An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
TURBAR GASKIYA -2
a wani abu bane yasa zuciyarta ta buga face Shadilat a zaune kan kujera ta harde kafafu tanna shan ruwan inibi acikin kofin zinare kuma fuskarta cike da annuri, Koda Lushmaira taga Shadilat sai ta juya da baya da nufin ta koma sai kawai taji Shadilat ta kirawo sunanta tana mai cewa “dawo ‘yar uwata mu zauna tare aabin day a kaolo nan shi ya kawoni.
Koda jin wannan baru sai Luhmaira ta tsaya cak samani ta juyo a hankali cikin mutukar sanyin jiki da mamaki taje ta zauna akan kujerar dake fuskantar ta Shadilat ta circ mayafin day a rufe fuskarta suka dubi juna sosai tace “yaya akayi kika shai dani al halin fuskata arufe take? Da jin wannan tambaya sai Shadilat tayi murmushi tace “ai ko daga barci na farka bazan kasa tantance idanun kiba domin kece mutun na farko wanda na taba jin shakkarsa arayuwata.
Kafin Lushmaira ta bude baki tace wani
4
TURBAR GASKIYA -2
abu sai Shadilat ta zuba mata ruwan inibi acikin wanikofin ta miko mata cikin alamun dari dari, Lushmaira ta karbi kofin ta kurbi dan kadan saman ta dubi Shadilat tace “saboda me kike shakkata kuna saboda me kike son kije wannan yaki”?
Sa’adda. Shadilat taji wannan tambaya sai dariya ta subuce mata tace “ba komai yasanake shakkarki ba face ina ganin cewa ke kadaice zaki iya hanani cika burina kamar yadda na gaya miki da farko dalilina da yasa nake son naje wannan yakin kuwa za ayi yakine irin wanda ba a taba yin kamarsa ba a nahiyar nan gaba daya tarihin wannan yaki bazai taba gushewa ba domin za ayi asarar miliyoyin rayuwaka fiye da has ashen mai hasashe , a awannan yakine manyan jarumai zasu yi jammtakar da sunayensu zasu daukaka asallama musu a ko ina acikin duniya, kuna arubutu sa acikin kundin tarihin kowace kasa ta duniya allai ina son sunanan ya zamu daga
5
Abdul'Ažiz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
cikin sunayin wadannan jarumai. Koda shadila ta zo nan azancenta sai Lushmaira ta tuntsire da dariya tace “ai wannan burin nake daidai yake da tatsuniyar yara. Gama fadin hakan ked a vurya sai ga likita Zauwad ya shigo cikin turakar.
Likita Zuwada ya kasance dattajio wanda she karunsa a akalla zau kai saba in da ‘ya’ya ya kasance dogon mutun mai matsakaiciu kaurin jiki, yana da dogon faring emu kuma mutun ne mai gwagwar mayar duniya.
Likita Zauwad ya zauna agefe daya bisa kan wata kujera dabam saman ya dubi Lashmaira cikin girmamawa yace “ranki ya dade zamu iya tattaurawa agaban wannan bakuwa ko kuwa ta bamu guri?”
Lushmaira tayi murmushi t ace “ai im bukatar da tazo maka da ita nima na kawo. Koda jin wannan sai hankalin likita ya dugunzuma ainun ya dibeta su duk su biyun cikin alamun tsoro da damuwa y ace “waishin
---
6
Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
me kuke so ku jifani açıkine? Kuna so na zama makaryacii ne ko kunna na zama mai karya dokar Sarkin? Idan har na na batar da kanıninku kuka shiga cikin yarana aka je wannan yaki a tare daku wani abu ya tba lafiyarku sarki bazai yafe mini ba kunna girmana da mutuncina zaizube a idon kowa, wacce hujja zakuuuuuu gaya mini wadda zata kawar min da wannan fargaba har na amince da bukatarku?
Koda jin wannan tanibaya sai Lushmaira da Shadilat sukayi shira suka dubi juna saman Lushmaira ta nunafasa tace ‘’maganar gaskiya bamu da wata hujja ta zahiri wanda zamu iya gabatar muku da ita amma ina mai tabbatar maka da cewa na rantse da girman Allah babu abun na sharri acikin zukatanmu sai alkarir bisa zuwa wajen wannan yakin zamu bayar da gagrammar guidun mawa wacce zata baiawakowa mannaki, ka tuna da cewa ni ‘yar marigayi Sarkin yaki ce na karanta tarihin duk
7
Abdul/Aziz Senli/M/Gini
TURBAR GASKIYA - 2
yake yafen dad a mabalifina ‘yayi a cikin kundinsa don haka na sami ilimi mai yawa acikin wannan littafin, lallali zan bayar da shawara wadanda. Ita kuwa Shadilat ‘yar attajiri ce da babu kamarsa acikin wannan nahiya, ita kanta mashahuriyar attajira ce don haka zata taimakamana da guziri mai yawa kuma koda muna cikin yakine guzurin ya yanke zata iya tuawa ko ina daga cikin kasashen dake kusa a kao mana, ina mai alkawari zamuyi kokarin ganin mun kare mutunci da kimarka acikin wannan al’amarin. Sa adda wannan sai jikin likita Zuwad yayi sanyi yayi shir ya sunkuyar da kansa kasa yana tunanim tsawan ‘yan dakiku baice komai ba’ al’amarin day a dugunzuma hankalin shadilat Da Lushmaira kenan suka fara atunanin ko Zauwad ba zaî amince da bukatar suba daga can sai Zauwad ya daga kai ya dubi Shadilat yace
“Mutun ’nawa ” jama’arki wadanda
8
Abdul’Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
kikeson su je açıktın jama’ata suyi wannan tafiya? Shadilat tace “ atakalla sun kais u dari ulcu, çıkin alamun tsoro Zauawad yace “mutun dari biyu ne kacal sarki ya bani izmin tafiya dasu kinga kenan idan kika kawo nake jama’ar mun kusan linkuwa kenan bana zaton Sarki zai aminta da hakan” Shadilattayi murmushi tace zai amince idan har ka sarr dashi cewa wannan yakin saboda na musanimane tunda za atafi da mayaka sama damiliyan daya dan haka likitoci dari biyu sun yi kadan.
Zuwad ya gyada kai saman ya dubi Lushmaira yace na dawo gareki shin mahalfiyarki tasan zakiyi wanan tafiya? İldan bar bata sani ba baza iya tafiya tare da keba domin zata sanar da Sarki cewa bata ganki ba kuma kin sani cewa da kansa zai duba aceikin tawagar kinga kenan duk sharinnu ya wargaje kenanjin kunyane zai biyo baya Lushmaira ta numfasa ta ce “ai mahafiyata tasan dukkan shirina kuma ta amince da nayi wannan tafiya
---
Abdul Aziz Senli M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
saboda wani babban sirri wanda bazan iya sanar daku shi saman ya dubi Shadilat da Lushmaira y ace “kuje ku kamala duk shinye sheyehku na tafiya saman ku dawo nan gidana bayan Sallar Isha”i Anan zako kwana tare da jama’ata tunda asuba zamu dunguma zuwa kofar gidan Sarki don na tabbata akwai wani labari da Sarki zai bayar kafin wayewar gari wanda tun mahaifasa yana raye idan yana so yasa ka zuciyoyin mayakansa su Karfafa yana sanar da so wani labara day a taba faruwa na manyan Mazaje dan haka kada mu bari ko daya wannan labara ya shge mu dan yana da mutukar anfahi ga dukkan wanda zaije wannan yaki.
Roda jin wannan baru sai Shadilat da Lushmaira suka kamu da tsananin farin ciki han take suka yiwa Likita Zauwad godiya saman suka mike tsaye a tare suka fice daga cikini turakar suka fito Rafar gida ajere suna hira cikin dishadi tamkar sun kasance ‘yan uwa
10
Abdul Aziz Sanl M/Glnl
TURBAR GASKIYA -2
juma ko kuma minai.
Wannan shine ya faru a birnin baitul harwal baya ga wasifar yaki ta riski sarki Abul zaiyan.
A can kuma birnin Hizuba, kuwa Sarki madhan, Sarki Tarmas, da Sarki Husaka na tsaitsaye afilin Kofar birnin suna kallon miliyoyin dakarun yafinsu dakae tsaitsaye asahu sabo rufe da makamai jagoransu na basu horo sai aka hango wani ya matso kusa sai aka ga ashe wannan manzo en da aka aika shi birnin Baitul Haura! nan take Sarki madhan ya kama murmurshi yana mai duban Sarki Tarmas da Sarki Husaka yace “Ai da ganin yadda wannan manzo ya dade bai dawo ba sai yau nasan cewa Sarki Abu zaiyan yaji tsoro, tabbas ba zai yarda yayi yaki da mu ba tun yana da hankali, tunani da hangen nesa ni nasan cewa dole ya bamu mutanemnu da dukiyaoyinsu.
Koda jin haka sai Sarki Tarmas ta
11
Abdul/Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
Husaka suka bushed a dariyar farin ciki Sarki Husaka y ace “ to aima ko ba a gwadaba imzami yafi Karfin bakin Kaza ka dubi yawan akarun nan namu ka gani ta yaya za a kwatantasu da Dakarun birnin Baitul haural wadanda ‘yan liken asirinmu suka ce basu fi su miliyan daya ba da doriya shi kuma sarki Tarmas sai y ace to ai koda-ma yawan dakarun yakai namu dolene mu sami nasara akansu tunda su rabonsu da yaki ankai shekaru ashirin baya. Duk manya zafakarun mayakansu wadanda suka san kan yaki sun mutu wasu kuma sun tsufa tukuf yaddama ba zasu iya fifa fillin daga ba.
Koda jin wannan batu sai Sarki Madha ya girgiza kai yace “Ai ba anan take ba mahaffina ya gaya mini cewar mutane birnin Baitul Harwal suna da zuciyar zaki wato basa gudu kuma basa ja da baya saman sunyi imanin da ubangijinsu bisa cewar indai suna ambatonaa bakinsu sai sun sami nasara abinda
12
Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
suka sa agaba su dolenc muyi amfani da dabarun yafi na musamman wajcn ganin mun sami nasara akansu kamar irin su kai hari na manayar bazato a lokacin da basu taba tsammaniba amma idan mukayi la’akari da tsananin yawannu akansu mukace ayi gaba da gaba zasu iya bamu mamaki”.
Koda jin haka sai Sarki Tamas da Sarki Husaka suka dubi junansu cikin alamun mamaki saman suka dubi Sarki Madhan cikin alamun rashin gamsuwa, kafin daya daga cikinsu yace wani abu sai ga wannan manzon ya iso daf da Sarki.
Da zuwansa sai ya sauko daga kan dokinsa ya zube gaban Sarki ya kwashi gaisuwa saman ya mika masa wasika.
Nan take Magatakarda ya karbi wasifar ya budeta ya shiga karantawa a fili kamar haka-;
Sako daga sarki Abu zaiyan na birnin
---
13
Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
baitul Haural zuwa ga Sarakuna uku ma’abota jahilci da toshewar basira, koda magatakarda yazo nan akaratunsa sai Sarki madhan ya daka masa tsawa......
Magatakarda ya tsuke bakinsa ya kama karkarwa saboda tsoro Sarki Madhan Sarki Tarmas, da Sarki Husaka kuwa suka jikinsu ya kama tsuma saboda fishi zuciyoyinsu kuwa suka kama tafarfasa kamar zasu fone jin aibatawar da Sarki Abu zaiyan yayi musu kai hatta miliyoyin dakarun da suke gabansu said a suka nutsu suka shiga taitayinsu akayi tsit har izuwa tsawon ‘yan dakiku saman Sarki madhan ya bahwa Magatakardar umarnin yaci gaba da karanta wasifkar hamun magatakarda yana karkarwa bakinsa na tuntu6en harshe yaci gaba da karanta wasifkar yace-;
Yaku wadannan fazzaman Sarakuna kuyi sani cewaa komai zai faru bazan baku jama’arku bad a dukiyarksu saboda sun zama
14 Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
Dakarun dake gabansa yace " Na rantse da darajar iyayena da kakanina daga cikin ku duk wanda ya saro kan Sarki Abu Zaiyaan ya kawo min sai na raba dukiyata gida biyu na bashi rabi.
Koda jin haka sai gaba daya dakarun yakin suka kama ilu gami da shewa, kowa ya fara tunamin sallama ransa da lafiyarsa domin samun wanan gagarumin matsayin, nan take akakinwo Sarakan yakin fasashen uku suka gaba ta wajen su Sarki Madhan aka basu Umami suje su fara suje su fara shrye shiryen tafiya domin a adurfafi kasar Baitul Harwal, Nan take kawa Sarakan yakin suka bi umarmin suka fara shirya jama'arsu.
Idan mutun yaga kayan yakin da aka tanada da kuma dinbin abincin d aka taho dashi sai yayi zaton cewar wannan duniya tamu da wata duniyar daban za afafatayaki. Haka dai dawakai rakuma, da alfadarai, sula dauki hanya sabu sabu zuga-zuga suka bar birnin
16
Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
Hizuba, Tawagar su Saarki Madhan ce atsakiya, Dakarun tsaro sun kewayesu ta ko ina ko tsuntsu bai isa ya gifta ta samansu ba face ma giwa,
Komal dakewar zuciyar mutun da jarumtakarsa idan yaga wannan runduna dolene ya frigita domin yasan cewa duk abinda ta tunkara sai buzunsa, haka dai wannan runduna taci gaba da tafiya hart a kustsa cikin daji ta nausa sosai aka daina hangota daga birmin Hizuba.
A can birnin Baitul harwal kuwa kamar yadda likita Zauwad ya tsara haka al’amarin suka kasance wato gimbiya Lushmaira da Shadilat ‘yar babban attajiri agidansa suka kwana kuma shadilat tazo da ma’aikatant mazaje guda dari uku dauke da guzuri n abinci mai yawan gaskete ninkin wada zasu iya amfanin dashi sau goma sama da kwanaki ashim, shi kansa likita yaga yawan wannan
17
Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
abinci guziri sai ya dubi Shadilat cikin tsanamin mamaki ya ce “mai za ayi da wannan guzirin abinci mai yawa haka?ba kya tunanin cewa yayi yawa kuma ba kananan kudade zaki kasheba wajen tafiya da wannan kaya.
Shadilat tayi murmushi tace “indai akan daukaka lamarun Allah ne banki na salwantar da duk abunda na tara”, koda jin haka sai Zauwad yayi murmushi yace “Allah ya saka miki da mafi tooka. Batare dad a bata lokaciba Zauwad ya nunawa kowa dakin da zai kwanta gimbiya Lushmairat da Shadilat kuwa sai ya kaisu dakin guda,
Dakine yalwatacee dauke da shimfido guda biyu irin na attajirai Atsakiyar dakin daga sama jikin rufin an sakale wani dankaramin Keji mai dauke da wani dan karamin kyakkyawan tsuntsu abin sha’awa.
Shadilat da LUshmara suka je suka kwanta akan shimfidon biyun suna masu fuskantar juna. Adai dai lokacin wata kuyangar
18
Abdul Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
Likita Zauwad ta shigo cikin dakin da sallama tana dauke da faranti abinci da tambalun ruwan inibi da na ruwa, Lushmaira ta amsa mata sallamar ita kowa Kuyangar nan sai ta ajiye faranti atsakiyarsu ta fice,
Fitar Kuyangar ked a wuya sai Shadilat da Lushmaira suka mike zaune a tare kamar hadin baki kowacce ta kai hamu domin ta bude kwanon abinci sai gashi kowacce ta ruke murfin kwon, Al’amarin day a basu dariya kenan suka kyakyta a atre saman Shadilat t ace ashe dai ita yunwa bata da hankali kuma ba ayi matajuriya sai hakuri,
Shammilat tayi murmushi t ace abin da kika fada gaskiya ne amma amma dai mu mutane yanzu dai muna da mutukar .lalaci kuma muna da rauni zuciya shi yasa yunwar ma take galabartar damu amma bayin Allah na gari wadanda suka gabacemu kwana suke su yini da yunwar amma saboda ko yaushe tsoron Allah da gudun duniya acikin zuciyoyinsu
19
Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
yunwa batayi musu illar komai.
Lushmaira ta numfasa tace "hakane 'yar uwata amma mu dinma tamu da sauki nan gaba wadansu daruruwan shekaru da za su zo bamu san yadda zuciyoyin musulmai zasu kasance ba domin kawa dukiya da mulki zasu iya sawa su bar kan TURBAR GASKIYA sai dai kawai muyi musu fatan gafarar Allah.
Shadilat tace " ameb sannan suka fara cin abinci acikin nutsuwa da kwanciyar hankali kai kace babu wata matsala atsakaninsu.
Bayan sun kare cin abinci suka bude babin hira Shadilat ta dubi Lushmaira tace "yake 'yar uwata naji kince ke baki da burin day a wuce ki aurj jarumin da babu kamarsa a wannan nahiya shin zaki iya gaya min dalilin da yasa kika sa wannan babban buri aranki mai wuyar kasancewa? Na yarda cewa jarumi da yafi kowa nuna jarumtaka a wannan yakin da zamu muje zaiyi suna duniya amma hakan bata nufin cewa shi ne yafi kowa jarumtaka ba
20
Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
tunda baiyi irin jarumtakar da mahalfinki yayi bat a soke idon Macjiya barukul Karsum, ina mai tabbatar miki da cewa da izinin Allah n ice wacce zata soke wannan dayan idon na macijiyar Burukul karsum kinga kowa idan na samu wannan nasara na ruguza dukkanin burinki tunda na kasance ‘ya mace babu halin ki aureni.
Koda Gimbiya Shadilat tazo nan azancenta sai Lushmaira ta kyalkyale da dariya har sai da kwalla ta cika mata idanu sannan nutsu ta dubi Shadilat tace “aini gidammu kirarin sa’a ake mana tunma kafin a haifeni, ko kakana, babana da ni kaina bemu taba sa wani abu a gabammu face mun sami nasara, na gayawa Allah wannan bukata tawa tun ina yarinya karama har na girma na cika budurwa balagaggiya ban taba fashin addu’a ba dare da rana akan wannan buri nawa an sha nuna min biya bukatata a mafarki babu adadi shin kina zaton wani furuci na bil adama zai san a sare
21
Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
har na fitar da rai ga samun nasara?
Koda jin wannan batu sai Shadilat tayi wa Lushmarai murmushi t ace “tabbas na yarda kin riga ni gabatar da bufatar ki awajen Allah to amma ai naji ance shi Allah maji rofon bawansa ne a kowane lokaci kuma ako ina koda kuwa a bakin kura yake, idan Allah yaso zai iya biya mini tawa bufatar kamar yadda zai iya biya miki taki in yaso tunda arzikin sa bashi da iya in ya bamu ma atare babu abin da zai rageshi daga cikin arzikinsa ni dake duk sai mu jira loakaci domin shi ne kadai zai iya awarware mana wannan kullin dake tsakanimnu.
Lokacin da Shadilat tazo nana zancenta sai jikin Lushmaria yayi sanyi tayi shiru bat ace kalaba kawat sao ta mike tsaye ta shiga kewaye tayi alwala ta davo ta fuskanci alkibila ta fara sallar nafila itama Shadilat sai ta mike taje tayi alwalar tazo ta kama nafilar kamar masu yin gasar ibada.
22
Abdul’Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
Bayan yin Sallar asuba Sai likita Zauwad tare da dukkanin tawagarsa sukayi hawa suka nufi filin fada a inda Zau hadu gaba daya kuma a inda Sarki zai hau manbari ya fara bada wannan Hikaya.
Koda zuwansu sai suka ga kowa ya zo su ka dai ne basu halarci gurin ba sarki ya hau kan Mambari ya na shirin farawa dab haka su kai sauri suka karasu wajen, Awannan lokacin sarki da yarima sunyi gagarumar shigar yafi mai tsananin ban tsoro da kwarjini duk su biyun sanye da bakaken kaya na sulke rigar karfe gami wandon karfe kuma sun rataye zabgegeyar takubba a bayansu, A wannan lokaci yarima ya tattare gashin kansa ya daureshi ya zuba a gadon bayansa har izuwa Kasan kafadunsa. Nan fa kyawunsa da shigar da yayi suka ribaci zuciyoyin Lushmairat da Shadilat, take kowacee taji ya burgeta ainun amma sai suka kasa tantance irin bugewar acikin zukatansu shin burgewa c eta kamau da
23
Abdul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
sonsa ko kuwa rudcwa ta kyan adon da yayi amsar da suka kasa baiva kansu kenan. Nan kowa ya dukafa yana jin amon muryar sarki cikin tattausar murya.
Acikin wannanlabarin d azan baku a halin yanzu kafin mu fara yin tattaki izuwa wannan gagarumamin yaki lallai ina mai umartarku da ku nutsu ku saurari wannan labari kasancewar aduk lokacin da irin wannan ta tashi acikin wannan birnin namu mai tarin albarka Idan za a tafi yaki duk wanda ya samu shugaba awannan lokacin yakan kasance yana mai tausar dakarunsa da fara musu farfin gwiwa gami da abinda yake gabamnu da wannan dama ne Sauran sarakan da suka gabata suke bada tahirin Annabawa ko kissoshi daga irin kissar ma aiki dan muuyi kuyi da juriya da kuma dadureewa afilin daga, wasu kuma sarajan suna bada tarihin wasu jarummai dan suka rike amana juna ko wasu sarakai da
TURBAR GASKIYA -2
suka bata da kuma yanda farshensu ya zo to ayau dai, zan gabatar da wani labara gareku mai nuni da rikon amana da kuma dadrucewa awajen ganin ka samu nasara a duk inda ka dosa, musamman ko dan jimawar da mukayi bamu fita film daga ba sai ku saurara kuji wammadabari wand azan baku hi a yanzu kafin wayewar gari,
Acan wata daula baya da shekaru ashirin da bakwai baya anyi wani attajirin kuma hamshafin farfarfan Sarki wanda yake mulkin kasar Garzab ana kiransa da suna Muhuddu ibn Asar, shi dai wannan Sarki ya kasance musulmi kuma mai tsananin faunar musulunci da ci gabansa, wannan daliline yasa ya tsaurara ra ayi akan adannimm musulinci har yazamana idan akwai tarin laifika da idan mutun ya aikata na safon Allah ya tanadar maka iziya mai tsananin wanda uban gjjumu bai tsaurarawa bayinsa kamarsa ba domin shi ko sata aka kama kayi sai an fille maka kayi idan kowa
TURBAR GASKIYA -2
zina kayi sai yasa an tsire ka kuma an kama
iyalanka an tafi dasu izuwa wata fursuna inda
anan ne zasu kare rayuwarsu.
Wannan Sarki manyan malamai masana
Addini musulunci sunyi fokarin gaske
awannan lokacin akan ganin sun ganar dashi
gaskiya dan bazab manta ba mahalfina,ya taba
bani labarin cewa har sai da kakana wato baban
mahalfina ya so ya yakeshi, duniya ta hana
saboda ana ganin musulmine kuma mai bada
gudunmawa akan wannan addininmu idan aka
yaki shi baza aci nasara akanshi ba kuma anyi
wa musulunci mummunan barna da domin a
Nahiyar da yake kasar sa ce kawat kasar
Muslul mai dan haka sai aka kyaleshi aka
dinga tura masa da malamai ta karashin kasa
dan su ganar das hi gaskiyar lamarin amma
fafu yake daukar abinda suke gaya masa. Da
haka aka zuba masa idanu dadintama jama’ar
kasarsa basu fiya aikata laifiba sai yazaman
hukunci shi yafi yinshi akan kafurai masu
26
Ajidul'Aziz Sani M/Gini
TURBAR GASKIYA -2
zuwa kasarsa yin kasuvanci ko kuma yin wani abun daban,
Sai yazamana duk wanda yazo kasar yayi wani addin daban to babu shakka sai yasa an fille mishi kai da wannan aka samu dan sauki tunda jama'arsa sun yarda kuma suna kiyayewa.
Shi dai wannan Sarki dan sa guda daya ne Wato Arfan, kamar yanda Sarki yazama gagara badau ta