lOKACIN da Raziyatul Hamliya ta janye Islaira
suka buya bayan dutse bayan sun sami nasarar yaki akan Dakarun sarki Barzufa sai suka yi vamansu suna hutawa har sarki Kallubul Hasaru da boka Mauzaru suka iso inda suke cikin tsananin farin ciki. Sarki Kailubul Hasaru ya tsugunna gaban Raviyatu Hamliya da Islaira ya yi musu godiya sannan ya ce,"Ya ku wadannan jarumai masu abin al'ajabai hakika kun ceci
rayuwarmu da wannan bimi namu mai albarka, saboda haka ya zama wajibi garemu mu cika alKawarin da muka dauka gareku. Yanzu dai kafin gabatar da komaiina son
ku tashi mu tafi izuwa cikin gari domin tu isa fadata
kaiku sabon masaukinku huta ku ci ku sha in ya so bayan magariba sai mu zauna mu tattauna akan yadda ni da
jama'
'ata zamu karbi wannan addini sdnaku".
'Koda jin wannan batu sai Raziyatul Hamliya tayi ajiyar numfashi ta ce,."Ya kai wannan sarki kayi sani cewa
bama bufatar lada ko kyauta bisa wannan yaki da muka ni da 'yata muka ba da kariya ga biminka da jama'arka, abin
da muke buKata kawai shi ne ka cika alKawarin da ke
tsakaninmu, wato kai da
jarai'arke
ku karbi addinin musulunci". Koda jin haka sai sarki Kailubul Hasaru ya yi murmushi ya ce, "Na rantse da darajar iyayena zan kasance mai cika wannan alKawari, lallai ba zan zamo mai butulci ba pareku domin kun yi min halacci kun tsamoni daga
cikin masifa da tashin irin wanda ban taba tsintar kaina ba cikinsa. Da bry hole wat henbellx Naka Mauge
cee.
yanto MADAKINGIN
kamar
ya ce da sa
karya wannan alkawari da ya dauka yanzu take
take Raziyatul Hamliya da 'yarta Ishaila mike tsaye
suka bi su sarki Kailubul Hasaru baya izuw,
cikin gari. Nan fa jamea'ar gai suka bisu baya duu! Ana tg
kade-kade da raye-raye
saboda farin cikin watnan
gagarumar nasaram yaki da suka samu aka yi ta yiwa
Da. isarsu cikin gidan
sarauta sal sarki Kailubul Hasaru ya
sa aka kai su Raziyatul Hamliya izuwa sabon masauki Kawatacce wanda ya na. farko da aka basu
sannan aka basu abinci da abin sha na musamman. Bayan sun ci sun sha sun yi hani'an, kuma sun gabatar da sallar isha, sai sark Kailubul Hasaru tare da matarea Nuraiha suka zo garesu fuskokinsu cikedaannuri, Bayan sun zauna dafda su sai sarki ya dubi Raziyatul Hamliya ya ce, "Ya ke wannan matar sarki mai adalci kiyi sanl cewa Zuwanki wannan birn namu ba Karamin alheri
Raviyatul Hamliya jinjina
ba kurkuku bisa laifin da kika aikata na kashe 'ya'yan
bane. Inda na san muhimmancinki tuntuni da be zan barki
makiyiNakika wazirina Karmahan ya kasance babban
sulale
na
CCwa wan 04
ya hall ashi do ali Barzufa 8u
zal iya ya hada kai da
bazato ky idan ba su
18
farmakin
8amawa da my" shi ke iya
sarki Kailubul Hasaru ya zo nan zancensa
Sa'add
sai Raviyatul Hamliya tayi murmushi sannan ta ce, "Ya kai wannan sarki kayi sani cewa idan kayi
imani da Ubangijine
ka karbi sddinina ina tabbatar maka da ccwa su sarki Barsufa ba za su sami nasarar komai ba kanka. Haka
kuma babban burinku na duniya kai da matarka Nuraiha zai
cika, wato za ku sami haihuwa". Koda jin wannan batu sai mamaki da farin ciki ya
Nuraiha ta dubi Raviyatul Hamliya ta cc, "Ya ke Ummul Islaira ma za ki sanar da mu yadda
zamu shiga
cikin wannan addini naku. Ni dama tun daga lokecin da na
ga ke da 'yarki ku biyu kacal kun sami nasarar yaki akan
sarki Barzufa da rundunarsa na gamsu
cewa hakika
addininku shi ne addinin gaskiya. Tabbas Ubangijinmu Sharkas yaudararmu
kawai yakeyi, tun da gashi ya kasa baru kariyer komai, sai gashi ma
''yarki ce ma ta ceci rayuwar Sharkasdin wajen dakarunSa'adda Nuraiha ta zo nan zancenta sai Raziyatul Hamliya ta yi murmushi ta ce, "Na yi mura da Allah ya saNan take Raziyatul Hamliya ta biyawa sarki daNureiha kalmar shahada suka maimaita,-sannan ta dubi
sarki ta ce, "Ya kai wannan sarki namu mai adalci, abin dana ke so da kai shi ne, kayi KoKari ka cika alKawana da ketsakaninmu. Ma'ana ina son gobe da safe ka Kaddamar daaddinin musulunci sa birnin nan naka, ya 7amana ccwakowa ya karfeshi har birni da Kauyuka da ke Karkashinmasarautarka.
Bakin Gamo .4 <= => MADAKN GINI
turnuke sarki da Nuraiha.
sumame kamar yadda mijina ya bani laban.
kika sami wannan gamsuwa".
Ya zama wajibi garcni na zaune nan bimnin tsawonSatibryuu domin na koyar da kuyadda ake addinin Allah.
ani Mahazur gidan
sarautar mahaifings
Naga nan ne aljani Mahazur zat faken i7uwa bangin
Karshen duniya bangarcn
kudi inds aljanw suka. kai Anijina
Sa'adda Raziyatul Maml ys
ta 10 'Nan: vancente sai
Sanah S Matazu
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Umar Abdulhadi Mati
Aliyu Abubakar Sharfadi
Abdulaziz Sani Madakin Gini
Abdulaziz Sani Madakin Gini
by Bukar Mada,Prof Ibrahim Malumfashi,Danladi Z Haruna
by Sadi Sakhna
by Nazir Adam Salih
by Fauziya Tasiu Umar,Oum Hairan
by Safiyya Abdullahi Huguma
by Fatahiyya Muhammad Yakasai
by Ashanty Love
by Oum Aphnan
by Surayya HMS
by HAERMEEBRAERH