An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
ο»Ώ*SULTHAN π€΄π»ππ€΄π» ANEEM π* _PAID BOOK 300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa dama Soyayya```
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVEL'S πππ AND DESIGN GRAPHIC'S π_
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN π ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR β οΈ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR π’ FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β οΈππΉπ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ΖARAR KWANA PAID BOOK β¦300..(33) YARIMA ASHMANπ€΄π» (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β οΈπππΉβ οΈπ FREE BOOK..(35) SULTHAN π€΄π»ππ€΄π» ANEEM π PAID BOOK 300 ONLY..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SULTHAN π€΄π»ππ€΄π»ANEEM π*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji β¨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINAπ_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM TAKUCEπ₯°π₯°*
................................βββββββββββββββ
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 βοΈ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± Queen πΈ of Writer's Hausa novels πππ And design graphic'sπ```
_DECEMBER 26/12/2024 THURSDAY_
```BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM```
*Page 1 to 5*
..........Duk indakaduba bayi gamida guyanki zuwa fadawa keta faman safa damarwa ko wanne da Aikinda yakeyi gaba d'aya Gidan Sarautar ya karad'e da Zuwan baban yaron Sarki ANEEM konace SULTHAN ANEEM domin kuwa tinzuwansa duniya Maimartaba yasanarwa duniya cewa yasami magaji Sarki nagaba wato SULTHAN ANEEM, yau kimanin shekara 25 Kenan rabonsa da Nigeria yanacan K'asarwaje Domin k'arasa Masters d'insa b'angaren (C.I.D) K'wararre ne shi gurin Aikinsa domin kuwa yasamu A word ta k'asashe daban daban Kuma masanin computer Domin kuwa cikin sauk'i zai iya kutsawa cikin yanar gizo domin d'ebo sirruka dagano gaskiya, Hakan Yasa manyan y'ansiyasa suke son janyoshi cikin tafiyarsu Domin Samun cikar burinsu saidai Kash SULTHAN ANEEM yak'i domin Acewarsa baiyi karatu domin Amfanar da y'an siyasa ba Hakan Yasa Marasa gaskiya suke tsananin tsanarsa masu gaskiya kuwa suke k'aunarsa talakawa suke sonsa jami'an Y'an sanda kuwa manya da k'anana suke Alfahari dashi domin shi d'in na musamam ne, Yanzu haka hukumar Jamany taso rik'eshi domin yayi Aiki taredasu Amma firr Maimartaba da papi sunk'i domin suna buk'atarsa kusa dasu Hakan Yasa dole yafara shirye shiryen dawowa Nigeria,
Kowa ka kalla Gidan cike yake da murna domin dawowarsa, saidai d'ayan b'angaren Gidan Kuma takaici gamida bak'inci ne yake damunsu tareda fatan Allah Yasa yayi hatsarin jirgi yamutu kowa yahuta,
Gidan babbanne sosai Wanda kusan dukan Ahlin suna ciki game suke dajuna zaune suke cikin farinciki gamida k'aunar junansu,
Maimartaba Sarki Yazeed shine babba cikin Ahlin tsohon sarki Al'AMEER Sarautasu Sarautace Wadda tagina d'inbin tarihi Lokacin sarki Al'AMEER yana tausayin talakawansa bayan bayyanar tsufa yasa yabarwa babban d'ansa Yazeed Sarauta bayan ganin dacewarsa kan Hawa karagar Mulki saidai Abunda papi baisani ba d'aurashi kan mulkin wata wutar gaba yakunna tsananinsu da K'anensa Alhaji Hamid domin idanuwansa yakan mulkin tunsuna hara yakeson mulkin Saidai ina baisamuba cewar mahaifinsu bazai bashi mulkar bayin Allah ba domin baiga Alamar tausayi tareda shiba Hakan yayi mugun k'ona ransa daga ranar Kuma yak'i K'arb'ar ko wacce Sarauta agidan saidai yanuna komai yawuce yanzu saidai kuma tana k'asa tana dabo domin kuwa cike yakeda son ganin cikar burinsa Koda baiyi Sarautar ba tofa dole Y'ayansa suyi, Bazaka tab'a gane dawani nufi cikin Zuciyarsa ba,
Hakama b'angaren Matan sarki 4 saidai 3 daga ciki kansu had'e yake suma cikeda burin ganin bayan SULTHAN ANEEM suke.....
*HUNMM AKWAI DARU DAYAWA CIKIN WANNAN LABARIN KUDAI KUBIYONI KAWAI AHANKALI TAREDA K'UD'IN KU 300 KAWAI DOMIN JIN WANNAN K'ASAITACCEN LABARIN MAITAKEN SULTHAN π€΄π»ππ€΄π» ANEEM π*
_BASEERATA ITACE ARZIKINAπ_
_WhatsApp number 07064904617 or 07031012948_
*SULTHAN π€΄π»ππ€΄π» ANEEM π* _PAID BOOK 300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa dama Soyayya```
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVEL'S πππ AND DESIGN GRAPHIC'S π_
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN π ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR β οΈ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR π’ FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β οΈππΉπ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ΖARAR KWANA PAID BOOK β¦300..(33) YARIMA ASHMANπ€΄π» (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β οΈπππΉβ οΈπ FREE BOOK..(35) SULTHAN π€΄π»ππ€΄π» ANEEM π PAID BOOK 300 ONLY..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SULTHAN π€΄π»ππ€΄π»ANEEM π*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji β¨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINAπ_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM TAKUCEπ₯°π₯°*
................................βββββββββββββββ
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 βοΈ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± Queen πΈ of Writer's Hausa novels πππ And design graphic'sπ```
*Page 6 to 10*
......Wani kyakykyawan matashin saurayi maicike da cikar haiba da zati, kallo d'aya zakamasa yamaka kwarjini sanye yake cikin suit milk colour Wanda sukayi bala'in zaunawa da fatarsa, farin glass ne manne a idanuwansa, fukarshi tak'awatu da kyakykyawan Sajensa Wanda yakewaye fuskarsa harzuwa gemonsa ya had'e, Ahankali yake saukowa daga kan benen jirgin d'ayan hannunsa cikin Aljihunsa d'ayan Kuma yajanyo trolly bag d'insa Yana saukowa tindaga nesa yahange su Ciroma sai baba K'arami fuskarsa d'auke da murmushi baba K'arami shine K'anen mahaifinsa, saida yasauko duka yafito da sauri wani bafade yak'arb'e bag d'insa Yana zubewa tareda mik'a gaisauwa d'agamusu Hannu kawai yayi, yarissina Yanagaida baba K'arami cikin girmamawa, cikin sakewa da fara'a ya Ansa tareda jansa jikinsa,
"Barka dazuwa My son Munyi kewarka sosai"
Kasan k'asa cikin girmamawa yace"Nima haka Abbah fatan nasameku lafiya,"?
"Lafiya qlu my son muje ko kasamu kahuta,"
Bud'e Masa mota Ciro yayi yace"Well back my brother"
Mik'amasa Hannu yayi cikin k'aunar K'anen nasa yakama suka shiga motar tare bafaden yarufe motar d'ayan motar baba K'arami yashiga suka hau hanyar komawa masarauta duk Wani Abun Hawa dakatawa yayi saboda zuwan nasa domin bazai hau hanya bayan motocin Sarauta sunakai ba, tinda yashiga motar yajinginarda kansa Zuciyarsa take bugawa yarasa dalilin hakan Amma yana Anbatar sunan Allah cikin Zuciyarsa, mintuna k'ad'an suka d'auka suka iso dasu wani katafaren gida, Wanda idan nace fad'in k'awatuwar gidan zanyi tho lalle b'atamuku Lokaci zanyi reader's kawai ku hasko had'uwarsa dakanku, Hong sukayi saida Akatabbatar sune kafin Aka bud'e makeken gate d'in Gidan tafiya Akayi sosai kafin Akai wani gate d'in ko ina Kuma cike da fad'awa da bayi sai zubewa suke suna bada gaisauwa duk da Amota yake, tafiya sukayi k'ad'an Aka iso harabar Gidan, tsayawa sukayi cikin sauri bafaden yafito tareda bud'ewa ko wannesu murmun motar, idanuwansa haryanzu lumshe suke Amma sarai yaji sunzo kuma yaji bud'e murfin motar Amma baiko matsaba ganin Hakan Yasa Ciroma d'an dafa k'afad'ansa k'ad'an yace "My brother munk'araso fa,"
Jinjina kansa kansa kawai yayi batateda yamotsa ba,
Hakan yasa Ciroma fitowa yatsaya kawai Domin yasan halin miskilancinne yamotsa saiya gama zaifito,
Ak'alla saida yad'auke 15 minute's kafin yabud'e idanuwansa ganin Ciroma tsaye yanad'e hannayensa Yana kallonsa yasa yafito Ahankali, wani k'aton carpet Aka shimfid'a jikin carpet d'in Anrubuta WELCOME BACK SULTHAN ANEEM da manyan bak'i Akarubuta cikin farin zane yayinda capert d'in yakasance ja Hakan yayi Mugun k'awata shi Ahankali yake takawa tareda bingidan da kallo bayi kuwa kansu Ak'asa sai gaisuwa suke yayinda tafida yaketa zabga Masa kirari sauran kuwa sai bushe bushe suke, idansa ya lumshe kamar maijin bacci shidai Arayuwarsa yatsane wannan Ak'idar da hayaniyar shiyasa tsawon lokaci baidawo ba domin can bawata takura ko wani bushe bushe, rugumarda yasamu itace tayi sanadiyar dawodashi duniyar tunaninda ya Afka
"Oyoooo Yaya"
K'aramar k'anwarsu Kenan Huzna
Murmushi yasake mata tareda d'auke ta Sama Yana mata wasa kafin yasata jikinsa itakuwa sai dariya take Masa domin tayi kewarsa domin bata tab'a ganinsa Azahiri ba Saidai ta video call shiga parlour sukayi da Sallam Ammy dake zaune kan kujera ta Ansa cikin fara'a, sauke Husna yayi cikin sauri kamar k'aramin yaro yak'arasa kusada ita tareda zauna dafda ita yad'aura kansa kan k'afad'arta cikin muryar shagwab'a Yace "I'm back my Ammy"...........
_BASEERATA ITACE ARZIKINA π_
Whatsapp Number 07064904617 or 07031012948
*SULTHAN π€΄π»ππ€΄π» ANEEM π* _PAID BOOK 300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa dama Soyayya```
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVEL'S πππ AND DESIGN GRAPHIC'S π_
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN π ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR β οΈ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR π’ FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β οΈππΉπ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ΖARAR KWANA PAID BOOK β¦300..(33) YARIMA ASHMANπ€΄π» (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β οΈπππΉβ οΈπ FREE BOOK..(35) SULTHAN π€΄π»ππ€΄π» ANEEM π PAID BOOK 300 ONLY..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SULTHAN π€΄π»ππ€΄π»ANEEM π*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji β¨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINAπ_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM TAKUCEπ₯°π₯°*
................................βββββββββββββββ
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 βοΈ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± Queen πΈ of Writer's Hausa novels πππ And design graphic'sπ```
*Page 11 to 20*
_Friday 27/12/2024 December_
Jumu'ar k'arshe tawatan December Allah Ubangi Yasa mushiga sabuwar shekara cikin sa'a Allah Yasa musami sauyi da canji A wannan shekaran maizuwa ta 2025 Allah Yasa mudace........
....."Oh Sulthan baka girma ko,"?
"Oh Ammy taya zanwani girma bayan nayi missing d'inki sosai"
"Tonaji tashi kayiwanka kazo kaci abunci kafin kafita kabada gaisuwa"
"Ammy kincefa nagaji Kuma kike cewa nayi wani yawo kawai idan nasamu natsuwa daga baya mahad'u dasu, idanma suna son ganin nawa meyasa Basu halarto Nanba bayan sunsan dole Nan zansauka,"
"Sulthan jimawarda Kayi na d'auka halinka yasauya Ashe komai yananan? A'a dolefa ka martaba K'a'idodin masarauta domin Agobe Kaine sarkin kaga dole kabi doka,"
"Wai Ammyn meyasa kukeson nayi wannan Mulkin? Ga Salman ai shima yanada nasa hakke kan Sarautar Kuma ga Abba K'arami gasu Za'id ko wannensu yanada right d'in zama sarki nidai Dan Allah kudaina k'ok'arin ganin nazama sarki wllh Banason Sarautar gaba d'aya,"
"Aiko baka isaba ja'iri, domin zamanka sarki shine burinmu dukanmu Kuma yazama dole Kayi Sarauta ko kanaso ko baka so domin Kai d'in *JININ SARAUTANE* Kuma sarkin gobe *SULTHAN ANEEM* dole Kayi sarauta," cewar Mama pulany datashigo parlour cikin fad'a fuskarta had'e
D'agowa yayi yakalle mama pulany cikin rashin jindad'in maganarta