Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 2
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Nida matar abokina) # part1 kwance nake adakina nikadai saboda iyalina sunyi tafiya zuwa kano kuma shima aminina yayi tafiya kwancenake inakal harkarfe 11pm sai naji a na kwankwasa kofata afirgice nawaiga dacewa wanene acikin sanyin murya naji ansansamun nice koda nasan muryar wacece amma ban dada yardar cew itaba sai nasake tanbaya kewa ni safina wace safina matar amininka samir dasauri nazo bakin kofar nadan bude nazura kaina dandagani sai bossa da singilet nace lafiya safina ta wllh hutan dakinane yadauke kuma tsoro nakeji gashi kasan samir yayi tafiya bai dawoba dan allh kazo kadubamun kozekawo nace mata ina zuwa naje nasaka jallabi nafito nasame atsayi da tawul agirjinta bankara kallontaba naci gaba tana bina abayi har bakin daki natsaya tashiga cantace shigo mana nashi sainaga huta garau akunne ba matsala sainace mata nawani bangarine ya lalace tace babban gulub dinnan ne dakanshi yake daukewa kuma yakawo sainace to tabari gobe nakira mata mmekyara zanfita kenan saita taren hanya tace gaskiyanmagana amir bazan iya kwana nikadaiba wllh tsoro nakeji dan allh katayi kwana inma bakayardaba sainabi dakinka tunda kaima matarka batanan mukwana tare dasubuhanallah nafara budanbaki safina kinada lafiya kuwa kina da hankali kinsanme kikefada rungumeni tayi tare dafadin......mu hadu akashi na biyuNida matar abokina) #part2 Wllh amir tsoro nakeji amma inna batama rai kayi hakuri shiru nayi harna tsawon minti 2 gumi nafara da makerkita kafafuna narawa dan wani shokin naji data kwanta akirjina kafafuna sunkasa tsayawa sai rawa sukeyi fahintar hakanne yasa tasakeni dafadin lafiya amir kokallonta banyiba naturita nafita da sauri izuwa dakina naja kofata nakulle nakashe kayan kallona nashiga dakina nakwanta amma wllh barci yaki zuwa tunani nake anya safinane kuwa kodai aljanu sunsha fetane ahaka nakwana da tunani asba nayi natashi naje nayi sallah nadawo nakwanta karar wayatane ta tadani daga barcin dana koma inadubawa sainaga matatace salma nadaga da dagawata sainaji tace amincin allh ya tabata agarika farin cikina abin alfaharina farin watan raina nayi murmushi dafadan kinkasance wani bangare najikina aduk lokacin da bakya kusa dani saina shiga damuwa lallai ina alfahari dake aduk inda nake jininjikina tacemin ina kwana nace lafiya kalau tace yasu safina nace sunanan lafiya amma samir yayi tafiya sai wayan takatse da alama katine yakare natashi naje nayi burosh nayi wanka nahada shayi nazauna adanin tabir ina sha sainaji ana kwankwasa kofata sainayi shiru nadan wani lokuta dannasan safinace sainaji tace amir saida kirjina yabuga amma ban ansaba tagaji ta huce nikuma ina gamawa nakulle dakina nafita sai office channa iske usman da yusuf suna jirana nasauka amotata nashiga office mukagaisa sukace dama wata labarine suke da ita sukeso surutata ayi film da ita sainayi shiru jannace masu karkudamu kudawo gobe dan yau bani da natsuwa mukayi sallama suka tafi karfe hudu nayi natashi daga office zuwa gida amma bannufi gidaba dannasan inacikin hadari agida sainanufi gidan su zahradeeni amma baya gida saina kirawoshi awaya yace gashinan dansunje wajen wani artin ne beyi minti biyar ba saiga shinan yadawo dasaukarsa mukagaisa yace mushiga ciki yanagaba inabinsa abaya harfalonsa na iske dansa nura yazo dagudu yarungumeni nace ina mamanka yace tana ciki babansa yace jekakirata yaruga yakirata mukagaisa ina gidan harkarfe 9pm nadari nura yarakani nahau motata naje gida nashiga na ciri kayana nayi wanka nafito falo ina kallo jinayi anshigo dakina ko sallama babu danban rufe kofaba ganina tayi barci tanashi gowa tanufoni natashi afirgice dacewa lafiya kika shigomin daki ba sallama cikin sanyin murya haba amir kafahinceni mana dan dan wannan abun yafaru jiya shiyasa kake guduna sai dosoni takeyi da tawulkawai ajikinta nikuma bossane kawai ajikina dakatar da ita nayi da tsawa kamar haka dakata fitamun adaki kafin ranki yabace dariya tayi dafadin lallai amir bakasan sherin mataba to tinda nabika ahankali kakiyarda zankwada maka kagani damari nadakatar da ita amma ko ajikinta sainaga taciri dankwalin kanta tabaza gashin kanta sainarude nakasa gane niwanene kafin na ankara taturani akan kushin..... Muhadu akashi na 3Nida matar abokina) # part3 gabana yafara motsawa tana shirin tube tawul din dake jikinta kukan karar wayatane yadakatar da ita ina dubawa sainaga amininane samir ina dagawa sai naji yace salamu alaikun aminina amir na ansa da wa alaiku mussalam yacemun yagida ya kuma aiki nace masa alhamdulilla yace wllh nakira wayan safinane bata daukaba kotaje gidansune nace a a tananan dan dazu dana shigo dayanma mungaisa wata kila tana sallah yace bakomai dama kudi nakeso naturo mata katuromun da account number ka inna turo saikabata dubu arba inne kabata dubu goma tayi sayayya dubu ashirin kakaiwa mahaifiyata dama auwal mai shinkafa nabina dubu goma kabashi na ansa dato yace sannan dan allh amir ga amanan matata nan safina nayarda dakai dannasan kobannan zaka kula da iyalina mukayi sallama dace zesake kiranta yafada mata sai naji tausayinsa yakamani shiru nayi da kara kallon safina tace wanene nace samir ne yace yakira baki dagaba sainaga kamar tafirgita amma ko alamar tawuce babu kara kusantoni take nufi sainaji raina yabace babu sauran tsoron sherinta mari nakara kifa mata dacewa ke jakace mijinki amininane tare mukataso tunmuna yara har izuwa yanzu kuma gashinsa nakeci awannan sana ar danakeyi amma ko ajikinta kamarma nakara tunzuratane kusa dani take nufin zuwa tace wllh kokayarda konamaka sheri nace kefakike dakina tace af kazaci wasakenan sainaga tayi zindir daga ita sai fant sai biriziya hankalina yatashi matuka tsoro yakamani amma ina nakasa kubutar dakaina daga sherinta dasherin shedan ahaka takama kusantoni harta iso gabana tafara shafa kirjina gabana yafara mikewa sha.awa takani bansan sanda tafaramin kiss ba kawai jin harshenta nayi abakina ahaka muka gansar dajuna muka gama barci yakwashemu asuba nayi nafarka naje nayi wanka nafito nayi sallah kar 7am nasafe natada ita dan takoma dakinta tana tashi tarufe idonta kokallona batayiba harta wuce daganan nafara tunanin samir da.irin yarda dayayi dani yakuma bani amana karar wayatane takatseni daga tunanin danakeyi kafin nakai tayanke inadubawa sainaga matatace nakira muka gaisa dayimun kalaman soyayya 10am nayi nafita nanufi office ina tunani yahanani nayi aiki sanadiyar haka yasa nasake dawowa gida nakwanta jinkadan naji anfara kwankwasa kofata natashi naje dabudewa naga safina atsaye kafin ince wani abu tashige tazauna natura kofa nabiyota nace mata lafiya tace lallai amir salma batayi karyaba dantagayamin cewa kana dadadi sosai sanadiyar hakane nadade ina kwadayinka shirunayi ko magana banyiba sainaji ana kwankwasa kofata afirgice najuya itama hankalinta yatashi nadanjima kafin nayi magana nanufi kofar dacewa wayene nine muryar mace naji kafin na ankara gumi takaryomin jikina yafara rawa.....muhadu akashina 4 aNida matar abokina) # part4 dakyar nakai bakin kofar amma nakasa budewa saboda a.tunanina matata akowani lokaci zata iya dawowa amma haka nayi karfin hali nabude dabude wata sainaga wata kyakyawan yarinya tana tsaye sai tace dani ina wuni nace lafiya tace nikawan safinace naduba dakintane batanan kuma kwanaki danazo bangantaba anan naga tafito tacemun dakin matan abokin mijintane shiyasa nazo kotana nan dasauri nace mata a a batanan wata kila taje unguwane sai tace to nagode sai anjima zata huce nace intazo incewa tace murjanatu wanda suka gama university tare ta juya ta wuce nadawo na kulle kofan najingine abakin kofan kaina a sama ina sauke nunfashi koda na kalli tsakiyan falon banga safinaba taboye nadawo na zauna akan kushin can saigata tafito ta zauna kusa dani dacewa wacece nace kawankice wai taduba dakinki bata gankiba takatseni da yasunan nace mata murjanatu tace tasanta shirunayi ina tunanin irin bala.en dana shiga datashin hankali tabani tayi dacewa lafiya tunanin me kakeyi nace bakomai natashi inazakaje nace ina ruwanki fita zanyi tace tunbamu gama maganaba nace zandawo nidai fatana tabari nafita tashi nayi naje nayi wanka nacanza kaya nafito tanabina abaya nakulle kofata nawuce shiga motata keda wuya saiga kiran usman nadaga muka gaisa yace nazo office ance kafito kakomo gida nace wllh bangane ma jikinabane yace ayya amma dasauki nace alhamdulillah yace maganan nan ne naran nan nace inatune usman kudan bani lokaci nasamu sauki yace zaikai yaushe nace nan da sati daya yace haba amir ai yayi nisa kwana uku dai nace badamuwa mukai sallama yakashe waya natada motata sai studio din su abdul azeez wanda akekira da mr a z nasamesu suna aiki nayi sallama nazauna bayan sun idar abdul azeez yafito mukagaisa yace wllh aikin su deeni yakeyi dan gobe za.ayi aikin wakan amma mungama munata hira har karfe hudu anan nayi sallah abdul azeez yace yakamata mufita muzaga gari mukafito muka haumota sai wajen wani shakatawa munanan harkarfe 8pm nadari munhau mota kenan zamu dawo saiga kiran safina kamar nadaga kamar karnadaga abdul azeez yace bakiranka akeyiba gudun kada yagane shiyasa nadaga hello haba amir jirankafa nake haryanzu nayi shiru nakalli abdul azeez nace inazuwa nakatse wayan yakalleni da cewa waye gabana yabuga ras ras so uku nadauri nace watace yayi dariya dafadin did da aurenma dakayi baka hakura daniman mataba nace ai namiji mijin mata hudune karar wayata takatse mana hira ina dubawa sainaga itane namatsa gefe nadaga amir waibazaka dawobane nace aiki mukeyi nawanifin saigobe zandawo tace bayan nayi abinci hardakai nakashe wayata muka dawo nasaukeshi nanufi gida amma banshigaba ina cikin motata ina tunani harkarfe 11pm nadari nafito nanufi gida nashiga nakulle dakina na canza kayana nadawo falo nazauna ina tunanin hukuncin da zanyima salma inta dawo to amma ta ina zanfara wazance shiyagayamin dan nasan firansune yesu yesunsu mata haka nabarshi araina inatunani harbarci yakwasheni anan nayi barci gari nawayewa naje nayi burosh nayi wanka nakira matata mukagaisa tace jibi zasu dawo nace allh yakawosu lafiya goma nayi nafito zantafi office saiga fitowan safina kallona tayi dayimun wani murmushi maidaukan hankali ta.iso gabana tana murmushi dafadin wllh jiya naga shigowanka amma barinka nayi naga iya gudunka tace ina zaka nace office tace wllh bazaka tafiba saikaji labarina takwace kidindakina dana motata tabude dakin tashiga dafadin biyoni.....muha du akashi na biyar(Nida matan abokina) # part5 taje ta zauna nabita ina shiga nace meye haka bakisan ana jirana bane tayi murmushi dafadin haba amir duk da irin wankan nan danayi maka amma nima kake kagujeni tamatso kusa dani nace karki kuskura kitabani bani keys dina intafi haba amir gaka kamar wayayya amma kana abu kamar bakauye to wllh bazaka fitaba saika biya mini bukatata zunbur namike tsaye dafadin lallai safina shedan yagama busawa kunnuwanki kaho ko kuma ince kice shedandin kikazo asifan mace karar wayata naji dadubawa sainaga sakate riyace daga office nadaga da hello tace sir baki kayi a office tunjiya sukazo bakanan dan nace masu baka da lafiya sudawo gobe nace ganinan zuwa fisge kina nayi ahannunta nafita da sauri nabar mata dakin abude naje nashiga motata sai office ina shiga sakate riya tabiyo tagaisheni na ansa tace bayan wannan bakin akwai wasu bayan su mata guda biyu maza uku nace tabar batunsu takiramun bakin nagansu dashigo wansu muka gaisa nabasu abin sha sannan daya yafara gabatar min dakansa ni sunana alhaji aliyu abokina kuma alhaji jibrin mu yankasu wane wato munsamu labarin cewa kai babban daraktone kuma kayi fina finai dayawa dayasa kasamu a word a garuruwa da dama shiyasa mukazo gunka dankatsara mana labari mai dadi kamana film dinsa musaya na ansa masu da to ammafa akwai tsada sukace badamuwa inhar zamu samu riba aciki nace riba wannan dolene mukayi sallama suka tafi aka kira mun sauran mukayi magana na sallamesu wasu masoyane wasu harkar film suke so sushiga bayan nagama komai sai nakira matata muka gaisa tace in allh yayarda gobe munakan hanya nace allh yakaimu yanma nayi nadawo gida dashigata naga kofata abude yanda nabarshi kotura munma batayiba nakaraso nashiga falona na aje jakata akan kushin ina shika daki saiga safina tafito daga bayina da tawul akirjinta da.alama wanka tafito sainaji hankalina yatashi sha.awa takamani amma ko alaman hakan ban nuna mataba nace wai yaushe zakiyi hankali kiji tsoron allh safina kefa matan aurene nifoni tayi da rungu meni tana fadin malam amir kenan to menene ko kana tunanin akwai macen da zata dandana dadinka sannan ta gujeka bama hakaba kaduba kanka kagani kai kyakyawane sonkowa kin wanda yarasa tana magana tana shafa jikina amma nakasa mata magana kamar tamun asiri bansan sanda taturani agadoba yauma tafaru danmunyi bayan karfe biyu nadari natashi nayi wanka nadawo nakwanta ina tunanin yanda matar samir tazama kamar matata ina cikin tunanine saita farka ta matso kusa dani tasa kanta akirjina tana fadin wllh duk inda namiji yakai da dadi kakainan kahuce gurun nace da ita safina tace na an nace yanzu haka zamu kasance cikin irin wannan rayuwa maicike da kazanta tace amir kenan natabata bakajin yanda nakeji azuciyata gaskiya sonka yakamani wllh zan iya komai akanka danna mallakeka nayi dariya da fadin safina kenan tace wllh ba wasa nake makaba nace naji amma ni barci nakeji najuya nakwanta asba nayi nayi sallh nakoma barci sai karfe 8 45 nafarka nazauna amma ita sai shararar barci take natada ita amma yau bata boye fuskartaba asalima murmushi take mun harta wuce natashi nayi wanka nayi shirin office nadawo falo ina jiran lokaci yayi nahuce sai gata da break fast ahannu takaimun danin table naje naci nasha mukayi sallama na kulle kofata na huce......muhadu akashi nashida6 (Nida matar abokina) # part6 nashiga motata nanufi(Nida matar abokina) # part6 nashiga motata nanufi office ina cikin aiki saina tunafa yaumatata zata dawo gashi bansanarwa safina ba nayi sauri nafidda wayata nakirata harso biyu amma bata dagaba chan.ina cikin aiki saiga kiranta nadaga da hello tace wllh nashiga wankane nace mata dama inaso nagaya maki yau matata zata dawo tace ai inasane dan munyi waya jiya naceto sai anjima tace adawo lafiya ko amin banceba nakashe wayan nayi shiru ina tunanin yaya gidana zaikasance idan matata tadawo ina cikin tunanine sainaji sallaman abdul azeez mai waka yashigo yazauna yace abokina lafiya kuwa dan naga kamar tunani kake nayi murmushi da fadin bakomai yace haba har anfara tunanin amaryar aizata dawo nace masa sunama hanya munata hira har karfe 1:46pm saiga kiran matata nadaga da sallama tace swethert munsauka gamu agarijin mota nace.to ganinan zuwa tace dan allah kayi sauri dan akwai rana nace karki damu nafito abdul azeez nabina abaya mukahau mota muka nufi tasha muka iskisu atsaye akasa kaya amota suka shiga muka kamo hanyan gida muna tafiya muna hira abdul azeez yace gaskiya amarya garinnan yakarbeki kinga yanda kika kara kyau tace abdul kenan dankaga na rame nayi baki shiyasa kakeso kayimin sheri to ai gara kafito fili kafada nace injiwa aibanso inganekiba bancin dakikayi murmushi takalle tare dakadamun ido irin namasoya tace hardakai nace a a tace gayar yayata danacema zantaho da ita sunanta khadija tanabarci nakalleta kyakyawan yarinya muka isa gida nafaka mota muka sauka muka fito dakaya muka nufi daki saika safina tafito muna hada ido da ita naji gabana yabuga zuwa tayi aguje ta rungumi salma tana fadin haba kawata daga sati daya saikiyi biyu wucesu nayi nida abokina mukaje muka ajiye kayan dake hannunmu muka zauna saigasu sunshigo matata tazauna agefena safina kuma tazauna tafiskancemu muka hada ido nasunkuyar dakaina bayan sun huta safina tace bari naje namaku kirki salma tashiga ciki nabita mukagaisa nasake fitowa falo sai abdul azeez yace to zantafi dan yau baranarmu bane na amaryace nayi dariya narakoshi mukayi sallama yatafi nadawo gida zanshiga daki kinan sainaji ankirani amma ban waigaba dan nasan safinace nanufi daki nakwanta saiga salma tafito wanka taje tazauna tana kwalliya tagama tasaka kaya nidai ina kwance tajuyo dayimun wani irin kallo maidaukan hankali hade da murmushi tanufoni takwanta akirjina naji wani kanshi yabugeni nace lallai matata kyekyakyawace shiyasa akullun nake godema allah dayabani ke amatsayin matata ke abin alfaharine gaduk namijin da yamallakeki tayi murmushi dafadin ai nice nayi dace dasamun miji irinka muryar khadija ce yadakatar da ita datashigo tana fadin anty tace yar anty harkin tashi tarungumeta tace bari namiki wanka namiki tace ina zaka nace masallaci kinga banyi biyuba gashi hudu yagabato tace adawo lafiya hade dayimun murmushi nace allah yasa nafito sai masallaci nayi sallah amma bandawoba saida nayi nakarfe hudu nanufo gida ina shiga saina hangesu adanin table suna cin abinci amma bankarasaba saboda safina nagurun nanufi daki matata tabiyuni tace lafiya nace kalau tace naga munacin abin amma baka karasoba nace bakomai inaso najanja kayane tace konakawo maka nan nace eh to kahomun nan tafita takawomun abincina dama tunkarin safe naci nayi wanka nakwanta bayan karfe shida natashi nasake wanka nafito fallo na iskesu suna kallo ita da khadija tace harkatashi nazauna kusa da ita takwantomun munata hira yau agida nayi sallah magariba da isha.i munata kallo har karfe 10 nadari tace waikai bakajin barcine dan allah kakashe kayan kallon nan muje mukwanta tatashi takashe tazo kusa dani tace miko hannunka namika mata tajani namike narungumeta muka nufi daki..... Muhadu akashi na bakwai7,Nida matan abokina) # part7 muna shiga daki nafada kangado ita kuma tafado jikina tafara shafa kirjina nakamata hade dayimata kiss daga nan muka gansar dajuna a tsakaninmu na mata damiji asba nayi natashi nayi wanka nanufi masallaci bayan nadawo na isketa tashiga wanka ina kwance saigata tafito tafado ajikina nace kinyi sallane tace a a nace tashikiyi tatashi nikuma nasake kyara kwanciya harbarci yakwasheni karfe takwas naji anfara shafa kirjina databa kunnuwana ahankali kamar wanda akebukatar yayi barci tana fadin swethert swethert ahankali nabude idanuna tace nagama break fast katashi kayi burosh tamun kiss tafita natashi nashiga bandaki nayi burosh nafito falo khadija tazo dagudu tarungumeni dafadin baba ina kwana gaskiya naji farin ciki alokacin da tagaisheni nakalleta dafadin yar baba mekikaci tace anty tace mujiraka kazo abinci zaifi dadi nace to muje nadauketa sai danin table muka zauna salma matata tahada mana break fast mukaci mukasha bayan mungama munahira saiga safina tashigo tagaisheni saida naji gaba yabuga amma nadauri na ansa tazauna kusa da matata suka gaisa sannan tace dama amininkane yace nagaya maka gobe zaidawo kuma tunjiya da daddari yaketa kiranka amma beshigaba nace wayata kuwa to zankirashi tace to natafi matata tace tunyanzu tayi dariya tatafi nace jedaukomun wayata tatafi tadauko nace to waya kasheta matata tace nice nakashe dazamu kwanta saboda takura dan jiya nadawo kuma ina bukatarka nakalleta nayi murmushi nace to lokacin office yayi nashiga nachanja kaya nadauko jakata nafito takarba harbakin motata mukayi sallama nashiga sai office nashirya kayan dazamu wani aiki nawani film sainatuna zankira aminina samir ina fidda waya saiga kiran safina naji hankalina yatashi lafiya bayan tasan matata tana gari gashi gobe mijinta zaidawo nadaga da hello tace haba amir dan matanka tadawo shine kayi watsi dani ko hada ido bakaso kayi dani nace safina yakamata kidawo hankalinki kigane cewa kimatan aurene kuma mijinki amininane shakuwanmu dashi yahuce aminintaka munzama yan uwa tace kash gashi nikuma bansan hakaba dan kariga kadan dana mun dadin dake tare dakai dalilin dayasama nakiraka shine kasan gobe mijina zaidawo nakarishe nake bukata kana ina nazo nasameka naji raina yabace nakashe wayan muka tafi aiki bayan karfe uku muka dawo nakoma office nahade sauran aiki nakulle office nanufi gun usman mukadan yi magana akan aikinshi damuka fara yau daganan nanufi gida nafaka motata nafito saiga safina agabana naji gabana yabuga ras ras harso uku zufa yafara karyomun nakosa tafadi dalilinta kada matata tafito ta isketa tace amir kana bukatan zaman lafiya agidanka nakada matakai nufin eh tasake cewa kanaso wannan abun yazama siri tsakaninni dakai nace eh tace to kayi duk abin danace kayi nace haba safina bakya tsoron matata taganki tayi dariya dafadin kaiya shafa karan wayana yadakatar da ita nadaga da sallama amininane samir yace amir gobe zandawo nace allh yakawoka lafiya mukayi sallama nakashe nace kinganiko megidanki kekirana amatsayina na amininsa daya yarda dashi kekuma burinki naci amanarsa tayi shiru nahuce nabarta anan ina shiga daki nayi sallama khadija tazo dagudu ta rungumeni nadauketa tace baba kadawo mekadawo mun dashi na ajiyeta akan gushin naciro ice kream nabata salma tace sannu mai baba kekadai yasani niko. oho takarbi jakata tatsunguna tace sannu dazuwa nace yauwa tace ina wuni na ansa tashiga ta ajiye jakata tafito tace saikaje kayi wanka ga abincin ka chan adanin table nashiga nayi wanka nafito naci abinci nakoma daki nakwanta tabiyoni lafiya nace kalau nagajine nakeso nadan kwanta tamatso kusa dani tace tokwanta mana nakwanta tanata shafa kaina harnayi barci yanma nayi tazo takwanta kusa dani ta tada ni kamar yanda tasaba gaskiya daduka mata sukasan sirin tada maigida abarci dasashi barci kamar matata lallai da mazansu zasutayin barci dansu tadasu ko susasuyi nafarka tace dani mangariba yayi natashi nayi wanka nayi alola natafi masallaci nayi isha da mangariba sannan nadawo gida to yau munada aiki da daddari nashirya naci abincin yanma matata tarakoni harbakin motata tace yauzaka dawo kosai gobe nace to koda yake aikin anan garinne banida tabbas saidai kunganni tace to adawo lafiya allah yakari yakumasa ayi aikin lafiya nace ameen nashiga natada motata natafi mukaje muka hadu da abokanan aikina muka fara aiki muna cikin aiki kenan naji ance yaya amir anakira nace inazuwa dan aiki yayi zafi kuma akoda yaushe cikin ansakiran mutane muke nacigaba da aiki bayan nagama na ansa wayan naduba naga safinace tayi 5 missin call nayi tsaki na ajiye wayan muna magana dawani abokin aikina saiga kira naduba naga itane namayar na ajiye yace bazaka dagaba nace barshi kawai basuna yace haba ba.awulakanta masoya kadaga ko zeji dadi namatsa nadaga da dagawata tace lallai amir abin dakake gudu zaifaru...muhadu akashina8Nida matan abokina) # part8 nace mekike nufi abinda nake nufi kakeso kasani zangayawa matarka abinda yafaru kuma nasanarwa amininka koda kuwa asirinmu yatonu karkari amininka yasakeni nakoma garinmu kaiko kazama maci amana a idon jama.a tunda kaci amanar amininka dakuka taso tare kuma baka da sauran daraja a idon jama .a sannan matarka da kake matukar kauna zaka rabu da ita jama.ar garinku zasu tsaneka kaga kuwa ni baru wana danna koma garinmu kuma babu wanda yasan abin da yahadani damijina nayi shuru nakasa cewa komai hartagaji da hello hello takashe nakoma gefe nazauna abokina dake kusa dani yabiyoni yace lafiya amir ko gida akwai matsalane na kada masa kai nufin a a yace to menene dan naga tunda kagama waya duk kajanza nace karka damu bawani abubane muje kawai muka koma aiki amma ina tunani ya hanani nakira directo nace atsayar da aikinnan saiwani lokaci naje nahau motata nanufi gida amma nakasa shiga gida kawai tunani nake wani arin masiface wannan nazama maci amana mayaudari nacuci abokina gashi nakasa samun natsuwa a.al amarina komai nawa nason rushewa bansan sanda hawaye yafara fita a idonaba nadai dauri nashiga gida nafaka motata nadauko jakata nanufi dakina saiga safina aguje dama kai nake jira wani hukunci kazabama kanka haba amir emma bakaiba ka kalleni kowa yasanni kyakyawan macece amma meyasa kake guduna nace ke safina yakamata kigane cewa duk maci amana bazai taba shiga aljannaba kuma mazinaci koda yatuba bazai shiga aljanna harsai anwankesa da ruwa maitsananin zafi safina kiji tsoron allah tunkafin ranar nadama dakatar dani tayi da ihu kamar haka kaidakata bawa.azi nazo kamunba bukatata nakeso kabiyamun nace haba safina kina ihu idan matata tajifa tace totaji mana saime ainafada maka sainaji raina yabace nafusata naturita dafadin tashi jaka kawai nakwankwasa kofata inazaton idan tamike zatayi wani abu amma sainaga tanufi dakinta dasauri jansaiga matata tabude kofa nashiga tace lafiya nace kalau dawowana kenan tace dawannan daren kabiyo hanya yanzufa karfe 2:22pm nace wallahi aikin naga bayawa kuma dasauran lokaci shiyasa nabiyo hanya tace kana bukatan wani abune nace a a tace toni zankoma barci saika shigo nazauna afalo amma tunani nake kome safina zata kulla gobe me zaifaru gobe gaskiya hankalina a tashe yake nakasa natsuwa dan banyi barciba har asuba naje nayi sallah nadawo nakwanta a nanne barci ya kwasheni nine banfarkaba sai 11:38am nasafe natashi nayi burosh nayi wanka nafito falo matata tace ga break fast dinkacan naje hazauna naci nasha saiga kiran samir hello amir wallahi ina hanyane tunkarfe bakwai nataso amma yanzu nakusa dagari nayi farin ciki danaji aminina zaidawo dannasan zan huta dabara zanar safina bayan karfe 1:10 yacemun gani akofan gida kafin nafita naje natarar damatansa safina tana fidda kaya amota muka runguma juma dafara a nace gaskiya abokina tafiyannan kadade yace bari kawai nahuta zakasha labari dan karonnan anyi nasara nace alhamdulillah matata da safina suka kwaso kaya muna gaba suna baya hardaki sannan mukafito nida matata muka barsu gaskiya yau ina cikin farin ciki naganin aminina bayan yashiga yayi wanka matarsa tayi masa girki sukaci yakwanta yayi barci karfe biyar yatashi yaje yayi wanka yayi sallar 4 bayan isha yafito muka hadu akofar gida yace amir gaskiya wannan karon nasamu kudi kuma nayanke mana shawarar zamu koma bisness daya ma ana kabar harkar film kadawo muzama yankasuwa yace amma shawara yarage garika inkaga kafi amincewa da sana ar dakakeyi sainakara maka jari nace masa zanje nayi shawara muka shiga gida kowa yanufi dakinsa bayan dawowar aminina dasati biyu wata rana nadawo daga aiki karfe 5pm nayanma nafaka motata abakin get saigashi atsaye nafito nace samir lafiya yace amir inafa lafiya naji gabana yabuga dasauri nace masa mekefaruwa yace safina nada ciki nace shine rashin lafiyan abinda kowa kenima karfa kamanta yanzu shekaranmu biyu biyu dayin aure amma bawanda allah yabashi haihuwa baikata wannan yazama farinciki agarikaba yace haba amir nazata zakafi kowa fahintar wannan maganan amma sainaga kaima kama kance kafi kowa sanin sirina amma mesaya kakiso kagoyi bayan karya dakaifa mukaje asibiti likita yagaya mana bazan iya samun haihuwaba bawanda yasan wannan dagani saikai amma yanzu ace safina tanada ciki nayarda nawane sainafara jingumi yafara karyomun wani irin jiri nadaukana. ahankali namatsa nadafa bangon dake kusa dani naciro hankacif nagoge zufa can sainace ammafa samir karka zargi matarka komai nufin allah ne ba abin da allah bayayi yace amir wallahi wannan cikin banawa bane kuma saitafadi wanda yayi mata kuma bazata kara fita daga gidannanba har saita gayamun ko cikin waye naji nafara makerketa hankalina yatashi nakasa natsuwa nace to samir allah yakyauta mushiga gida muhadu akashi na tara9...(nida matan aminina) # part9 muka shiga kida kowa yanufi dakinsa

Chapter 1 of 2