nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*
https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv
*7*
America tayiwa siyama daɗin dayasa taji ma batason dawowa nigeria gaba ɗaya,dan ta tsani rayuwar gheto duba da cewa yanzu tana new york city.
Habu buƙata cillawa yake da ita aƙasar kuɗi yasakar mata bakin jaka tai yadda takeso,sabida shiɗin sanata ne me ci ,kuɗi ba damuwarshi bane.
Cikin ƙanƙanin lokaci tai wani irin mahaukacin kyau jikinta ya murje hutu da jin daɗi ya zauna ajikinta,
Ko ina update kawai takeyi,ita babbar yariya,ga kyau ta ƙara akan nada.
Yau da yammaci ta tafi shan ice cream,sabida tasan gurare sosai a new york,shiyasa habu buƙata ke barinta yawo ita kaɗai,to yau ya tafi gurin taron daya kawoshi ƙasar shine ta fita.
Acan ta haɗu da wata matashiya wacce zasuyi saanni me suna jamila amma anfi saninta da jamcy cool.
Bayan sun ɗan zanta amatsayinsu na ƴan ƙasa ɗayane,jameela tace,"kema hala sugar daddyn ne yakawoki yaci ƙuruciyarki?"
Dariya siyama tayi tace "wallahi shifa yakawoni kefa?"
"mtsuuu duk kanwar jace,amma ni nagaji wallahi sonake na gudu dan yamaidani kamar injin sex se ayi so shida bakwai arana"Cewar jamcy cool cike da damuwa.
"Wallahi nima hakance ke faruwa danni inde muna guri ɗaya zaa iya yi so sha biyarma sabida harijine sede bansan taya zan iya guje masa ba "Cewar siyama cikin damuwa.
"karki damu,kisamo passport ɗinki kizo muje muyi visa zuwa dubai danni fitowar danayi yau kenan can zan tafi daga nan dagacan inyi gida"cewar jamcy cool tana murmushi.
"yana jakata yanzu haka sede kuɗin yin visas ne babu wallahi"
"Sashi zakiyi yabaki inma haka bataiba kisato ku kawo muyi mu tafi,kemade kamar wata baƙuwa aharkar"
Shuru siyama tayi tana nazari,kamin ta sauke ajiyar zuciya tace"muje kiyimin zanyi ƙoƙarin kawo miki gobe insha Allahu "
Batare da tunanin komai ba suka rankaya embassy na dubai,sabida jamcy cool ita tasaba zuwa.
Duk abinda yadace suka biya akai musu suka baro gurin inda akace jibi suje airport.
Se yamma suka rabu bayan sunyi musayar number waya.
Koda siyama ta isa gida samun habu buƙata tayi a falo,da wasu irin mahaukatan kuɗaɗe agabansa acikin akwatuna daloli.
Gefe guda kuma ga kwalbar giya yana korawa,yana ganinta ya miƙa mata hannu ta isa gareshi,yace cikin maye"baby kinga kuɗin da suka sayi wani kamfanin takalma na,naƙi bari susamin ta acct ne gudun kar can nigeria agano abincikeni"
Wani miyau ta haɗiye kwat tace"kayi dabara baby Allah taimaka"
Akan kuɗin ya kwantar da ita yarabata da kayanta ya shiga ayka mata dan giyar dayasha ta motsoshi.
Haka suka kwana yin abu guda ahuta aci gaba saida gari ya waye,bayan sunyi wanka sunci abincine,habu buƙata yace mata idanunsa na lumshewa"zannkwanta baby banaso atasheni sena tashi da kaina, dan haka miƙomin kwalbar wiskey ɗaya insamu in huta,kuma kuɗaɗen dake falo kishigo dasu nan pls"
"To baby,ta faɗi jikinta na ɓari,ta nufi fridge,tana zuwa ta ɗauko ta kawo masa ya ɓalle hancin ya tuttulawa cikinsa wacce tafi ƙarfin kansa.
ja masa ƙofar tayi ta koma falo,zuciyarta ke ayyana mata abubuwa da yawa gameda kuɗin,amma seta kira jamcy cool dan ta bata shawara.
Video call sukayi lokacin da jamcy taga yawan kuɗin ita kanta ta girgiza dan haka tace"maza ki gyarasu ganinan zuwa a mota mu gudu dasu tunda bacvi yake,ƙarfe huɗun asuba jirginmu zetashi"
Siyama batasan ko kuɗin sunkai yawan nawa ba a Nigeria amma de tasan kuɗine masu yawa.
Da sauri tayi kamar yadda jamcy cool tasata,ta gama kenan ba jimawa,jamilar ta ƙaraso da taxi suka sa kuɗin aciki siyama tashiga bayan ta ɗauko komai nata suka gudu.
Ranar basuyi bacciba asubar fari suna airport inda jirginsu ya ɗaga zuwa dubai ransu fess cike da farinciki.
Habu buƙata be tashiba sai asuba,tun jiya giyar taƙi sakinshi koda ya farka wanka yayi ya kimtsa sannan ya fara kiran siyama tazo dan gobe zasu wuce nigeria.
*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*
Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KAWALINE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Bissimillahirrahmanirrahim*
*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*
https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv
*8*
Hankalin buƙata inyayi dubu yatashi,dan kuɗin sunkai naira miliyan dubu goma,😳
Ba inda be nemi siyama amma be ganta ba,tuni ya sanar da ƴan sanda inda sukazo akaita bincike baa gantaba dan beda hotonta,wayar ta kuma tabarta agidan bata tafi da ita ba,bata yadda zaayi ayi tracking ɗinta.
Hankali tashe ya kira rayhan,wanda tunda suka tafi american kishinta ke nuƙurƙusarsa koda yaga kiran nashi ya ɗauka sun dawo ne.
Koda ya ɗaga tun kan yay magana habu buƙata ya rigashi da cewa"rayhan dama ƴan damfara ka haɗani da ita,tazo tasace maƙudan kuɗaɗena to wallahi vasu satuba duk inda take ka nemota kubani kuɗina,"
"Alhaji wanne kuɗine kake magana akai,ni bansan mekakeson cewaba"cewar rayhan hankali tashe.
"dan bura ubanka zaka fahimtane in nadawo nigeria ku ƙananun ƴan iskane"yana kaiwa nan ya kashe wayarshi ya kira number shugaban dss.
Bayan dogon bayani yabasa address ɗin gidan rayhan ɗin.
Rayhan hankali atashe yakewa jabeer bayanin abinda yafaru.
"kace matsiyaciyar tazo taja mana masifane,to wallahi sede ajawa juna dan muma ƴan garine dan uwarta"cewar jabeer cikin ɓacin rai.
Shide rayhan shuru yayi yana tunanin mafita,jin an turo ƙofar anshigone yasasu waigawa afirgice dss ne.
Haka suka tafi dasu office ɗinsu su duka batare dasun basu damar kare kansuba.
Koda aka kaisu ajiye su akayi se buƙata yadawo ƙasar,wanda kamin zuwan nashi sunci duka kamar ba gobe.
Koda buƙata yazo ya faɗi yawan kuɗin data sace masa ba rayhan ba hatta jabeer seda hankalinshi yatashi.
"dan haka duk inda take ku amsomin kuɗina damuwata kenan inba hakaba wallahi senasa an ɓatar daku"cewar buƙata afusace.
"ranka ya daɗe ksyi haƙuri wallahi bamu da wata masaniya gameda hakan,amma muna neman alfarma zamuyi ƙoƙarin kawo rabin kuɗim, in yaso rabin abarmu mu nemota seta biya mu aware mana namu"cewar jabeer hankali tashe,
Rayhan bece komaiba dan yasan suna da kuɗin daya zarce 10b kawai tsananin mamakin siyamar ne yasa yakasa cewa komai.
Da ƙyar habu buƙata ya amince da buƙatarsu,take suka tafi gida suka haɗo kuɗin suka kawo masa,sannan aka basu lokacin dazasu kawota.
Bayan sun dawo gida tsabar takaici jabeer ji yake yaganta agabanshi ya shaƙeta
"wallahi rayhan in yarinyar nan ta faɗo komata sena yagalgalata,kaduba fa kagani 5b tasan shekarun da mukayi muna tarasu,tasan saɓon Allah nawa mukayi kan mukai haka,wallahi bazan ƙyaletaba"cewar jabeer yana huci kamar wani zaki.
"jabeer kai kafaɗi ma wani yajika,"cewar rayhan ransa namasa ƙuna dukan datasa akai musu.
tun daga lokacin bayan sun warke daga dukan da akai musu suka baza komar nemanta ta koina.
***********
Tun rayhana nasa ran ganin siyama ta dawo harta cire ga shi jikin ummansu ba daɗi kullum tana kwance ba lafiya,rayhanarce ke ƙoƙarin kwantar mata da hankali.
Tun tana kukan rashin ƴar uwartata har tazo ta daina.
*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*
Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KAWALINE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Bissimillahirrahmanirrahim*
*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*
https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv
*9*
Jabeer da rayhan neman siyama suke bakinrai bakin fama,bada wasa ba,dan takawowa kamdaninsu na kawalci nakasu me girman gaske.
Itako siyama sunacan dubai ita da jamcy cool suna hutawa da kuɗin,dan yanzu jamcy cool ta koya mata yadda ake lesbian acewarta yanzu basa buƙatar namiji arayuwarsu,,junansu shke nema.
Ta ƙara zama babbar mace ta yadda kowa inya ganta yasan naira nashan kuka ajikinta.
Ko kaɗan bata tunanin gida duniyarta kawai take ci da tsinke dan buƙatar ta kuɗi tai rayuwar hutu dajin daɗi to tasamu.
**********
Rayhana da mahaifiyarsu abinda zasuci na neman fin ƙarfinsu hakanne yasa rayhana haɗa ƴan sauran kuɗin hannunsu tana zuwa cikin garin kano ta sari hijabai takai garin nasu ta siyar ƴar ribar su kashe.
A haka take kuma kulawa da mahaifiyarsu da lalurar hawannjini keson kasheta.
********
Yau asabar su rayhan suna da ɗaurin aure a kano,dan haka da wuri ya biyo jirgi zuwa kano dan jabeer yace baze samu damar zuwaba.
Sun gama ɗaurim auren a unguwar fagge dake kano,rayhan ya ware acikin abokai ya kamo hanya ya ɓullo ta ƙofar wambai,yana driving hankalinshi kwance dan so yake yaje gun ɗangaske.
Da farko yaso ƙaryata idanunsa amma daga baya dole ya gasgatasu,hango siyama tsaye bakin wani shago tana siyan hijabi.
Wani wawan burki ya taka,da sauri ya koma gefen titi,ya fita da sauri ya tsallaka titin zuwa inda take.
Ta gama biyan kuɗin ta juyo zata wuce taga mutum tsaye akanta ya harɗe hannaye a ƙirjinsa,danshi zatonshi intaganshi ay zatasha jinin jikinta.
"malam bani hanya zan wuce"cewar rayhana wacce yake mata kallon siyama.
Hannunta ya ruƙo yace"ki rufawa kanki asiri siyama kibini salin alin inba haka ba wallahi bake ba danginki ma semun ƙarar dasu"ya faɗu atausashe.
Rayhana tsorone ya bayyana akan fuskarta tabbas kowaye wannan yasan siyama kuma inta bishi rai masa bayani hala yabata inda zata samu siyama kidan kwanciyar hankalin mahaifiyarsu.
Bata musa ba kamar yadda ya buƙata tabishi yana riƙe da hannunta zuwa mota.
Har suka shiga motar yaja suka tafi bece mata komaiba,har suka iso gidan da ɗangaske yataɓa bashi.
Rayhana karanto duk adduar datazo bakinta take,haka yajata zuwa cikin falon gidan wanda ke ɗauke da ƙura.
"Siyama kin iya badda kama kinga ba mecewa kin mallaki milyan dubu goma in aka ganki ahaka,to ina kuɗin mutane,wallahi daga nan se yari zaki wuce matuƙar baki fito musu da kuɗinsuba ƙaramar ƴar bariki"
Jikin rayhana ne ya kama rawa,tace bakinta na harɗewa,"mu ƴan biyune da siyama nima nemanta nake dan Allah kataimakeni inganta wallahi bansan duk abinda kake magana akaiba".
Wata dariyar rainin wayoce ta kubce masa,yasa hannu ya janyota jikinshi yay fatali da hijab ɗin jikinta yace"tunda alamu sun gwada yarin kikeson tafiya ni bari in kwashi romon da kika fara ɗanɗanamin ranar da muka haɗu ƙarshe kuka tafi da Alhaj habu buƙata."
"Don Allah karka keta min mutuncina wallahi siyama daban ni daban kataimakamin don Allah bani bace wallahi"ta faɗi jikinta na kakkarwa tsoro ƙarara a idonta.
Tuno yanayin daya shiga waccan ranar yayi lokacin data nuna masa haq ɗinta,be ɓata lokacibako ya turmusheta,duk yadda rayhana takai wajan ganin ta ƙwace kanta rayhan be barta ba,tana ji tana gani laifin siyama yajanyo tai asarar budurcinta batare da aureba dan rayhan saida ya kauda budurcinta batare dayasan budurwar ze sameta ba.
Yayi matuƙar mamakin samunta virging siyamar dayasan ƙofar taxi ce,
A hankali ya mirgine gefe bayan yasamu ya kawo,itako rayhana tayi kuka har muryarta ta dusashe,idanunta suka kumbura.
Da ƙyar ta miƙe,ta ɗaura zaninta, takai dubanta gunsa shima ita yake kallo jiki asanyaye tace tana kuka"nasan rashin sani yasa kaimin haka,laifin ƴar uwata nida amsar hukunci,kasani ban yafe maka ba har abada,kayimin raunin da bazan warkeba na barka da sarki Allah"tana kaiwa nan tasa kai tafice daga gidan tana kuka cikin tafiyar ƴan shayi ba tare data tsaya ta ɗauki wayartaba bare hijabanta dake motarshi.
COMPLETE ƊINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.
*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*
Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KAWALINE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Bissimillahirrahmanirrahim*
*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*
https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv
*10*
Raihan motsin arziƙi yakasa yi bare yay yunƙurin hanata tafiya,so yake yayi magana bakinsa ya masa nauyi,haka ya zubawa sarautar Allah ido har ta fice.
Runtse idanunsa yayi wasu hawaye masu zafi na biyo kumatunsa,tunda yake yaune karona farko daya sadu da virgin,dan duk kasuwancinsa da lalatattu yake kuma ba wanda ya ɓata ba sauran wasu,yau gashi ya keta budurwa cikakkiya akaro na farko.
Kanshi ya riƙe dake faman sara masa ,ƙarar wayartane yasa ya firgita yakai dubansa gurin.
Ɗauko wayar yayi ƙirar camon A33 numbar dake kira,ansa mamana akai,tsintar kanshi yayi da ɗaga kiran ba tare dayasan yayi hakanba.
Dagacan ko mamansu ce ta fara magana da cewa"Rayhana ina kika shige har yamma baki dawo ba wlh duk atsoracs nake kar ki gujeni kamar ƴar uwarki siyama,"
Sosai yasake samun tabbaci kan cewa suɗin tagwayene,amma dan ya ƙara gamsuwa sai yace mata "ba ita bace ta yar da wayarne na tsinta"
"Iko se Allah ɗan samari kataimakemu ka faɗi inda kake in ta dawo seta zo ta amsa"cewar mamam bakinta har rawa yake.
"ki faɗamin ku inda kuke se in kawo muku ni baƙone anan ɗin"cewar rayhan asanyaye.
"Allah yamaka albarka yaro kaji,muna kaita,dakazo katambayi gidan liman babba marigayi zaa kawoka mungode yaro"cewar mama jikinta se ɓari yakemata.
kashe wayar yayi yabi screen ɗin da kallo,hotunansu su biyun ne akan wayar sosai yake mamakin abun seyake ganin abun kamar almara.
Miƙewa yayi da ƙyar ya shiga yay wanka sannan yazo ya maida kayan jikinsa,ya ɗauki wayar tata ya fice zuwa mota saida ya shiga ta cika da mamakin banin ledar jijaban data ɗinko ma na cikin motar.
Shuru yayi yaja motar ya ɗauki hanyar takai zuciyarsa cike da saƙe saƙe.
**********
Itako mamansu tunda taji zancan an tsinci wayar rayhana hankalinta ya tashi fatanta Allah dawo da ita lafiya dan jikinta yafi bata ba lafiya lau ba.
Rayhana ko tunda ta fita agidan na rayhan tsoron tafiya ma take a mota koda ta hayace shiyasa bata hau motar ba taita tafiya aƙasa tana kuka gamida sharar majina.
Tayi tafiya me tsayi sannan ta saurari abun hawa ta hau ba tare da tana dako sisiba.
Shiko rayhan tuni ya isa gidan nasu,inda yasha mamakin ganin irin ruɓaɓen gidan da suke rayuwa aciki.
Har cikin gida mama tai masa ison shigowa,ba musu ya shiga ta shiɓfiɗa masa darduma ya zauna.
Bayam sun sake gaisuwar ne mamansu tace"bawam Allah ina kasamu waya da hijabanta"
"Mama a shagom abokina ta mance dashi telane shine da kika kira nazo kawo mata"cewar rayhan kanshi aƙasa.
Mama bin jikinshi tayi da kallo baki buɗe ko kaɗan beyi kala ma da masu gwagwarmaya akasuwa ba,yafi kala da masu rayuwa a ƙanƙara.
Nisawa tayi tace "to angode yaro Allah sa agama da duniya lafiya"cewar inna tana murmushi.
Shigowar rayhana yarkace yarkace tana kukane ya katse hirar tasu.
turus taja ta tsaya ganin rayhan agidan nasu,a gigice inna ta kamota ta riƙeta ganin hijabin jikinta da jini sosai ta tsorata dan tasan ba lokacin period ɗinta bane.
"me yasameki rayhana,wannan jinin na menene?"cewar inna afirgice.
Rayhan ƙasa yay da kanshi tausayin uwar da ƴar na azabtar da zuciyarshi wasu hawaye masu zafi nabin idonsa.
"mama wannan baƙin karan danazo nasameki dashi shine yayimin fyaɗe,bisa laifin da siyama tai masa"cewar rayhana cikin matsanancin kuka.
Luuuu mama tayi ta faɗi ƙasa,abunka dame hawan jini tuni alamun shanyewar ɓarin jiki ya bayyana atare da ita,ga kumfa dake futo mata a baki.
Dagashi har rayhanar da gudu sukai kanta,rayhana na jijjigata tana kiran sunan ta.
COMPLETE ƊINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.
*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*
Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KAWALINE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Bissimillahirrahmanirrahim*
*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*
https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv
*11*
Yunƙurawa yayi ya ɗauki maman hankalinsa atashe,da gudu rayhana ta riƙeshi tana faɗin"sauketa baƙin kare,ko itama fyaɗen zakaimata,ka ajiyemun ita nace!!!"ta ƙarasa cikin ƙaraji.
Da ƙyar bakinshi ya iya haɗa sunanta,yace"ray-hha-na tana buƙatar taimakon gaggawa pls trust me ba abinda zanmata"ya faɗi hawaye nabiyo idonsa.
Da sauri ya juya tana riƙeshi be saurareta ba har saida yasa mama a mota sannan ya shiga,gudun kar ya cutar mata da uwane yasa ta faɗa motar ba tare data san lokacin da akai hakan ba yaja suka bar ɗan lungun gidan nasu.
Gudu yake bana wasa ba,shiyasa suka iso kano cikin sauri,asibitin malam yakaita direct .
Duk abinda yadace akai mata sannan aka bata gado sai wajan sha biyu na dare aka gama komai,
Rayhana duk abinda rayhan yake ko kaɗan be burgetaba dan jitake kamar ta shaƙeshi ya mutu tunda shine silar komai.
Mota yaje ya ɗauko wata ƙaramar jaka ya dawo yaranƙwafa daidai setin fuskar rayhana yace a tausashe ta yadda bamejin abinda yake faɗin se ita.
"wannan rayhana milyan biyar ne ki ajiyesu agun ki sabida hidimar asibiti,dan Allah ki kula da mama da kyau,komai daɗewa zan sake dawowa in dubaku,ina me ƙara baki haƙuri akan abinda yafaru tsautsayine banayi da niyyar cutar da rayhana bane nayine dan rama cutarwar da siyama taimin,"ya ƙarasa maganar asanyaye.
Wata uwar harara ta warsa masa sannan tace"se gun rama cuta ka ɗauji abinda yafi ƙarfin kai cutar da akai maka kamaidani mara mutunci,agun mijin dazan aura banida wata daraja,ko nace na yafe maka ƙaryane wallahi bazan taɓa yafe maka ba."
Murmushin ƙarfin hali yayi gamida runtse ido alamaun maganganun nata sunmasa nauyi,buɗe idanunsa yayi yace a sanyaye"kina da mutunci har yanzu rayhana,kuma dan Allah kici gaba da kama mutuncinki Allah ze shiga lamarin,na barki lafiya,in na shirya ki yafemin zan dawo neman yafiyar"ya faɗi yana murmushi yasa kai yafice"
Jakar kuɗin ta ɗauka da nufin binshi da ita tace basa so saita tuno kwandala basu da ita bare suyi magani da ita,haka ta koma riƙe da jakar ta zauna jijinta asanyaye hawaye na rugujewar rayuwarta na kwaranyowa.
Miƙewa tayi ta shiga toilet ta tsarkake jikinta,santa take tsarki taji irin badaƙalar da aka aykata mata sake rushewa tayi da kuka,da kyar ta rarrashi kanta ta kammala ta fito,ta rama sallolin da ake binta,bayan ta wanko inda jinin ya ɓata mata hijabi a toilet ɗin
********
Rayhan koda ya isa hotel dan ya kwana in gari ya waye ya tafi,kasa bacci yayi se safa yake da marwa a ɗakin,kyakkyawar fuskar rayhana da sunanta ne kawai ke yawp akansa da zuciyarsa,ra gefe ɗaya kuma tausayinta yake ji,shiyasa ya zaɓi yin nesa dasu dan tasamu ta rage jin zafinsa dan in ga zauna kullum cikin tsanarsa zata kasance .
Ranar yadda yaga rana haka yaga dare, dan ko kaɗan bejin bacci.
.
Washegari haka ya kimtsa ya fice daga jihar ta kani jikinsa amace yanajin kamar ya baro wani abu me muhimmanci arayuwarsa acikin garin na kano.
Be bi jirgi ba da kansa yaja motor zuwa Abuja,inda ya isa da misalin ƙarfe sha biyu na rana,direct be kula kowaba ɗakinsa ya wuce ya kulle ƙofar.
Daga mahaifiyarsa har ƙanwansa seda sukai mamakin yanayin nasa,amma se suka ƙyaleshi dan yasamu natsuwa .
Be fitoba se washegari,sanye da jallabiya milk color ya nufi falon gidan inda yake jiyo hayaniyarsu.
Yana shiga ƙanwansa tayo kansa tana faɗin"bross lafiya de kake ko jiya ka bani tsoro,"ta faɗi amarairaice.kallonta yayi na ƴan daƙiƙu,bazata wuce saar rayhana ba,danasanine ya ƙara mamaye zuciyarshi daya tuno inshi akaiwa ƙanwar tasa haka yazeji tabbas ya aykata babban kuskure me girma arayuwarsa.
"to ƙaraso mana katsaya kasata agaba kana kallo kamar gunki"cewar mummy.
A hankali yataka ya isa inda mahaifiyar tasu take ya tsuguna agabanta ya gaisheta sannan ya nemi guri ya zauna.
"Rayhan gaba ɗaya ka sauya,meke damunkane,gaba ɗaya ba yadda kasaba zuwar mana ba kazo"cewar mahaifiyarshi cike da kulawa.
Ƙasa yayi dakanshi yace"mummy bakomai yanayin kasuwancinane yakaini ga babbar asara"ya faɗi yayi shuru.
Murmushi tayi tace"in banda abunka rayhan fa dukiyar mahaifinku,kazo ka kula da ita kaƙi wai kai kana da naka business ɗin,gashinan an ɗora wasu se abinda kuka gani tunda baka nuna kadamu da ita ba"
"yanzu mummy na dena nawa kasuwancin zan dawo kan dukiyar mahaifinmu insha Allahu mummy"ya faɗi jiki asanyaye.
"to dade yafi maka kan dan baze yiwu ace akwaika agida amma dukiya na hannun wasu wannan ba tsari bane".
"Komai ya wuce mummy yanzu insha Allahu Lagos ɗinma nadena zuwa zan zauna nan inci gaba da kulawa"
"Rayhan har yanzu kaƙi fitowa da macen aure ay maka ahuta kullum ƙara girma kake,Nusaiba yanzu ta dawo atafau kai take so last week hajiya takirani tana faɗamin yakamata kayi wani abun akai"
Shuru yayi yana kallon ta can ya nisa yace"mummy duk yadda kikace haka zaayi mummy in kinga auranmu yamiki kusa ayi kawai"ya faɗi asanyaye.
Kallon kallo sukayi mummy da ƙanwar tasa jin abinda yace,sauyawar tashi sosai ta basu mamaki.
COMPLETE ƊINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.
*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*
Surbajo for
**
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format