acikin office ɗinshi yana safa da Marwa gabaki ɗaya maganganu da Mahaifin nashi yayi mishi akan zancen aure shi gaba ɗaya yarasa ta ina ze ɓullowa lamarin..turo ƙofar akayi aka shigo bejiyowa domin yasan Khamis ne abokinshi. "Yayadai friend? Cewar Khamis. "Humm bari kawai khamis wlh akwai damuwa. "Subhanallah tamifa? "Wlh abbey ne jiya yasakani agaba da zancen aure kuma har lokaci yasaka mana nanda 3 month narasa yazanyi. "Tofa 🤔 ikon Allah neman mata acikin wata ukku awannan zamanin ai kam dakamar wuya yanzu minene mafita? "Aiba neman matarne fitinaba yadda za'ayi ta amince shine fitina domin inada wadda Nakeso sedai amincewarta nake tunani. Dariya khamis yayi kana yace "to ai abin yazo da sauƙi sosai friend tunda akwaita amma wacece wannan dakake tunanin taƙi Amincewa da cikakken soja irinka ga kyau kuma ga kuɗi? "Humm bazaka gane bane duk abinda ka lissafa inda yaƙini akan basa gabanta domin itama tanadasu kyau kuɗi jin kai duk ta taɗa. "Wai wacce please? Humm zankaika kaganta amma bata ƙasar tana Saudiya zanje gobe in sha Allah nayi kwana biyar agama aikin hajji Sena ɗaukota mudawo kaminnan Nakeso nafara kamun ƙafa. "Duka naji amma sonake nasan wacece ita kafin kakaini gunta ɗin? Humm ƙanwata ce maisoon, yafaɗa yana lunshe kyawawan idanuwanshi tare da sauke ajiyar zuciya...wani irin waro ido khamis yayi yace maisoon ta Dady Usman?...!
SAWUN GIWA paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa yakaranta min book bebiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank, kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176. 🙏
Autar alheri ✍️
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels