Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 3
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘 🐘 🐘🐘 🐘🐘🐘 🐘🐘🐘🐘 🐘🐘🐘🐘🐘 Romantic love story💋💓💞 Daga alkalamin✍️👇 Dr Yasmeen Ahmad (Autar alheri ✍️) Marubuciyar 👇 SIRRI SOLDIER'S FAMILY INGARMAM NAMIJI MEJO NAJEEB WAYE MIJINA TANTIRANCI SABON SALO IZZAR MULKI BIG LADY'S MY LITTLE SISTER JEJI GIRL JIKAR IYA DELU SHUGER DADY And NOW 👇 *SAWUN GIWA* LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI IYSA FINKARKI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA* PLEASE NAROKEKI DA BABBAN KALMA IDAN KINSAN BAKIDA AURE KARKI KARANTA🙏 HAPPY SALLAH ALL MUSLIM💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞 Bismillahirahamanirrahim Free page Book 1 Page 1 & 2 "Saudia yau maka cike take cinjim da jama'a ƙabilu kala,kala sakamakon ana cikin yanayin aikin hajji masallacin harami yacika cinjim babu Masoka tsinke. Cikin kwanciyar hankali danutsuwar da ɗan adam ke kasancewa acikin aduk lokacinda yake gaban ɗakin Allah take gudanarda dawafinta yarinya ce ƙarama wadda bazata wuce shekaru 17 ba aduniya yarinyar kyakkyawa ce sosai Black beauty nagano hakan kasancewar bata saka niƙab ba afuskarta. Tanada manyan idanuwa da ɗan tsiririn karan hanci me ban sha'awa idanuwanta farare ƙal dasu masu sheƙi kamar tatara ƙwalla aciki tanada ɗan Small mouth me ɗaukeda red lips masu santsi sosai, batada tsayi sosai kuma baza'akiratada gajeruwaba..ahankali take juya danƙaramin bakinta, amma bakajin abinda take faɗa, taɗauki tsawon lokaci tana dawafi seda tazo naƙarshe na bakwai tahango wata dattijuwa tsakiyar wasu ƴan coria duk sun matseta tafaɗi kuma suna neman takata suwuce. Cikin hanzari taƙarasa gunsu tare da kutsawa cikinsu kamar wani namiji yadda take bankesu ya'isa kasan cewar tanaji da ƙarfi kida take ƴar ƙarama, nantake tazo inda wannan baiwar Allah take cikin ƙarfin hali ta tattare mutane tare da duƙawa tatemaka mata tamiƙe tsaye, "sannu mama, tafaɗa cikin wata irin murya me masifar daɗi. "Yawwa sannu ƴarnan Nagode sosai. "Bakomai mama kingama ɗawafinne? A'a yanzu nashigo. "Okay kawai tace kana yariƙe hannun wannan matar da ɗaya hannuta ɗaya kuma tariƙe ƙugunta dashi tashiga zagayawa da ita, abin mamaki tadawo farko a dawafi da matar domin tasan bazata iyaba, seda ta kammala bakwai tukunnah ta fitarda ita daga wurin...tunda tafara ɗawafin yake kallonta har inda taje temakon wannan matar domin yana niyar miƙewa yate maketane yahangeta itama tazo wurin. Kallonta yakeyi atsanake harta fitarda matar daga wurin. Yana kallo wani dattijo yazo dasauri gun matar har wannan yarinyar zata balbaleshi da faɗa setaga babban mutunne domin yahaifeta sekawai tayi matar sallama tatafi. Komawa tayi cikin masallacin taƙarayin wani ɗawafin tukkunna tayi addu'a tafito, daga inda yake tsaye yaji wata mata tace *MAISOON* cikin sauri yajiyo sekuma tayi murmushi har fararen haƙoranta suka bayyana tace "na'am anty meenah kin idar? "Eh tunɗazu muke nemanki bamu gankiba. Ƙara faɗaɗa far'arta tayi kana tace "wlh mata baiwar Allah nafitar daga cikin taronnan anty meenah. Okay mujeto in kingama. Toh muje tafaɗa tareda yin gaba abinta anty meenah nabiye da ita abaya. Nannauyar ajiyar zuciya yasauke tare da lumshe ash color ɗin eyes ɗinshi, domin wasu irin idanuwane dashi kamar na mage gasu kuma manya domin masu idon mage basu cika zama manyaba amma nashi manyane sosai kuma kamarna mashaya hakan suke abin dai abin birgewa. Ajiyar zuciya yasauke babu adadi kafin yaɗauki Spicer dake gabanshi yafara huɗuba cikin wani irin voice me masifar ratsa zuciyar me sauraronshi kamar yadda yasaba acikin masallacin harami kafin sallar azahar...yajima yana huɗuba me ratsa zuciya cikin harshen larabci kafin ya'idar yatada sallah. *SHEIKH SUDAIS MUHMD BILAL* kenan ɗaya daga cikin limaman masallacin harami kenan matashin sauri kuma ɗa ɗaya tilo agun sarkin Dubai wanda kerayuwarshi gabaki ɗaya s Saudia agidan kuma Sarkin Saudia ɗin aminin mahaifinshi. Nigeria "Assalamualaikum mom farka da dare.."yawwa barka maisoon y kike y ibada? Alhmdllh mom nayi missing ɗinku wlh Allah bazan zauna gun anty meenah ba da angama aikin hajji zan dawo. Ikon Allah dama aikece kikace zaki zauna amma ba wanda yasaki dole. "Yeee my mom harnaji daɗi to shikenan kigaisarmun da dady nakirashi wayarshi baya shiga. "To shikenan zan gaya Mishi yaje gidan abbankune. Okay bye mom, tafaɗa tana yanke wayar. Murmushi mom ɗin tayi kana tace maisoon rigima Allah ya dawo daku lafiya. Atsiyace motocin suka shiga yankowa akan ƙwalta titin daze sada mamallakin motocin da gidansu, seda suka gama shigowa kana sojojin dake tsaro shi suka shiga doriwa daga kan motar cikin hanzari suka buɗe Mishi motar dayake ciki. Fitowa yayi cikin sauri yatunkari cikin gidan nasu waya manne a kunnenshi, seda yashigo perlor gidan tukunnah yayanke wayar yana tunkarar mutanen dake perlor. Good evening Dady Abba nasameku lafiya? Murmushi Dady yayi kana yace lafiya qalau fawan yagajiyar tafiya? Alhmdllh Dady. "Son andawo lafiya? Lpy qalau Abba ina mama? Tana ciki. Okay yafaɗa tareda miƙewa yanufi pert ɗin mahaifiyar tashi. Fawan kenan kyakkyawan saurayi mejida kyau da kuɗi gakuma isa kasan cewar shi soja, ɗane awurin Abba yayan dadyn maisoon. "Bara natafi yaya tunda haryanzu yaya Ishaq bezoba maybe akwai abinda yatsayard dashi idan yazo duk yadda kukayi seka gayamin, dadyn maisoon yafaɗa yana ƙoƙarin meƙewa tsaye. Okay badamuwa Usman Allah yakaika lpy agaida yarana. In sha Allah zasuji. Daga hakan Dady yafito. Bara kuji yadda ahalin suke tunkafin muyi nisa yadda zaku fahimta. Alhaji Umar Mainq da Alhaji Usman Maina dakuma Alhaji Ishaq maina yaya da ƙane ne uwarsu ɗaya ubansu ɗaya suduka ukku kuma iyayensu sun rasu sune kawai kerayuwarsu tare da ƴaƴansu...kowanne yanada nashi yaran dakuma matarshi. Alhaji Ishaq shine babba yanada yara huɗu, Mubarak, muhseen, jafar, Zainab.... Alhaji Umar yaranshi ukku fawan, fadeel, A'isha....Alhaji Usman yaranshi ukku shima jawwal, Ameenah, se autarsu maisoon. Dukkansu suna gudanarda rayuwarsu cikinsu da ƙaunar juna dakuma biyayya wa junansu acikin waƴannan ƴaƴa masu mata biyu kawai sukayi aure mazanma biyu sukayi aure, Zainab yar wurin Alhaji Ishaq tayi aure a anan cikin garin Abuja,,, yayinda Ameenah kezaune a Saudiy itada mijinta dake aiki acan..mazan kuma Mubarak da jafar sunyi aure muhseen ne beyiba...a ƴaƴan Alhaji Umar kuwa fawan beyiba A'isha ma datake sa'ar maisoon itama tabayiba. Dagacikin waƴannan zaratan samarin fawan da muhseen Dukansu sojojine kuma manya kowannensu naji da kuɗi dakuma isa... dukkan waƴannan ahalin kyawawan gaske ne domin Asalinsa fulanine kuma daga cikinsu daga maisoon se Zainab ne kawai basuda hasken fata irinta Fulani sedai dukkansu Black beauty ne wato chocolate color. Wannan kenan. Acikin wannan family sunada wata dabi'a konace al'ada dukkansu umurnin mutun ɗaya sukebi wato Alhaji Ishaq kuma yakasance mutun me tsauri darashin ɗaukar wargi acikin lamarinshi....kunji asalin yadda suke mukoma cikin labarinmu. Saudia Bayan tagama wayada mahaifiyar Tata tamiƙe tare da faɗawa bathroom kusan minti 30 tukkunna tafito ɗaura da towel aƙirjinta. Wow Masha allah tabbas na yadda bakuma jinjina kyawun maisoon da cikar halittar ta domin tanada ƙira da diri meɗaukar hankali tabbas Allah yayi halitta awannan wurin... mirror tanufa tashiga gyara jikinta bayan tagama taɗauki ƙananun kaya tasaka basu kamata ba amma duka sun bayyana surar jiminta inaga bawai kananun kaya ba ko atamfa ce ajikinta wannan halittar bazata ɓoyuba, zama tayi taɗauki wayarta tare da kunnah karatun Alkur'ani tana saurara ko minti 10 batayi dazamanba anty meenah tadoka mata kira, hakan yasa takashe wayar tare da ɗaukar dogon hijab ɗinta tasaka tukkunnah tafita....! SAWUN GIWA paid book ne 1k ne kuɗinshi kibiya kikaranta abinki cikin salama karki bari abaki labari. Autar alheri ✍️ 🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘 🐘 🐘🐘 🐘🐘🐘 🐘🐘🐘🐘 🐘🐘🐘🐘🐘 Romantic love story 💋💓💞 Daga alkalamin✍️👇 Dr Yasmeen Ahmad (Autar alheri ✍️) Marubuciyar 👇 SIRRI SOLDIER'S FAMILY INGARMAM NAMUJI MEJO NAJEEB WAYE MIJINA TANTIRANCI SABON SALO IZZAR MULKI BIG LADY'S MY LITTLE SISTER JEJI GIRL JIKAR IYA DELU SHUGER DADY And NOW 👇 SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA* Free Book 1 Page 3 & 4 "A perlor tasamesu itada mijinta dakuma yaranta biyu, dagudu sukazo suna yiwa anty tasu oyoyo, cikin farin ciki yarungumesu tare da mannawa kowanne kiss agefe dagefen fuskashi, kana tajasu suka zauna. Yah hareesh ina wuni..lpy qalau ƴar rigimar mom y y kike y ibada? "Alhmdllh tafaɗa ataƙaice kana tace gani anty. "Yawwa maisoon dama abban Jawaf ne keson kirakashi unguwa. To barana shirya tafaɗa tana barin perlor. "Kisan Allah meenah fargabar zuwa gidannan nakeji domin kinsan manyan mutane ko a ƙasar mu Nigeria se ahankali balle anan ƙasar da batakaba. "To kayi haƙuri mana tunda aikine zekaika ba wani abunba kawai daka gama abinda zakayi bashikenan ba seku dawo, cewar Anty meenah sabida ta karfafawa mijin nata guywa...ajiyar zuciya kawai batareda yace komai ba, hakan maisoon tafito tasamesu c tashirya cikin shigar larabawa tasaka Arabian gown marron color Tayi rolling da mayafin abayar hakan yaƙara fitoda asalin kyawun fuskarta sekuma tasaka niƙab, habawa hareesh dariya yace "rigimar mom yau kuma da niƙab za'afita?? Yatambaya cikin tsokana...batace Mishi komaiba se ɗan ƙaramin bakinta data turo gaba. Cikin dariya yamiƙe tare da mannawa anty meenah kiss agushi yana faɗar semun dawo babyna..."adawo lafiya mijina.."ƴan iskan mutane kawai agaban kowa yin is kancinsu suke, maisoon yafaɗa cikin ƙuƙuni tana barin perlor, a Perking space yah hareesh yasameta, bece mata komai ba ganin yadda take cika tana batsewa domin maisoon akwai rigima ba ƙarya, ahakan suke tafe ahanya bawanda kecewa kowa komai har suka ƙarasa gidan dazasuje. Tun daga get ɗin farko tashiga gidan maisoon tafara ƙuluwa ganin yadda ake cincikesu kamar wasu ɓarayi tsaki kawai takeja amma batace komaiba. Ba'abarsu suka wuceba seda yah hareesh yanuna musu I'd cert ɗinshi na doctor dakuma shedar asibitin da'akaroshi, tukunnah suka bari yashiga, a get na biyu ma hakan abin yakasance sefa suka ɓata lokaci sosai tukunnah aka barsu suka shiga get na ukku ne aka hanasu wucewa har se anyi magana da wani daga cikin gidan tukunnah, duk shedar da Dr hareesh yanuna musu bata musu seda suka shiga kiran waya kuma nomber dasuke kira ba'a ɗaga ba...azafafe maisoon ta ɓalle gambun motar tafito tana mita, tun kafin tayi abinda ya fito da ita wani daga cikin security ɗin dake wurin ya daka matsa cikin harshen larabci yake faɗar uban me yafito da ita daga cikin motar ko wani abun tafito tasaka agidan maza Takoma...ai tuni cikin Dr hareesh tamirɗa domin yasan wacece maisoon, kuma ba abin yafitoba suƙara laifi....itako tuni idonta suka ƙanƙance cikin bala'i tace "uban waye yace nafito? Ubankane? Nizaka zaga sabida kawai kana wannan banzan aikin na ƴan wuta shege tsinanne inbanda jaraba irinta yah hareesh daya kawoni nan mizanzoyi dahar zaka zargeni, tafaɗa cikin harshen larabcin itama tana ƙara ƙanƙance ido..cikinta wannan security ɗin yayo tare da seta ta da bindiga domin sojojine kuma bana Nigeria ba masu umurnin kisa akan mara gaskiya nan take...wani daga cikinsu ne yazo yahanashi harbinta amma se suka ɗora mata bindiga aka suna tuhumarta..tuni Dr hareesh yarikice yafito yana basu haƙuri amma ko kallo nai basuyiba. Kwance yake akan makeken gadonshi ya lulluɓe jikinshi da blanket kyakkyawar sumar kanshi me ɗan tsayi takwanta akan pilon dayake kai, idanuwanshi a lumshe amma ga dukkan alamu ba bacci yakeba duba da yadda red lips ɗinshi ke motsawa ahankali yana tasbihi, kamar abinda yaka riƙa sarewa dede kunnenshi yana busa Mishi hakan yaji saukar muryarta acikin dodon kunnenshi kamar amafarki, ahankali yashiga ware kyawawan idanuwanshi na mage..kasan cewar komi acikin nutsuwa yake yin shi shiyasa ko razanar dayayi najin muryarta besa yatashi arazaneba... blanket ɗin yayaye tare da zura kyawawan ƙafafunshi aƙasa, sanye take da jallabiya ash color yayinda kyakkyawar sumar kanshi tazubo har gadon bayanshi, ahankali yazura plate shows ɗinshi tareda nufar window ɗakin domin daga saman benan ze iya hango abinda ke faruwa a harabar get ɗin na ukku, daga labulen da yayi yaye dede da marin da wani security ɗin yaje kaiwa Dr hareesh sabida yahana sujeda maisoon, Itako tariƙe hannunshi batareda tabari mari Dr hareesh ita tawanke shi da kyawawan maruka har biyu tana huci...ido Sheikh sudais yawaro cikin mamakin karfin halin yayinyar dudda tasaka niƙab amma sarai yaganeta, ɗan cije lips ɗinshi naƙasa yayi ahankali yateda zaro wayarshi yashiga kiran contact ɗin ɗaya daga cikin security ɗin domin tuni sunyi kanta sedai haryanzu ba wanda yamu damar yimata komai amma babu shakka kasheta sukeda nufinyi ayadda suka ɗana mata bindiga dukkansu sedai ita ko ajikinta domin babu alamar tsoro ko razana atare da ita..dr hareesh ne ma duk yagigice kamar shine macen...zaro wayar security ɗin yayi yana dubawa yaga me kiranshi cikin sauri yaɗaga wayar tare da karawa a kunnenshi. "Assalamualaikum yafaɗa cikin girmamawa domin yasan ba'a ɗagawa Sheikh sudais waya da hello. Daga ɗaya bangaren yace "wa'alaikassalam yafaɗa cikin Cool voice ɗinshi, kana yace "miyake faruwane anan isham? "Anan Captain isham yashiga bashi labarin tun zuwansu harkawo marin datayiwa Captain Suraj...jinjina kanshi yayi batareda yace komaiba natsawon lokaci kafin yabuɗe shanyayun idanuwanshi na mage yace kubarsu su shiga Kuma Kurabu da ita. Daga hakan ya yanke wayarshi. Duban sauran security ɗin Captain isham yayi cikin girmama zancen yagabatarda saƙon megidan nasu "Sheikh sudais yace abarsu shiga koma bar yarinyar. Dumm daram hakan gaban maisoon yafaɗi jin an ambaci Sheikh sudais badan tasan ko wayeba hakan kawai ne ta tsinci kanta da wannan faduwar gaban..... dukkansu badan sunsoba suka buɗe musu get ɗin gidan suka shiga, Dr hareesh se hamdala yakeyi aranshi tare da sanya wa Sheikh sudais albarka domin duk wanda yake Saudia indai yana zuwa masallacin harami ko yake zuwa manyan asibitocin gwamnatin ƙasar ko tashi asibi dake nan Saudia ba wadda ke Dubai ba yasan waye doctor sudais muhmd bilal ko kuma Sheikh sudais muhmd bilal. A Perking space yayi Perking tukunnah suka fito maisoon secika takeyi tana batsewa domin iya shaƙa waƴannan security ɗin sun shaƙarda ita wai gidan sarki mimutun zeyi agidan sarauta koda ta ƙasar Hausa ce balle gidan Sarkin Saudia kawai kashawo wulaƙanci kadawo itakuwa wlh ba wanda ze wulaƙanta ta ta kyaleshi koda kuwa Sarkinne dakanshi balle security ɗin gidan(nikuwa nace haba maisoon sarki kam ai dabanne🤩)...wasu hadimaine suka zo domin shiga dasu cikin gidan su huɗu haka suka musu jagora har general perlor gidan, wai aljannar duniya kaida kanka me karatu ka misilta yadda tsaruwar wannan perlor da kyawun shi ze kasance amatsayinshi na perlor gidan sarautar inda zinari ya yanke cibiya wato sadiya 💃 Bayan sun basu wurin zama aka kawo musu abin motsa baki kusan minti 40 suna zaune ba wanda ko ya gitta perlor inba hadimaiba dake wucewa suna aikinsu, har maisoon tafara gajiya cikin takaici tamiƙe zata bar perlor Sega wata dattijuwar mata tafito wasu ƴammata natake mata baya ga dukkan alamu hadimai ne...dasauri Dr hareesh ma yamiƙe tsaye yana hamdala aranshi daya kasan ce maisoon atsaye take domin yasan tabbas da azane take wannan matar tafito bazata miƙeba..cikin girmamawa yashiga gaidata, amma ko kallonshi batayiba seda tasamu wuri tazauna tukunnah kusan minti 10 kafin taɗago tadubi maisoon daketa famar danna wayarta domin ita ko kallon arziki batayiwa matarba, cikin mugun mamaki matar ke kallonta domin bawanda zezo gabanta batareda ya gaishetaba sabida Isarta da taƙamarta amatsayinta ƙanwar sarki kuma me isa da ikon gidan a hannunta GIMBIYA SAUDATT kenan ƙanwa awurin memartaba Sarkin Saudia Alhassan bini shuraim. Wani irin wulakataccen kallo takebin maisoon dashi meɗaukeda tsana lokaci ɗaya, baki tabuɗe zata yimata magana batareda ta amsa gaisuwarda Dr hareesh yayi mataba, Sega wata hadima tafito cikin sauri tana faɗar ranki yaɗeɗe jikin baby kursum yaƙara rikicewa gatacan se kuka takey....aibata bari hadimar taƙarasa maganaba tamiƙe ahanzarce tanufi ƙofar da hadimarnan tafito, Itako hadimar kallo Dr hareesh tayi kana tace "kushigo cikin inji gimbiya zaitun kadubata kai Dr da ƴallaɓai Sheikh yaturoko? "Eh nine daga asibiti aka turoni.."okay zo muje, daga hakan tajuya...cikin sanyin jiki da danasanim janyo maisoon dayayi yace "please ƙanwata zo muje dan Allah kuma kiƙara haƙuri mubar gidannan lafiya...itadai batace Mishi komaiba tamiƙe tabi yarinyar ganin hakan yasa shima yabi bayansu cikin sauri....! Sawun Giwa paid book ne idan kinaso kibiya kuɗinki kikaranta cikin sauƙi banaso afitarmun da book duk wanda ta fitarmun da abuna wlh wlh ban yafeba. (Akwai wani abinda mutane keyi idan marubuya tafitarda book ɗinta su sukeyi mata document sufitar sabida nasan sune suka sakatayi, to kujini da kyau zan faɗa da babbar murya WLH WLH WLH DUK WANDA YASAUYAMUN ABU ƊAYA ACIKIN LITTAFI BANYAFEBA kuma wlh duk wanda nakama da yimun hakan Allah ko aina yake afaɗin duniya senayi shari'a dashi domin besan wahalar danasha kafin nayi abunaba. Ina roƙonku da kirman Allah kar wanda YASAUYAMUN abuna daga yadda nayi shi koyayimun document ko karanta min abuna a YouTube wlh bawanda zan lamunta. Idan dan Allah kowa yayi sha'anin gabanshi a zauna lafiya 🙏 Autar alheri ✍️ 🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘 🐘 🐘🐘 🐘🐘🐘 🐘🐘🐘🐘 🐘🐘🐘🐘🐘 Romantic love story 💋💓💞 Daga alkalamin✍️👇 Dr Yasmeen Ahmad (Autar alheri ✍️) Marubuciyar 👇 SIRRI SOLDIER'S FAMILY INGARMAM NAMUJI MEJO NAJEEB WAYE MIJINA TANTIRANCI SABON SALO IZZAR MULKI BIG LADY'S MY LITTLE SISTER JEJI GIRL JIKAR IYA DELU SHUGER DADY And NOW 👇 SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA* Free Book 1 Page 5 & 6 "Wani bedroom wannan budurwar tashiga maisoon na biye da ita abaya, hakama Dr hareesh...mutane suka samu aciki kusan su huɗu da gimbiya saudatt datashiga yanzu tana zaune akan gadonda mara lafiyar take tarun gumeta tana rusar kuka, se gimbiya zaitun nazaune a gefenta daga ɗaya bangaren kuwa wani saurayine a tsaye Junaid kenan. Da kallo maisoon tabisu kafin taji antriƙo hannunta, ɗagowa datayi da zimmar yin bala'i setaga wata kyakkyawar dattijuwa ce tana mata Murmushi, gimbiya zaitun kenan..murmushi tayi itama tare da sadda kanta ƙasa domin hakan kawai taji matar ta kwanta mata arai. "Kizauna mana ƴata, tafaɗa cikin sakin fuska. "Ngd mama tafaɗa kanta aƙasa. Shiko Dr hareesh kursum dake kwance tana rusar kuka yanufa, cikin tsawa gimbiya saudatt tace "wai bazaka dabataba setamutu, wlh idan tamutu Sena ɗaureka domin kaine ka kashemin ƴa kawani zuba mata shegun ido naka kallonta..jikin Dr hareesh yaɗauki rawa domin sam bayason hayaniya balle faɗa. "Haba saudatt miye hakan doctor ne fa kibari yayi aikinshi mana, cewar gimbiya zaitun cikin ɓacinrai domin bataji daɗin abinda tayiwa Dr hareesh ba. Junaid kuwa ƙwafa yayi Aranshi yace miya hana kiyiwa yah sheikh wannan rashin mutuncin Aishi ƙin dubatama yayi, afili kuma seyace "please anty saudatt kibi komai ahankali man..gum yayi da bakinshi yakasa ƙarasa faɗar abinda yayi niyya sakamakon wani mugun kallo da gimbiya saudatt ɗin ta watsa mishi sabida duka yaran gidan na tsoron masifar ta. Dr hareesh dayashiga duba kursum gabanshi na faɗuwa yaɗago yana duban maisoon datacika tayi fam kamar zata fashe..cikin fargaba yace "ƙanwata please zu kidubata wannan gefenkine please. Miƙewa maisoon tayi tsaye tana yaye niƙab ɗin fuskarta, cikin kalamanta na rashin tsoro tace "Afendace ne kedamunta yah hareesh kuma banada time ɗin dubata anan ina uwarta na buƙatar lafiyarta su sameni a hospital ɗinku, tana gama faɗar hakan tabuɗe ƙofar bedroom ɗin tafice... dukkansu da kallo suka bita baki sake,,,banda gimbiya zaitun data saki murmushi har fararen haƙoranta suka bayyana. Junaid kuwa ido yawaro shida Dr hareesh cikin tashin hankali yashiga kiranta tare da mara mata baya cikinshi narawa amma ko waigowa maisoon batayiba. Gimbiya saudatt kuwa wani irin ashar ta lailayo tamakawa maisoon kafin tadubi Junaid cikin bala'in dakecinta da ba yadda umurni tace "maza kagayawa security gidannan kar abari wannan mataki Yar bakar fatar tafita daga gidannan kana tamiƙe atsiyace tanufi pert ɗin Sheikh sudais....kallon Junaid gimbiya zaitun tayi tace "kokusa Junaid barsu sutafi ai yarinyar tanada gaskiya tanaso aduba ƴarta kuma tana hantararsu kabarta kawai itace dede da rashin mutuncin saudatt ba ɗaya daga cikinku bane balle takai ƙara gun memartaba..ajiyar zuciya Junaid yasauke kana yace "okay mom. A Perking space Dr hareesh yasameta harta shiga motar mazaunin driver, kafin yayi magana tamiƙo mishi hannu kawai alamar yabata key...wani irin gumi ke ketowa Dr hareesh danasanin zuwanshi da maisoon gidan domin bancin asarar aikinshi dazata mishi harda barazana da rayuwarsu Dukansu domin banda beda labarin gimbiya saudatt a saudia. Acan pert ɗin Sheikh sudais kuwa ko sallama babu gimbiya saudatt tafaɗa perlor,,,yana zaune da computer agabanshi yana aiki yaga shigiwarta kamar wadda aka koro, cigaba yayi da aikinshi kamar biji shigowarta ba...cikin masifa tace "sudais tunda kaƙi duba yarinyata shine kuma katuromin marasa kunya akan sudubata wai har ita waccan baƙar fatar na faɗan sedai nakaita asibiti idan inaso ta dubata wacece ita? Kaine kabasu damar shigowa gidannan sumin rashin mutuncin ko? To wlh kaji dakyau senayi maganin wannan yarinyar domin Sena saka security sun harbemun ita kuma ba inda zankai kursum doline tadawo tafubata kafin nasaka akasheta, taƙarasa zancen tana tana huci kamar kumurci.....ko ɗago kai Sheikh sudais beyiba balle tasaran zeyimata magana domin kuwa inzata kwana awurin muddin batayi sallamaba tobaze taɓa tanka mataba.kusan minti 10 amma ko kallonta beyiba hakan yaƙara karlar da ita, cikin sabon takaicin yaron da

Chapter 1 of 3