ina zuwa najefa jakata akan kushin nayi
dogon nunfashi dafadawa kan kushin kawai tunani nake ina
mafita danna tabbata wannan cikin nawane kuma gashi yace
bazaibarta tafitaba harsai taga
yame cikin waye balle muyanke shawarar zubarwa nakasa
zama namike saitunani nake maganan matatace yadakatar
dani daga tunanin danake danajita a uwan daki tana cewa
khadija fito waje biyoni falo nai sauri nazauna tana fitowa
muka hada ido tace sannu dazuwa yaushe kashigo banji
sallamarkaba nace wallahi yanzu nashigo tace amma lafiya
kuwa dannaga kamar dadamuwa afiskarka nace mata
bakomai namike nashiga ciki dankarta dameni sai tabiyoni
swerthert meke faruwane nace maki bakomai banjin dadin
jikinane wanka zanyi takuramin ido naje nacire kaya nashiga
bafu rum amma nakasa wanka kawai tunani nake meze faru
idan samir yasan nine naci amanar sa dawani ido zankalla
mutanen unguwa tayaya zangansar dasu sufahinceni balefina
bane matata taji shiru babu alamar fitowana abandaki gashi
har magariba yayi tazo takwan kwasa dafadin swerthert
lafiya nace kalau ganinan fitowa nawatsa ruwa nafito bayan
karfe takwas naji ana kwankwasa kofata naje nabude naga
samir ne atsaye saida gabata tabuga naji kamar anbugamun
hanma akai nayi shiru ina kallonsa yace amir wata magana
nakeso muyi nace to nafito muka nufi farfadan gida muka
zauna yace amir nayanke shawarar sakar safina ammafa
wallahi bazan saketaba har sainasan waye mecikin datake
dauke dashi dan taki tagaya mun nace samir tunda kasan
wannan cikin banaka bane kuma kayi kayi tagayama nawaye
taki kawai kasaketa taje jan takarata tayaudari kanta yace
haba amir aisai nasan mai wannan cikin sannan zansaketa
nace to idan kasan me wannan cikin mezaka masa yace idan
mubiyone zan iya kashesa kafin mutane suzo nimai kudine
zan iya anfani dakudina kozasu kari dangannin bayan wanda
yamun wannan yaika yaika sainaji gabana yafadi dum dum
harso uku nafara gumi kafafuna narawa dabadun zaune
nakeba zan iya fadiwa amma haka nayi karfin hali narike
kaina dana natsu sai nace samir kasakawa zuciyarka ruwan
sanyi kada kazo ka aikata abin dazaizo yana damunka kada
kace bana tayaka bakin ciki kokuma abin baidameniba a a
wallahi nakasa natsuwa tundazu dakagayamun wannan
maganan amma kayi hakuri a sannu gaskiya zata fito yace
amir nagode nikuma saifadi nake azuciyata dakasan wanda
kakema godiya dako hanya bazakaso kusake hadawaba yace
to amir zanshiga daki muka nufi dakunanmu nakasa barci
gashi samir yace koda dukiyarsa zata kari saiyaga bayan
wanda yayiwa matarsa ciki bayan sati daya matar samir
safina tagudu daga gida aka nimeta aka rasa harkwana uku
kuma kullun sai anbuga waya gidansu ace batazoba hankalin
samir yatashi dan kada taje tazubar dacikin haka muka
dunguma nimanta hardani amma kullun yanda mukafita haka
muke dawowa nikuma hakan tamun dadi bayan kwana hudu
dagudunta wata rana ina zaune akan motata sainaji wayata
tana kara naciro naduba naga basuna kamar karna daga
saidai nadaga ina dagawa muryar mace naji kamar haka
hello amir safinace naji gabana yabuga bansan sanda na
duro akan motataba tace amir kana inane yanzu nace nadan
fitane tace to muhadu a bakin titin sabon kwatas dasauri
nashiga motata najata nanufi inda take na isketa nadauketa
muna tafiya tace amir yanzu menene mafita nace kawai
azubar safina tace tab akwai matsala wallahi tsoro nakeji
karnamutu nace haba safina wani irin mutuwa mata nawa
suka zubar daciki kuma basu mutuba tace to yanzu ina zaka
kaini nace hotel mana muka nufi hotel naje muka kama daki
nace kinga hotel dinga abayan gari yake anan za azubar
maki dacikin nakira docter dama yasaba mana aiki ko agida
yana zuwa yaganta yace wannan bamatar amininka bane
nace masa shiiiiiiiiiiii/ muhadu akashina goma10
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels