An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
Nida matar abokina) # part1
kwance nake adakina nikadai saboda iyalina
sunyi tafiya zuwa kano kuma shima aminina
yayi tafiya kwancenake inakal harkarfe
11pm
sai naji a na kwankwasa kofata afirgice
nawaiga dacewa wanene acikin sanyin
murya
naji ansansamun nice koda nasan muryar
wacece amma ban dada yardar cew itaba sai
nasake tanbaya kewa ni safina wace safina
matar amininka samir dasauri nazo bakin
kofar
nadan bude nazura kaina dandagani sai
bossa
da singilet nace lafiya safina ta wllh hutan
dakinane yadauke kuma tsoro nakeji gashi
kasan samir yayi tafiya bai dawoba dan allh
kazo kadubamun kozekawo nace mata ina
zuwa naje nasaka jallabi nafito nasame
atsayi
da tawul agirjinta bankara kallontaba naci
gaba
tana bina abayi har bakin daki natsaya
tashiga
cantace shigo mana nashi sainaga huta
garau
akunne ba matsala sainace mata nawani
bangarine ya lalace tace babban gulub
dinnan
ne dakanshi yake daukewa kuma yakawo
sainace to tabari gobe nakira mata
mmekyara
zanfita kenan saita taren hanya tace
gaskiyanmagana amir bazan iya kwana
nikadaiba wllh tsoro nakeji dan allh katayi
kwana inma bakayardaba sainabi dakinka
tunda kaima matarka batanan mukwana
tare
dasubuhanallah nafara budanbaki safina
kinada
lafiya kuwa kina da hankali kinsanme
kikefada
rungumeni tayi tare dafadin......mu hadu
akashi
na biyuNida matar abokina) #part2
Wllh amir tsoro nakeji amma inna batama
rai
kayi hakuri shiru nayi harna tsawon minti 2
gumi nafara da makerkita kafafuna narawa
dan
wani shokin naji data kwanta akirjina
kafafuna
sunkasa tsayawa sai rawa sukeyi fahintar
hakanne yasa tasakeni dafadin lafiya amir
kokallonta banyiba naturita nafita da sauri
izuwa dakina naja kofata nakulle nakashe
kayan kallona nashiga dakina nakwanta
amma
wllh barci yaki zuwa tunani nake anya
safinane
kuwa kodai aljanu sunsha fetane ahaka
nakwana da tunani asba nayi natashi naje
nayi
sallah nadawo nakwanta karar wayatane ta
tadani daga barcin dana koma inadubawa
sainaga matatace salma nadaga da
dagawata
sainaji tace amincin allh ya tabata agarika
farin
cikina abin alfaharina farin watan raina nayi
murmushi dafadan kinkasance wani bangare
najikina aduk lokacin da bakya kusa dani
saina
shiga damuwa lallai ina alfahari dake aduk
inda
nake jininjikina tacemin ina kwana nace
lafiya
kalau tace yasu safina nace sunanan lafiya
amma samir yayi tafiya sai wayan takatse da
alama katine yakare natashi naje nayi
burosh
nayi wanka nahada shayi nazauna adanin
tabir
ina sha sainaji ana kwankwasa kofata
sainayi
shiru nadan wani lokuta dannasan safinace
sainaji tace amir saida kirjina yabuga amma
ban ansaba tagaji ta huce nikuma ina
gamawa
nakulle dakina nafita sai office channa iske
usman da yusuf suna jirana nasauka
amotata
nashiga office mukagaisa sukace dama wata
labarine suke da ita sukeso surutata ayi film
da
ita sainayi shiru jannace masu karkudamu
kudawo gobe dan yau bani da natsuwa
mukayi
sallama suka tafi karfe hudu nayi natashi
daga
office zuwa gida amma bannufi gidaba
dannasan inacikin hadari agida sainanufi
gidan
su zahradeeni amma baya gida saina
kirawoshi
awaya yace gashinan dansunje wajen wani
artin ne beyi minti biyar ba saiga shinan
yadawo dasaukarsa mukagaisa yace
mushiga
ciki yanagaba inabinsa abaya harfalonsa na
iske dansa nura yazo dagudu yarungumeni
nace ina mamanka yace tana ciki babansa
yace
jekakirata yaruga yakirata mukagaisa ina
gidan
harkarfe 9pm nadari nura yarakani nahau
motata naje gida nashiga na ciri kayana nayi
wanka nafito falo ina kallo jinayi anshigo
dakina
ko sallama babu danban rufe kofaba ganina
tayi barci tanashi gowa tanufoni natashi
afirgice
dacewa lafiya kika shigomin daki ba sallama
cikin sanyin murya haba amir kafahinceni
mana
dan dan wannan abun yafaru jiya shiyasa
kake
guduna sai dosoni takeyi da tawulkawai
ajikinta
nikuma bossane kawai ajikina dakatar da ita
nayi da tsawa kamar haka dakata fitamun
adaki kafin ranki yabace dariya tayi dafadin
lallai amir bakasan sherin mataba to tinda
nabika ahankali kakiyarda zankwada maka
kagani damari nadakatar da ita amma ko
ajikinta sainaga taciri dankwalin kanta
tabaza
gashin kanta sainarude nakasa gane
niwanene
kafin na ankara taturani akan kushin.....
Muhadu akashi na 3Nida matar abokina) # part3 gabana yafara
motsawa tana shirin tube tawul din dake
jikinta
kukan karar wayatane yadakatar da ita ina
dubawa sainaga amininane samir ina
dagawa
sai naji yace salamu alaikun aminina amir na
ansa da wa alaiku mussalam yacemun
yagida
ya kuma aiki nace masa alhamdulilla yace
wllh
nakira wayan safinane bata daukaba kotaje
gidansune nace a a tananan dan dazu dana
shigo dayanma mungaisa wata kila tana
sallah
yace bakomai dama kudi nakeso naturo
mata
katuromun da account number ka inna turo
saikabata dubu arba inne kabata dubu goma
tayi sayayya dubu ashirin kakaiwa
mahaifiyata
dama auwal mai shinkafa nabina dubu
goma
kabashi na ansa dato yace sannan dan allh
amir ga amanan matata nan safina nayarda
dakai dannasan kobannan zaka kula da
iyalina
mukayi sallama dace zesake kiranta yafada
mata sai naji tausayinsa yakamani shiru nayi
da
kara kallon safina tace wanene nace samir
ne
yace yakira baki dagaba sainaga kamar
tafirgita
amma ko alamar tawuce babu kara
kusantoni
take nufi sainaji raina yabace babu sauran
tsoron sherinta mari nakara kifa mata
dacewa
ke jakace mijinki amininane tare mukataso
tunmuna yara har izuwa yanzu kuma
gashinsa
nakeci awannan sana ar danakeyi amma ko
ajikinta kamarma nakara tunzuratane kusa
dani
take nufin zuwa tace wllh kokayarda
konamaka
sheri nace kefakike dakina tace af kazaci
wasakenan sainaga tayi zindir daga ita sai
fant
sai biriziya hankalina yatashi matuka tsoro
yakamani amma ina nakasa kubutar dakaina
daga sherinta dasherin shedan ahaka
takama
kusantoni harta iso gabana tafara shafa
kirjina
gabana yafara mikewa sha.awa takani
bansan
sanda tafaramin kiss ba kawai jin harshenta
nayi abakina ahaka muka gansar dajuna
muka
gama barci yakwashemu asuba nayi nafarka
naje nayi wanka nafito nayi sallah kar 7am
nasafe natada ita dan takoma dakinta tana
tashi tarufe idonta kokallona batayiba harta
wuce daganan nafara tunanin samir da.irin
yarda dayayi dani yakuma bani amana karar
wayatane takatseni daga tunanin danakeyi
kafin nakai tayanke inadubawa sainaga
matatace nakira muka gaisa dayimun
kalaman
soyayya 10am nayi nafita nanufi office ina
tunani yahanani nayi aiki sanadiyar haka
yasa
nasake dawowa gida nakwanta jinkadan naji
anfara kwankwasa kofata natashi naje
dabudewa naga safina atsaye kafin ince
wani
abu tashige tazauna natura kofa nabiyota
nace
mata lafiya tace lallai amir salma batayi
karyaba dantagayamin cewa kana dadadi
sosai
sanadiyar hakane nadade ina kwadayinka
shirunayi ko magana banyiba sainaji ana
kwankwasa kofata afirgice najuya itama
hankalinta yatashi nadanjima kafin nayi
magana nanufi kofar dacewa wayene nine
muryar mace naji kafin na ankara gumi
takaryomin jikina yafara rawa.....muhadu
akashina 4 aNida matar abokina) # part4
dakyar nakai bakin kofar amma nakasa
budewa
saboda a.tunanina matata akowani lokaci
zata
iya dawowa amma haka nayi karfin hali
nabude
dabude wata sainaga wata kyakyawan
yarinya
tana tsaye sai tace dani ina wuni nace lafiya
tace nikawan safinace naduba dakintane
batanan kuma kwanaki danazo bangantaba
anan naga tafito tacemun dakin matan
abokin
mijintane shiyasa nazo kotana nan dasauri
nace mata a a batanan wata kila taje
unguwane sai tace to nagode sai anjima zata
huce nace intazo incewa tace murjanatu
wanda
suka gama university tare ta juya ta wuce
nadawo na kulle kofan najingine abakin
kofan
kaina a sama ina sauke nunfashi koda na
kalli
tsakiyan falon banga safinaba taboye
nadawo
na zauna akan kushin can saigata tafito ta
zauna kusa dani dacewa wacece nace
kawankice wai taduba dakinki bata gankiba
takatseni da yasunan nace mata murjanatu
tace tasanta shirunayi ina tunanin irin
bala.en
dana shiga datashin hankali tabani tayi
dacewa
lafiya tunanin me kakeyi nace bakomai
natashi
inazakaje nace ina ruwanki fita zanyi tace
tunbamu gama maganaba nace zandawo
nidai
fatana tabari nafita tashi nayi naje nayi
wanka
nacanza kaya nafito tanabina abaya nakulle
kofata nawuce shiga motata keda wuya
saiga
kiran usman nadaga muka gaisa yace nazo
office ance kafito kakomo gida nace wllh
bangane ma jikinabane yace ayya amma
dasauki nace alhamdulillah yace maganan
nan
ne naran nan nace inatune usman kudan
bani
lokaci nasamu sauki yace zaikai yaushe nace
nan da sati daya yace haba amir ai yayi nisa
kwana uku dai nace badamuwa mukai
sallama
yakashe waya natada motata sai studio din
su
abdul azeez wanda akekira da mr a z
nasamesu suna aiki nayi sallama nazauna
bayan sun idar abdul azeez yafito mukagaisa
yace wllh aikin su deeni yakeyi dan gobe
za.ayi
aikin wakan amma mungama munata hira
har
karfe hudu anan nayi sallah abdul azeez yace
yakamata mufita muzaga gari mukafito
muka
haumota sai wajen wani shakatawa
munanan
harkarfe 8pm nadari munhau mota kenan
zamu
dawo saiga kiran safina kamar nadaga
kamar
karnadaga abdul azeez yace bakiranka
akeyiba
gudun kada yagane shiyasa nadaga hello
haba
amir jirankafa nake haryanzu nayi shiru
nakalli
abdul azeez nace inazuwa nakatse wayan
yakalleni da cewa waye gabana yabuga ras
ras
so uku nadauri nace watace yayi dariya
dafadin
did da aurenma dakayi baka hakura daniman
mataba nace ai namiji mijin mata hudune
karar
wayata takatse mana hira ina dubawa
sainaga
itane namatsa gefe nadaga amir waibazaka
dawobane nace aiki mukeyi nawanifin
saigobe
zandawo tace bayan nayi abinci hardakai
nakashe wayata muka dawo nasaukeshi
nanufi
gida amma banshigaba ina cikin motata ina
tunani harkarfe 11pm nadari nafito nanufi
gida
nashiga nakulle dakina na canza kayana
nadawo falo nazauna ina tunanin hukuncin
da
zanyima salma inta dawo to amma ta ina
zanfara wazance shiyagayamin dan nasan
firansune yesu yesunsu mata haka nabarshi
araina inatunani harbarci yakwasheni anan
nayi
barci gari nawayewa naje nayi burosh nayi
wanka nakira matata mukagaisa tace jibi
zasu
dawo nace allh yakawosu lafiya goma nayi
nafito zantafi office saiga fitowan safina
kallona
tayi dayimun wani murmushi maidaukan
hankali ta.iso gabana tana murmushi
dafadin
wllh jiya naga shigowanka amma barinka
nayi
naga iya gudunka tace ina zaka nace office
tace wllh bazaka tafiba saikaji labarina
takwace
kidindakina dana motata tabude dakin
tashiga
dafadin biyoni.....muha du akashi na biyar(Nida matan abokina) # part5
taje ta zauna nabita ina shiga nace meye haka
bakisan ana jirana bane tayi murmushi dafadin
haba amir duk da irin wankan nan danayi maka
amma nima kake kagujeni tamatso kusa dani
nace karki kuskura kitabani bani keys dina intafi
haba amir gaka kamar wayayya amma kana
abu kamar bakauye to wllh bazaka fitaba saika
biya mini bukatata zunbur namike tsaye dafadin
lallai safina shedan yagama busawa
kunnuwanki kaho ko kuma ince kice shedandin
kikazo asifan mace karar wayata naji dadubawa
sainaga sakate riyace daga office nadaga da
hello tace sir baki kayi a office tunjiya sukazo
bakanan dan nace masu baka da lafiya sudawo
gobe nace ganinan zuwa fisge kina nayi
ahannunta nafita da sauri nabar mata dakin
abude naje nashiga motata sai office ina shiga
sakate riya tabiyo tagaisheni na ansa tace
bayan wannan bakin akwai wasu bayan su
mata guda biyu maza uku nace tabar batunsu
takiramun bakin nagansu dashigo wansu muka
gaisa nabasu abin sha sannan daya yafara
gabatar min dakansa ni sunana alhaji aliyu
abokina kuma alhaji jibrin mu yankasu wane
wato munsamu labarin cewa kai babban
daraktone kuma kayi fina finai dayawa dayasa
kasamu a word a garuruwa da dama shiyasa
mukazo gunka dankatsara mana labari mai
dadi kamana film dinsa musaya na ansa masu
da to ammafa akwai tsada sukace badamuwa
inhar zamu samu riba aciki nace riba wannan
dolene mukayi sallama suka tafi aka kira mun
sauran mukayi magana na sallamesu wasu
masoyane wasu harkar film suke so sushiga
bayan nagama komai sai nakira matata muka
gaisa tace in allh yayarda gobe munakan hanya
nace allh yakaimu yanma nayi nadawo gida
dashigata naga kofata abude yanda nabarshi
kotura munma batayiba nakaraso nashiga
falona na aje jakata akan kushin ina shika daki
saiga safina tafito daga bayina da tawul
akirjinta da.alama wanka tafito sainaji
hankalina yatashi sha.awa takamani amma ko
alaman hakan ban nuna mataba nace wai
yaushe zakiyi hankali kiji tsoron allh safina kefa
matan aurene nifoni tayi da rungu meni tana
fadin malam amir kenan to menene ko kana
tunanin akwai macen da zata dandana dadinka
sannan ta gujeka bama hakaba kaduba kanka
kagani kai kyakyawane sonkowa kin wanda
yarasa tana magana tana shafa jikina amma
nakasa mata magana kamar tamun asiri
bansan sanda taturani agadoba yauma tafaru
danmunyi bayan karfe biyu nadari natashi nayi
wanka nadawo nakwanta ina tunanin yanda
matar samir tazama kamar matata ina cikin
tunanine saita farka ta matso kusa dani tasa
kanta akirjina tana fadin wllh duk inda namiji
yakai da dadi kakainan kahuce gurun nace da
ita safina tace na an nace yanzu haka zamu
kasance cikin irin wannan rayuwa maicike da
kazanta tace amir kenan natabata bakajin
yanda nakeji azuciyata gaskiya sonka
yakamani wllh zan iya komai akanka danna
mallakeka nayi dariya da fadin safina kenan
tace wllh ba wasa nake makaba nace naji
amma ni barci nakeji najuya nakwanta asba
nayi nayi sallh nakoma barci sai karfe 8 45
nafarka nazauna amma ita sai shararar barci
take natada ita amma yau bata boye
fuskartaba asalima murmushi take mun harta
wuce natashi nayi wanka nayi shirin office
nadawo falo ina jiran lokaci yayi nahuce sai
gata da break fast ahannu takaimun danin
table naje naci nasha mukayi sallama na kulle
kofata na huce......muhadu akashi nashida6
(Nida matar abokina) # part6
nashiga motata nanufi(Nida matar abokina) # part6
nashiga motata nanufi office ina cikin aiki saina
tunafa yaumatata zata dawo gashi bansanarwa
safina ba nayi sauri nafidda wayata nakirata
harso biyu amma bata dagaba chan.ina cikin
aiki saiga kiranta nadaga da hello tace wllh
nashiga wankane nace mata dama inaso
nagaya maki yau matata zata dawo tace ai
inasane dan munyi waya jiya naceto sai anjima
tace adawo lafiya ko amin banceba nakashe
wayan nayi shiru ina tunanin yaya gidana
zaikasance idan matata tadawo ina cikin
tunanine sainaji sallaman abdul azeez mai
waka yashigo yazauna yace abokina lafiya
kuwa dan naga kamar tunani kake nayi
murmushi da fadin bakomai yace haba har
anfara tunanin amaryar aizata dawo nace masa
sunama hanya munata hira har karfe 1:46pm
saiga kiran matata nadaga da sallama tace
swethert munsauka gamu agarijin mota nace.to
ganinan zuwa tace dan allah kayi sauri dan
akwai rana nace karki damu nafito abdul azeez
nabina abaya mukahau mota muka nufi tasha
muka iskisu atsaye akasa kaya amota suka
shiga muka kamo hanyan gida muna tafiya
muna hira abdul azeez yace gaskiya amarya
garinnan yakarbeki kinga yanda kika kara kyau
tace abdul kenan dankaga na rame nayi baki
shiyasa kakeso kayimin sheri to ai gara kafito
fili kafada nace injiwa aibanso inganekiba
bancin dakikayi murmushi takalle tare
dakadamun ido irin namasoya tace hardakai
nace a a tace gayar yayata danacema zantaho
da ita sunanta khadija tanabarci nakalleta
kyakyawan yarinya muka isa gida nafaka mota
muka sauka muka fito dakaya muka nufi daki
saika safina tafito muna hada ido da ita naji
gabana yabuga zuwa tayi aguje ta rungumi
salma tana fadin haba kawata daga sati daya
saikiyi biyu wucesu nayi nida abokina mukaje
muka ajiye kayan dake hannunmu muka zauna
saigasu sunshigo matata tazauna agefena
safina kuma tazauna tafiskancemu muka hada
ido nasunkuyar dakaina bayan sun huta safina
tace bari naje namaku kirki salma tashiga ciki
nabita mukagaisa nasake fitowa falo sai abdul
azeez yace to zantafi dan yau baranarmu bane
na amaryace nayi dariya narakoshi mukayi
sallama yatafi nadawo gida zanshiga daki
kinan sainaji ankirani amma ban waigaba dan
nasan safinace nanufi daki nakwanta saiga
salma tafito wanka taje tazauna tana kwalliya
tagama tasaka kaya nidai ina kwance tajuyo
dayimun wani irin kallo maidaukan hankali hade
da murmushi tanufoni takwanta akirjina naji
wani kanshi yabugeni nace lallai matata
kyekyakyawace shiyasa akullun nake godema
allah dayabani ke amatsayin matata ke abin
alfaharine gaduk namijin da yamallakeki tayi
murmushi dafadin ai nice nayi dace dasamun
miji irinka muryar khadija ce yadakatar da ita
datashigo tana fadin anty tace yar anty harkin
tashi tarungumeta tace bari namiki wanka
namiki tace ina zaka nace masallaci kinga
banyi biyuba gashi hudu yagabato tace adawo
lafiya hade dayimun murmushi nace allah yasa
nafito sai masallaci nayi sallah amma
bandawoba saida nayi nakarfe hudu nanufo
gida ina shiga saina hangesu adanin table suna
cin abinci amma bankarasaba saboda safina
nagurun nanufi daki matata tabiyuni tace lafiya
nace kalau tace naga munacin abin amma
baka karasoba nace bakomai inaso najanja
kayane tace konakawo maka nan nace eh to
kahomun nan tafita takawomun abincina dama
tunkarin safe naci nayi wanka nakwanta bayan
karfe shida natashi nasake wanka nafito fallo
na iskesu suna kallo ita da khadija tace
harkatashi nazauna kusa da ita takwantomun
munata hira yau agida nayi sallah magariba da
isha.i munata kallo har karfe 10 nadari tace
waikai bakajin barcine dan allah kakashe kayan
kallon nan muje mukwanta tatashi takashe tazo
kusa dani tace miko hannunka namika mata
tajani namike narungumeta muka nufi daki.....
Muhadu akashi na bakwai7,Nida matan abokina) # part7
muna shiga daki nafada kangado ita kuma
tafado jikina tafara shafa kirjina nakamata hade
dayimata kiss daga nan muka gansar dajuna a
tsakaninmu na mata damiji asba nayi natashi
nayi wanka nanufi masallaci bayan nadawo na
isketa tashiga wanka ina kwance saigata tafito
tafado ajikina nace kinyi sallane tace a a nace
tashikiyi tatashi nikuma nasake kyara kwanciya
harbarci yakwasheni karfe takwas naji anfara
shafa kirjina databa kunnuwana ahankali kamar
wanda akebukatar yayi barci tana fadin
swethert swethert ahankali nabude idanuna
tace nagama break fast katashi kayi burosh
tamun kiss tafita natashi nashiga bandaki nayi
burosh nafito falo khadija tazo dagudu
tarungumeni dafadin baba ina kwana gaskiya
naji farin ciki alokacin da tagaisheni nakalleta
dafadin yar baba mekikaci tace anty tace
mujiraka kazo abinci zaifi dadi nace to muje
nadauketa sai danin table muka zauna salma
matata tahada mana break fast mukaci
mukasha bayan mungama munahira saiga
safina tashigo tagaisheni saida naji gaba
yabuga amma nadauri na ansa tazauna kusa
da matata suka gaisa sannan tace dama
amininkane yace nagaya maka gobe zaidawo
kuma tunjiya da daddari yaketa kiranka amma
beshigaba nace wayata kuwa to zankirashi
tace to natafi matata tace tunyanzu tayi dariya
tatafi nace jedaukomun wayata tatafi tadauko
nace to waya kasheta matata tace nice
nakashe dazamu kwanta saboda takura dan
jiya nadawo kuma ina bukatarka nakalleta nayi
murmushi nace to lokacin office yayi nashiga
nachanja kaya nadauko jakata nafito takarba
harbakin motata mukayi sallama nashiga sai
office nashirya kayan dazamu wani aiki nawani
film sainatuna zankira aminina samir ina fidda
waya saiga kiran safina naji hankalina yatashi
lafiya bayan tasan matata tana gari gashi gobe
mijinta zaidawo nadaga da hello tace haba amir
dan matanka tadawo shine kayi watsi dani ko
hada ido bakaso kayi dani nace safina
yakamata kidawo hankalinki kigane cewa
kimatan aurene kuma mijinki amininane
shakuwanmu dashi yahuce aminintaka
munzama yan uwa tace kash gashi nikuma
bansan hakaba dan kariga kadan dana mun
dadin dake tare dakai dalilin dayasama
nakiraka shine kasan gobe mijina zaidawo
nakarishe nake bukata kana ina nazo
nasameka naji raina yabace nakashe wayan
muka tafi aiki bayan karfe uku muka dawo
nakoma office nahade sauran aiki nakulle office
nanufi gun usman mukadan yi magana akan
aikinshi damuka fara yau daganan nanufi gida
nafaka motata nafito saiga safina agabana naji
gabana yabuga ras ras harso uku zufa yafara
karyomun nakosa tafadi dalilinta kada matata
tafito ta isketa tace amir kana bukatan zaman
lafiya agidanka nakada matakai nufin eh tasake
cewa kanaso wannan abun yazama siri
tsakaninni dakai nace eh tace to kayi duk abin
danace kayi nace haba safina bakya tsoron
matata taganki tayi dariya dafadin kaiya shafa
karan wayana yadakatar da ita nadaga da
sallama amininane samir yace amir gobe
zandawo nace allh yakawoka lafiya mukayi
sallama nakashe nace kinganiko megidanki
kekirana amatsayina na amininsa daya yarda
dashi kekuma burinki naci amanarsa tayi shiru
nahuce nabarta anan ina shiga daki nayi
sallama khadija tazo dagudu ta rungumeni
nadauketa tace baba kadawo mekadawo mun
dashi na ajiyeta akan gushin naciro ice kream
nabata salma tace sannu mai baba kekadai
yasani niko. oho takarbi jakata tatsunguna tace
sannu dazuwa nace yauwa tace ina wuni na
ansa tashiga ta ajiye jakata tafito tace saikaje
kayi wanka ga abincin ka chan adanin table
nashiga nayi wanka nafito naci abinci nakoma
daki nakwanta tabiyoni lafiya nace kalau
nagajine nakeso nadan kwanta tamatso kusa
dani tace tokwanta mana nakwanta tanata
shafa kaina harnayi barci yanma nayi tazo
takwanta kusa dani ta tada ni kamar yanda
tasaba gaskiya daduka mata sukasan sirin tada
maigida abarci dasashi barci kamar matata
lallai da mazansu zasutayin barci dansu tadasu
ko susasuyi nafarka tace dani mangariba yayi
natashi nayi wanka nayi alola natafi masallaci
nayi isha da mangariba sannan nadawo gida to
yau munada aiki da daddari nashirya naci
abincin yanma matata tarakoni harbakin motata
tace yauzaka dawo kosai gobe nace to koda
yake aikin anan garinne banida tabbas saidai
kunganni tace to adawo lafiya allah yakari
yakumasa ayi aikin lafiya nace ameen nashiga
natada motata natafi mukaje muka hadu da
abokanan aikina muka fara aiki muna cikin aiki
kenan naji ance yaya amir anakira nace
inazuwa dan aiki yayi zafi kuma akoda yaushe
cikin ansakiran mutane muke nacigaba da aiki
bayan nagama na ansa wayan naduba naga
safinace tayi 5 missin call nayi tsaki na ajiye
wayan muna magana dawani abokin aikina
saiga kira naduba naga itane namayar na ajiye
yace bazaka dagaba nace barshi kawai basuna
yace haba ba.awulakanta masoya kadaga ko
zeji dadi namatsa nadaga da dagawata tace
lallai amir abin dakake gudu zaifaru...muhadu
akashina8Nida matan abokina) # part8
nace mekike nufi abinda nake nufi kakeso
kasani zangayawa matarka abinda yafaru
kuma nasanarwa amininka koda kuwa asirinmu
yatonu karkari amininka yasakeni nakoma
garinmu kaiko kazama maci amana a idon
jama.a tunda kaci amanar amininka dakuka
taso tare kuma baka da sauran daraja a idon
jama .a sannan matarka da kake matukar
kauna zaka rabu da ita jama.ar garinku zasu
tsaneka kaga kuwa ni baru wana danna koma
garinmu kuma babu wanda yasan abin da
yahadani damijina nayi shuru nakasa cewa
komai hartagaji da hello hello takashe nakoma
gefe nazauna abokina dake kusa dani yabiyoni
yace lafiya amir ko gida akwai matsalane na
kada masa kai nufin a a yace to menene dan
naga tunda kagama waya duk kajanza nace
karka damu bawani abubane muje kawai muka
koma aiki amma ina tunani ya hanani nakira
directo nace atsayar da aikinnan saiwani lokaci
naje nahau motata nanufi gida amma nakasa
shiga gida kawai tunani nake wani arin
masiface wannan nazama maci amana
mayaudari nacuci abokina gashi nakasa samun
natsuwa a.al amarina komai nawa nason
rushewa bansan sanda hawaye yafara fita a
idonaba nadai dauri nashiga gida nafaka
motata nadauko jakata nanufi dakina saiga
safina aguje dama kai nake jira wani hukunci
kazabama kanka haba amir emma bakaiba ka
kalleni kowa yasanni kyakyawan macece amma
meyasa kake guduna nace ke safina yakamata
kigane cewa duk maci amana bazai taba shiga
aljannaba kuma mazinaci koda yatuba bazai
shiga aljanna harsai anwankesa da ruwa
maitsananin zafi safina kiji tsoron allah tunkafin
ranar nadama dakatar dani tayi da ihu kamar
haka kaidakata bawa.azi nazo kamunba
bukatata nakeso kabiyamun nace haba safina
kina ihu idan matata tajifa tace totaji mana
saime ainafada maka sainaji raina yabace
nafusata naturita dafadin tashi jaka kawai
nakwankwasa kofata inazaton idan tamike
zatayi wani abu amma sainaga tanufi dakinta
dasauri jansaiga matata tabude kofa nashiga
tace lafiya nace kalau dawowana kenan tace
dawannan daren kabiyo hanya yanzufa karfe
2:22pm nace wallahi aikin naga bayawa kuma
dasauran lokaci shiyasa nabiyo hanya tace
kana bukatan wani abune nace a a tace toni
zankoma barci saika shigo nazauna afalo
amma tunani nake kome safina zata kulla gobe
me zaifaru gobe gaskiya hankalina a tashe
yake nakasa natsuwa dan banyi barciba har
asuba naje nayi sallah nadawo nakwanta a
nanne barci ya kwasheni nine banfarkaba sai
11:38am nasafe natashi nayi burosh nayi
wanka nafito falo matata tace ga break fast
dinkacan naje hazauna naci nasha saiga kiran
samir hello amir wallahi ina hanyane tunkarfe
bakwai nataso amma yanzu nakusa dagari nayi
farin ciki danaji aminina zaidawo dannasan zan
huta dabara zanar safina bayan karfe 1:10
yacemun gani akofan gida kafin nafita naje
natarar damatansa safina tana fidda kaya
amota muka runguma juma dafara a nace
gaskiya abokina tafiyannan kadade yace bari
kawai nahuta zakasha labari dan karonnan anyi
nasara nace alhamdulillah matata da safina
suka kwaso kaya muna gaba suna baya
hardaki sannan mukafito nida matata muka
barsu gaskiya yau ina cikin farin ciki naganin
aminina bayan yashiga yayi wanka matarsa
tayi masa girki sukaci yakwanta yayi barci karfe
biyar yatashi yaje yayi wanka yayi sallar 4
bayan isha yafito muka hadu akofar gida yace
amir gaskiya wannan karon nasamu kudi kuma
nayanke mana shawarar zamu koma bisness
daya ma ana kabar harkar film kadawo muzama
yankasuwa yace amma shawara yarage garika
inkaga kafi amincewa da sana ar dakakeyi
sainakara maka jari nace masa zanje nayi
shawara muka shiga gida kowa yanufi dakinsa
bayan dawowar aminina dasati biyu wata rana
nadawo daga aiki karfe 5pm nayanma nafaka
motata abakin get saigashi atsaye nafito nace
samir lafiya yace amir inafa lafiya naji gabana
yabuga dasauri nace masa mekefaruwa yace
safina nada ciki nace shine rashin lafiyan
abinda kowa kenima karfa kamanta yanzu
shekaranmu biyu biyu dayin aure amma
bawanda allah yabashi haihuwa baikata
wannan yazama farinciki agarikaba yace haba
amir nazata zakafi kowa fahintar wannan
maganan amma sainaga kaima kama kance
kafi kowa sanin sirina amma mesaya kakiso
kagoyi bayan karya dakaifa mukaje asibiti likita
yagaya mana bazan iya samun haihuwaba
bawanda yasan wannan dagani saikai amma
yanzu ace safina tanada ciki nayarda nawane
sainafara jingumi yafara karyomun wani irin jiri
nadaukana. ahankali namatsa nadafa bangon
dake kusa dani naciro hankacif nagoge zufa
can sainace ammafa samir karka zargi matarka
komai nufin allah ne ba abin da allah bayayi
yace amir wallahi wannan cikin banawa bane
kuma saitafadi wanda yayi mata kuma bazata
kara fita daga gidannanba har saita gayamun
ko cikin waye naji nafara makerketa hankalina
yatashi nakasa natsuwa nace to samir allah
yakyauta mushiga gida muhadu akashi na
tara9...(nida matan aminina) # part9 muka shiga kida kowa
yanufi dakinsa