Allah har seda ta denajin kukan karnukan dare yayi sosai sannan tasamu da kyar ta iya bacci jikinta yayi zafi rau zazzabi fal jikinta.
Allah sarki.
******************************
Tun randa akayi abun nan tsakanin Alh sadeeq khan da haj. Asma'u ta canxa tadaina mai komai. Ko abu yakeso sedai yaranshi su mishi tadena kulashi, itama zeeza an dau action ita a dole ana taya sisto kishi....
Alhaji sadeeq ne ya cika mata bangare daya a kasa inda ba kowa da kaya tun daga italy yayo mata order domin major yace baze bada ko sisinshi a bikin rumana ba, hakan yasa shi Alhaji sadeeq yayi mata,Ya hado mata akwatuna set biyu ya hado mata komai iri daya dana haj. Asma'u sema wa'insu abubuwan da akasa ana haj. Ita ana rumana ba'a xubaba, ya kawo ko takansu bata biba ya hada mata da miliyan biyar ko da abinda take bukata shima batabi takansuba, akwatunan rumana kuma ya ajiye mata domin baza'a kai mataba dan sunce ita dai zasu bashi basusan komai dan haka ya bari se tazo tayi amfani dasu.
Ana gobe daurin aure.
Be jima da sauka a kd ba amma ya lura akwai matsala duban zeexa yayi. "Wai meke damun auntyne naga tunda nazo taki sakewa... "?Zeeza ta taba baki."Nima dai bansaniba. "Tashi yayi yaje kusa da haj. dake zaune bisa one sitter hakan yasa ya zube bisa center carfet din dake tsakiyar falon yace. "Wai Aunty me yake faru wane. " ko kallonshi batayiba hakan yasa yace. "Wai aunty duk akan batun auren nanne kikayi wannan sauyin.... " wani kallo tabishi dashi. "Au ashema kasani, ai dama ninasan maheer harda kai za'a hada baki aci amanana............ " da sauri yace. "A'a wallahi aunty ko daya bacin amana bane domin Allah (SWA) be haramtaba, kisani aunty wannan bayin yaya bane ko yina yin Allah ne domin kinsan mu bamu isa muyi abinda Allah tsaraba.... ", nan yashiga mata nasiha yana mata bayani sosai yanda zata fahimta, a tunaninshi wa'azinshi ya ratsata dan yanda har ayoyi da hadithai yaita janyo mata amma seyaga tayi tsaki ta tashi tsaye. "Wannan kuma kayya dama ni kuma bazan hanata shigowaba gidane gayinan tashigo lafiya ammafa wallahi da kafarta seta gudu Mtssswwww. " takuma jan tsaki ta wuce, baki sake yake kallonta a ranshi yace. "Uhmmmm Aunty tayi nisa se addu'a... "dan haka kawai ya rabu da ita...
Wanshe kare
Tun safe Alh sadeeq khan,Maheer khan da kuma Alh. Musa (Abokin Alh. Sadeeq) suka sauka a kanon dabo, (wai koda me kaje anfika amma wannan batu ba haka yakeba).
Ba'a wani tara jama'aba aka daura auren Alh. Sadeeq khan da amaryarsa Ummu Rumana Aliyu bello khaliyal bisa sadaki naira dubu hamsin.
Ana daura Auren maheer ya juya kaduna shida Alh. Musa saboda ordition da zeyi yayinda sukabar Alh. Sadeeq shikuma ze taho da Amarya.
Toh π€π€π€
Masha Allah Allah sanya Alkhairy
Ina masoyan rumana kufito mu fara shiri domin ko akwai babban walima na murnan auren rumana da Alh. sadeeq.
Kuci gaba da kasancewa dani *Ummu ramlat* danjin shin rumana ta tsira daga rayuwar kuncin da take gatacan dai zata hadu da haj. Asma'u taku.
*Mimi queen πΈ*
Comments dinku shine kwarin gwiwwar mu.
*Please comments*
*share*
*and vote βοΈ*
Babyn yaya...........ce
I luv yhu my nisful hayati Allah barmu tare forever uban yayana ππππ
8/20/21, 8:16 AM - Mimi: πππππ
*LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
*Mimi.πΈ*
Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπποΈ*
*M. W. A*
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
15&16
Zaune yake bisa 3siter hajiyace ta fito tareda rumana ta kariso falon bisa carfet rumana ta zube tana sanyeda hijabi kanta na kasa se hawaye dake ambaliya a idanunta, haj. tace."to doctor ga amarya nan rumana mun baka amanarta." Firgigit yadawo daga hayyacinshi domin tunda rumana ta zauna yake kallonta dan ita wata iriyar macece da duk wanda yake tare da ita se yaji wani abu yace."eh haj. Insha Allahu zan rike. " se lokacin rumana ta iya daga idanunta da suka rine suka canxa kala saboda kuka ta cikin hijabi ta kalleshi wani kukanne yaxo mata ganin wanda aka aura mata yakai sa'an Abbanta, yanzu wannan mutumin aka auramin Wanda ya haifeni? Wani wahalallan kukane ya kufce mata harda shashsheka, da sauri haj. tace."kukan me kikeyi kuma rumana haba kiyi shiru keda zaki godewa Allah kinyi aure ga yan uwan kinan se kiyi musu fatan Alkhairy. " kaman almara haka rumana kejin zancen Hajiya sedai tasan duk makircine domin kokadan acikin makircinta bata yiba.
Alhaji ko kasa cewa uffan yayi se ido daya bita dashi ya mike da sauri. "To mu zamu wuce hajiya. " ta tashi da sauri ta riko rumana."toh Alhaji. " kudi yaciro wanda shi kanshi besan adadin suba danya tasamma miliyan uku ya bawa haj. tana godiya ta amsa,
Tashi yayi yafice haj. ta dubi rumana cikin nuna isa tace. "Dan ubanki salan ki watsamin kasa a ido ki kula sannan kidinga diban kudinshi kina boyewa kidinga aikomin dasu. "Manya manyan idanunta da suka cika taf da kwalla tabi hajiya dasu tace. "Meye kike bina da wa'innan aljanun idanuwan naki masu kama da gujjiya. "? Rumana tace. "Dan Allah ki barni nayiwa su aunty mairo sallama...... " bata rufe bakiba saboda mugun rankwashin da hajiya ta zabga mata tareda mata wani mugun kallo."rufemin baki munafukan banza kawai, kindaiji abinda nace miki ko. "? Ta daga kai. "To muje yana jira. "
Nan suka fice yana cikin mota yana jiransu haj. Ta bude gaban motan gurin me zaman banza ta zaunar da rumana tana fara'a kaman har ciki tace. "To Alhaji Allah tsare." Nan sukayi sallama, yayi horn me gadi ya bude wagegen gate din yafice.
Yana driving amma Idonshi nakan rumana da keta kuka rage gudu yayi tareda dubanta ya mika mata handky ba musu ta amsa tasoma tsane kwallanta, a hankali yace. "Kukan me kikeyi. "? Shiru tayi domin ita kanta batasan kukan me take yiba, kukan an aura mata sa'an Abbanta ne, ko kuwa na farincikin ta rabu da wahalan rayuwane, ko kuma na tunanin irin sabuwar rayuwar da zata fada take?
ganin batada amsa yasa tayi shiru, ganin tayi shirunne yasa yace."kiyi hakuri rumana nasan baki sona auren dole aka miki kiyi hakuri nima tausayinki ne yasa na aureki. " da sauri ta dada goge hawaye cikin daddadan muryarta data rine saboda kuka tace. "A'a ba haka bane. " murmushi yayi yace. "To dan Allah ki daina kuka hakanne zesa na gamsu da abinda kikace. " ganin ya damu yasa ta daina kukan domin dama ba ita takeyiba zuwa yake, ganin ta daina yasa yadan samu nutsuwa yaci gaba da tuki.
Lokacin da suka isa zaria ya tsaya a wani babban restaurant dubanta yayi yace. "Muje. " ba musu tabude motan tabi bayanshi, menu card yabata akan tafadi me za'a kawo mata, amma ta fake akan ita batajin yunwa ganin taki fadi yasa yayi ordan chicken nugget, chicken pepe soup, dambun nama,pizza, sinasir da miyan kayan ciki, se soft drinks irinsu ice cream, shawarma, yoghurt da exotic da strawberry shortcake, badan tasoba taci sedan yanda Alhaji ya takura mata. Bayan sungama ya biya kudin suka fito seda yayi sallahn la'asar a wani masallaci sannan sukaci gaba da tafiya.
Ba wani fira sukeba se rumana da take kalleΒ² shikuma duk inda sukazo zece mata ga guri kaza ita kuma sedai ta daga kai, a haka har suka isa kaduna garin gwamna, kai tsaye hanyar barnawa yayi da ita.
bayan yayi horn me gadi ya bude musu dankareren gate din ya shiga yayi parking a parking area na gidan inda motocine ke fake birjik kala da kala, dubanta yayi yace. "Muje rumana. "Rumana da gabanta yaketa fadi tunda suka shigo gidan tayi murmushin karfin hali tasa hannu ta bude motan ta fito tana karewa gidan kallo, hanyar falon ya nufa hakan yasa tayi saurin bin bayanshi har lokacin gabanta be bar faduwa ba..
Basu samu kowa a faloba hakan yasa ya nuna nata kujera yace. "zauna bari naje na kira matar gidan. " ba musu ta zauna shi kuma ya haye saman.
Basu jimaba ya sauko tareda haj. Wacce ba musu ta biyoshi gaban rumana ne ya fadi ganin matar a ranta tace"yanxu da wannan matar zanyi zaman kishi"? Amma afili dukunnawa tayi har kasa tana gaida haj. Murmushi tayi tareda falin. "Lpy klau rumana ki koma saman mana. " cikin sanyi ta koma ta zauna.
Alhajine yafara musu nasiha da fadin. "Hajiya ga rumananan dukda nasan kin haifeta amma ki amsheta a matsayin kishiyarki ki riketa amana kaman yanda zaki rikesu Aknan. " murmushi haj. Tayi. "Insha Allah Alhaji ai rumana ya tacCike da jin dadin kalaman haj. ya dubi Rumana
. "dafatan zaki yiwa haj. biyayya ki dauketa a matsayin uwa in wani abu na damunki ita zaki fadawa." daga kai rumana tayi ba tareda ta iya maganaba ya dubi haj.. "Tashi ki nuna mata dakinta. " ba musu ta tashi rumana tabi bayanta seda takaita dakin ta kawo mata abinci da kayan tabawa sannan ta fice.
Tsaye rumana tayi tana kallon dankareren dakin da aka kira da nata, bedroom biyune a ciki manya manya kuma dukkansu ancikasu taf da kayayyaki se hadaddan sitting room wanda yake dauke da dankara dankaren royal chairs kitchen kuma seta fita main falo, kuka naga tasa wanda narasa kona meye sema data bude akwatunanta da wadrope da suke cike taf da kaya taga kayan da aka zuba nan wani kukan ya taho me karfi bata taba tunanin wata rana zata ko kwana a irin dakin nanba
(nace ai wannan kadan ne sema na gidan Maheer, ko Teemah??? π)
Tajima kafin tashiga bayi taymdauro al wala tafito wanda ko iya bayin ka tsaya kallo ya isa ka gasgata cewa me gidan nan ba karamin kudi gareshiba dan zama ka iya kiranshi da dan yankan kai.
Bayan ta idar da sallah ta jima tana Addu'oi tana rokon Allah yabata ikon yiwa Alhaji biyayya duk da basanshi take yiba, kan bed dinta ta kwanta ta lumshe bold eyes dinta batare da taci abinci da hajiya ta kawo mataba domin batajin yunwa ahaka har bacci ya dauketa.
Shiko ai Alhaji anacan gurin hajiya ana kashe arnaye......
Masha Allah ga rumana a sabuwar rayuwa se muyi mata fatan samun farinciki.
Kuci gaba da kasancewa dani.
Mimi queen πΈ βοΈ
In kinsan ba zaki comments ba Allah ya isa in kika karanta min book domin gaskiya bakumin comments harna fara tunanin daina typing gaskiya ku gyara amma in baku gyaraba zan daina domin zan daina aikin banza inadafa abubuwan yi da dama amma nake tsaidawa dan na faranta muku amma baku gani.
Gaskiya ku gyara.
Ina kaunarka my nisful hayatee Allah barmu tare har karshen numfashinmu.
I love yhu my Amjad so much.
*comments*
*share*
*Vote*."
8/20/21, 8:17 AM - Mimi: πππππ
*LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
*Mimi.πΈ*
Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπποΈ*
*M. W. A*
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
*Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ππππ*
17&18
Wanshe kare.
Gaba dayansu sun hallara a dinning table dan yin kumallo harda maheer da yake tunanin komawa abuja gobe, amma rumana nacan na bacci tunda tayi sallahn Asbah dan rabonta da tayi bacci me dadi irin wannan harma ta manta hakan yasa tunda ta koma bata farkaba.
Haj. ta dubi diyam. "Jeki taso auntynku tazo ayi break fast. " Alhaji yayi saurin fadin. "Ku barta inta tashi tafito tayi nata ita kadai. " murmushi maheer Yayi dan yasan dama haj. bekai zuciyaba ganin yanda tayi da fuska, tsaki zeeza taja tareda kara tamke fuska wanda seda kowa ya kalleta mahir yadan daure.. "Ke kuma lafiya tsakin na meye. "? tace. "Bakomai. " nan suka fara karin kumallon har suka kammala rumana bata fitoba hakan yasa Alh. Cewa. "Haj. Nizan wuce dan Allah in rumana tafito ki matsa mata se tayi kumallo saboda nasan zatace ta koshi." batayi maganaba harya tashi ya fice, Aknan ne tace. "Tab lallaima daddy ba rumana ba wallahi ko wacece se tayi regret na auren daddy da tayi. " hajiya ko hawayene ya cika mata ido taf,
maheer gudun kada Aknan ta sake magana ya bata mata rai yasa ya tashi ya fice, part dinshi ya nufa hakan yasa zeeza saurin bin bayanshi. Yana shiga ta shigo ido ya bita dashi. "Lafiya. "? ta kariso tana neman shiga jikinshi tana fadin. "haba ya MK yanzu dan nazo gurinka shine zaka tambayeni Lafiya. "? ya kauce ganin tana matsowa jikinshi yana fadin. "Noo kawai na tambayane. " tace. "To zuwa nayi ka koyamin music. " dubanta yayi tareda yin kwafa. Ya shige ciki ta biyoshi guitar ya dauka yafara kadawa tana tsaye tana kallonshi, yaita nunnuna mata kai kawai take dagawa kafin ya mika mata. "Take lem me take a shower......" da sauri tace. "Nazo na raka ka........... "? Wani kallo ya mata da yasa ta amsa guitarn da sauri tasoma kadawa, rintse ido yayi domin ko dakiki yayi mai bayani kaman yanda ya mata yaci ace zai iya kadawa amma ita zeeza sam ko iya rikewa bata yiba, bedroom ya shige.
Su ko su haj. Maheer na fita Aknan ta tashi. "Aiko senayi maganinta tunda ita mara kunyace data auri daddyna... " diyam batace uffanba haka haj. Ta nufi dakin rumana.
Hannu tasa ta janye glass din windon bedroomdin tayaye labulayen wanda haske ya mamaye ko ina,
Hasken daya kashema rumana idone wanda taji shi kaman a mafarki yasa ta bude manya manyan brown eyes dinta ta tashi tana karanto Addu'a, Aknan tagani tsaye ta rike kugu se girgiza take, a sanyaye tace."Ina kwana. " wani kallo Aknan ta mata sama da kasa sannan taja tsaki tafice, shiru rumana tayi tana tunanin da alama yar Alhajice in hakane kenan zaman gidan baze mata dadiba, tashi tayi tashiga bayi tayi brush ta wanke sumarta da maya maye na wanke kai domin dattin da yayi ta sillo wankanta ta fito,
Wadrope ta bude ta dauko wani lallausan material pink doguwar riga felted grown tasaka, rigar tazauna mata das a jiki kaman dan ita akayi zama tayi gaban mirrow ta milke sumarta da mai masu kamshi da dan karan tsada tana cikin tajewa Aknan ta turo kofa ta shigo duban rumana tayi da take tashar kai wanda sumar nata yake har gadon baya, karisawa tayi tareda cafko sumar cikin bacin rai tace. "Wato ke saboda kin raina mutane tun daxu ana jiranki amma kin shanya mutane ko. "? Ido rumana ta bita dashi tace. "Meye wato ke kina tutiya kin auri daddy saboda kudinshi ko? Hmmmm yarinya kenan bakisan da kanki se kinyi regrate akan hakan ba mtsssssswwwwww. " taja tsaki tareda sakin rumana ta turata ta bugu da dressing mirrow din, rumana ko tuni har ta fara fidda kwalla Aknan tace. "Kukan me kikeyi? hummmm yarinya kenan yanzu kika fara tunda kikace ke zakiyi kishi da mummyna, taso muje mummy na jiranki. " tashi tayi ta nemi kallabi ta daura a sumarta daya fado saman bayanta yana lilo kaman wani jela, tayi hanyar fita Aknan tabi bayanta,
Zubewa tayi tana gaida haj. Harara ta bita dashi tareda jan tsaki se lokacin rumana ta sake gasgata mutum se Allah a gaban Alh. tayi mata faran faran amma gashi yanzu da bashi ta canxa mata. Wayan hajiyane ta hau ruri ta dauka da sauri tayi picking tana fadin. "Hajiya kenan duk kin kosa tukunna dai ai kinsan yau kwananta daya, za'ayi yanda muka tsara. " tayi shiru can tafashe da dariya. "Shiyasa nake kaunarki hajiyata, Kigaidamin dasu raudah. "hakan yasa rumana gane da haj. Maryam take wayan wacce itace tabada shawarar a musguna mata, wanda indai hakane an gudu ba'a tsira ba kenan,"wai mena tsarewa haj. maryam ne"? ta tambayi kanta shiru tayi domin batada amsa dan tayi iya tunaninta bata gane meyesa ta mata wannan tsananba,
Haj. ta dawo da kallonta kan Rumana tayi murmushi. "Kinyi babban kuskure na auren mijina da kikayi amma hummmm...... " tayi murmushin mugunta, Diyam dai kanta nakan waya ba abinda tace, haj. ta nuna dinning area. "Tashi kije kiyi break fast mijinki yabar sallahu kafin ya fita. " shiru tayi ta kasa tashi tsawan da haj. tayi matane yasa ta tashi da sauri.
Maheer ko bayan ya shirya ya koma falo anan ne ya Kira rayyan akan gobe ya shirya su koma Abuja, bayan ya kashe duban zeeza yayi yace. "Tashi muje fita zanyi. " tace. "Ina kuma zakaje ya MK. "? baki sake yace. "Wai zeeza an baki tsaro nane da duk inda zanje sena fada miki...... To companyna na white space global record zani enough za'a barni. "? ya daure fuska ta tashi da sauri. "Wallahi bahaka bane ya MK kawai tambaya nayi. " hanyan fita yayi ta bishi da sauri.
Dai dai suna shiga falon Aknan ke fadin. "Mummy wai ni me daddy ya gani yasa ya auri kucakar nan wacce diyam ma zata girme mata, nasan dai ita dan kwadayi ta aureshi." Kallon da maheer ya matane yasata yin saurin tamke baki, zeeza ganin rumana a dining yasa tayi saurin cewa. "Tab Aunty kika barta tana yin break. "? Haj. tace. "Barta ai acikin lessons din da zamu koya mata badda zama da yunwa. " shiko maheer ido yabi gorgeous face dinta dashi she's beautiful as well amma seda dariya yaso ya kufce mishi ganin yar yarinyar da yayanshi ya aura wacce bata wuce 17 years ba, tambayan kanshi yayi"Itako meyasa yarinya kaman wannan tanaji da kyau da komai zata auri mutum kaman yayana wanda yake sa'ar mahaifinta"? da sauri wata zuciyar tace mishi"Saboda abun duniya mana"amma ko in hakane bata kyautawa kantaba yanda take ji da kyau din nan ga kuruciya, tausayin tane ya kamashi tuna kudurun su haj. akanta aganinshi koma meye be kamata su mata komaiba, karisawa yayi ya zauna kusa da diyam. "Howfer diyam. "? ta dago da sauri. "Uncle so nake ka dubamin wannan. "ta mika mishi wayanta yace. "To babyn uncle. "
Rumana kam da kamshinshi shiya fara dauke mata hankali jin zazzakar muryarshi yasa ta dago da sauri tana kallon handsome face dinshi tabbas ta ganeshi mawaki numba daya me farin jini dan hutu domin su aunty Raudah suna yawansa wakokinshi videos da audio sunasan wakokinshi sosai itama tanaso, ido ta bishi dashi wanda duk abinda yake idanta na kanshi shima time to tym yakan kalleta dan ajikinshi yakeji ana kallonshi dasun hada ido seya sakin mata wannan best smile din nashi me rikitar da duk me kallonshi wanda yake haddasa bayyanuwar beauty point dinshi da sauri take dauke kai.
Bayan isha'i Alhaji yadawo dakin haj. ya nufa kwance ya sameta tana ganinshi ta tashi ledan dake hannunshi ya mika mata tasa hannu ta amsa tanabin dayan ledan da kallo,
Tana zaune ya shiga wanka yafito ya shirya duk tana kallonshi ya dauki ledan yace. "Haj. seda safe. "baki sake take kallonshi. "Alhaji ina kuma zakaje. " juyawa yayi. "Kin manta yanzu kinada kishiya itama zuwa zanyi na bata hakkinta....... ". "Amma Alhaji....... " yayi saurin dakatar da ita. "Amma me kinga gobe mayi magana seda safe..... " kai yasa ya fice, kuka haj. ta fashe dashi me kuna ta janyo waya ta kira haj. maryam, tana dagawa cikin kuka take fadin. "Na shiga uku hajiya na lalace ga Alhaji can yatafi dakin rumana wai acan ze kwana na shiga uku hajiya.......... " ta fashe da kuka, tsaki haj. maryam taja. "To seme damze kwana a dakinta ki nuna be dame kiba kina abu se kace ba wayayyiyaba.... " "Amma haj. Kinsan kusantarta zeyi..... " wani murmushi haj. maryam tayi tace. "Sakarya kawai zo kiji wani abu....... " nan na barsu na fice na leka dakin Rumana dan ganin meke faruwa.....
Tana kwance sanye da kayan bacci ya shigo da sauri ta tashi ta lalubi hijabi tasaka ta dukunna tana gaida shi.
murmushi yayi kunyar yarinyar na dada burgeshi ya karisa tareda ajiye ledan ice cream da gasassun kajin ya zauna gefen gadon yana dubanta kanta na kasa tanata faman wasa da fararen dogayen yatsun hannunta kaman wacce akaba aikin kirga, cikin kakkausar murya ya kirata dago kai tayi batareda ta iya amsawaba. "Nasan cewa na miki girma da wuya kisoni amma ina neman alfarma dan Allah ki daukeni matsayin miji duk abinda kikeso ki fadamin ni kuma insha Allah zan miki. " a sanyaye tace. "Insha Allah. " tashi yayi yana fadin. "Tashi mu gabatar da sallah. " ba musu ta tashi duk da gabanta na fadi ganin yau tabbas Alhaji dagaske yazo amma bata iya yin musu shiyasa.
Pray met ta shimfida dukkansu sunada alwala nan yajasu har sukayi raka'a biyu sannan suka sallame.
Dafa kanta yayi yamata addu'a sannan ya janyo ledan ya bude ido ta runtse gabanta na fadi da sauri tace."na koshi. " kallonta yayi ganin da gaske take yasa ya matsar da ledan gefe, yasa hannu ya janyo rumana ya daurata a cinyarshi.
Tun a gurin Alhaji yafara wasa da jikin rumana tun tana daukan abun wasa harya zama gaske dan hannu yasa ya zare hijabin jikinta yadage rigarta sama, mutuwar tsaye yayi dayayi arba da cikakkun nononta nan yafara matsasu kaman yasamu balo-balo.
Jikinta gaba daya rawa yake takasa yin komai shiyake rawanshi yake tsallenshi dukawa yayi ya cika bakinshi da boobs dinta hawayene kawai suke fareti daga idanun rumana,
Yajima yana romancing dinta kafin ya dauketa chak ya aza saman gado hawayene masu zafi suke zuba daga manya manyan bold eyes dinta batasan abubuwan da yake mata amma ya zatayi bata iya yiwa mutane musu da gaddama,
seda ya latsata san ranshi ya tsotsa inda ya mishi a jikinta sannan ya tashi ya cire kayan jikinshi idanta na runtse taji yana kasa da pant dinta harya cireshi gaba daya,
Yafara kokarin shigarta....................
Mimi queen βοΈ.........
8/20/21, 8:19 AM - Mimi: πππππ
*LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
*Mimi.πΈ*
Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπποΈ*
*M. W. A*
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
*Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ππππ*
19&20
Ya fara kokarin shigarta....
Daganan rumana bata sake sanin meke faruwaba se farkawa tayi ta ganta kwance akan gado ita kadai, bude ido tayi tareda sauke kafa daya kasa a hankali ta sauke duka kafan tareda rintse ido ta tashi a hankali tashiga bayi, wanka ta sillo sannan ta fito tana cikin shiryawa Alhaji ya shigo wani bala'in kunyan shine ya kamata ta sunkuyar da kai tana gaidashi ya amsa tareda fadin. "Kin tashi lafiya Amarya. " ta daga kai yace. "Yayi kyau ni zan wuce office idan da abinda kike bukata kiyiwa hajiya magana. " harya juya ta kirashi. "Alhaji........ " ya juyo yana kallon pretty face dinta yace. "Na'am..... " tana wasa da dogayen yatsunta kuma farare a hankali tace. "Dama inasone na dinga karatu ne ko makarantane asani boko da islamiya. " Jim yayi kafin yace. "Okey badamuwa Anjima zan
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 14