Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 3
goma wannan sirrin mune mu uku nan babu wanda ya sani dari haka sai mu nemi mafuta yanda zamu magance wannan matsala dan haka na taraku anan da naso asanar da Sarkin yaki ne dan mu kara samun karowa dan tsaro yafi yawa acikin lamuran nan amma tunda haka ta faru dashi sai muyi saurin yanke shawara atsakanimmu Koda yazo nan azancensa sai duk su dukan sukayi shiru na dan lokaci, Galadima ya gyaran murya yace “wannnan abu shi ake kira 51 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 sarkakiya kuma dole bazamu ci gaba da rayuwar da ta bafunce mu ba kuma baza mu yarda kasar Assasumurfur su janye tallafin da suke banu ba illa kawai mu shirya makarkashi ga Shi Sadauki Ansaru na nuna cewa mun janye wannan dakokin da ake ammafani dasu acikin wannan fasa munan cewar yafi mu gaskiya daga wannan lokaci sai musa akamashi bayan ya bayyana kanshi idan kun aminta da wannan shawara to babu shakka zamu iya cimma nasara idan kuma akwai wanda yake da wanda tafi wannan sai ya sanar da ita mu ji”. Waziri yayi murmushi yace hakika ka kawo shawara amma sai dai ina son ku sani cewar a halin yanzu Ansaru ba zai yarda ya sake jiki damu koda an kamashi an daure muka dawo da wannan dokoki za akara zamu ‘yan tawaye daga cikin wannan birnin fiye da na yanzu aciki ina kyutata zato Yarima Arfan ya shiga ciki kuma sai sun futo da Ansaru daga cikin wannan kurkuku da zamu kaishi kunga 52 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIya -2 kenan idan aka samu wannan rarrabuwar zai kasance za ayi yaki ne mu dasu abinda nake so muyi shi ne mu ci gaba da da awar cewar duk wannan dokoki daga da suke faru daga fadar Allah s(S.A.T) suke saman mu je izuwa babban gidan littatfan Allah da manzonsa acikin wannan kasa tamu mu fonesu mu yi tattaki izuwa kasar Assasnumufuf don su juwar da zancinkan Allah na wannan littafi ya dawo izuwa iri daya ga littattafan mu idan yaso sai mu mu nemi taimakon Dakarun yaki daga kasashen da suka daure mana gindi dan su zo sukawo mana tallafi mu murkoshe wannan Sadaukin yaron kun ga she kenan koda bayan ramnu a haka za aci gaba da tafiya batare da asirinmu ya tuno ba, Koda Sarki Abu zaiyan yazo nan a labarinsa sai yayi kabbara sau uku jama’ar dake gurin sai suma suka kaure da kabbara saman aka ci gaba da ti da wadannan shuwagabannin hawaye fee face afuskarsa ya 53 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 ci gaba da bada labarin Koda suka ji wannan shawara sai sukayi imani da ita suka kuma yarda sannan waziri ya kara da cewar yana da kyau a yau Ka shirya danka ya bar wannan garin dan mu yi shirin cikin nutsuwa da kwanciyar hankali. Sarki yace ai dama munyi dashi ayau zai bar wannan gari domin tafiya neman Ansaru dan ban sanar dashi ba abinda ya faru tsakanimnu ba kun ga kenan faduwa tazo dai dai da zama. Da wammam wadammma shugabanni suka tashi taga wannan taron Sarki yaje gida ya sukayi sallama da dansa Arfan ya hadashi da dakarun ‘yan rakiya mutun ashim da biyu Lokacin da Arfan ya nufi hanya fita daga cikin birninsu sai ya yi sha awar ya shiga cikin kasuwa ya danyi siyayya kai tsaye sai yayiwa ‘yan rakiya Magana akan su je kasuwa dan haka sai suka huya suka nufi kasuuwar garin da zuwansu sai Arfan ya shiga siyayyan 54 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 abubuwan da yake da bukata wanda yake son ya tafi dashi yana cikin wannan siyayyane sai ya hange Huwailat ta nufoshi da kunshi kayanta a hamu idanuwanta na zubar da hawaye, Ita dai Huwailat wata kyakkyawar bidurwa ce wanda suka taso tun yarinta cikin tsananin son juna ita da Ansaru dallii kuwa tare da Ansaru sukayı taman maraici agidan Sarki dukkaninsu basu da iyaye Arfan shi yake taimaka musu da kuma mahalfınsa wato sarki Muhadudu tun za ilin da ta nemi Ansaru ta rasa hankalinta ya tashi anun dan haka kullum dare da rana sai ta zubar da hawaye n abkin cikin rabowar ta Ansaru kuma ta ji labarin cewa yarima Arfan zai je dan memo shi wannan dallilinc yasa ta biyo bayanshi dan yi masa rakiya. Koda ta karaso inda Arfan yake sai ta dubeshi ta yi masa gaisu ta kuma ce dashi “ya babban abokin amini na hafika ban ziya jure 55 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 rashin ganinka ko ANsaru acikin wannan fasa ba domin kai daya ne kake sharemin hawayen rabowata dashi dan haka na yanke shawara nabi bayanka dan na tayaka neman masoyina aduk inda yake kuma komai ruwa komai iska, ina mai neman yardarka idan kwa har kaki amincemi na tabbata zuciyata baza ta ci gaba da zama jiranku ba dole ne nima na tafi nemansa a duk inda yake. Har Yarima ya buďe baki zai yi mata Magana kenan sai kawai ya hango taron jama'a daga nesa suna ta faman rubdugu aguri daya koda ganin wannan abun sai ya tura dakarunsa dan gane masa abinda yake faruwa. Batare da bata lokaci dakaru biyu suka ji gurin suka karbi abinda jama'a ke dubawa ba komai bane face wani Sako arubuce, koda ganin haka sai suka garzayo suka kawowa yarima wanan takarda. Yarima ya karba ya fara karantawa affli kowa yana ji abin dake funshi cikinta, 56 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 Jama'a duk wanda yake jinkan wadanda aka kashe ta hanya mummuna kisa wanda ubangijin mu bai bada umarnin hakaba to muna masu yi masa maraba da ya shirya dan binmu aduk inda yaga munzo mun kawo har acikin wanman birnin dan kifar da wannan masarauta da take ci mana kasha kuma take ammafani da son zuciya ta kore zamanzancen Allah ta kawo nata. Aduk inda ku ga mahayan doki masu rufaffiyar fuska to ko garzayo ku bi sahumnu dan hada farfi da farfe muga bayan shugabanmu. Yarima yaji gabansa ya fadi lokacin da yazo farshen wannan karatun wasikaya dubi sauran dakarun dake gurin da sauran jama'ar da suke wajen sai faman gyada kai suke suna jin dadin batu wannan wasikar dan haka sai hankalinsa ya tashi tabbas ya san cewar mahalfinsa bayayin aiki da illmi amma bai kamata ace ta haka za abiyo masa bay a kamata 57 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 ace an samu gagarumi zama da manyan malamai, dabadan yayi sallama da mahaifusa ba kuma yana kan hanya ne ta neman dan uwansa da sai yace sai ya zama yaga bayan wannan al’amari amma tabbas yasan idan yaje ya samu Ansaru cikin saukin lamari sai ANSaru zai kawao karshen wannan abu domin sanin da yayi masa na da dureewa akan abinda ya zama hakkin Allah ne da al’umma dan haka sai ya dubi Huwaila yace “dole na tafi dake tun da kin shirya sai ki bi bayannu nan ya nandade takadar ya sata aljihunsa kuma yayi gargadi akan kada wanda ya sake ya kara yawo da zancen daganan suka dausa suka ci gaba da tafiya har suka zo tsakiyar gari. Alokacin da suka zo tsakiyar garine sai suka ga dandazon jama’a bakin gurin da ake yanke hukumci ga wanda suka yi laiff ga sarki wani katon mutun yana shirin zai fille ma wannan mutun kais a boda laifin day a aikata na satar wa wata mata abinci alokacin da 58 Abdul’Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 yunwa ta koroshi. Koda ganin wannan al’amarin sai yarima ya tsaya yana kallon cike da tausayawa, kamar walkiya wani farin doki ya bayyana asukwane babu shiri yazo gaban wannan mahaunin wanda zai yaanke kan wannan mai laifin sai wannann Mahayin ya dokin makoshin wannan Mahaunin sannan ya dauke wannan mai laifin ya gudu dashi akan dokin koda ganin haka sai Yarima shi ma yayi sauri ya hau yabi bayan wannan mahayin doki nan da nan suka kasa tsrc cikin tsannain gudu tamkar walkiyace take giftawa Adai dai nan Sarki ya dubi taron jama’a yace lallai mu shagala da wannan labarin har gari ya waye dan haka sai dai mu fara hakuri har zuwa filin wannan yaki idan mun samu sarari sai mu karasahi na san duk da rashin farsashinsa da yawanku kun tsinci abubuwa da yawa acikin wannan labara domin ayanzu mun ganc cewar duk wani musulmi wanda yake 59 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 aikata aiyuka munana wanda Allah bai umaroeshi da aiktatava to kamu shakka shi kansa bayahude ne kuma bayahuuc basa Kunar musulunci saman kuyi koyi ga yanda mutun daya yake fokarin ganin bayan taron sarakai marasa tsoron Allah, dan haka anan gaba zaku ga yanda aminci tsakanin Yarima Rfan da Ansaru sai mun. Alokacin da Sarki yakai dubansa izuwa kowane rukuni na rundunoninsa sun hallara sai ya kai dubansa ga Likitansa wanda yana kusa dashi yace “yakai amintaceen likitane yaya akai da na gaya maka cewar kada ka taho da sama da mutane duba dari biyu naga kuma kazoo da ninkinsu? Ko da jin wannan tambaya sai Zauwad ya rissina cikin biyaya y acc “tunani nayi naga cewar wannan yaki da zamu je yakine irn wanda bamu taba yi ba, idan bamu da isassun likitoci wadanda zasu rinka duba dakarunmu zamu wayi gari babu sauran 60 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 dakarun a tsaye wadanda zasu fuskanci abokan gaba. Koda jin wannan batu sajikin Sarkin yayi sanyi amma day a sake duban tawagar yaga tarin guzurin da aka taho da ita wanda ya kusa kai wa adadin na dakarunsa sai ya cika da mamaki har ya budf baki zai yi Magana sai yarima yace “yakai Likita Zauwad hafika kasamu taimakon guziri da yawa daga wajen jama’ar gari, Koda jin haka sai yace “kwarai kowa ai jama’ar gari suna kwadayin ladan da zasu samune a wannan jahadi da zamuyi. Koda jinw annan batu sai Sarki ya samu nutsuwa a cikin zuciyarsa, Alokacin ne yarima ya shiga cikin tawagar likita Zauwad ya fara kallon mutanensa daya bayan daya kuma takan maza ya fara. A wanan lokaci Shadilat da Lushmairat ne cikin sabun likitoci mata kuma kowacce ta rufe jikinta gaba daya da fuskarta idanunsu kawai ake gani amma dudda haka sai zuciyoyinsu suka kama dakan uku-uku suka 61 Abdul’Aziz Sanıl M/Gini TURBAR GASKIYA -2 kama sunkuyar da kai Kasa don kada yarima ya shaidasu, bayan yarima y agama duba mazan sai ya dawo kan layin matan, su Shadilat akan sawun gaba daga gaba kawai sai suka ga yarima ya wucesu baiyi ba yana mai ci gaba da duban fuskokin matan wasu ma idan yazo kansu sai ya bukaci su bude idonsu ya gani saman yayi gaba. Al’amarin da yasa su Shadilat suka sami kwanciyar hankali kenan da suka ga an wucesu ba ace dasu su bude fuskokinsu ba. Bayan yarima yajc kan mace ta karshe dake kan layi sai kuma ya dawo farkon layin ya tsaya agaban Shadilat y ace da ita dago da fuskarki na gani, zuciyar tan a dakan uku uku da dago kai ta dubeshi itakuwa Lushmaira tana baya ta sunkuyar da Kanta Kasa har jikinta ma ya kasa tsuma domin t agama Saddakarwa asirinsu y agama tunowa Lokacin da Shadilat tad ago dakanta sukai Yarima yayi arba da dararan idanunta 62 Abdul’Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 masu tsananin haske sai zuciyarsa ta buga da karfi, har ya budi baki zai ce da ita buďe fuskarki ya gani sai Sarki ya kwala masa kira, acikin hanzari yarima ya juga ya ruga izuwa wajen mahaifinsa da zuwansa sai Sarki ya dubeshi yace lokacin tafiya yayi imaza ka hau doki mu tafi, Batare da gardamar komai ba Yarima yah aye dokinsa suk jera shi da sarki suka wuce gaban gaba dayan dakarun yakin. Kaji mazajen kwarai wadanda basa teoron yaki bare mutuwa kuma basa kwadayin duniya tunda gashi sun wuce kan gaba suna jagorantar al'ummars sun sallama rayuwarsu don daukaka addinin Allah sabanin su Sarki madhan da suka shiga tsakiyar dakarunsu ana bau gawurtatccen tsaro don kada a taba lafiyarsu ko rayuwarsu saboda son duniya Tunda aka fara wannan tafiya sai yarima ya rinka waigowa yan ahngen wannan kyakyawan idanun wacce yake wasiwasinta a 63 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 cikin zuciyarsa kamar yasan kowacece amma ko amunta bai gani ba kamr sama ta tashi. TURKASHI SAI MUN HADU ALITTAFI KASHI NA UKU DAN JIN CI GABAN WANAN LABARI DAGA MARUCIN KU Abdul’aziz sani dagini ANAN NE ZAKUJE SHIN YARIMA ZAI GANE WACECE MAI KYAWAWAN IDANUN NAN KUMA SIRINSU SHADILAT DA LUSHMAIRA ZAI TUNO KUMA SARKI ZAI SAMU DAMAR CI GABA DA BADA LABARIN SADAUKI ANSARU DON MUJE WANE IRIN GAMO ZA AYI TSAKANIN MAHAYIN NAN DA ARFAN. WAYE ZAI SAMU DAMAR SOKE DAYA IDANUN MACIJIYA BURUKUL KARSUM A TSAKANIN YARIMA ZAIYAN DA SHADILAT ‘YAR ATTAJIRI. SU WAYE ZASU SAMU NASARAR 64 Abdul|Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 WANAN GAGARUMIN YAKIN ATSAKANIN SU SARKI MADHAN DA SU SARKI ABU ZAIYAN. SHIN LUSHMAIRA ZATA CIKA BURINTA KUWA DUK AMSOSHIN WANNAN LABARIN YANA DAGA CIKIN LITTAFI NA UKU WANDA ZAI ZO MUKU NAN BA DA JIMAWA BA. NAKU HAR KULLUM MADAKIN GINI *DA MAI SON CI JIN ASALIN LABARIN ARFAN DAN SARKI MUHADDAD DA KUMA ANSARU WANDA SARKI ABU ZAIYAN YA FARA BAYAR WA SAI YA NEMI SABON LITTAFI MAI FITOWA DAGA MATASHIN MARUBUCI* *ABDULSAMA ADAM SHITU BATURE GADON KAYA KADA KA MANTA DA SUNNAN LITTAFIN KARAN BANA...* --- 65 Abdul'Aziz Sanl M/Gini TURBAR GASKIYA -2 DAN NEMAN KARIN BAYANI SAJ KUTUNTUBESHI TA HANYOYIN SADARWA KAMAR HAKA 08162707231 KO 2GO USER NAME aabaturegadankaya, facebookAbdulsalam adam shitu bature. KADAN DAGA FARMAKIN ABOKAN GAMA Ya ku iyayena ni na tafi kuma bazan taba dawowa ba tunda na yarda darmutuwa Lallani nayi da na sani zuwane Binain Basara kuma nayi damsani abinda na aikata badan isoron yawan laifina ba said an kawai na so nayi tsawan rai don in dauki fansar ran kakata da aka rataya tun a baya bisa laaifin kisan mahaliiyar Sarkin dan uwanka kuma makiyaki 66 Abdul/Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 agarc ka a yauzu tunda ayau nima na gurfana agaban inda suke rataye wanda suke aikaya laife a garesu sun rataye ni duk da cewar na kasance da ga dan uwansa Lallai mahaifin ka dauki dan uwanka abokin gabarka kuma kada ka taba yafe masa laifinsa ka dauki fansa akan daukacin al'ummarsa kada ka raga musu wamma shi kadaine zai nuna kai masoyinane acikin kuma shine zai nunawa masoyanka cewar mahaifiyarka ta haifeka a matsayin da mai kaunarta. Koda Sarki yazo nan a karatuni sai ya sake fashewa da kuka mai tayar da hanakalin mai saurare ya kuma kwarara ilu mara dadin ji ya ce cikin kakkausar murya "Dana Kuhiaf zan dau fansa ko taw ace hanya zan dau fansar ranka akan Ulaisat Yar sarki Abulbashara, 67 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 Sannan zan dau fansa bakan ta min zuciyan da akayi akan duk wani raid a ke wanzuwa A Birnin BASARA Zan kuma dau fansar ran mahaifiyata a akan Dan’una Sarki Abulbashara. Koda yazo nan kashedinsa sai ya zare takobi daga jikin Zairul ya nufi Dakaru gami da kuyangun da Sarki yayi masa kyauta dasu Kuyangu da Bayi ya fara Sarewa kai Gaba daya hankalin jama’ar dake gurin hankalinsu yatashi. WANNAN KENAN DAGA LITTAFIN MATSHIN MARABUCINKU AA BATUREGADON KAYA YANA NAN TAFE NAN BDA JIMAWA BA 08162707231, 07041591141,08124173211 68 Abdul Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 Kadan Daga GASAR GWARZON KARNI Kurdawa yake cikin kataren gidan sarauta sarautar hannunsa rike da muggan makai mai masu barazana ga rayuwar bil'dama, Duk yawan dakarun da aka zuba domin yimasa Katanga ga shiga cikin gidan, sunata kewaye kewaye yayin dashi kuma yake sadadawa a hankali cikin hikima irin tasa ta babban jarumi kuma gwarzon shekara a wanna lokaci duk badakaren da yayi rashin nasarar yin ido hudo dashi to wannan ya zama tarihi. Karshe na rayuwarsa da haka har ya isa cikin turakar mahaffiyarsa. Lokacin daya isa ya sameta akwance amma bisa mamakinsa idanuwanta abude tarwai kuma kamar bata tare da wata cuta, nadya ga sani Cikin ladabi ya ajye makamansa yayi tattaki zuwa gareta a yayin da ita kanta ta zuba masa ido kuma batare da mamakin 69 Abdul'Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 zuwan nasa ba awanan lokaci, Koda karasuwarta zuwa kasaitaccan gadon sai ya duka ya gaidata, cikin irin nasu salon, kana ya dora da cewa “ya ummi nay a mga kin kasance cikin halin rashin nuna mamakin ganina awanna lokaci duk da kuwa cewa rabon nasa idanuwa akan nake na dan tsawan lokaci, Koda taji shi wannan kalami sai yaga ta fashe da kuka al’amanin da yayi mutufar daure masa kai kenan ya dubeta cikin rudu “ya ummina ina dalilin wannan kuka nake nayi tsannaanin cewar zakiyi farin ciki da ganina acikin wannan dare har hakan yazamo waraka cutar dake addabar zuciyarki, ni kuma na samu kwanciyar hankalina a gujewata ta barautar da akemin, kuma da son ganin matata da dana, Sa’adda yazo nan azancensa sai mahafiyarsa taja dogowar majina ta dubehi a tausayi tace “Yakai dana hakika ka fada tarkon dari uwanka Ruhasi domin suna sane da 70 Abdul’Aziz Sani M/Gini TURBAR GASKIYA -2 cewar zaka zo wannan birnin kota halin kaka dalilin da yasa akayi shilar rashin lafiyata kenan alhalin ni babu abinda ya sameni lallai suna sane da shigowarka kuma bamu makawa sai sun samu nasara na kamaka kamar yanda suka kudurta da.domin da kansa sarki ya bada ammana akamaka a kashe saboda suna da labarin kana nan kana hada RUNDUNAR DAUAR FANSA, wanan daliline yasa ni zubar wanan hawaye Sa’adda Gwarzo jarumi Jamal yaji wanna batu sai ya dubi mahaifiyarsa batare da wani tashin hankali ya ce Kada ki damu ya Ummina ai tuni sun yi sakaci dan Zaki ya girma babu wata guguwar bala’in dazan yi shakkar tunkara a wanna lokaci dan haka yanda suka shirya nima na shirya A dai dai wannan lokaci dakaru gidan baki daya sun cika bakin kofar turakar mahaifiyarsa da kansa yaraima Ruhas ya shigo dakin cikin fusata Jamal bai dubeshi ba sai day agama sallama da Abdul’Aziz Sani M/Gini An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 3 of 3