sannan Hakan Bai masa ba saida Yasa aka koreta a wajen ayki Hakim ya tambayi Aida Yana kallonta. But ...still he generous enough to offered her a job , kaga zata Sami kudi , zatasamu kudin treating ummi and lastly we can live a comfortable life idan tayi ayki dashi,Bai kamata tarinka nuna stubborness nataba tunda tasami Dama dazata taimaka ma familyn ta. Oh har yànzu bakya gane me nakeso ki fahimta ba , sometimes kudi bashine komaiba najin dadin rayuwaba . yànzu dai so kike ta kaskantar da kanta saboda kawai company nin suna biya da kyau? what about her pride ? manta da wanan Muna bukatar muci abinci ,musai kayyayaki sanann ...... Enough! Enough! you two should shut your mouth. Nuzla ta dakatar dasu kafin su fara catfight dinsu . Amma ai gaskia ake nuna Mai I said shut your mouth banasan Jin komai daga bakin ko wannan ku, the two of you are giving me headache thanks for the advice,Amma it's left for me to decide Kona karbi offer dinshi ko naki karba. mommy ce tashigo falon papa Mimi na binta a baya,zaune samesu shi da gramma suna Yar hirar su ta da da mahaifi Har kasa ta tsuguna tagaida gramma da papa ,Mimi ma tayi yadda tayi tana sussunkwi da Kai. lafiya Lau papa ya amsa Yana murmurshi wanna wacece ? bakuwa mukayi? ka manta Mimi Yar wajen ya baseera tafada tana washe Baki. Masha Allah itace ta girma haka ? Masha Allah raban da na ganta tun tana Yar karamarta ya baban naki yafada Yana kallon Mimi. sunkuyar da Kai tayi tana murmurshi alamar taji kunya Yana Nan lafiya. Gramma da take kallonta fuskarta ba yabo takalli mommy Hutu kenan tazo maki ? Eh....aa Daman service ne zatayi toshine aka turata imo state shine ya baseera ke gayamin nataimaka nasa a dawo da ita Nan kusa tana mace ina ita ina zuwa imo . Eh kina da gaskiya musamman a marran Nan da Rashin tsaro Yayi karanci ,Nan din an samu ne ?ina kenan zatayi cewar papa. Anzo Inda takeso, To gamu Nan dai Bangama yankewa ba ,dade ina tunanin ko a sama mata Kaduna inma bazatasamu anan din ba saitayi acan ,yafi kusa akan can imo din. A a Mai zai Hana basai tayi a company su Murad ba Hakan zaifi mata gata kusa da gida . kwarai kuwa ni har namanta da wajensu Murad din tafada tana washà Baki ,Kai Amma naji dadin mungode yafada tana kallon Mimi kinga shi kenan gaki ga gida . Mimi daketa zuba murmurshi tahau godiya ,bakomai cewar papa zamma Murad magana sai surinka tafiya tare.ba karamin Dadi Hakan yay masu ba suka fito suna murna . Bugun kofar da akane ya tashesu daga daga bacci . Mtw ko wane da sassafen Nan ,kodai Mr Murad ne cewar Aida hararar ta Nuzla tayi sannan Yasa hijab dinta taje don ta Bude kofa . Tunkan ta karasa suka fara juyo muryar landlord dinsu wato malam baba gabansu ne ya Fadi don sun San kudin haya yazo karba. Yànzu Yaya zamuyi cewar Aida tana magana a hankali .kawai mu bashi hakuri ay yasan halin da muke ciki . Kan uban bakasan Rashin mutuncin malam baba bane nidai kawai mubashi hakurin zaifi .karku damu zan masa bayani yadda zai fahimta cewar Nuzla tana kokarin Bude kofar. Da sauri ta matsa don saura kadan ya hankadeta yashigo Yana muzurai ,kokarin gaida shi take ya dakatar da ita ba abunda ya kawoni ba kenan ,ina kudin haya ,Dan Allah wallahi ke dakata min nagaji dajin wanan magana har wata daya nakara maku Amma kunki biya don haka nagaji kwai Wanda yaga gidan Yana so Dan haka ku tattara kayanku kubarmin gida zanyi amfani dashi . Dan Allah malam baba ka Kara mana ko Nan da satine zamu biyaka insha Allah kaga ummi ba lafiya kudin maganin ta muke kokarin biya Amma ai kasan bama Maka haka . Ina ruwana toh haka kukace wancen zuwa namayi kokari Dana Kara maku wata dayan,Kuma ni yànzu bama wanan ba Kawai ku harhada kayan ku nabaku minti Biyar bana son naga wasu tarkacen Kun . Mai!!! Au Kun tsaya Kuna kallona tunda bakusan mutunci ba bari kugani waje ya laika Kai cisgi Kuna ina kushigo ku fara ayki. Malam baba ya haka ? Yazaka kira mana wasu Yan iska su shigo mana cikin gida Kai tsaye. Kyalkyallewa ya da Dariya au haba gidan ku lallai yarinya Kai maza ku fara kwashe duk wani Abu da kuka gani ku fidda shi waje.nan fa su cisgi suka dinga Watso da kayan su Aida suna Basu hakuri Amma ko ajikinsu Hakim da Aida sai kokarin Maidawa suke Jan malam baba Nuzla tayi gefe tana Sharan hawaye tana rokonsa Amma kekeme ya shafawa idanuwansa Toka ke kima Daina bata bakin ki don wallahi zan maki Rashin mutunci kinsan ba mutuncine daniba ,wayarshice tafara ringing ya dauka Yana unknown number ce . Hello waye ! Wai wake magana ne yafada cikin daga murya. What? Nan da Nan jikinshi yafara bari I ...i.iyes ba damuwa toh shikenan an gama kayi hakuri yallabai Hakan Bazai sake faruwa ba nagode nagode yafada Yana kashe wayar . Kai cisgi kumai da komai inda kuka ganshi . Tsayawa sukai suna kallonshi cikin mamaki Anya kuwa lafiyarshi yànzu fa yace sukwashe komai Amma Kuma Yana cewa su Maida . Tsawa ya daka masu tsayuwar Mai kuke kuyi sauri mana .Nan da Nan suka Maida kayan da suka fara fitarwa . Su Nuzla kuwa mamakine ya hanasu magana dukda sunyi farinciki da yace a Maida masu kayan su kenan Yana nufin ya hakura kenan. Suka fice da sauri . Manage pls [2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE SOYYAYA TA HAR ABADA 1️⃣1️⃣. ✍️ Erm ..... um bakinta na bari yayin da heart dinta ke racing fat fat kamar zai fasa kirjinta ya fito waje ,tace bansami kudin bane , Amma Ka Dan Karamin lokaci zan biyaka , saboda har yànzu Bansami aiki bane shiyasa Amma dana samu zan biyaka . So bayan lokaci Dana Baki you expect me to give you another time uhm yafada Yana sipping ruwa . My mind is telling me you are behind this, ta fada tana nunashi da index finger dinta . Idan nace nine Mai zakiyi ? what will you do ? yafada Yana ware idanunsa akaina Yana smiling! How dare you! nafada cikin bacin Rai ina nunashi. Hey easy karki manta har yànzu kina cikin office Dina zan iya sawa Amin arresting dinki for trespassing yafada Yana dropping cup din da karfi. what ! Amma you have no right to do that bayan kasa yaranka sunyi kidnapping Dina ban masu komai ba sun kawoni nan har suna threatening Dina ,Mai yasa kashigo rayuwarta? you ruined my life Da ina rayuwata cikin kwanciyar hankali not until you came into my life ,kasa na rasa aykina Wanda yake rufamin asiri ,I have a lot of things to do but you ruined everything.tafada in anger Simple as ABC work for me and everything will go back how it used to be for you... maybe ma yafida because am going to pay you good amount kinga you can treat you mom yay smirking. Karka sake Sako maihaifiyata a ciki nagaya ma, I will never work for you bari ma natuna ma idan ka manta . Ni Nuzla jemal ba zan ma ayki ba,da nai ayki karkashin ka gara Kai jailing Dina for the rest of my life. Bazan ma mutumin da kawai Dan na zuba mashi ruwa a jiki yasa aka koreni talkless of ace ina ayki a karkashisa I mistakenly do something wrong bansan Kuma Mai zaimin ba may be he's going to skin me alive. Daga ganin yanayin face dinshi nasan baiji dadin abunda nace masa ba . uhm to Mai yake tsamani ? nace masa nagode da aykin daya min offering komai? Ashe kuwa zai Dade Baitashi daga amafarkin dayake ba. well ...nayanke shawara inma Nasa aka kulleki you're not going to end up being Locked forever . Saboda haka you will start as my PA first thing Monday morning yafada Yana wani basarwa tareda gyara neck tie dinshi yakoma seat dinshi ya zauna . As from next week kifara zuwa and bana son makara 8:00 dot tayi maki anan .idan zanyi tafiya you book my flight idan bukatan haka ya taso ,read my email and respond to them and lastly make me coffee kafin ..... Wait a minute ,I cut him off bance Maka Nayi accepting aikin nan ba ,this is my life and my decision, nafada Maka kasa a kulleni because I will never work for you zan maimaita Maka sau dubu I will not work for you nafada stubbornly. Buga table din yay da karfi Cikin gajiya Yana mikewa har Saida na firgita " "what the fuck is wrong with you?ya fada cikin tsananin bacin Rai .bansan lokacin daya karaso gabana ba sai jinai yay pining Dina to the wall . gabadaya ya dauran nauyinsa ina iya jin yadda heart dinsa ke beating very fast he looks very angry and scary " what's wrong with you? Do you know what it means to work here kinsamu Amma kina wasa da Daman ki ? Na gaya Maka am not inter......hannunsa naji kan lips Dina shhhh don't say a word yafada Yana zubamin sexy eyes dinshi sai Kuma ya juya tareda komawa wajen dispenser Yana dinban ruwa. gabadaya am out of words don wasu irin butterflies ne naji suke min yawo a jiki . start coming to work from next week and remember I don't tolerate lateness yafada in a bossy tone. Nace Maka am not ready to work for you . kallonta yayi cikin bacin Rai, so baza kimin ayki ba kin gwammace na kulleki ? what's wrong with you mamanki tana hospital she need your help ,your siblings,Ana binki house rent ina kokàrin Baki ayki Amma you're declining it? yafada alamun yafara gàjiya da taurin kanta . Kuma tun farko ni bance ma ka taimaka min ba nafada cikin Rashin tsoro . huh ya faisar da iskar dake bakinshi tareda komawa wajen zaman shi . bansan Mai matsalar shida Ni ba ? he hated me a lot ,I don't know why he badly want me to work for him. " Fine ! kince bakyason aykin ko ? Eh haka nace ,nafada ina rolling idonà . Leave then ! yace Yana nuna kofa Nan da Nan farincikin ya lullube fuskàrta finally am free. Yo....you mean am free to go ? Farinciki yakasa boyuwa a fuskata. Yes ! Har nakai bakin office naji yace zaki iya tafiya Amma ki shirya fuskantar lawyer na coz am going to sue you to court, for lying against me, so ina ganin na gama magana dake my lawyer will take over, Sanan karatun kannanki zai tsaya because of your stubborness ,you will be homeless Ana binki house rent .Oh why am I reminding her after all you know how to tackle your problem yafada Yana wani smiling. Jinai kamar na kwanke kyakkyawan fuskarshi da Mari saboda haushi .Amma Mai sai hawaye Sha ina kokàrin stopping dinshi karya fito don banasan yasan weakness Dina . And you are happy with that after causing so much pain inda baka shigo ratiluwata I would have been happy living in peace ,but you ruined my life and you are here enjoying yourself saboda kawai Dan kana da gata mahaifiyata is sick dying slowly in the hospital kullum docter yace her condition is detoriate banida yadda zanyi na taimaka mata Dan aykin Dana fara kasa an koreni ,my siblings I have to be strong for them but you made my life miserable tafada tana fashewa da kuka Mai cinrai bataso yaga hawayenta ba Amma yazatayi yakaita karshe . Basai nasake maki bayani ba offer is still open ba wani Abu bane Mai wahala in case you change your mind zakimin ayki I will make sure I pay you salaryn da baa taba biyanki ba .mark my word idan nace zanyi bawanda zai chanza min magana. Nace Maka bazanyi ba tafada tana ciccije bakinta in anger . Ok fine Zaki iya fita daga office Dina Wata zuciyar takwabeni Anya Nuzla Baza ki karbi aikin nan ba duk abunda ya fada hakane karki Yi wasa da Daman dakika Sami ummi dake asitin inkika bar Nan ina da tabbacin Zaki samu awani wajen ki chanza shawara Aida will never forgive don tace nakarbi akin Nan at first naki ko Dan ummi ki karbi aykin Nan idan kinsami kudin aykin ta sai ki resigning Nan take ta amince da wannan shawarar . " Fine ! Tafada tana juyowa tareda kallon kasa . " Good! yafada don Bai zaci zata aminceba your will start your work first thing on Monday morning yànzu kina da kwana Hudu ki huta sanan ki shirya kafin ranan ,sanan I hate lateness .first in the morning Zaki hadamin coffee . I don't know how to prepare coffee Dan you must learn . And remember ina da record akanki "Ina son makara ! No your don't you're always punctual at work. "Zan iya sama suga yay yawa a coffee dinka " " No you won't" What if I add salt instead of sugar saboda inada clumsiness" " No you won't" no matter how clumsy you are Zaki zama very careful. " I might kill you saboda yadda na tsaneka? No you won't saboda babu wannan acikin record dinki . Wai Mai yake damun mutumin nan ne na dauka zaiji haushina bayan masa wayanan silly tambayoyin. Tunda amatsayin PA dinka ka dauke ni zansan abubuwa dayawa akanka Baka tunanin zan iya ma sata? ko na sake rubuta wani abun akanka dazai bata Maka suna na yada ?kallona ya tsayi without saying a word. Wani dadine ya kamani ganin yadda ya zabumin Ido ,nasan he will hate me ,ko yace karna Kara zuwa inda yake ! Am right now ina da meeting da zanyi attending Zaki iya tafiya but make sure kinzo da wuri . What ? Yes you can leave now I have a lot of things to do . Kallonsa tayi bahaka taso ba Amma ba yadda zatayi sannan tafice fuskar Nan a hade tana kita taji tayi karo da Abu ,Am sor....maganarta ce ta makale lokacin da tadago suka hada Ido da wata budurwa a tare gabansu ya Fadi . Uhm finally she accept the job Amma ta Wahalar damu 😄. [2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE SOYYAYA TA HAR ABADA 1️⃣2️⃣ ✍️ Da sauri tabi ta gefenta ta wuce binta mimi tayi da kallo tana son tuna ina ta taba ganin face dinan kamar ta taba ganinta somewhere else Amma ina takasa tuno inda tas..... Anty Mimi kiga waitern Nan tana da masifar kyau. dakatawa tayi daga shiga cikin office din , Lokacin data tuno maganan Maya data taba yimata a PLG restaurant. ....THE WAITER? tafada da sauri tana juyowa Amma Mai bata ganta ba , dube dube tashiga Yi Amma wayam ba kowa awajen ,hankalin mimi ba Karamin tashi yayi ba. Mai Hakan ke nufi ? kaddai akwai wani Abu tsakanin waitern Nan da Murad ? ita da ke ayki a restaurant Mai zai kawota company? ai bata gama zancen zucin nataba tafada cikin office din batareda tunani ko yin Sallama ba. Nuzla na fita tasami adaidaita tashiga tana mamakin burdurwar data data gani da irin kallon datake Mata kamar tasanta Kuma haka Nan taji Bata kwanta Mata arai ba ,ba mamaki ko Anan take ayki ko kuma ...... ? mts !Wata zuciyar ce ta kwabeta ina ruwan ki Nuzla kika sani ko Yar uwarsu ce . tsaya malam Anan zan sauka Tafada Dan ya Dan wuce inda zata sauka tana can tana zancan zuci tabashi kudinsa sannan ta shige cikin gida. Da sallamar ta tashiga cikin gidan samun Aida tayi tana sallah , bara Nima naje Nayi sallah tafada tana jefa jaka da mayafinta kan kujera ,sanan tafito ta dauki buta . Nuzla ya interview din? Allah yasa kinsamu wani wajen dai? Aida ta tambaya as usual Saida na shafa adua Sannan najuyo, Ina kallonta na kulla Tunda nace ma Aida bazan karbi offer din Murad she has been acting weird. Well nasamu ayki ! waje Kuma babba. A ina ? How about the payment? and kina ganin zai biya mana demands dinmu like kudin aykin ummi, registration Dina , house rent,schools din Hakim,kudin..... For goodness sake Aida kimin shiru before I give you a dirty slap ay ni nake biyan all the expenses na gidanan ,so be it ,tunda nace maki nasamu ayki fine . Wow congrats sis am so happy for you Cewar Hakim dake shigowa. "Thanks Hakim. whatever ! so gayamin .....where is this big place you are going to start working now ? kamar wata Yayata tace min kallon sunayi Gabadaya sun zubo min idanuwa . I accepted murads offe What !? na dauka kince baza ki masa ayki ba. wani uban ihu Aida tayi fadawa kan nuzla tana rungumeta am so happy ,Oh my God , Allah na gode ma ,I can't believe what am hearing . who cares idan zai rinka biyanta sosai shikenan ni Banga abun damuwa ba anan . Oh Nuzla bani labarin Yadda akayi kika yadda, ya gaya maki nawa zai rinka biyanki? don naji ana cewa Yana biyan maaikatansa sosai. Nasan Aida da damu bazata barni ba inhar ba gaya mata nayi ba . No baigaya min nawa zai rinka biyana ba ,Amma he said he's going to pay me a good salary. I said it Daman na gaya maki you're so lucky ,ki duba kiga duk abunda kikai mashi Amma he was kind enough to offer you a job ,gaskiya Yana da kirki Kuma am so happy da kika karba don da Baki yadda ba da nadaina kullaki Dariya sukai gabadayansu. I have no choice ? Saida ya tabbata duk inda zanje neman ayki su hanani ,kina ganin wasu ma kan sumin interview suke dismissing Dina . I can't believe inda kawai kike iya tunawa shine aykin da yay mata offering Amma kin manta shine mutumin da yasa aka koreta cewar hakim.

Chapter 5 of 8