Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 4
taƙi sakinshi koda ya farka wanka yayi ya kimtsa sannan ya fara kiran siyama tazo dan gobe zasu wuce nigeria. *500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari* Surbajo for life. [1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *KAWALINE* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *Zahra Surbajo* *Bissimillahirrahmanirrahim* *wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi* *zahra muhammed nasir 2084024749 UBA* *07044600044* *KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA* https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv *8* Hankalin buƙata inyayi dubu yatashi,dan kuɗin sunkai naira miliyan dubu goma,😳 Ba inda be nemi siyama amma be ganta ba,tuni ya sanar da ƴan sanda inda sukazo akaita bincike baa gantaba dan beda hotonta,wayar ta kuma tabarta agidan bata tafi da ita ba,bata yadda zaayi ayi tracking ɗinta. Hankali tashe ya kira rayhan,wanda tunda suka tafi american kishinta ke nuƙurƙusarsa koda yaga kiran nashi ya ɗauka sun dawo ne. Koda ya ɗaga tun kan yay magana habu buƙata ya rigashi da cewa"rayhan dama ƴan damfara ka haɗani da ita,tazo tasace maƙudan kuɗaɗena to wallahi vasu satuba duk inda take ka nemota kubani kuɗina," "Alhaji wanne kuɗine kake magana akai,ni bansan mekakeson cewaba"cewar rayhan hankali tashe. "dan bura ubanka zaka fahimtane in nadawo nigeria ku ƙananun ƴan iskane"yana kaiwa nan ya kashe wayarshi ya kira number shugaban dss. Bayan dogon bayani yabasa address ɗin gidan rayhan ɗin. Rayhan hankali atashe yakewa jabeer bayanin abinda yafaru. "kace matsiyaciyar tazo taja mana masifane,to wallahi sede ajawa juna dan muma ƴan garine dan uwarta"cewar jabeer cikin ɓacin rai. Shide rayhan shuru yayi yana tunanin mafita,jin an turo ƙofar anshigone yasasu waigawa afirgice dss ne. Haka suka tafi dasu office ɗinsu su duka batare dasun basu damar kare kansuba. Koda aka kaisu ajiye su akayi se buƙata yadawo ƙasar,wanda kamin zuwan nashi sunci duka kamar ba gobe. Koda buƙata yazo ya faɗi yawan kuɗin data sace masa ba rayhan ba hatta jabeer seda hankalinshi yatashi. "dan haka duk inda take ku amsomin kuɗina damuwata kenan inba hakaba wallahi senasa an ɓatar daku"cewar buƙata afusace. "ranka ya daɗe ksyi haƙuri wallahi bamu da wata masaniya gameda hakan,amma muna neman alfarma zamuyi ƙoƙarin kawo rabin kuɗim, in yaso rabin abarmu mu nemota seta biya mu aware mana namu"cewar jabeer hankali tashe, Rayhan bece komaiba dan yasan suna da kuɗin daya zarce 10b kawai tsananin mamakin siyamar ne yasa yakasa cewa komai. Da ƙyar habu buƙata ya amince da buƙatarsu,take suka tafi gida suka haɗo kuɗin suka kawo masa,sannan aka basu lokacin dazasu kawota. Bayan sun dawo gida tsabar takaici jabeer ji yake yaganta agabanshi ya shaƙeta "wallahi rayhan in yarinyar nan ta faɗo komata sena yagalgalata,kaduba fa kagani 5b tasan shekarun da mukayi muna tarasu,tasan saɓon Allah nawa mukayi kan mukai haka,wallahi bazan ƙyaletaba"cewar jabeer yana huci kamar wani zaki. "jabeer kai kafaɗi ma wani yajika,"cewar rayhan ransa namasa ƙuna dukan datasa akai musu. tun daga lokacin bayan sun warke daga dukan da akai musu suka baza komar nemanta ta koina. *********** Tun rayhana nasa ran ganin siyama ta dawo harta cire ga shi jikin ummansu ba daɗi kullum tana kwance ba lafiya,rayhanarce ke ƙoƙarin kwantar mata da hankali. Tun tana kukan rashin ƴar uwartata har tazo ta daina. *500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari* Surbajo for life. [1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *KAWALINE* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *Zahra Surbajo* *Bissimillahirrahmanirrahim* *wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi* *zahra muhammed nasir 2084024749 UBA* *07044600044* *KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA* https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv *9* Jabeer da rayhan neman siyama suke bakinrai bakin fama,bada wasa ba,dan takawowa kamdaninsu na kawalci nakasu me girman gaske. Itako siyama sunacan dubai ita da jamcy cool suna hutawa da kuɗin,dan yanzu jamcy cool ta koya mata yadda ake lesbian acewarta yanzu basa buƙatar namiji arayuwarsu,,junansu shke nema. Ta ƙara zama babbar mace ta yadda kowa inya ganta yasan naira nashan kuka ajikinta. Ko kaɗan bata tunanin gida duniyarta kawai take ci da tsinke dan buƙatar ta kuɗi tai rayuwar hutu dajin daɗi to tasamu. ********** Rayhana da mahaifiyarsu abinda zasuci na neman fin ƙarfinsu hakanne yasa rayhana haɗa ƴan sauran kuɗin hannunsu tana zuwa cikin garin kano ta sari hijabai takai garin nasu ta siyar ƴar ribar su kashe. A haka take kuma kulawa da mahaifiyarsu da lalurar hawannjini keson kasheta. ******** Yau asabar su rayhan suna da ɗaurin aure a kano,dan haka da wuri ya biyo jirgi zuwa kano dan jabeer yace baze samu damar zuwaba. Sun gama ɗaurim auren a unguwar fagge dake kano,rayhan ya ware acikin abokai ya kamo hanya ya ɓullo ta ƙofar wambai,yana driving hankalinshi kwance dan so yake yaje gun ɗangaske. Da farko yaso ƙaryata idanunsa amma daga baya dole ya gasgatasu,hango siyama tsaye bakin wani shago tana siyan hijabi. Wani wawan burki ya taka,da sauri ya koma gefen titi,ya fita da sauri ya tsallaka titin zuwa inda take. Ta gama biyan kuɗin ta juyo zata wuce taga mutum tsaye akanta ya harɗe hannaye a ƙirjinsa,danshi zatonshi intaganshi ay zatasha jinin jikinta. "malam bani hanya zan wuce"cewar rayhana wacce yake mata kallon siyama. Hannunta ya ruƙo yace"ki rufawa kanki asiri siyama kibini salin alin inba haka ba wallahi bake ba danginki ma semun ƙarar dasu"ya faɗu atausashe. Rayhana tsorone ya bayyana akan fuskarta tabbas kowaye wannan yasan siyama kuma inta bishi rai masa bayani hala yabata inda zata samu siyama kidan kwanciyar hankalin mahaifiyarsu. Bata musa ba kamar yadda ya buƙata tabishi yana riƙe da hannunta zuwa mota. Har suka shiga motar yaja suka tafi bece mata komaiba,har suka iso gidan da ɗangaske yataɓa bashi. Rayhana karanto duk adduar datazo bakinta take,haka yajata zuwa cikin falon gidan wanda ke ɗauke da ƙura. "Siyama kin iya badda kama kinga ba mecewa kin mallaki milyan dubu goma in aka ganki ahaka,to ina kuɗin mutane,wallahi daga nan se yari zaki wuce matuƙar baki fito musu da kuɗinsuba ƙaramar ƴar bariki" Jikin rayhana ne ya kama rawa,tace bakinta na harɗewa,"mu ƴan biyune da siyama nima nemanta nake dan Allah kataimakeni inganta wallahi bansan duk abinda kake magana akaiba". Wata dariyar rainin wayoce ta kubce masa,yasa hannu ya janyota jikinshi yay fatali da hijab ɗin jikinta yace"tunda alamu sun gwada yarin kikeson tafiya ni bari in kwashi romon da kika fara ɗanɗanamin ranar da muka haɗu ƙarshe kuka tafi da Alhaj habu buƙata." "Don Allah karka keta min mutuncina wallahi siyama daban ni daban kataimakamin don Allah bani bace wallahi"ta faɗi jikinta na kakkarwa tsoro ƙarara a idonta. Tuno yanayin daya shiga waccan ranar yayi lokacin data nuna masa haq ɗinta,be ɓata lokacibako ya turmusheta,duk yadda rayhana takai wajan ganin ta ƙwace kanta rayhan be barta ba,tana ji tana gani laifin siyama yajanyo tai asarar budurcinta batare da aureba dan rayhan saida ya kauda budurcinta batare dayasan budurwar ze sameta ba. Yayi matuƙar mamakin samunta virging siyamar dayasan ƙofar taxi ce, A hankali ya mirgine gefe bayan yasamu ya kawo,itako rayhana tayi kuka har muryarta ta dusashe,idanunta suka kumbura. Da ƙyar ta miƙe,ta ɗaura zaninta, takai dubanta gunsa shima ita yake kallo jiki asanyaye tace tana kuka"nasan rashin sani yasa kaimin haka,laifin ƴar uwata nida amsar hukunci,kasani ban yafe maka ba har abada,kayimin raunin da bazan warkeba na barka da sarki Allah"tana kaiwa nan tasa kai tafice daga gidan tana kuka cikin tafiyar ƴan shayi ba tare data tsaya ta ɗauki wayartaba bare hijabanta dake motarshi. COMPLETE ƊINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA. *500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari* Surbajo for life. [1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *KAWALINE* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *Zahra Surbajo* *Bissimillahirrahmanirrahim* *wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi* *zahra muhammed nasir 2084024749 UBA* *07044600044* *KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA* https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv *10* Raihan motsin arziƙi yakasa yi bare yay yunƙurin hanata tafiya,so yake yayi magana bakinsa ya masa nauyi,haka ya zubawa sarautar Allah ido har ta fice. Runtse idanunsa yayi wasu hawaye masu zafi na biyo kumatunsa,tunda yake yaune karona farko daya sadu da virgin,dan duk kasuwancinsa da lalatattu yake kuma ba wanda ya ɓata ba sauran wasu,yau gashi ya keta budurwa cikakkiya akaro na farko. Kanshi ya riƙe dake faman sara masa ,ƙarar wayartane yasa ya firgita yakai dubansa gurin. Ɗauko wayar yayi ƙirar camon A33 numbar dake kira,ansa mamana akai,tsintar kanshi yayi da ɗaga kiran ba tare dayasan yayi hakanba. Dagacan ko mamansu ce ta fara magana da cewa"Rayhana ina kika shige har yamma baki dawo ba wlh duk atsoracs nake kar ki gujeni kamar ƴar uwarki siyama," Sosai yasake samun tabbaci kan cewa suɗin tagwayene,amma dan ya ƙara gamsuwa sai yace mata "ba ita bace ta yar da wayarne na tsinta" "Iko se Allah ɗan samari kataimakemu ka faɗi inda kake in ta dawo seta zo ta amsa"cewar mamam bakinta har rawa yake. "ki faɗamin ku inda kuke se in kawo muku ni baƙone anan ɗin"cewar rayhan asanyaye. "Allah yamaka albarka yaro kaji,muna kaita,dakazo katambayi gidan liman babba marigayi zaa kawoka mungode yaro"cewar mama jikinta se ɓari yakemata. kashe wayar yayi yabi screen ɗin da kallo,hotunansu su biyun ne akan wayar sosai yake mamakin abun seyake ganin abun kamar almara. Miƙewa yayi da ƙyar ya shiga yay wanka sannan yazo ya maida kayan jikinsa,ya ɗauki wayar tata ya fice zuwa mota saida ya shiga ta cika da mamakin banin ledar jijaban data ɗinko ma na cikin motar. Shuru yayi yaja motar ya ɗauki hanyar takai zuciyarsa cike da saƙe saƙe. ********** Itako mamansu tunda taji zancan an tsinci wayar rayhana hankalinta ya tashi fatanta Allah dawo da ita lafiya dan jikinta yafi bata ba lafiya lau ba. Rayhana ko tunda ta fita agidan na rayhan tsoron tafiya ma take a mota koda ta hayace shiyasa bata hau motar ba taita tafiya aƙasa tana kuka gamida sharar majina. Tayi tafiya me tsayi sannan ta saurari abun hawa ta hau ba tare da tana dako sisiba. Shiko rayhan tuni ya isa gidan nasu,inda yasha mamakin ganin irin ruɓaɓen gidan da suke rayuwa aciki. Har cikin gida mama tai masa ison shigowa,ba musu ya shiga ta shiɓfiɗa masa darduma ya zauna. Bayam sun sake gaisuwar ne mamansu tace"bawam Allah ina kasamu waya da hijabanta" "Mama a shagom abokina ta mance dashi telane shine da kika kira nazo kawo mata"cewar rayhan kanshi aƙasa. Mama bin jikinshi tayi da kallo baki buɗe ko kaɗan beyi kala ma da masu gwagwarmaya akasuwa ba,yafi kala da masu rayuwa a ƙanƙara. Nisawa tayi tace "to angode yaro Allah sa agama da duniya lafiya"cewar inna tana murmushi. Shigowar rayhana yarkace yarkace tana kukane ya katse hirar tasu. turus taja ta tsaya ganin rayhan agidan nasu,a gigice inna ta kamota ta riƙeta ganin hijabin jikinta da jini sosai ta tsorata dan tasan ba lokacin period ɗinta bane. "me yasameki rayhana,wannan jinin na menene?"cewar inna afirgice. Rayhan ƙasa yay da kanshi tausayin uwar da ƴar na azabtar da zuciyarshi wasu hawaye masu zafi nabin idonsa. "mama wannan baƙin karan danazo nasameki dashi shine yayimin fyaɗe,bisa laifin da siyama tai masa"cewar rayhana cikin matsanancin kuka. Luuuu mama tayi ta faɗi ƙasa,abunka dame hawan jini tuni alamun shanyewar ɓarin jiki ya bayyana atare da ita,ga kumfa dake futo mata a baki. Dagashi har rayhanar da gudu sukai kanta,rayhana na jijjigata tana kiran sunan ta. COMPLETE ƊINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA. *500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari* Surbajo for life. ********************** ⬇ ************************** ********** Ai Hausa Novels **************** *************************⬆ ********************** DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog. Visit > https://www.aihausanovels.com.ng Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post. Email > aihausabooks@gmail.com ******* FOLLOW US ****** Facebook: Ai Hausa Novels Twitter: Ai Hausa Novels Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels WhatsApp Number: 08138873799 Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu. ********************** ⬇ ************************** *************** Ai Hausa Novels **************** ********************** ⬆ ************************** [1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *KAWALINE* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *Zahra Surbajo* *Bissimillahirrahmanirrahim* *wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi* *zahra muhammed nasir 2084024749 UBA* *07044600044* *KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA* https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv *11* Yunƙurawa yayi ya ɗauki maman hankalinsa atashe,da gudu rayhana ta riƙeshi tana faɗin"sauketa baƙin kare,ko itama fyaɗen zakaimata,ka ajiyemun ita nace!!!"ta ƙarasa cikin ƙaraji. Da ƙyar bakinshi ya iya haɗa sunanta,yace"ray-hha-na tana buƙatar taimakon gaggawa pls trust me ba abinda zanmata"ya faɗi hawaye nabiyo idonsa. Da sauri ya juya tana riƙeshi be saurareta ba har saida yasa mama a mota sannan ya shiga,gudun kar ya cutar mata da uwane yasa ta faɗa motar ba tare data san lokacin da akai hakan ba yaja suka bar ɗan lungun gidan nasu. Gudu yake bana wasa ba,shiyasa suka iso kano cikin sauri,asibitin malam yakaita direct . Duk abinda yadace akai mata sannan aka bata gado sai wajan sha biyu na dare aka gama komai, Rayhana duk abinda rayhan yake ko kaɗan be burgetaba dan jitake kamar ta shaƙeshi ya mutu tunda shine silar komai. Mota yaje ya ɗauko wata ƙaramar jaka ya dawo yaranƙwafa daidai setin fuskar rayhana yace a tausashe ta yadda bamejin abinda yake faɗin se ita. "wannan rayhana milyan biyar ne ki ajiyesu agun ki sabida hidimar asibiti,dan Allah ki kula da mama da kyau,komai daɗewa zan sake dawowa in dubaku,ina me ƙara baki haƙuri akan abinda yafaru tsautsayine banayi da niyyar cutar da rayhana bane nayine dan rama cutarwar da siyama taimin,"ya ƙarasa maganar asanyaye. Wata uwar harara ta warsa masa sannan tace"se gun rama cuta ka ɗauji abinda yafi ƙarfin kai cutar da akai maka kamaidani mara mutunci,agun mijin dazan aura banida wata daraja,ko nace na yafe maka ƙaryane wallahi bazan taɓa yafe maka ba." Murmushin ƙarfin hali yayi gamida runtse ido alamaun maganganun nata sunmasa nauyi,buɗe idanunsa yayi yace a sanyaye"kina da mutunci har yanzu rayhana,kuma dan Allah kici gaba da kama mutuncinki Allah ze shiga lamarin,na barki lafiya,in na shirya ki yafemin zan dawo neman yafiyar"ya faɗi yana murmushi yasa kai yafice" Jakar kuɗin ta ɗauka da nufin binshi da ita tace basa so saita tuno kwandala basu da ita bare suyi magani da ita,haka ta koma riƙe da jakar ta zauna jijinta asanyaye hawaye na rugujewar rayuwarta na kwaranyowa. Miƙewa tayi ta shiga toilet ta tsarkake jikinta,santa take tsarki taji irin badaƙalar da aka aykata mata sake rushewa tayi da kuka,da kyar ta rarrashi kanta ta kammala ta fito,ta rama sallolin da ake binta,bayan ta wanko inda jinin ya ɓata mata hijabi a toilet ɗin ******** Rayhan koda ya isa hotel dan ya kwana in gari ya waye ya tafi,kasa bacci yayi se safa yake da marwa a ɗakin,kyakkyawar fuskar rayhana da sunanta ne kawai ke yawp akansa da zuciyarsa,ra gefe ɗaya kuma tausayinta yake ji,shiyasa ya zaɓi yin nesa dasu dan tasamu ta rage jin zafinsa dan in ga zauna kullum cikin tsanarsa zata kasance . Ranar yadda yaga rana haka yaga dare, dan ko kaɗan bejin bacci. . Washegari haka ya kimtsa ya fice daga jihar ta kani jikinsa amace yanajin kamar ya baro wani abu me muhimmanci arayuwarsa acikin garin na kano. Be bi jirgi ba da kansa yaja motor zuwa Abuja,inda ya isa da misalin ƙarfe sha biyu na rana,direct be kula kowaba ɗakinsa ya wuce ya kulle ƙofar. Daga mahaifiyarsa har ƙanwansa seda sukai mamakin yanayin nasa,amma se suka ƙyaleshi dan yasamu natsuwa . Be fitoba se washegari,sanye da jallabiya milk color ya nufi falon gidan inda yake jiyo hayaniyarsu. Yana shiga ƙanwansa tayo kansa tana faɗin"bross lafiya de kake ko jiya ka bani tsoro,"ta faɗi amarairaice.kallonta yayi na ƴan daƙiƙu,bazata wuce saar rayhana ba,danasanine ya ƙara mamaye zuciyarshi daya tuno inshi akaiwa ƙanwar tasa haka yazeji tabbas ya aykata babban kuskure me girma arayuwarsa. "to ƙaraso mana katsaya kasata agaba kana kallo kamar gunki"cewar mummy. A hankali yataka ya isa inda mahaifiyar tasu take ya tsuguna agabanta ya gaisheta sannan ya nemi guri ya zauna. "Rayhan gaba ɗaya ka sauya,meke damunkane,gaba ɗaya ba yadda kasaba zuwar mana ba kazo"cewar mahaifiyarshi cike da kulawa. Ƙasa yayi dakanshi yace"mummy bakomai yanayin kasuwancinane yakaini ga babbar asara"ya faɗi yayi shuru. Murmushi tayi tace"in banda abunka rayhan fa dukiyar mahaifinku,kazo ka kula da ita kaƙi wai kai kana da naka business ɗin,gashinan an ɗora wasu se abinda kuka gani tunda baka nuna kadamu da ita ba" "yanzu mummy na dena nawa kasuwancin zan dawo kan dukiyar mahaifinmu insha Allahu mummy"ya faɗi jiki asanyaye. "to dade yafi maka kan dan baze yiwu ace akwaika agida amma dukiya na hannun wasu wannan ba tsari bane". "Komai ya wuce mummy yanzu insha Allahu Lagos ɗinma nadena zuwa zan zauna nan inci gaba da kulawa" "Rayhan har yanzu kaƙi fitowa da macen aure ay maka ahuta kullum ƙara girma kake,Nusaiba yanzu ta dawo atafau kai take so last week hajiya takirani tana faɗamin yakamata kayi wani abun akai" Shuru yayi yana kallon ta can ya nisa yace"mummy duk yadda kikace haka zaayi mummy in kinga auranmu yamiki kusa ayi kawai"ya faɗi asanyaye. Kallon kallo sukayi mummy da ƙanwar tasa jin abinda yace,sauyawar tashi sosai ta basu mamaki. COMPLETE ƊINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA. *500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari* Surbajo for [1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *KAWALINE* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *Zahra Surbajo* *Bissimillahirrahmanirrahim* *wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi* *zahra muhammed nasir 2084024749 UBA* *07044600044* *KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA* https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv *4* Kamar yadda rayhan yashirya hakance ta faru ranar asabar ya shirya shida farhana suka hau jirgi zuwa kano,dan Alhaji ɗangaske yace ya kawo mishi ita da kanshi sabida gudun samun matsala. Sun isa kano lafiya bisa alada akowacce jihar yanada motocin hawansa a airport dayake bada ajiya. Tunkan suzo dama sunyi waya da wanda motarsa ke hannunsa yasa anwanketa ta zama ready,suna sauka ya amshi key yasa troley ɗin farhana ta shiga yaja suka nausa cikin gari. Nasarawa GRA ya nufa direct dan yasan inda gudan hutawar na alhajin yake. Da ike ansan da zuwansu suna zuwa aka buɗe musu get suka shiga. A falon gidan suka samu alhajin sanye da riga ƴar shara da wando yana karanta jaridar dailytrust. Da faraa ya amshesu dan yasaba kasuwancin da rayhan be kawo masa kayan banza. ."malam rayhan me kayan daɗi da marmari"cewar alhajin yana dariya. Dariya rayhan yayi ya kama hannun farhana zuwa gaban alhajin ya zaunar da ita akan cinyar alhajin yana faɗin"jin daɗinku da kwanciyar hankalinku chine burinmu kullum Alhaji" Taushin mazaunan na farhana akan cinyar ta alhaji yasashi yarda jaridar dake hannunsa besaniba. Itako se wani juyi take ajikinshi tana shafoshi tace"agajiye nake alhaji kozamu shiga daga ciki inɗan sarara"ta faɗi tana shafo ƙirjinsa. Alhaji jiyayi tana shirin zuƙe masa jinin jikinshi.da sauri ya miƙe riƙe da ita yace yana duban rayhan,"bari muje daga ciki ina zuwa" "A shiga lfy afito lfy alhaji"cewar farhan yana dariya. Yana zaune yake jiyo yadda alhajin ke ihu yana sambatu. Murmushi yayi dan yasan zaay hakan dan haɗi yayiwa farhana bana wasaba. Sun jima aciki sannan alhaji ya fito sanye da jallabiya yana goge gumi,hannunshi riƙe da wata jaka. Yana zuwa ya miƙawa rayhan jakar,yace "10m mukayi dakai ko,to fa 30m nan kabarmin ita zamu dubai tare next week,dan gaskiya wannan bata yadawa bace da wuri"cewar alhajin yana dariya. "badamuwa alhaji to wannan sallamatace koko harda ita aciki?" "Ina ay wannan takace kawai rayhan tata semun dawo dubai karka damu zaa sallameta da kyau fiye da tunaninka." Daga haka yay sallama da alhajin yatafi ransa fess,shiyasa yakeson harƙalla da ɗan gasken dan akwai biya mekyau. Cikin gari ya nufa yana tuƙi cikin kwanciyar hankali,kai tsaye banki yafara zuwa,ya sa kuɗin a acct sannan ya nufi tahir guest palace dan yaɗan huta,kamin ya wuce Abuja. *500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari* Surbajo for life. [1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *KAWALINE* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *Zahra Surbajo* *Bissimillahirrahmanirrahim* *wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi* *zahra muhammed nasir 2084024749 UBA* *07044600044* *KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA* https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv *6* Siyama buri yacika yau tahau jirgin sama ayko waya ta ciro tafara hotuna ana posting on my way to lagos🥰. Rayhana riƙe da wayarta,tana chatting a whatsapp,da ƴan makarantarsu kan gasar karatun Qur'an ni da zasuyi,taga sabon status ɗin siyama. Hankalinta inyayi dubu yatashi,jin cewa ta tafi lagos ba tare datayi sallama da gidaba. Shuru tayi hawaye na biyo idonta danbtasan ko meye zekai siyama lagos ɗin. Wayarta takira bata shigaba sakamakon tana cikin jirgi. Shuru tayi kawai tana tunanin abun cewa mamansu in ta nemi sanin ina siyamar. Itako siyama sun isa lagos lafiya,inda tun a airport suka haɗu da habu buƙata rayhan ya miƙa masa ita,ba tare da tsoron komai bata bishi gidanshi. A karon farko da rayhan yayi kawalcin mace yadawo yana kishin bada ita. Da ƙyar ya ƙarasa gida jikinshi duk ya mutu,koya ya runtse ido,siyama da habu buƙata suna sex yake gani. Jabeer har saida ya fahimci yana da damuwa yace cike da kulawa"mutumina how far now naga kamar kana da damuwa." Tsaki yayi yagyara zamansa yace"tausayin siyama nake jabeer sabida kasan habu buƙata harijini kar yaje ya surfafeta dik ya buɗeta" Dariya jabeer yayi sannan yace"to kai awa nata,look rayhan tunda ta shigo bariki ba kalar dick ɗin da bazata haɗu da ita ba wallahi,dan haka kama manta ba karuwa bace kai meye naka na damuwa bayan an biyaka kuma itama biyanta zaayi?" Shuru yayi be bashi amsaba dan beda abun cewar. Ranar rayhan beyi bacciba,yayinda ita ko uwar gayyar tana can gun habu buƙata yana yadda yakeso da ita. Da ike tanason tafiya american haka ra jure harta baya seda yayi amfani da ita. Sati guda da zuwanta gunshi suka ɗaga zuwa america shida ita dan tamishi yadda yakeson mace ga ƙananun shekaru. Rayhana tsawon satin ta kwashe tana kiran siyama bata ɗagawa,sede taganta a status. Ranar dataga status ɗin onmy way to america rayhana kusan suma tayi sabida tsabar kaɗuwa,itako mamansu bata cewa komai saidai addua,dan lamarin siyama abun har tsoro yake bata dan tayi nisan da saidai Allah dan rayhana ta gaji da ɓoye ɓoyen ta faɗa mata gaskiya. *500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari* Surbajo for life. [1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *KAWALINE* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *Zahra Surbajo* *Bissimillahirrahmanirrahim* *wannan littafi

Chapter 2 of 4