An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
HAJIYAR BUK
(TRUE LIFESTORY)
PART 1
Yauma kamar kowacce juma'a bisa al'adata
dukkan juma'a ranar hutunace bana fita sai
yamma,
ina zaune adakina misalin karfe 4 na
nakunna TV ina kallon wani
film sai wayana tai ringin abokinane yakirani ina
dagawa
yace Abba kana inane nace gani adakina sai yace
to yau munada fita ina fatan baka mantaba sai
nace habba ai ina sane sai yace yaukuma ina
mukayi sai nace kabiyo ta
gida kasameni sai mu huce yau cikin B.U.K
zamuje yace to
kashirya ina kan hanya nace badamuwa na ajje
waya.
kamar kowace Juma'a nida abokina mukan fita
yawo wajen
gari kunsan zuciya akwaita dason zuwa bakon
waje
imzamu fita nidashi har zumudi muke duk juma'a
mukan
fita yawan bude idanu kunsan manyan yara akwai
son bawa idanu haqqinsa.
Hakan yazammana al'ada duk sati sai munfita,
To yauma kamar kowace juma'a munfito nida
abokina
Abubakar Sadiq yadauko motar da Abbanshi
yasaimasa,
(THANK YOU DADDY)
Sai yake tambayata Abokina yau ina muka
nufane? nace yau muna kusa da gida
B.U.K zamuje Staff quaters gidajen Malamai
zamukaiwa
lecturernmu ziyara.
Sadiq yace kai mutumina wai meyasa kakeson
muje wajen
wannan malaminne nace walh kawai zuciyatace
takeson
hakan kasanni akwai son naganni cikin lambu ko
waje mai
shuke shuke inajin nishadi da annashuwa
a irin wannan waje yace a'a abokina kodai Yusrah
ce take
daukar hankalinka nace a'a walh,
YUSRAH yar malaminmuce Sunanta na asali
shine MARYAM
babanta yana matukar ji da ita takasance fara
karamar
yarinya yar shagwaba kyakykyawace tana da son
mutane ga son karatu tana da Miskilanci inhar
bakusaba
da itaba YUSRAH tana matukar son taga munje
gidansu
mukan jima a falonsu da mommynta da abbanta
muyi ta
hirarmu kai kace dukkanmu family guda muke
kasancewar babanta dan bokone bai dauki hakan
abakin
komai ba.
YUSRAH tanason kasancewa tare damu kome
takeyi da
munje gidansu to fa wannan aiki yakare tsaida
komai take
har sai bayan muntafi tanajindadi kasancewa da
Besst
sbd besst akwai labarai kala kala ga xolaya da
dadin baki.
Abbansuma yanaso yagamunkai musu ziyara,
muka taka
mota muka nufi B.U.K road
Da isarmu bakin gate kamar kowane lokaci ana
cheakin point na
motoci muko bamu wani bata lokaciba
kasancewar Besst
akwai surutu da iya zance duk masu gadin school
din sun
sanshi sbd zolaya da wasa da mutane muka
wuce kai tsaye
muka nufi staff quaters.
Chakk motarnan taja ta tsaya a tsakankanin
bishiyoyi da
gefen yar karamar kwaltar data mike street zuwa
tsakiyar
jami'ar Bayero wato (BUK) mukai mukai
motarnan ta tashi
taki tana daukar key amma taki bada wuta nakalli
manage
naga mai kusan full tank muka sakko muka duba
ruwa
lafiya, mukai iya yan dabarunmu mota taki karbar
wuta.
Sadiq yabugawa mechanic dinsa waya swith-off
nace Sadiq may be
Capretan motarnannefa ya toshe baya hauro da
mai yace
to yanzu mene mafita nace kazauna inje innemo
mana
mechanic sadiq yana matukar respectn dina
kamar ba
abokinsaba kai kace ni yayansane yace a'a kai
zakazauna
ni zanje innemo mana akwai wani gareji anan
kabuga kan
titin zuwa kofar ruwa bari naje nasamo mai gyara
bai jira
nabada amsaba yajuya yanufi bakin gate.
Niko nazauna saman mota ina kallon bishiyoyin
da sukaima karamar kwaltar kawanya,
ganyayyaki nata kadawa gashi yammace wajen
gwanin ban
sha'awa abunda nake so kenan nishadi
yamamaye zuciyata.
Nadauko wayata nafara chattin lokacin ma ban
damu da
whatsapp ba nashiga facebook muna hira a wani
dandali
Alokacin nine Chairman/Admin a wannan group
@the year
2013
hira muke nikadai asaman mota inata dariya hira
tadau dadi
anata chatting...
SALAMU ALAIKUM naji wata murya sautinta
kamar na
budurwa amma kuma ga mamakina ina dago
kaina sai nai
arba da mai magana,
Wata macece babbar mace sanye da mayafi
irinna yanmata
farace doguwa tana da kiba sosai tana da kyau
dai dai
misali amma kanaganinta kasan ta manyanta duk
data
kwana biyu kwalliyarta babu bambanci da
kwalliyar
budurwa ga eyeshadow ga jambaki kai hardasu
gyaran gira (abin yadan ban mamaki)
Na amsa cikin firgici nawaiga gaba da baya
banga
alamun mutum awajenba sai ita kadai tsaye
agabana
Nan take kirjina yasara yana dukan uku uku ji
kake dum
dum dum tamkar ana dukan ganga akirjina
natsorata matuka.
Tana ta murmushi tana fara'a Tace sannu samari
nace yauwa Mama..... Ina wuni,
Sai naga tadaure fuska ta bata rai,
Haba Samari inka kirani da wannan suna
bakaimin adalciba
tayaya zaka kirani Mama ai ni bawata babba
bace garun
jikine kawai.
Nakwalalo idanuwa nasake dubanta da kyau
Haba Hajiya walh ke babbace dole in girmamaki
nasake
durkusawa ina huni Hajiya.
Taki amsawa kawai sai naga ta nufo inda nake
ranta abace
tana wuci.....
Tuni wayata ta subuce daga hannuna hantar
cikina takada
nakara firgita ganin yanda naga ta tunkaroni rai
abace tana xuwa sai naga ta...........???HAJIYAR BUK
PART 2
Matar nan tana karasowa gabana sai naga ta
kuramin ido
ko kiftawa batayi sai da tai kusan minti 2 tana
kallona take
naga idonta ya chanja alamar ta tuna da wani
abu taimin
sallama na amsa tace don Allah yaro ya sunanka
karka
tsorata dani ni mutumce kamar ka inaso ne nasan
sunanka....
Nace sunana Abba motarmuce tatsaya anan
abokina yaje
zaidawo yanzu tace naga lokacinda kuka tsaya
ina cikin
wancan quaters din tace inbazaka damuba kazo
mukarasa
kaga gidana can gabane kadan
Nace A'a ai yanzuma Sadiq zaidawo yana kan
hanya
kibarshi nagode da karramawarki tace bakomai ai
yazamarmin dolene inkarramaka Ni sunana hajiya
murja
dakazo munje gidana akwai maganar danakeso
muyi dakai
mai mahimmanci nace a'a Mama kifada ananma
aibakomai tace Abba ina rokonka don Allah
kadaina kirana
da wannan suna sam bai dace daniba walh
banaso nace
to Hajiya nadaina in Allah ya yarda tai murmushi
sannan
tace kabani numberka sai nafadama tawaya nace
to gata
kamar haka.....
Tana karba takirani special numberne numbarta
tai saving
tawa atinanina zanga tajuya tatafi ga mamakina
kawai sai
naga ta kuramin ido tana ta kallona gaba daya ta
tattaro
nutsuwarta takurama fuskata idanu har nafara
sake sake
araina anya ko wannan matar ba mayya bace
kuwa nace
hajiya lafiya dai ko?
sai naji muryarta asanyaye lower sound tace
lafiya kalau na
tina wani abune amma bakomai nace to Allah
yasa hakam
tace ameen
Hajiya gaki babbar mace da alamu kuma kinada
hali to
amma meyasanyaki cikin tsananin damuwa haka
tace
hmmmm najima banga abinda yashiga cikin
zuciyata lokaci
gudaba sama da yau najima banga abinda ya
birgeni ya
kawatar dani kamar yauba gaskiya Abba ina cikim
damuwa,
damuwar da zai wuya na iya furtama wani bayan
kai nayi
shiru ina sauraronta tacigaba da cewa Abba tinda
naganka naji wani abu ya cakemin zuciya naji
zuciyata ta
kamu da abinda da rabon danaji irinsa tin ina yar
shekara
16 bantaba tsammannin faruwar hakanba ko
kadan nace
hajiya shekararki nawa? Tace shekarata 16
akamin auren
saurayi da budurwa nida mijina munzauna a zoo
road
tsawon shekara 11da mai gidana mijina yarasu
sakamakon
hadarin mota yayanmu uku dashi biyu maza yar
autarsu
mace Fatima tana tare dani suko yayyenta suna
wajen
kanin mahaifinta suna karatu yau shekara goma
da
rasuwar mijina bankara aureba bayan rabuwarmu
bana
muradin yin aure nasami zaurawa da dama
amma ban
basu damaba kawai bana sha'awar aurenne
nafara harkar
business na kayan mata atamfa sarkar gwal
da yarirrika nasami jari mai karfi ayanzu haka
dubai nake
zuwa saro kaya.
Abba inason fadama wata magana amma narasa
ta inda
zanfaro zancen nace inajinki tace idan kakoma
gida zan
kiraka sai infadama tawaya amma baxan iya fada
agabankaba
Nace to Allah yakaimu lokacin muka cigaba da
hira can sai
ga Sadiq da mechanic suka gaisa da hajiya mai
gyara baifi
minti 10 da zuwaba yatashi mota kasancewar
yamma tayi
sosai wajen 6:30 sai muka fasa zuwa gidan
malaminmu
mukai sallama da hajiya muka juya mukafice
daga cikin buk
Sadiq yatambayeni labarin Hajiya nafada masa
komai sai
naga yanata dariya nace sbd me kaketa dariya
sai yace
Allah sa muji alkhairi nace ban gane me kake
nufiba.
Yace..........???
BesstHAJIYAR BUK
PART 3
Sadiq yace Agaskiya Abba matarnan Sonka take
nai zumbur
nai kamar antsikareni da allura nace mekace
yace kayi nazari da kanka duba fa kaga yanda
matarnan
take kwantar da kai tana ta janka da hira kala
kala
gabadaya hankalinta ya tsaya cakk akanka.
Nace kai Sadiq wane irin tinani kake haka
matarnan fa
duk tahaifemu kobaka kalletabane sosai Sadiq
yace bi
ahankali abokina wataran zakace nabaka labari.
Nabata rai bankuma cewa dashi uffan ba rufe
bakina
keda wuya wayana tai ringin HAJIYAR BUK ke
kira haka nai
saving numberta ina dagawa naji ankwantar da
murya
Abba kunje gida lafiya kasancewar Sadiq na
gefena nai
shiru nakasa bata amsa.
Dakyar nadankokarta nace a'a muna kan hanya
kuma
bagida muka nufaba bankarasa rufe bakiba tace
ina zakuje
kuma? kamata yai kuje gida ka huta kaga garinfa
akwai
sanyi sosai yau to yanzun ina zakuje plsss
naishiru ina
sake sake araina
NAKASA GANE KAN WANNAN MATA.
abinda nake tambayar kaina shin wai ita wannan
matar
meye manufarta akainane tayaya zatadungamin
tambayoyin dabasu shafetaba kashe wayata nai
nabata rai,
Sadiq yace kaidawa kake wayane nace wani
abokinane ya
kirani haba wane abokinka kuma wanda
bansanshiba
bacin duk wanda yasanka tare ya ganmu ringin....
wayatane ya katseshi daga zancensa Hajiyar BUK
again
banaso Sadiq ya fahimci meke faruwa sai nadaga
Hello
Abba kayi hakuri inna batama rai namatsu inji
kasauka
lafiya kasancewar ahalin yanzu samun lafiyarka
shine tawa,
Allah yariga yahadani dakai Allah ya jarrabeni da
ciwonda
babu mai iya bani magani bayankai sonake naji
kasauka
gida lafiya akwai sakon da zuciyata kesan isarwa
gareka.
Raina yabaci matuka dajin wadannan kalaman
nata
nai shiru nakasa bata amsa nasake yanke wayar
Sadiq
yajuyo yakalleni abokina waya batama raine
wannan wane
irin abokine kake dashi yakeson sanyaka
adamuwa menene
sunansa habawa tambaya hajiya tambaya Sadiq
gumi
yagama taruwa ajikina Bari inzuge window naga
har gumi
kake hadawa gashi kuma yau gari sanyi ake ko
inkunnnama AC ne nai shiru ba amsa ina sake
sake cikin
zcyta.
Abokina baikamata kaboyemin damuwarkaba
atinanina
nidakai munzam daya damuwarka tawace
damuwata
takace mezaka boyemin ni abokine gareka har
cikin
zuciyarka ni abokine wanda zaka iya shawarta
cikin
al'amarin daya shigema duhu tindazu naganka
cikin
damuwa natambayeka kaki fadamin duk da ni
nasan abinda
ke damunka koda baka gayaminba.
Maganar Sadiq gaskiyace tabbas ya fahimci
komai kawai
yana basarminne nace Sadiq kabari muje gida zan
sanar
dakai komai...
Ina rufe bakina sai ga text din Hajiyar BUK
awayana har
guda biyu
Zanci gaba....HAJIYAR BUK
PART 4
Dakaina nakira Hajiya nace naga credit amma
bansan kona
wayeba may be kinyi mistakene kika turo phone
dina KAJINI
NIMA DA KARFIN HALI WAI IRIN JAN AJINNAN
Tace haba wazan turama bayan kai dama nakane
daniyar
inturamaka nai sendin kayi hakuri wannan ne
kadai yarage
ajakana.
Nace ni cewa nai kituromin kati ni wayana da
credit
zandawo miki da katinki yanzu nan da nan
tamarairaice
tamkar karamar yarinya Haba Abba naturo ne
dominka kai
nakeso kai amfani dashi plss karkamaida hannun
kyauta
baya bazanji dadiba ni naturo sbd kai basani
akaiba ina
rokonka sbd Allah karkaimin haka
Bakin cikin hakan zai kasheni.
Abba inaso innemi alfarma awajenka
kasancewarka
musulmi mai tausayi dajinkai ina rokonka daka
daure ka
ceci rayuwata natsinci kaina cikin yanayin da
banyi
tsammanin fadawa cikiba Lokacin dana fara
ganin ka Allah
ya jarrabi zuciyata da sonka alokaci kankani
kallonka ya
chanja dukkan tinanina natsinci kaina cikin kogin
sonka
lokaci guda inajin zafin son da rabonda naji wani
abu
makamancinsa tin ina yar shekara 16 nahadu
dakai cikin
ikon Allah inasonka cikin zuciyata banjin zan iya
karasa
rayuwata adoron kasa batare da sonka cikin
zuciyataba
Abba nibawani shekarune daniba banfi shekara 30
kai kuma
nasan ayanzu zakai 25
Kaga ba wani tazarace tsakinmuba kuma hakan
ba
haramun bane a addinance
Abba kabani dama guda daya zankebanceka
tsawon
rayuwata zan mallaka komai agareka ka aminta
dani
zanmaka hidimar tsawon rayuwata.
Maganganinta abin al'ajabi kalamanta akwai
ratsa zuciya
bantaba ganin mace kamar hajiya murjaba ko
amafarki
bantaba tsammanin haduwa da irintaba
kalamanta
sunratsa zuciyata nan danan naji tamkar baniba
Inkakalleni alokacin zakaji tausayina dana tina
Hajiya murja
sai naga kamannin kanwar mamana alokaci guda
kuma sai
intina da kalaman Maman Sadiq watarana datake
cewa
Allah yabaku mataye nagari yara yan dagwai
dagwai muga
sirikanmu tin da ranmu
Nan danan kwalla tacika idanuna ta yaya
zangabatar da
Hajiya Murja amatsayin surukarsu tayaya matar
dansu zata
tsaya gabansu alhalin kansu daya tayaya mutane
zasu
banbance suruka da uwa
Hajiya murja tayi shiru awaya tana sauraron
amsata.
Zanci gaba....HAJIYAR BUK
PART 5
Nai dai muka gama waya da
(MATAR DA ALLAH YAJARRABETA DASON SA'AN
DAN CIKINTA)
(GIDAN SU YUSRAH)
Maman yusrah na ganinmu taimana barka da
sauka
fuskarta cike da fara'a kannen Yusrah Ahmad da
Khadijah
suka karaso cikin murna sunai mana sannu da
zuwa kowa
agidansu Yusrah yana murna da zuwanmu
munzam tamkar
yan'uwansu na dangi muka gaisheda mamansu
Yusrah
Abbansu yashigo falon da muke zaune muka
gaidashi
amma abinka da dan Ahlis sunnah hannu yamiko
mana
tamkar zai gaisa da abokansa Sadiq yabashi
hannu amma
nikam ina hada idanu da Yusrah sai naji nakasa
bashi
hannu sai na sunkuy da kai kasa ina cewa ina
hunni Abba,
Yace muyi musabaha kamar yanda addini yakoyar
damu
kaina asunkuye nace a'a Abba bazan iyaba
nasaba
gaisheda manyan mutane cikin girmamawa yace
yau kuma
ni zaka nunama Fulatanci gaba daya muka
kwashe da
dariya nace a'a Abba aini banyi zaman rugaba
akasake
kwashewa da dariya.
maman yusrah tace harka fara
halinnaka ko nace a'a momi ganinai Abban
khadijah yai
tsaye akaina tamkar a school anmasa laifi zaiyi
punishment
da reshen bishiya Hhhhaahahahaa kowa sai da
yai dariya
ya isheshi Sannan Yusrah tabata rai Abban nawa
kake
cema yana duka da reshen bishiya??
Nace aikinsan fulani ko ina sukaje sun riga sunyi
sabo da
rike sanda basu manta sanda suke ruga, Itama
dariyarce ta
kwace mata Ummansu tafita da sauri bansan
meyafidda
itaba ko kunyace tasa ohho,
Sadiq yace to bare bari ku indai baku taba
fulaniba bakwajin
dadi tamkar malamine yaje makaranta bai rike
Alliba,
hahahahahaaha Ankuma ana wata ga wata,
Agaskiya Abban Yusrah yahadu mutumne mai son
barkwanci munayi shima yana tayamu hakan tasa
duk
yangidansu suna marmarin mukai musu ziyara.
Tofa ayanda nafahimci Yusrah shine hirar
danakeyi tafi
birgeta fiye da komai ganin yanda gaba daya
tatattara
hankalinta waje guda ta nutsu sosai takuramin
idanu gaba
daya hankalinta nakaina nima kuma azuciyata
haka abin
yake idan nakalli kwayar idaniyarta hasken
idanunta
yaratsa nawa sai naji tamkar antsikari zuciyata,
wani abu
nakeji mai tsini ya sokeni akahon zuciya nakamu
da son
Yusrah batin yanzuba.
Sai dai banda Sadiq babu wanda yasan abinda ke
cikin
zuciyata,
tare da abbanta mukai sallar magriba cikin jam'i
hakama
Isha'i abbansu naja muna binsa bayan mun
idarne Yusrah
tashigo dauke da abinci ahannunta ahmad na
biye da iya da
lemon juice mai sanyi kwalin har gumi yake suka
ajje mana
suka fita abbansu yabude abincinnan yace muci
tare
Babansu mai saukin kaine matuka kunya tagama
kamani
amma dole na dake sbd bansan yafahimci cewa
ina
surukantaka dashi,
Bayan mungamane mun danyi hira kadan
abbansu yaimana
fada sosai akan mudage da karatu komai gatanka
kayi
karatu katsaya da kafafunka kasancewar rayuwa
mai iya
chanjawace akowane lokaci abbansu yadaukemu
tamkar
yayan cikinsa mukai masa godiya mukai sallama
da kowa
nagidan Yusrah ce da Ahmad da Khadija sukai
mana rakiya
har muka je inda muka aje mota idanun Yusrah
nakaina
nima abangarena haka abin yake jikinta yayi
sanyi sosai
kasancewar in muntafi yanzu batasan randa zata
kara hada
idanu daniba,
takasa jurewa tace yayana inason intambayeka
akan wani
assignment da aka bani nace ba damuwa
tamatso kusa
dani cikin sanyin jiki tana mai cewa......
HAJIYAR BUK
PART 7
YUSRAH tace yayana aduk sanda kazo gidanmu
nakanji
cikin zuciyata babu ranar datafimin wannan rana
nikadai
zanji ina ta farinciki da annashuwa murna kuwa
basai na
kwatantaba kaima kafahimci hakan
Yayana zan sanarda kai wani abu wanda nikaina
bansan
komenene ke faruwa daniba aduk sanda naganka
sai naji
farinciki ya cika zuciyata aduk sanda katafi sai
najini
tamkar mara lafiya inna kwanta sai na kasa bacci
inta
tinaninka inna rufe idona sai inga kamar kaine
akusa dani
yanda nake yawan tinaka bana iya tina kowa har
mamana
da abbana kafi komai saurin zuwa cikin raina
yayana
menene dalilin hakan?
Nai shiru nace kinsan kece babba bakida yaya
namiji to
kowane da yanaso yaganshi cikin yan uwanshi to
kekuma
kinkasance baki da yaya bakida sister wannan
yasa kike
tinani tamkar yayanki kidaina sawa aranki kinga
su Ahmad
don suna tare dakene shiyasa basa damuwa
kamar yanda
ke kike damuwa.
To Yayana tsakanin iyaye ko yaya da sister
wanne akafi
damuwa dashi cikin zuciya nace Iyaye soyayyarsu
nagaba
da komai
Yusrah tace ba amatsayin yaya nake tinakaba
domin in
kana matsayin yayana bazan yawaita tinakaba
fiye da
mahaifaba nace to aisu kina tare dasu mutane
sunfi
damuwa akan abinda suka rasa fiye da wanda
suke tare
dashi.
Yusrah tai shiru tana kallona Yayana kai kasan
abinda ke
damuna amma kaki ka fadamin gaskiya koda ni
bansan
komaiba ai ina ganin yanda mace da namiji suke
damuwa
da junansu a film indai daya yarasa daya
damuwarsu babu
bambanci da tawa.
Yayana bantabajin irin hakan atare daniba sai da
kafara
zuwa gidanmu inada yan uwa adanginmu amma
bana
damuwa dasu kamar kai kalamansu basa burgeni
kamar
yanda kalamanka suke tasirin shiga zuciyata.
Koda bansan ya ake SO ba natabbata na kamu
dashi
adalilinka nakamu da soyayyarka inajin dadi
alokacin
danake kallonka babu lokacin danafi damuwa fiye
da sanda
Idanuna suka rasa kallonka, yayana kaine silar
fadawata cikin kogin da ban iya
nutso acikinsava idan har baka kamani kaceci
rayuwataba zan hallaka acikinsa walh nakamu
dasonka so
nagaskiya bazan taba jure rashinkaba inaso
kakarbi
soyayyata ni kanwar kace wadda batasan
komaiba kuma
bata iya komaiba kaimin jagora cikin rayuwata so
da
kaunarka sun narke cikin zuciyata zan iya rasa
komai na
cigaba da rayuwa amma inna rasaka narasa raina
Ka karbeni cikin zuciyarka kabani kulawa kadamu
dani
yanda zuciyata ta damu dakai Yayana nabaka
amanar
zuciyata indai da raina da numfashina kai zan
nuna
amatsayin zabin zuciyata kai kadace kazam miji
agareni
baxan barkaba har karshen rayuwata.
Yusrah ta juya taja hannun khadijah da Ahmad
suka koma
cikin gida nan tabarni tsaye kafafuna sunkasa
daukar
gangar jikina
Duk yanda nai kokarin nunama Yusrah tagane
amma ina
abin yafi karfin zuciyarta bazata sami sukuniba
inhar bata
furtaba
Tabarni tsaye ina Nazari cikin zuciyata...
Sam baikamata Yusrah tafara soyayya tin
yanzuba hakan
zai chanja tsarin rayuwarta wanda mahaifanta
suka dorata
akai idan soyayya tai tasiri a zcyrta burin
mahaifinta bazai
taba cikaba.
Babanta yai alkawarin bazai aurar da itaba sai
tagama
karatu sake-sake nake cikin zuciyata Idan har
Yusrah
takafe kan ra'ayinta ban kyautawa abbantaba
naxo lokaci
guda nasauya tsarin rayuwar yarsa.
Yakamata mujinkirta komai da lokacinsa,
Shekarun yusrah 16 tana SS 1 burin babanta yaga
Yusrah
tazama Dector.
Zuciyata tashiga rudani nayi niyyar boye
soyayyarta cikin
zcyta har sai nan gaba sosai to gashi
shakuwarmu takaita
da fadawa cikin kogin soyayyar da fitarta abune
mai
matukar wahala.
ANYA KARATU ZAI DORE GA WANDA YAFADA
KOGIN
SOYAYYA
SOYAYYA IRIN TA YUSRAH???
jiki a sanyaye nashiga mota kaina bisa guywata
navar
wayana a motar Sadiq tana charge dubawata
keda wuya
naga miss call 17 gaba daya Hajiya Murjace
takira.
Tofahh.....
nafada cikin zullumi
YUSRAH MAI SHEKARU 16 KO HAJIYA MURJA
MAI
SHEKARU 37.....???HAJIYAR BUK
PART 8
Hajiya takirani awaya tana tambayar meyasa
banason daga
mata waya hakan na wahal da zuciyarta nace tai
hkr nabar
wayarne a charge muka gaisa da ita sannan
tafara da cewa
Abba ina neman wata alfarma awajenka don Allah
don
Annabi inaso kaxo gidana gobe namatsu inganka
kullum da
tinaninka cikin raina ina kwanciya cikin fargaba
kasancewar
har yanzu banji daga garekaba baka bani amsar
sakon da
zuciyata ta umarceni inbakaba Abba kaki bani
damar insoka
haryanzu bansan matsayinaba don Allah kazo
gobe
inganka.
Nace ni bazanzo gidankiba sai dai muhadu awani
waje
daban tace tayarda muka shirya zamu hadu da
ita a
Sharada kashe gari da yamma nashirya bayan
munyi waya
na nufi sharada ranar bansanar da Sadiq ba sbd
banson
yasan tsakaninmu da Hajiya murja Napep nahau
kasancewar motar da muke fita ta Sadiq ce ina
sauka daga
napep naji ringin wayata nadaga akace kalli barin
kudu
tsallaken titi na hangota cikin wata bakar mota
kirar
companin Honda nasallami mai napep natsallaka
dakanta
tafito tabuden kofar motar nace a'a nibashiga
zanba tace
Haba dia don Allah kar ka tsinkani cikin jama'a
haba don
Allah kahau mubar gefen titi mana nai bismillah
na shiga
motar takoma barinta taja muka tsallaka phase 2
quaters
wani layi muka shiga ba mutane kwata kwata sai
manyan
gine gine
da bishiyu kala kala.
Taja birki ta tsaya Sannu Abbana farin cikin dake
cikin zcyta
inamaka barka da zuwa tare da fatan kana cikin
koshin
lafiya nace lfy kalau nake bayan mungaisa tai ta
lissafomin
matsalolinta wadanda gaba daya akan abu daya
takeyi
shine SO tanaso na amince da ita muyi aure zata
dauki
nauyin komai hatta gidan da zamu zauna itace.
Nidai sam kalmar amincewa tai nesa da harshena
musamman inna tina yanda muka rabu da Yusrah
da Halin
da ta fada adalilina.
Nacema hajiya karta damu ina tare da ita amsar
dana bata
bai gamsar da zcyrtaba burinta nace Inasonta
amma hakan
nakasa fada.
Muka cigaba da hira ba yabo ba fallasa daganan
tadaukeni
mukaje boutique tasaimin kaya masu tsada kala
kala
mukaje super market tasaimin tirarika da sabulai
na
alfarma tasaimin Sabuwar waya kirar BB bold
touch
takalma kala kala takaini akasamin hakorin
makkah da
axurfa guda biyu a hannayena cikin kankani
lokaci hajiya
tahadani nafara zama babban yaro bayan
kwanaki kadan
mukasaba da hajiya murja tana ganina akai akai
maganar
soyayya kullum abu kara karfi yake a zuciyarta
waya kullum
ba kakkautawa ga kashemin kudi da takeyi ada
inna samu
1000 sai nai sati bata kareba amma yanzu nakan
kashe
daya da rabinta a wuni guda kai ko Sadiq dayake
dan gidan
masu hali ayanzu bazai nunamin saka sutura
masu kyau da
tsada ba.
Abin bakaramin dadi yakewa Hajiya murjaba
ganin yanda
ayanzu gaba daya munsaba da ita sosai abinda
yarage
mata kawai yaza'ai tasaci zuciyata yaza'a
tamallekeni
nayarda da maganar Aurenta???
Abokaina yan uwana da dangina sunga nachanja
bazama
big boy tunaninsu
Sana'ar danakeyine shiyasa vasu damu
sutambayeniba
niko indai da kudi ajikina sana'ar ma ba zuwa
nakeba.
Duk sabon da mukai da Hajiya batasan
gidanmuba nikuma
banyarda naje nataba duk sanda zamu hadu sai
dai muyi
waya muhadu awani waje inmundawo ta ajjeni
ahanya yau
dai hajiya tamatsa burinta naje gidanta nikuma
nagaji da
magana daya yau dai na amsa zani gidan hajiya
nashirya
tsaff nakama hanya na nufi gidan Hajiya cikin
BUK hajiya
tamin kwatance nikuma banganeba bakin gate
tazo
tadaukeni muka shiga ciki aharabar wani
kayataccen
quaters muka parker muka fito daga mota hajiya
na gaba
ina binta abaya da shigarmu Falon gidan naga
wata yarinya
budurwa zaune akan kujera kanta sunkuye tana
danna
waya Atinani ba makawa wannan itace yar autar
Hajiya
datake fada to ammafa atinanina ko wannan ai
zata iya
aure ni banba kasancewar ahaka tafi Yusrah
girman jiki
munayin sallama tadago da kanta abinda nagani
ya
matukar girgiza tinanina...
FATIMA ce zaune akan kujerar tana kallon
katuwar plasmar
dake falon
muna hada idanu da ita tai zumbur ta mike tsaye
kamar an tsikareta....
Acikin zuciyata nace Inna lillahi wa'inna ilaihi
rajiun Lissafi
yasake dagulewa
Zanci gaba
Wacece Fatima???PART 9
FATIMA ta mike zumbur tasaki baki alamun dama
ta sanni
tayi niyyar magana amma sanin halin mamanta
yasa ta
chanza salo da fadin Oyoyo Mom ur welcome
back yauwa
Fatima taje takawo lemo da ruwa ta ajje tajuya
tafita tana
mai satar kallona.
To Abba wannan itace Fatima ita kadaice yata
mace kuma
yar auta bari inkirata kugaisa nace naganta tana
da hankali
sosai Ga nutsuwa hajiya tace ya isa haka naji
basai ka
yabetaba ai bama sai na kirataba tinda ka ganta
Yauwa dia inaso intambayeka wai don Allah
meyasa
innakiraka da dare sai naji wayarka busy dafatan
dai ba
waya kake da wataba ko dia kasan bansan naga
wata ya ta
kusanceka kokadan inajin kishinka har cikin
zuciyata.
Nace a'a aikinsan bani da budurwa kwata kwata
tace sai ni
ko nace aukema budurwace tace to dame yan
matan suka
fini kaji hajiya da maganar yara.
Muka cigaba da hira tsawon awa guda daganan
nace ni
zantafi hajiya tace aini zan maidaka nace ina tace
gidamana hmm kinsan gidanmune a'a yau dai
nakeso
kakaini nace a'a gaskiya kinga ni tafiyama zanyi
basai
kinkainiba tace a'a basai naje gidanba mutafi
nakaika
Tal'udu muka fice daga gidan Fatima na lekenmu
ta window
mamaki ya cika zuciyarta.
Ina zuwa gida banzame ko inaba sai gidansu
Sadiq
nasameshi zaune yana chattn ya akai abokina
nace Sadiq
yau zansanar dakai abinda najima ina boyemaka.
Sadiq yau naga gidansu Fatima yarinyar da muka
sha
wuyar neman gidansu har muka hakura bamu
samuba yau
dai nagano maka gidansu Fatimarka cikin
tsananin mamaki
yace wace anguwane??
Nace Sadiq Fatimarka ya tace yace yarka kamar
yaya kai
da mukaita faman neman gidansu dakai haba don
Allah
yakake zolayata da abinda zuciyata ke buri
Kasan irin damuwar dana shiga akan Fatima fa.
Nace walh Sadiq da gaske nake Fatima
budurwarka ya ce
awajena
Sadiq yace Bazan ganeba sai kaimin bayani.......
Sadiq abokina kuma surukina hahaahhaahhah
Besssst zai aurar da yaHAJIYAR BUK
PART 10
Sadiq yau naga gidansu Fatima yarinyar da
mukasha wuyar
neman gidansu har muka fidda rai akanta yau dai
naganomaka gidansu
Cikin tsananin mamaki sadiq yace wace Fatimar
badai
Fatima BUK ba nace ita kuwa ashe haryanzu
baka manta
da itaba
Yace haba Abba Yaza'ai namanta da fatima
kasan irin
damuwar danake akanta fatima tashiga raina
nakamu da
tsananin sonta tun randa nafara ganinta.
------------------------
Wata rana wani lokaci da yamma tun ranar da
muka fara
zuwa gidansu Yusrah
Bayan munfito akan hanyarmu ta komawa gida
muka hadu
da Fatima da Uniform ajikinta da alama daga
makarantar
Islamiyya take domin Uniform din yayi kama da
na
makarantar Islamiyya.
Muna cikin mota Sadiq yaja burki ya tsaya kaina
nakasa ina
danna waya sai naji yace sannu Baiwar Allah ina
waigawa
naga yarinyar karama tayi shiga ta kamala kayan
makarantane jikinta tarufe ko'ina fuskarta kawai
ake gani
ko kallonmu bataiba tawuce abinta Sadiq yafice
daga motar
da sauri yabi bayanta nima nabishi muka sha
kanta mukai
iya bakin kokarinmu yarinyar taki tsayawa dakyar
da
magiya sadiq yatsai data yace kiyimin izinin
tambaya daya
don girman Allah
Tace tambaya daya kacal daga ita bakari sadiq
yamatsu take ya amsamata gaba daya yarinyar
tatafi da
tunaninsa yarasa mezai tambayeta tace malam
sauri nake
za'amin fada agida Sadiq yace don Allah meye
sunanki tace
Fatima tana rufe baki taigaba abinta mukai mukai
taki
tsayawa Sadiq yace mubita muga gidansu da
sauri muka
koma wajen da muka aje mota mukadauko
mukabi hanyar
da yarinyar tabi kosama kokasa mukanemeta
muka rasa
gashi arear gaba daya ba gidaje sai bishiyoyi da
ciyayi
Sadiq duk yabi yakidime akanta niko mamaki
abin yabani
kasancewar shi mutumne salihi baya kula mata
amma yau
shine mace tarudashi haka.
Tundaga wannan lokaci muka shiga neman
gidansu Fatima
muka rasa duk wata islamiyya dake yankin munje
lokacin
tashi amma bama ganin Fatima bama ganin mai
irin
uniform dintama munyi har mungaji muka hakura.
Amma sadiq kullum cikin zancenta da tinaninta
yake Sadiq
bakaramin kaunar Fatima yakeba itace mace
tafarko da
zuciyarsa