Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tow yaushe suka san juna? ★ Elbashir kuwa Office din yan sanda ya tafi sa lawyer din Malik, shi yayi magana da Zulfa. Sannan suka bada belinta gida suka tawo da ita. "Zuwa nan da jibi Malik zai so ganawa dake!" Bata iya magana ba, ta wuce abinta. Koda ta shiga cikin gidan ruwa ta sakarwa kanta, haka kawai take jin ɓacin rai kamar zata yi hauka. Haka aka yi ya zuwa mata Jajje, har ta kwanta, washi gari Shatima ya zo. Kamar ba zata fita ba, ta fito tana me sunkuyar da kanta. "Ban ji dadin abin da ya faru ba?" "Ban san damfarar mutane zasu yi ba?" "Mene ne alaƙarki da Malik?" Kallon rashin fahimta tayi mishi. "Ban gane ba?" "Wacce alaƙa ce tsakaninki da shi?" "Babu kome, sai akan kudin da ya saka hannun jarin." Ta mishi bayanin abin da ya faru, shiru yayi yana kallonta. Amma kuma ta wani ɓangaren ta matukar burge shi, idan har ta iya yaudarar Malik haka, tow kuwa hanya me sauki ne ya yi amfani da ita. "Ok zan tafi! Idan da wata matsala ki gaya min kafin a san abin yi" girgiza kai tayi tana faɗin. "Babu matsalar kome " Daga haka suka yi sallama, Kwana biyu Zeeno ko kofar dakinta bata taka ba, sai washi gari ranar da zata hadu da Malik.. Kamar wacce ruwa ya mata duka, haka ta tashi, ta shirya wurin karfe biyu na yamma aka zo daukarta. Ta nufi motar aka nufi gidan Malik da ita. A tunanin ta Waterfall zai kaita, sai aka yi rashin dace. Whiter town. A lokacin da suka shiga cikin gidan, sai da ta rena kanta. A hankali suka yi ta ratsa get zuwa get kafin suka tsaya a wani katafaren apartment, fitowa tayi a sanyayye ta nufi cikin gidan, bisa jagorancin driven da ya kawota. Malik yana zaune a falon tare da Elbashir, sai Shatima. Zama tayi tana me dauke kanta. "Sannunki sarauniya Zeenobia." Inji Elbashir. Bata tanka mishi ba, mikewa suka yi tare da barin falon daga ita sai Malik, aka shiga jero mata abincin. "Sai kuma naji abin da ya faru!" Ruwa ta kurba tana faɗin. "Eh kasan dukiyarka bata da albarka." "Kada ayiwa dukiyata sharri dama, ai ba yau aka fara ba!" "Kai ma kasan su ne?" Murmusawa yayi sannan ya ce mata. "Kici abinci, nasan har yau baki ci abinci ba." Murmushi tayi tace. "Ina azumi!" "Ok!" Falon yayi shiru, kafin ya ce mata. "Tun ranar da abin ya faru naso gaya miki sharadina! Amma kika ki tsayawa!" Kura mata ido yayi yaga yadda fuskarta yayi, murmushi yayi sannan ya ce mata. "Kin shirya amsar sharadina, ko kina da hanyar da zaki biya Ni kudina da na mutane?" Kura mishi idanu tayi, ido cikin ido ta ce mishi. ""Bani da hanyar da xan biya!" Murmushi yayi sannan ya ce mata. ""Zan biya mutane kudinsu nan da kwana uku, nasan shine damuwarki ko?" Lumshe idanunta tayi ya bude, sunyi jajjur. "Mene ne sharadinka?" "Zamu yi cantract marriage na kudina!" Mikewa tayi zubur kamar an jona mata wuta ....... Dandan-dandan...... Kashi a nan na gama book 1 free page... book 2 zai zo muku Whatsp da Arewabooks iya book 2 da three* *Assalamu alaikum......! Guys wannan littafin na kudi ne! 500₦ normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A'ishah. +227 84 50 64 76 500* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 13 of 13